Showing 93001 words to 94971 words out of 94971 words

Chapter 32 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt

Advertisement

09 Feb 2025

17301

zaro Mamanta daya cika kamar ya fashe tamai Addu'a kana ta tausama namiji a baki.


Kamar jira yake ya fara sha cikin natsuwa, saida ya ƙoshi kana taba Baby' guda, halam -halam takama tana zuƙa da masifar ƙarfi har ƙara saida Amnah ta sanya.


Amal taita dariya tana fadin "Wannan kece, wannan kuma Yaya nane ta nuna boy É—in.


Duka wasa ta kaimata ta tashi ta ficce tana dariya..


Amnah na gama basu ta kwantar dasu tana sakin Murmushi, ,tare da binsu da kallo har baccin ta gajiya yayi gaba da ita..


Kamar wasa cikin baccin ta farajin ana shafa fuskarta , tare da kissing din lips ɗin ta cikin tsananin buƙata.


Da sauri ta buɗe idonta ta saukesu fess akan farin cikin rayuwar ta dake ta zuba murmushi mai ƙayatar wa .


Cikin tsananin mamaki take binshi da kallo, wani irin farinciki da baida misali, Tare da murje idonta dan tabbatar da gaskiyar abinda take gani gabanta .


Kai ya jinjina mata yana kamo hannuta yace. "Sweetheart nine dai mijinki, na iso gareki a lokacin da natabbata kinfitar da Ran sake ganina da ƙafafuwan sai dai ko gawana.


Dariya farin ciki ta saki tare da miƙewa ta rungumeshi sosai tana tsalle farin-ciki tama manta da haihuwa tayi sai sumbatar ko ina na jikin shi take.


A'hankali yace" Sweety Baby nah karki taushemun shi fa..


Da sauri ta kalli gadon taga wayam ba yaran.


Tace "kai ina yarana?


Cikin mamaki yace" wane yara kenan? ya faÉ—a yana kallon cikinta da har lokacin yake a kumburr kamar bata Haihuba..


Tace kai Baby kana nufin bakaga yaran da na haifa ba?..


Fuskarshi cike da mamaki yake kallonta.
Irin kallon ko mafalki take bayan ga ciki jikin ta.


Zatai magana Nene ta turo kofa ta shigo hannuta rike da yaran da har an'canzamusu wanka sunyi kyau sosai, sai kamshi suke ta nufo wajen shi tana rawa tana jijjiga yaran tace" ga yaran kwandon Sukari, dama ni na É—aukesu danaji shigowar ka,, na kumayi worning akan duk wanda ya faÉ—ama ta haihuto saina cimai mutunci, gasunan nasake shiryasu, da yake Namamajo ne kai har ka iso wajen mataka ko? To maza a fita waje.


Murna tasa ya kasa koda kwakwaran motsi, sai kallon yaran yake yana kallon Nene ya kalli Amnah.


Kan su ankara ya juya ga Annabi ya sunkuceta yayi sama da ita sai juyi yake da ita cikin tsananin farin ciki yake faɗin" kin biyani, kingama mun komi ,ina fatan Allah ya miki tukuici da Aljannah,Dan ni bantara abinda ya can-canta da kyauta agareki ba, kalaman ƙauna kam babu wanda baifaɗamata bata daga karshe ya kwantar da ita akan gado tare da hawa kanta ya tausa bakin shi cikin nata.


"Jiri yasa sauran kaɗan Nene ta saki yaran, aguje ta ajiyesu ta ficce tanajan Allah ya isa ta sauka ƙasa tana dafe kirjinta , tace'' Allah yajikan Bashari Ba rabon kaga iskancin yaran zamani wannan ai kamin kwana arba'in in'bansa Ido ba sai dai inji wani nishi za'afiddo yan hudu...


Amnah kau taga ƙauna kamin ya koma ga yaran ya haɗasu duka ya Rungume ya fashe da kuka ,tare da kwantar dasu yayi sujjada nuna godiyarshi ga Allah, tare da dawowa ya ɗaukesu ya fara sumbatar su...


Amnah tace'' Baby ya jikin ka.


Yace "Babu ciwo, yau ko kasheni akai indai zansamu Aron nunfashin da zanga wayan nan kyakwawan yaran da Allah yabani to zan godemasa kamin in koma gareshi, Alhamdulillah! Alhamdulillah !!ke Alkhairi ce gareni matata, haihuwar yaran nan nasarace gareni, gashi aikin da aka shiryama wata shidda wata hudu ya yishi ,an'gama cike da nasarori.


Wuyan shi ta shafa inda keda bandege tace " Allah ya sakamaka Baby kaji ,kayo wanka kasha magani sai ka kwanta ko.


Murmushi yayi yace "bana gajiya da ganin ki da kyakyawan yaran da Allah yabani ,ni banmason da mene zangodemasaba Wallahi.


Tace "kaciyar da marayu, ka kyautatama wayanda basu da shi, kayi yafiya da juriya ga wanda ya ɓatama, shine kawai abinda zakayi...


Ki ya jinjinamata cikin gamsuwa ya kwantar da yaran ya tashi ya shiga part dinsa, yayo wanka Amal ta kawomai abinci yaci kaÉ—an yana rike dayaran, yaba Annabin abinci saida yaga ta koshi kana ya É—orasu akan cinyarshi ya fara musu photo, sunyi masifar kyau suduka annuri ne A fuskar su.


Washe gari gidan ya cika da mutane dan gabaki daya yan gidan su Amnah sun iso ,harda matan Baban ta dangin Baban ta kowa da kyauta da Allah ya horemai da yazo da ita.


Hakama matan Abokan aikinsa sunata zuwa, kuma suna samun tarba ta mutunci.
Gefe guda kuma soyayya suketa kashewa sai Nene tayi dagaske yake komawa É—akin shi yana fushi.


Da yamma aka yanka Raguna manya guda goma akaita rarrabawa sadaka,Daga baya aka zubamai wani mai yawa a ledoji ya nufi gun almajirai dake bara bakin titi ya fara rabamusu,Har ya juya zai shiga mota yaga wani mutum zaune bisa keken guragu da wata matashi budurwa na turoshi.
Tsayawa yayi cikin tausayawa yace "Ayyah yakuwa ƙare bakusamu ba.
Da sauri Yarinya tace" Uncle Dee.


Kallonta yaui da sauri tare da zaro ido yace kune dama har yayi zuciya zai shiga mota ya tino kalaman amnah(kazama mai yafiya ga wanda ya cutama).


Kuka Alhaji Musbahu yasanya yace sadewq ina nemanka sosai dan neman gafarar ka natabbata alhakinka bazai taɓa bari in rintsaba da halin da nike ciki kware ace namutu.
Tin ranar da ka watsar damu takaici yasa na sume ,matata ita kuma ta falka,tana ganin halin da nike ciki ta dauke motar tayi gaba abinta, ta barni da Bily dako tafiya batayi,kwanan mu ukku a haka inba ɗoyi da ƙafana keba bakajin komi awajen da mukex dan ni ba kafa bily ma haka.
Daga karshe wani makiyayi ya taimakamuna ya kaimu asibiti aka taimakamun aka yanke kafa, ita kuma akamata magani amma har yanzu bata iya tafiya ita kadai saida abu, shiyasa kawai muke yanke shawara zuwa nan nemanka ka yafe mana ko munga haske, Rashin ganin ka yasa muka fara bara ,tana turani har musamu na abinci .


Kai ya gilgiza yace in Umma.


Kuka Alhaji Musbahu yasa yace nima bansani ba banganta inda muke ba.


Sadeeq ya zaro kuɗi masu tsananin yawa yace "gashi kunyi wani abu yafara ƙoƙarin shiga mota.


Kuka yasa yace" baka yafemun ba?


Yace Allah ya gafartamana tare da faɗawa mota yayi gaba yana share hawaye tino yanda akama mahaifin shi da ƙanwar shi...


Ranar suna yaran suka ci sunan Sadeeq ana cemasa Saleem ,Ita kuma macen Amina, ana cemata Saleemah, aiko sunsha tsogwami wurin Nene tace.
*Basuyima kowa karaba sai kansu, dan har kaya ta ta hada tace iskancinsu ya isheta, taya zasu dinga wulakantata suna iskanci gabanta.


Dariya akai tayi ana bata hakuri kana ta zauna aka cigaba da shagali, anci ansha kowa ya samu turmin atamfa mai kyau ,hakama mai jego tashiga ta fita kowa yazo sunan ya tabbatar dana yaran gatane ,dan gabaki shiga suke ta kece raini da mai jego da Ango jego da baby's,gashi gaba ɗaya members ɗin ƊAN DAKO Group babu wanda bai samu falleliyar atamfa ba ,kaji kam ba acewa komi,cen na hango su UMSAD INCENS ana ma mai jego kyaututuka da turarukan kamshi masu sanyi, inda naga su Mom Asas, Ummu yasmin, ruky, khaulat an'zage anata kwasar shoki da naman kaji, oum Adnan da oum ilham kau da ƙaton cikinsu sai rawa suke , Aysha yar fillo na rike su saboda lalaurin da suke ciki.
Gaba É—aya dai, da wanda ban ambata ba suna ciki, Jannat baiwar Allah Uwar marayu ,sai É—a'amin take tana jawomusu Ayoyi, kai kowa sai da yaci ya koshi, da yamma taro ya watse aka bar mai jego da ÆŠumbin kayan arzikin data samu.


Da daddare Sadeeq ya dawo gida murna kamar me, inda ya tabbatar mata da an'bashi muƙamin mejor, sukaita ihun farin ciki da alkawarin hada gagarumar walima.


Washe gari bayan an'gama soyen nama Nene tace" zata wuce da Amnah, inda Sadeeq yasa mata kuka Akan tayi zaman ta ai'shima jikanta ne, tayi zamanta dan Allah gidan sunfi jin daÉ—in ganin ta nan takama ma Amnah kula da yaran...


Aiko Nene tace itama tanaso ta zauna anan tasamasu ido gudun ciki da goyi.


Cikin farin ciki suka amince.


Haka sukayi zamansu inda Nene ke kula da Amnah sosai ,tana gyara abinta da aiken da Mamy keyowa,yaransu kau masha Allah kullum girma suke suna daÉ—a wayo.


Ranar da suka cika kwana arba'in washe gari harabar gidan aka shirya kwarya-kwarya walima ,ta matsayin da sadeeq ya taka anan fa gida ya cika sosai abunka ga ana ganin maiko- maiko.


Gayya sukayi ta ban mamaki, inda akaci akasha ,sunsha kwalliya ta kece raini kowa da sonsu da begen su ya bar gidan bayan an'bashi kyaututuka masu yawa a babba jikka.


Bayan taro ya watse suka dawo ciki, inda Sadeeq keta É—auki ya zama ango Amnah na mishi dariya.


Ana gama sallah isha ya mikomata yaran tare da fiddo mamanta ua basu suka sha sosai kana ya sumbace su yace" to yaufa Daddy zaije filin danbe, dan haka ku bamu wuri yaran Daddy.


Dariya tayi tace ina zasu?.


Yace" wajen Nainah


Fita yayi dasu yana ta musu wasa har É—akin Nene.


Nene na ganin shi tace" oyoyo ga" Sallau da Salmai.


Yace Gaskiya Nainah kidaina ɓata sunan su.
Tace bazan bariba bani su nan tashi katafi kabani wuri.


Dariya yayi yace haba ta wajena hajjin bana dake insha Allah?


Ihu Nene tasa tana murna tare da faÉ—in" maza- maza tashi kaje ka huta, aini yau bani ba bacci sai raino.


Fita yayi yana murna ya fada É—aki.


Anan yaga Amnah ta Tsuke cikin wasu mahaukana riga da wando pink,yan kananu sai kamshi take zubawa, ta doso inda yake tare da rungume shi.


Wani iri yaji shi ga numfashin shi na tsanan ta bugawa yanaji kamar ya haÉ—iyeta dan kamshi ta ya masifar hautsaina tinanin sa,Gaba É—aya baya ganin kowa sai ita..


Cike da buƙatuwa ya sunkuce ta sai kan gado.


Cikin lokacin wasan nasu ya canza.
Ganin halin da suke ciki yasa najamusu ƙofa nayi gaba.


Bayan wata É—aya aka fara hidimar bikin Amal, lokacin ya kama su Saleem nada wata ukku, sunyi kubul- kubul masha Allah kamar yaran turawa.


Amnah aka fara hidima dan sune manyan Yayye,Ga Sadeeq ya buÉ—emata bakin aljihu,Dan gabaki daya kayan dakin da akaima Amal sadeeq yayi su, yayin da Amnah kuma ta zubamata kayan kiching masu masifar kyau na zamani, takuma É—auki nawie abinci da akaci baki É—aya


Atakaice ansha shagali daga karshe aka mika Amarya Ɗakinta cikin sanya albarka iyaye ,Gidan Amal yayi kyau matuƙa,Dan Abbas Mahaifin shi mai ƙudine Sosai...


Bayan sati Daya da biki Abba ya shirya yaje gidan Amnah, anan ya fara musu Godiya irin karamcin da sukai mai, ko nera biyar basu bashi damar sawa a kudin saba.


Sadeeq yace haba Abbah! ,am'fani ka haifi yara kenan masu albarka, ,yanda ka dauki É—awainiya da yarintar mu, ka kula damu tinda Allah ya kawo girman mu ya kuma bamu abinda zamu muku ai saiku zauna kuci moriyar haihuwa ,Kumana fatan muma Allah yasa namu su bimu.


Abba yace hakane ya samusu albarka ya tafi.


Rakiya sukai mai suka dawo suka ba Nene yaran Amnah ta kalleshi ta daga mai gira ,shima ita ya Ɗagamata yana kashe ido ɗaya, tare da bata hannu suka kashe ya duƙa yace hau babu.


Da sauri ta haye tana dariya suka haura sama cikin farin ciki.....


TAMMAT BI HAMDU LILLAH.




ÆŠIYAR SHEKH.


Kyakyawar yarin yace wadda tsananin kyanta yasa iyayenta ɓoyen surar da Allah yamata ,ta hanyar tarbiyyantar da ita da rufe fuskarta da takunkumi, gudun kawo farmaki cikin rayuwarta, ta hanyar tarbiyya da Babanta SHEKH ya ginata da ita kuma yana fatan yasamu SHEKH fasihi mai tsoron Allah ya bashi kamilar ɗiyar shi.


Kaddara yasata barin gari zuwa wajen dangin mahaifinta Yola.


Ahanyarta suka haÉ—u da yan garkuwa da mutane suka turata daji.




Tom!! tom!! tom!!!


Akwai wani hamshakin saurayi mai tashe da kuruciya da nera, É—an ÆŠalibin Shekh ne.kuma ya fadama shekh matsala yaronsa bashi da tarbiyya kamar É—an uwanshi som.


Kaddara yasa yayi tafiya aka kwamushesy rana daga da Zarah ÆŠIYAR SHEKH.


A inda aka umarcesu da su kusanci junansu inba hakaba ransu zaizama fansa gare su.


Tom kardai incikaku da sututu sai mun haÉ—e...


â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸




I Love You all my fan's 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login