Showing 81001 words to 84000 words out of 94971 words
Chapter 28 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
da kanka tana ciki.
Kanma su ƙarasa aguje ya mike yana tura ɗakinta ya shiga, sai jin ƙarar key sukai.
Da sauri Abba ya mike Mamy tace ma Amal kije ÆŠaki ki kwanta ki huta gajiya.
Amal tayi murmushi ta mike ta haura sama.
Mamy kam bayan Abba tabi a ai'nda ta iskeshi bakin kofar É—akin shi yana tsaye.
Tana isowa ya buÉ—emata hannu ta fada jikinshi.
Yace" Dear Ke kadai kikeso kiji dadi banda yaran namu ne.
Tace" ba haka bane inaso ne taji sauki dan nafahimci taji rauni.
Yace ai sunmayi hakuri fa, sama da wata biyar kuma kana lafiyayye ga mace a gida, taya zan iya wannan sagegeduwar.
Dariya Mamy tayi tace" Kai Hubby.
Yace Allah shiyasa na rufama kaina asiri na gudo wajen matana.
Ciki sukayi suna dariya.
Sadeeq kam yana shiga ya rufe kyauran.
Anan yaga Annabin kwance akan gado daga ita sai wani É—an karamin wando da vest duka orange, sun haska farar fatar ta ,sai black din hula tayi masifar kyau.
Da mamaki take kallon shi dan yace mata baya lafiya.
Yayinda shikuma yayi tsaye ya harde hanneyen shi duka ya zubamata ido yana ganin har wata rama taÉ—anyi kaÉ—an, sai uban fari kamar ta fashe jini ya zubo..
A'hankali ta taso ta iso gareshi tace" Baby ka Huce?.
Yace Amnah bana fatan Allah ya Nunamin ranar da zanyi fushi dake, kawai Nainah ce ta ɓatamun rai .
Jikinshi ta fada tace" nayi missing dinka sosai baby wallahi.
A'hankali ya sanya hannuwashi ya rike mazaunanta yana mai ɗago kyakywar fuskarta ya danna bakin shi cikin nata , cikin tsananin bukatuwa yake tsotsar sirara Laɓɓan bakinta yana sauke ajiyar zuciya.
Sosai jikin Amnah ya É—auki rawa ganin haka yasa ya jata har bisa gado,ya kwantar da ita yana mai zama bakin gadon Yace"My wife ki barni in samu gamsuwa daga gareki,wannan kyarma banaso kinayinta in kinganni Amnah, zafin farkone kawai zakiji, amma duka sauran rayuwar ki dadi ne zai dinga kawomiki ziyara kinji.
Kai ta É—agamai.
hakan ya sa Ahankali ya cire riga,rshi ya ajiye gefe tare da cizge dogon wandon ya bar karami ya jawota jikinshi..
Ajiyar zuciya ya hau saukewa, tare da fara wasanni da ita masu zafi .
Sai da taga yana ƙokarin zarce lagos ta sakamai kuka, tana faɗin Baby akwai fa zafi har yanzu, dan Allah ka daina agidan Mamy fa muke..
Yace Amnah babu ruwa na ,ni dai nason halaliyata nike nema, kibarni Dan Allah inji É—umin jikin ki kawai.
Kuka tasa mai sosai tana fadin ka daina Dee .
Gefe ya kom yana sauke numfashi , tare da matse marar shi sosai yanajin kamar ya saki ihu..
Da sauri kuma ya mike ya shiga sanya kayan shi, yana gamawa yace ga waya nan na siyo miki nagode ya ficce da sauri yana sake gyara zaman rigar shi.
DaÉ—i yaji sosai da yaga ba kowa Palon, hakan yasa har gudu -gudu yake ya ficce da sauri .
Amnah kau cikin tashin hankali ta mike tana kwalamai kira amma kamin tazo har
Ya ficce.
Wayar shi ta fara kira, Ganin haka yasa ya datse tare da kasheta baki É—aya.
Yana isa bakin Titi ya hau machine ya nufi gidan da suka zauna da ita.
Bayan ya isa ya buÉ—e gidan ya shiga ya rufe.
Ahaukace yayi ÆŠakin yana fitar da wata zufa mai zafi, sai hura baki yake.
Inda kayanta suke lode bisa kujera ya kalla.
Rigar data kwana da ita ranar da ya ƙarbi Budurcinta , Ya ɗauka ya ajiye gefe.
Tare da sunce kayan shi duka ya faÉ—a wanka.
Bayan ya gama yazo ya fesa turare.
Tare da É—aukar rigar ya É—akko pilo É—aya ya sama rigar Amnah.
Kwanciya yayi ya jawo shi jikinshi a rikice Yace" Matata in samu natsuwa dake ko? nason ke zaki amincemun , Nason bakyamun rowa ,kece kaɗan zan raɓa inji gamsuwa ta Mussaman.
Ahankali ya fara shafa pilon yana jinshi kamar Annabawa saboda gabaki daya kamshin jikinta yake.
Lokaci guda ya ficce hayyacin shi ya fara sambatu yana ihu saboda rikitatta Humra UMSAD INCENSE da ta dake tsumuwa da kamshi, Baisamu sukuni ba sai da yaji ya samu gamsuwa kana ya koma gefe yan sauke numfashi fuskar shi cike da annuri.
Bayan ya huta ya tsaftace jikinshi ya jawo pilon jikinshi ya kwanta yana mai tsananin jin daÉ—i yace''Allah ya miki albarka My wife.
Ahaka bacci ya kwasheshi cike da gamsuwa .
**********
Asubar fari Amnah ta shirya tare da mikewa ta fito palo ta gaida Mamy da Abba.
Bayan sun amsa tace" Mamy zan wuce gida na, jiya fushi yayi ya tafi wallahi.
Tsororo sukai suna kallonta , Mamy ta dakamata tsawa tace.
" Baki wucewa kiban wuri, koma ciki.
Cikin kuka takoma tana diddire ƙafa, Dan som bata samu bacci ba, ganin ranshi ɓace ya fita batason wani yanayi zai shiga ba.
Sadeeq kam yana tsananin son yaji muryar ta, amma ya kyaleta, Dan yanaso ta fahimci yaji zafi daya nemeta ta hana,Bayan tason bayada wata sai ita.
Bayan sati É—aya.
Mamy sosai take gyara Amnah da kayayyaki masu inganci, mussman ɓangaran kamshi mai sirri da yawa na UMSAD INCENSE Da batajin zata iya amfani da wani kayan in ba nata ba,Shiyasa duk in suka giftaka sai ka kallesu..
Har lokacin kuma Sadeeq bai kara zuwa ko yimata waya ba.
Dan har aikima ya koma, kuma sosai sukejin daɗin aiki dashi, Dan akwai gaskiya da amana, a gefe guda kuma makale yake da son Amnah, amma ya fiso randa zasu kasance dashi takasa gardama ma buƙatun sa,tinda ta fajimci baya so.
Washe gari Ammi tayi saukar yamma da kaya niki -niki .
Da daddare suka zauna suka gani, farin ciki kamar mi, Dan hada manya- manya sarka na gold aka sama Amnah kaya masu kyau da inganci som babu tarkace.
Anan suka fiddo akwatina set ukku suka shirya kayan gwanin sha'awa.
Washe gari Sadeeq ya É—akko motarm da ya saima Amnah suka shirya kayan tsaf a motar kana Devid ya shiga.
Yayin da Sadeeq ya É—akko É—ayar mai kyau yacema Ammi ta shiga ciki.
Shiga tayi baya shikuma ya tuka suka fita.
sunyi masifar kyau cikin shiga ta kamala.
Anan suka doshi gidan Mamy kai tsaye.
Bayan sun sauka Sadeeq yace da David ya fara kwasar kayan ya kai bakin ƙofa Mamy da yamai nuni da hannu..
Kwasa yayi duka ya ajiye.
Sadeeq ya ÆŠan kwan-kwasa kofar kaÉ—an ya tsaya abasu izini.
Amnah dake zaune palo tana ta gwada wayar shi ta taso ta buÉ—e.
Cikin tsananin mamaki da farin ciki take kallon shi,Bata taɓa zato ko tsammani ba...
Murmushi ya sakar mata yana É—aga gira.
Mamy ta fito daga Palon ta tana faÉ—in" Amnah waye ya shigo da mo...
Ganin su tsaye suna kallon juna yasa da sauri ta isa tace A'a wai dama Sadeeq ne ,to shigo mana.
Kanshi ya sosa yace mamy ina wuni.
Tace lafiya klau shigo.
Yace ga Ammi nan da kaya zasu iya shigowa dasu..
Cikin tsananin farin ciki tace sannu da zuwa Aunty nah shigo ciki manaj .
Mamy ta shigo hannuta rike da karamin akwatin da gold din ke ciki.
Sadeeq ya tsaya yaba Devid umarnin ashiga dasu ciki.
Shiga ya farayi dasu cikin kuzari, saida yagama tsaf ya bashi key din motar.
Amnah kau kamar ta mace Dan mamaki ,taga bai koyi murna da ita ba.
Key din ya mikama Ammi kana ya fito yaga har lokacin Amnah na tsaye takasa motsi...
Kumatunta ya É—an ja kadan yace "koma ciki ni zan wuce Yam mata yafada yana mai shafata ya gifta yana sakin Murmushi.
Ganin ya shiga mota yasa da sauri ta biyo bayan shi........
5/30/22, 21:13 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
5ï¸âƒ£7ï¸âƒ£&5ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
----------- Tinda yaga yanda ta tafo a furgice yake sakin muskilin Murmushi.
Tana ƙarasawo ta buɗe kofar baya inda yake ta shiga .
Yace da David"bamu wuri.
Yace ok sir yana fita waje.
Juyowa yayi ga Amnah yace ya dai Sweety nah.?
Kuka ta samai tace" minai maka, Duk ka canzamun, ba haka ka sabamun ba, babu oyoyo babu komi, babu nuna kayi missing ɗina kamar yanda nayi naka, babu magana sai ƙoƙarin katafi ,kenan bakason kasancewa dani, miyasa ka kashe wayar ka, laifin minaima ka.?...
Kyakyawan sajenshi ya shafa yace "ko ɗaya my wife, ke ai bakya laifi wallahi ,kawai nabar ki kisamu natsuwa ta mussaman, Saboda kina ganin zan iya cutamiki ko, zan kuma raɓeki in matsamiki ko, shiyasa na baki sarari ki huta sosai, saboda ina son abinda kike so Amnah, ki koma ciki ni zan wuce ..
Kuka ta sake samai tana faɗawa jikinshi tare da fara ɓalle mai maɓallan rigar shi ,ta tausa Hannuwan ta ciki tana shafa lallausan gashin da yama faffaɗan kirjin sa ƙawanya.
tace'' wallahi Baby cike nike da buƙatar ka da kewar ka, kai ka kasa fahimta nane, amma wallahi nafi fifita buƙatar ka sama da tawa, kawai dai umarnin su Ammi ne nike bi, Amma dan banda yanda zanyi na ƙaurace ma umarnin ka.
Yace "shikenan kibi umarnin su nikuma ki saɓamun,amma kisani hakkina yafi girma akan nasu Wallahi,haba Amnah, bantaɓa tinanin haka daga gareki ba, inzo har gidan ku dan ke kaɗai gareni , Amma ace ki hanani samun natsuwa dake,wallahi kin shayar dani mamaki ,amma babu komi na miki uzuru, wallahi Amnah na tabbata da ace banje abuja ba babu ta yanda za'ayi arabamu ,amma daga sungano ko waye ni sai surabamu,maimakon sadda ma basusan asalina ba su rabamu ba sai yanzu da yakamata ace mu kasance tare,saida kika Ɗan ɗanaman zuma abaki kana zaki barni ,na hakura na baki shekara daya kizauna su kula dake, in akwai abinda kike buƙata ki faɗaman,kuma ki kulaman da kanki sosai. Ya ƙarasa yana hura mata kunne da iskan bakin shi mai masifar zafi , Dan takaicine fal zuciyar shi....
Tace baby in'kamun haka sai inga kamar Dan kana da azziki shiyasa kakeso ka buƙaci inyi nisa da kai har na tsawon shekara ɗaya,ka nuna man kanaso inyi nisa da rayuwar ka..
Yace kull Amnah! kull! ki daina man wannan magana, Saboda ni kece azzikina wallahi, a banike yafiyeman dukkan wani dattin duniya da zansamu anan in barshi,ke kau ina fatan har aljannah mukasance dake, to amma yazanyi tinda sai abinda sukace.
Takasa magana ta son da gaskiyar shi ,sai jikinshi data lafe .
Yace kishiga in wuce zanje wani wuri.
Tace inah.?
Yace wani wuri.
Tace "Baby zanbika muje gidan yanzu ina da buk...
Shuru tayi tana mai yin ƙasa dakai.
Kanta ya shafa yace" nafayi hakuri sweety,Mikike da buƙata?
Ya faÉ—a cikin jin daÉ—i.
Tace" kawai.
Yace shikenan kawai ki koma ciki, zamuyi walima jibi insha Allah, zanturo miki invitation card kirabama kyawayen ki kinji.?
Tace ''A'a bana dasu, na rabu da kowa.
Yace shikenan Amal fa.?
Tace sai dai ko ita.
Cikin kulawa yace'' tom shikenan yanzu kin shirya dawowa gareni.?
Tace eh mana nidama ai kullum ina tare dakai.
Yace hmm ke ketare dani koni ke tare dake.
Fira suka shigayi sai da aka kira azahar kana sukayi bankwana cike da shaukin ganin juna.
Amnah na shiga ciki tabi kayan dake baje da kallo.
. Mamy kau cikin tsananin jimami tace" Annabin wai kinga Sadeeq uban kayan lefen daya miki kamar baza'a Mutu ba.
Kanta ta sadda ƙasa tana wasa da yatsun hannuwan ta, aranta kMi masifar daɗi da kauna shi ke linkuwa cikin zuciyar ta .
ÆŠakinta ta wuce cikin sauri tayi tsalle ta faÉ—a bisa gado, tana ihun murna.
Mamy kau fira sukashigayi da Ammi ta walimar da zasuyi.
Mamy ta ɗakko waya tafara kiran ƙawayenta dasu Hajiya Turai akan suzo Suga lefe , Akwai kuma walima da zasuyi.
Abinka ga yan ganin kwaf cikin lokaci gidan ya fara cika, akaita É—umi ana son barka...
Bayan mangariba Hajiya Turai data rage kaɗai ta kalli Mamy tace" ƙawata kinga abinda na faɗamiki ko ,to yanzu kuma zamu shirya gagarumar dinner party wadda za asha shagli kowa sai ya yaba.
Mamy kau ta amince washe gari akayo musu invitation card suka dinga rabama mutane .
Amal kau tafi kowa farin ciki dan akwaita da son party, baki daya ƙawayenta ta dinga zuwa tana kaimusu.
Amnah kau bayan magariba ta tsarama Sadeeq text mai masifar daÉ—i na godiya da tulin kayan da yakawomata harda mota.
Bayan kwana ukku gidan ya rikice kamar bikin farko, haka akayima Amnah lallai mai masifar kyau da wasu ƙananun kitso da aka yarfamata na maraɗawa.
Da daddare tana kwance É—aki suna waya da Sadeeq yace''.
Sweety nah ina kewarki fa ,ina son kasancewa da É—umin jikin ki.
Tace shikenan bara muyi Vidio call ,nima inaso inga zaɓina..
Cikin shauki dajin daÉ—i suka buÉ—e data suka fara Vidio call cike da soyayya da kauna, sai rawa take mau tana gilgizamai dukiyar ta.
Gabaki É—aya ya É—inauce ko gani sosai bayayi ido dishi -dishi yake kallon ta.
Ganin babu sauki
Sukayi sallama ya rungume pilon da yakema canjin kaya dana baccin ta yana rarragewa.
Gagarumar walima aka shirya wadda ta ƙawatar sosai, kuma tsakanin Ango da Amarya akayita da abokan su, inda Abbas ya taka rawar ganin sosai dan yayi gayya ta ban mamaki, Yan gun aikunsu ma sunyi mai kara sosai, duk inda ka gifta mutane. a'haka akayi aka tashi da kyaututuka masu girma.
Washe gari yan gun aikinsu suka shirya mai kwarywa- kwarya party, da zasuyi tsakanin su , sai amarya da ƙawayen ta..
Aiko ansha kyau cikin shigar kakin sa itama tasanya riga da wando na kakin soja sai wata kimono green da tasa sunyi kyau, cikin tsari sukayi suka watse inda suka samu kyaututuka da dama..
Ranar Friday da yamma aka fara shirin Dinner, kuma aranar Amnah zata tare sabon gidanta daya jiku da kayan more rayuwa amma sadeeq bai sani b.
Sunayin sallah mangariba da isha aka fara tsantsarama Amnah kwalliya mai masifar kyau, da tasata fitowa kamar aljana saboda kyau, kowa masha Allah yake faÉ—a.
Kawayen Amal suka ɗauki ihu suke Dinga photo da ita dan tayi kyau dole kaso Raɓar ta.
Mamy ta shigo É—akin tace " Dan Allah kubani wuri.
Fiya sukayi daga ita sai Amnah suka rage tace''.
Amnah zare wannan rigar fara É—aura wannan jigidar a kugunki,Sai da safe sai ki mayar da ita a kwalbar ta dake da ruwan tmTurare a'ciki, Kisani da anyi mangariba ki dinga
ÆŠaurata , Allah ya bada zaman lafiya.
Tace" to Mamy Ameen.
Daga haka suka ƙarasa shiryawa , sai karfe tara suka fito fess, iyaye da ya'ya, ga ƙawayen Amal suncika wuri....
Motoci suka fara zuwa cikin tsari, kuma dukkansu abokan aikin Sadeeq ne, sai kau na Abokan Abbas.
Abbas yazo da wata fara dalleliya sai sheki take, Sadeeq na baya hakimce sai baza idon ganin ta inda Tauraruwa tashi zata ɓullo..
Hajiya Turai da Amal suka kamo hannu Amnah suka fito da ita suka sanyata aciki kusa da Sadeeq.
Amal tayi murmushi tace" Yah Dee kunyi kyau sosai kundace da juna, fatan Alkhairi, Allah ya bada zuria É—ayyiba ta fada cikin yalwataccen murmushin dake bayyana natsuwar ta.
A'hankali ya kalleta yana jinjina mata kai, tare da faÉ—in Ameen sst nagode Allah ya baki miji nagari.
Abbas daya mace da kallonta yace" am nace bakiji ba Dear.
Cikin natsuwa ta juyo tace" sorry Abokin Yayah ina wuni.
Yace lfy Dan Allah kizo muwuce anan mana.
Tace" da motana, zanje da ƙawaye na.
Fita yayi ya samar ma ƙawayen nata wasu motocin kana ya dawo yayi tsaye gabanta yace. na sama musu ƙanwata, muje inaso kizama ƙasan kulawata kinji?.
Murmushi ta saki kana ta buÉ—e gaba suka tafi...
Tinda suka tafi yake kallonta, yanajin masifar daɗi, Dan yana fata ya malleketa cikin lokaci ƙalilan, wayar shi ya zaro ya kanga ga kunne.
Yace" Hajiyata addu'a ki taci.
Allah ya kai damo ga harawa ,gashinan sai ƙoƙarin wawaso yake, asake mun wata addu'a ya faɗa yana satar kallon Amal da batason wainar da ake toyawa ba.
Aɓangaran oga Sadeeq kam tinda Amnah ta shiga ya farajin wani yanayi mai wahalar bayyanawa , Dan wani tsuma da karkarwa jikin shi keyi, sakamakon Kamshin da jikinta ke fiddawa.
Cikin natsuwa yasa hannuwan shi ya janye mata kyakyawan net din da aka rufe fuskar ta dashi.
.ahankili ta dago idanuwanta ta Zubamai su tana murmushi...
Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un.
Sweety yanzu haka zamu shiga mutane duniya ta kallemun sirrina..
Murmushi tayi batace komi ba.
Bayan sun ƙarasa Abbas ya'fito ya buɗe sashen da yake ,Amal kuma ta buɗe sashen da Amnah take.
Anan sukaga kawayensu suka sasu tsakiya hannusu cikin na juna suka isa cikin katafaran hol É—in.
Mc ya gabatar da isowar ango da amarya, bayan ya saki kida mai taushi da sanyi.
Kyakyawar kujera da aka kawata da kayan ado suka zauna cikin natsuwa.
Su Mamy da Ammi da Hajiya Turai kam sunyi