Showing 6001 words to 9000 words out of 108932 words

Chapter 3 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

zagin nurse din dake dressing hanun ana gogewa da spirit tana
cewa wallahi mutuwa zanyi ku bar hanun ya rab'e

Wani duka zuciyarsa tayi Jin muryarta ya lumshe Ido

Beyi niyyar Shiga ward din ba sai kawai ya dawo yayi hanyar ward din Yana tambaya wani staff
meya faruwa

Cikin girmamawa yace"wanan yariyar jarababba ce Wai fa wanke ciwo ake take wanan
kukan

Da dan sauri ya karasa Yana kokarin danne abinda ke taso me ya shiga ward din

Zaune ya ganta tayi zaman dirshen an danneta ihu take tana zage zage Allah yasa ma wando
tasa da ba abinda zai hana a gan jikinta a waje dan gabad'aya Taki natsuwa

Fuskar Nan ta dame da hawaye da majina ga dogon gashinta d'aya Bazu a fuskarta sai abin
yasa tayi Kama da vampire

Nurse din tace"Zan fa barki Haka in bazaki natsu ba"

Cikin kuka tace"barshi muguwa shashasha me zubin aljanai ki bar hanun ya ribe tunda ba
hanunki bane

Karasawa su hafsat sukayi da gudu suna sakin kuka

Tana ganinsu kuka ya karu tace" hafsat kun gan muguntar Yan Dana ko? toh Allah ya tsinewa
sarkin indiya shegu marasa addini Allah y....."

Shasheka ya hanata karasawa su ko su hafsat sai kuka suke

Murmushi ne ya sub'uce me Yana jinjina tsiwar yariyar nan

Cikin takunsa na izza da Isa ya karasa inda suke ganin duk Maza ne masu riketa ya d'aga
hannu alaman dakatarwa

Babu Wanda ya fahimci me yake nufi sai mudi driver

Yace"ku barta_

Duk sakinta akayi,suna sakinta ba tare da ta d'ago ba tace" a Bari hanun ya rub'e kenan?toh
Kai waye Allah ya rabamu damakiya Wai cewa fah yayi a bar hanun ya rub'e jama'ar Allah ku ki
mugunta"ita Bata ma gan waye ba saidai kamshi turarensa ya cika ko Ina Yana saukar Mata da
natsuwa ta lumshe Ido
Ta bayanta taji an riketa wani yarrr taji daga kanta har tafin kafarta ta jaa dogon ajiyar zuciya
daya sashi sakin guntun murmushi tana son ganin waye wanan me taushin hanun saidai
mahaukacin bugu da zuciyarta keyi ga kwarjini da cikar haibarsa ya hanata sai ta kasa d'agowa
kanta a duke....cikin muryasa daya daki zuciyarta yace"nurse Yi aikinki"
Jiki na rawa na gudun kuskuren yasa nurse din Kama hanun ta d'au auduga ta Fara goge
ciwon zatayi ihu ta Baya yace"shhiiiiiishhh sai ta had'iye kukanta ta dinga sauke ajiyar zuciya

Har aka Gama batayi ihun ba

Sakinta yayi ya dawo gaban nurse hakan yasa ya juya Mata baya

Yace"

An daice in Kara yawqn typing....toh za a kara
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi

Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

1️⃣1️⃣-1️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"Amma za a riketa har ta samu lafiya ko na gan ciwon ne ya kwaye fatarta sosai 'yayi
magana cike da damuwa da besan ta nuna a muryarsa ba

Mudi driver ya gyara tsayuwa ya fa Lura boss dinsa ya kamu ne,ya fad'a zurrr kogin
soyyaya

Ashnoor ko ba abinda take saukewa sai ajiyar zuciya Bata bi ta kan honourable Aslim ba dake
cikin light blue shadda na Dunkin manya mutane shaddar ta bala'in karbarsa da alamu tana da
babbar Riga cirewa yayi ya nada hannuwar Riga

Rabi'a ce ta fashe da kuka ta rungumeta tana cewa"Sannu sis ya akayi hakan ta faru
bayan mun fad'a Miki ki kula da kanki"

Cikin kukan daya taho Mata yanzu na tausayinsu ganin they are going through this Dan rashin
gata,zainab ta Haye wani kujera tana kokarin kama sumanta me tsantsi da tsayi da band ta
d'aure mata a gefe domin kwata kwata hankalinta na Kan honour ne daya zubawa Ashnoor Ido
itako Bata San yanayi ba Dan Bata ma kalli inda yake ba sai goge fuska take da hanky da
Rabia ta Bata

Sai ma yanzu ta lura da inda jama'a suka cika ward din murya kasa kasa ta Kai Baki kunnin
zainab tace"su wa'yanan fahhh duk kallona suka Zo yi haka,I mean nasan Ina da kyau but miye
na wani line up zuwa kallona"

Hadiye miyau zainab tayi kuut ganinfa Kamar yaji su sai tayi gyaran murya Amma Ashnoor Bata
Gane ba hafsat ta diro ta Kai Baki kunninta tace"Ashnoor honourable Aslim Suka biyo bake ba"

Cikin daga murya tace"waye Kuma Aslim wani Dan film ne ?"

Zaro Ido yayi Jin abinda tace"da gaske batasan shi ba kodai iya shegene"

Dan satar kallonshi hafsat tayi kafin cikin kwantar da muryar tace"gashi Nan Yana jinki Dan
takarar gwamna jihar Niger Mana "

D'agowa Tayi sukayi Ido biyu saidai Bata Kare me kallo ba domin kwarjini yayi mata tace"sai
akayi Yaya fahhhh?"

Ganin yariyar na niman kashesa da salonta na tsiwa yasa shi dan gyara murya Yana satar
kallon jama'a sai ma ya gan kowa da inda tunaninsa yake

Baya son wata scandal sai yanzu ya gane ya kwafsa na kuskuren rike yariyar Nan gashi ya
Lura kowa da waya a hanunsa za a iya musu hoto gobe saidai ya gani a papers a laka me
sharri people can be funny atimes

Da Ido yayiwa mudi alama daya sallamesu

Aiko mudi ya fito da kudi masu yawa a aljihu ya Mika musu

Ihuu duk suka saki suna Niger sai ...........

Niko nace sai Bago.......
Nigerlight think wisely and vote for bago this coming election

Please karku ce tayi kad'an nayi editing paging Nan yafi so goma Ashe wrong page nikewa
editing da yike rough nayi typing kwanaki gobe dai nayi alkawari da safe inshaallah

Maman Nur

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_Dan Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

1️⃣3️⃣-1️⃣4️⃣

BismillahirRahmanir Rahim

Suna cewa Niger sai Aslim,cike da murna jama'a suka bar ward din Yana tsaye sai ga oga
ranveer ya dawo da magunguna a leda,fisgewa tayi tace"shegu Yan banza sai shegen bakin
Hali gashi sun sa na kona hanun Allah sai ya saka min ta Kare magana da Kai hannu Kai taji
irin parking suman da akayi Mata tsaki tayi tace"tun ban Zama kuturwa ba parking Suma ya
gagare wasu Allah yasa mu dace ya barmu da gabobin mu "

Ranveer cikin turancinsa na India yace"what do you said?"

Ta Dan duka tace"I said weldone you are a good man"

Ya washe Baki itama washe bakin tayi tana dariya tana zaginsa da harshen hausa abin ya
matukar bawa sir Aslim mamaki ganin tana zaginsa cikin aminci

D'agowa tayi suka had'a Ido ta wani hararesa tace"nurse Ni na tafi ban Kara dawowa zanbi

hanun da addu'a ga sharifai a gari dan matsifa an kawo ni nan "

Tana fadin hakan tayi gaba ranveer ya bi bayanta sai duk ya tsinci kansa cikin rashin Jin dadin
ganin tana tafiya jikinta na motsawa ga ranver gab da ita ya zubawa bayanta Ido cikin
shakiyanci
Mudi ya Lura da sauyawar fuskarsa ya Kau da Kai nurse tayi Yar dariya tana ajiye me kujera
Amma sai yaki Zama ya fita

Cikin asibiti yayi sab'anin su da sukayi waje Yana son juyawa ya kallesu Amma baya son mudi
ya lura da wani Abu Dan yasansa da sa Ido Aiko ya jiyo muryarsa yayi yace"yallabai ko a Hana
ba indiyen binsu "
Cikin basarwa yace"waye fah??"

Shiru mudi yayi Dan ya rasa me zaice,saima yaji da baiyi maganar ba

Haka Suka duba marasa lafiya suna ajiye musu alkhairi kafin sukayi bar asibitin

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

1️⃣5️⃣-1️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Gida sukayi direct wow nace ganin tsarin gidansa had'adiya me kyau bazan iya misalta
muku kyau gidan ba,domin gidan tafi kyau kyau ga car pounch din na d'aukar hankali ga garden
dai da sauransu

Kasancewar mutum me saukin Kai Yana sauka ya tafi gate ya gaisa da security cikin
musabaha da mutuntawa suka gaisa sanan yayi ciki a falon farko ya tarar da Yara na Wasa a
dining area,suna ganinsa Suka taso da gudu Suka Masa oyoyo

Sosai yaji dadin ganin yaransa biyu abin alfarinsa watoh khaleesat da Adeel

Mikewa safnah dake zaune a kujera tayi ta ci ado fuskar Nan ta Sha fenti sai wani yauki
take tana yanga shi bema kalleta ba bare ya gan yanayin fuskarta hankalinsa na Kan yaransa
yace"Ina mummy?

Saida tayi fari da Ido tace"tana ciki da alamu bacci take,"

Kallo agogo yayi is past 6 ya kasa Gane wanan wace irin macece sleeping at this hour Kuma

tasan Yana gari she is too careless ita Bata da aiki biyu saina bacci

Yana kokarin zama safnah ta katseshi da cewa wanka zaka farayi ko a had'a abinci

Dukda tayi maganar ne Kamar ita ce matar gidan be d'aukeshi wani Abu ba Dan kallonta take a
matsayin kanwa a gunsa tunda Yar matar marigayi mahaifinsa ne watoh agola ce tun tana
yariya aka kawo ta kasancewarsa mutum me tarin natsuwa da sanin ya kamata yasa Koda
Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa ya cigaba da rikonta cikin Amana Kuma da hajiya Jamila
mahaifiyarta ta nuna rashin bukatar ta na Kara aure sai ya barta a gidan da yar'ta domin Bata
haihu da mahaifinsa ba ita dince Yarta ita kadai shiyasa ma yake d'aukar nauyin karatunta

Ba tare da ya kalleta ba ya haura sama Yana Dan sauri ganin an kusan magrib

Rakashi safnah tayi da kallon me cike da so da Kuma muradin kasancewa dashi a shimfid'a
daya tasan guy din nan zaiyi mugun zafi a gado dan ta tab'a jiyo hiran Maryam watoh matarsa
da wata kanwarta anty Sarah tana fad'a Mata inda yake takurata a bed shiyasa take gudunshi
dan shi da an tabashi toh fah an shiga uku
Tundaga wanan ranan take mafalkin kasancewa dashi domin irin mazan da take so kenan
tasan Kuma samunsa bazai mata wuya ba tunda matarsa sakarya ce jaka Mara amfani

Bedeoom dinsa ya Shiga wow nace ganin tsarin bedroom din aljanar duniya kudi na inda
suke

Wayoyinshi ya Ciro a aljihu ya ajiyesu saman center table sanan ya cire Kaya dukda ba yaro
bane dan zaiyi shekaru arbain da biyar zuwa da shidda haka amma jikin nasa na da kyau ga
skin me kyau domin fari ne Sol ga sajensa me kyau data kawata fuskarsa kyakyawa ne ajin
farko jikinsa na glowing sosai na hutu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login