Showing 87001 words to 90000 words out of 94971 words
Chapter 30 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
shikenan i love you.
Yace "me too noorul khalbi.
Shape -shaoe sukai Break kana ya haura sama ya shirya ,cikin uniform din shi dake haska farar fatar shi ,yayi masifar kyau ya sakko cikin sassarfa data sake fiddo asalin jarumtar shi da kwarjini sa.
Mukewa tayi tare da saramai.
Kyakyawan murmushi ya saki yana rungumeta yace "aike kika dace in sara miki Gimbiya ta,Dan kece daÉ—i nah wallahi,dole inyi biyayya konasamu zuwa inyi noma anji ma.
Dariya ta saki tace kai Bab bakaji.
Yace Hmm.
Cikin Sauri suka fita suka shiga mota.
Bakin get ya tsaya yayi ma Devid waya ,sai gashi cikin shiri ya fito, bayan sun gaisa ya fiddo motar suka wuce.
Amnah dashi na baya sai soyayya suke.
Bayan sun isa break din yana riƙe da hannuta suka shiga ciki....
Da gudu David ya buÉ—e mai officer din ya shiga, ya nunama Amnah wani kyakyawan gado yana sakin murmushi.
Cikin mamaki tace "wai dama Baby da gaske kake.?
Yace" eh mana nason darajar shine ,anan ya budemata shi É—an medium mai masifar kyau yace" wannan gadon na sirrine, ba kowa yason da shiba Amnah, yanzu ki zauna ki huta,zan gaida oganni na in'dawo.
Zama tayi tana mishi a dawo lafiya.
Bayan yafita yaba David kudi ya siyo musu ice cream da samosa kana ya wuce.
Duk natsuwar shi na tare da matar shi, shape- shape yaje ya dawo ya isketa tana bacci hankali kwance.
Hannuta ya kama da sukayi tass suka cika ya sumbata kana ya fara aikin shi dan ya barta ta huta.
Sai azahar ta falka sukayi sallah ,ya bata ice cream tasha yace mukwanta muhuta ko Baby?.
Tace eh mana?.
Rungumeta yayi suka kwanta abinsu sai shidda sukayi gida.
Haka rayuwa taita gudu suna cikin farin ciki, Yayin da sadeeq azzikin shi keta haɓɓaka, Dan ya buɗe katafaran shagon saida motoci .
Yayin da ya buɗema Amnah botic da wajen saloon da henna, make up din Amare babu abunda basayi, akasamata ma'aikata kwararri dandanan wajen ya samu karɓuwa ,dan komi anayinsa bisa tsari da kuma sauki .
Bayan wata biyar.
Cikin Amnah yayi girma sosai, yayin da yake shan gata kota ina ,kamar kanta aka fara haihuwa, dan uban gayya kam ya kasa ya tsare ,kullum yana cikin aikin gina gudan jinin shi.
Amnah kau takan bada hadin kai dan inma bayanan takan kirashi, Dan Nene ta hanasu tafiya office tare ,tace. "Bazasu mata asara É—aba ko É—iya, tinda ta fahimci dukan su basu da sauki wajen Bauta...
Wata Alhamis dunya zaune ya dawo daga office.
"Amnah tace Baby ya kamata fa inje ƙauye mu, nama Baba na alƙawarin zuwa.
Yace" karki damu love ina sane, Amma ki bani nan da sati daya sai muje tare ranar da ba office.
Tace to "amma nida ke so in kwana ,kar'suga kamar ina kyamatar asalina.
Yace "ba damuwa, sai mutafi Friday mudawo Sunday yayi?.
Ta zaro ido tace" hadda kai ?.
yace" tabbas, taya zan iya bacci bakya kusa dani.
Murmushi jin daÉ—i tayi tana shafa sajen
shi.
Miƙa ya saki yace "muje ko.
Ido daya ta kashemai tana faÉ—in yeah .
Cikin jin daɗi ya cicciɓeta suka nufi ɗaki, sukasha soyayya daganan aka raya Sunnah...
Sati na zagayowa suka fara shirin tafiya gidan su Amnah.
Inda ya É—auketa sukaje gidan Nene sukamata bankwana, ta bata goro guda ukku tace takaima ubanta badan halin saba.
Karba tayi tana murmushi suka tafi.
Bayan sunbiya gidan Mamy sunmata bankwana ta musu fatan Alkhairi.
Hanya suka É—auka inda Amnah keta kalle- kallen titi, tana faÉ—in yasaimata kaza ,yasai mata kaza .
Cikin ihu tace Baby ga agwalima asiya itama.
Parking yayi yana mai zuge glass din window, yace'' Malam bani ta 2k.
Da sauri mai Agwaluma dake jera ta ya juyo yana faÉ—in Yallabai 200k aiko.....
Cikin rawar murya yake nuna Amnah da itama ido ta zubamai tana mitsitsika ido sosai ta nunashi da yatsa tace Abul khairi!.
Dama kana nan?.
Kodai idona ne?.
Agwaluma ka dawo saidawa..
Kuka ya sanya yace" Amnah kece ,kikace man rayuwa ta juya miki.baya,to ko kinfito gidan wancen matsiyacin kin auri mai kuÉ—i kenan, Amnah Bily ta cuceni.
Ta kwasheman komi.
Bayan bansonta ba haÉ—uwar online ne kawai.
Cikin Mamaki tace'' kai Prince banason iskanci, kana nufin karya dama tamun tace É—an uwanta ne ka?i.
Yace "eh wallahi ni nan ma gidan marayu nike, bayan na girma wani mai kudi ya daukeni basu taɓa haihuwa ba,shine ya ingata rayuwata, daga baya ya buɗe gidan Mai yabani manager ,to duk kan abunda nike da kuɗin sane saboda baya ƙasa,bayan ya gano ya koreni nikuma na tattra abinda ke garai na gudu.
Yarda da Aminci yasa na fad'amai Bily, sai gata kwatsam batama da lafiya ƙafa tazo, Amma muguwa ta hada kayana tayi gaba dasu, ganin zan mutu babu mai taimakaman yasa na fara wannan sana'a.
Sadeeq kam kallon su kawai yake ranshi na ƙuna.
Amnah kau tace" Alhamdulillah Allah na gode maka, dakamun sakayya tin aduniya, azzalumi maƙetaci, wannan shine dai mijina, Dan Dakon gidan mu, shine ya dawo mijina mai dakon zuciya na, bayan na gane tarayya dakai bashi da amfani.
6/1/22, 20:30 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
6ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&6ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
""Ido Abul khairi ya zaro yace" Kai Dan Allah damine kayi azziki haka lokaci guda? kaga motar ka kuwa,kodai ka fara yankan Maman matane kana saidawa?
Kamar jira Dee yake ya fito afusace ya mishi wata mummuna shaƙa, sai da ya tabbatar da ya bashi wahala sosai ,ya ganamai azaba kana ya watsar dashi asume kana ya dawo yaja motar a fusace...
Hankalin Amnah ya masifar tashi , Dan tama kasa magana, sai binshi da ido take ganin yanda yake tsula gudu kamar zai tashi sama, idon shi yayi jawur yakasa magana sai kwafa yake...
Cikin murya lallashi tace" Dan zatin Allah Baby kayi Hakuri, Wallahi duk kan abinda zaisaka ɓacin rai bana fatan bin hanyar shi,sama da wata nawa muna cikin rayuwar farin ciki ,karkaba ɓacin rai damar ƙutse ciki wasu yan sakanni ya ɓata jin dadin da ya daɗe azukatan mu.
Kasani koma miye ya faru ne abaya ne, Alokacin da kuruciya na ɗibana, lokacin da ni kaina bansan wacece ba,lokacin da akala rayuwans take agantale babu makwaɓi Babj mahani,haka nan ka ɓatamun hannuka da dukan kazamin mutum irin wancen,karka manta da sonka aka halicceni, kuma dashi nike fatan inbar duniya nan,kayi hakuri kayi mijina dan Allah, karka canzamun fuska, ban sababa, zuciyana bazata ɗauka ba,Bana da juriya akan canjin da zan gani daga gareka Please...
Ajiyar zuciya ya sauke Batare da yace komi ba.
Ta É—an rankwafo kaÉ—an tace" Baby bakace komi ba fa?
Yace'' Amnah bazan iya fushi dake ba, nakasa control kainane bawai dan zagin da ya munba ko aibantawa, A'a idon shine dake yawa asassan jikin ki shine ya fusata ni, Amnah da a kallamun ke wallahi kwara amun dukan tsiya zaifiyemun sauki,banhaɗaki da kowa ba, saboda ma'ajin sirrinace ke ,bana so kowa ya raɓeki inba niba sai wanda ya can-canta .
Amma mine zaisani fushi dake to in rungumi wa?
Idonta ta lumshe tace" Naji daÉ—i da Allah ya bani Miji mai tsananin kishi na da fahimta lamari na, da ace duk kan mazaje kamar ka suke da bana tinani aure ko É—aya zai mutu,rashin fahimtar juna kan kawo cikas azaman takewar auran mu.
Yace'' aikema da duk kan mataye kamar ki suke masu control ɗin fushin mazajen su wallahi bana tinanin za'asamu saɓani, Allah ya barni dake matata har aljannah.
Tace "Ameen ya rabbi tana sakar mai kiss a hannu.
Cikin ƙanƙa nan lokaci suka ƙarasa wani tafkeken gida mai masifar kyau ,ga wani katon get babba dukkan kauyen ko gidan mai garin babu wanda yakai kwatar shi kyau da tsari kamar a a Birni.
Cikin mamaki take kallon shi tace'' Baby ina ne nan ka kawo mu?
Yace" muje kigani.
Gaba É—aya suka fito yazagayo ya rufe kofar tare da kama hannuwan ta suka shiga kai tsaye da sallama.
Baban Amnah dake zaune cikin shiga ta Alfarma bisa carfet yasha farar shadda da babba riga sai hula sun mai kyau ,kamala shi ta Dattijo ta sake fitowa sosai , Ya taso hannushi rike da ƙarama sanda ta silver yace" Masha Allahu ga Habu, Tin ɗazu naƙi shiga ina jiranku marhaba'bukum.
Cikin mamaki Amnah ke kallon Baban ta, ta kalli gidan ,ta kalli Dee da alamar tambaya sai dai ya kashe mata ido É—aya kawai.
Amnah ta duƙa da kyal tana matse baki ta fara gaidashi .
Da sauri ya kamo kafaɗunta yace "maza tashi Amina , Allah ya miki Albarka, ya saukeki lafiya, bantaɓa haihuwar yaron azziki ba Amina irinki, keda na watsar da rayuwarki nike ga baki da ranar da zakimun sai gashi ta dalilin ki kiga yanda mijinki ya maidaman gidana , Irin na shugaban ƙasa fane Amina hadda gut(get).
Dariya suka sanya su duka inda yace" to kushiga ciki kuhuta ko, sai muƙarasa ciki kuci abinci ko insa akawo maku.
Amnah tace to" Baba tare da cewa ina yaran gidan?.
Yace mijinki ya buÉ—e islamiya nan gangare kuma ya sasu ,yasamo malammai birni suna koyawa yana biyan su,kai Amina Habu fa yamu rana yakarasa yana sakin kuka...
Sadeeq ya rikemai hannu yace" Dan Allah Baba kayi shuru haba, karka manta nimafa ɗankane, Wallahi bani da abinda zan sakama saboda ka taimakamun alokacin da nike da buƙata, daga karshe kamun kyauta mafi girma, ka haifaman mata da babu irin ta,to inban kyautata maka ba mizan maka?.
Yace "Nagode Allah ya saukeki lafiya, yasama rayuwarki albarka data abinda zaki haifa.
Dee yace'' Ameen Baba.
Baba ya zaro wani key Yace,, gashi Habu.
Karba yayi suka nufi wata ƙofa dake harabar gidan, anan ya bude
Saiga gida fess mai masifar kyau É—an karami
Yasha tiles kota ina.
Cikin kamaki Amnah tace" wai Baby nan fa,yau kanata bani mamaki..
Yace'' kinson sonki bazai barni injure nesa da keba, dan haka duk kan inda nason zaki iya zuwa ki kwana to yazama dole musamu muhalli mu, inda zamu shaƙata ko musha ƙauna ya ƙarasa yana kashe mata ido.
Cikin tsananin jin dadi ta rungumeshi ta saki kuka tana faɗin " ni banmason da mene zan sakamaka ba ,baby ka gamamun komi arayuwa wallahi, Allah ya ƙaramaka lafiya ya bani ikon sake kyautata maka .
Yace "Ameen sweety nah muje ciki.
Ciki suka shiga suka iske ÆŠaki na alfarma mai masifar kyau yasha kayan alatu harda kiching aciki komi dai a wadace.
Kayanta ya shiryamata yafito sukayi wanka, a haukace suka fito suka fada gado sai da sukayi ibada kana suka mike sukayi wanka.
Suna fitowa sukaji ana buga gida.
Jallabiya yasa ya fito ya buÉ—e.
Anan yaga wata yar budurwa ta gaisheshi cikin ladabi tace "Yayah ga abincin ku kaida Aunty Amnah, anjima zandawo ingaishe ta.
Karba yayi yace" Nagode ya sunan ki?
Tace "Sunan khadija.
Yace" ok tom mungode.
Anan yashiga ciki ya bude kulolin masu tsananin kyau komi a tsaftace, yaga tuwon shinkafane da miyar agushi yaji naman kaji sai kamshi yake .
Dayar kula kuma naman rago ne yasha suya sai kamshi yake zubawa.
Yawu Amnah ta haɗiye ko kaya bata saba ta diro ta zauna bisa shi ya fara bata , Yana tsokanarta dan yana ganin yanda cikinya ke tsananta halbawa alamun a buƙace take data faraci..
Kwanan su biyu sun samu kyakyawan kulawa suna zauna lafiya da kowa ,yayin da tarbiyya yaran gidan duk ta canza dan an'wadatasu da komi da ilimin zamani da Arabic, kuma shima Baba yaga ba a baƙin ciki yanzu yasaki hannu, gidan shi komi awadace, Da Amnah zata dawo rago aka yankamta aka soye mata ,aka basu suka taho dasu ,da manshanu, kwan zabbi, zabbin kansu saida aka yanka aka zubamusu akwali suyi tsaraba. a takaice sunga kulawa mussaman wajen yayyun ta maza, cike da kewa suka dawo gida suka rarraba tsaraba suka adana sauran gida.
Bayan sati biyu tana zaune palo tana waya da khadija da jinin su yazo daya da Amnah, suna mutunci sosai.
Wayar Mamy ta shigo wayar ta hakan yasa sukayi sallama ta kira Mamy.
Bayan ta É—auka tace" Amnah yaudai an'sanya bikin Amal da Abbas wata hudu masu zuwa saboda haihuwar ki kana hankali ya kwanta.
Ihu ta saki tafara murna, Tace Mamy kuma baki fadaman ba da banzo ba.
Tace" Amnah nifa cikin nan tsoro yake bani, sai inga kamar yafi wata biyar.
Murmushi tayi tace'' Mamy ni damuwata ma kayana basamun yanzu, danma jiya Baby ya siyomun dogayen riguna marasa nawaie ,mamy kodai mutuwa zanyi ta karasa cikin rauni.
Mamy tace "A'a Annabin dama duk inkana da ciki abinda kake gani kenan, Insha Allah lafiya klau zaki haihu, Allah ya rabaki lafiya kinji, daganan sukai sallama ta kira Amal akan ta kyauta da bata faÉ—amata ba.
Tace "Maman yan ukku zanzo ina school ,in na'tashi zanbiyo in miki yini ta kashe wayar.
Murna tai'tayi
Da kyal ta mike ta shiga kiching ta É—an fara girkin abunda bashi da nawi da zata tari yar uwar ta dashi.
Karar buÉ—e get taji ta tabbatar Sadeeq ne dan Ammi mafiya lokutta gidan Nene take wucewa tayi zaman ta sai dare ta dawo, hakan yasata sakin murmushi tace" Baby yadawo dole in kashe girki.
Tana kokarin fitowa kiching din sai gashi ya shigo cikin tashin hankali daya kasa ɓoyuwa a fuskar shi.
Æari jikinta ya kama da hannu take mai magana akan mene dan bakinta ya kasa magana.
Control É—in kanshi yayi kadan yana rungumota yace" kwantar da hankalin ki kinji Sweetheart.
Cikin rawar murya tace" miyasamu farin cikina ne, Dan Allah ka sanar mun tinkamin numfashina yabar ganga jikina..
Ɗagota yayi suka zubama junan su ido. yace'' Amnah aiki za'aturani cen Barno, a ƙalllah zanyo wata biyar kamin indawo , Amnah da in rasa kusanci dake ko lokacin da zan kula dake kwara in ajiye aikin nan in fadama kasuwancina, ta yama zantafi inbarki a haka bazan iyaba gaskiya..
Sosai gabanta ya faɗi Amma bata nuna mai ba, sai ma murmushi ƙissa data saki tana mai jan hannu shi palo ta zaunar dashi , tare da ƙarasawa wajen fridge ta ɗakko mai ruwa mai sanyi sosai ta kawomai , Tare da tsiyayami a cup, saida ya shanye tass ta ƙaramai ,ya shanye kana ta karba ta ajiye gefe.
Zama tayi tana cije baki.
Hannu shi ta kamo ta É—an murza tattusan hannuta kadan ciki kana tace'' Daddy Saleem!..
Da sauri ya kalleta tare da washe baki.
Murmushi ta saki ganin tarkonta na neman kamawa.
Tace" yaushe ne tafiyan?
Yace "nan da wata É—aya?
Tace wata nawa zaka yi? yace'' 5
Tace "Baby so da kaunar tallafawa ƙasar ka da kare rayukan al'umma koda kai zaka rasa naka yasaka aiki hakane?
Kai ya jinjinamata yace tabbas".
Tace to danmi kuma a'yanzu zaka bijiro da wannan son kan,ka nuna kafison naka da aikin da kake kare dubbani mutane dashi , Baby wallahi na fika jin zafi da raÉ—aÉ—in rabuwar da zamuyi,to amma in natino da halak dinka zaka nema da taimako sai inji natsuwa, tare da kwarin gwiwar binka da Addu'a da fatan nasara, Dan haka Dan Allah da manzon sa karka ajiye Baby, kana tare da Addu'a iyayenka da matarka da izinin Allah zakayi nasar akan cikar burin ka, fatan ka kulaman da kanka ka rikemun amanar kanka, Baby Dan Allah! ta karasa hawaye na sakko mata.
Gabaki daya jijiyoyin kanshi sun'mike, maganata ta kashemai jiki, kuma ta kulle shi da mukullin da bazai iya buÉ—ewa ba.
Jikin shi ya jawota yace" Amnah in na tafi waye zaibani makwanci mai kyau?
Ma'ana damtsen hannuki da yazama makwancina filo na sama da watanni biyar.?
Waye zai dinga shayar dani har inyi bacci.
Ma'ana Maman da kike bani kana bacci ya dauki ni?.
Amnah wazai tadani da sassanyan kamshi irin na jikin ki.?
Ma'ana tadawo da kikemun cike da salon So da kauna gangar jikin ki akaina kina huraman Dadda É—an iskan bakin ki mai saukar da natsuwa.
Amnah zanrasa komi baki daya, ganin ki ,jinki, girkin ki ,uwa uba jikin ki.
Hawaye ta share tace" kayi hakuri Baby Dan Allah, muyi addua Allah ya bamu dangana, wallahi duk kan abinda kakeji inajin fiye da haka, to amma yazanyi dole in daure in baka kwarin kwarin gwiwa shine cikar so....
Kai ya jinjina yana dafe kanshi da yaji yana sarami saboda tsananin bacyin rai...
Cikin son taga ya saki jiki tafaramai abinda yake so ta hanyar fara bud'É—e butter din gaban rigar shi, tare da tausa hannuwanta akan kwantacen galgasa dake jikin shi .
Ajiyar zuciya ya fara saukewa tare da juyota gaban shi sosai.
Tsaye ta mike tana diddire ƙafa