Showing 30001 words to 33000 words out of 94971 words
Chapter 11 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
🌹ƊAN DAKO
🅿ï¸2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
"" Saukar Tagwayen ta akan bayan shi.
Wani yanayi ya samu kanshi wanda shi tinda yake a rayuwa bai taɓa jinsa a haka ba.
Da sauri yace" Dan Allah ki sauka mu tafi ƙasa.
Amnah da keta maida numfashi tare da jin wata natsuwa ta mussaman ta saukar mata lokacin da tayima kanta masauki a jikinshi , Cikin wata irin murya mai matuƙar sanyi tace "Dan allah muje a haka zansha wahalane ƙafana ya goce ne.
In ina ya fara yana faÉ—in tayaa...zan..É—aukeki ..haka kina kwance a bayana!.
Shuru tayi sai murmushi data saki tana sake sanya yatsunta ta kara kama ƙugunsa sosai.
Ganin tana neman sa ya faÉ—i yasa A'hankali ya tada machine din yana mai tsananin jin kunya suka fara tafiya.
Wash ! tace'da ƙarfi tare da ƙoƙarin faduwa baya dan hakanan ta buɗe ido sai ga jiri ya kawomata ziyara.
Da sauri yasa hannu sa guda yana sakin tsaki ya riko nata ya rike .
Wani irin yanayi suka tsunci kansu ciki mai wuyar fassarawa.
Cikin wata shagwabar da batason ta iyaba tace" Dan Allah Dan Dako kafana namun ciwo in na dorata anan ko zaka rikemun kamun DAKO'nta?
Tsawa ya dakamata ganin Abu nata ya fara zama iskanci.
yace wallahi hannukk zan saki cen kifadi ki fashe kai mene nawa. bazan rike ba ya fada afusace yana yarfe hannuta.
Da sauri ta sake cimamiyashi tayi luf ajikin shi.
Ahaka Allah ya taimakeshi har kofar gidan Nene ga ruwa ya tsananta sai hon yake ba'aji.
Ki sauka "
Yace da ita.
Tace bana iyawa ".
Tsaki yayi tare da kafar da machine din yasa hannushi ɗaya ya janyo kafar ta tare da sakko da ita A'hankali, dan yaga tayi wani irin fushi sai kuma ta dafa bayan shi ta dire tare da jan ƙafar kaɗan- kaɗan ta matsa wajen wata rumfa dake kofar gidan Nene tana ɗingisawa.
Shikam yana ganin ta sauka ya bita da harara tare da hawa saman machine din yayi zaune ruwa na bugu nshi batare da ya damu ba.
Wata irin ƙanƙara tafara sakkowa kwar-kwar tana feshi ko ina.
Amnah da take kallon shi ganin irin ƙanƙarun da ke sakkowa manya yasa ta kalleshi ta kalli yanda suke faɗowa gefen ta.
Harara ta zubamai tace" sai isar banza shi ba kowa ba, Allah yasa ta makeke sai inga yanda zakai, ita dai da mutum bace balle ka ce zaka rama kai ga mai ƙarfi.
Shikam jin ƙanƙarun na sakkowa yasa ya sauka daga machine ɗin ya iso rumfar da take tare da komawa gefe yayi tsaye.
A takaice nan suka tsaya har saida aka fara kiran mangariba kana ruwa ya É—auke suka shiga ciki.
Yayi alwallah ya hau machine dan komawa gida ya canza kaya.
Yayin da Amnah kuma ta shige ɗakin Nene tana ɗingisa ƙafa ganin ba kowa yasa tayi ɗakin su, Anan Amal ke tambayar ta inda taje ?
Tace sweet naje siya wasu suka biyoni na faÉ—i.
Sosai Amal ta rikice da mata sannu cikin tausayawa ganin yanda ƙafar tayi fushi sosai.
Bayan sallah mangariba Amnah da tasha wanka cikin wasu ash din riga da wando,saman rigar nada faɗi kana hango Black din ta ciki, ga wata kwalliya mai gashi- gashi da taima saman wuyan ƙawanya, kuma kakkaura saboda sanyin da ake.
Anan Mamy da Nene suka sakko suka zubamata ido.
Nene'' tace ke gidan ubanwa kika je.?
Cikin rawar murya tace. "Nene naje siyo chocolate ne JIFATU, anan na haÉ—u da wasu yan iska suna bina, Garin in gudu na faÉ—i, to wannan ÆŠAN DAKO ma ya korasu ya maidoni gida.
Nene tace agidan ubanwa kikaga ÆŠan dako'n.
Anan ta basu labari suna tsaka da magana yayi sallama ya shigo, Yana sanyw cikin ƙananun kaya farare masu kyau sosai ,sun haska farar fatar shi sai kamshi yake.
Kujera ya zauna ya gaida su Nene tare da tsuke fuska yana kallon gefe guda.
Nene tace "Kwandon sukari in kawoma ka Abinci?.
Yace A'a Nainah na gode.
Amal ta gaishe shi tare da cewa Nene" wannan ai tayin rowane kawai ki zubomasa.
Yace A'a nagode in kuma kina da ruwan Lipton mai kayan yaji kibani Nainah.
Nene tace akwai Saddi bari in kawoma ka.
Anan ta kawomai yasha ya kalli Mamy yace" gani Hajiya .
Som ta kasa kallon shi sai rawa da bakin ta ya fara.
Nene tace ma su Amnah kuje É—aki.
Tashi sukayi Amnah na tsaki suka shiga cikin É—akin.
Mamy ta sakko ƙasa tare da rarrafowa wajen shi.
Wani shegen tsalle ya daka ya mike tsaye cikin rawar baki ya doshi hanya yana kaÉ—a mata kai, dan baya son irin wannn rokon som.
Nene tace dawo sadeeq Dan girman Allah, da manzon sa, ka dawo nace.
Dawowa yayi tare da neman waje ƙasa ya zauna ya sadda kanshi kasa.
Mamy ta fara hawaye tace'' sadeeq na tabbata kaji abinda yafaru daga bakin mahaifiya ka, Sadeeq nason zakaima maganata mummuna fahimta,zakaga ina da son kai ,wallahi billahi bani da burin cutar ka Sadeeq, ina rikon Allah ya dauki raina da inga ranar da zan cuceka koma waninka, sadeeq na yaba da nagar taka tin a ranar farko na samu natsuwa kai,Na Amince da kalaman Aminiyata na haɗaka Aure da Amnah, Sadeeq ka amincema buƙatata Dan Allah cikin kyakyawar fahim ta.
Kai ya jinjina yana nazari. "Amnah" kuma a furgice ya kalleta yace" Amnah fa kikace Hajiya? Amnah? ina ita ina takala irina, yarinya da bata shiri da matalauci , Hajiya kibani koma wacece amma Amnah bazan iya da ita ba.
Nene tace A'a" Sadeeq kaine kawai zaka iya saita rayuwar Amnah, dan haka dan Allah ka amince .
Bakinshi ya cije yace na Amince Hajiya! na amince ya faÉ—a yana tashi da sauri ya fita. Ya fara zarya cikin gidan Nene.
Wayar Mamy tayi ring ta zaro taga number Abbah ta Nigeria, wani irin faÉ—uwa gaban ta yayi, cikin sauri ta É—auka da sallama.
Daga ɓangaran shi kam cikin jin daɗi da walwala yace gani cikin Palon ki ina tattare da ƙishirwa ganin ki da Yarana. Amma kin shanyani baki dawo ba.
Da sauri ta mike tsaye tace'' wai da gaske kake .?
Yace tabbas kuwa tin la'asar ina gida.
Tace ganinan zuwa ta datse kiran tana kallo Nene dake taɓe baki.
Kayanta duk ta kammala ta mata sallama tare da kiran su Amal suka fito.
Anan ta iske Sadeeq yanata yawo tace mai" muje gida sadeeq inka ajiyeni dan Allah ka kaita othopedic Aduba ƙafar ta.
Yace ohk "tare da shiga mota suka shiga ya tada ya ficce.
Mamy suka ajiye suka wuce dan tama manta bata sanar dasu Abba su ya dawo ba.
Tana shiga mai gadin ya budemata anan taga manya- manya motocin mijin nata guda ukku jere ras tabbacin yana gidan kenan.
Maimakon ta samu kanta cikin farin ciki saita samu kanta dajin shakku dawowar ta sa.
Tana tura kofar palon tashiga da sallama tana waigen ta inda zata ganshi.
Cak taji anyi sama da ita ana juyi da ita cike da soyayya yake faÉ—in "oyoyo Sweetheart.
Kallon shi take cikin tsananin jin daÉ—i da kewar shi, tare da cewa" Hayatee ka saukeni hakanan, munfa girma bakajin ina da nawi?.
Akan gujera ya saukar da ita yace "soyayya bata tsufa Saudat sai dai masoyan su tsufa, sonki kawai nike ,kewar ki kawai nike ,Dumin jikinki kawai nike da buƙata matata ,shiyasa na kasa control ɗin kaina, Mafari na shammaceki na watsar da komi nazo ga halaliyata, insha Allah zanmiki wata biyar kamin in'koma..
Cikin Wani irin farin ciki ta rungumeshi tana Alhamdulillah Allah nagodema daka juyo da hankalin mijina gareni, Alhamdulillah.
Murmushi yayi yana shafa goshinta yace" kiyi hakuri nason bana kyautamiki , Amma Fulani bani da yanda zanyine , amma insha Allah zan maido da wasu harkokin nan nawa dan in'samu zama kusa daku! ina yarana?.
Anan take fad'amai Amnah ce tayi rauni zasuje Asibiti.
Arikice ya mike tsaye yana zarar key din mota tare da faÉ—in" miyasa ba asanar dani ba? maza tashi mubi bayan su.
Kallon shi take cikin so da ƙauna.
Cikin natsuwa ta tashi ta rungumoshi ta saita bakin ta cikin nashi ta faramai wani salo na Mussaman da ya sashi sakin key É—in mota.
Ahankali takai hannuta ga jallabiyar jikinshi tayi ƙasa da zif din kan wuya shi ta fara shafa galgasar dake kwance akan kirjinshi, tare da murza nipple ɗinsa.
Wasu zafafan ajiyar zuciya ya fara saukewa cikin sauri -sauri yana jinshi a wata duniya ta mussaman.
Cikin low voice yace" fulani na, matata, kibani agajin gaggawa tin kamin nunfashina ya É—auke .
Ahankali ta kama hannushi yafara binta idon shi ko buÉ—uwa basayi.
ÆŠakinta suka shiga shape_ shape tayi wanka tana cikin murza kwalacca ya taso yajawota jikin shi.
Abangaran su sadeeq kuwa bayan sunje aka basu suyo x-ray bayan sunyi sun dawo aka tabbatar musu da Amnah ta samu gocewa a ƙafa, dole agyaramata amata ɗauri.
Amal ta fara kuka Amnah kuma sai zare.ido take gani wasu manyan likitoci nayo ɗakin da take , tare da warware wasu ƙarafa da bandege.
Koda tana nursing amma saida zuciyarta ta buga da karfi lokacin da taga sun dumfarota.
Wani mahaukacin ihu ta saki sadda taga an'rikemata ƙafa.
Da sauri babban Dr yace" a kira Æ´aÆ´anta da ya kawosu ya riketa ko mijintane?
Cikin rikicewa Amal tace" mijintane wallahi Yayan tane, ta faÉ—a ciki É—imuwa dan akwaita da tausayi.
Sadeeq suka kira dake zaune É—an reception É—in yana kallon tv wanda som hankalinshi ba a wajen yake ba.
Tashi yayi yana tsaki ya shiga É—akin.
Anan suka umarce shi da ya rike matar shi zasu gyaramata.
Zai tsaya magana Annabin ta wani cizgo shi jikinta tana jijjigawa cikin tashin hankali tana sakin siririn kuka.
Ke anafa kallonki yace da ita cikin ƙasa da murya.
Ganin tana ta ihu gasu sunason yin ai'kinsu yasa ya rungomata jikin shi tsam tare da rike hannuwata ya fara goga dogon hancin shi akan nata, tare da hura mata iskan bakin shi a wuyanta da keta fitar da zufa.
Kyarma jikinta ya É—auka sosai gana azaba gana mamakin abinda yake mata.
Shikam duk aganin shi taimkone yake mata dan daraja mahaifiyar ta badan halinta ba.
Sunkai 30mnt kana aka gama .
Da sauri ta tsareshi da ido tare da sakar mai wata harara tana goge bakin ta.
Da sauri cike da takaicin kanshi ya fita daka É—akin tare da faÉ—awa mota ya zauna yana tinanin mima ya kaishi ?mai makon da yaje yasa igiya ya É—aurema shashashu hannuwan ta, sai yasa hannayen sa,mtss kamar zasu kasheta, duk iskancinta ashe raguwace.
Magunguna aka basu Amal ta biya kana suka fito tana dingisawa yashiga mota suka tafi.
Suna shigowa gidan ya fita da sauri tare daba Amal key din ya haye machine dinsa ya tafi, Dan dama.wata irin ciwon kai da zazzaɓi yake ji , Kuma yason bai rasa nasa ba da ruwan daya zane shi da damuwar da yake ciki.
Tafiya yace cikin dauriya yayin da kanshi keta kara É—aukar zafi da jikin sa .
Dakyal ya isa gida lafiya yana shiga sama -sama suka yi magana da Ammi ya faÉ—a É—aki ya kwanta.
Wani masifaffan sanyi ke kawomai ziyara yayin da hakoran shi keta gamuwa dana juna suna cijewa.
Haraminsa ya ɗakko ya rufe jikin shi da wani ƙaramin barko wanda som babu kauri a jikin sa.
Innalilli wa inna ilaihi Raji'un yace sadda yaji kan na sake mai wani wahallalan ciwo kamar zai fita.
Mamy ce tsaye gaban mirro tayi wanka ta zira wata doguwar rigar bacci doguwa white nd pink sai hula ma pink tayi kyau sai kamshi take.
Abba ne ya shigo ɗakin yanata zuba murmushi tare da janyo hannuta yace Allah ya miki albarka fulanina, ya ƙara miki lafiya, ya bani ikon ƙara kyautata miki kinji.
Ameen Mamy tace tare da cewa muje ƙasa in'sama maka abinda zakaci .
Suna sakkowa sukaji tsayuwar motar su Amal.
Ai da sauri ya mike ya buÉ—e palon dai -dai lokacin da suka shigo.
Wata irin rungum@ yayi musu cikin tsananin so da ƙauna irin ta uban dake ji da yaran sa.
Mamy ta kallesu tana zuba Murmushi tare da yin hanyar kiching..
Duk tsanani ciwon da Amnah keji lokaci guda ta nemesa ta rasa , Dan ganin mahaifinta ya dakushemata komi sai zallar farin ciki.
Cikin tausayawa ya kamota ya zaunar da ita bisa É—aya daga cikin kujerun palon .
Cikin tausayawa ya zame saman carfet ya riko kafar ta tare da cewa Amnah nah sannu kinji! Allah ya baki lafiya ya kikejin ƙafar.
Cikin shagwaɓa tace" Abbah na da sauki, ganin ka yasa na warke..
Ya shafa kansu cikin nishaÉ—i yana samasu albarka.
Amal tacgaidashi ta tashi dan tason in'tana kusa haushi kawai zata shaƙa, dan baya ta tata kamar yanda yake ta Amnah.
Suna zaune suna fira Mamy ta shiryo mai juluf din taliya da tasha kayan lambu da kifi sai kamshi take ta ajiye gaban shi. Anan suka zageye su duka sukaci suka ƙoshi. Tace ma Amal ta kama Amnah su haye sama.
To tace tana kama hannu ta ta ajiye É—akinta ta shige nata.
Amnah ta sama É—akin key tare da fiddo wayar ta tasata charge ta shiga wanka, Bayan ta fito ta kwanta tana tinano yanayin da suka kasance da Sadeeq.
Kai ta gilgiza tare da faÉ—in babu É—an laifi.
Wayar ta ta jawo ta kira bily akan ta turomata number Abul khairi.
Bayan ta tura mata ta kirashi .
Anan ya fara faÉ—amata irin yanda yayi kewarta tare da neman izinin son ganinta gobe .
Hakuri ta bashi akan zata fitar da wani lokaci Abban ta na gida.
Yace shikenan Gimbiya. daga nan ya fara mata fira dake tattare da zallar ƙauna da kuma daɗaɗan kalamai.
Abunka ga mace dan danan taji ya samu babban gurbi azuciyar ta.
Washe gari suna zaune palo Abbah ya fiddo wata takadda yace ma Amnah ga offer nan ta aikin ki. insha Allah kinsamu aiki a babba Asibitin .
Rungumeshi tayi sosai tana murna.
Wasu kyawawan Sarƙoƙi iri ɗaya guda ukku ya zaro ya basu yace" kin ga wa'yannan da kaina na zanasu gasunan keda yaranki ya mikama Mamy..
Murna sukaitayi da godiya.
Daganan ya rabamusu tsaraba su kowa ya tashi ya tafi É—aki.
Ahankali ya jawo Mamy jikinshi yace wai Fulani na tin jiya ina lura dake kamar kina cikin damuwa ko?
Lokaci guda tasa masa kuka dan tason shine abinda ke saurin karya da zuciyar sa.
Arikice yace'' innalillahi wa inna ilaihi Raji'un. Fulani minai miki ,mike damunki ,ko bakyajin daÉ—i?.
Tace lafiya' na ƙalau lamarin Amnah ne ke bani tsoro . Anan take fad'amai irin abinda tagani a wayar ta Amma bata nuna mata ba sai abinda yace kana.
Azabure ya mike tsaye ya fara kai komo tare da kwalama Amnah kira da masifar karfi cikin bacin rai da tashin hankali.
Da sauri ta fito hannuta rike da wata Sanda ta silba.
Amal ta fito itama ya dakamata tsawa tare da cewa ta ɓacce mai da gani.
Aguje ta taahi tayi sama tafaÉ—a É—akinta.
Amnah na zama ya kalleta fuska a É—aure yace akwai wanda kike so ne?
Agigoce ta kalle shi ta fara zancen zuci, mi hakan ke nufi? ko aure zaimata? toko Mamy ta faÉ—amai.?
Kai bata tinanin haka.
Tsawar da ya sakar mata yasa azabure ta saki kuka tana É—aga kai cikin gigicewa .
Mamy tace Alhamdulillah ki shirya bikin ki nan da wata É—aya ,insha Allah zamu badaki ga wanda ya dace..
Tsaye ta mike tana raba ido tace'' Mamy nii ni za ama aure? to waima da wa?
Afusace tace da Sadeeq ÆŠAN DAKO gidan nan insha Allah.......
5/18/22, 09:34 - MY MTN 2: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
🅿ï¸2ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
""" Wata dariya Amnah ta saki mai haÉ—e da kuka tana nuna kanta tace .
Ni ! Haba Mamy nayi kama da matar talakka, Abba nah kana fa jinta waini zata ba ƊAN DAKO, nifa Abba! Amnah ka fa, kace wani abu mana. ta ƙarasa a tsawace cikin gushewar hankali.
Wasu maruka masu zafi Mamy ta yarfa mata tare da faÉ—in wallahi !wallahi!! baki da mijin daya wuce sadeeq,mijin nawa kike fad6ama magana? Tsaranki ne ?to kifara shiri inma zaki fara yar iska yarinya , Wato so kike in'barki kina kallon iskanci kenan ko, ta yanda nan gaba zaki fara fita gantali ko, ko kinyi tinanin bansani ba dan nasa miki ido?.
Rawa sosai jikinta ya É—auka da wata matsananciyar kunya data rufeta, yanzu shikenan iyayenta sunga abinda take aikatawa ,To taji kunyarsu inaga ta mahaliccinta, Astagfirullahu lathi la ilaha illahuwa hayyu qayyum wa atubu ilaik tafara fada Cikin kuka tare da zubewa akan sahunta ta fara basu hakuri..
Abba yace" ta tashi ta tafi ta kwanta zai magana da Mamy.
Bayan ta mikene tanajin wani irin jiri ta tafi É—akinta ta faÉ—a akan gado ta fashe da kuka .
Ina zankaishi,talaka ne,ya ƙawaye na zasuji duk ranar da akacemusu ƊAN DAKO, na aura. Duniya zatamun dariya, kana shima zai raina ajina ,kuka ta sake saki dai -dai lokacin da taji wayar ta na ring.
Da sauri ta jawota ta É—auka tare da sakin wani marayan kuka.
Afurgice Abul khairi ya mike tsaye daga jikin wata budurwa da suke kwance yace" Matata waya taɓaki, mike damunki, waya taba rayuwata yanzu inturo fadawa su kwasheshi?
Cikin kuka tace.
*Zasu rabamu Prince, sunyi kyautata wa mai aikin gidan mu, Prince ƊAN DAKO ne fa suka bashi ni, wallahi bana sonsa, bana ƙaunar sa, Prince kai ne rayuwata, I love You so much, kwanamu biyu dakai Amma inajin sonka da ƙaunarka na zagaye dukkan wata kafa ta jinin jikina, Abul khairi kaine Alkhairi zuciyata ,in na rasaka bazan iya rayuwa dakai ba , Abul come back to meeee tasaki wani marayan kuka.
Wani halbi na fitar hankali yacsakar ma karuwar dake kusa dashi, da ta nemi jawo hannushi da niyyar taɓashi.
Ihu ta buÉ—e baki zatayi ya tausama fuskar ta pilo.
Cikin rawar murya yace .
Bazai taɓa yiyuwa ba, bantaba so ba Amnah, sai akanki ,kuma a kanki nike fatan karewa, ko ɗazu muna tare da mai martaba ina bashi labarin ki ,na faɗamishi ko sarauta bazan iya karɓaba dan kula dake da yaran da zamu haifa, akan me ,mene kikai da hakan zata kasance, to ni Abul khairi bazan iya barwa kowa keba, inko har an'tsananta zan kwasheki mubar ƙasar, mu tafi wata muje muyi rayuwar farin cikin mu.
Tace karmi haka maisona, zamuson yanda zamuyi insha Allah ta kashe wayar tare da fadawa duniyar kuka da tinani.
Aɓangaran Mamy kuwa tana ganin Amnah ta fita ta sakko ƙasa tare da kama gwiwar Abba tace. Mijina kazauna mufahimci juna