Showing 84001 words to 87000 words out of 90573 words

Chapter 29 - KIYAYYAR JINI Complete Hausa Novels by Humira Lawan Zango.pdf

Advertisement

11 Sep 2025

8170

a lokacin da ya fito da suka bi shi da kallo tamkar sabbin mayu. Ko wacce
tana fatan ina ma ace wannan mamallakin surar ya zamo mallakinta.

Jimmalo da Mommy suna tsaye har ya fara tuƙa motar. Mommy sosai take musu addu'ar isa
lafiya har suka fice.

Mommy sai ta kalle ta ganin yadda ta sha kunu. Xuciyarta cike da tsoron kar ta koma gidan jiya.


Jimmalo bayan tafiyarsu ta shiga damuwa sosai. Haka ta wuni suku-suku har dare.

Daddy hankalinsa bai kwanta ba, sai da ya tabbatar da Principal ya haƙura sannan ya kaita
makarantar da kansa, bayan ya yi mata kashedi sosai. Ba ta tanka ba ballantana ya sa ran ta ji.

Haka ta ci gaba da zuwa duk da xuciyarta ba ta so, amma babu yadda za ta yi. Addu'arta
kullum lokaci yayi ta je gidan Anty Amarya.

Captain Aliyu ya so su je a kwanakin da ya so, amma sai kuma aiki ya riƙe shi wanda kan dole
ya bar zuwa ƙarshen wata.

Lubaiynah
kamar yadda suka tsara shirin su. Sau biyu tana zuwa gidansa, amma Solo ya hana ta shiga. A
na ukun sai ta je gidan Kalim. Bayan sun gaisa Kalim ya sanar da ita ta yi haƙuri sam Captain
ba zai aure ta ba.

Mamakin mugun son kansu ya kamata. Wato su lalata mace sannan su ƙyama ce ta, domin tun
da Captain ya yi mata hakan shi ma ba zai ƙi yasar da budurwarsa a bola ba. Sai ta rinƙa
kallon sa kawai.

"Eh, ni ma na haƙura da shi, saboda na ga sam ba zai aure ni ba. Yanzu ma na zo ne na gaya
masa na samu miji zan yi aure."

Jin abin da ta ce sai Kalim ya ce,"Yauwa da kyau. Gara da kika cire zuciyarki ga wanda ba ya
ƙaunarki. Shi ma Captain In sha Allahu Ya kusa aure, domin ya sanar mini ya samu matar
aure."

Lubaiynah, ba ƙaramin ƙoƙari ta yi da ta ɓoye tashin hankalinta ba. Ji ta yi tamkar sama da ƙasa
za su faɗo mata. Sai xuciyarta ta ƙara gasgata mata captain ba ya ƙaunarta, domin za ta iya
sanya shi a cikin maƙiyinta na ajin farko. Bayan ya lalata rayuwarta ya kawar da abin da ko
wace mace take tutiya da shi. Sannan zai je ya auri wata mace. Sai ta ji xuciyarta na bugawa da
sauri, har ta ji ba za ta iya jure tashin hankalin da take ci ba, domin in har ta tsaya Kalim zai
fahimci tuban maxuru ta yi, sannan ya gane da wata manufa ta zo.

"Masha Allah! Allah ya tabbata da alkhari. I want to use the restroom." Ta yi ƙoƙarin sanya
dakiya a xuciyarta ta furta hakan cikin rawar murya.

Duk yadda ta so ta daure, amma sai da ya fahimci halin da take ciki. Sosai ya tausaya mata
ganin yadda lokaci guda fuskarta ta canza.

"Amin, You can go in." Ya ce mata yana nuna mata hayar bayin.

Murmushin yaƙe ta yi tare da miƙewa ta ce,"Thanks." Sai ta wuce cikin sanyin jiki. Kafin ta shiga
cikin bayin ta ji hawayen da take ƙoƙarin mayar wa sun zubo a kuncinta.

Tana shiga ta fashe da kuka sosai. Anya akwai wanda ya kai Captain zalunci kuwa? Ta ya ya
zai yi mata haka? Ko da ace bai keta haddinta ba, ba ta iya jin za ta iya barin ma wata 'ya mace
shi, ballantana ya kwashe abin da yake da daraja da ƙima a rayuwata.

Gudun kar Kalim fahimci kuka ta yi sai ta yi ƙoƙarin tsaida kukan. Ta wanke fuskarta da ta ci
sa'a ba wata kwalliya ta yi mata ba da za ta fito.

Kalim, da hankalinsa yake kan wayarsa, jin ta buɗe ƙofa sai ya kalleta.

"Are You ready?"

"Yes," Iya abin da ta iya furta masa kenan.

Tafiya suke yi, amma babu wanda yake wa juna magana. Ko da ace yana mata sam ba za ta ji
shi ba, domin xuciyarta ta yi balaguron yadda za ta rama abin da ya yi mata.

Kalim ganin halin da ta shiga sai ta ba shi tausayi. Ya san cewa dole za ta yi kishi.

Captain Aliyu zaune kan dinning yana cin abinci. Ya ga kiran Captain Kalim. Ba tare da tunanin
tare yake da Lubaiyna ba, sai ya miƙe ya buɗe masa ƙofa.

Yana tsaye da ga shi sai gajeren wando. Duk halittun da sun bayyana waje. Ganin Lubaynah
sai ranshi ya ɓaci ya tokare ƙofa.

"Saboda me za ka shigo mini da ita?" Tambayar da ya yi masa, sai ya shanye mamakin tokare
ƙofa da ya yi.


"Don Allah Captain ka saurare ta Lubaynah ta tuba, domin ta zo ta yi maka bankwana za ta yi
aure." Ya furta yana kallonta da hawaye suka cika idanunta. Mamaki take yi yadda yake sanya
ta a cikin ɗaki yana gaya mata kalaman ƙauna. Yana gaya mata babu macen da zata shayar da
shi zuma irin nata, amma yau yake mata korar kare a gidansa. Sai ta ji zuciyarta ta kara

ƙeƙashewa za ta iya komai don ta aure shi.

"Kana tunanin da gaske take yi? Na gaya mata na tuba na yanke duk alakar dake tsakaninmu,
domin duk ranar da na bari mahaifina ya sani, sam hukuncinsa ba zai yi mini daÉ—i ba."

Jin abin da ya ce, sai ya ƙara ƙarfafa mata gwiyar ta je ta aiwatar da ƙudurinta, domin shi ma ya
É—anÉ—ana abin da ta ji.

"Tabbas ina sonka amma na haƙura da kai, saboda na fahimci na yi kuskure. A halin yanzu na
zo na yi maka bankwana, domin na zabi É—aya daga cikin manemana zan yi aure."

Jin abin da ta ce, sai hankalinsa ya kwanta duk da cewar bai gama yadda da ita ba. Ganin yana
shakku sai ta kalle shi ta share hawaye ta ce,"Kai ma Captain Kalim ya gaya mini za ka yi
aure?Allah ya tabbatar da alkhairi." Ta furta xuciyarta na ba amin ba.

Jin abin da ta ce, sa jikinsa ya yi sanyi ya kauce suka shiga. Kalim miƙewa ya yi ya ce,"Bari na
je gidana."


Hmmm! Lubaiynah abin da za ki yi da za ki ji shawara dai na ce gara ki barshi, amma duk
wanda ya ƙi ji....


Tsokaci
Ƙiyayyar jini tsuke yi wa junansu tun kafin haɗuwarsu, domin sun kasance tamkar mage da
ɓera, saboda bambancin rayuwar da suke ciki. Haƙiƙa rayuwa tana zuwa da ababen al'ajabi da
ruÉ—ani. RuÉ—anin da yake sanya mu cikin wasu wasiku abin da zai faru a gibenmu. Duk da cewar
akwai wasu burika da kuma sirrin da yake ɓoye a xuciyoyinmu, wadanda Ubangiji kawai ya
sansu, sai mu da muke aikatawa. Haka ya kasance ga rayuwar Captain Aliyu, da ya ɓoye sittin
da ya saya shi zama fuska biyu, wanda bayyanuwar sittin ya canza linzamin ƙaddarar
rayuwarsa, daga farar takadda zuwa baƙa. Shin kun taɓa ganin inda aka haɗa zuma da maɗaci
guri ɗaya, ko kuma kun taɓa ganin inda mage da ɓera suka yi rayuwa a guri ɗaya? To duk ya
faru a cikin littafin "Ƙiyayyar Jini!" Wanda faruwar hakan ya sanya zuciyoyi cikin dana sani da
alhini. Akwai wani irin rikitacciyar soyayya, da kuma tsana, cin amana, yaudara har da ban
dariya da sanya nishaɗi. Maribuciya duk ta yi shiri ta wasa ƙwaƙwalwaarta kuma ta feƙe
alƙalaminta don ta nishaɗartar, fadakar har da sanya zuƙata cikin tausayi. Ka da ku sake a baku
labari domin wannan tafiyar salon sa daban ne.



*ƘIYYAYYAR JINI!*

NA

*JAMILA LAWAL ZANGO*

(Jamsy)

*FIRST CLASS WRITERS*


MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
Wasu mazan

And now

Ƙiyayyar jini!


08144072423



PAGE 24



*Nace Wai baki da labarin S D Y COLLECTION AND KITCHEN bane Hajiya to maza maso
kusa kar ayi* *babu ke*

*Domin kuwa S D Y COLLECTION AND KITCHEN tazo muku da duk akan abinda kuke so*

*ba anan suka tsaya ba suna siyar da data akan farashi me rahusa*

*MTN 1gb 650*
*2gb gb 1300*

*Iya adadin da kuke so muna turawa*

*"" Ina mata 'yan gayu masu san ƙure kwalliyar su da mayafai na 'yan gayu, muna siyar da
hijabai na 'yan gayu muna sai da yadin Hijabi din mutum yana so, akwai kuma takalma da
kayan kitchen duk akan farashi me rahusa*

*Arabian oud*

*Lamsa oud*

*Black oud*
*Da Duk wane oud da kake nema*

*Muna siyar da data, muna bada sari ga masu siyarwa*

*Duk wandan abubuwan zaki. Same su a gurin*

*S D Y COLLECTION AND KITCHEN*

*Adress ringi road, na dorayi, kano*

*muna tura kayanmu kowane gari da yardar Allah*

*Karki samu damuwa, tun tube a wanan layin ta whatssap*


👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾


*08130902505*


Jin abin da ta ce, sai hankalinsa ya kwanta duk da cewar bai gama yadda ba. Ganin yana
shakku sai ta kalle shi ta share hawaye ta ce,"Kai ma Captain Kalim ya gaya mini za ka yi
aure?Allah ya tabbatar da alkhairi." Ta furta xuciyarta na ba amin ba.

Jin abin da ta ce, sai jikinsa ya yi sanyi ya kauce suka shiga. Kalim miƙewa ya yi ya ce,"Bari na
je gidana."

Duk da ba haka ya so ba, saboda ya so ace sun fita tare, amma kuma tafiyar sai ta yi masa
daidai. Don ya samu damar da zai roƙe ta yafe mishi.

Shiru suka yi, kowa na tsaƙa abin da ke xuciyarta har ya fita.

"Lubaynah, am sorry kan abin da na miki. Don Allah ki yafe mini ina miki fatan alkhairi Allah ya
ba ku zaman lafiya."

"Amin," Ta furta cikin zuciyarta amma a fili sai ta ce,"Ba Amin ba mugu azzalumi."

"Duk abin da kike so, zan ba ki shi Lubaynah in har za yafe mini. Ki faÉ—a mini nawa kike so zan
yi miki transfer."

"Babu abin da na ke so, wanda ya wuce ka bar ni na kwana a gidanka yau, sannan ka É—auke ni
a matsayin ƙanwarka. Mu ci gaba da zumunci mu zama 'yan'uwa. Bayan aurena, za ka zo ka ba
Daddyna haƙuri."

"In sha Allahu, mun zama 'yan'uwa, kuma ina ƙara ba ki haƙuri."

"Babu komai domin duk kuskurena ne. Na gane bai kamata mace ta mallaka wa É—a namiji jikinta
da sunan soyayya ba, domin shi ne na farko wanda zai tsane ta."

Shiru ya yi, ba tare da ya ce komai ba, duk da cewar magana ta gaya masa, domin ya kauda
shurin sai ya miƙe ya cika gabanta, da abubuwan sha har da abinci.

"An sanya ranan ne?" Ya yi mata tambayar yana zaunawa, bayan ya canza tasha da ga kallo
zuwa karatun Alkur'ani.

"A'a sai Daddy ya dawo daga Umrah." Ta furta tana kallon sa.

Ganin shirun ya yi yawa, sai ya miƙe ya shiga cikin ɗakinsa, domin kunyarta sosai yake ji. Ya
san cewa bai yi mata adalci ba, amma rabuwar ta su ita ce mafita.

Babu yadda zai yi, kan dole ya haƙura ya barta ta kwana ba don ya so ba. Mamaki sosai ya
kamata ganin ya kwana a falo. Sai ta ji xuciyarta ta ƙara tsinkewa, amma kuma wani bangare
nazuciyarta, sai ta ji daÉ—i don ta samu ta aiwatar da kudirinta A daren kafin su kwanta ya sanar
da ita cikin satin zai je ganin yarinyar wanda yake fatan a ranar su sasanta kansu. Ta ji babu
daÉ—i sai ta yi masa fatan alkhairi. Cikin nasara ta samu ta sanya masa condom É—in, don ya
gama shirin kayan da zai yi tafiyar.

Washegari ganin ta sanya masa, sai ta yi masa sallama ta tafi. Sosai ya nauyaya akawunta har
sai da ta ji jikinta ya yi sanyi, amma kuma sai ta dake domin ya kasa gane ba kuÉ—in shi take so
ba.

"Don Allah in ka je Kaduna ka kira ni, ka haÉ—a ni da Mommy da su Nufaisah."

"In sha Allahu, bayan kun gaisa zan tura miki da numbobinsu."

Sai ta kalle shi kawai, tuna lokacin sun tare ta yi ta masa magiya ya ba ta numbar Mommy,
amma da yake ya san ba alkhairi suke shukawa ba sai ya hanata.

Har tasha ya kai ta sannan ya biya kuÉ—in mota, don akwai inda za su je a gurin aiki da shi ya
kaita. Hankalinsa ya kwanta lokacin da ta tafi.

Lubaiyna a maimakon ta wuce Kano, sai ta wuce gidan su Fadila. cikin kuka ta faÉ—a jikinta.
"Captain da gaske aure zai yi har ya samu mata. Captain ya yi mini adalci da zai wofintar da ni?
Soyayya ce ya sanya mallaka masa jikina. Da bakinsa ya ke gaya mini, wacce zai aura yar
gidan malamai mahaddaciya." Ta ƙarashe maganar tana riskar kuka.
"Kai amma soja ba shi da hankali da kunya. Wato a tunaninsa ya ci banza kenan? To wallahi bai
isa ba, don sai kin zame masa ƙadangaren bakin tulu."

"A shirye nake na aiwatar da komai. Ashirye na ke, ko da kisa zan yi don na mallake shi, raba ni
da budurcina da ya yi dole sai ya aure ni ya É—anÉ—ana É—acin da zan ji in ya rabu da ni." Ta
ƙarashe maganar cikin tsananin kuka.

"Za ki aure shi, ba ki da miji sai shi." Ta ce mata tana shafa bayanta.

Da ƙyar ta samu ta yi shiru ta daina kuka, sannan ta tafi Kano cikin tsananin damuwa.

Bayan su Anty amarya sun koma, Hanifa sai ta shiga damuwa, domin ƙwarin gwiwarta ya fara
saki ganin har suka je suka dawo babu kallon arzikin da ya shiga tsakaninsu. Za ta iya cewa
saboda su ya rinƙa fita yana barin gidan. Hakan ya ƙara mata rashin ƙwarin gwiwa.

Mufida kuwa, cikin damuwa ta sanar wa Mama duk abin da ya faru. Jimm ta yi ta ce,"Yanzu kina
nufin tare suka ci?"

"Damuwata bana tunanin ya ci, saboda daga ganin na kawo masa abincin ba ki ga yadda ya
ɓata ransa ba. Bana tunanin ya ci abincin ma. Allah ya sa dai ko wancan ya ci babu matsala?"

"Babu matsala, domin malamin ya gaya mana shi ne kawai zai yi wa aiki. Ki kwantar da
hankalinki zan ƙara zuwa gurin boka kawai za mu je, domin na ga sai an sanya rauhanai sun yi
mana aiki a kansa."

"Yauwa Mamata shi ya sa na ke sonki." Ta ce tare da rungume ta.

Kamar yadda ya tsara, ƙarshen wata ya shirya don ya je, amma sai ya kwana a Kaduna,
sannan ya wuce Zariya su ƙara tautaunawa da Anty.

Tun safe ya iso. Mommy ta cika da farinciki jin zai je ganin mata. Tun lokacin da ya sanar mata
take masa fatan alkhairi.

Jimmalo, saboda islamiya da boko da take zuwa ba ta san ya zo ba, sai bayan ta dawo daga
islamiya tana zaune a harabar gidan ya fito daga sashinsa.

Wani tsuka ta ja mai ƙarfi tana aika masa da harara. Ta saki tana zuwa makaranta da islamiya

duk da babu abin da take É—auka. Burinta ayi hutu taje gidan Anty Amarya da wani lokacin
Mommy tana kiranta su gaisa, musamman in ta ƙi sallah ko ta yi rashin kunya.

Sai aka yi sa'a, sam hankalinsa ba shi a inda take ballantana ta ji tsakin.

Ganin ya shiga ciki sai ta ci gaba da wasanta, kamar kuma ance ta miƙe sai ta yi hanyar
É—akinsa.

Ganin É—akinsa a buÉ—e, sai ta tsaya tana tunanin yaune Allah ya ba ta sa'a, zata rama karya
mata hannu da ya yi. Har ta dumfari kofar, sai ta ji muryar Umma tana kiranta a bayanta.

"Safeeya, kina ina Mommy na ta neman ki?" Ta yi mata tambayar tare da ƙarasowa.

Jimmalo, sai ta É—an haÉ—e rai, duk da cewar yanzu ta saki dasu har magana take musu, amma
ba sosai ba sai in tana cikin farinciki.

"Ina kallon gidan ne." Ta ce mata tare da juyawa za ta tafi.

"Ok, ni kuma ya Captain ya ba ni É—an makullinsa na gyara masa É—akinsa, ashe bai kulle ba."

Ba ta ce komai ta wuce ta bar gurin. Umma da ta shiga ta É—auko masa wayarsa da ya umurce
ta je don ta kai mishi ta dawo.

Ganin ta bar gurin ta koma, da sauri tana addu'ar kar ta dawo sai ta aiwatar da kudirinta.

Sa dai ko da ta shiga, babu tarkace a cikin É—akin komai a killace, ballanatana ta ga inda yake ije
takaddunsa ta yaga don su zama jahilai ya daina kiranta da jahila. Ganin ba ta ga komai ba, sai
ta fara duba jakarsa da ya zo da ita, nan ma babu bin da ta gani, sai kayansa da turare sai
brush da makilin.
"Laa! Ashe yana wasa da bulumbulum!" Ta furta cikin zallar mamaki lokacin da ta ga condom.

Cikin sauri ta tura a cikin siket É—inta, tana murna za ta yi wasa da shi. Jin tafiya sai ta fito da
sauri, da takaicin ba ta samu komai ba.

Umma ganin ta a ciki mamaki ya kamata."Safeeya, lafiya mai kike yi a cikin É—akin Ya Captain?"
Ta yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login