Showing 60001 words to 63000 words out of 94971 words

Chapter 21 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt

Advertisement

09 Feb 2025

17274

jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
🅿ï¸4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£4ï¸âƒ£


""""Kaf!kaf kaf jikin Amnah ya fara rawa .
Cikin zaro ido da zallar kishi take kallon Bily tace" kina da hankali kuwa, mijin nawa kikema jajajen na aure miki shi?


Bily ta cire siririn mayafinta ta É—aura a kugu tace "Wallahi zanyi dambe dake ,zankuma tona miki asiri ,kana shima in tona nashi, dan bansamu ba keÉ—in banza kice kisamo ki zauna lafiya.




Cikin tsananin fushi ya dakamata tsawa tare da nunata da yatsa yace. Matar tawa kike faÉ—ama magana , Banza , Dabba, kiwuce kibani wuri inba hakaba wallahi zanfara ta kanki, shashasha mahaukaciya kawai...


Cikin ihu ta fara tsalle- tsalle tare da zaro wayarta ta lallatsa ta kanga a kunne .


Tsaye yayi yana kallon mizatayi,bai ankaraba yaji ta sake fashewa da kuka tace "Daddy naga D....


Wani mahaukacin tsalle ya daka ya murÉ—e hannuwanta ,Tare da matse baki ta.


Afusace ya É—auki wayar illahirin jikinshi na rawa ya kanga a kunne.


Daga cen bangaran yaji murya wani dattijo cikin tashin hankali yake fadin Bily kina lafiya dai ko,waye kika gani?


Jajayen lips É—in shi yama wata tauna ta tashin hankali cikin kakkausar murya yace.


"Tana hannu, fansar ranta Million É—ari biyu. yana gama faÉ—in haka ya kashe wayar, tare da karance number tass kana ya fasa wayar ya jefata cikin kwalbati, tare da cema Amnah budemun gidan.
ya faÉ—a hannushi É—aya na shake da wuyan Bily.....


Jikin Amnah ya É—auki rawa tace'' mi..mi zakayi da ita cikin gidan Dee.?


Tsawa ya dakamata yana zaro idon shi dake ƙoƙarin yin aman wuta. Yace" kibude Nace".


Aguje ta ƙarasa ta buɗe gidan .


Yace maza shiga!.


Shiga tayi shima yaja Bily keeee har cikin gidan kana yasa kafa ya tura kyauran ya ƙarbi key ya rufe gidan kana ya saketa.


Amnah tayi tsaye wajen pampo idonta na zubar da kwalla tace" Dee dan Allah miye haka, miye Alaƙar ka da bily, miyasa kakeson yin garkuwa da ita, bana son ka ɗasama zuciyana zarginka fa...


Cikin rawar murya ya hankaÉ—ar da Bily gefe kana ya matso wajen Amnah jiki na rawa, Ido na tsiyayyar da kwallah.


Yace "Amnah wannan ita da ahalinta sune silar tarwatsewar farin ciki nah, Amnah bazan taɓa yafewa mahaifin yarin yar nan ba,Agabana- agabana fa ........


Ya saki kuka mai cin rai tare da faɗawa jikin Amnah yana mai kasa ƙarasa magana da ya fara...


Hankali tashe take ƙoƙarin ɗago kanshi dan ganin da gaske kukan yake ko-ko,Miya faru da rayuwar jarumin mijin nata dake kokarin sashi kuka haka, innalillahi wa inna ilaihi Raji'un.


Bily kau dake gefe sai wulwula ido take dan san samun hanyar fita .


Amnah ta shafa Bayan shi cikin tattausar murya tace".


Duk tsanani yana tare da sauki,Haka kuma mai hakuri yakan dafa dutsi har yasha romansa ya more,Duk kan sadda zuciya zatai nawi innalillahi wa inna ilaihi Raji'un, Hazbunallahu wani imal wakim ,kan sanyayya zuciya da samaka natsuwa ,Kunci, da bakinci, in'suka kawoma rayuwa ziyara maganin su Alkur'ani mai girma,Shin mijina tinda muna dashi acikin gidan nan akan mene zaisaka zubar hawaye.
Dan Allah dan Annabi karka ɓata farin cikin da muke murna samuwar shi yau na rokeka,muje muyi Alwallah mukai kukan mu ga Allah,ku mu ɗauki Alkur'ani mu karanta musamu saukin zukatan mu...


Bily tace" Wallahi Dee zan kashe kaina agidan nan ,Kwara ka buɗemun infita cikin salama,ganin ka ahaka kaida kawata kan baƙanta raina , tinkamin inyi muku aika- aika ka sakeni in tafi.


Cikin sauri ya tashi daga jikin ambah tare da dosar wajen da take cikin sassarfa ya fara wullamata maruka masu masifar zafi.


Cikin in ina shi yace" Kika kara magana kina sona wallahi billahi sai na halbi ƙafarki,Na tsaneki na tsani ahlin ki ,Babu ni babu ku,Tsakanina daku babban yaki ne wanda ko in kashe ko akasheni, kamar yanda Akai ma mahaifina da yar uwata Agaban ido na nima zanyi fiye da haka...


Da gudu ya shiga É—akin Amnah ya É—akko jikkar shi baki daya ya fito da ita ya zazzzage.


Anan bindigar shi ta fado ya É—auka ya ÆŠuramata bullet tare da gyara wandon shi ya dan nata aljihu baya.


Kana ya dakko sistem din shi ya rike ahannu.


Wayar shi ya zaro ya fara latsawa,
Cikin minti na ƙalilan yaji an'ɗauka.


Yace''" Sultan Kazo gidana yanzu, kana kazo da adai-daita sahu zanbaka aiki.


Yace ok" Yallabai yana kashe wayar.


Kasa ya Zauna ya fara caccaka computer cikin kwarewa .


Bily tasa kuka tace "Dan Allah uncle Dee kayi hakuri, kar laifin da banmaka ba ya shafeni wallahi -wallahi ...


Tsawa ya dakamata tare da faÉ—in takara magana daya sai yafasa kanta...


Amnah kam waje ta samu tayi zaune zuciya ba daÉ—i sai hawaye take, ganin lokaci guda ya canza ya dawomata wanda tasani ranar da ya É—auketa sukayi hanyar Dutsama, ranar daya murje yatsunta da kasa .


Sosai yake aiki har yaji wayar shi na ring.


Bayan ya É—auka yace ok. tare da mikewa ya fita.


Minti kaÉ—an ya dawo gidan tare da dakama Bily tsawa yace ta tashi.


Cikin sauri ta mike tana kallon Amnah dake kuka sosai...


Yace zaki fita ko bazaki ba.


Fita sukayi tare yayin da ya tausa ta cikin motar da tazo da ita.


Wani murtukeke kato ya fito tare da sarama Sadeeq yace'' Allah ya huci zuciyar Yallabai Wannan ce..


Sadeeq baice komi ba sai kai da ya É—aga mai ya koma ciki.


Bayan yashiga yaga Amnah ta sanya kanta cikin gwiwa tana kuka sosai da tinanin" wata aura....




Ahankali ya isa gareta ya sanya hannuwan shi ya É—agota.


Azabure ta mike jikinta na rawa tayi ƙasa da kanta...


Jawota jikin shi yayi yacei" Aminatu fatana ki yarda dani shine Abinda nike fata, wallahi Amnah ni ba abinda kike tinani bane ,bana kisa bana garkuwa da yaran mutane,Damuwar ki zatasa in kasa control É—in kaina.


Kimin affuwa dan yanzune lokacin da zaki fara gani canje- canje, amma komi zaki fahimta insha Allah Amnah.




Kai ta É—agamai cikin gamsuwa da magana shi.
Murya na rawa tace.
" Yanzu bazan sake samun kulawa ko sakin fuska daga gareka ba har sai ka kammala aikin ka kenan?


Murmushi ya saki yace" Amnah ni kuma in na kuntata rayuwar ki taya zan iya samun damar yin aiki bayan kina cikin damuwa , Tinda bamu gina tubalin rayuwar mu akan haka ba,Amnah matar kirki itace mai ƙoƙarin faranta ran mijinta aduk sadda tagan shi cikin ɓacin rai ,dan haka aiki na'gareki ko ki kyaleni cikin damuwa ,ko kuma ki mantar dani....


Aiko kamar jira take cikin kuzari ta mike tare da shagwabe fuska tace'' to ka zare bindigar mana.


Hannu shi ya ÆŠagamata "alamar babu"..


Wayar ta ta zaro ta haska fuskar shi, taga yanda har lokacin idon shi ke a rikeda har sunÉ—anyi fushi kaÉ—an...


Tace" muna tsaka da farin ciki wata banza tazo ta batamuna rai,wallahi nayi dana sanin haÉ—uwa da Bily..


Yace tinda tabar gidan nan hasken Annurin ki ya dusashe duhu data sakarma zuciya na.
Amnah na baki muƙamin ragamar rayuwata, kisarrafata yanda kike so cikin awa shidda ,kiyi ƙoƙarin dawo da farin cikin damuka wayi gari dashi har zuwa marece.....


Sosai take É—agamai kai tanajin gabanta na bugawa, to ita kam mizatamai dan dawo da walwalashi da farin cikin? Ohhh yah Allah, ko in'bashi abinda yake muradi? ina noo ba yanzu ba, kar yamun illah, yana cikin fushi, to Amma asadda yake cikin yanayin nan abinda zanmai kenan ya dawo da walwalar sa saboda shine abinda yake fatan samu ba dare ba Rana.....


ÆŠagata yayi daga jikin shi ya nufi hanyar É—aki.


Da sauri ta bishi suka isa tare.
Suna shiga ta fitar da kunya ta taimaka mai ya cire kayan shi baki É—aya itama ta since nata.


Hannu na kyarma ta jefa nata cikin nashi.


Ajiyar zuciya ya sauke batare da yace komi ba.
Amnah kam ganin cikin duhu ne yasa tace''My love muje muyi wanka ko?ko kanaso na maka.


Yace "duk yanda kikace d zanyi biyayya da umarni ki my wife.


Tace shikenn muje.


Babban towel É—in su dake saman kyauren kofar ta jawo tace "Baby kafini tsawo ka rufamuna mana.
.
Ƙarba yayi ya maidota gaban shi ya dauro towel ɗin ta bayan sa ya sargafo dashi har samar kirjinta.


Jin tudun kirjinta ya sashi sauke ajiyar zuciya, tare da tausa hannuwan shi wajen muradin ranshi ya kwantar da kanshi bisa kafaÉ—unta yana sauke ajiyar zuciya da sauri- sauri ..


Sannu- Sannu yanayin shi ya fara sauyawa, wanda yasa Amnah zaro ido jin kamar yana turata.


Casu jikin ta ya É—auka hakan yasa tace" Baby Dee ko In barmaka wannan towel din naga kamar ya mana kaÉ—an ko?Karya takuraman kai.


Um -um yace cikin wata fitinanniyar murya.


Ahankali ta fara tafiya yana biye da ita kamar sun hau machine😜


Suna isa toilet ya since musu towel din tare da sargafa shi akan kyauran.


Yace" Sweetheart bana ganin kifa ,ya kamata kibamu fitila dan inga kayana da kyau.


Amnh tace "wallahi Baby idan da fitila bazan iya ba, inajin kunya.


Murmushi ya sai yana mannata cikin kirjinshi. Yace"Amnah ya kamata ace tsawon wata biyu mun rayuwa jin daÉ—i, kinganni na ganki, amma kice wai har yau kunya na kike ji,to kodai dan har yau bakiji na ratsa kiba shiyasa kike haka ko?..


Tace" laaa kadaina Baby haba ..


Jawota yayi jikin shi kawai ya sakar musu shower .,


Wanka suke sosai yana murzata


Tin cikin toilet É—in hankali sa yafara neman gushewa..


Ganin yanda yake yamutsata yana ƙokarin ratsa jikinta daga tsaye yasa ta saki ihu tana neman guda wa.


Da sauri ya cafkota ya rufe kofar yace "kiyi Alwallah Amnah.


Tace banayi sallah ba.?


Yace" yana da kyau inzaka kwanta kayi alwallah ai.


Tace" to duk a tsorace ta fara alwallah .


Bayan ta gama shima ya duƙa ya tsarkake kanshi kana yayi, yana miƙewa tsaye suna dallo nepa.


Tana
Ƙallon shi taga yanda yake ta saki ihu ta faɗa kanshi.


Towel din ya É—akko ya É—oramusu suka fito. fuskar shi na bayyana Annurin, duk damuwar shi kashi 90 ta sauka.


Suna shiga É—aki yace" sanya kayan ki muyi sallah.
Doguwa riga ta zura. shima yasa jallabiya sukayi sallah.


Bayan sungama ya mata tambayoyi akan Addinin ta ta bashi amsa dai-dai.


Kai ya jinjina daga nan yace "mukwanta ko ,dan mutashi da wuri.


Tace "to tana mikewa tsaye ta isa ga mirro ta É—akko Humra UMSAD INCENSE da bata taba amfani da ita ba ta mulkama jikinta, haÉ—e da bude cinyoyinta ta shafe su tas.
Kana ta koma saman mararta ta murje tas.
Wani spray ta ɗauka na kai ta fesa kana ta zura farar riga ƙarama, ta isa inda yake tare da kunna fitilar wayar ta , Dan ta kashe glove din ta dallashi da fitila da niyyar tace mai ya tashi ya sanya kaya.


Anan ta ganshi kwance Haihuwar gyatima yana kallon saitin da take...


Da sauri ta taushe fitila cikin cinyoyinta tace "wai Baby yau miye haka, kana fa sake furgitani.


Cikin damuwa yace Amnah ina son kasancewa dake, Dan Allah karki hanani, Amnah gobe zan doshi mahaifata da kudiri biyu,ko indawo a raye, ko in'dawo amace,kibar ni inji ÆŠuminki inda rabo insamu wanda ko bana raye yamun Addu'a,banason kusantar ki batare da izinin kiba,zan miki ahankali ta yanda bazakiji rauni ko zafifa ba, Amnah yanda kike budurwa bakison kowa ba, nima haka nike,kin ga yanda zamu kasance farkon shiga akwai bukatar muduka mu muyi komi A'hankali gudun raunata kan mu.


Cikin sanyin jiki da kalaman shi tace" Baby dama ba katsina kake ba? to wane gari kake?


Kai tasaye yace" eh Abuja".


Ido ta zaro tace" miyakawoka nan.?


Yace "Amnah Dan Allah ki daina, kar ki ɓatamun farin cikina.


Hawayen ta ta share tare dayin jifa da rigarta cikin kwarin gwiwa ta isa gareshi , Bai aune ba sai ji yayi ta hayeshi, cikin rawar murya tace .
"gani mijina nazo gareka ka sarrafa akala rayuwata duk kan yanda kake so, indai har hakan zai É—orar da farin cikin ka ...


Kamar mayunwacin zaki haka ya mike da sauri tare da mayar da ita ƙasa ya fara bata wasanni masu masifar zafi.


Kimanin awa É—aya suna abu daya duk kansu basa hayyacin su.


Amnah sai surutu take tana fadin" karya barta, zata tagayyara ,kayi Baby karka sauka ,Karka fasa ,inka fara karka daina sai mutuwa, ahhh babyyyyyyy taja da karfi cikin gushewar hankali.


A'hankali ya fara Addu'a ziyarta wa iyali kana ya saita alkalamin shi a kanta.


Ihu ta saki mai haɗe da salati tana ƙoƙarin tashi..


Cikin son cimma buri da rawar jiki ya kama hannuwanta ya rike ya saki kuka sosai yana faÉ—in.
karki fitar ,karki hana Amnah, wallahi mutuwa zanyi in'kika hanani.
Sosai yake ƙoƙarin shigar ta amma ya kasa samun dama.


Kuka ya saki sosai tare da danna kanshi jikinta da masifar karfi yana wani irin gilgiza hade da kururuwa kamar wanda yake filin yaƙi.


Lokaci guda kaji wani futtt kamar anfasa abu.


Ihu ta kwallah mai masifar karfi jin ya samata abu kamar rodi cikin jikin ta.


Cikin gushewar Hankali da tsunduma sabuwar duniya ya fara sukuwar in'garman Doki a'kanta.....


Kuka take sosai tana bashi hakuri, tare da Yakushi amma baison tanayi ba..


Sama -sama takejin magana shi yana faÉ—in.


Ki soni ,karki barni,Karki bari in bar zumar ki,kibar ni in shekara ina morewa ta.
Duk duniya babu mace tamkar ki.
In gaki bana kallon zuma, saboda kinfi zumar zaki, Dan Allah karki barni ,kika barni zanyi hauka ,Karƙata kaf dukiyana Amnah na mallakasu gareki, na baki mukamina da matsayin da ,nike dashi awajen aiki aaaa ,wowwwwww, Amnah so sweet,Daure-Daure Amnah tahhhhhhhhhhhhhhhh.


Sosai yake sukuwa a kanta ita kuma tana kuka ,tin tana gane abinda yake faɗa har yazo ta kasa koda motsa ƙafar ta.


Kimanin awa biyu yana abu É—aya kana taji ya matse kanta, ya saki wani Gigitaccen ihu yayi flat akanta yana sauke numfashi.
Ga bugun zuciyar shi da ha sauya yana fita da masifar ƙarfi....


Kimanin 10mnt yana kwance kanta kana ya sauka ya kom gefe yana suke wani irin numfashi, cikin lokaci kuma ya saki kuka sosai yana matse marar shi.


Amnah kau data rasa gane duniya da take ko ido bata iya buÉ—ewa sosai ,Sama-Sama ta kejin kukan shi.


Sai da yayi dan kan shi kana ya murgino gareta .


Taɓata yayi yaji ga dai tanan bata ko motsin kirki.


Salati ya saki yana mai kunna glove din ÆŠakin...


Ido ya zaro ganin ta kwance magashiyan sai sauke numfashi take A'hankali tana raba ido.


Da karfi ya gilgizata yana dora kanshi kan tudun kirjinta Yace" Amnah, Matata, Daɗi nah , Dan Alla karkimun haka kitashi Amnah muyi murna cikar muradin mu. ya gilgizata da masifar ƙarfi..


Ajiyar zuciya ta shiga saukewa da karfi kana ta saki kuka tana faɗin" Yah Dee ka samun barkono, ina masifar jin zafi, kamun da karfi , Bayan alkawarin dakai, miyasa ka saɓa ,miyasa? ina neman agaji ka kasa tallafamun ,miyasa ka kasa cemun baka hakura da abinda namaka shekara ɗaya data wuce ba, sai yau zaka fanshe ,Na tabbata kamayar dani gurguwa, bazan sake Tafiya ba.
Nason ko fitsari bazan sakeba ,saboda ka Æarani ,Ni nason ma kila na samu yoyon fitsari, haka zan dinga tafiya inayin sa kamar Shanuwa ,wayyo ni Amnah, ashema abin zafine dashi ba daÉ—i ba,Bazan sake yarda kamun ba.....


Sosai yakejin kukan ta har cikin ranshi..
ga kanshi dake mai masifar ciwo ,yanajin kamar zayyi zazzaɓi.


Jawota jikin shi yayi ya fara hura kunnata.
Yace" Amnah kowace mace na tabbata miki da hakan ta fara ,indai ta tsare mutuncin kanta.


Wallahi Amnah zallah farin ciki da nishaɗi, natsuwa ta mussamn cikar kamala duk yau ina jinsu akaina, inajin nakai wani,kusantar ki takaraman ƙaimi, da karsashin dumfara makiyana ,ba tare da wani lauye -lauye ba.


Ya Allah kasani ina son baiwar nan taka mai yawan ibada Allah ka sota,ya Allah ina fatan zaman lafiya azaman takewar mu Allah ka dawwamar muna,Ya Allah kayi alkawarin duk kan macen da tasamu yarda mijinta ta kyautata mishi tamai É—a'a da abinda kayi Umarni Aljannah zata.


Ya Allah ga Aminatu baiwarka ,ni mijin Aminatu na É—agamata duka kafafuwana Allah kabata ikon wucewa cikin Aminci.


Ya Allah ko a Aljannah kabani Amina ta, Amnah kinmin komi arayuwa, kin mallekini kin mallaki dukkan gangar jiki da ruhina.
Tabbas ke ma'ajin sirrinacez kuma da gake an kulle, kece ta farko kece ta karshe.
Amnah tinani na Baitaɓa bani bayan rasa iyayena akwai wani farin ciki ba sai ayau dana kasance dake,Bantaɓa tinanin wannan abun mai tsada zan iya bayyana shi ga kowace mace ba har in'koma ga mahallicina sai gaya lokaci ya bayyana shi gareki saboda ke ɗin mai sa'ace..


I love You so much My Wife ....




Sosai kalaman sa suka mata daÉ—i, hakan yasa tace nagode mijina Allah ya bani ikon biyayya ga umarnin ka, Allah kuma ya cikamaka burin ka na Alkhairi.


Goshinta ya sumbata yace Ameen" Sweety tah...


Tashi yayi yaje toilet yayi wanka bayan ya dawo ya fara tinanin taya zai gasa ta, tinda babu Kwamin wanka a toilet É—in.
Goshin shi ya dafe yace. "Zakiji daɗi Minah ta, zakiji daɗi sosai insha Allah ,zaki zama abinda Duniya zatai alfahari dake ,kin hakura kinzauna dani ,,kinsoni Ahalin jinya ,kin min ɗawainiya alokacin da bani dashi,kin kula dani lokacin da nike buƙatar kulawar ki.
Nikuma insha Allah zan kare rayuwata wajen kula dake da mahaifanki da duk kan wanda ya shafeki har ƙarshen numfashina...


Kiching ya shiga ya dakko wata babba roba ya zo ya cikata da ruwan daya É—ora a gas ya sirkamata kana ya shiga É—akin ya ganta yanda ya barta.


Cikin tausayawa ya É—akkota .


Ido ya zaro ganin illahirin wajen da take ya lalace.


Da sauri ya ajiyeta gefe jiki na ɓari yace" haka na miki Sweety, sannu dan Allah kiyi hakuri , Wallahi bansani ba, bazan taba burin wani ya cuceki ba balle ni, Amnah ke ɗince ta daban, Daɗin ki gigita kwakwal wana yayi wallahi, ko yanzu ina so in....


Da sauri ta kalleshi tana zaro ido.


Ido ya kashemata yana sungumata.


Saida ya tabbatar daya gasata sosai tana tamai shagwaba, kana ya dawo da ita É—akin ya yaye zanan katifar ya fita dashi ya jika aroba kana yayi wanka yazo ya rungumeta ,a haka bacci ya kwashe su...


Washe gari tinda Asuba ya tashi yana ta zuba murmushi fuskar shi fal da fara'a yace" Honey Tah..


Ido ta zaro tace "yau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login