Showing 57001 words to 60000 words out of 108932 words
Chapter 20 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
ki taimaka "
Kyauta tace"ok mu Shiga malamai in kasheta beyi ba ayi asirin da za a rabasu "
Anty amarya tace"toh me muke jira wallahi da nasan abin Nan zai dawo min da an
kasheta"
Kyauta tace"turo kudi kawai ayi Miki aiki"
Tace" yanzu zanyi Miki transfer kudin "
Sallama sukayi tana ko Gama waya ummi ta shigo da fara'arta tace"yauwa dubi wanan
gadon tayi min Kyau anty basira nayiwa magana ta turo min "
.cikin dai'daita ta nutsuwarta ta amshi wayarta ta kalla tace"is nice but ai wanan zaiyi tsada
hajiya is too much for you to do that for a stranger ko?"
Ummi ta girgiza Kai tace"nothing is too much a wajen taimako beside jinta Nike Kamar ya'
ta
Anty amarya tace"Amma ba zuwa zakiyi Bako"
Tace"zuwa Kai ai na Mata alkawari"
.cikin tashin hankali tace"kin ganta ne?"
Tace"ah'ah a waya aka had'a mu Ni da Nike so ki rakani ma"
Anty amarya tace"Allah ya kaimu "
Ummi zatayi magana ta katseta da cewa"hajiya Bari in kwanta in sanu hutu "
Kallonta ummi keyi cike da nazari tace"are you ok?kwanankin Nan sai Nike ganin Kamar kina
cikin damuwa ko?'
Tace"zazzabi ne"Bata bawa ummi Daman magana ba ta shige bedroom ta kulle
Kai komo tayi tayi a bedroom dinta jikinta har rawa yake dan tashin hankali
Ummi ko komawa tayi abinta tayi b'agaren mijinta
________
Safnah ko a lokacin data gano yariyar da Yaya Aslim yasa ta dake ta ne takaici da bakin ciki
ya nimi kasheta har zazzabi tayi harda su Karin ruwa da ita da mahaifiyarta tashi tsaye sukayi
ana bin bokaye da malamai yanzu Haka malaminsu ya tabbatar musu ba za'ayi auren Nan ba
akwai abinda zai faru da safnah za ayi inma ba a fasa ba toh su biyu zai aura ranan daya
Da wanan ta samu kwanciyar hankali Dan ko ba a fasa na Ashnoor ba itadai ayi nata da kissar
zata koreta har Maryam
Cikin wautarsu sai Suka Fara Shirin bikin
Kwanarta biyu a asibiti aka sallamusu tun jiya be sake komawa ba yau dinma da Dr ya
kirasa zai sallamesu sai ya tura mudi aikuwa ta bala'in Shaka da kin ma shiga motar tayi saida
jibrin ya nuna yayi fushi sanan tayi ta kunkuni
Abin mamaki suna kaiwa gida Suka tarar da
Ina masu so suyi gyara na musamman ght tazo maku da abubuwa da dama mgani kala kala na
gyaren breast , ulcer,ciwon zuciya ,Kai ba nan tatsaya tazo manah da female care Wanda mace
idan Tasha zata matse kam gyara ciki da waje wannan garanty ne sannan idan mutum naso yay
business din nan rigister 4500 ne komai mutum keso akwai duk mgnanin dakukeso na Maza da
mata na kowanne irin ciwo sannan kada kumanta duk garin da mutum yake Muna aika
kayanmu cikin aminci da yardar Allah amarya da uwar gidama baa barku abaya ba munada set
na infection Dana masu Neman haihuwa etc 09125253872[12/8, 9:06 PM] Maman Nur:
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
5️⃣5️⃣▶️5️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yan jarida ne birjik kofar gidan da alamu sun dade suna jiran dawowarsu
Thank God doguwar hijabi ta saka catoon colour dinkin zamani cikin kayan da anty safiya da ta
dubiya ta kawo mata jiya
Abinka da farar mace sai yayi Mata kyau sosai
Babu kwaliya a fuskarta Amma tayi kyau
Flash din camera Suka Fara hasketa tayi ta karewa da hannu tana murmushi dan abin ya
Bata dariya
Tambayoyi aka Fara Mata,wani yace"malama annur me Zaki ce game da auren Dan
Takara da zakiyi "
Hankalin mudi ya tashi gudun karta kwafsa tunda ba isashen hankaline da ita ba yayi ta
kokarin ganin ya hanata amsar tambayar Yana Nima Mata hanya shiga gida Amma duk sun
zagayeta
Wata tace"a ganinki soyyaya tsakanin da Allah yake Miki kodai kawai abinda yake so a gunki"
Wani yace"auren Aslim a wanan lokacin ya zowa mutane a bazata meyasa da beyi ba sai
yanzu da zai zama governor har wasu na tunanin yayi hakan ne dan tozarta matarsa da be
tab'a Bari a santa ba "
Dawowa baya Ashnoor tayi tace"Zan Fara da tambayar farko,abinda zance game da auren
d'an Takara shine,wanan shine best decision Dana tab'a making a rayuwata....a matsayinna na
marainiya ya zab'eni a cikin miliyoyin mata ai abin farin cikine badan Yana dan Takara ba
no.dan kawai ya kasance me tausayi da jinkai takala,tambaya na biyu Kuma shine:tace"yes
akwai abinda yake so guna wanan abin shine in bashi farin ciki mu rayu tare har karshen
rayuwarmu,na uku Kuma bana Jin ko fatan dan takara ya kasance cikin azzalumai masu zalunci
a ganina position din first lady,position ne me tarin gajiya da takura in mukayi la'akari da jama'ar
gari suna da expectation akan first lady a ganina duk wacce tayi first lady cikin matansa toh
aikine ya bata sosai wacce take gida zatafi morewa domin a lokacin da first lady ke gantali
ganin ta farantawa jama ita ta gidan na gida tana more miji so ba abin ayi fad'a bane akai,domin
we are going there to work bawai mu zauna muna cin kudin jama'a ba,maganar meyasa da beyi
aure ba sai,toh sai yanzu ya had'u Dani ai "ta Kare da Fara'a kamar inda tayi magana cikin
Raha"
Mudi was so impress beyi zaton hakan daga gareta ba kawai sai ya Fara tafi tuni aka Fara
tafawa
Wani yace"toh me kike Aslim zaiyi Dan ganin ya farantawa talaka in Allah ya bashi gwamna
Ajiyar zuciya tayi tace"urhmm toh da farko dai muna fatan Allah yasa ya lashe zab'en,Zan so
jama'a su zab'esa domin shine dream din nigerlight he is a man of honour and intergrity Wanda
yasan ya kamata da tausayi da jinkai takala Ni na Isa in zamar muku example na halinsa for
him to stood to my level ya aureni kowa yasan mutum ne me kaunar talaka da Kuma daidaito a
lamarin rayuwa dan takara zai canza rayuwar Niger na alkhairi mudai goyon bayanku muke
Nima "
Zata shige ciki suna ta binta Amma Bata kulasu ba tayi shigewarta mudi da hafsat suka bi
bayanta
Zainab ta Basu hakuri akan suyi hakuri Bata Jin Dadi ne
Yau ta birge mudi domin ta amsa tambayoyinsu dai'dai
Kiran Aslim yayi saidai kashhh be d'aga ba saboda Yana meeting
Tana shiga ta zauna kusa da innah Inna tace"yau fahh sintiri ake ta Mana a gida matan
kungiyoyi da dama sun zo ganinsu "
.tace"yau Kuma da hakan Muka tashi nidai na gan jarrabawa toh suje gidansa Mana
Innah tace"atoh ai sa su Bari ayi auren ko!?'.. je ciki kiyi wanka maman mufeeda na jiranki
Tace"ok"l harta Zo kenan
Tana fitowa aka ware d'aki da za ayi gyaran jiki ga kayan Mata da maman mufeeda ta hado
Mata dukda tana period haka akayi ta gyaran domin kayanta masu ingancine no amount of
period da zaiyi flushing dinsa
Anty Jamila ta turo da Mai gyaran jiki amarrya bisa umurni ummi Babu b'ata lokaci tace"ta
zauna a Dan kujera nibras ta shimfid'e wani zani ta Fara gyara Mata jiki irin nasu na sudan
harda matsala Suka samu da maman mufeeda domin nimbras tace"a Bata komai Banda tsumi
kasancewrta shuwa basa amfani da tsumi sai zallar hayaki da wasu matsifafun turarurrka
maman mufeeda ba ruwanta da harka turare kayan Mata ne nata Dan haka sai innah ta musu
fad'a suka samu understanfmding
Nimbras tace"Mata akwai iccen da zasuyi ta Mata hayaki dashi tana Zama akai,iccen nada
karfi in kin Gama period bada dadewa ba toh zai iya dawowa in Kuma kin kusa zaisa jawosa
shiyasa taji Dadi daya kasance tana period
Bayan gida taje akayi Dan rami aka shuka tukunyar laka tukunyar da sirrinsu ce ta shuwa ta sa
gawayi ta hura wuta
Babu ki pant aka sa nibras ta zauna aka fana hayaki da k'yar ta yarda a cewarta Kar a sa tayi
tsafi
Nimbras tace"ba tsafi bane kawai sirikanu
Lullbeta akayi Aiko hayakin na shigarta tafi minti arbain kafin ta tashi maman mufeeda tayi take
over su hakki ta had'a Mata da nono masu kyau Dan a gaskiya in kina son kayan Mata yayi Miki
aiki toh karki yarda kiyi amfani da Madara wajen hadata,ita Madara karya maganin take...in
mukayi la'akari da ko poison yaro ya Sha Madara ake basa toh karya sinadarin magani take
nono dai shi ke aiki
Karb'aa sweetner din tayi da taji kwakwa Kuma had'in soya beans ga dadi abinda ake so
tana kafawa a Baki Saida ya Kare ta dire kofin tana lashe Baki
Maman mufeeda ta Kuma had'a Mata gumbar kwakwa Nan shanyewa tayj,had'in kawai
maman mufeeda keyi Mata tana shanyewa
Suna gamawa nibras ta Fara turara Mata jiki lungu da sako
Aka had'a mata ruwan wanka Nan ma turaruka aka zuba a ruwa
Sa Mata wani turaren akayi me kamshi gaske Yana Dan kumfa kumfa
Ashnoor tace"nidai na gan ta kaina da fatan dai Zuma bazata bini bako?kin fasan kamshi suke
bi Kuma cizon su da zafi
Inna ma nata dabarar take na tsofifi ta Mata miyar tantabara da taji itatuwa
Da k'yar Ashnoor taci sai da tayi Mata Jan Ido sosai taci ba tare da ta tauna kashin ba
A toilet ma sanda nibras ta bita to make sure tayi abinda ya kamata tana fitowa kamshin ya
gauraye d'akin gashi da molato soap din maman mufeeda tayi wanka jikinta sai tsantsi yake tuni
ta canza ita kanta madubi ta dinga kallo
(09032036606)ga number maman mufeeda tana da ingantatun kayan Mata masu kyau da
ingancin tsuminta da ta baje karshe ne Kuma yanzu Haka tana bonaza buy 3get one for free ku
tumtubeta ,)ita Kuma nimbras mutan Sudan a Kano take tana gyaran jiki,kwaliyar amarya da
kuma gyaran amare Mai bukatar numberta pc me)
A daren sai ga su anty safiya sun kawo lefe Daman su maman mufeeda da nimbras dasu
zainab sun had'a lafiyayen girku sukayi packaging da nama
A tsakar gida aka ajiye kujera,Ashnoor na jikin window tayi ta gani ana ta shigo da akwati
har set biyar ko wata set da nasa desighn din tace"kutumar a auren da baza a dade ba akayiwa
wanan kashe kudi
Su samu tarba ta mutunci aka Fara bude Kaya tun su nimbras nayi ta Dadi har Suka gaji
suka barsa Haka sai mashaallah suke Inna Baki har kunni su zainab ko Dadi ya mamayesu
Drinks aka Basu Inna ta mike ta shiga d'akinta sai gata ta fito da kudi masu yawa da zasu
Kai million d'aya da tun rana mudi ya kawo Mata akan dashi za a bada tukuici sai makkulin
mota
Tace"toh ga naku tukuicin "
.Aiko sun ji dadi duk da k'yar suka amsa Saida Inna ta ajiye musu Suka d'auka
Lefen ya Zo da manya wayoyi uku da simcard mtn da etisalat sai Kuma airtel da ba a Bude
ba,sai makullin mota guda biyu
Maman mufeeda sai Santi ake kinci abinci sukayi zainab Daman tayi tunanin Haka akayi
packaging
Su hafsat na video da sabon wayarta da Abdul ya siya Mata
Anty Jamila tace"mama nasan be dace mu ganta ba Amma santi ganinta Nike please ina take a
Bari mu gaisa
Inna tace"hafsat Yi musu jagora "
Mikewa duk Suka da sauri Ashnoor ta koma ta kwanta tana rufe fuska
Da sallama Suka shiga ta mike da sauri tana jawo hijabinta goshi
Anty Jamila da kamshinta ya bala'in tafiya da ita tace"mashaallah gaskiya Yaya ya iya zabe
Cikin jin kunya ta duka tace"Ina yini?"
Suka ce lafiya Lau ya jiki Kuma da shirye shirye ?"
Murmushi kawai tayi Suka ce mu zamu tafi
Tace"toh aunties"
Suna fita tace*zainab ki duba gun kayana akwai chocolate kwalin da ban bude ba ki Basu ki
ce nace su kaiwa Yara"
Haka' ko akayi sukayi ta zuba godiya Dan sun ji Dadi sosai
Washe garin nimbras na idar da sallah asuba ta tashetq aka Fara gyaran jiki
Ana biki saura kwana uku yau za a Fara program tun ranan Bata gan Aslim ba ko a waya be
nimeta ba dan yayi busy shima
Kayan da ummi ta turo daga Abuja ya iso da Wai za a kawo shi opghanage Inna tace"ah'ah
ta Kira Aslim tace"yau za ayi jere
Daman an Gama gyara part dinta dan had'asu zaiyi saidai kowa da part dinshi Amma akwai
kofar daya tsadasu da general falo
Kiran anty Jamila tayi ta Zo gidan da sauran Yan uwansa aka tarbi su Inna da su nimbras
sai matar senator da ummi ta tura ta wakilceta kafin ta iso
Ba wani aiki sukayi ba domin kamfanin da Suka siyi gado ne zasu had'a komai
Nuna musu part din kawai akayi Inna na part din hajjah ana hirar tasu ta tsofi
Saida suka Fara sa cotton tukkuna suka had'a gadon daya zo a kwali babban wardrobe bango
guda ga tsayi har silin sanan suka manna frames masu tsada har toilet Saida suka zuba su
towels Suka sa sabon madubi Suka manna wajen da za ass brush akayi decorating dinshi yayi
kyau sosai Suka saka sofa a bedroom din
Sanan suka sauran dajunan shima aka jera gadaje d'akinshi gado me tsada ce sosai tayi kyau
Fitowa d'aki akayi aka shimfid'a babban carpet Suka sa center table da glass Suka saka wuta
different colour a bedside lamb dasu freshber a a/c
D'akin ya Fara kamshi
Dawowa falo suka Shima suka zuba kujeru center table akayi fixing manya tv da center table
Suka manna frames masu Allahu da Yasin sanan suka je kicin
Duk inda sukayi hafsat da zainab binsu suke suna videon d'akin ya bala'in yin kyau kicin ma
yayi kyau sai dare bàyan Isha'i suka Gama Suka mikawa Inna makulli ita Kuma