Showing 99001 words to 102000 words out of 108932 words

Chapter 34 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

Bari in je inyi magana da likita"

Kafin yayi magana ta ratsashi

Da sauri ya dawo wajen gadon yace"how are you feeling now please?"

Tace"happy,thank you husband sanadinka nayi reuniting da parent Dina thank you,

Shafa fuskarta yayj yace"but ba Zaki kwana gidan bako?"

Dan shiru tayi ya marairaice tace"kana ganin ummi zata yarda yaufa so nayi in Sha nonon
da ban Sha ba"

Yace"please nahhh baby gobe mah ya kamata mu tafi honeymoon it a surprise da na shirya "

Tace"kayiwa ummi magana "

Ya dungure Mata Kai yace"ke kiyi Mata Mana "

Ummi na dawowa sukayi gida suna zuwa Ashnoor ta sake wani narkewa jikin mummy Kamar
mage Aslim ya zama Dan kallo yayi ta sunne Kai saidai ranshi b'acewa yayi dan be gan alamun
zai tafi da ita yau ba ummi Bata ba da wanan fuskar ba sai dare Abba ya dawo a gajiye lokacin
Aslim ya bar b'angaren ya so tafiya gida ummi tace"no ya tafi inda ya Saba sauka aka kaime
lafiyayen abinci sai a lokacin ya Kira kawu ya sanar me komai

Kawu yace"ai Daman Ina fad'awa mutane yariyar Nan Yar manyan gidane yanzu dukkanmu
zamu Zo abujan ko Ni kadai,

Aslim yace'yin me"

Kawu yace",ban Gane yin me ba a labarin Ashnoor ai mune gaba kaima karere ne ko da a ce
kuwaa Bazai Zo ba Ni Zan Zo ai "

Yanke wayar Aslim yayi Dan besan me zaice ba ya Kira hajjah ya fad'a Mata ba abinda
take sai kabbara

Yana Gama magana da hajjah kannesa Suma Fara Kira Wai sunji remourse

A hankali magana ya Fara baxuwa mussaman da ummi da Asnoor kowa yasa a social media
handle dinsa hotonsu suka sa sai alhamdullilah

Ashnoor tace"alhamdullilah I found my family iam no more an orphan "

Ummi ko tasa alhamdullilah I found my long lost daughter "

Wanan abin yayi causing traffic a network Yan jarida na son Jin meke faruwa Amma
dukkaninsu basu bada Daman Yi musu tambayoyi ba

Maida hankalinta Kan daddy tayi Dake Bata labari da Mata tambayoyi


Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin

farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

1️⃣0️⃣1️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tambayoyi yayi mata akan suna da me suna Rabi'a tace"eh "

Yace"ke da Rabi'a are cousins "
. Sosai tayi mamaki a daren basuyi bacci ba dan kuwa suna falo suna Hira

Ko kad'an bacci yaki daukan Aslim Dan ya Riga ya Saba da ita yayi ta charting nata Amma

Bata online takaici gami da b'acin Rai ya rufe shi dukda zuciyarshi na gargadin shi da in yayi
fushi da ita beyi Mata aldaci ba ta girma ba iyaye yau daya ai ya barsu su gana'amma still yaji
ko Yaya da ta Bari sunyi charting ai

Nafilan Dole ya tsiri Yi har aka Kira sallah,Abba be fito masallaci ba a gida yayi sallah
Dan jiya Basu runtsa ba

Ummi da kanta ta had'a musu breakfast ta tashi Ashnur dake kwance a doguwar kujera da k'yar
ta tashi tace"bakiyi sallah ba"

Zaro Ido tayi tace"lahhh mummy is past 7 "ta Kare da sauke idanunta Kan agogo sai Aslim
ya Fado Mata tasan Yana can yayi fushi

Tashi tayi tace"Ina zanyi wanka ummi"

Kama hanunta ummi tayi ta kaita d'akin ta tace"ki Gama kije ku kwaso kayanki'dan shiru tayi a
sanyaye tace"toh

Wanka tayi,tayi sallah ta saka rigar nazira bakar jallabiya ta yafa gyalle

Tana fitowa ummi ta had'a Mata breakfast a basket tace"ki Kai mishi yayi breakfast karki Dade
zamuyi Baki "

Ta jinjina kai,tana sauri rike da basket ta bi kwantancen da nazira tayi Mata baya falon kasa
sai ta haura sama ta tarar yayi wanka ya shirya links yake sawa ajiye basket din tayi taje ta
rungumeshi

Fuskarshi d'aure ya ture hanunta Daman tasan za ai Haka sai ta fashe da kuka,kallonta yake
Amma bece komai ba ta mike ta Haye gado sanan ta d'ane jikinshi

Zaiyi magana ta hade bakinsu Daman tasan weakness dinsa aikuwa anan Suka baja harka
har Saida ummi ta Kira wayarta

Ta zaro Ido tana na shiga uku na ka gan abinda ka jawo ko"

Yana goge Mata Suma da towel yace"ba ruwana "

Har zata saka Riga ya Kama rigar cikin marairaicewa tace"kayi hakuri please ka gan ummi
na jir......"

Sai da yayi inda yake so ta samu ta sulale

Fadin fatin ciki da iyalai gidan Nan suka shiga b'ata lokaci ne Kan 12pm gidan ya cika pam da

Yan uwa da abokan arziki an Zo ganin Ashnur ta gan cousins dinta na b'angaren uwa da uba ta
gan aunt uncles da Kuma grandma's ashe Yar dangi ce Haka Hira kawai ake Wanda yawanci
akan kamaninta da mum dinta ne Abba na falonsa da Yan uwansa har baban Rabi'a Dake ji
Kamar yayi tsuntsuwa ya sauka a Niger Amma ance suna hanya'
Maman Rabia ko gefe ta samu Bata cewa komai sai ajiyar zuciya ita kadai tasan irin cutarwa
da waleda tayi Mata tsawo shekaru da sukayi da juna ba abinda waleda take so kamar ganin
bayanta ta Mata cuta da baki bazai fadu ba har ya Kai ga sun rabu da alhaji saboda kazafin
Zina da tayi mata alhaji yayi Mata Kora mafi Muni da kannen rabi'ar biyu duk maza shekara
biyar kenan basa tare yanzu ma Dan Abba ya fad'a mata an gan Rabi'a ne ta Zo da Bata son
abinda zai had'a ta da alhaji

Abin sai ya Zama kamar wani biki sosai ake ta shige da fice har Yan nisa Suka iso Ashnoor har
wani gajiya tayi time to time tana zuwa leko mijinta da cousins dinta ke ta yabawa har ta nuna
b'acin ranta

Su Rabi'a na isowa har gida aka kawo su Dan Aslim ne yasa a daukosu

Kawu ne ya biyosu manya ne suka Zo Rabia da hafsat kusan dai su bakwai

Rabi'a da zuciyarta ke bugawa tayi sallama

Akan mummynta ta Fara sauke Ido Ashnoor ta mike suka dinga kallon juna

Mummynta tace"Rabi'........a"

A tare suka fashe da kuka wani rungume juna sukayi sun ki rabuwa da juna kowa a falo
Saida yayi kuka

Mummy tayi ta shafata tace"you should be 28years now ko??"

Murmushi tayi tace"ban sani ba Nima"

Jin sun dawo yasa alhaji shigowa falon yace"Rabi'a"juyawa tayi ta kalleshi Kama take da
mahaifinta sak yaji dadin ganin yarsa

Su hafsat sun Sha kuka sosai suna addu'ar Allah ya had'a su da nasu iyaye Dan dama hafsat
ita iyayenta rasuwa sukayi aka rasa me rikonta shine Suka kaita gidan marayu ita har yau tana
da address din uncle dinta but Bata niman su ba

Rab'ia ta gan kanneta ko kad'an mummynta Taki barinta bàyan Isha'i tace"Rabi'a muje gida
ummanta na jiran mu tayi Miki girki"

Ta mike tace toh mummy "

Tana mikewa da kanneta Ashnoor tace"Ina zaku mummy"

Tace"zamu tafi gida"

Alhaji farouq ya shigo yace"Ina Zaki kaita?"


Tace"gida Zamu tafi dare nayi "

Cike da iko yace"bazata ba"

Dariya mummy tayi Kai ka Isa farouq ka Bari mu wanye lafiya fah bana son matsalan ka ehee"

Yace"nace bazata ba kaltume ki tafi ki barmin yarana"

Ai da mummy ta Fara matsifa da alamun bakin cikin daya cusa Mata shekara da shekaru yau
ne take fanshe shi ko had'iye miyau batayi

Shima Abba nayi sai yanzu Rab'i'a ta fuskanci me ke faruwa tsoro ya Kamata ta fashe da kuka
tace"zata koma inda ta fito yafi Mata kwanciyar hankali Bata tab'a ganin irin hska ba"

Mummy ta ja hanun a fusace Suka wuce ta bar alhaji Baki sake

Bàyan Kwana uku aka had'a family party na welcoming dinsu da Kuma su sake sanin Yan
uwa....party ne da man manya Yan siyasa dan Yan kasuwa jiga jigai gomnati da Yan jaridu sun
Zo wanan party Abba ya nunawa friends dinsa Ashnoor anyi sighning kamfanoni da sunanta
itama Rab'i'a ta gan yaninta na Dubai duk sun Zo su zarah an Sha kyau ko kadai Rab'i'a da
Ashnoor Basu Bari su hafsat sun ji ba Dadi ba gashi dukkninsu daddy ya biya musu umura har
kawu da Inna gashi duk ana Shirin rusa hajarah memorial orphanage domin Kara girmanta har
asibiti ana son yin ciki da primary har University domin Lada ya Kai hajiya hajarah da mummy
data Raine su

. Ashnoor da ummi sun Sha tambayoyi gun Yan jarida da Suka gaji sai Suka ce washe gari
zasu Zo media conference saboda asnoor tafiya zasuyi honeymoon jibi su huta Aslim har ya
koma Niger saboda wani meeting daya taso Masa Amma yau Yana hanyar dawowa

Babu inda zancen su Ashnoor Bata tashi ana cewa mamanta zatayi first lady itama haka
sosai ake ta jinjina wanan baiwa da iko na ubangiji Kira ko ta Sha shi d'aga dangin miji harda
Wanda Bata San su ba....Kai harta Yan uwan Maryam Wai suna taya murna

Maryam tunda taji labari jikinta yayi sanyi hankalinta ya tashi dan yanzu Kam ba abinda ke

Shiga tsakaninta da Aslim ko daya dawo tana gaidashi be ko kalli inda take ba yaranshi ya ja
part din Ashnoor harta yaran ta lura tunda aka auro ashnoor Suka rage zuwa gunta kamar da
da anyi magana su ce momma Dan shekaran jiya leesat harda kuka tana Kiran abbanta wai ya
Zo ya kaisu gun momma
Gabad'aya ta Zama Yar kallo Dan Bata tab'a tunani zai iya shareta ba wallahi duk inda ka
latsa Ashnoor ne ko riguna siyasa hotonsa ne da nashi komai itace Dan tama fishi popular
yanzu saboda abbanta

Mikewa tayi tace"bazai yiwu ba tayi part dinshi ta tarar Yana Wasa da yaran abinda da beda
lokacin yi Ashnoor ta canza Mata miji Kuma bazata bar hakan ta faru ba

Hanun ta sa a kugu ya d'ago daga pressing games din da sukeyi da yara ya dubeta fuska
d'aure

Tace"Iam ready to take my position as first lady
Wani dariya ya bushe dashi yace"Kai kina da abin dariya Maryam are you ok kodai Daman
coding kike Sha yake saki yawan bacci ya Fara tab'a kanki please kin San you are not good at
anything sai bacci koma kiyi bacci domin ai first lady na Abuja Amma ke first ladyn bacci za a
Baki hajiya Maryam "
Su leesat ma kyalkyalewa da dariya sukayi dan she really sound stupid

Korar su tayi ta karasa wajen aslim ta zauna a cinyarshi

Numfashi ya ja Dan Maryam ma ba baya ba wajen kyau da Kuma tsura but wallahi yanzu ta
fita ransa ko kad'an Bata birgeshi

Ture ta yayi ya mike Yana haurawa stairs yace"in your dreams baby"

Binshi tayi da kallo takaici na niman kasheta abin da shi ke roka yau ya kawo kanta yaki
kulata toh da matsala dole ta tashi tsaye

Komawa tayi d'aki ta Kira nanah Wai ta had'a ta da Mai kayan Mata masu kyau sosai nanah
tayi dariya tace"ai matsalarki no kayan Mata da zaiyi healing dinshi yariyar Nan fah yanzu Yar
manya gidane Kuma Yar ubangidansa ba ma shi ba da danginsa ba gabad'ayan mu mum
koma gunsu Dan samu shiga dan duk mun Kira munyi Mata barka had'uwa da iyayenta kin San
rayuwar gabad'aya siyasa ce bazamu tsaya kishi da ita muyiwa kanmu bakin ciki tunda ke kin
kiyin first lady toh mu dai muna bàyan hajiya Ashnoor kedai yanzu je kiyi ta bacci shi ya
Kamace ki Kar hawan jini ya Kama ki je dai kiyi ta bacci"

Cikin sanyi murya tace"nanah Ina yayarki bazaki taimaka min ba sai kike min dariya "

Dariya ta kyalkyale dashi tace"ai gaskiya na fad'a Miki daga Haka ta yanke wayar "

Maryam ta zauna kawai sai ta fashe da kuka

Da daddare tayi wanka ta Sha turarurka duk wani abinda tasan Yana so ta shafe sai Yar ficikar
Riga bacci ta ko Yi kyau ba laifi

Har b'agaren Ashnoor tayi d'akin da take zaton nashi ne ta leka baya ciki sai ta Fara bude
d'akuna ana Ashnoor ta gansa kyaun d'akin ya tafi da ita

Shiko waya yake da Ashnoor tana bashi labarin party su yaji an turo kofa.juyawa yayi da a
zatonshi su leesat ne suka dawo

Gyara kwanciya yayi ganin tana zuwa tana murmushi tuni maganarsa ya Fara cracking Ashnoor
ta Fara ce me hello hello kana ji

Tana zuwa ta kwace wayar ta ajiye gefe

Tace"


Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki

domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login