Showing 57001 words to 60000 words out of 94971 words
Chapter 20 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
🅿ï¸4ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
""Wanka yayi kana ya É—auro alwallah ya dawo yace taje tayi.
Bayan tayi sukayi Sallah kana ya jata jikin shi suka kwanta.
Sai karfe goma ta falka ta samu ta zare jikinta daga nashi, ta hau gyaran gidan.
Bayan ta gama ta haÉ—amusu breakfast mai sauki kana ta faÉ—a wanka.
Bayan ta fito ta zauna tayi kwalliya dai -dai misali ta sanya riga da wando masu masifar kyau da suka fiddo shape É—inta sosai.
Humrata ta ɗauka zata sa sai kuma ta fasa ,sai kawai ta murza kwalacca UMSAD INCENSE mai daɗi kamshi ,kana ta ƙarasa wajen shi tayi tsaye tana kallon yanda ya rungume pilo yana bacci cikin natsuwa...
A'hankali ta haye katifar tare da zare pilon ta maye gurbin shi da ita.
Sassanya kamshin da take ne ya kaima hancin shi duka.
Wanda hakan yasa cikin sauri ya fara baÉ—e idanuwan shi.
Murmushi ta sakar mai tana shafa sajen shi dake masifar burgeta.
Tace "good morning Yaya Dee.
Hannu shi yakai kan lallausan gashin goshin ta da yayi luf-luf yace" kintashi lafiya Dear ,shine kikamun wayo ko, kika tashi kika barni.
Tace nafi buƙatar hutunka sosai saboda kayi saurin warkewa.
Yace in na warke mi zakibani?.
Ido ta juya tace "Sweet.
Yace hamm matsoraciya.
Idonta ta lumshe tana juyawa gefe cikin kunya.
Yace Amnah.
.
Ta juyo tace "Na'am Yah Dee.
Ido ya lumshe yace" ina masifar sonki.
Tace "nima haka, na mafi Sonka fiye da yanda kake Sona.
Yace "Hmm ,Na tabbata zakiyi mamaki idan nace miki tin ranar da na fara ɗora idona akanki sonki yamin dirar mikiya ,na hadu da mata kala +kala ammah bantaba jin wadda na damu da damuwarta ba sai ke, sai dai matsala ɗaya banason rauni mafari bantaɓa baki fuskar kikawoman raini ba,Aranar danaga wasu yan iska na neman keta miki haddi wallahi bantaba jin zallar bakin ciki da takaici ba kamar ranar,ke ko wannan halbin bindiga dake jikina banji zafinshi ba kamar yanda naji zafin ganin ki da wani, Amnah saida na kwana biyu bani da lafiya, kuma duk saboda fargaba abinda suka so miki da banzo ba,ban fahimci sonki ni keba inaganin kawai Amanar mahaifiyar kice da ta bani nike karewa,har sai ranar ɗaurin auran mu bayan munzo gidan nan tare ,ganin halin da kike ciki yasani damuwa , anan nagane duk kan jinki da nike araina so ne.
Amma saboda naga som hankalinki ba akaina yake ba nakama kaina,
A'hankali na fara janye zuciyata daga shiga hurumin ki,nayi burin kyautata miki da son samiki ran kiyi biyayya da umarnin iyaye amma kika kasa, sai gashi lokaci guda Allah ya amshi Addu'a nah ya juyoman da hankalinki,Duk da AURAN namu dama sharaɗine dashi, in kin fara sona mu zauna tare, inkuma wata biyar ,ko shekara ɗaya ta cika babu canji dole nayi alkawari sauwaƙe maki ,kije kisamu zabin ranki. Amnah kece zabin raina ina fatan ko Aljannah mu kasance atare.
Ahankali ta faÉ—a jikinshi ta saki siririn kuka tace.
" Nima kaine zabin raina, amma wani ruÉ—un duniya yasa na kasa gasgatawa.
Saboda wani shirme na cen marar amfani,, Duk sadda zan tinano yanda Nikeson wanda zan aura ya kasance Wallahi kaine ke faɗomaun arai ,amma rashin hankalina yasa nakasa gane cewa kai din nan dai kaine zaɓina,
Amma nagode Allah da Auran ka ya zamemin sanadin canza rayuwata...
Yaca Alhamdulillah burin farko ya cika saura na biyu insha Allah.
"Tace mungode Allah".
Daganan ta taimaka mai yayi wanka bayan ya fito ta bashi kaya marasa nawie yasa sukayi break kana suka shimfiÉ—a carpet ta zauna ya kwanta bisa cinyar ta suna fira.
Karfe 12 Amnah tace "My love ko kana so kaje gidan Ammi?
Kai ya ÆŠagamata da sauri .
Tace "to ɗagani in tsaido mana abin hawa sai muje , Dan Allah kabani dama inje kasuwa in samo muna abun buƙata.
Yace na baki Amnah Allah ya saka da Alkhairi da ƙoƙari..
Tace Ameen ya Allah kana ta mike ta sanyo babban hijjob har ƙasa, kana tazo gareshi ta sumbaci goshin shi ta fita .
Bata jima ba sai gata ta dawo.
Anan ta kama shi ta É—auki ledar maganin shi kana ta taimka ya shiga Napep...
Gidan ta dawo ta É—auki dubu dari ukku ta ajiye sauran ta fito ta rufe ko ina, kana ta shiga Napep din suka tafi suna fira cikin nishaÉ—i.
Bayan sun je ta sallame shi ta kamoshi hannuta É—aya rike da jikkar maganin shi sukayi sallama...
Ammi dake zaune tana tinanin yanda zata ganshi dan da kunya taita zara ta ji kamar sallama su.
Da sauri ta ɗago kanta tare da miƙewa cikin zallar farin ciki da ya kasa ɓoyuwa tace'' oyoyo ga Ɗiyata, wallahi yanzu nike ta tinanin ku ,ga wayata babu kati balle inkira inji lafiyan ku.
Amnah na rike da hannushi tace" Ammi muma tinda mukaji ƙarfe 12 yayi baki ba Nene nace muzo nan mu yini dan zanje kasuwa..
Cikin jin daɗi tace "aiko kin kyauta ɗiyata Allah ya kaɗe fitina yaƙaracsanya shakuwa da kusanci a tsakanin ku.
Amnah tayi murmushi tana sunkuyar da kai .
Yayin da shikuma yace Ameen ya Allah Yana turo baki...
Ammi ta kalleshi tace" Dee nah yau da Ammi naka kake fushi hadda turo baki?
Ashagwabe yace shikenan Mamy daga kinga Sweety tah sai ki kasa bi takaina ko ki ji ya jikina dole inyi fushi kin canza sabuwar Ya..
Murmushi sosai ya bayyana ga fuskar ta, Yayin da Amnah taji kunya sunan da ya kira ta da shi ta shige É—aki tana kiran Hamrat.
Ammi ta dafashi tace" Sannu Dee nah, na son kasamu sauki tinda kana kalkashin kulawa matar ka ko.
Kai ya É—aga mata alamar "eh.
Hannushi takama ya zauna suka fara fira .
Amnah ta fito da Hamrat da tasha wanka cikin riga da wando tace" Ammi tin kamin in zauna in kasa tafiya bari inje kasuwa in dawo.
Ammi tace "shikenan saikin dawo, Allah ya kiyaye.
Ameen tace tana satar kallon Sadeeq tare da É—agamai hannu.
Murmushi yayi "yace bakiji ba Dear."
Juyowa tayi ta kalleshi yace" Allah ya kiyaye ya tsareki daga sharrin masu sharri, Allah ya miki albarka mar'atu saliha.
Cikin tsananin jin daÉ—i tace "Ameen Yah dear, nagode Ammi na tafi.
Fatan dawowa lafiya tamata suka fita...
Ammi ta juyo gare shi cikin tsananin jin daÉ—i tace "Kaga ribar biyayya ko sadeeq ,Naji daÉ—i sosai da Allah ya dai-dai ta tsakanin ku da Amnah wallahi ,Yarin yar nan tana da hankali da natsuwa, sadeeq som banga abunda ake faÉ—a akanta ba, Sadeeq ko kason Million É—aya da dubu dari hudu aka maka aikin ka, kuma wallahi duka ita tabiya.
Anan ta faÉ—amai duk yanda sukayo da Amnah, da kuma kudin da Abba ta ya ajiye mata.
Tace Sadeeq" lokaci yayi da Yakamata kaba matar ka tarihin rayuwar ka.
Saboda ta cacanta da zama ma'ajin sirrin ka.
Kana banaso muwuce wata biyu bamu doshi kasar mu ba.
Kai ya jinjina yace" Insha Allah Ammi, nima ba na Aminta da ita sosai wallahi, kuma darajata ta linku sosai a idona.
Wayar shi data kwana biyu ajiye ta shiga ring.
Bayan ya fiddo yaga Mamy ce.
Cikin girmamawa ya daga suka gaisa ta mai ya jiki ,da jajantawa akan bata saniba, Nene tayi fushi da ita taki faÉ—amata.
Murmushi yayi yace" naji sauki munama gidan Ammi.
Tace" ina Amnah na kira wayar ta bata shiga?.
Yace taje kasuwa ita da Hamrat, Na son babu charge, jiya bamu samu wuta ba.
Cikin tausayawa da halin da suke ciki tace" shikenan nagode Sadeeq, ka gaida Ammi taka ,kace mata muna dawowa kusa insha Allah, Amma karta faÉ—ama Amnah.
Yace insha Allah, Allah ya maidoku lafiya .
Tace" Ameen sukayi sallama.
Suna cikin magana sukaji tsayuwar mota.
Dai -dai lokacin ne kuma Nene ta sanyo Kafa da sallama tana faɗin kwandon Sukari dama kana nan, wai miyasa kuketa juyi da rayuwata ne, Dan wulaƙanci kamar kun samu kwallo.
Bayan kason zanje ganin ka shine ka kwaso kafa kadawo nan.
Wannan ai cin mutuncine da son sani gudawa.
Saboda na ɗauka Wallahi halin naku na yaran zamani kukayi kirjin ya ɗaɗe aka koma Asibiti ayi sabon Aiki, Bakaji yanda Yan cikina suke kiran Zuzuzuzu ba , Yo daga tsyayawa yi maku girki sai ku kulle gida ku kwaso ƙafafuwa kamar sandar rake ka dawo gida ,to yau babu inda zaka nan zaka kwana, som banyar da da komawar ka gidan nan daga kai sai ja'irar yarin ya nan ba.
Ammi kam wata masifar kunya ce tasa taita motsi tanajin kamar ta yanka da gudu.
Yayin da Sadeeq ya kafe Nene da ido yanata auna maganata ,wai kodai suma sunson Amnah mabukaciya yace? tabbas sun sani tinda har sukayi gaggawa aura mai ita,to Amma taya?abin nan na masifar dauremai kai?to kodai suma Asibitin sukaje sukaji daga garesu. Ohhh Allah Nainah na ƙoƙarin fassara mai mata A idon duniya...
Yace" Naiha munfa gaji da zama gidan mukaÉ—ai.
Shiyasa mukayi nan.
Ido ta zaro tana kwalkwal da ido alamar zatai kuka tace "Yanzu Kwandon sukari duk yanda nikejinka araina amma ka nunaman kafi buƙatar ganin uwarka dani ko? To shikenan, babu komi,Bani babu kai na gayama.
Ammi ta taso tana dariya ta gaidata.
Neje ta amsa tace "shine kika basu wuri suka zauna kikaƙi cewa suje su gaidani , dan baki ɗaukeni da mahimman ciba , Bayan har yanzu ƙafata,Bayana,kwankwaso na ciwo suke, Saboda zaryar goyashi da Nike ina kaishi banɗaki sadda baya hayyacin shi.
Ido Ammi ta zaro shima idon ya zaro yace" Nainah wallahi kiji tsoron Allah.
A yaushe na fita hayyacina da zaki goyani?
Ta matse kwallah tace" ni dai nason anyi haka, Amma kila mafalki nayi...
Dariya yake sosai yana faÉ—in" sorry my lot...
Tace" to nayi Surri É—in...
Wayar ta ta É—auka ta kanga akunne tana hura hanci.
Bayan an É—auka tace" hala namomin danama bawan Allah girki dasu Dan ya samu ya tada komaÉ—a kasamun busashen hannu ka kake tsincewa ko? Wallahi an'dayyi asara dan ubanka ,ka kawo kayan nace wai mutum yason aikinshi amma saika faÉ—amai....
Sadeeq yace "Nainah kayan dad'i kikamun ne?
Tace" eh mana dan in'samu wannan kirjin naka Ƙato ya ciko da wuri ,wallahi Saddi kanamun kama da samudawa ko kuma irin yan cikin fim din nan na indiyawa .
Yama sunan su ta kalli Ammi.
Cikin dariya tace" banson wanda kike nufiba Hajiya Nene..
Nene tace'' Rafto ake cemai ko buss ,mai dai kashe mutane.......
Dariya sosai ya sanya yana dafe ciwon shi yace" Allah ya barmu da Nene yar boko.
ÆŠan Larai yayi sallama ya shigo hannushi rike da manyan kuloli ya gaida Ammi tare dama sadeeq sannu da jiki ya ajiye. Nene ta bishi da harara.
Kayan abinci ya fara kawowa da lemuka masu kyau ya ajiye kana ya fita.
Ammi tace" Nene wannan uwar hidima haka.
Tace to _Maryama inban makuba wazai maku, Kwandon sukari dai babu lafiya, kuma baku da wani abu , dole aɗan taɓa da wannan Allah yabada lafiya .
Godiya Sadeeq yamata sosai yanajin girmanta na daÉ—a hauhawa cikin ran shi.
Suna zaune har karfe ukku kana Amnah ta dawo hannuta rike da manyan ledoji sai yaro ya biyota da kwalaye guda biyu..
Ganin Nene yasa ta shiga É—aki dasu tare da fito da wata ta kayan marmari ta gaishesu kana ta zaune gefe tana Ajiye su gaban Sadeeq.
Nene tace Amnah mikika siyo?
Tace kayan make up ne.
Kai ta jinjina sukayi zaune har akai la'asar.
Nene tayi alwallah tashiga É—akin Ammi yin sallah.
Anan ta buɗe ledar taga yawanci duk kayan tea ne , sai kayan data soyamai ƙanana, sai turaruka da man shafa da sabulun wanka dana wanki sai killing,Sai kwalayen da tayo pieces ɗin kayan abinci kala- kala tinda suna da wasu..
Hawaye ta share tace" Aminatu kinyi Hankali, kinga Rayuwa tabbas ....
"Bayan wata É—aya.*
Zaune suke a harabar Asibitin shida Amnah, hannu su sargafe dana juna, yana sanye cikin wasu riga da wando Black da suka masifar yi mai.kyau, ita kuma Amnah na sanye da abaya mai duwatsu Black sai sheki take, tayi kyau sosai farinta ya sake fitowa, ta cika sosai alamar kwanciyar Hankali .
Ahankali yakai bakin shi akunnata yace "Sweety yau in aka tabbatar miki dana warke zaki yarda?
Ido ta zaro tana faÉ—in" Allah My love masifar tsoronka nike, nifa gani nike zan iya mutuwa wallahi in'kasamun ...
Murmushi yayi yace" ai'shine girman da mutun ci na ko ,kin fiso muyita kwana da ciwon mara kullum, sai dai romance amma Babu sex balle mu rarrage ,ai kinga anyi ba'ayi ba ko .
Ta rufe idonta tace" Dan Allah kayi shuru ,karma aita kiranmu bamu jiba.
Tana rufe baki wani yafito yakirasu.
Bayan sunshiga Dr ya sake duba Sadeeq yamai murna sosai dan ciwo ya warke sumul..
Sosai suka shiga farin ciki .
Cikin masifar jin daÉ—i" yace Zan'iya komawa ga Iyalina?
Amnah tace" laaa tare da tashi ta fita da sauri tana yaba Rashin kunyar Dee É—inta.
Shikam likita dariya yayi sosai yace" babu abinda bazakai ba Abokina ko ince ƙanena,Gama wasu magani nan da nike amfani dashi nida iyalina,Insha Allah zakaji daɗi sosai ,.
Anan ya bashi wasu chocolate manya masu masifar kyau yace "to ga nawa gudummuwar, wannan mai gold din kwalin shine naka, wannan kuma na madam ne ,sai muce araya sunna na Lafiya, Allah ya kawo rabo mai amfani...
Farin ciki sosai ya kaimai ziyara baison sadda ya mike ya rungumeshi ba. Yace" nagode Doctor kason sabon aure nayi shiyasa nike cikin shaukin abun..
Cikin mamaki yace "Sabon aure ne kai, to gaskiya kayi hakuri nakuma jinjina ma da har ciwon nan ya warke lami lafiya, Allah yabaku zaman lafiya, bani number ka.
Sadeeq ya bashi shima ya É—auki tashi suka tafi.
Yana fitowa yaga Amnah tsaye gefe tana latsa wayar ta.
Cikin sauri yayo kanta ya bata wata irin Runguma, cikin Shauki yace ''
KOMI ZANYI Sweetheart .
Kugunshi ta kama tarike tana jujjuyawa da shi tace" Alhamdulillah baby mu ya warke sai shagali .
Yace kidaina fada.my wife muje gidan Nainah yau acen zamu yini...
Napep ya tsaidamusu suka shiga sai gidan Nene.
Cike da farin ciki ta tarbesu tana faÉ—in ga laila da majnuni....
Ido ya zaro yace "majnuni kuma?Aljanifa kenan .
Tace yo ki nason yanda ake cewa ne .
Yace to kice ga miji da mata so simple.
Tace bazan ceba.
Anan suka fara fira sai dare suka mata bankwana.
Tamasu godiya da yini cike da farin cikin warkewar sa...
Suna isa kofar gidan sukayha wata dalleliyar mota.
Sallama mai Napep Amnah tayi ta doshi ƙofar.
Hy ƙawata kece a adai-daita sahu?.
Taji an faÉ—a abayanta.
Arazane ta jiyo idon ta ya sauka ga Billy da tasha wani mahaukacin wanka.
Amnah tace"Laa kece agari Billy, Sannu da zuwa, waye ya maku kwatance ne.?
Ta juyo da niyyar magana kenan idonta ya sauka ga sadeeq da ya doso inda suke hannushi rike da canji daya ƙarba.
Azabure tace" Uncle Dee.
Da sauri Amnah ta kalle shi shikum ya zubama Bily ido.
Cikin mamaki Amnah tace kinson miji nane?
Wani irin Salle ta daka ta koma gefe hannuwanta na kyarma take nuna shi tana nuna Amnah.
Cikin yanayi na zafi da zallar bakin ciki tace" kina nufin ke kika auremin shi? ....
5/21/22, 16:51 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na