Showing 66001 words to 69000 words out of 108932 words
Chapter 23 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
danne Ina sopporting dinshi ban tab'a
abinda public zasu gano wani Abu ba...ba Randa gari zai waye a wani ba ayi surutu akaina ba
but I always compose myself dan siya Masa kima a idon jama'a and he called me useless
Kawu iam really useless??"
Zainab tace"not at all dear,,kece Kika zame mana uwa tun rasuwar mummy Baki da kwanciyar
hankali in bamu ci abinci ba ai a Hakan bana ji you are useless "
Salati kawai aslim yakeyi this is the most embarrassing moment of his life he was
embarrassed to the core
Maimaita salati kawai yake a ranshi
Kawu yace"ka tafi please ko ta samu natsuwar zuci "
Ya Kara matsawa kusa da ita zaiyi Mata magana sai kawai ta b'oye bàyan jibrin
Sai kawai ya fita zuciyarshi na tafasa a gindi bishiya ya samu wuri ya zauna yayi tagumi shi
mutum ne da damuwa ke mugun wahalal dashi ko Yaya ne ji yake kamar yayi hauka
Mudi ya karaso yace"yallabai muje gida nasan gobe za a daidaita ai dare yayi is past 2am sir "
D'agowa yayi ya kalleshi yace"Mahmud just 1mistske from me has ruin everything one mistake
mudi 1mistake meyasa bazata saurareni ba mudi...in tayi min haka bazan ji Dadi ba "
Cike da tausayawa mudi yace"muje gida kawai da safe sai mu dawo zanwa zainab magana
nasan zata taimake mu"
Duk inda mudi ya so su bar gidan ki yayi suna ta zaune har zainab ta fito taje d'akinsu ta
d'auko first aid box sanan ta dawo zata wuce mudi yace"zainab please tsaya muyi magana"
Ba tare da ta kalleshi ba tace"ba ma Ashnoor kadai ba Ni kaina na yanke alakar mu da Kai
"
Wani ihu mudi yayi saidai tana fad'in Haka tayi gaba
3:o3 ya gaji da Zama domin duk inda ya so kawu ya saurareshi ki yayi saima cewa da yayi
in ta amince bashi da matsala Amma shi bazai mata Dole ba
Da b'acin Rai ya bar gidan
Suna Isa gida ya fita a mota a fusace d'akin Maryam yayi da b'acin Rai falonta cike yake da Yan
uwanta kunsan mutane da gulma batayi gayyata ba Amma tun safe tayi ta ganin Baki wasu
gulma ya kawo su wasu Kuma nimangindin Zama wasu Kuma dan a ce sun Shiga gidan Aslim
Ranshi ya Kuma b'aci ganin har bedroom din mutane ne
Tun a falo Yana jiyo hiransu kawai sai ya juya bedromm dinshi yayi Yana zuwa ya jawo drawer
ya d'auko biro da takkada ya
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
6️⃣6️⃣▶️6️⃣7️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Rubutu yayi ba Mai yawa ba ya fita ya bar d'akin part dinta yayi direct sai gaidashi ake ko
kallonsu beyi ya ratsa su ya tura Kai bedroom dinta
Tana zaune jingine da gado da kofin shayi a hanun da yayarta anty fa'iza ta had'a Mata domin
sai jiya zancen auren ya dame ta tayi ta kuka hakan yasa anty fa'iza da ta Zo Mata danne kirji ta
jawo su nanah da k'yar suka Zo sai ta basu tausayi ko abinci Taki ci sai yanzu dai anty faizar ta
zage tas sanan ta hado Mata shayi kenan take ta juyawa
Yana shigowa anty nanah tayi murmushi ta gaidashi anty fa'iza ma Haka cikin girmamawa
Itako Maryam tsaki taja ta kau da Kai
Karasawa yayi Dan ko su nanah be wani amsa su ba hanun ya d'aga musu
A jikinta ya ajiye takkadar yace"i have no intention of doing this but you have push me to the
wall...na Baki chances for you to change but kin nuna min bazaki canza ba kije na sake ki saki
biyu "
Ba Maryam da gabanta ya Fadi ba har su anty fa'iza Saida suka ji kansu ya buga
.shiko juyawa yayi
Maryam ta dade Bata motsa ba a inda take ba saboda shock ita ta d'au Aslim bazai iya
sakinta ba dan tasan itace rayuwarsa tasan Yana sonta
Anty fa'iza ko binsa tayi nanah tace"yau kin samu abinda kike so"
Da a lokacin ta saki wani ihuuuu da ya razana mutane gidan harda duk wani Wanda ke bacci
Yana fita ya Kira anty Jamila yace"please ku same Ni a falona Daman Kuma ihun Maryam
ya tada su daga bacci sun ma dau wani mugun Abu ne ya faru Suka fito a guje harda hajjah da
dama ba bacci take ba tana lazimi
Zama yayi falonsa anty fa'iza ta Shiga da sallama tace"haba yallabai me yayi zafi Haka"
Rai b'ace yace"kina son sanin me yayi zafi je kaki tambayi Yar uwarki laifine dan na sota nayi
hakuri da ita ko kuwa laifinane dan nayi wawanci biyewa sakarcinta miye nayiwa Maryam Dan
Allah ku tambayar min ita...ya kwashe komai ya sanar da ita
Ya Kare da nuna Mata video,jikinta yayi sanyi ta ma rasa me zata ce
Tace"tabbas kayi hakuri Kuma ban gan laifinka ba Ni da kaina zanyiwa abbanmu bayani Dan
Allah kayi hakuri
Yace"fa'iza Koda a ce kuntatawa Maryam nike ta gan wani zaiyi min wanan sharrin bazata Hana
ba kodan Yara Dake tsakaninmu yanzu da a ce an saki videon Nan har Yarana sai ya shafe su
domin an tab'a kima da martaba mahaifinsu yanzu Haka as iam speaking to you Ashnoor tayi
cancelling auren mu"
Tsam fa'iza Bata ji dadin maganar Nan ba ta mike zata fita anty safiya Suka shigo
Zama sukayi kasan carpet ganin inda ya firgice yasa anty Khadija cewa"Yaya lafiya?"
Yace"I really need your help please Ashnoor ta fasa auren"
A tare suka ce what??"
labarin komai komai ya Basu yace"you guys need to help me on this na Lura tana da
respect in kukayi Mata magana zata hakura
Anty khadijat tace"gaskiya Yaya baka kyauta ba ita Maryam shekara da shekaru tana maka laifi
baka tab'a Yi Mata fad'a ko ka zageta sai marainiyar Allah
Daure fuska yayi itama ta d'aure fuska anty Jamila tace"da yike an tab'a b'arin zuciyarka ko
tashi muje shi da ya b'allo ruwa zaiji dashi"
Sun bashi mamaki Yana kallonsu Baki sake Suka fita
Maryam na ganin hajjah kamar mahaukaciya ta fashe da kuka tace"hajjah ya sakeni wallahi
ban saku ba akan me zai sakeni Dan zai Kara aur......"
Wanka Mata Mari da anty fa'iza tayi ya hanata karasa maganarta sai kuka tace*hajjah ki
taimakeni abbana zai tsine min"
.anty fa'iza tace"ai Soma tab'i kenan yanzu Zaki Fara gani ke nanah ku taso mu wuce"
Su anty safiya ko takan Maryam dake kuka Basu bi ba Suka had'a kayan sa lalli Sukayi
ophanage
Ashnoor Bata runtsa ba Dan takaici tana tsaye gaban window tana shakkar fresh air taji
shigowar mota
Sake lekewa tayi ta gan anty safiya ta fito ta dafe kanta jiri na d'an dibarta ta zauna
Sallama akayi ta amsa da dashashiyar murya
Murmushi Dole ta sakar musu sai ta mugun Basu tausayi suna zuwa suka duka a gabanta
Rufe fuska tayi tace"miye Haka anty dan Allah ku tashi"
Anty safiya tace"kiyi hakuri! kiyi!!hakurikiyi hakuri!!!"
Tace"anty I hold no grudges against anybody kawai dai na gano we didn't belong to the
same class shiyasa abinku da marainiya"
Jikinsu duk yayi sanyi Suka Shiga Mata magiya har aka Kira sallah asuba ana Abu daya
Inna ma ta fito Amma Ashnoor Taki yarda su Tama yarda a sa Mata lalli Taki yarda
Inna tace"toh a hakura Mana"
Kukan da anty khadijat ta fashe dashi shiyasa jikinta sanyi ganin tanayi yaron bayanta nayi sai
tace"ba dai a sa lalli ba na yarda Amma bazan aureshi ba wallahi"
Suka ce sun yarda babu b'ata lokaci Inna ta fidda kujera ta saka atamfa sabo tayi babu ko
d'ankwali ta saka fancy slippers da Suka saka Mata a kayan sa lalli irin na nupawa akayi Mata
ta zauna Inna tayi ta Wasa Mata rawa
Yanayin zaman sai zai tabbatar maka ba a son ranta bane domin gaba d'aya kame musu tayi
sai duk Suka ji ba Dadi
Bàyan Nan innah ta Mata na turare
Tana tashi tayi d'aki ta barsu a waje ranta na zafi Dan a gunta fin karfi aka nuna Mata Basu
damu ba harta Ciro kayan da aka sa Mata lalli dashi ta bawa Inna a gabansu sanan suka bar
gidan domin zuwa Shirin ya za a shawo kanta
. Shima be runtsa ba a balcony yake Kai kawo jiran dawowarsu hajjah ta so Yi me maganar
Maryam yanayinsa yasa ta kyalesa Amma ta Hana Maryam tafiya a cewarta dole ya maidata
sakinta a wanan lokacin bakin jininsa zai jawo me Dan za a ce saboda yayi amarya ne ko ba
Haka ba Bata lamunce rabuwa ba, yayi ta hakuri da ita tunda an ajiye zuri'a
Safnah ko data ji labarin fasawar Ashnoor murna tayi sosai a tunaninta aikin bokanta ne
ta tafi da gudu ta sanar da hajiya,,,hajiya tace"ai nasan bazasu so a ji ba sai kawai ya aureki
tunda an Tara jama'a
Dadi sosai Suka ji
Yana ganin shigowar mota anty khadijat gaban shi ya Fadi ya sauko
Yace"ya akayi?"
Fuskarsu ba alaman Rahama Suka ce Taki yarda a sa Mata lalli da alamu da gaske take ranta a
b'ace yake"
Dafe Kai yayi ya jingina da motar ganin Haka kamar idanunshi na karewa sai kawai Suka
fad'a me gaskiya domin komai zai iya faruwa anty safiya tace"nauyin mu kawai ta ji ta amince
Amma tace ba zance aure saika Nima hanyar da zakayi convicing dinta Bamu da lokaci
Tausayi sosai ta bashi Kuma ma ya gan kokarinta ya Kuma ji dadin inda ta d'au sisters
dinsu
Anty Jamila tace"ka fad'awa abbanka na Abuja Mana kila in yayiwa kawunta magana nasan zai
sauraresa"
. Beso maganar ta Kai Haka ba ammabashi da choice ya Ciro wayarsa ya Kira numberta tun
jiya Bata d'agawa ko yanzu Bata daga ba
Kiran Abba yayi Saida yayi me Kira hud'u ya d'aga
A lokacin ummi na jikin Abba tana bacci Kiran waya ya tasheta Dan kwana tayi ba lafiya abinda
ya hanata zuwa biki kenan kawai jiya ta wayi gari da mugun ciwon ciki
Sallama yayi yace"lafiya?'
Kai tsaye ya bashi labarin komai bàyan sun gaisa
Abba ransa ya b'ace Aiko ya rufesa da fad'a kamar zai Ari Baki shidai hakuri yake badawa
Abba yace"ba ruwansa shi ya sani
Inda ummi ta d'au zafi har sai ya baka mamaki tace Ashnoor tayi Mata sbeyi deserving dinta
ba har gari yayi haske mitar abin take
Abba yace"Amma ai yace"ayi hakuri "
Tace"is not enough Kai da Yar ka ce aka cewa careless and useless zaka yarda
Jan bakinshi yayi ya same padlock dan niman maidashi rigina take
Shirin tafiya ya farayi Daman shi yau yake da niyyar zuwa d'aurin auren
________
Haukane Aslim ya rage beyi ba zuwansa biyu da mudi Amma Ashnoor ta kafe ta ma ki bashi
daman ganinta kawu Kuma yace tunda Bata so shikenan an fasa
Jin kalman an fasan Nan yake kamar an kwara me ruwan zafi
12:pm za a d'aura auren mutane sun taru Amma ba waliyan amarya
Aslim be tab'a tunanin baza ayi auren ba Saida yaji shiru kawu yaki zuwa massalaci suna
kiransa be d'aukawa
Ashnoor ko baccin jiya da batayi ba shi ya kwasheta Mai nauyi
Kawu da sauran yaran suna tsakar gida kamar ma sun manta da zancen auren sai ga
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
6️⃣9️⃣▶️7️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Mikewa kawu yayi ganin