Showing 102001 words to 103342 words out of 103342 words

Chapter 35 - ALJANAR FATIMA Book Complete Hausa Novels by kingboy .pdf

kingboy   

08 Jul 2025

5030

gane. A
kwana a tashi iyayena da wannan bakoj aljanin suka ta zagaye gari suna shedawa mutane
addinin da suke ba na gaskiya bane. Muslinci shine addini gaskiya suna amfani da hujjoji
kwarara wanna yasa aljanu da dama suke aminta su karbi muslinci. Ana haka har magana ta
kai ga wannan shugaba nashi. Nan take ya bada umarnin duk wanda aka kama a kashe shi
daga iyayen nawa har wanda suka karbi muslinci. An kama wasu an kashe wasu kuma sun
tsira. Cikin wanda aka kashe harda mahaifina. Mahaifiyata da wannan bakon aljanin da kyar
suka sha. A ranar suka bar kasar. Suna fitowa daga kasar mu aka ci sa a ya gano hanyar kasar
su. Suka nifi can shi da uwata. In takaice muku labari a can garin mahaifiyata ta haife ni. Ta
haife ni da kwana daya tace ga garin ku nan. A hannun matar wannan aljanin na taso labarin
irin wuyar da nasha a gunta da 'ya'yan ta nada tsayi. Da naga dai abun yayi yawa suna neman
sabautani saboda sunga ni marainiya ce bani da kowa. Sai na gudu. Garin yawo na har na iso
kasashen mutane. Lokacin ban taba ganin dan adam ba. Wacce na fara gani kuma yarinya ce
yar karama. A wani daji_





_Ta jifgo itace da yawa a kanta. Da kyar take tafiya. Al'ajabi da mamakin ya cika ni. Hakan yasa
na bita a baya ba mukata tafiya domin lokacin na lura da bata gani na. Sai da muka kusan zuwa
gari na ringa hangen mutane kalar yarinyar. Da muka shiga nata ganin su kala-kala fari da baki.
Ban daina bin Yarinyar ba dai da mukaje har gidan su. Nasha mamaki ganin yanda mater
wacce da farko nayi zatan uwarta ce. Tata dukan Yarinyar wai ta debo itace kadan. Sannan ta
sake sata wani aiki. Haka dai naci gaba da bibiyar ta har dare. Abun ya bani mamaki sosai
ganin ni irin abunda matar wancan Aljanin da yaranta suke min. Haka itama wannan Yarinyar
matar nan da Yaranta suke azabtar da ita. Da na tsananta bincike sai na gano cewa ashe ita din
marainiyace bata da uwa. Ubanta kuwa baya cewa komai ko a gabanshi aka mata abu. Hakan
yasa ni kuwa nayi amfani da damata nata taimakon Yarinyar nan ina rama mata duk abunda
aka mata. Dan dole suka shafa mata lafiya. Daga karshe na bayyana a gabansu na tsoratasu a
karsu kara cutar da ita. Kuma nayi musu kwakwarar kashe di. Sai da na tabbatar sun daina

mata duk abunda suke mata sannan na rabu da su. Da nayo gaba a garin da na iske still na
sake iske wata marainiyar haka dai naci gaba dayi zuwa yanzu bansan yarinya nawa da mata
nawa na gyara wa rayuwa ba. Bana barin azzalumi. Kuma ni bana kisa. sai dai in wahalar. Ko
su Asiya ma kawai ina musu barazana ne. Wannan shine takaitaccen labarina". Ko da
Safuratu. ta zo nan a zancen ta kusan mutum biyar sukayi ajiyar zuciya a lokaci daya. Nan
malam da sauran mutane suka jinjinawa Safuratu hade da karfafa mata gwiwa. Su mama Asiya
nadama ce karara shimfide a fuskokin su. Malam yayi musu nasiha mai ratsa jiki. Ya kuma fadi
musu illolin cutar da maraya da zaluntar sa. Da kuma irin ladar da mai kyautatawa maraya yake
sama a gurin Allah. Sosai sun ji wa'azin dan wasu daga cikin su harda hawaye. Nan suka dauki
alkawari cewa bazasu sake musgunawa Fatima ba. Suka kuma nemi gafara gun Safuratu. Tace
ita ba ita sukawa laifi ba Fatima ce. Ta kara da cewa kyautata mata da yi mata alkhairi shine zai
tabbatar mana da kun daina abunda kuke kun tuba. Sannan ku sani zan dawo ko ba yau ba. Da
fadsr haka sukaji Fatima na attishawa. Daga bisani wani farin hayaki ya fito daga bakin ta. Nan
da nan gumi ya jike ta sharaf! Ba'q jima ba sai barci. Su mama Asiya har rige-rigen daukar ta
akata daki ake. Alhaji shi kam baic komai ba. A zuciya yake addu'ar Allah yasa su Asiya su cika
alkawari._


_Alhmdulilah kwana biyu gidan ya canza kowa san Fatima yake. Dan a cikin su Asiya har rasa
wanda yafi san Fatima Alhaji yake. Haka bangaren yara ma. Su Nasmat duk inda zasu sai suja
Fatima. Godiya Alhaji yayi wa Allah. Domin Allah shine mai saita komai. Gashi a lokaci daya
Allah ya shirye matanshi sun gane gaskiya._
A nan nima nake cewa.

TAMMAT BIHAMDULILLAHI RABBIL ALAMIN 📿🕋

```A nan na kawo karshe labarin Aljanar Fatima. A yanda na tsara littafin yafi haka. Saboda
wasu dalilai yasa na yanke shi. Ina rokon Allah ka kurakuran dake cikin littafin nan wanda nayi
da sani da wanda nayi ba da sani na ba. Ya Allah ubangiji ka yafe min. Allah kasan kudurina a
kan littafin nan nayi shi ne dan fadakarwa Allah ka shiryar da masu irin halin nan ta Dalilin littafi
na. Domin kai ne mai shiryarwa.```
í ½í±í ¼í¿¼í ½í±Œí ¼í¿¼

SADAUKARWA:

Tun farko n sheda cewa na sadaukar da wannan littafin ne ga duk daukacin 'yan kungiyar mu.
Wato *ZAMANIWRITESASSOCIATION*
👇🏼
Nasmat_____Ama Alhaji

Asmart_____Beauty Queen
Zeetty_____Xeenat

Mmn nour_____mmn twinx

Sarah adiya _____Hafsat Ibrahim

Roukey baby_____Action baby

Kamal minna _____ Zaidu Ibrahim B.

Bamai dabuwa _____ Aysha mmn..

Maryam yar mama _____Zuwaira madara
Baby Maryam _____maryam bello

Nabila _____Jidda

Layuza _____Bestiyn Nanah

Fareeeda ____Mmn najwa

Zulaihat rano _____Zulaihat b haladu

....... �� Yan uwa yaseen kun yi yawa. Wanda ban saba yayi afuwa
*SAKON GAISUWA GA:*

ZAINUDEEN°°° RASHIDAT A. KARDAM

SANAH SHAHADA°°° SANAH MATAZU


KHADIJA CANDY°°° KHADIJA AUTA.

MUHIEVER IND.°°° PURE GREEN

MUSA MELODY°°°SHAMSIYA SALILS

BASIRA N. DABO Y°°°QUEEN SALMA

AUNTY MAIMUNA°°° ZAINAB YUSUF


HASSAN ATK°°°USAINI ATK

QUEEN HAUCY°°°AISHA A. GARKUWA

RAHMA NLELE°°°BILKISU BILYAMIN

ALHASSAN °°° AVVA OMAR

DOCTOR MUBARAK °°°MUKTAR MUSA KARAMI.


*BAN MANTA DAKU BA MASOYA NA*

QUEEN SALMA ⤠MIZZ DADDY

LITTLE PRINCESS ⤠BEIBOH

AMÆL ⤠PHATEEMA

NANA AISHA ⤠SAKEENAT

UMAR D UMAR ⤠ABDUL KING ART.
ZAINAB ♥ NABILA

HAFSAT ♥ KHADIJA

ISMA'IL AUTAN MAWAKA ♥ ISLAMIYYAT

FARIDA ♥ AISHA

�� Wallahi kuna da yawa masoya duk wanda baiji na ambaci sunanshi ba yayi min afuwa.
Ina sanku 😘â¤.

JINJINA DA YABO GA GROUPS:

ZAMANIWRITESASSOCIATION

ELOQUENCE FANS

ZAMANI WRITERS FANS

BAIWA WRITERS ASS.

BIGBOY ISA NOVELS

3STAR HAUSA NOVELS

UMMU BASHEER

HAUSA NOVELS GRPS

ALJANAR FATIMA FANS

MARUBUTA

ONLINE HAUSA WRITERS

PEN WRITES ASS.

GIDAN ZUMUNCI GRP

AMAL NOVEL GROUP

NASMAT NOVELS

GIDAN MARAYU FANS

ONLY WRITERS


�����
🙆🏻â€â™‚ Groups din ma ko rabi na kasa rubutawa. ☺ Ko dan ko bqn saku ba kunsan cewa nasan
kuna san Aljanar Fatima kuma na yaba sosai. Na gode da bada tym dinku da kukayi na bibiyar
littafina.

Mu hada a littafi na gaba mai suna

🛩♥✈ *JIRGIN SO* ✈ ♥🛩

LABARIN SOYAYYA MAI TABA ZUCIYA.

TSANTSAR SOYAYYA

BAN TAUSAYI

SAN MASO WANI.

WAHALAR DA MASOYI

HAKURI

JURI

DAUKAR KADDARA

ILIMINTAR WA

FADAKARWA

NISHADANTAR WA.

LABARIN SOYAYYA NE DA YA FARU A GASKE WANDA NA TSARA SHI NA TACE SANNAN.
NAYI AMFANI DA KALMAN SOYAYYA MASU TAYAR WA DA MASOYA TSUMI. UHMMM KAR
DAI IN CIKA KU DA SURUTU. BISSALAM SAI MUN HADU A LITTAFIN

🛩♥✈ *JIRGIN SO* ✈ ♥🛩

WASHHH! MUN RABU DA ALJANU.LOL


DOMIN SAMUN FARKON LABARIN, DAMA WASU LABARAN MASU DADI DA MA'ANA.
SHIGA PAGEN MU KA/KIYI LIKE.
Fb.me/ZAMANIWRITERSASSOCIATION

SHIGA NAN KA/KI YI LIKE. DOMIN SAMUN FARKON LABARIN. DAMA WASU LITTAFAN
KING BOY ISAH.
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks

Autan marubuta nee King Boy Isah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login