Showing 69001 words to 72000 words out of 94971 words
Chapter 24 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
kuka sosai ta rungume Nene tana faɗin kiyi Hakuri Nene mu , Dan zatin Allah ki bishi da Addu'a, Dan a yanzu ita yafi buƙata daga bakin ki mai Albarka, Nene Allah yamana gata daya haɗamu da iyalin shi ....
Abba ya sunkuyar da kanshi yace" Tin daga ranar da kika kaiman maƙudan kuɗaɗe da Gold din nan naku nike cikin mamaki da kuma jiran zuwan ki. Ahaka lokaci yayita ja har na samu shekara ɗaya babu ke babu labari, Alokacin ne kuma azzikina ya fara durkushewa, sakamakon sata da akaje gidana akamun, Bayan naje Dubai nayo sabon sari.
Allah ya taƙaita man banda kuɗun ku.
Saboda dama tin ranar da kika bani kudin ki na kaisu banki na ajiye.
Gold din kuma naje nayi rami na binne su lambun gidana dake Abuja.
Ina tsaka da tinanin yanda zanyi in sameki in nemi alfarma juya kudin ku dan zaman hakanan babu babba harka ya ishe ni.
Kwatsam matata ,Allah ya mata cikawa sakamakon ciwon ciki na dare daya da tayi.
Nayi kuka sosai na takaicin rabuwa da ita.
Hakan yasa zaman Abuja ya gagareni na sayar da komi nawa nasamu kudi masu kauri na haÉ—a da naki kawai na fara fita kasashe ina harkalla ta.
Kasancewata maraya ba uwa ba uba yasa nasanu shago acen ina harkata, in kuma na samu Abokan Sana'ata na nan ina zuwa inbasu kan farashi mai sauki ,su biyani inkoma. A takaice ko nazo ƙasata bana jimawa nike komawa saboda bani da kowa...
Akwana a tashi na hadu da wani mutum mai suna Alhaji Hamza mai Zinarai, amma shi Katsina yake yana zuwa sarin kaya.
Kunson komi haÉ—uwar jini ce .
Jinin mu ya hadu sosai hakan yasa muka kullah zumunta mai girma.
Munkai shekara biyu dashi wata rana ya gayyace ni ÆŠauri auran yarsa da za'ayi.
Aiko dan nunamai muhimman cinshi na ajiye komi na sanu halatta É—aurin auran ,
Ashe kaddara HaÉ—uwata da Fulani ta kawoni...
Da sauri su Amnah suka É—ago kai.
Yayin da Mamy tace" kwarai kam kaci gaba, kuma ka faÉ—i komi yanda yake ,bana bukatar asaya wani abuuu..
Yayi ƙasa da kanshi yace" Bayan angama daurin aure munata gaisawa da mutane wayata ta shiga ring..
Zamewa nayi daga wajen mutanan ina É—an tafiya nesa dasu , Dan samun saukin hayaniya da ake .
Ahankali nike taku ina jefa ƙafana inda bansani ba, sai wayata nike cikin kwanciyar hankali...
Kamar saukar aradu haka naji an kwalloman katon abu akaina ta saman guntuwar ƙatangar gidan da nike tsaye ina waya..
A É—imauce na juya dan duk tinanina bangone yaman saukar bazata aka..
Wata kyakyawa tsohuwace hannuta rike da jaririya tanata tsallara kuka.
Wasu garada ne su kusan biyar sai bankosu waje suke suna faÉ—in sai sunbar gidan ,tinda bana ubansu bane...
Cikin rawar murya Tsohuwa tace" zamu tafi amma kudaina watsamana kayan mu Dan Allah, Kun ga kayan wanka yarin ya Nan duk kun kashe su fa kuma Wallahi dakyal na siya.
Daya ya dakamata tsawa tare da faÉ—in" ta ware.
Wani matsanan cin fushi ya taso mata inda naji afusace tace" Fulani fito kibar musu matsiyaci gidan su ,wankan jegon banza wanka wofi yasa sunta tozar tamu.
Tana rufe baki naga wata kyakyawar matashiya da bazata wuce 18yr ba, ta fito kanta a ƙasa tana share kwallah, ta kallesu tace Dan Allah kuyi hakuri kubar ni ingama wanka sai in Fita insa mo muku kuɗin..
Afusace daya daga ciki ya yankamata Mari, wanda hakan yasa Tsohuwa sakin ihu ta kwantar da Baby ƙasa ta kwashi wani katon dutsi tayi kan wanda ya mari yarta, Jikake kaf ta ɓauremai kai,Take ya faɗi yana ihu jini ya wanke wurin.
Kamin inyi wani yunkuri naga daya yayo kanta yana faÉ—in babu ruwan sa da tsufa ta sai ya ramama É—an uwan sa.
Ganin yana ƙokarin bi ta saman Baby dake ta Tsan yara kuka yasa da sauri na ɗauketa, yayin da ita kuma Tsohuwa ta cika hannayen ta da kasa ta watsamasu su duka tana faɗin su za'ama iskanci suda sukayi hadda yanda ake zama da yan iska..
Gyaran murya nayi nace" Mama dan Allah kiyi hakuri , miya haÉ—aku..
Tsawa ta dakaman tana faÉ—in bansani ba ,karka kara ceman Mama, sunana nene
Murmushi nayi dan hakanan Naji ta Burgeni da ta iya kwatar kanta hannu mugaye.
Daya daga cikin su ya mike zayyo kanta ina dakamai tsawa amma yakiji ,ashe ta lura da sauri tayi flat ƙasa ta kwaso kafafuwan shi sai gashi yayi suka
ya shige cikin ramin babba kwatar dake lungun...
Dariya ta saki tana ƙarsawa wajen shi ta dauki siririn icce ta fara zane mazaunan shi ,dole azaba tasa ya ida shigewa baki ɗayan shi ciki ....
Baby dake hannuna na kalla yarinya mai masifar kyau fara sol, sai Dan bakinta mai kyau ga hanci,sai tsotsar babban yatsanta take tana sauke ajiyar zuciya, tana kallo na.
Farat daya so da kaunar ɗiya ya shiga raina, dan dama ni bantaɓa haihuwa ba.
Cikin natsuwa nike tafiya ina kallon Baby har na karaso wajen da nike tinanin Tsohuwace da niyyar in mikamata ita.
Sai naga matashiyar budurwa dake matse Kwallah ta mikoman hannu cikin natsuwa take fadin mungode da taimako da yanzu sunkashe ta...
Tsaye nayi ina kallonta dan hakanan naji ta burgeni, kuma ina buƙatar shiga rayuwar su dan basu taimako daga halin dana fahimci suna ciki.
Miƙamata nayi tayi godiya tana juyawa taba Nene dake Taunar goro tana hura hanci.
Karba tayi tace'' Duk kwaso muna sauran kayan mu mutafi ko Saman rowl ne muzauna, ba shikenan ba, cen in na uban mutum ne sai ya tadamu, in'zamuyi buƙata akwai na haya ashirin ko goma bazata gagaraba, Allah ya iyama kowa ta faɗa tana matse kwallah...
Sosai tausayinta ya tsargani hakan yasa da sauri na ƙarasa wajenta na gaidata ta amsa a mutunce tana mikewa tsaye tace''kayi hakuri ɗazu raina ya ɓaci ne kaji jya dakama tsawa.
Anan nace ba komi.
Nace" Inna ni abokin makwafcinki ne Alhaji Hamza, in ba damuwa ina so in taimaka muku, kuma kizama mahaifiya a gareni ,saboda bani da kowa.
Kuka tasa sosai har ta bani tausayi tana faÉ—in Allah ya jikan Sadeee nah yau ga wani na samu. .
Tace ashha, Abokan juna kaida Hamza wargaji? Amma hali ya banbanta, Alhaji hamza baya iya taimakon kowa sai cikin shi dana yaran shi, amma kau na gode ni ko aikine ka É—auke ni..
Nace "A'a Nene, yanzu muje mota nima ba nan nike ba , dole sai na samu yan gari sun faÉ—aman yanda tsarin garin naku yake ..
Ba shakka ba tsoro gareta tace" to dama na Allah muke nema ,muje nidai ko aikin guga ne zanyi ita kuma Saude ko kaya sai ta wanke.
Cikin tausayinsu muka fito daga lungu inda na umarceta da ta bar kayan su duka basai ta É—auka ba.
Haka muka fito mukabar zaratan maza kwance cukin hali..
Bayan mun fito na buÉ—e kuysu motana da dama kamin inzo na sayi abina.
Shiga sukai ni kuma naje nayi sallama da Alhaji hamza inda na tambaye shi inda zan samu gida tsaye zan saya.
Cikin mamaki yake tambaysr abinda zanyi da shi?
Anan na fad'amai taimako nike so Zanyi dashi.
Baice komi ba yayi waya sai gashi an'cemai ansamu tsaye kam.
Abinka da kudi nan danan na siya na basu kudun su.
Anan ya haÉ—ani da wani mutum muka tafi tare muka shiga motar har unguwar da Nene take yanzu..
Bayan munje gidan yamun kuma suma sukaita murna, amma yarta batacewa komi ,sai dai tayi ƙasa da kanta akai-akai tana share Kwallah...
Nene tai ta gidiyay tanasaman albarka da taimako su da nayi.
tace'' ta yarda dani ta son Allah ne y haÉ—a mu, shiyasa na taimake su..
Murmushi nayi nace mata to zan bada kayan buƙata akawo masu, gobe zan koma wajen aiki na ,amma yanzu tinda inada ita zandinga zuwa .
Taita godiya harda yoman rakiya...
Da yamma na bada kayan abinci aka kaimusu aka kuma basu kudi da wayar da zamu dunga gaisawa.
Haka rayuwa tai ta gudu har saida na samu shekara biyu ban lekosu ba, amma ina musu aike kuma muna waya, ina yawan cema Nene "kince wannan anya mai gaskiyane, ya ajemu ya kama gaban shi.
Sai tayai dariya tace" yo mizaka muna wanda Allah baimuna ba, kaganni nan nasha tabara na'sha yaseen, Babu bakin da zai kamani....
Murmushi kawai nike muyi sallama.
Bayan wayar mu da kwana Biyu na shiryama tafiya Nijeriya.
Bayan na sauka Kano na hau mota ta kawoni Katsina, kai tsaye gidan Nene nayi dan ko motana anan na ajeta dama kamin in tafi, saɓanin da da nike ajiyeta gidan Alhaji Hamza...
Zo kaga murna wajen Nene da ta ganni kamar ta goyani sai haba- haba take dani...
Muna zaune nida ita sai ga Saudat ta fito cikin shiga ta kamala ,Yarinya badai natsuwa ba kuma babu hayaniya a yanayin ta.
A'hankali ta koma gefe damu ta zuƙunna ta gaishe ni..
Amsawa nayi cikin sakin fuska tare da kallonta. Ni dai hakanan tana burgeni, natsuwar ta nakaraman jinta azuciya ...
Tana zaune bata tashi ba nima kuma banjanye ido daga gareta ba naga yar yarinya ta fito daga É—aki dakwal -dakwal tana kuka tana murza ido.
Masha Allah nace dan yarinya tayi kyau sosai ...
Anan na kalli Nene cikin mamaki Nace" wannan Baby ce wai ta koma haka?
Tace'' eh mana itace gatanan Amnah ba.....
Azabure Amnah ta mike tsaye tana kallonsu bakinta na rawa jikin ta na ɓari take nuna kanta da yatsa tace "Ni! nikuma? dama Abba. kamin ta ƙarasa tayi baya luuuuuuuuu.
Da sauri Sadeeq ya duke ta faido kan shi ba Lumfashi.
Arikice yake tura bakin shi cikin nata yana danna mata iska yana yarfe hannu tare da kiran sunan ta da karfi cikin tashin hankali Amma bata motsi..
Mamy kau gefe ta koma ta tura kanta cikin cinyoyinta ta saki kuka...
Iya gigicewa sadeeq ya É—imauce, yama rasa Mizai mata, kawai ya jata gefe ya dora kanshi kanta ya saki kuka kamar mace....
Ammi ta share hawayen ta ta" mike ta fara bata taimakon gaggawa.
Cikin ikon Allah ta falfado .
Anan ta hada ido da Sadeeq.
Fuskar shi ta shafa cikin kasa da murya tace "Baby Dee kai din nan mai gaskiyane ,kana mai hangen nesa,tabbas kataba faÉ—aman in binciki asalina na gaskiya, kenan dama hakane ?, Wanda yayi gadon arziki baya abinda nayi.
Ka ya jinjina mata idon shi na fidda hawaye yace" Dan Allah dan girman Allah kidaina fadin haka, Amnah wallahi dan inɓata miki rai nayi ,amma bawai da niyyaba, in baki mantaba mahaifina kika zaga, Dan Allah karki ɗora maganata a mizanin da bata da ceba, Amnah wallahi ko baki da iyaye ba ason asalinki ba ina sonki ina kaunar ki, ina sonki bazan barki b,ina tare dake har abada,Domin kece Rayuwa ta.
Murmushi mai ciwo ta saki tare da miƙewa zaune tana cije baki.
Ido ta zubama Mamy tana kallo!Cikin ƙasa da murya tace "wanene Baba nah Mamy?.....
5/30/22, 07:39 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
🅿ï¸4ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&5ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
"" Abba Yace" Baban ki na nan da ransa da lafiyar sa , Amma kwara mubi abun dalla- dalla kinji...
Batace komi ba sai kanta data dora saman kafaɗar Sadeeq, Yayi da shikuma ya fara mata magana ƙasa -ƙasa da banajin miyake Faɗa..
Ammi ta kalli Sadeeq tace' Dee kafadama ogan ka abar tafiyar Nan Sai gobe insha Allah da safe,Saboda nima ina so in'bika.
Dansauri Nene tace itama zataje.
Anan suka aje magana akan suma duk suna son zuwa.
Waya ya É—auka ya kira shi cikin ladabi ya masa bayani kuma ya gamsu.
Hakan yasa ya tashi ya shiga É—akin shi ya cire uniform din ,ya sanyo wasu ya fito.
Abba yaci gaba da cewa" Cikin Mamaki Nike kallon yarinya ,tana ganina taita murmushi aguje tayi kaina ,kan in an'kara ta fado kaina tana wasa da sajen fuskana tana dariya.
Wasa na shiga mata damin naji ina sonta.
Nace" Nene wai basun gama wanka ba Tini,miyasa bazasu koma gidan su ba?
Hawaye ta share tace" ai har abada babu Saude babu Mai malmala Wallahi.
Cikin mamaki nace ban fahimci abinda kike nufi ba?.
Tace "Isa mu buzayen agadas ne ,Yanayin yaki da rashin zaman lafiya yasa duk muka watsu da ahlinmu kowa ya kama gaban shi, nima iyayena suka ɓaccema ganina, kusan sama da wata biyar.
Nayi neman na gaji daga baya Kuma yan ƙungiyar da muke suka fara kawoman farmaki, hakan yasa nima na gudu ni kaɗai na share kwanikka kamin Allah ya fito dani Dajin na fado garin jibiya.
Anan na samu nayi bara na samu kudina na hau mota na dawo katsina.
Nan na fara gantali ina neman muhalli da abinda zanci ,amma bana samu saboda akan ce yan gudun hijira yawanci duk mayune shiyasa ake tsiron mu.
Kwasam wata rana ina tafiya cikin galabaita nasha yunwa nagaji banson na kawo titi ba, Sai ji nayi ankwasheni da machine , Banƙara sanin inda nike ba sai dai na falka na ganni wani ɗaki bakomi ciki , Amma ashafe yake, ni kuma ina saman wata yar katifa irin ta yara ta makaran ta, kafana da hannuna guda a ɗaure, alamar dai karaya na samu.
Kuka na saki saiga wani mutum ya shigo da gudu.
Tsoro ya kamani na fara ƙoƙarin tashi.
Da sauri ya fara magana yace" Dan Allah yam9 Mata karki tashi ,kinsamu karaya, wallahi bada gan-gan na tureki ba, faÉ—owa kikayi gaba na.
Shuri nayi ina kallon shi cikin kuka nace mai ni toilet zan shiga.
Anan ya fara salati yana fadin shine kadai gidan matar shi sun rabu, saboda baya haihuwa, yanzu ya zayyi dani? ya son bai dace ya taɓani ba, Tinda ni ba muharrama sa bace.
Kuka nasa sosai ina fadin zanyi fa anan...
Kai ya jinjinaman cikin tausayi yace" kiyi anan kamin in sami wadda zata gyara ki.
Cikin yarinta nace to kai bakamun.
Yace a'a bai kamata ba tinda ba auranki nike ba.
Nace to ka aureni mana.
Murmushi yayi dan ya manyanta, amma yaji ina ya aureni yar yarinya dani.
Da yamma ya samo wata makwafciya Shi ta gyarani tsaf, ya sallame ta ta tafi.
Daga baya yazo yacemun na amince ya aureni ?
Nace" eh "nida bani da kowa na Amince.
Yace shikenan da yamma sai gashi da Dabino wai an'muna aure.
Aiko daga ranar yake kulawa dani har na warke sumul.
Bayan na warke ne kuma na maye gurbin matar shi.
Bansamu wata daya ba gidan na samu ciki, zo kaga murna wajen Malam Bishir ,Yayi ta jin dadi yana ma yan uwan shi dake kano waya yana faÉ—amusu.
Bayan wata tara na haifo yarona jajur mai tsanani kama dani ,sati na zagayowa akasamasa Sadeeq.
Yana da shekara daya na sake Haihuwar Saudat.
Bayan Saudat tayi shekara muka shirya tafiya Kano wajen dangin Baban su, bayan munje muka biya gidan yayan shi da akai haihuwa, Anan Sadeeq ɗina ya ɓacce, na nema kamar wasa sama da sati daya muna neman yaro amma shuru , hakan yasa zuciya na ciwo sosai nayi kuka har na barwa Allah, mahaifinshi kuma ɓatan yaron ya sanya hawan jini yimai mummuna kamu saboda akwai soyayya mai girma a tsakanin su, cikin wata biyu yace ga garin ku nan.
Na shiga tashin hankali da É—imuwa na rashin jigona, Daga baya na rungumi ÆŠiyata muna rayuwa maraicu, Sadeeq kam yana yawan faÉ—oman arai na son baiko iya magana ba, Daga sunan shi saina Saude ya iya, amma ko mama baya cewa...
Bayan shekara sha biyu muna cikin hali, gashi lokacin saudat ta tasa sosai, Hakan yasa muke zuwa cen wajen kasan layin mu wajen makaranta Allo wani Malami da akecema Mai malmala muna saida ƙosai.
Duk sadda zamuje zai buƙaci akawomai ƙosai, kuma Saudat nike ba ta kai mai.
Da haka yayi amfani da damar shi ashe sonta yake ko ince sha'awa.
yayi siddabaru ya rufe muna baki yazo da magana Aure.
Hakan yasa na kasa magana amma ita Saudat kuka tasa tana fadin ya zatayi da Tsoho?.
Cikin kwana biyu yaje garin su mahaifinta ya nemo auranta, bayan suma ya rufemu su baki, Dan tsohon mutum ne ko Lokacin ya kai shekara hamsin.
Basu jaba sukazo washe gari aka ÆŠaura aure.
Inda Saude taita kuka nima inayi.
Inaji ina gani aka É—auke man ya É—aya tak aka kaita gidan wannan tsohon.
Tinda ta tare.
Duk kan dare na Allah zai kaima Saude ziyara, amma bata amince mai, da duka yakushi bugu take hanashi, daga bayama sai ta dunga rufe ƙofa.
Hakan ya fusata shi dama yana da mata hudu ganin Saude ne yasa ya saki É—aya, Ya maye gurbinta da