Showing 54001 words to 57000 words out of 94971 words
Chapter 19 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
🅿ï¸3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
"""Mamy ta saki salati tace" Amnah kina nufin kayan kamshin ma dana kashe miki makudan kuɗaɗe baki taɓa amfani dasu ba Amnah???
Cikin kame -kame tace. "zanyi" .
Tace to maza -maza kifara saboda komi na nan arubuce,Akwai na sha, na gyaran jiki, dana kamshi .
Tace shikenan nagode. Amma yaushe zaku dawo.?
Tace " sai nan da wata bakwai.
Kai ta jinjina tace" shikenan in na É—auki wayar zankiraki anjima.
Tace kiba Sadeeq wayar.
Tace "anjima zankira ki in'baki, suna tare da Nene da Ammin sa.
Tace" Lafiya dai ko ?ko wani abun kikai masa da aka taru?
Tace" A'a bashi da lafiyane Mamy ,harma aiki aka masa.
Azabure tace" innalillahi wa inna ilaihi Raji'un, Amma kika kasa sanar dani Amnah?..
Tace"nidai nace kiyi hakuri Mamy da komi da namiki.
Tace'' shikenan Allah ya bada lafiya.
Ameen ta amsa tana mata sallama suka ajiye wayar.
Girki ta fito ta ɗora, duk inda tayi idon shi akanta, dan doguwar rigace jikinta baƙa, tamata kyau sosai ,duk da babu kwalliya afuskar amma tayi masifar kyau.
Bayan ta gama zata zubama Ammi tace "A'a ta gode tafiya zatayi.
Nene tace" ita kam bazata ciba , cikinta cike yake.
Ana mangari ba ÆŠAN Larai yazo daukar Nene.
Nene tace ma Ammi ta tashi su sauke su gida.
Anan suka musu bankwana.
Amnah ta musu rakiya hannuta rike da kula data zubamu Abinci.
Bayan ta karɓa tayi godiya, Hamrat na ɗagamata hannu suka wuce.
Gidan ta rufe ta dawo fuskarta fal da murmushi ta karaso wajen shi tace" sannu Baby Dee.
Yace hmm "nida kika share tin É—azu kina girki kin barni tsakankanin taffi sai kewar ki nike.
Murmushi tayi tana shafa sajen shi tace. Ai'gani yanzu dagani sai kai ,ko wasan Danbe zamuyi zan maka duka in kadaka ,inma ligif bazaka iya komi ba..
Kai ya jinjina yana murmushi" yace hakane jarumata,Bari in ƙarasa warkewa sai mugwada ko?..
Dariya tayi ta tashi ta zubo mai ruwan Alwallah, bayan yayi itama tayi suka tada sallah ..
Suna gamawa sukayi karatu har Isha .
Bayan sungama kana suka fara fira .
Sai tara suka tashi jin mazajen sauro na kawo musu ziyara,ga babu wuta.
Tashi tayi ta taimaka mai suka nufi É—aki.
Suna shiga ya zaro ido tare da kallonta ,ya ƙara kallon ɗakin yace" Amnah ina kayan Ɗakin ki?
Tace sunbi lafiya.
Cikin diriricewa yace" ban'fahimceki ba, minene kike nufi da sunbi lafiya, Amnah kardai kicemun sata aka miki bayan bama nan, innalillahi wa inna ilaihi Raji'un ,ya faÉ—a cikin damuwa.
Hannushi ta kama ta É—orashi akan kujera takoma gefe ta zauna tace .
Dee ka daina damuwa.
Ita kaddara nada DaÉ—i, saboda akwai ranar da zatazo baka da ko sisi, to aranar kake sanin darajats, in Allah yasa kana da abin kuÉ—i sai ka magance matsalaka ranar da babu cash hannu.
Aikin da aka maka gaskiya yana da kudi shiyasa ni kuma naga bamu da komi, kuma ina da abun siyarwa sai ince sai nabi mutane ina a taimakamana ?wannan rayuwar da ake ciki.
Shiyasa nayi amfani da damata na siyar na nemi lafiyar ka.
Wallahi tallahi ko Nene bata sani ba ,kuma har abada bazata sani ba.
Duk ranar da Allah ya baka iko in'kasamu abinyi zaka mayar mun ko.
Kai kawai yake jinjinawa yana jin tsananin tausayinta da wani mahaukacin son ta da yaji yana sake huda kowace Huda ta jikin shi.
A'hankali ya jawota jikinshi yace "Nagode sakhallahu khairan matar sirri, insha Allah zakiyi alfahari da mijinki nan gaba .
Tace kulawar ka da soyayya nafi buƙata ba dattin duniya ba....
Yace inshan' Allah kimin Addu'a samun sauki da bakinki mai albarka.
Tace Allah ya horema mijina lafiya.
Yace" Ameen matata Nagode, amma inajin zafi ko zaki taimakamun inyi wanka?
Tace sosaima ko in'maka.
Taƙarasa tana kashe mai ido.
Da sauri ya Daga kai yana faÉ—in" Sosai ma, dama kince ke kikafi can-canta da jinya.
Dariya tayi ta mike tsaye tace "taya zanma babba wanka kamar ka, ai zakace bani da kunya ko.
Yace" ai dama ba ason mace najin kunyar mijinta, in akace ta haka za atafiyar da rayuwar tofa za acutar da juna.
Fita tayi tana mai jin daÉ—in kalaman shi.
Cikin wata babba roba ta zubamai ruwan tare da ajiyemai kujera tsakar gidan ,kana taje tamai magana.
Yace to sannu.
Ahankali ta É—agoshi ta ciremai dogon wandon, tare da cewa to kaje kayi ko.
Ya kwabe fuska yace" miyasa bazakimun ba, kamar yanda kikasamun rai.
Idonta ta rufe tace" Dan Allah karkasa in nutsefa.
Dariya yayi kaÉ—an ta kamashi yafita, saida taga ya zauna kana ta dawo ta fara lalubar jikkar shi dan son samomai kaya marasa nawi da zaisa
Ganin duk manyan kayane yasata zazzageta bisa katifar ta tana tinanin ko suna ƙasa.
Wani irin ihu ta saki wanda yasa Sadeeq mikewa da sauri ya sheka ruwa ya É—aro towel karami a'kugun shi yashigi arikice yake faÉ—in Amnah lafia kuwa?
Kuka take sosai tana lafewa ga bango jikinta na É—aukar rawa..
Yace innalillahi wa inna ilaihi Raji'un, Amnah minene, yanzufa na... karaf idon shi ya sauka akan bindigar dake gefe wadda yana da tabbacin itace silar shiga furgicin ta.
Kan shi ya dafe tare da ƙoƙarin isa wajenta.
Da sauri ta mike tsaye tana sake lafewa ga bango jikinta nasake É—aukar kyarma..
Cak ya tsaya yaki ƙarasawa,Dago kai yayi ya kalleta yace "Amnah Dan Allah karki hora rayuwar da muka gina da tsoro ko shakku, ki yarda dani kizama mai amince wa da mijinki ,ganin bindiga ajikkata karya saki shakku ko mamaki, ko tinanin zan iya cutar dake ko wani.
Wallahi billahi bantaɓa cutaba Amnah, hasalima ni aka cuta, aka kashema rayuwa ,amma kiyi hakuri kiba lokaci damansa da sannu zai bayyana miki komi kinji ,wallahi ni ba abinda kike tinani bane.
Cikin rawar jiki tace"" nifa bana Tinanin ka da komi , kawai na tsoratane, wallahi banason bindiga som, kuma miyakawota cikin kayan ka.?
Yayi murmushi yace "aiki.
Tace" Aikin mi sadeeq? nifa kasani a duhu.
Ƙarasawa yayi wajenta ya rungumota tare da mannata da kirjin shi. Yace" kirabu da wayan nan tambayoyi marasa amfani kinji ,na faɗamiki lokaci zai bayyana komi, kimayar da ita inda kika ganta kawai ,kidaina taɓawa.....
Cikin yarda da kalaman shi ta fiddomai kaya marasa nawie kana ta mayar hannu na kyarma.
Nan taga harda sistem É—inshi mai masifar kyau da tsada.
Kallon shi ta sakeyi akaro na biyu .
Da sauri ya juya ya fita dakin yasamu wuri tsakar gidan ya zauna .
Dan bayason yawan tambayoyi lokacin da baishirya bada amsasu ba....
Bayan ta gama komi ta shirya duk kan kayayyakin su saman kujera anan taga ƙatuwar ledar turarukan da Mamy ta aiko mata da jikkar wayar ta.
Cikin jin dadi ta buɗe kwalin wayar ta fiddota ta ajiye gefe, ƙaramace amma mai kyau mai tsada.
Katifar ta gyara musu tare da gyara É—akin fess kana ta fito ta shiga wanka.
Bayan ta fito taga kwalaben turarukan ta duk sun ƙare..
Tsaki tayi tana faɗin dole inje kasuwa kodan siyo muna fanka da kayan buƙata.
Ledar da kamshinta keta dakar mata hanci ta fiddo.
Wani irin lumshe ido tayi dan kamshin ya masifar mata daÉ—i da sata natsuwa...
Ahankali ta fara fiddo manyan kwalaben tana ajiyewa gefe .
gabaki É—aya akwai rubutun dake tabbatar da amfanin su da bayanin su.
Wata yar siririyar kwalba da duk tafisu ƙaranta ciki ta tafi da hankalinta, dan tindaga kwalba zakason cewa koma miye na ciki mai kyau ne,ga uwa uba wani masifaffan ƙamshi da ke tashi ciki.
Anan ta fara duba rubun da akai jiki kamar haka.
(Amnah Dan Allah kitaimaka karkimun wasa da wannan damar,Humra sirrice ta UMSAD INCENSE da kyal tayoman ita cikin wata É—aya, dan na kashe makudan kuÉ—i wajen ganin an'yomana ita da yawa nidake, ki tabbatar in zakiyi amfani da ita ko zaure bazaki takaba, kadan zaki diga ga hannuwanki ki murje illahirin jikinki da bayan kunnuwanki ,Saman mararki duk dai wata gaba da zatakai sako jikin ki ki shafe ta, Allah ya zaunar daku lafiya.)
Tace to fa wannan yar abun keda wannan dogon bayanin.
Sosai ta É—ibeta ta fara murza jikinta kamar ta samu mai.
Ita kanta kamshin masifar dadi yake mata,wasu fararan kaya ta É—auka yan kananu rigar dai- dai saman cibin ta, sai wandon ko gwiwa bai kai ba .
Bayan ta gama ta É—akko fitilata ta fito tana zuba makirin kamshi.
Da Sallama ta karaso wajen shi inda ta ganshi zaune ya buga tagumi.
Amsawa yayi yana mai sake bude hanci jin tana zuba wani masifataccen kamshi mai tada tsigar jiki.
Idon shi ya É—ago yaga yanda tayi kyau sosai.
Hannu guda yasa ya tarota tare da faÉ—in oyoyo kinbarni zaune tindazu kina tsorona ko?
Fitilan ta ajiye gefe tare da ƙarasowa wajen shi ta zauna gefe tace "wallahi koda kaine SHEƘAU zan iya zama dakai saboda son da nike ma, kawai bindigar ne banaso .
Yace" to aiko dole kisaba da ita ,ya faÉ—a yana lumshe ido.
A'hankali ta É—ora kanta bisa cinyar shi da har lokacin towel kaÉ—ai garai.
Tace miyasa bakasa kayan da na fiddomaka ba.
Yace ina shakkun shiga ɗakin ne ,ki ƙara furgita, nabar zuciyar ki ta samu natsuwa ne A'hankali, gashi yanzu kin iso da kanki ko?
Ya faÉ—a yana shafa hannushi bisa fatar ta.
Tace uhm hakane.
shiru yayi yana jin wani irin yanayi illahirin tsigar jikin shi mikewa take.
A'hankali! A'hankali!! yake jin yanayi da yake ciki yana sauyawa,ga wani masifaffan kasala da ta fara sauka illahirin jikin shi.
Wanda sanadin hakan ne yasa Amnah dake kwance kan cinyoyin shi saurin tashi ta kalleshi, ta kalli Dee dinsa dake wani irin numfashi daga cikin towel É—insa.
Sosai shima ya zubama towel din dake manne ga jikin shi ido, ganin yanda yake ta huruwa yana sama sosai kamar wata mesa..
Wata masifaffar kunya takawo mai ziyara ,sai matse kafa yake amma ina abun yaki bashi hadin kai tsalle kawai yake yana dukan iska.
Amnah kam som ta kasa janye idonta daga kanshi, hakan yasata kara kankance ido tana karemai baiwar da Allah yamai kallo ,wato ashe da jarumi take tare yan iskan da take kallo matsayin jikokin sane,Yau gata ga uban ubansu ,wayyo Allah na ta saki wata kafurar miƙa....
Sadeeq kam sosai marar shi ke hautsinawa, yanajin jikin shi nata É—aukar rawa....
Da sauri ya mike yama manta da ciwon jikin shi, ya jawo Amnah suka mike tsaye ,tare da kama hannuta suka nufi ÆŠakin su da yayi durum...
Wani zazzafan numfashi ya saki tare da rungumeta sosai yana lumshe ido, Ga Dee É—insa nata cakin ta.
Cikin in ina sa ya fara magana .
Amnah ..menene.. ki ..kayi ..amfani dashi.Amnah wane kalar turaren kika shafa, Amnah inajin son kasan cewa dake, Amnah kinsani yanayin da bantaɓa shigaba, Amnah kibani kanki ,Ina masifar son Kamshin ki,in kika hanani zan iya shiga tashin hankali , Ahhhahhhhh Amnahhhh ...
Wani irin tsalle ta daka ta koma gefe.
Cikin lalube ko gani bayayi ido cike da wutar jaraba ya isa inda take.
Da karfi ya jawota tare da lalubo bakin ta ya tausa nashin a'ciki.
Gabaki É—aya hannayen sa ya sanya ya yaga rigar jikinta cikin gushewar Hankali.
Cikin kyarma sosai da jikinta keyi tace "Dee miye haka, Dan Allah ka daina ,ka gafa karka fama raunin ka.
Som baiji mi take cewa ba, Hasalima jiyayi kamar tana cewa" Dee kayi komi kake so ni takace.
Sosai ya'sake haukacemata har ya kaishi ga manna bakin shi akan twins É—in ta.
Wasu irin zafafan ajiyar zuciya suka sauke a tare...
Ahankali kafafauwanta suka fara rawa jin abinda yake mata.
Da sauri ta kwace daga gareshi ta haye saman katifa ta kwanta tana sauke numshafi, tare da haɗe kafafuwanta waje guda ta matse da ƙarfi...
Shikam still lalube ya cigaba dayi dan som Idon shi sunki buÉ—uwa..
Saman katifar da yakejin saukar numfashinta ya dira ,tare da jawota jikinshi ya fara mata wasanni masu zafi, inda ta haukace ta fara sambatu tana shafa kanshi da fuskar shi..
Shikam jin abun babu sauki yasa ya saki kuka , yana faÉ—in karki hanani, jijiyana zata tsinke, kitsayamun Dan Allah,Karki barni Amnah da DAKO Sha'awar ki ....
Amnah hankalinta ya fara dawowa jikinta, Dan shape ta manta da raunin shi .
Da sauri ta mike tsaye tana turashi gefe tayo tsakar gida aguje tana sauke numfashi.
fitilar ta ta É—auka aguje ta sake komawa É—akin.
Anan ta ganshi kwance kuma har lokacin towel É—in shi daure ajikin shi kana ganin tsayuwar sandar girmansa...
Kanshi ta ƙarasa da Sauri tare da cewa "Dee are You okay?
Kai kawai yake juyawa yanajin wata azababiyar sha'awa.
Amnah ta saki kuka tace" Dan Allah kayi magana, ko ciwonka ka fama?..
Hawaye suka silalomai yace ""Amnah ke nike buƙata, amma kina hanani abunda ya halatta agareni,kina gudu na, in'bansamu daga gareki ba gawa zan samu ,dan Allah kibani dama ,in' kum bazaki bani ba Amnah ki tashi kije kiyi wanka ,ki raba kanki da wannan masifaffan kamshin dake neman kaini lahira, Dan Allah Amnah ki tashi naceee...
Da sauri ta mike tana tinanin to miye haÉ—in kamshinta da shine .
Toilet ta shiga tayi wanka sosai ta wanke gashinta kana ta fito.
Dakin ta ƙaraso yana kwance har lokacin tsaye yake kyam babu alamun kwanciya ajikinshi.
Itakam tana so ta rikeshi tanajin tsoro, tana kuma jin kunya, hakan yasa ta koma gefe tayi zaune tana zubamai ido.
Ganin goma tayi na dare babu sauran sassauci daga yanayin da yake ya sanya yace "Amnah zoki kwanta inji ÆŠuminki , Dan Allah karki hanani kasancewa dake yau daya,Namiki Rantsuwa da Allah bazan miki komi ba...
Da sauri ta ƙarasa wajen shi ta shige cikin jikinshi sosai ta lafe.
A'hankali ya zame daga gareta ya fara wasanni da ita sosai, wayan da som hankali da tinani bazai baka ya iyasu ba.
Sosai take sakin wani nishi wanda shi kanshi yanasane dana buƙatane, amma taki amince mai.
Daga karshe haka ya tura Mamanta guda abaki yana tsotsa har bacci yayi gaba dasu.
Asubar fari ta fara buÉ—e ido jin anata kiraye kirayen Sallah..
Ido ta zaro sosai ganin Mamanta cikin bakinshi yana tsotsa ,hankali kwance kuma bacci yake.
Wata masifaffiya kunya ta kamata, wadda ta sata sauri rufe ido, tare da kama Mamanta tana ƙoƙarin jaa A'hankali Dan zugi yake mata .
Da sauri yasake cafkowa yana ƙara karfin tsotsar shi gare ta.
A'hankali tace washhhhh Dee_ zafifa..
Jin maganar ta yasa ya fara buÉ—e ido akanta A'hankali yana kallon fuskarta ,wadda itama shitake kallo.
Ganin ya buÉ—e idon shi duka fes akanta yasa tayi saurin rintse nata.
.
Ganin yanda tayi baisa ya cire bakin shi ba, saima Idon shi daya lumshe yaci gaba da tsosta.
Cikin shagwaɓa ido rufe tace gaskiya ka saki karka tsinkamin Mamana fa ,kai ko kunya bakaji..
Ahankali ya saki yana mai juyo da ita yace" Amnah buÉ—e idonki muyi magana?..
Tace "um um ina jinka a haka.
Yace da gaske nikefa magana zamuyi.
Kadan -kadan ta fara budesu tass ta waresu a kanshi .
Ido ya zubamata Sosai yace "Amnah tin daga ranar da kika furta kalmar so gareni nasama kaina son in'fara rayuwa aure dake , Amma na tabbata banda wannan dama sai na warke.
Hakan yasa na killace kaina har sai jiya da kika tsokanoni.
Wallahi Amnah Ajiya naso mallakar ki yanda bakiyi tinani ba.
Amma kika kasa bani wanna damar ,,keda kikace kina so na, to miye auren inba wannan ba , Amnah wallahi duk ranar da kika Sanni na sanki ni natabbata daga ranar shakuwa da soyayya mu zata daÉ—a hauhawa, To Dan mi zaki hana, kinson Allah na fushi da macen dake kauracema mijinta miyasa zakiyi hanani halak ÆŠina dake kanki ?.
Cikin rawar murya tace" kayi hakuri Dee, Wallahi ba hanaka nayi ba.
Ka duba ciwon ka a lulluɓe yake, kuma in'kace wani abu ya shiga tsakanin mu akwai buƙatar kayi wanka ,shin zakayi wankan ne Batare da ka zubama inda aka toshema ruwa ba?
Ya saki Mulmushi tare da mikewa Ahankali, batai aune ba sai gani tayi ya cire towel É—in baki É—aya, ya mata tsaye Haihuwar gyatima.
Ihu ta kurma jikinta yana Bari, ta koma gefe tana salati...
Yace kin'yarda ke sirrinace ,ki ture zancen kunya wallahi ayanzu babu abinda bazan iyayi gabanki ba, kinzama ni,nazama ke, kin yarda abunda baikai hakaba zai iyasani wanka a kanki, Wallahi Amnah tin kamin inshigo dÉ—aki dake jiya wanka ya tabbata kaina.
Kasa juyowa tayi sai tsoro mai tsanani da taji ya Dirar mata.
Murmushi kawai ya saki ya fita jin ana kiran Sallah.
Tana ganin ya fita ta juyo tare da dafe kirjinta tace" wow zan ciyu Wallahi, nacsamu dai -dai dani wanda zai gamsar da buƙatata, ta tashi tana taka rawa......
5/20/22, 09:13 - MY MTN 2: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then