Showing 39001 words to 42000 words out of 94971 words

Chapter 14 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt

Advertisement

09 Feb 2025

17266

ka bani Abinci,l Abul, ta faÉ—a tana fadawa jikinshi tare da tura yatsunta cikin rigashi tafara shafa kwantaccen galgasar dake saman kirjin sa.


Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un yace yana faÉ—in" Amnah kidaina ,Amnah dalili na kika faÉ—a wannan yanayin ,insha Allah zansamamiki farin ciki,zan haÉ—aki da wanda kike so nan da watanni ukku.


Fuskar ta ta É—ago tana zuba mai ido tace da gaske? Ta faÉ—a tana kokarin sanya bakin ta cikin nashi.


Kanshi ya juya gefe tare da janta bisa gado ya kwantar da ita ,yazo mikewa ta jawo shi jikin ta da masifar ƙarfi, tare da hayewa saman ruwan cikin shi ya zamana suna fuskanta juna.


Tace zan'hora ka fa sosai,ashe ba abul bane kaine,to zan hayeka sai gobe zan É—agaka ,kamin nan ka mace in huta,ta faÉ—a cikin gushewar hankali ..
Baison sadda kwallah tausayinta suka zubomai ba, baitaba tinanin jin tausayin Amnah ba sai a Wannan lokacin.


Cikin murmushi yace na yarda indai zaki hakura Amnah, hakan zai saki huce ko?
Kai ta É—agamai tana sakeyin luff bisa jikin shi take bacci ya kara dauketa.
Sai da ya tabbatar tayi bacci kana ya murgina da ita gefe yactashi ya fito kiching dinta akaro na farko da yasanya kafarshi da niyyar yin girki .


Fridge din ta guda da aka loda nama aciki wanda ya cika da kankara da gani bakomi take dafawa ba,kwalin indomie dake gefe ya kalla shine yaga taci daya da rabi tabbacin shine kawai abinda take ci.


Kai ya gilgiza dan shi yanzu tausayima take bashi.
Kaza guda ya ɗakko a fridge da kyal ya ɓallo To ya yayyankata ya wanke tare da sanya albasa mai yawa ya jajjaga tafarnuwa da citta ya zuba curry ya kunna gas ya ɗora.


Sabuwar tukunya ya É—akko ya wanke ya tarba ruwa.
Bayan suncika ya dora a gudan gas É—in.
Lokaci guda kamshi ya fara kewaye gidan kota ina.
Kayan miya ya fita ya siyo dan basu da su.
Bayan ya dawo ya gyra ya wanke yayi greating É—in su shape- shape ya markade su ya ajiye gefe.
Mai ya zuba ya soya kaji sosai kana ya juye markaÉ—an a'ciki, miyar ya hada saida ta kusa soyuwa ya zuba naman duka a'ciki, kana ya tsane shinkafar da ya dafa.


Amnah kuwa cikin Bacci ta farajin wata masifatacciyar yunwa,ga wani kamshi wanda yasata jin wata irin murÉ—awa tare da hautsinawa ciki, da sauri ta mike ta fito daga ita sai kananun kayan dake jikinta na bacci, wandon kamar pant sai
Vest din da bata ida kai cikin taba ammata gidan Bra ,kayan Dark blue ne sun haska farar fatar ta, fitowa tayi tana miƙa! karaf idonta ya sauka akan shi yana zaune cikin kiching.


Kallon shi tayi sosai ganin yanda yayi wani irin fari tass ta kalli kanta ta madubin window taga duk tayi baki ta rame.


Kallonta yayi yace kintashi lafiya?


Samun kanta tayi da É—agamai kai hakanan taji ya burgeta ya kuma bata tausayi,gashi zaune yana girki ita tana bacci..


Wanka ta shiga ta fito da towel ta giftashi ta wuce.


Yana gama abinci ya zubo mata ga flat, ya É—auko pure water yaje har daki yace Amnah taso kici abinci ina so muyi magana.
Sosai kamshin girkin ke rikita Yawun ta..


Karba tayi ta faraci shima ya zubo nashi yaci.
Yana gamawa ya fada wanka ,bayan yayi ya dawo ya zauna tare da sanya wani ash din wando da Black din singlet data haska farar fatar shi.


Kallon ta yayi sosai tare da cewa" ke Amanar mahaifiyar kice a'hannuna, miyasa kika zaɓi rayuwa shaye -shaye? bakison zai miki illah ba? zai illata lafiyanki? kinga yanda gabaki daya kikayi baƙi kikayi rama ?sai uban hanci, miyasaki haka?.


Tace "wallahi auranka ne kawai banaso ,Fatana ka sawakemun in'koma ga Abul khairi.


Yace shikenan na Amince miki , Amnah, zan kuma sawwaƙe miki, amma alfarma ɗaya nike nema daga gareki anan shine kisaki jiki dani saboda zamanki cikin kaɗaici kansaki jefa kanki halaka ,kana kidaina shan duk wani abunda baidace ba, nikuma namiki alkawari nan da wata ukku zan baki takaddar ki, Amma wallahi kika sanya rashin kunya cikin lamarin sai dai ki dawwama a haka .


Kai ta jinjina cikin gamsuwa tare da fadin na Amince ni kuma.
Yace yawwa ngd da fahimta.
Kai ta gilgizamai batare da tace komi ba.


Washe gari da safe yana dawowa asuba ya farajin motsi a kiching.
Shiga yayi ya iske Amnah tsaye tana dafa indomie sai kamshi ke tashi.


Har yasa kai zai juya yaji tace" ina kwana.


Cikin mamaki ya kalleta yace lafiya !kina lafiya !
.
Tace um'' tare da maida hankali ga girkin .
shape- shape ta gama ta sanya tata taci ta ajiye sauran a kula.
Bayan yayi wanka ya shirya zai fita tace ga abinci nan a kula.
Yace to nagode ya É—auka yaci kana ya fita ya buÉ—e shagon shi.
Alhamdulillah ya kau samu azziki dan cikin Lokaci kowa sai yace ya tafi shagon É—an fulani sayayya dan ya saki kayan cikin farashi mai sauki.


Karfe biyu ya shigo cikin fara'a yace Amnah mikikeso asiyo miki? .


A mamakin shi tace lafiya kake ta doka murmushi ,ko kasamu wani aikin DAKO'n ne.


Yace aa nadai buÉ—e shago ne kuma Allah ya sama abun Albarka


Tace ohk" tattasai kawai nike so akwai komi.


A nan ya fita ya siyo Ya kawomata.


Babu laifi cikin sati daya suka samu shakuwa dan tana mai magana mai daÉ—i duk da basa wani fira Amma babu zagi babu cin mutunci,kuma zata mai girki yaci .
Su Mamy kuwa fushi take dasu sosai ko son tinowa dasu bata yi.


Ranar wata juma'a da yamma kwance take tana latsa wayar ta.


Ahankali take jin yanayinta na sauyawa ga marata nata mata ciwo kadan -kaÉ—an sai juyi take ,ta rasa ya zatayi, dan kallon sabbin Vidio tayi wayan da suka Hautsina mata tinani .


Da sallama ya shigo cikin gidan yana sanye da farar shadda, anan ya shiga É—akinta yace Amnah Hamrat tace zatazo ta gaisheki bari inje in É—akko ta.


Shiru tayi duk da taso yimai magana amma ta kasa , Dan wata kafurar sha'awa takeji wadda ta sata jin kullewar mara sosai.
ÆŠakin ya shiga yana daga labule yace wai bacci kike ashe.


Har zai juya yaji dogon nishin ta.
Da sauri ya juyo tare da isa wajenta ya kamo hannuwata yace .
"Ke minene , Amnah minene? .
Tace ashhh da karfintsiya tare da damke cikin ta.


Arikice yace cikin ki ke miki ciwo?
Kai ta É—agamai tana kara matsewa da haÉ—e cinyoyin ta waje É—aya.


Yace kinci wani abune?


Tace A'a, wayyo Allah nah ta saki wani wahalallan kuka.


Kanshi ya dafe cikin tashin hankali da tausayi yace" sannu yanzu bari inje insamo Napep muje asibiti a dubaki.


Kam ta rike shi tana yarfe hannu, tare da kama hannuwan shi ta Aza bisa marata tana kuka.
Cikin kuka tace karka tafi, inka fita mutuwa zanyi, Dan Allah ka danna mun Sadeeq.


Yace taya kina amana wajena zanganki cikin ciwon bazan nema miki magani ba? ya fada arikice.


Itama a rikicen t asake damke hannushi tare da mikewa azabure tawani turashi akan gado tare da hayewa bisa jikin shi ta fara murzashi da masifar ƙarfi take murza kirjinta akan nashi tana sakin wani dogon nishi da ya kasa fahimta na miye saima ruɗani daya shiga.


Murzashi take sosai jikinta na rawa tana fidda sauti Washhhhh, ahhh, yesssaa ,Ahhhahhhhh sai wata zufa take haÉ—awa.


Cikin wani yanayi da ta jefashi ya turata ƙasa tare da hayewa saman ruwan cikin ta ya ɗaga rigar ya fara danna fararan yatsu shi bisa cikinta yana lumshe ido A'hankali.
Jin ya kusa zuwa wajen marata yasa da karfi ta É—aura hannuwanta akan nashi ta nautsa wajen tana fadin "Dee nan ne, Innalillahi ciwo cikina zan mutu wallahi marana zai fita, Tsinkemun zayyi, wayyo Dee ka danna mun ta fada tana juya kai.


Ga baki É—ayan jikin shi rawa yake dan duk maganar da take cikin kunna shi take,sai huramai Hucin numfashinta take.
5/18/22, 09:34 - MY MTN 2: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
2ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£


Washh Amnah dan Allah ki daina, karkisani cikin wani yanayi na gushewar Hankali,inaso in aura dake da cikar kamalaki ko dan daraja mamanki, ki daina Amnah ahhh ya saki wani nishi mai masifar zafi.


Ita kam hankalin ta ya fara gushewa. Hannuwanta kawai take tausawa a'cikin sumar kanshi tana faÉ—in Danna'min sosai Dee, ka danna ka cakamin yatsunka, ka zura ciki sosai fa ahhh Dee....


Sake matseta yayi jikinshi sosai yana huramata iskan bakin shi, ga wani Azababban zafi da jikinta ya ɗauka, tabbacin zazzaɓi ya fara saukar mata.


A'hankali ta fara rarumo babbar yatsar shi ta tausa Abakinta tare da fara mai wani tsotsa kamar ta sabon jaririn da ya samu mama, shan Yatsan take sosai tana jujjuyashi tare da sauke numfashi mai zafi..


Shikuwa galala haka yake kallonta idanuwan shi sunyi wani irin ja har kwallah suke fitar wa.


Ba tare da ya janye hannushi daga nata ba yace "Amnah tashi muje in kaiki Asibiti,baki da lafiya sosai.


Kafaɗa ta maƙale tabbacin bata zuwa.


Ganin haka yasa ya zame daga jikinta da sauri.


Wani marayan kuka ta saki tana kifiwa ga kyarma da jikin ta ya É—auka .


Kallon jikin shi yayi lokaci guda ya rintse ido. Dan abinda bai taɓa faruwa dashi bane ya gani a kanshi,Dan kuwa Dee ɗinsace tayi sambal sai dukan iska take, kai ka rantse baisa komi jikinsa ba.


Wani irin faɗuwa gaban shi yayi danshi zai iya rantsuwa da hankalin sa ko mafalki bai taɓa yi da wata mace ba wadda zai kaishi ga haka ,to wai dama haka yake ne,yanzu taya zai fita haka, towai mike damunta take mai wannan abun dake neman sashi cikin yanayi.


Wanka ya faÉ—a ya fito ya canza kaya tare da saurin fita ya tsaido Napep ya dawo gida, ya canzamata kaya tare da samata hijjob cak ya É—akkota a kafaÉ—a ya kulle gidan .


Napep suka fada ya faÉ—amai Asibiti da zai kaisu.


Kai tsaye Emagency suka nufa .
Agaggauce aka ƙarɓeta bayan sun shiga sukace yaje ya yanko kati.


Da sauri yayi komi ya gama ya dawo ya zauna yafara zancen zuci.


Anyaa Amnah ba wani Abu taci ya ɓatamata ciki ,Kai anya,shifa kar yar mutane ta mace a hannusa ta jamai masifa,tsaki ya saki yana faɗin illar auran dole kenan, da wanda take so akaba ta bazatai haka ba, kilama ulcer ce takama ta,haka yayyata zancen zuci yana kaiwa yana komowa.


Wani likitane ya fito yana sharce zufa yace "muje office ko Abokina.


Kai Sadeeq ya É—agamai daganan yabi bayan sa.


Suna shiga Doctor ya zare safar hannu shi tare da wanke hannuwan sa, kana ya zauna , Ya fuskanci Sadeeq.


Yace am nace ya kuke da marar lafiya ne?


Sadeeq yace Ƙanwata ce.
Kai ya jinjina cikin gamsuwa yace "to gaskiya magana Yallabai kason kowa da yanda Allah ke halitar bawan sa ko?


Sadeeq daya matsu yaji miye yace "Dan Allah na sani kamun dalla -dallah mana.


Yace ohk'' to gaskiya ƙanwar ka na cikin layin mata masu tsananin sha'awa, saboda haka yana da kyau ku gaggauta aurar da ita tinkamin spam din da ya taru mata a mara ya mata illah , Saboda ko yanzu shine ke sata wannan fitinanna ciwon cikin, Amma yanzu ga magunguna zaka siyamata,kana zata kwana da safe sai ku wuce...




Shuru yayi yana nazari.
Likitan yace" Ya dai Abokina?.


Yake ya saki yace" am bakomi nagode, ya tashi ya fita ya biya kudin kaf na hannushi saida suka ƙare.


ÆŠakin da aka kaita ya dawo ya zauna ya tasata gaba yana kallo.
Saima yanzu yabm fahimci dalilin aurar da ita da akai kenan.
dana jarababba ce shiyasa aka bashi ke nan,aiko sun cuceni,ya zasu haÉ—ani da Harija mace,in tamun fyade fa,gaskiya magana bazan iyaba ,dan ni mai saukine ,bana iya wannan jarabar.


Sai ƙarfe biyu na dare ta falka ta gan shi zaune ya zubamata ido sai kallo yake ,yana zancen zuciya.


Ganin ta motsa ya sashi janye idon shi yace" ya jikin, Dan shi tsoron tama yaji yanaji kar tamai fyade Tsakiyar dare...


Da sauki ta bashi amsa tana karema ÆŠakin kallo, tare da tino abinda ya faru, Murmushi kawai ta saki tana lumshe ido. hawaye suka biyo mata da fuska, da kyal tace mike damuna?
Kame- kame ya fara tace" ya isa Sadeeq.
Na tabbata kason abinda ke damuna.
Kason dai bazan iya zama da kaiba ko?
Dan Allah ayau din nan ka sawwakemun in kama gabana, in auri mai sona, jarumin maza dai-dai dani...


Duk da kalamanta sunyi mai tsauri hakan yasa ya tashi ya fita baki É—aya daga É—akin, ya koma waje har akai Asuba, bayan yayi sallah kana ya dawo ya iske tana bacci.
Zama yayi akan kujera bacci na fuzgar shi.
Gefen gadon ya samu ya kwanta da kan shi, take bacci yayi awon gaba dashi.


Sai takwas ya falka azabure ya ganta zaune ana ciremata ruwan da aka É—oramata sai kallon shi take ido lumshe.
Da sauri ya janye idon shi yana mai faɗin bari in ƙarbo Miki takadda mu wuce.


Batace komi ba shima baisa ran amsawar ta ba.


Koda ya kammala komi haka ya É—akko mata takalma ya kamo hannuta suka fito.


Zaunar da ita yayi ya taro musu napep ya sata yashiga kana suka É—auki hanya..


Suna isa unguwar suka karya kwanar layinsu anan sukaga Dandazon mutane anata salati .
Da sauri ya suka yana kutsawa cikin mutane, dan yaga kamar kofry gidan sane.


Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un yace lokacin da yaga yanda shagon shi yayi ƙurmis babu komi a ciki.


Wasu suka fara faÉ—in yawwa ga D'an Fulani nan gobara muma mukaga shagon nayi, da yake sun maido wuta mai karfi to kuma muna kiran ka dan kuma fito ashe bakwa nan.


Baice komi ba sai shagon da yabi da kallo yanda komi ya zama toka ga ruwa an'samai.


Anan yace da yan unguwar ya gode da suka Taimaka baikai gidan sa ba, iyalin sa yaje kaiwa Asibiti..


Tausayi sosai ya basu sukamai jaje suka watse..


Dawowa yayi cikin napep É—in yace ma Amnah fito."


Tace lafiya wai?
Yace shagona ne ya ƙone, komi babu, ni ban mason ya zamuyi da mai napep ɗin nan ba.


Mai napep najin haka yace haba É—an uwa aikai yanzu abin tausayine, Allah ya tsare gaba ya mai da maka Alkhairi.
Yace ameen ya masa godiya suka fito..


Sosai take ƙarema shagon kallo ynda komi ya cinye , kyauran kanshi yayi wuluk.


Gidan ya buÉ—e suka shiga ,anan ta faÉ—a É—akinta ta kwanta ,shima shiga yayi ya zaun ya buga tagumi.


Kallon shi tayi a karo na farko da taji ya bata tausayi tace. to miyakawo haka?


Anan yake faÉ—amata yanda sukace.


Shiru tayi tare da juyawa ta É—auki wayarta ta fara chart.


Har azahar bai rintsaba baikuma tashi ba.


Tace kai nifa yunwa nikeji .


Yace bari a dafamiki indomie.


Tace bazanciba zafi ya tasoman ,kayi cefane ka hado da nama tinda namu ya kare...


Kallonta yayi sosai baiga wani alamun jajantawa a tattare da itaba.


Yace yanzu Annabin bakya tausayamun, bakya ganin bani da ko naira biyar ,wane cefane zan miki,Dami zanji da Ɗawai niyar ki kota Mahaifiyata da ƙanwa na da suka dogara da Allah suka dogara dani.


Shuru tayi tana ganin bata kyauta ba, jibi jiya Yanda duk.ya rikice da yaganta cikin hali, ga kudin shi tasan sun ƙare Asibiti...


Cikin sanyi murya tace kayi Hakuri Sadeeq Allah zai baka wani.


Yace nagode .
Tashi tayi ta shiga kiching anan taga suna da kayan abinci Amma babu mahaÉ—i.


Ta dawo tace mai ko zaka ɗauki shinkafa ka sayar ka saimana kayan buƙata?.


Yace kar in'kwashe miki abinci fa.


Tace babu komi ai amfani kainane.


Ya tashi ya É—auka ya siyar ya dawo ya bata kudin.


Kilgawa tayi ta bashi na abinda zai siyomasu ta koma ta kwanta..


Bayan ya siyo da kanshi yashiga ya musu girki ya dawo ya kawomata.


Bayan Wata Biyu.


Wata irin wahalla Rayuwa sadeeq ya shiga, dan komi nasu ya kare, babu abinda suke da shi.
Sai ya fita ya wuni ya dawo baisamo ba,Ga bashi da isashiya lafiya..


Rayuwa ta juyama Amnah baya sosai hakan yasa duk ta fara fita hayyacinta ta fara laushi.


Saboda babu mayuka masu kyau, babu cima mai kyau, babu -babu...




Ajigace ya shigo gidan yana tangaÉ—i tare da rike saitin zuciyar shi.


Amnah dake zaune tsakar gida yunwa na bugunta basu da komi sai rabin buhun shinkafa, babu gas ,babu magi ,ba komi ,da kyal take chart din da take.


Ganin shi a haka ya sata mikewa da sauri ta isa gareshi tare da cewa.
kai miye haka, lafiya, mi kasha?


Kasa magana yayi sai wuri da ya samu ya zauna yana sauke numfashi.


Yace Amnah mi kikaci?.
Yakare magana a wahalce.


Tace banci komi ba kai kuma mike damunka.


Yace ƙasan zuciyana ke ciwo , Dan Allah kiyi hakuri bansamu komi ba, wallahi yanzu haka su Ammi ma basu da komi gidan su.


Kai ta jinjina mai tare da cewa karka damu ,yanzu ya zamuyi kenan, ga suma su Ammi suna jin yunwa.


Yace Annabin wallahi tinda na fita bansamu ba .
Tace shikenan tare da tashi ta shiga É—akinta ta fara binciken kudin da aybbah ya bata Na Sadakinta .


Da kyal ta gansu bayan tasha wahala,bata son sadda ta fara kwallah ba. wai yau itace keda 5k take murna, innalillahi wa inna ilaihi Raji'un, talauci masifane, talauci bala'ine.


Fitowa tayi da niyyar ta bashi ta ganshi kwance babu ko Lumfashi ajikin sa ,hannu shi kuma bisa saitin zuciyar sa.


Da sauri tayi kan sa tace. Sadeeq! kai ÆŠAN DAKO!! Dee!!! tashi mana, miye haka ,karkamun wasa mana ,baka gani dagani sai kaine ,ko yunwa kakeji ,tashi ga kudi ka samo muna abinda zamuci Dan Allah ka tashi.


yaƙi wani motsi da zai tabbata mata da yana da rai .


Rawa jikinta ya É—auka cikin tashin hankali .
Hannushi ta ture tare da ÆŠaga rigar shi da kyal.
Anan taga wani babban tambari wanda bata da tantama na halbin bindiga ne,wanda yayi wani irin malolo har wani tsulbi fatar wajen keyi. kuma ya kumbura..


Ido ta zaro da karfin tsiya dan tana da tabbacin bindiga ce ,to waya wannan mutumin ,kuma waye ya halbeshi ,wani irin tsoro da tashin hankali suka kawomata xyuyara.


Da gudu ta shiga kiching ta É—ebo ruwa ta yayyafa mishi amma shuru.


Kuka tasa tana mai kifa kanta a kanshi tace.
Dan Allah ka tashi sadeeq ,ka tausayaman kar tashin hankali duniya ya karni ,bani da kowa a,wannan duniyar dake cike da kalubale sai kai, ka tashi sadeeq dan Allah, kar ace ni na kashe ka, ka tashi namaka alkawarin daina duk abinda nike, bazam sake ba wallahi ,bazan sake maka ba, wayama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login