Showing 51001 words to 54000 words out of 94971 words

Chapter 18 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt

Advertisement

09 Feb 2025

17270

yakiramata dai- dai lokacin da motar yan nepa tayi parking ƙofar gidan.
5/18/22, 10:22 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²




Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇


Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.


Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
🅿ï¸3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£


"" Wani ƙaton mutum ne Bakiƙirin dashi luti- luti yazo kofar su ya fara duka.


Nene ta datse wayar hannuta ta tsaya tana kallon shi a ƙufule.


Sosai yake buga gidan.
ÆŠan Larai yace "Yallabai basanan fa.


Afusace yace ''Aiko yau zan sheke wutar gidan nan, Munafukai kusan wata biyu basu biya ba, in zafi yaci ubansu sunje su biya.


Nene tayi kwafa tare da ziro kafarta ta fito tana hura hanci.


Tsani da aka ajiye mishi ya fara takawa yana kaÉ—a kanshi da yayi kwal da sabon aski.


Sai da Nene ta bari yakusa kaiwa kana tazo da gudu ta gilgiza Tsanin tana sosa kanta, tare da fashewa da dariya -dariya mai haÉ—e da kuka- kuka.


Gabaki É—aya ta rikice sai susa kai take tana gilgiza tsani.


Jikin ɗan lukutin nan ya ɗauki rawa ya fara sakin salati yana kallon sama yana kallon ƙasa, Ganin in ya faɗo mummu na illa zayyi,inkuma ya tsaya bai son ya zata kaye ba,..


Cikin ihu yace" Su Badamasi kuna kallon mahaukaciya zata watsoni da ƙasa fa kunyi shuru.


Jin abinda yace yasa yan uwan shi sakkowa daga saman mota sukayo wajen da sauri.


Kamin su ƙaraso Nene ta watse hannuwata tana gilgiza musu kai, tana faɗin "uwaku -uwaku nace yan kwal uba, kamosu nan ta bisu da gidu tana mai ɗibar ƙasa a hannu.


Karcet sukayi wajen mota jikin su na ɓari.


Yayin da ÆŠan Larai ya shige cikin mota yana kwasar dariya harda rike ciki.


Nene ta dawo wajen tsani ta tsake gilgizawa.


Ihu ya saki yace "Dan zatin Allah ki wuce kuma ki kyaleni.


Cikin Susar kai tace'' kai Mai kan Sulba nan fa gida nane sai ka hanani ganin haske. kamoshi nan ya faɗo ƙasa ya dagargaje. ta sake gilgizowa.


Ihu ya saki ya ƙara ƙanƙame falwaya sosai.


Cikin dariya tace "to maza ka Sakko na kara ganin ƙafar ka sauy na cirewa wandon ka namaka shayi ,eh kanason shayi ko?...


Cikin tashin hankali yake É—aga kanshi yace "A'a Tsohuwa an man wallahi.


Dan matsawa tayi gefe tana tsintar duwatsu.


Ganin haka yasa ya sakko da sauri ko tsanin bai É—aukaba ya ruga da da gudu.


Aguje ta bishi tana faÉ—in taho ga aska nan ta nuna duwatsun hannuwan ta.


Baiko tsayaba itama ta juya tana tsaki.


Da sauri Dan Larai ya fito idon shi fal hawayen dariya yace "Nene kina wuta, cikin sauki kin korasu.


Bugu takaimai ya kauce.


Wani É—an nepa ne yazo da sauri ya dayuki tsanin ya ruga.


Nene ta shiga gidan su fatima tace "abata kwatancen Asibitin da suke.


Anan Maman Fatima ta faÉ—amata ta mata godiya suka fito ta shiga mota ta faÉ—amai inda zai kaisu.
Bayan sunje da kwatance da ake musu suka samu suka gano inda suke...


Amnah na zaune gefen shi bisa kujera, yayin da Ammi ke ƙasa bisa tabarma ,shikuma sadeeq na bacci.


Da sallama Nene ta tura kofar tana ƙoƙarin magana ta hangosu.
Da sauri ta ƙarasa wajen ta saki kuka tana cire mayafinta ta aje gefe.


Atare Ammi da Amnah suka muke tsaye suna kallon ta dan basu taɓa zato ko tsammani ba na ganin ta.


Nene bata kallesu ba ta ƙarasa wajen Sadeeq ta shafa kan shi sosai tana bin jikin shi da kallo, Tinda babu riga akai ,sai ciwon shi dake lulluɓe da bandeji.


Amnah kam rawa jikinta ya É—auka hakan tasa ta koma gefe ta lafe bayan Ammi, Dan hakanan taji wani irin nawin ganin Nene, taji kamar bata kyauta ba ,ga shakka Nene da taji ya shigeta....


Nene ta zauna akan kujera saida tasha kuka ta gaji kana ta kallo Ammi da keta gaida ta bata amsa ba.


Ammi ta sake gaisawa da Nene.


Fuska a'ÆŠaure ta amsa tana sakin tsaki.


Ammi ta taso tazo wajen Nene tace" Nene wake sanar dake bashi da lafiya'".?.


Kuka tasa tace'' ai dama ni nason baku É—aukeni da mahimman ciba shiyasa aka kasa faÉ—aman Kwandon sukari baya lafiya, Fisabilillahi yaron da ke kula dani ya samu wannn mummunan ciwon da yakaishi ga aiki amma ace baza asanar da ni ba.
Sai in ya tashi ya fara gaba dani ,yace naki zuwa ganin shi, to Allah yamun sakayya ...


Ido Ammi ta zaro tace Dan Allah kiyi hakuri Nene, yau akai aikin wallahi jiya da yamma aka kawoshi, hankalin ba kwanceba .
Anan ta faÉ—amata yanda sukai da kawo shi ..


Hawayenta ta share ta kalli Amnah da duk tayi duhu tayi rama sosai .


Cikin sanyin murya Amnah tace'' Nene ina wuni.


Kai Nene ta jinjina tace" Lafiya klau ya mai jiki.


Tace Alhamdulillah tana sadda kanta ƙasa.


Nan suka shiga fira Amnah taga rana tayi tace zanje inyo girki in dawo.


Nene tace shikenan sai kindawo.


Hannu Hamrat ta kama suka fita .


Napep ta tare musu suka isa unguwar su.


Bayan sun shiga gidan anan ta fara tinanin ina zata haÉ—a masu kudin su.


Kujerata ta kalla da katifarta tace "ya kamata in rabu daku kuma.


Da sauri tace ma Hamrat ta tsaya ta shiga gidan su fatima ta fito.


"Tace to Aunty."


Shiga tayi bata zaunaba ta nemi da akiramata Dillaliya.


Ganin banza ta sake samuwa yasa tace gatanan.


Amnah ta dawo gida ta fara girkin abinci shape- shape ta dafa ta juye musu ,kasancewar jallop ce tayi na kus-kus, shiyasa tayi saurin gamawa.


Tana ƙoƙarin shiga wanka aka bugo gidan.


Dillaliya ce tashigo da katuwar jikka fuskarta fal da fara'a.


Bayan sun gaisa Amnah tace'' Dan Allah katifana nikeso kisiya da kujerana.


Ido tavzaro tace "wannan kujera ta ƙasar wajace fa itama.


Amnah ta É—aure fuska tace "zaki siya?.


Da sauri ta É—aga kai alamar" eh."


Nan ta shiga ta musu kudi dubu É—ari da Ashirin.


Amnah ta gilgiza kai, tason bazasu kai ko rabi ba, Ya Allah , ina zata samu sauran.


Wadrof É—inta ta shiga watsowa dan tasamu ko kayanta ne ta siyar sabbi.


Sosai ta rikice tana watso kayan ciki gabaki É—aya É—akin ko ina ya cika.


Wadrof gudace taki buÉ—uwa hakan ya sata fara neman key É—inta.


Anan taga wata Laka dake ɗakin ƙasan gadon ta.
BuÉ—ewa tayi da sauri .
Wata katuwar jikka ta gani, da sauri ta jawota tana fatan Allah ya sanya key É—in na ciki.


Buɗewa tayi tare da zazzage jikka ƙasa.


Ihu ta saki ganin kuÉ—aÉ—e masu masifar yawa.


(Amnah sako na nan na ajiye miki a cikin locar dake ƙasan gadonki).


Maganar Abban ta ta faÉ—omata a rai.


Wani irin runguma tama kudin ta saki mahaukacin kuka cikin masifar jin daÉ—i da tsananin farin ciki tace"Ajiya maganin wata rana.


Adanasu tayi ta fito taga Dillaliya na kallon kiching É—inta.


Tace "am na fasa saidawa,zaki iya tafiya.


Ido ta zaro tace kai" yar uwa yanzu dama kinson ba siyarwa zakiyi ba kikaja na kwaso ƙafa nazo?


Amnah tace" eh."


Dillaliya tace" shikenan, ni da hadda ma wasu kuloli nagani nace kozan iya baki dubu dari da hamsin kibani su?


Amnah tace "A'a bana da buƙata, kawai ina ga gobe war haka kizo ma akwance miki wayan nan kayan ki wuce dasu'' .


Tace "shikenan! ta fita jikinta a sanyaye.


Amnah kam wanka tayi ta shirya ,anan taje ta kilga kuÉ—in taga Million É—aya ne chip -chip.


400k ta zara kana ta rufe gidan suka tafi, ta tsaya bakin Asibiti ta sayi fruit masu kyau ta shiga dasu, cikin kuzari da nishaɗi take tafiya har suka ƙaraso..


Suna shiga suka iske Sadeeq an dan tado gadon shi haka kamar ya zauna Ammi na bashi Tea.


Kallo -kallo sukaima juna. lokaci daya ya saki murmushi yana juya kanshi gefe.


Sosai Amnah tajj daÉ—i ya mamaye zuciyar ta ganin ya samu sauki.


Gefen shi ta koma tayi tsaye tana kallon ledar ruwan da ake ƙaramai.


Tace" Dee ina wuni ya jikinka..?


Yace lafiya kalau Alhamdulillah nama warke.


Murmushi tayi tana kallon Nene dake kallon su cikin zallar mamaki da farin ciki ganin suna magana lami lafiya ba tsangwama kamar handa Amnah ta saba.


Tace Nene" ina gajiya.


Tace bani tare da ita, tinda gani ga Kwandon Sukari nah..


Amnah ta sakarmata Harara tana komawa gefe.


Yana ganin abinda tayi Ammi ma haka.


Farin ciki ya mamaye zuciyar shi yanaji inama ace su kadaine a É—akin,duk da bayajin zai iya wata magana da ita kamar yanda yake da sha'awa yi amma ya kasa.


Nene ta mike tsaye tace" inaji ajikina akwai zukatan dake tsinemun albarka ,tashi mutafi waje Mamasu Kwandon Sukari, shin waike baki da suna ne sai Ammi? kins on dai baki haifeni ba ban kiran ki da sunan da yara ke maki A'ato.


Dariya su Ammi sukayi tace "Nene sunana Maryam.


Nene tace "Allahu Akubar kabiran, suna mai daÉ—i kuwa.


Amnah tace am" nace ba! ko ku zauna inje in fara kai cikon kuÉ—in in dawo...


Da mamaki Ammi ke kallonta shima sadeeq din mamaki yake na cikon mi? bayan 25k ne .


Ammi ta jinjina mata kai tana mamakin minene kuma ta sake sayar wa.


Da sauri ta fita taje ta bada ta dawo.


Suna ganin ta suka fita. taja kujera ta zauna hannuta rike da Banana tana ɓarewa.


Bakajin ciwo yanzu? ta faÉ—a idonta akan ğŸŒ.


Yace na fiki lafiyan jiki Amnah..


Bakinta ta turo tace "kai Baby Dee.


Yace au hakama zakicemun, Baby kuma?


Ta É—agamai kai tana zubamai narkakun idanuwanta.
Tare da gusawa kusa dashi ta turamai 🌠a baki tace" haaa Baby.


Yace "in kikacemun Baby sai inji wani iri".


Tace nida Hamrat wayafi da cewa ya kiraka Baby?ita in takiraka kanajin wani abune?


Shuri yayi yana sakin murmushi .


Ta mike tsaye ta É—ago kanshi ta watsa idon ta cikin nashi "tace wayafi dacewa ya kiraka da wannan sunan?.


Yace "Amnah aini bankai matsayin da zaki kirani da Baby bafa,itama tsananin yarintace, bata son ma mi hakan ke nufi ba.


Idonta ta sadda ƙasa gabanta na faduwa ,ta naji kamar bai manta duk abinda tamai ba kenan.


Ahankali ya sanya hannu shi cikin nata ya murza, tare da cewa" Ya dai sst?.


Ta É—ago idonta dake cike da kwallah tace" Dee na tabbata kana rike dani a zuciyar ka har yanzu, wallahi billahi Amnah da ba itace yanzu ba.
Kayar da dani ,ni ina son Alakar mu inason muyi zama na har abada, wanda mutuwa zata rabamu, ka daure kabani dama mallakamaka sirrin zuciyana, Wallahi INA...SON...KA. ta faÉ—a cikin rawar murya




Azabure ya É—ago idon shi ya zubamata yana mata wani kallo mai ma'anoni da dama ,cikin wani yanayin na zallar farin cikky yake kyafkyafta idon shi, tare da cewa kikace? Ya faÉ—a cikin son sake tabbatar wa..


Tace" yes na son kaji, amma zan sake mai maita maka ,Tinda ba abin kunya bane mijina ne kai,I LOVE YOU SO MUCH DEE .


Banson Lokacin da sonka ya shammaceni yamun shigar sauri ba, na dai wayi gari da son kasancewa dakai har abada ,kaine jarumina, kuma kaine ka daceel da rayuwana ,kana kaine malamina daya fara bani darasin sabuwar rayuwa,Zan rayu dakai, da fatan samun farin ciki daga gareka .






Cikin shauki ya sanya hannushi ya jawota jikinshi ta gefen hagun shi inda babu rauni.


A'hankali ya fara sanya Laɓɓan shi yana zagaye karamin bakinta, tare da kissing fuykar ta, kanta, baki daya daya dau,bakajin komi sai sautin um muah! um muah !! Da ke tashi...
Daga karshe ya gangaro da halshen shi ya fara mata wata kyakyawar sumba, yana danna halshen shi sosai cikin nata.


Cike da buƙatuwa ta cafke tana lumshe ido.


Sunkai 5mnt a haka kana ya zare daga gareta ya koma gefe yana sauke numfashi ztare da jinshi cikin wani yanayi wanda tinda yazo duniya bai taɓa jiba.


Yace" Amnah akwai magana da zanmiki amma sai nasamu sauki, akwai godiya ta Mussaman da nike son nunawa gareki amma hakan bazai samuba sai nasamu sauki ,akwai amsa da nike son baki itama bazata samu yanzuba sai na warke, Sakona gareki na karshe I LOVE YOU TOO MY WIFE ....


Wani irin tsalle ta daka tare da zubewa ta fara sujjada godiyar ta ga Allah.


Kallon mamaki yake mata mai tattare da farin ciki.
Jinya babu daÉ—i, amma shi yaji daÉ—in tashi, Dan gashi ta zame mai silar magancewar matsaloli da dama ,fatan shi Allah ya bashi lafiya ya dumfari aikinsa na gaba.


BAYAN SATI ÆŠAYA.


Wata irin shakuwa ce da soyayya ta shiga tsakanin su, wadda ta sasu nuna ma juna kulawa ko agaban waye.
Yayin da É—aya baya iya juriyar rashin ganin É—an uwansa na tsawo wasu awanni..


Kimanin karfe biyu na rana suna zaune suna fira , Amnah ta zame ta tafi officer din Dr.


Bayan sun gaisa ta fara kame -kame.


Yace yadai Ƙanwata? mikike sone?


Tace am" Nace Bazaka sallamemu mu koma gida ba, naga jikin da sauki.


Yace da bari nayi ya kara warkewa saboda muna kulawa da ciwon.


Tace ka faÉ—aman yanda zanyi zankula dashi gida .


Ganin da gaske take yasa ya mata bayanin komi, kuma ta fahimta.


Anan ya rubutamata magani tare da basu sati biyu sucdawo.


Cikin murna tana rike da takarda tayo É—akin.


Nene dake zaune bisa kujera tana cin dafafiya masara tace" ke mikike ta washema baki.


Takadda ta nunamata tace" Ansallame mu.


Nene tace kai Alhamdulillah yau kwandon sukari sai gidan Nana Maryama.


Da sauri ya É—ago ido ya kalleta itama Amnah ita take kallo.


Nene tace" Dole ya koma gaban uwar shi tayi jinyar shi, ke kuma kiwuce muje gida.


Amnah ta kama hannu shi ta ruke sosai tace" Wallahi babu inda zani, kai kaji Nene, wake da Alhakin kulawa dashi inba niba, to bazanje ba, nida kika watsar da rayuwata kuma sai yanzu dan iyayi zakice wani yan! yan!! yan!!! to banzuwa....


Sosai yake zuba murmushi yana lumshe ido .
Ammi kam cikin jin daÉ—in son da taga tana nunama yaron ta tace" da gaskiyar ki ÆŠiyata, ku wuce gidan ku, ke ma ai kin karanci lamarin jinya nan,na tabbata zaki kula da ciwon sosai.


Nene tace "ke Maryama yaran yanzu basu da ta ido, Aa to ku bassu cikin gida su kaÉ—ai suyi abinda sukaga dama, ciwo yaki ci yaki cinyewa ,nidai na faÉ—amuku, kar azo ana kuka dani.


Ammi ta sanya takalmanta ta fita cike da kunyar kalaman Nene.


Shikam ido ya zubama Amnah yana kallo .


Itama cikin nawin kalaman Nene ta saci kallon shi.


Karaf idonta ya fada cikin nashi, kuma ta gaza janyewa.


Halshen shi ya fiddo sosai tare da lankwasashi ya lashe lips din saman bakin shi ,kana ya huromata wani sassanya kiss.


Cikin jin daÉ—i.
Ta lumshe idonta tare da kama hannuwata ta matse a kirjinta sosai....


Nene na juyowa taga abinda suke .


Da sauri ta mike tana rike zananta da yakusa faÉ—uwa , ta fita tana fada ita dai tason halin jikanyar ta, in tai mai fyade babu ruwan ta..


Da yamma ÆŠAN Larai yazo ya kwashesu suduka suka tafi gidan kwandon sukari..


Bayan sunshiga tayi saurin fiddo ƙatuwar carfet ta shimfiɗa musu tsakar gida dan batasoma Nene ta shiga ɗakinta balle taga babu gadon ta, dan tini an'kwance shi ta bada, sai tulin kaya dake gefe..


Zama sukayi suna fira. Amnah tace "Nene aroman wayar ki dan Allah .


Nene ta zaro tabata.


ÆŠaki ta shiga tana kallon Sadeeq dake binta da ido.


Bayan taje ta zauna akan kati farta tare da latso number Mamy.


Dan Hakan taji tana masifar kewar ta,musamman da taga Nene, lallai ta tabbatar da tayi babban kukure ,su iyaye ba'ayin fushi dasu, ko bakomi ya kamata ta kira su taji lafiyan su.


Ahalin da take ciki ita bata bukatar kudin kowa, kuma bata bukatar asan Sirrin zaman takewar su, kawai tana dai fatan gyara Alakar ta da iyayen ta,Da duk wani makusan cinta...


Number ta danna ma kira.


Saida ta katse kana Mamy ta kira ta É—auka tayi shiru.
Da sallama tace Nene kin huce kenan?


Mamy nah ina wuni, ya gida ya Abba nah ,ya Amal ,fatan duk kuna lafiya..


Dam! Dam!! Mamy taji gabanta na faduwa, cikin rawar baki tace "Amnah kece , Amnah dama da rankai da lafiyanki kika sharemu Amnah?.


Rawa jikinta ya É—auka lokaci daya hawaye ya sakko mata , tace" Dan Allah koma mi namiki kiyi hakuri ki yafemun, kuma bazan sake ba insha Allahu..


Cikin jin daÉ—i'n sauyin da aka samu Ammi tace" shikenan na hakura , Kowa lafiya ,basa nan ni kaÉ—aice, Amnah nayi kewar ki ,ina Sadeeq? kwana biyu bamu gaisa ba.


Tace" yana lafiya Mamy.


Mamy tace ina wayar da Abban ki ya baki ranar da zaki tare?




Ido ta zaro tare da mikewa tsaye tace'' wallahi Ammi na mance da ita?
5/20/22, 09:13 - MY MTN 2: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login