Showing 45001 words to 48000 words out of 94971 words
Chapter 16 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
godiya sosai tare da cewa Hamrat Kasa taki tashi balle ku gaisa.
Amnah tace" ba komi ai gobema zandawo.
Da haka sukai sallama ta fito da sauri take tafiya. Dan hakanan taji ta kasa natsuwa da barinshi shi kaÉ—ai, Kamar bata kyautaba,Sadda yan iska suka tare ta shiya taimaka mata ,gaskiya bai can-canci haka ba.
Cikin awa É—aya ta isa gidan, tana isa ta tarar da shi zaune yana nazari da tinani.
Cikin mamaki yake kallonta tare da kallon kafafuwanta da duk sukayi kura ,Siket dintama duk ya lalace da ƙasa.
Har kin dawo yace.
Tace eh tare da É—aukar kula guda ta mika gidan su fatima tayi godiya ta fito suna kiran ta bata tsaya ba.
Kayanta ta cire tare da saurin shigewa ɗakinta ta kwanta bisa gado, Dan wani masifar zazzaɓi da ciwon kai take ji.
Ganin har mangariba bata fitoba ya sashi shiga É—akin tare da cewa.
Amnah ki tashi kiyi sallah fa..
Jin tayi shuru yasa shi taɓa kanta.
Anan yaji zafi sosai ga jikinta ma ko ina zafi.
Cikin tausayawa yason aikin wahala da tasha ne yau ya saukar mata da zazzabi, Halan ya sashi fara lalubar aljihunan sa babu komi, balle ya siyo mata magani.
Dakyal yasamu ta tashi sukai sallah mangariba da isha, babu wanda ya kara cin komi ta koma bisa gado ta kwanta ta fara Æari.
Ganin yanda takene yasa shi tashi ya koma bisa gadon, tare da zare rigar jikinshi Ahankali ya haura gadon ya jawota cikin faffaÉ—an kirjinshi.
Wasu irin ajiyar zuciya suka dinga saukewa a jajjere.
Lokaci guda bacci mai masifar daÉ—i yayi gaba dasu wanda sun daÉ—e basuyi irin saba.
Washe gari ma haka ta tashi jikinta babu daÉ—i amma ta daure ta É—imama musi abincin daya kwana ta koma gefe tana kuka , Dan data kai loma É—aya da kyal take hadiyewa, dan baya mata daÉ—i, duk da babu Abinda yayi ,hasalima cikon fridge yasa musu shi...
Cikin tausayi yace Annabin kiyi hakuri kinji, yau ina lissafi sati uklu ya ragemaki zama dani, zan barki kije ki auri zaɓin ranki , Dan Allah kiyi hakuri kinji.
Ko kina buƙatar tafiya yanzu?.
ya faÉ—a yana zubamata idon sa.....
5/18/22, 09:34 - MY MTN 2: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
🅿ï¸3ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
""Kanta ta kawar gefe tare da mikewa tsaye.
Saikuma ta juyo gare shi tace "kabari adadi ya cika kana .
Tana faɗin haka ta faɗa ɗaki tare da faɗawa akan gado ta fara sakin wani irin kuka mai tafe da ƙunar zuciya, inama amfanin kaso duniya, kaba duniya amanar kanka, cikin lokaci guda ta juyamaka baya,Wai itace ke cin Ɗumame.
Wayar ta tashiga ring ta É—auka afusace ta kanga avkunne tare da" faÉ—in kai Dallah Abul khairi ka shafamun lafiya kaji, ka rabu dani ka fita harkata, karka sake kirana.
Saboda som abunda muke bai dace ba..
Afusace yace Dallah yimun shuru kinji shashasha , Wato ya Ɗanɗanamiki zumar sa shiyasa kika fara juyamun baya ko? Dama mayaudariyace ke? maciya Amana, Duk cen da bakison binda muke babu kyau sai yanzu ,to ni dama amfaɗamiki auranki zanyi jaka kawai, kina da aure kina waya dani ,nima nason na aureki zakiyi da wani. Allah ya ƙara dawwamar da rayuwar ki cikin kunci da bakinci ki da talauci marar yankewa, banza kawai ashe dama wahala da naita sha akanki na kiranki kina ƙin ɗagawa kinacen manne ga matalaucin mijinki, fakiri da ko sisi bashi dashi, to kije kici shi ya ciki shikenan kuzauna lafiya jarabba kawai, dama ubanwa zai iya Dake inaba matalaucin da bashi da aiki ba AYU kawai ya kashe wayar yana sakin tsaki takaici.
Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un tace jikinta na ɓari ,ga wasu kwallah masu zafi suna zubomata ,yau ita Abul khairi ke da tsama magana haka, babu kunya babu shayi dan yason Sirrin zaman takewar ta, daga ta fadamai gaskiya ,wai mike faruwa da rayuwanane da komi yake son juyamun baya. Duk kan abinda nasa gaba sai ya Dakushe mun ya zamemun ƙarangiya arayuwa na. ƙara kifa kanta tayi a filo taci gaba da kuka.
Shikam Sadeeq daga waje bayan yagama cin abinci ya zauna yana nazarin taya zai iya fita yaje yaga mahaifiyar shi, Dan bayason tason bai lafiya, Baison ya zataji baz Baison halin da zata kasance ba ,har zai mike kuma ya dawo ya kwanta yana tinanin kila Amnah tayi bacci.
Yana zaune yaga azahar ta kunno kai amma bata fito ba.
Dakyal ya dafa bango ya mike ya isa É—akin.
Yana zuwa yacganta kwance tana ta shasheka kuka .
Yace subhanallahi Aminatu kiyi hakuri kinji, nima na son kinyi ƙoƙari.
A'hankali ya ƙarasa wajen jikkar kayan shi ya duka ya fara bincike, sai gashi ya ɗakko farar takarda da biro da kyal ya mike yana cije baki ya karaso wajenta.
"Yace share hawayen'ki Amnah, tashi ki fara haÉ—a kayanki sauran in naji sauki na kawomiki gida Nainah .
Jin abinda yace" da kuma motsin takarda da taji ya sata dago kai da sauri tana kallon shi.
Hannushi É—aya yasa ya dafe kirjinshi , É—ayan kuma ya dora akan takarda ya fara rubutu kamar haka.
Ni Sadeeq S Sadeen na yan.....
Da karfi ta kwace biron ta zubamai idonta da suke tsiyayar hawaye.
Kallonta yake cikin mamaki abinda tayi , Dan yayi tinanin zatafi kowa farin ciki da jin dadi.
Ahankali cikin bugun zuciya yace Amnah miye haka ?
Kamar jira take ta duro daga kan gadon da karfi, bata tsaya komi ba ta rungumeshi ta saki kuka sosai hade da shashe ka.
Cikin natsuwa yake buga bayanta ahankali har ta fara sauke ajiyar zuciya.
Yace mikikeso? mikuma ke damunki. ko har yanzu jikin?
Kai ta gilgizamai tare da dago idonta da suka kumbura sukayi jawur tace "Sadeeq Bazan iya rabuwa dakai ba awannan duniyar da muke ciki,Na dawo daga rakiyar rayuwa, duniya bata da tabbas,Ina son mukasance a haka har karshen rayuwata,kayi hakuri Dan zatin Allah da dukkan abinda namaka, Saboda wanda na ɗauki akala rayuwata na bashi tini ya juyaman baya,Ada ina ganin zai zamoman Ma'ajin sirri na amma ina tini ya gaza,Inaso son mugina sabuwar rayuwa mu manta da wadda ta shude,A shirye nike dayin duk kan abinda kake buƙata,kuma ashirye nike da zama dakai ahaka har karshen rayuwata,Alfarmata gareka ta karshe karka kara zancen saki , Dan zatin Allah,bani da kowa bani da komi ayanzu sai kai ,dakai na saba dakai kuma nike so na ƙafa tarihin sabuwar Rayuwa ta.
Taƙarasa tana faɗawa jikinshi ta rungume shi sosai..
Idon shi Alumshe yake jin zantikan ta wayanda suka zamemai kamar Almara.
Shafa kanta yayi yana É—an murmurazata jikin shi .
Ahankali ya É—ago kanta tare da rike habar ta yace".
Amnah zaki iya rayuwa dani Ahalin talaucin da nike ciki yanzu ?wanda ko abinda zamuci bandashi, bankuma da lafiyar nemowa?
Da sauri ta É—agamai kai tace"Zan Rayu dakai sadeeq ,ashirye nike kuma da faÉ—awa gwagwarmaya rayuwa dan ingata taka, kana inaso kabani dama ta fanni nema maka lafiya.
Kai ya gilgizamata yace Amnah wannan Ciwon kibarvshi kawai ,ki tayani da Addu'a, kana nagode da kikamun wannan halaccin, Allah ya bani abinda zan sakamiki kinji ƙanwata.
ya jawota jikinshi ya rungume tare da kissing goshinta.
Iso ta lumshe tana sake maƙalewa cikin kirjin shi.
Sun daÉ—e a haka kana tace Mai "Dan Allah kabani izinin zanje in siyar da waya ta in dawo .
Yace" Amnah karki rabu da abinki, ba tana debe miki kewar su Mamy ba? in suka kiraki sukaji bakya akan layi fa, ba zasuji dadi ba(dan baitaɓa tinanin bata waya da suba.)
Kuka ta saki tace kayafeni "DEE" Ka yafeni, ina mai tsananin jin kunyar ka da tsoron tashi agaban ubangijina da hakkin ka mai girma dana É—auka na banzatar da igiyoyin auranka danayi har naba shaiÉ—an damar shiga rayuwata yadinga sarrafa ruhina da zuciyana yanda yake so,Daga karshe gori nasha sakayya da Akamun kenan.
kayafeni dan zatin Allah.
Ba tare da ya
fahimce ta ba dan cikin kuka take magana.
Yace babu komi Amnah duk kan abinda kikamun nayafe miki ,nima kuma ki yafemin.
Tace bakamun komi ba, hasalima nina kasance mai yawan cuta agareka, tin daga ranar farko da muka hadu nafara ɓata ranka,Waya kuma zan siya ƙarama.
Yace shikenan Amnah nagode in nawar ke na fara aiki zan biyaki insha Allah.
Wani irin farin ciki da sukunin zuciya ya kawomata ziyara, hakan yasa batason sadda ta daƙa tsalle ta sumbaci bakin shi ba.
Tare da daukar dogon hijjob ta sanya tace zanshiga makwaf'tana muje da yarinya jiya.
Kai ya É—agamata ta fita tana dagamai hannu shima hannu ya dagamata yana murmushi .oh Allah mai sauya bawa arana É—aya yafada.
Amnah kam tana fita ta wanke fuskar ta tare da bude gidan ta fita tare da jan ƙofar.
Gidan su Fatima ta shiga da fara'a sosai afuskar ta tayi Sallama tare da cewa Maman Fatima na nan kuwa.?
Da sauri Maman Fatima ta fito tana Daura É—an kwali tace ''oyoyo ga Amaryar, sannu da zuwa, to yau dai kishiga ciki ko ina zuwa mugaisa.
Amnah tace "to" tare da bude labulan palon ta shiga ta iskeshi fess ba datti ba komi dan Maman fatima akwai tsafta.
Da sallama Maman fatima ta shigo, bayan sun gaisa Amnah ke cewa nazo aron fatima ne ta rakani wani wuri.
Maman fatima tace'' to babu damuwa, bari tazo Baban ta ya aiketa ƙarbo muna kaɗin taliya, jiya sai ga hidima ta abinci Allah yasaka da Alkhairi .
Amnah tayi murmushi batace komi ba.
Suna zaune fatima tashigo tsaf da it ta gaida Amnah, daga nan Mamanta ta faÉ—ama Babanta dake cikin É—aki ya bata izini suka fita.
Kai tsaye inda suka sayi wayar suka nufa.
Bayan sunje ta siyar da utya a mutunce sukabata 150k taita murna.
Ahaka ta tsaya ta sai musu kayan miya da nama da wasu abubuwan buƙata na gida,Irin su Mai, shinkafa, fulawa, wake , da sauransu, Dufa ta kashe 40k kana suka nufi gida da kaya niki- niki.
Da sallama ta shiga ta iskeshi zaune yana waya, yana ganinta ya datse kiran tare da cewa" sannu Ƙanwata kin dawo?.
Ashagwabe tace" kason mene ?nagaji fa wallahi, Yau dole kamun tausa ,au namanta babbane kai, kamun karyani zakai, ta faÉ—a tana zaro ido.
Sosai abinda tayi yaji ya mai kyau, hakan yasa shi sakin Murmushi yace" ni da bani da lafiya taya zankai ki nawie inba sharri ba Amnah.
Tace hmm ai'ka kusa warkewa insha Allah.
Yace Allah ya amince nima zanso haka kodan in kul daku.
Fatima ta fara shigowa dakaya ita da wasu almajirai suna ajiye wa.
Sosai yake kallon kayayyakin yana mamakin yanda tayo sayayya mai yawa haka.
Cikin jimami yace" Amnah duka kaÉ—in kika kashe?
Ido ta kashemai tace" Saura na Lafiyan ka kawai ,gobe sai Asibiti insha Allah, medical center zamuje dan tafi kwararrin likitoci, Ban yarda da babba Asibitin ba...
Godiya ya mata sosai da karamcin data nuna agare shi.
Dubu biyar taba fatima da wani almajirin dake aiki gidansu suka É—auki gas dinta suka ciko mata .
Bayan sundawo ta É—ora girki cikin nishadi take komi ,lallai ta yarda inma ka kauce hanyar Allah kunci da takaici da rashin walwala ke cika zuciyar ka.
Girki tama su mai rai da lafiya,bayan ta gama tayi wanka ta zuba ta kai gidan su fatima ta zuba musu a flat daya, ta zuba nasu Ammi ta ajiye gefe.
Ahankai take diba tana bashi yana ci yana ƙarba yana bata har suka gama.
Ta kalle shi cikin zaulaya tace" To matar na tafi, ki kula da gidan, sai na dawo kinji...
Ido ya zaro tare da faɗin" Au hakama zakice ,Bari in'kamaki ya fara ƙoƙarin tashi.
Dariya Ta saki da sauri ta dauki foodflaks É—in ta fita fana É—agamai hannu.
shima yamata fatan dawowa lafiya tare da zamewa yakwanta yana lumshe ido....
Tana fita ta tsaida napep har unguwar su Ammi.
Bayan ta sallame shi tashiga gidan da sallama.
Anan taga Ammi zaune ta rafka tagumi tana tinanin abinda ya hana yaronta zuwa gareta .
Da fara ta amsa Sallama.
Hamrat ta fito daga É—aki da gudu ta rungume Amnah tana faÉ—in "oyoyo aunty mai kirki, Sannu dazuwa, ina tacema Baby ya kaini wajen ki ya kiya, shima kuma yanzu kwana haka banganshi ba .
ta nuna yatsa É—aya alamar kwana É—aya.
Amnah ta durkusa ta rungumeta sosai cikin tausayin su, ta son shine jigon su.
Tace "Hamrat kima Baby Addu'a bayada lafiya kinji .
Kuka ta fashe dashi tace inaso in gan shi.
Amnah ta share hawayenta tace zaki ganshi insha Allah .
Ammi dake gefe jin abinda sukace yasa jikinta daukar rawa tace. "ÆŠiyata mijin nakine bashi da lafiya ban sani ba?
Ta ƙarasa cikin rauni da rawar murya.
Amnah ta isa wajenta ta zauna ta gaidata tare da cewa" eh Ammi! Amma da sauki ,kasancewar in ya mike yana wahalane yasa nace mai karya fito zan fita in kawomiki ,gobe insha Allah zamuje Asibiti.
Cikin rashin natsuwa Ammi tace" Amnah muje gidan naku in gansa, sadeeq shine jigona, shine cikon farin cikin rayuwar mu ,mune kaÉ—ai gareshi, baya da kowa sai mu.
Dan Allah muje ta faÉ—a tana share hawaye.
Itama Amnah hawaye'n tausayin su ta share tare da mikewa tace "muje Ammi.
Atare suka fita akaro na farko da Ammi ta fito daga gidan, kimanin shekaru bakwai tana zaune ko kofar gida bata taɓa takawoba ,Tin ranar da suka shigo katsina.
Gidan ta rufe tabi bayan Amnah dake rike da hannu Hamrat.
Adai-daita suka shiga har unguwar su.
Suna isa suka sallame shi suka faÉ—a gidan da sallama.
Kwance yake idon shi asama yana tinanin Ammi .
shi yason dole hankalinta ya kasa natsuwa da Rashin ganin sa kwana biyu.
Jin sallama yasahi É—ago kai da sauri ya saukesu fes akan Ammi da Hamrat dake tsaye.
Da sauri ya fara ƙoƙarin tashi amma ya kasa.
Da gudu Amnah ta isa kanshi ta kamo shi kana yanÉ—ago A'hankali.
Sannu tamai ta shiga É—aki ta fiddo wani carfet ta shimfiÉ—a ma kusa da shi.
Tace'' Bissimillah Ammi.
Zama Ammi tayi idonta har sun canza launi.
Yayin da Annabin kuma ta tashi ta shige É—akinta ta saki labule dan basu wuri su gana.
Ahankali cikin tsananin rauni Ammi tace "Dee nah baka da lafiya ne dama shiyasa ka hukuntani da rashin ganin ka,yanzu da haka kaso kabar ni cikin yanayi batare da kasanar da niba?.
Yace Ammi dan Allah Kiyi hakuri , wannan damuwar da zaki shiga itace sanadin da yasa nakasa yarda in sanar miki, Ammi rayuwata zata sake tsanani Ina nagan ki cikin damuwa,Gashi komi ya tsaya Ammi,Rayuwa ta muna tsanani, har takai ga bani da Abinda zan kai miki ,muma bamu da Abinda zamusa acikin bakin mu.
Jiya da baccin yarinyar nan kila Ammi da bazaku samu komi ba ,kuma nima karshenta zankasance cikin halin da yafi wannan danike akai.
Anan ya bata Labarin abinda Amnah tayi jiya har girki da icce, da siyar da wayar ta da tayi, da magana sakin data hana yamata, da alkawarin zama da shi akowane yanayi...
Kai kawai Ammi ke jinjinawa a zuciyar ta kuma hamdala amkawai take ga Allah, tare da faɗin Alhamdulillah burin mu ya fara cika, Alhamdulillah Allah ya ƙara hada kansu , yasa suzama abin kwatance aduniya da lahira.
Sadeeq da yaga tayi shuru yace" tinanin mikike Ammi?..
Murmushin karfin hali tayi tace "babu komi sadeeq, Allah yabaka Lafiya .
yanzu muga ciwon naka.
Ahankali ya nannaÉ—e rigar jikkin shi tare da nunamata babban tabon da ya cika da wani irin ruwa daya linka na jiya girma...
Ido ta runtse da karfi tare da toshe bakinta.
Kuka na kwacemata tace" maza -maza Sadeeq muje Asibiti kar abun nan ya fashe maka, Sadeeq munyi gan-gan ci wallahi.
ta faÉ—a jikinta na daukar rawa.
Shima Hankalin shi ya tashi yace" Ammi akwai matsala kenan.?
Mikewa tsaye tayi tace" Babba Sadeeq .
Amnah da ta jiyo kukan Hamrat da suka kyaleta tsaye gefe guda suna zance yasa ta fitowa da sauri tana faÉ—in lafiya Hamrat?.
Anan taga Ammi tsaye. A rikice tace Ammi lafiya?
Ammi ta share hawayenta tace "zoki gani yata, kema ai nursing ce ko ?zokigani.
Da Sauri ta ƙarasa wajen shi anan ammi ta ɗagamata rigar shi taga wajen yayi wani mugun tukulluma da tafi tajiya.
Kuka ta saki tana faÉ—in" Dee dama haka yamaka baka faÉ—amin ba?.
Aguje takoma ɗaki sai gata da hijjoba da ƙaramar jikka ta tsargafo tace ma Ammi ina zuwa.
Fita tayi ta samo mai napep ya iso har ƙofar gidan.
Da gudu tacshigo gidan tace "Dee tashi mutafi.
Shuru yayi yana mai jin rauni azuciyar shi, yanzu in ya mutu shikenan