Showing 24001 words to 27000 words out of 108932 words
Chapter 9 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
Ido sai ta girgiza kai,dariya ta bashi Aiko yayi yace"ko ba my love din
bace"
Bata ce komai ba ta mike tana hararansa shikuma ya d'au buhunta Suka fita
Saida Suka biya Suka dau zainab sanan ya kaisu gida
Har cikin orphanage Suka Shiga yayi mamakin ganin yaran dake ciki ta kaishi d'akin innah dake
kwance ba lafiya ganin inda jikin nata yake sai ya daukesu zuwa asibiti,ya kashe kudi sosai
wajen siyan tsadadun magunguna sai yamma Suka dawo
Alhamdullilah ko da Suka dawo ta samu karfin jiki sun tarar har zainab da nafisa sunyi girki
yaran sunci
Innah ce ta Fara fita a motar tayi ciki dan Lura tayi da Abdul din Yana son magana da
hafsat
Hafsat na kokarin budewa yayiwa motar lock ya juya Yana kallonta itako shagwab'e fuska tayi
Kamar zatayi kuka sai yayi murmushi yace"kukan Nan na fitowa saina Miki shegen duka
Da gaske ta tsorata sai ta had'iye kukan tana kallonsa
Yace"gobe zamu aiwatar da Shirin mu inshallah ki shirya har kanana yaran
Ta jinjina Kai tare da me godiya tayi ya Rakata har ciki tare da sallamar gwaggo sosai gwaggo
tayi me godiya da sa Masa albarka ya tafi ya barta da yiwa hafsat sha'awarsa saidai tasan da
k'yar hakan zai yiwu tunda itama babu Wanda yasan asalinta asalima daga wata jihar aka
d'aukota,innah duk tasan yaran da komai nasu tasan ko shi Abdul ya sota ba lallai iyayensa su
yarda ya auri Mara asali ba a fili tace"Allah gamu gareka
Yau din samu karfin guiwa dan hafsat Bata boyewa Yan uwanta komai ba ta sanar
dasu inda sukayi da Abdul hakan yasa Suka ci abinci suka kwanta
Da asuba Suka tashi bayan Suleiman ya Sami carbon tun a Daren jiya ya rubuta we need
justice,free our ashnur,jibrin is innocent da sauransu ba inda basuyi da innah ba karta bisu
Amma taki Suka shirya sukayi station ga Abdul already ya Kira Yan jarida da taimakon abokinsa
Dake aiki a NTA hakan yasa duniyar sanin abinda take faruwa domin Kai tsaye ake nunawa
Kasancewar hafsat tana da diploma in masscom sai tayi amfanin da ilimi da basirar lauya
jama'a a gaban camera harda kuka
Ganin harda kanana yara a zancen yasa hankalin jama'a tashi da ganin eh lailah an musu
zalunci Kuma zasu taimaka
Ba hankalin Markus ba ko Sunday ba harta na alhaji bala ya tashi ganin jama'a sun shiga
lamarin mussaman a maganar hafsat ta Kira sunanshi har take cewa tasan tunda ta kirashi ba
lallai ta kwana da ranta ba kashe zaiyi daya daga cikinsu Dan tasan ba a ja dashi ai tunda gashi
ya nuna musu ai ta hanyar saka rayuwarsu a garari
Maganar da tayi na rasa rayuwarsu ta zame musu Kamar garkuwa domin kuwa tasan bazai
iya tab'asu ba domin duk abinda ya same su shi za a tuhuma
Duk inda Yan sanda suka so su bar premises din ki sukayi ko har ansa teargas Amma hakan
manya Suka b'oye kanana sukayi zanansu
Kwana biyu da Aslim yayi a Abuja ake ta wanan yakin domin kin tafiya sukayi sai dare washe
gari sai gasu sun dawo da jama'a gari matasa sun Goya musu baya hakan ya Kara daukaka
zancen har private tv station Suka Zo d'aukar rohoto ba Aslim da ummi ba harta Yan siyasar
jihar niger sun gan wanan lamarin masu kirki da tausayi Basu ji dadin wanan zalunci ba a ce har
a rasa Rai wasu Kuma basa son shiga lamarin da Bai shafesu ba ,wasu Kuma mugayen da
suka tsani talaka sun ji dadin hakan
Cikin marasa Jin dadin harda matar senator na zone b watoh Sani me tausayi da kuma son
ganin ta d'aga darajar mata hankalinta ya mugun tashi hakan yasa ta Kira commissioner of
police sosai ta nuna b'acin ranta shima da yake cikin tashin hankali ya Kira dpo Dole ya dawo
Cikar da akayi a station din yasa Yan sanda yanke shawaran Kai Ashnur da jibrin
headquaters dukda Wanan hatsaniyar ba sakinsu za ayi ba sai anyi bincike....fitowar domin
kaisu headquaters ne aslim ya gani a tv
________
A b'angaren alhaji Bala ko hankalinshi yayi mugun tashi da fadin sunansa da hafsat tayi Kai
tsaye ya Kira markus yayi me Tass akan duk inda zaiyi yayi na ganin sun wanke sa Dan da
yace"a Kama Ashnur bece ayi kissan kai ba.ya so ne a horata harta yarda zasuyi harka tare ko
Kuma ita ya barta a prison in yaso sai ya dawo Kan su hafsat yasan tsoro zaisa su amince da
abinda yake so sai gashi komai na kusan dagula me lissafi,hafsat na niman sulala me ruwa a
kwab'arsa tayi sululu
Kiran alhaji Kabir babban amininsa saidai shima cewa yayi mafi ala kawai ya janye maganar a
saki Ashnur din bàyan komai ya lafa sai ya dau mataki akansu amma yanzu bazai iya shigar
Masa ba domin ana gab da siyasa baya son abinda zai b'ata Masa suna Yaya lafiyar Kura bare
tayi........
Kiran markuss yayi yace"a saki Ashnur a kashe maganar ai sai ya gan Markus ya fishi shiga
tashin hankali domin kuwa aikinsa rawa yake da ya nuna a kashe maganar sai cewa yayi ai
aikin ya fita a hanunsa
__________
Zaune yake a mota gani yake kamar motar Bata gudu mudi ya kallesa ta madubi yace"sir kayi
hakuri zamu Isa yanzu hanya ce Bata da kyau shiyasa bazan iya gudun da kake so ba
Kallon window yayi Yana Jin ranshi na b'aci
Waya ya d'auka ya dannawa barrister Jamal Kira
Bugu biyu ya dauka ba tare da ya amsa gaisuwasa ba yace"Ina son ka tafi station ban San
ko wanne ba akwai wata yariya da aka rike bisa dalili ta banza bana son yariyar Nan ta Kara
minti talatin a cell"
Jamal yace"miye sunanta sir"
Yace"baka kallon news ne her case is all over the news"
Barrister Jamal yace"ok you mean Ashnur ok na gani a news the ophan sir why involving
yourself a case din nan it will only tanish your image at this point of time to....."
Katseshi yayi yace"zakayi ko in nimi wani lauya?".
Inda yayi maganar ba alaman Wasa yasa barrister Jamal cewa"iam sorry yanzu Ina kuta ne Zan
Kai Minna in 40minit"
Ba tare da yayi magana ba ya yanke wayar,Yana Jin wani zafi a zuciyarsa
Suna kaiwa ko gida basuyi ba ya so zuwa station din Amma hakan be yiwu ba bisa
rokon mudi akan Kar ya nuna kanshi domin makiya zasu iya amfani da damar sai sukayi
ophanage din
Babu kowa a gidan sai innah dake zaune gindin bishiya tana Shan iska
Da sallama Suka shiga tashiwa zaune tayi mudi ya duka Yana gaidata
Baaba an yini lafiya?"
Tace"alhamdullilah ya ayyuka"
Aslim ya duka yace"Ina yini umma"
Ta amsa Baki washe dukda Bata ganeshi ba Amma kwarjini da cikar haibarsa ta cika wurin uwa
uba kamshinsa ta kallesa tace"Dan Allah tashi d'an Nan Bari in kawo muku ruwa da kujera"
Mudi yace"da kin barshi ba'aba Kar mu wahalal dake
Tace"haba dai da gani ai a gajiye kuke kun Sha hanya ko"
Tayi ciki sai gata ta fito da roba chair biyu da sauri mudi ya tare ta ya amsa
Hamsin ta kwance a hab'ar zaninta tace"Ina zuwa Dan Allah "
Basu ce komai ba har Inna ta fita
Mudi yace"matar Nan tana da kirki"
Urhmm kawai yace har Inna ta dawo da pure water me sanyi ta zauna ta ajiye musu da
murmushi tace"nidai ban waye ku ba?"
Murmushi yayi yace"hakane Inna sunana Aslim na Zo ne akan maganar Ashnur "
Inna ta fashe da kuka tace"ba komai Allah ne gatansu ai duk Wanda ya zalunci maraya zai gan
sakamako
Aslim yace"hakane inna,Wai ya akayi hakan ta faru
Cikin kuka Inna ta zayyane musu komai daga Daren da alhaji Bala ya Zo har arresting Ashnur
da akayi da safe"
Ranshi ya mugun b'aci sosai kishi karara ta bayyana a yanayinsa har saida Inna ta kallesa sai
kawai tayi murmushi
Kiran Jamal yayi....Jamal yace"yes sir Ina cikin procedure ne but sunce Saida guarantor kafin
su Bata bailing ta so Ina niman sa hanun wani me fili a state din Nan domin kotu za a shiga
Yace"good zaka iya zuwa Hajara memorial ophanage Wanda zaisa hanun Yana wajen
Yace"ok"
Yana yanke wayar dai'dai shigowar nafeesat da yaran ta dawo dasu gida ganin zazzabi na
niman rufesu
Da gudu sukayi Kan innah Suka rungume
Itako nafeesa gaidasu tayi cikin ladabi domin hakan tarbiyarsu ce
Mudi ne ya amsa ta zauna kusa da Inna tana fashewa da kuka
Tace"Inna kin gan inda fuskar anty Nur ya koma kuwa sun Mata duka Kuma fah Dan zalunci
sun hanamu ganinta
Zubawa feena Ido yayi jikinsa na yayi sanyi
Innah tace"shiga ki zubo abinci "
Cikin kuka tace" baxan iya ci ba innah Kuma fah anty Ashnur Bata San Fahad ya rasu ba in
ta fito ta samu wanan labarin ya zataji Inna d'azu ma hanunta ya fama sai jini yake"
Bude Baki yayi yace"je ki zubo abinci kuci"sai a lokacin ta d'ago ta kallesa
Ihuuuuu tayi tace"sir Aslimmmmmm"
Murja da take Yar 14years tace"lahhhh D'an Takara ne Inna Ina Kika Sansa"
Sai a lokacin innah ta dubesa tabbas shine kuwa yayi murmushi
Kuka nafeesat ta fashe dashi tace"ka taimake mu sir wallahi Ashnur na son mu bazata tab'a
Saida mu ba sharri akayi Mata"
Jinjina Kai yayi ya Ciro waya a aljihu
Yace"shigo Jamal "
Shigowa ko Jamal yayi beyi tunanin zai gansa ba ya d'au wani ne zaisa hanun
Katse me mamaki yayi ta hanyar cewa bani takkadun
Bashi yayi mudi yace"yallabai Bari insa hannu?"
Ba tare daya tanka shi ba Kuma be bashi papers din ba ya saka hanun ya mikawa Jamal
Jamal ko mamaki ya cikasa sosai yace"matar senator ma ta Zo daga Abuja she insisted sai anyi
bincike akan komai yanzu Haka Sunday na hanun domin cikin yaran akwai wata me Baki I think
her name is hafsat but Ashnur refuses to said anything hakan yasa hajiya cewa a kaita asibiti
Insha Allah zanyi kokarin ganin na Gama free page yau in ba Gama ba sai gobe
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
3️⃣3️⃣-3️⃣4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Wani ajiyar zuciya feenah ta sauke tana musu godiya
Ba karami kirta kirta akayi ba kafin aka saki ashnur da jibrin ba tare da an Kiran sunan Aslim
ba saidai shi alhaji Bala da aka rutsa da tambayoyi ya fahimci da sa hanunsa domin kowa
yasan Jamal lauyarsa ne Kuma ya gan inda yasa hanun ji yayi jininsa na tafasa na tozarci
domin kuwa babu wata girmamawa Yan sanda sukayi ta Masa tsawa da tambayoyi karshe da
k'yar lauyarsa da ya gan za a iya tsaresa ya yanke cewa a shiga kotu,shine kadai mafita
Ashnur dai duk wanan abin Bata tanka ba hanunta dake zugi tayi ta kallo har aka sake su ta
kalli jibrin tace"Ina su Fahad"
Hajiya ta kalleta tana paka Mata suman kanta da ya barbaze kamaninta da aka sauya ya
hanata ganin kamaninsu da ummi saidai still sai ta gan ashnur din na Mata Kama da wata
Amma ta rasa a inq
Shafa gefen fuskarta tayi cike da kulawa tace"Ashnur dear are you ok?"
Kallonta tayi hawaye cike da idanunta tace"yes mahhhh"
Hajiya tace"ki tafi da lauyer ku Zan nime ku"
Ta jinjina kanta Suka bi jamal,ita Ashnur ma ta d'au hajiyar ce ta d'auko musu lauya
Ganin inda Yan jaridar ke haskesu yasa ranta b'aci ta shiga motar da Jamal ya bude Mata su
hafsat Kuma motar Abdul
Ranta a wuya yake mussaman data lura binsu Yan jarida suke har Suka Kai gida ta fito a
fusace a motar Kan ko hula babu suma duk a hargitse gashi da tsayi da Kuma cika
Mikewa feenat tayi da gudu taje ta rungumeta da sauran yaran
Hafsat ta koma gefe tana dariya me hade da kuka
Janye jikinta tayi cike da matsifa tace" ke Barni tsami nike na wari harda na Kashi "
. Feenat tace"Kai sis"
Hafsat tayi gefe tana murmushi dan tasan in tasan Fahad ya rasu wani sabon tashin
hankalin zasu shiga mussaman da Yan sanda Basu saki gawarsa ba sai duk tausayin kansu
ya kamata
Bude gate din da akayi hakan yasa Ashnur kallon gate din aiko wani Dan jarida ne
Ta kalli feenart tace"akwai ruwan zafi a gidan Nan "
Feenat tace"I don't think so "
Tace"ok "zuwa bakin tab tayi ba tare da tasan me zatayi da ruwan ba tace"sis na zuba ruwan
Tace"kawo min Nan"
daukowa nafi tayi gabanta ba tare da Ashnur ta Lura dasu aslim ta d'au ruwan tayi gate tana
zuwa ta kwararawa dan jarida da gudu yayi waje ta Karasa ta kulle gate din tana dafe hanunta
daya kone dan ta fama tace"useless people sai ku Zo kusa inyi magana Yan banza
Aslim ya shagala da kallonta da dukkan alamun in ya ganta manta kanshi yake yayi ta kallon
bakinta Dake matsifar Lura da itamah Inna kallonshi take yasa mudi gyaran muryar firgit ya
kauda kansa itako ashnoor sai hararanshi take fuska d'aure dukda Bata San ko waye ba
Shaheedsh ta katse mishi