Showing 75001 words to 78000 words out of 94971 words
Chapter 26 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
naji.
Cikin awa biyu ina so ka tattara uwar ka da matar ka da yar iska yarka kubar mun gidana .
Inko kunƙiya zansa a rushe gidan gaba ɗaya, kuma wallahi zanbada umarnin a hada daku ɗan iska tsoho kawai.
Gidan da mahaifina ya gina kuka zauna kuka kwantar da hankali kuna saɓon Allah, to kaje Allah yamaka yanda kamun, bazan kashe kaba, bazan kuma kashe kowa naka ba, sai dai nabar wanda yayi ka yayi ni da yamun sakayya, ku tashi ku tafi kubar mun gida ya fada cikin in inaaa Sosai....
Cikin matsananci kuka Alhaji Musbahu yace" kayiman rai Sadeeq, taya zan iya tashi ka gurgunta ni,ina kake so inje bayan komi nawa ka kwace, wallahi kwanannan na rasa duk kan wasu shagunan dana bude,Wayan nan kuÉ—aÉ—an daka karba sune wayanda nike fatan fita dasu inyo sabuwar sayayya.
Ina kake so in'koma? bayan bani da komi, kamin rai, kamain halacci Dan Allah Dee ko dan rike ubanka da uwata tayi....
Tsawa sosai ya dakamai jikinshi narawa yace" Sadda kake bibiyar ubana kamar ÆŠan Akuya katina hakuri da yake baka, to ina da labarin komi,kasani wallahi baka ba sake kwana gida na,Kuma uwarka rikon da tamaka tama uban nawa,shegiya tana fama da banzan kanta kwal kamar Toch light.
Cikin ihu ya fara basu umarnin a fitar dasu.
Da gudu sodojin nan suka fara sungumar Alhaji Musbahu da umma, da bily da Mamanta suka sanya a wata mota, wadda ita kadai ta rage musu wadda yake hawa,haka suka sanya su ciki wani bisa wani kamar awakai.
Umarni ya bada da akwashen duk kayan su duka a fita dasu, A kaisu cen wajen gari a ajiyesu da kayan nasu.
Cikin lokaci suka fara kwale kayan Ɗakin, kan kace mi sunma gidan tumɓur.
Haka aka kwashesu da kayansu aka nufi cen wajen gari aka sauke su, aka bar musu motar da kayansu jibgi guda suka juya...
Alhaji Musbahu tashin hankali ya sashi sumewa, bai ƙara sanin inda kanshi yake ba.
Bayan komi ya lafa .
Sadeeq ya fito yana share hawaye, yayi wajen su Nene.
Da sauri Nene ta cimmashi tana mai rungumeshi ta fashe da kuka.
Ammi ma kukan take sosai tana tino rayuwar su.
Amnah kau zazzaɓi mai zafi takeji da ciwon kai wanda ko ido bata iya buɗewa sosai....
Sadeeq ya mike daga jikin Nene yayi inda take zaune.
Durkusawa yayi kusa da ita yana mai ɗago haɓar ta yace "my wife minene? kina lafiya ? ko karar bindiga ta tsoratamun ke,, kiyi hakuri kinji matata, kisa ba kinji, inkuma bakyaso kifaɗamun aikin da kikso in fara sai in nema.
Kai ta gilgizamai tana kuka tace" waye Baba na, shine nike so ingani, wane irin mahaifi ne Allah ya bani mai zalintar iyalin sa...
Sadeeq yace Kiyi hakuri yau zamu koma insha Allah, na riga nima dana gama da Abuja har abada yanzu haka takadda transfer nah zanje ƙarba, na fiso a mayar dani Break din katsina bata kaduna ba, kinga sai musiya gida acen ko bakyaso?
Kai ta É—agamai tana faÉ—awa jikin shi.
Cikin ƙasa da murya yace.
" Yadai wajen ya daina ciwo ko yanayi ,muje hotel in sake gasaki ko?
Cikin jin kunya da.maganshi tayi ƙasa da kanta.
Yace "ok tashi mutafi in_gani..
Mikewa tayi A'hankali tana matse baki...
Nene dake kallon su tayi tsaki tace "Saddi ashe kai ɗin nan ma jarabbabe ne, ina ganin Amnah zata kadaga amma dan rashin mutunci sai gashi ka ɗauketa ka lafta da ƙasa, wannan ai cutane ,muje ka kaita Asibiti nasan Ɗinke yal banza zasuyi kamar kwarya...
Kan shi ya sosa yace". Taya mace zata kada namiji .
Naina dan Allah ki rage sanya ido ,miye ruwanki da har ka mata da miji.
Su Mamy kam lokacin nema suka farga da abinda ya faru.
Cikin tsananin farin ciki da jin daÉ—i take kallon su, Duk damuwar ta taji ta sauka, Alhamdulillah kawai take faÉ—a da Allah ya hadamata kansu...
Waya akama Sadeeq akan takardar shi ta fito .
Da murna suka shiga mota zuga guda sukayi wani hadaddan gidan Abinci, Bayan sunci suka É—auki hanya har Kaduna inda da ya fara aiki, Bayan yashiga suka tayashi murna yayi cike- ciken shi na tabbacin dawowar shi aiki kana suka wuce.....
Karfe tara na dare suka sauka Katsina ajigace likis dan ma suna tsula gudu.
Anan Ammi tace ma Mamy" A wuce da Amnah gobe tinda safe sai suje cen kauyen su.
Cikin tsananin jin dadi Mamy tayi godiya.
Sadeeq daya anso mota ya taho cikin jin daÉ—i yace "my wife muje gida ki huta ko...
Kallon shi tayi ta kwabe fuska tace "Ba Ammi ta hana ba.
Ido ya zaro yace mita hana?
Tace "wai batare zamu kwana ba,a gidan Mamy zan kwana.
Yace" innalillahi wa inna ilaihi Raji'un ,Minai musu,miyasa bazasu faÉ—amun laifina ba in basu hakuri,miyasa zasu horani da rabani dake.?..
Shuru tayi tanayin ƙasa da kanta , Dan ita komi ma baya mata daɗi...
Motar ya rufe ya isa ga su Mamy.
Kan su an'kara ya duke ƙasa tare da yin ƙasa da kanshi yace" iyayena kuyi hakuri Dan Allah, in akwai abinda na muku to akan kuskurene,Amma Dan Allah karku hora zukatan mu ta hanyar raba ganga jikin mu,kubarni da matata mana zan bata kulawar da ta dace..
Nene'' Dake shan ƙaton mangwaro tace "na shiga ukku ni Aminatu,wai mike damun yaran zamanine,Anya shegiyar allura nan da kuke kaisu ta bbc (BCJ)ake cemata komi ba allura rashin kunya da fitsara bace?.
Cikin ta fasa zuciya ya juyo gareta yace'' Nainah Wallahi babu wata kunya da zanji, saboda dukkan su iyayena ne,Babu wani kunya da zanji tunda matata ce ,in'kin son ba sawa zakiyi abani ba to dan Allah Nainah kiyi shuru..
Nene tace'' Bazan ba Kwandon Sukari, dama tinda kaga yau an'baka muƙamin soja naga kanata hura hanci, kana ƙoƙarin duka na ,to babu inda zaka da ita sai ta warke, ko-ko so kake abaka ita kaje ka ƙara jimata rauni.
Ka bari ta warke sumul sai abaka ita salin alun, itama anan zata gwadama jinin su na Gado Daga Mai Malmala shege mai kan gyaÉ—a.
Amnah ta saki kuka tace" Nene duk fa lalacewar sa Baba na ne.
Tace "oho" ni da yaso ya lalataman ɗiya, da yanzu ke kanki yanda yaso maidata wallahi bazaki so kice uwar kibace, wanda ya fasamata mahaifa yasa tana tafiya tana shatato fitsari kamar Raƙuma ,aiko kinga ni dashi sai danyen duka shege nason yana nan ya kara kwamushe wa.
Amnah ta fashe da kuka sosai jin yanda akwme watsa ubanta tinkan ta ganshi..
Da sauri ya mike ya jawota jikin shi yace" Haba Nainah miye haka? babu fa daÉ—i.
Tace kai dakataman fatan ta É—auki darasin rayuwa ,haka taimaka taima dubun ka talakawa ...
Yace "Dan Allah kidaina tina baya kowa yason ta canza Wallahi,Matata ta dabance yanzu...
Baki ta taɓe tana faɗin wallahi babu inda zaka da ita , Duk kagama goyen bayan nata kai koma kai kadai.
Isa ja muje inga yanda zayyi.
Mamy cikin kulawa tace" kayi hakuri my Son kaji muje gida zata dawo kusa insha Allah...
Kai ya jinjina yana faɗin shikenan tare da ɗagamusu hannu suka hau mota, Abba yazo ya tuƙa suka wuce ,shima yace Ammi zaibi bazai iya kwana shi kaɗai ba suka tafi..
Kai tsaye gidan Ammi suka wuce, bayan sunje take cemai Sadeeq kaga yanda rayuwa tayi damu ko?
Yace eh Ammi amma yanzu komi ya wuce Insha Allah, rayuwa farin ciki zamuyi .
Tace shikenan Allah yasa.
Yace Ameen ya tashi ya tafi ÆŠakin shi ya É—an lalatsa computer shi kuma ya kwanta, Yayita juyi ya kasa Bacci, dole ya kira Amnah suka kashe dare, saida yaji tayi tsit ya son bacci tayi kana ya ajiye ya rungume pilo ya kwanta...
A gidan Mamy kuwa suna isa gida ta shiga toilet tayi wanka mai kyau ta fito, cikin natsuwa ta fara shafe jikinta da kwalacca UMSAD INCENSE mai masifar kyau da kama jiki ,kana ta zuba humra ta shafe jikinta tass ta zira riga marar nawi ta fita, kai tsaye É—akin amnah tashiga ta ganta jwance akan gado tayi shuru.
Cikin tsanani tausayi na ÆŠiya da uwa ta kamo hannuta tace "Amnah nason wannan rayuwar zata zo gareki shiyasa naita nausar dake, lokaci ne kike ganin kamar bana sonki, to wallahi baso ne bana miki ba,Aa inaso ne kifahimci rayuwa kamin ranar da zakiyi nadama.
Babban jin dadina da kamin ranar tazo kika fara sanyi , Tinda har kinson kirike sirrin gidanki ,kuma baki taba nema daga garemu ba duk da ƙaddarorin ki da muka karɓa kika kama mutuncin ki ,kika rungumi zabin da muke maki , Wanda ba akai ko ina ba kingane hakan Alkhairi ne, tinda gashina kun amince da junan ku, kuma kungano yan uwan juna ne ku, ina fata kuskuran da kikayi Abaya Allah ya yafemiki, kana ki tashi mushiga toilet ki gasa kanki.
Kisani Amnah kinkai wani matsayi wanda kike da buƙatar bama kanki kulawa ta musamman da kanki ,Bawai sai na miki dalla- dalla ba, A'a nason kinsani kin karanta, hasalima ɓangaran lafiya mace kika karanta, Dan haka ki tashi muje ki duba kanki ,in kinsamu rauni muje Asibiti, kana zan bada a miki haɗi na mussaman, kin son ni bandamu da kai tashan garuruka ba wanda baka son ya aka haɗasu ba, Kayan itatuwa sun isheki, tsumin kuma inada mai kyau zan zubamiki galan guda, amma yanzu dole mune mo Yar Barno UMSAD INCENS dan itace kawai zatamun abinda nike so ,akwai Zaujatunoor ta kwalacca da zata haɗamana,Amma fa Amnah kiji tsoron Allah, karkiga miji ya rikice akanki kiyi yanda kikeso, inaso ne kisan cewa shi amfani kayanan dan samun zaman lafiya ne, Da rage faɗace- faɗace tsakanin ma'aurata, wanda bana fatan ace kina yinshi, Duba dani da mahaifinki baki taba ji ko gani daga gareni ba , Dan haka ina fatan kiyi koyi dani kinji,Ba wai nace bamayi ba aa munayi amma anan muke dai-dai ta kanmu saboda akwai kyakywar fahimta a tsakanin mu....
Tace to Mamy insha Allah, Amma bansamu matsala ba, kawai dai banajina dai-dai.
Tace babu damuwa maza jeki toilet ki gyara jikinki ki gasa kanki da ruwa masu ÆŠumi sosai kinji.
Tace to ta tashi a'sanyayye taje ta gama ta dawo lokacin Mamy ta ajiyemata indomie da kwai da tea mai kauri ta ficce wajen mijinta .
Bayan taci kaÉ—an tasha tea da yawa suka dora waya da Sadeeq, har bacci ya kwashe ta.
Washe gari ta tashi jikinta da sauki sosai Cikin sauri tayi shiri tsaf tayi kyau.
Tana gamawa ta kirashi waya anan suka hau fira so da ƙauna cikin mutuntawa.
Bayan ta fito palo ta iske su Mamy ashirye tsab cikin shiga ta kamala.
Bayan sun gaisa Abba yace "Amnah muje yanzu ko kamin rana tayi mudawo.
Tace to Abba, ta É—auki mayafinta tasa suka tafi zuciyar ta na dukan goma -goma..
Kai tsaye gidan Ammi suka nufa,, inda sukaga motar sodoji Guda ukku sai wata mai masifar kyau Black sai sheki take ...
Abba ya musu sallama.
a mutunce suka gaishe shi kana suka sanya kai ciki.
Suna shiga suka iske Sadeeq tsaye cikin wata dakekiyar shadda mai masifar kyau ash,ya sanya ta kalma ash masu kwalliyar Black, ya zuba hularshi Black data sake fiddo ai'nafin kyan farar fatar shi...
Suna shiga da sallama Annabin tayi tsaye tana karemai kallo, ganin rana guda ya canzamata...
Shima ganin ta yasa da sauri ya buÉ—e hannuwanshi yace oyoyo my wife yana Linshe ido.
Bata an karaba tsumin kaunar shi ya jata take ta fada jikinshi tana mai mantuwa da iyayen su dake kusa .
Luf ya maida hannuwan shi ya rufe yana limshe ido jin yanda taketa tashin sassanyan kamshi ...
Abba yasaki gyran murya, Mamy kau kai ta kauda gefe tana murmushi..
Sadeeq ya É—agota ya sumbaceta yace muje kiyi kalaci ko.
Tace nayi Baby ina Hamrat?.
Yace tana ciki ina ga.
Wajen ammi ta karasa suka gaisa kana suka fito da niyyar biyawa gidan Nene a É—auketa.
Haka suka rufe gidan yan unguwa nata mamakin shiga da ficen da ake da sodoji.
Shiga sukayi motar Abba farko wadda shida Mamy da Amal da Ammi ne, , Sai Black din da sadeeq da Amnah sai Hamrat gaba ita da driver dake tuƙasu .
Sunyi wani masifar kyau sosai, Daga ganin su kason hutu ya fara sallama.
Kai tsaye gidan Nene sukaje sukace ta fito.
Tace" Babu motar da zata bi, kwara ta shiga tata Mai Malmala ya ganta da azzikin ta..
Haka ta shiga motar da tasha wanki, ÆŠAN Larai ya tuka suka tafi gwanin kyau.
Nene ta nuna tsohuwar unguwar su , Bayan sunje aka musu kwatance.
" inda tace ta gane suka nufi karamin kauyen .
Da tambaya suka gano gida'n.
Ƙarƙatakaf yan kauyen sai leke suke, wasu kuma na guduwa suna ganin kamar anzo kamasu ne, ko wani balai ya kawo musu masu kaki.
Su Sadeeq kM GabaÉ—ayan su suka fito cikin kamala da waye wa.
Sadeeq ya tausa hannushi cikin na Amnah ya kalleta yana sakin murmushi.
Itakam wata irin kunya ta kamata ganin inda aka kawosu gidan agurgure katangar kamar ta kaji.
Nene ta fito tana mai ɗaukar bakin glass da babu wanda yason ina ta sameshi ta sanyama idonta, tare da ɗago kallabinta tayi ture kaga tsiya, farin gashinta mai yalwa duk ya sakko ƙasa.
Tace zaku iya biyoni in kungama tsayuwar.
Da sallama tashi ga gidan tana faÉ—in gafaran ku dai ....
Wani dattijo ne ya tsufa sosai ta hango cen saman buzu yanata kilga kudi.
Sallama ta sake rafkawa da karfi.
Da sauri ya tausa kudin kasan buzun yana faÉ—in". "haba Lami, ban'hanaki wannan iskancin ba, na zoman gaba gadi gandan- gandan kamar Kafura.
Nene tace kai mai malmala kallani nan nafi karfin sunan daka kirani dashi .
ta faÉ—a tana zare ido.
Su Amnah kau jin sautin Nene yasa sukabi bayan ta da sauri...
Turusss sadeeq yaja burki ganin tsohon uban gidan sa tsaye da Nene dake nunashi da yatsa.
Cikin tsananin mamaki yace" Baba!.
Dama kana nan?.
Nainah karkicemun dai Baba da nama dakon hatsi shine mahaifin matata?...
Sa dauri Amnah ta kalli tsohon da bazata manta fuskar shiba .
Ta kalli Nene da hannu ta nuna shi tace "Nene kina nufin wannan shine ubana.?
Nene tace yess shine nan ba.
Shikam Mai Malmala ido rass yake kallon Annabin yana kallon Nene da Mamy dake baya kusa da Abba.
Nene tace Wallahi kana ƙaremamu kallo sai na kaima shegen kirjin nan naka duka, ka faɗi ka mace kowa ya huta, ai'nason ka sanni sarai bakin cikine ke neman saka macewa ko....
Cikin mamaki ya sake kallon Sadeeq yace yaro! ko ba Habu bane nike gani?
Sadeeq yace'' nine Baba!.
Nene tace shine kuma mijin diyarka ba Aminatu.
Affuwan Babu
editing
5/30/22, 10:16 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
5ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&5ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
""Hankali kwance Mai Malmala yace" Yo ni É—iya gareni Aminatu,, Ai ban haifi Amina ba , Dan haka kuwuce kubani waje, dangin marasa mutunci...
Nene ta dakamai tsawa tace kai tsaya jarababban tsoho ubanwa zakama korar kare ,to ba'ayika ba, tsaya kagani .
Ma'aikata,!
Ta fara kwala ma sodojin Sadeeq kira.
Da sauri wani murtikeken kato ya shigo fuska adaure hannushi rike da bindiga.
Mai malmala yace ƙalu Subhanaka la'ilma lana ila ma'alamtana !
Haba jama'a, mi yakai ku zuwa da kufurai makiya Allah, Wayan da basuson Tsoho ko Tsohuwa ba...
Nene tace'' Sun kau sani, Amma in dai tsoho na azziki ne ko Tsohuwa azziki, in kau É—an iskane sucimasu uwa dai- dai da dukan da zasuma É—an shekara 20 sabon jini, ai naga zakamana iskancine yanzu zanbashi umarnin fasa É—an kanka mai kama da kofin yara, Dan haka zauna muyi magana.
Zama yayi yayin da aka kawo masu tabar ma daga ciki...
Nene tace to Alhamdulillah bayan wulaƙantamin yarin ya da kayi, kaci mana mutunci, to ga abunda Allah ya baka, kuma ta girma cikin tarbiyya da soyayya uban kwarai, kana bana fatan ka sota wannan ruwanka ne.
Yarinya taji tarihin rayuwarta ta matsa akan saitazo taga ubanta, shine muka kawo ta dan kawar da kokonto akan rashin Asalin ta.
Wannan kuma da kake gani sunan shi Abubakar Sadeeq ,Sojane, kuma jikanane, kana mijine ga Amina.
Dan haka mu zamu juya ke kuma kinga ratattakaken ubanki ko, to ta kuka ta kare tinda kin fahimci ba daga sama kika faÉ—oba, kutashi mutafi muyi abinda zamuyi....
Amnah ta rarrafa wajen Baba'nta ta sanya hannuwanta cikin nashi ta saki kuka tace "Baba baka sona har yanzu kenan ?
Shuru yayi baice komi ba sai zuciyar shi dake bugawa.
Ta sake matsawa kusa dashi tace baba intafi ?baka sona ?har yanzu