Showing 84001 words to 87000 words out of 94971 words
Chapter 29 - DAN DAKO Complete Book Hausa Novels by Ummu Aysha .txt
shiga iri É—aya ta kamala, baka ganin komi ajikinsu sai kyallin gold, sunsha make up sunyi kyau over.
Bayan gabatar da godiya ga Allah da kuma taya amarya da ango murna mallaka junan su aka fara casu.
Inda Abbas ya zage yadinga ma Amal liki da 1k itama ta dakko nata ta fara yayyafami su cike da shauki .
Sadeeq kam bayan an'basu wuri suka fito a kace dole su taka rawa, saboda ranar farin cikin ne.
Kida aka sakar musu na amarya da ango.
.cikin farin ciki ya kamo hips dinta dayaji sun sake cika ya rike yana sauke ajiyar zuciya.
Lumshe ido yayi yana kai bakinshi saitin kunna ta yace" wash Sweet yaushe kika zama haka, Anya zan haƙura a tashi kuwa, kincanza Wallahi kinƙara zama ƙatuwa kayana sunyi fom-fom.
Yace wayyo daÉ—i ya karasa magana cikin kunna ta.
Ihu wajen ya É—auka dan zaka dauka wani salon soyayya ne yake mata.
Bayan anci ansha aka rufe taro da addua karfe goma kowa ya tashi.
Mamy da Ammi da Hajiya Turai sukazo aka fara zubamusu photo, bayan angama sukamusu nasiha zaman lafiya tare da cewa zasu iya wucewa.
Wayyo dad'i ga Dee ba'a magana.
kamin taron ya ƙarasa watsewa ya sungumi Amnah yayi waje da ita sunatamai dariya ..
Yana zuwa sukaga Amal da Abbas cikin mota da alama an'samu fahimta juna.
Sadeeq yace wai kai mikake nufi, naga tinÉ—azufa sai wani kame- kame kake?.
Abbas yace ai an:wuce wajen oga Sadeeq, sai shirin angon cewa.
Cikin farin ciki suka musu fatan Alkhairi .
Sadeeq yace Amal fita kuje dasu Momy .
. Abbas yace "Dan Allah Yallabai ka barta tamun rakiya man, in na ajiye ku sai muwuce da ita.
Yace "a8a Abbas muje dai ,kaima kasake hakuri.
Yanaji yana gani ta wuce suka shiga baya suka wuce.
Tin a motar yake wasanni da jikinta itakuma sai murmushi take zubamai dan zallar zalama take gani agareshi.
Mansho Suya suka tsaya yasai musu kaji da abubuwan buƙata kana suka wuce.
Abbas na ajiyesu yace "to maza gida ka gaida Hajiya.
Fuska ya kwabe yace. "Yallabai ka rabani da tawa kuma kai zakayi wuff da taka yanzu.
Ido ya kashemai yana danna remote É—in get din yayi sama Abbas ya fita. ya kuma rufewa tare da kama hannu Amnah sukayi ciki.
Bayan sunje yace" Yau dai Allah ya cikamun burina ,gani ga matata bayan sati biyu da aka hanani ganin ta, anga dama Ambani yanzu, Bayan an'wahalar da zukatan mu, An'raba gan-gar jikin mu daga ji da ganin juna ,
To yanzufa, gani gaki, Amnah bana tinanin ko haihuwa kikayi zanbar ki komawa gida , dan bazanyi Abinda zai raba zukatan mu ba, ina fata ALLAH ya zaunar damu lafiya Matata, ya kuma bamu Yara masu albarka,Amnah bazan ɓoye miki ba ina masifar son yara , Wallahi in'kika haifaman su kinbiyani Matata, Allah yasa albarka a tarayya da zamuyi a daran yau ya bamu Baby ,Ya bani jarumtar jefa miki Biyu ko huɗu haka yaƙarasa yana kashe mata ido ɗaya.
Murmushi tayi tana kallonshi tace" ƙari kake nema ne koya?
Cikin rashin fahimtar maganar ta yace" bangane ƙari ba Dear?.
Idonta ta rufe tace'' ai tin ranar da ka halba kwallo na farko ya faÉ—a raga ,ina nufin akwai ajiyarka anan ta nuna cikin ta...
Arikice ya mike tsaye yana kama hannuta bakin shi na rawa, ga baki dyaya idon shi ya zazzaro cikin in ina farin ciki yace "Dan Allah Amnah karki faÉ—amun famalki nike , Dan Allah karki fadamun zaulayana kike, Dan Allah karkicemun ba da gaske kike ba...
Cikin zallar shauki da jin daɗi ta mike tsaye Tare da cire mayafinta ta zuge zif ɗin rigata tayi ƙasa da ita.
Anan twins É—inta suka bayyana sunyi tuma- tuma gwanin kyau ,sai shining suke suna tsole idon Dee.
A ɗimauce ya ƙarasa gareta yana hadiyar wani yawun jaraba yace" . tabbas my wife na yarda, wannan cikar da kikayi bata banza bace. Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Allah ngd maka dakamun babban gata kabani abinda nike so ,wayyo dad'i nikam mima zanmiki in faranta miki ,ya faɗa yana yin sama da Amnah ,yana jiyu da ita cikin zallar farin ciki sai dariya take.
Saida ya gaji dan kanshi kanan ya sauketa ya cire babbar rigarshi ya É—akko flat kiching din su yazo ya zazzage naman kajin da keta turiri.
Kat -kat haka yawunta suka fara tsinkewa.
Da sauri ya fara bata tanaci tana bashi, sai da suka koshi kana ya haÉ—e goshin su waje É—aya yace "Matar Aljannah a daran farkon ki ,mijinki bashi da ko si-si, bai ciyar dake da kazan nan ta al'ada ba ,Amma ke baki damuba, saima ke dakikamai babbar kyauta, ta hanyar ciyar dashi da abu mai tsananin tsada da ya siya only 5k, Amnah kinyi a rayuwa , kinbiyani, ina fatan Allah yabani ikon kyautata miki da faranta ran duk kan wanda kikeso kinji.
Tace" Ameen mijina nima ina fatan Allah ya bani ikon biyayya ga umarnin ka,kana Allah ya baka damar dauwamar da soyayya da kakeman har abada.
Ameen Yace" tare da tattare wurin ya kamata suka nufi sama.
Masha Allah tace lokacin da taga kayan alatun dake sama Fiye dana ƙasa .
Tace Baby" kayi ƙoƙari, Allah ya linka azziƙin ka, yasa albarka a Aikinka, ya tsareka daga haram, ya baka ikon kyautatama wanda bayadashi , Allah yadawwamar da albarka a halaliyar ka...
Cikin farin ciki yace" Ameen- Ameen matata uwar ɗana ko yata, Allah yabani yaro ko yarinya mai tsananin kama dake, Amnah ina sonki banƙi duk kan yarana su biyoki ba wallahi ,saboda bana gajiya da ganin ki.
Tace" nikuma wallahi nafiso subiyoka ,kaga koda kana wajen aiki nasamu photo coppy ka..
Hancinta yaja yace" kina tinanin zantafi aiki ne inbarki gida? nooo kidaina wannan zancen, anacen officer ɗina an'kafaman gadona mai masifar kyau, wanda zamuna hutawa dake ko, na sonki sarai bazaki jure rashin daɗin ki a kusa dake ba, kinga danayi aiki kaɗan sai muje mu huta, in ciyar dake in shayar dake ,kema kimun sai indawo bakin aiki , aƙallah musamu kusanci arana koda so goma ne kamin mu dawo gida.
Ido ta zaro tace wayyo Baby kason mene kake fada kuwa?
Yace" yess Harija da Hariji ,sai ahaɗu aita Harijanciii ya ƙarasa cikin shauki da matse hannuwan shi yana lumshe ido.
Duka ta kaimai a kirji ta ruga yabi bayanta yana maida kofar ya rufe, Dan daga É—akinta zaka iya fadawa nashi ,dana yara da aka fidda..
6/1/22, 20:25 - Ummi Tandama😇: *Littafin🌹DAN DAKO🌹 na kudi ne biya ki karanta cikin Aminci. Biya 300kacal to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card to this number 09165832002. then send the evidence of payment via 07038423451* ğŸ¤ğŸ™ğŸ¤²
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Yan uwana mata ina kuke ku malmatso ga wanni sirri da nike son baku, ita ya mace sai da kamshi, ina macen da take ganin izgili da wulakanci da ake cewa maza nada shi, hmmm yar uwa to inkin kasance a haka da alama akwai ayar tambaya akanki. Tambaya ta ta farko gareki da wane irin turare kike amfani a jikin ki ?,da wane irin turare kike turara gidan ki,shin dawane irin turare kike Zukunni, hmmm to matso kusa kiji yar uwata.
Shi kamshi Annabi muma ya faÉ—a abin sone,kuma Abune mai sanya natsuwa da girmama ma'aboci shi , Da Yawon son kusantar sa.
Duk kan wulakanci da izgilanci na maza akwai turaran da zai miki maganin sa da izinin Allah,ba boka ba malam,wanda zai karkato da hankalin mijinki akan ki ku samu fahimtar juna.
Ko kin son kamshi na dakusar da fitinar É—a namiji yar uwa? kigarzayo ki kwashi rabonki ga shaharariyar yar mai Dugurin nan mai suna UMSAD INCENSE ,Mace mai kishin mata da son Fiddo martaba mu.
Nayi Amfani da turaranta naji masifar daÉ—in da yasa nakasa barwa raina. Nace bari in yaÉ—amuku dan kowa ya mallaki nashi cikin farashi mai sauki.
Da fari bari in zayyano muku su kamar haka.👇
Maleek Al'oud
Royal kush
Cous-cous
Kajiji
Original sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikay
Danal banat
Darot
Habil
Gaf-Gaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalacca
Humra black and body milk
Attractive humra.
Yar uwa zanmiki Dallah- Dallah.
Akwai turaran da zaki sanyama kayanki .
Misali! kisa kabasa kiturare kayanki .
Akwai humra da bazaki sataba sai zaki turaka.
Akwai turaran kaya ,na jiki, Dakuma na ɗaki. Akwai kwallaca sirri, amma bama badata gaskiya sai ga wanda baida kishiya , Dan muddum kina amfani da ita tofa gabaki dayan hankalin mijinki akanki zai dawo,Dan yana juyo da hankalin namiji akanki baki ɗaya ,zaki zama shalele Baby, Akwai sirrin nisaa'i. hmmm Dagajin sunan kason na dabanne,na baki sati ɗaya ki gwada ki gani Hajiya ta, tsugunno ake akai ga mai buƙata ya tunɓe mu ta wannan layin 08028827241 karku manta UMSAD INCENSE mune na ɗaya.
Muna aika kayan mu duk inda kuke.
Kamshin jiki martaba mutum....
5ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&6ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
""Cikin sassarfa yayi taku ukku ya kamo ƙugunta ya rike gam! Yace" koda zaki barni badai yauba, saboda yau cike nike da begenki da farin cikin dasa gudan jinina da nayi a mahaifarki...
Tace" nima bazan barka ba, saboda ina tare da kewarka.
Goshin ta ya shafa yana sakin Murmushi yace. "Allah ya miki Albarka, bara nayi wanka, ko tare zamuyi?.
Tace "A'a ba yauba sai gobe.
Yace shikenan sai na fito.
Tana ganin ya shiga ta tashi da sauri ta É—akko babban Flak's Dake cike da ruwan kanun fari ,da aluf kaÉ—an, da ganyen magarya ,da bagaruwa, sai miski kaÉ—an da Hajiya Turai tace ta ajiye mata, ta shiga dasu toilet tinda tamata bayanin su.
Bayan ta since towel É—in ta É—auka ta fara kama ruwa dashi ,tana yarfama gabanta tana tausa gumin yana ratsata.
(Yar uwa ki kiyayi zaman cikin roba , Wallahi lalata mace yake ,watsa ruwa shike hadeki gam babu wanda ya isa ya kawomiki raini, ko haihuwa kikai karkice zaki raɓe- raɓe cikin roba buɗewa ɗinki keyi, inko kikasamu abu kika zauna kina zubasu da guminsu kinfi gasuwa ki haɗe gam ko kisa towel inkin matse sai ki tausa ,Dan Allah basai mun haihuba aa hakanan ma kidingayi.) Sosai takejin daɗin ruwan , a haka tai tayi har suka ƙare, kana ta ɗebi ruwa mai kyau masu Ɗumi kaɗan tayi wanka da sabulun UMSAD INCENSE na gyaran fata maisa ta tayi glowing ta fita tanata zuba kamshi kamar tayi wankan turare..
Tattausan jikinta ta goge tass kana ta murza kwalcca zaujatul noor ajikinta, tabi da humra da turare mai sanyi,Take Ɗakin ya ɗauki masifat ƙamshi .
Tana cikin neman kayan bacci ya murda Kofar ya shigo da sallama.
Da sauri ta juyo tana amsawa, tare da sunkuyar da kanta Dan daga ita sai ƙaramin towel.
Bakin kofar yayi tsaye yana ƙaremata kallo cikin fitinannu idanun shi da lokaci guda suka canza launi ko buɗewa basayi sosai..
Ɗagowa tayi cikin shagwaɓa tana turo ƙaramin bakinta tace" Baby ka gama?.
Cikin mutuwar jiki ya ÆŠagamata kai ,tare da fara takowa inda take cikin wata tafiya mai masifar burgewa ta ingarma Namiji.
Kallo shi tayi taga yana sanye da wasu fitinannun kayan bacci farare sol, masu masifar kyau da taushi , illahirin surar da Allah ya mishi kana gani.
Cikin rawar murya tace" Baby kayi kyau..
Yace "kema kimmin kyau a haka matuƙa.
Ido ta zaro tace" Babu kaya fa a jikina ina kyau?
Yace'' a wajen mutane ne-ne ma'aurata basa kyau haka, amma tsakanin Ma'aurata hakan yafi kyau ,kaga komi! komi ya ganka.
Murmushi tayi batace komi ba.
Jikin shi ya jawo ta ya ƙarasa gaban wadrof ɗinta ya ɗakko wata leda mai masifar kyau , A'hankali ya zazzage ta a kan gado.
Wasu kayane masu kyau da tsananin taushi suka faÉ—o.
Zaunar da ita yayi akan gadon ya isa ga kayan yace" Sweety nah bara na zabi dai-dai da tsarina.
Fara É—agasu yayi duk ciki babu na mutunci, wasu irin kayane dasu kwara babu.
Wasu pink masu ratsin fari ya É—akko mata yace" yawwa Sweety tashi insamiki wannan.
Tace" Habu wayan nan na jarirai fa Baby?
Yace" jaririyace ke mana awajena ,kin mafi jaririyar,Ki É—auka babu kowa aduniyar.
Cikin jin kunya ta tashi ya samata su ,sukamata D'ass gwanin kyau kai kace domin ta aka yisu.
Ihu ya saki yana kashe glove É—in ÆŠakin suka faÉ—a kan gado.
Cikin lokaci wasan ya fara canzawa, bakajin komi sai tsananin ihun da yake da shashekar kuka Amnah, sama da awa biyu yana ziyar Tata kana ya koma gefen ta yana sauke ajiyar zuciya.
A'hankali ya rungumota jikinshi yace "Sweety babu zafiii.?
Hawayenta ta share tace" Baby akwaifa, amma bakamar na rannan ba.
Yace'' yawwa anjima in zanƙara bazakiji ba.
Ido ta zaro tace "ka ƙara mene? Baby awa biyu fa ?.
Yace" yess bakyason daÉ—i ne .?
Kina da masifar daÉ—i.
Bana fatan ingaji da ziyara ki wife.
Tace'' inaso !amma sai bayan sati biyu.
Yace'' hmm kina dai so ne a wayi gari aga namace ,ya ina da zuƙeƙiyar mace kamar ki in'tasaki gaba ina kallo, wanda ma mukayi farko takaici naji Wallahi matuƙa.
Tace''Hmm Banda tina baya muje muyi wanka.
Tashi yayi suka nufi toilet ɗin suka fara wanka cikin so da ƙaunar juna, daga nan kuma Sadeeq ya fara burkice mata, yana wasanni da sassan jikinta , Mussaman twins ɗinta dake masifar sashi wani yanayi.
Suna zaune cikin kwamin wanka ya buɗe kafar ta yana matsawa sosai gareta suka samu kusanci,tare da cewa Please Amnah ki bani koda 30mnt ne , Dan Allah Namiki alkawari babu zafi, kinga abun ki na kuka fa yafaɗa yana nunamata Alƙalaminsa da ido.
Kuka'n shagwaɓa tasa mai tace'" nidai gaskiya Baby ina tsoro Wallahi."
Cikin gushewar Hankali yace" Babu komi, bazakiji komi ba, sai tsananin daÉ—i kinji Halaliya nah..
Kai ta É—agamai cikin salo da kwarewa ya fara ziyartar ta daga zaunan da suke.
Ajiye zuciya kawai suke saukewa da sauti numfashinsu dale fita da sauri ,cikin tsananin jin daÉ—i , dan Amnah tama fishi jin daÉ—i saboda Irin salon da yake mata, sai motsi take tanajin kamar zata suma saboda azabar daÉ—i.
Kusan awa É—aya kana ya matseta jikin shi ,bayan sun huta sukayi wanka suka fito.
Amnah zata sanya kaya yace" gaskiya Sweety ban'yarda ba, bazaki samun komi ba , Saboda inaso duk sadda zan jiki ajikina inji komi a bayyane wallahi.
Murmushi tayi tana kallon shi.
Ƙarasawa yayi gareta ya jata bisa gadon , Tare da rufamusu bargo ,ya jata jikinshi sosai yana wasanni da Dukiyar fulanin ta har suka fara bacci.
Misalin karfe 3 ta farajin hannushi na yawo a sassan jikinta, tare da sauyawar numfashin sa.
Cikin tsananin Mamaki take buÉ—e ido tana kallon shi , tace'' Baby yane?.
Murya na rawa yace" ki barni in'samu natsuwa matata , Wallahi na kasa bacci ,ina son kasancewa dake, wallahi masifaffan feeling nikeji na kasa kwanciya, Amnah marana zai tsinke....
Kuka ta samai tace'' Baby inafajin zafi , Dan Allah kabar Baby mu ya huta matso kaji in'baka Mama zakasha ko.
Ta faɗa cikin lallashi dan mantar dashi daga ƙudurin sa..
Cikin shagwaɓa ya Ɗagamata kai yana faɗin" ba lafiya sa zamu inganta ba?
Tace" ai ya ginu da É—umin Daddy sa, ya wadatar dashi Baby kaji?ko kanaso ya samu matsala..
Cikin gamsuwa ya gilgizamata kai, Tare da faÉ—in bana fata Sweety nah saboda jinin jikinane.
Ace yawwa my â¤ï¸ ta Æ™arasa tana zaro Mamanta dake cike fal ta tausa mai baki.
Cikin sauri cike da buƙatuwa ya cafke ya fara tsotsa kamar sabon jariri, yanayi yana matseta jikin shi,a haka bacci yayi gaba dasu.
Ita kam Amnah bawani baccin kirki take ba, sai kafa da take ta matseqy saboda irin zuƙar dayakemata ,sai taji dama bata hanashi cimma burinsa ba.
A'hankali tazo zarewa da sauri ya sake cafkewa, yaci gaba da tsotsa hankali kwance ido rufe..
Karfe huÉ—u nayi ta fara murza tattausan jikin shi, duk inda tason sakonta zaikai mai cikin Sauri,haka ta fara tattausamai tana É—an murzawa.
Kan ta an'kara yayi sukuwa ya haye kanta
Sai biyar na Asuba ya sararamata, ya tashi yaje ÆŠakin shi yayi wanka, yazo ya tada ta ya iske ta fito tana tsane gashin ta
Kyakyawan Murmushi mai bayyana tsantsar jin daÉ—i su sukama juna, inda ya sumbaci goshinta tare da faÉ—in na wuce Masallaci.
Tace "To Baby Allah ya tsare ya kiyaye, ya karamana jin daÉ—in juna .
Ameen Yace yana huro mata kiss, Ya sauka da sauri Dan inya tsaya Alwallah shi zata kare.
Bayan ta gama Sallah tayi azkar ,kanan ta fara karatun Alkur'ani cikin sassanya muryarta, sai takwas ta gama ta ajiye tana buga hamma, Dan baccine jikinta.
Dai-dai lokacin da shima ya shigo ya cire kayan shi ya cire mata nata ya jata kan gado suka kwanta..
Karfe sha biyu wayarshi ta fara ring .
Cikin murya bacci yace" ina ji.
Ammi tace" Dee ga breakfast nan na ajiye muku, ni na wuce Aiki, (Sahoda Abbah ya sama mata aiki babba Asibitin) inka tashi kazo ka É—auka, agaidamun É—iyata bye takashe wayar.
Tattausan murmushi ya saki yace" Ammi na kenan,Tason bana iya magana ina tsaka da jin daÉ—i.
A'hankali ya zame Amnah daga jikin shi dan yasamu damar zuwa gaisheta kamin ta wuce, ya mike ya sanya jallabiyar shi ya fita.
Bayan ya fita ya shiga part din Ammi, anan ya iske har ta fito hannuta rike da key din mota.
zama tayi fuskarta cike da fara'a tace 'na tasoka ko? Ai da kunyi bacci kun huta in nadawo magaisa.
Murmushi ya saki kanshi ƙasa Yace"wai Nainah tana nufin bazata maido Baby'n Baby bah.
Tace eh tace sai zata aurar da ita.
Ido ya zaro yace "Ammi kinji dogon guri ko, ita tana tinanin zatakai, kai Nainah akwai son duniya kamar bata daÉ—e ba.
Dariya tayi sosai ta tashi tace "zan wuce.
Rakiya ya mata yana faÉ—in zan samamiki driver insha Allah, sunma matsa akawo ma'aikata amma naki yarda , Ammi banaso acikamun gida da garada wallahi, ko David nan kusa gidan gona nan nace ya dinga tsayawa banso ya shigo,Masu bina ma Banaso Wlh.
Tace to yazakayi tinda haka aikin ku yake, Allah ya zaɓa Alkhairi.
Yace "Ameen yana mai ÆŠagamata hannu har ta fita, ya rufe kana ya dawo ciki da kulolin ya shiryasu a dining table kana ya haura sama.
Wayam yaga gadon batanan, hakan ya tabbatar mai ta tashi my be tana toilet.
Shima É—aki shi ya shiga ya murza wanka ya fito yanata zuba murmushi, kamar wanda akawa kyauta..
Bayan ya gam ya fito ya iske smnah zaune kan gado tasha wanka tayi masifar kyau.
Hannayenta ya kama ya rungumeta yace" bana gajiya da ganin kyakyawar Fuskar ki, bana gajiya da jin É—umin jikinki, domin natsuwata tana.tattare.da mallakar komi naki.
Tace" nima bana gajiya daji da ganin ka, domin kaine garkuwa ta.
Yace "muje ƙasa muyi break ko, sai mutafi office.
Tace "wai Baby da gaske dani zakana tafiya?.
Yace" sosai makuwa, in'babuke akusa bazan iya komi ba.
Tace yo aikin gidan fa.
Yace sai muyi kafin mutafi..
DaÉ—i ya kamata tace"