Showing 36001 words to 39000 words out of 165901 words

Chapter 13 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13846

jiki ta juya zata tafi bata hankara ba ya jawo ta kusa da shi...
cikin wani irin kallo mai tatarre da yanayin da ita kadai ta ke fahimtar sa yace" mata congratulations heroine..dama nasan nakii ne..u did it..


Batace komai ba har Ya tallafo fuskan ta suna dada shagala wajen mance da rudanin su
Zuciyan su ce kawai ke magana amma basu sani ba


A hannun nasa ta sakalce masa fuska Tace "no, hero we did it..
Yayi murmushi


Bai sake cewa komai ba..
Ya dan sauke ajiyan zuciya ya dan gyara makan sa positiion
Ita kanta bata san lokacin da ya zube gaban ta ba "


Ji kawai tayi yace "sarah will you pls marry me?.


Wani difffff taji a zuciyan ta wanda ya dada shigowa da ita hankalin ta daga yanayin da suka shiga ciki"muryan ta har na rawa tace what?


Anan ya mike yana kallon ta cikin ido Yace yes"Ki zama mace na farko da zan yarda da ita na so ta na rike amanan ta ta rike nawa.
I want to spend the rest of my life with you sarah.i love you..


Tayi shiru....Ya kai mintuna 10 hakan yana jin yadda jikin ta ya dan razana duk ta tsime waje guda da alamun bata tsammani wannan babban maganan daga bakin sa ba..


Jin tayo shiru ya sa shi dada mikewa ajikin ta dai dai setin fuskan sa ya sa nashi har suna shakar numfashin juna da kowannen su take sakewa cikin bugun zuciya..


Yace sarah..pls say something, i wundt play around with this you know.


Cikin rudewa Tace" me kace?
A take ya kuma maimaitawa zaki aure ni?
Ta dago suka sake hada ido ya sake marairacewa yace pls marry me sarah..


Nan bakin ta ya shiga rawa ta rasa amsar me zata bayar ganin yanayin sa zai sa ta iya cewa "yes din.his looks is soo merismerising.


hakan Ya sa ta yi na maza ta dan ture sa ajikin ta..


Ta juya masa baya Neman nitsuwa take makanta sai dai ta kasa samun shi bata iya cewa komai ba sai kawai ta juya da niyyar za ta fuce ta barsa anan wajen..


One step kawai ta kai taji shaking and demanding voice din sa na kiran ta..
Kasa kara gaba tayi sai dai bata juyo ba.


Yace i know what you are feeling now, nasan na miki sauri but belive me i love you sarah..
Dan Allah ki aure ni


Ta rumtse idanun ta sosai ,cikin dauriya ta juya daga nesa ta jije tace"
about yestaday night, im sorry..


Yadda tayi maganan ya sa shi ya gano matsalan ta


magana ya bude baki zai sake yi ..tayi hanzari ta kauce tayi gaba abun ta




Duk da baiso hakan ba, amma sai ya sa aran sa bata so ta yanke hukunci ne a cikin rudewan ne....


Ko bacci bai iyayi ba anan ya cinye daren sa yana sakawa yana warware wa..


Ita kuwa a hargitse ta isa gida ko zama ta kasa yi sabida nauyin da zuciyan ta ke mata


Meyasa mahfud yace zai aure ta a wannan lokacin?


Ko dan yana so ya rufa min asiri ne?he's just pityn me
Im not sure if he love me sabida bai taba fada min hakan ba sai yau.


Ya Allah, i cant take this help me out
Nasan mahfud zai iya yin komai dan na samu rayuwa mai kyau


Amma i dont think i can let him secrifice his life for me this way,nasan kawai don ya kare ni daga abunda nake tsoro yake so ya daura makan sa zama dani har abada ..


no ..no tafada cikin azaban tashin hankali da ya mantar da ita duk wani salama azuciyan ta..


Cikin haka taji an yi kykyawwar knock a bakin dakin ta...


Cikin sauri ta dan mike tare da nema makanta nitsuwan dole..


A hankali ta karasa tana tambayar waye amma ba amsa ba..


Har saida ta bude kofar ido hudu sukayi da juna ....





*VOTE AND FOLLOW@SURAYYAHMS*








*OFFICIAL CATTY*
[2/23, 23:37] ‪+234 802 646 5734‬: : *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_LA HAWLA WALA QUWWATA ILLAH BILLAH_




_PAGE11_




Kallon minti 3 suka maida makan su tayi saurin sake kofar ta juya abun ta..


Hey"am sorry catherine ce ta riko hannun ta tana fada cikin sigar magiya.


Sarah bata ce komai ba ta dan yarfa hannun ta ta koma kan soft cushion din dake gefe ta zauna a kasale.


Sarah kiyi hakuri kinji, nasan abunda nayi ban kyauta ba i shud have respected your norms And values,amma na tsorata ne ban taba ganin ki a wannan halin ba pls will you forgive me? Ta dada marairaice wa...


Baki sarah ta bude zatayi magana amma sai hawaye suka taro tam a idanun ta"tasan da bata sha giyan nan ba da situation dinta ba haka bane,a lokacin zuciyan ta na mata nauyi duk hakurin da take da shi yau din sai taji kamar ya dauke so ta ke tasauke ma catherin laifin komai da komai datake ji aranta " but she cant, sai ta sake kawai ta shiga rero hawaye masu zafi masu wuyan fassara.


Cikin damuwa da tashin hankali cath ta dada matsowa daf da ita tace " haba sarah, i know i disrespected you alots but i was doing that just bcos i care for you as a friend ,i tot it wud be right..mmmmm nasan ke muslmace baki wannan amma i cudnt help it..please ki dena kukan nan haka im feeling much quilty right now.


Sarah Tana so tayi magana amma ta kasa sabida yanzun matsalan mahfud yafi damun ta
A rude take bata san me zatayi ba kwata kwata.


Maganganu cath take cike da nadama amma tana shiru sai da taga ta kai makura wajen nuna damuwar tan kafin ta dan kamo hannun ta suka fuskan ce juna suka hade ido
Cikin nema makanta sauki tace" its ok cath,naje wajen shi ai..Allah ma ya kiyaye bawanda ya ganni.i was safe kar ki damu komai ya wuce.


" sight of reliave cath ta sauke,kafin nan
Hawayen ne ya sake sauko mata sabida bata iya boye ma cath din feelings din ta


sosai suke da natural fahimtar juna a tsakanin su musamman ma da ya kasance catherine tana da rike sirri sosai kuma ta mallake hankalin kanta.


Cikin nitsuwa catth tace"lpya kuwa sarah ko dai ba gaskiya kika fada min ba ne..pls what happen to you,akwai matsala sarah kina boye min ko..


Sam Bata so tayi sharing din maganan ba amma yau take tabbatar da maganan mahfud cewa bazata iya rike komai aranta ita kadai ba..


Tasan auren sa ko rashin sa its an important decision she have to make now..tunda gobe dukan su zasu fara hutun sake sabon rayuwar su da suke buri


Share fuskantar tayi Tare da sauke ajiyan zuciya Tace cath yace "na aure shi"sai ta kuma yin shiru.


"What ...Who,? Cath ta fada a dan rude tana kallon yadda ta ke fighting da numfashin ta.


Cikin sanyin murya tace mahfud lingard..


I told him evrtyn cath..
duk sabida giyan dana sha gashi ya san komai game dani and belive me is not good for me..
Ni yanzu kunyar sa nake ji
Tsoron sa nake ji,im complicated now,Kuma sai yace na aure shi?how can i even think rhat.
Am much confused right now..
anan kuka ya kufce mata.


Shiru wajen ya dauka a gefen cath..'Wow!cath din ta dan fada ma kanta tana jimamin cawkakiyar da ta sa sarahn aciki,


Tun da ta san sarah tasan kuma akwai dama babban abunda ke damun ta kenan ba tantama giyan nan ya sa ta amayar da shi kenan jiya..


cathh ta raya a zuciyan ta cike da tausayi..


Tsugunu tayi gaban sarahn ta tallafo ta suka rungume juna sosai tana bata hakuri cikin lallami da taushin kalamai..
A hankali har suka nitsu...


Ruwa ta mika mata mai sanyi tace"what a day.!
Nasan koma miye ya faru dake ni na jawo miki sarah..ki fada min koma miye xanyi don na sassaita miki ranki..tell me anything..


Sarahn ta dan kalle ta kalar tausayi don sosai itama ta birkice da tunani kala kala..


Tace"cath mahfud is everyting to me amma sai nake jin bazan iya auren san ba.


Cikin nitsuwa cath tace but why,?baki yarda da shi ba ne yau kuma? What a suprise cath ta dan dube ta a dame...


Shiru ta danyi daga bisani tace listen wannan ba abun da zan yanke ma kaina bane,har dashi ma mahfud din...ni bana so mu shiga rayuwar da babu wani abu sai tausayin juna cath na fada ma mahfud mafi munin tarihin rayuwa ta jiya,ko da ma ya yarda da ni a hakan but im still scared of abun da zai zo ya biyo baya..he's a human beign not perfect


inaga bazan iya daukar heart ache ba muddin daga wajen sa zai fito banso kowa ya san sirrin na har haka ba sabida its attacking me in all bends of life ke kanki kin gani ranar yadda na kasa tsare kaina.


Shiyasa Bazan iya bari mahfud ya secrificing farin cikin sa akai na ba and i dont want to hurt him.


Riko hannun ta cath tayi da shike Cikin kuka take maganan ta kalle ta da duk wanni yanayin ta tace" relax sarah....
ke da mahfud ai tamkar numfashi ne da Rai zaman auren ku bazai taba kawo matsala Ba




Sai dai kuma duk abunda kika fada gaskiya ne sanin halin mutum sai Allah,but ina so ki nitsu ki gwada nauyin naki sirrin da nashi ki gani idan zaku iya zaman rike amana junan ku....i think mahfud is a great guy.


Ba tare da wani dogon nazari ba sarah tace" toh help me mana... Bazan iya bane,a duk lokacin da nakawo hakan sai naga kamar kuskuure nake yi
Mahfud Bai taba cewa yan so na ba bare zai aure ni,..jiya jiya na gaya masa siirin na amma yau yace zai aure ni?


I mean mahfud ya gaya min yadda rayuwar sa yake shim




Yace min "sanadiyar mahaifiyar sa Yayi kazamin rayuwa sun bata masa rayuwar sa sosai, yace tun yana karamin yaro yasan yadda ake gamsar da mace..it was so heartaching for him cath..




A ranar da ya gaji haka ta yanke hukucin bashi azaba mai tsanani ta hanyar dukan sa da kulle sa a fridge mai sanyi na tsawon awa 3...
Data zo ta fitar da shi tayi masa jinya ya warke duk da haka bai hana shi dada turje mata ba
..har sai da ya samu daman kubce mata ya gudu sai da Allah ya taimake sa ya fada hannun wata mata data boye shi ta gudu da shi
sunan ta hajiya Bikisu...


If u can remember ita yake kira mum din sa har yanzu .


Cath ta gyada kai cikin sanyin jiki...


Tace thats how he got a new life in a new contry inda nima nake nigeria.


mahfud ya samu gata da so da kaunar da bai taba tsammani ba daga hajiya bilkisu da mijin ta alhaji nafiu Attah.


He was lucky suna da uban arziki kuma Su dan su guda daya ne a rayuwa
sai da suka basa ilimi da kariya da kaunar uwa da uba yana shekaran sa na 24 ya hadu da mahaifin sa na asali shiyasa kikaga sunyi re uniting har ya dawo da rayuwar sa waje daya gaban mahaifin sa.




Amma yanzu da ya samu dad din sa yake jin labarin yadda mum dinsa ta mutu a wulakance.


...its a pitch of pain for him


Nima haka na gaya masa komai nawa,but maybe its ok for him..


Amma ni mace ce,ina tsoro catherin ko ummah na ma abunda ya sa bata sake kawo namiji rayuwar ta bake nan har yau
toh itama kenan da bata bude maganan ma kowa ba take tsoro bare ni..?


Sai nake ganin Aure tsakani na da mahfud wont eva work out.


Im soo scared cath....bansan me zanyi ba.
Anan ta hade gwiwar ta sa kanta tana kukan a hankali...


Shiru catherine tayi cikin dogon tunani,tasan saratu saratu tasan ta tasan exctly yadda take jin a zuciyan ta sai daga bisani ta dago sarahn tace listen to me..


Duk wannan kukan zaki bari don ki fuskanci abunda ke damun ki yanzu don baki da sauran lokacin da zaki bata..


Ki tuna fa rayuwar ki zaki fara wanda kike burin sa sosai ke da ummahn ki,.


Ni dai shawara ta agare ki shine, cancel evrything for now ki mance da komai ki ajiye a bayan ki..


Ki bada kanki lokaci while you just FOCUS on your career alone..


Dama Ance lokaci yana bayyana gaskiyar kowa da komai,sannan yana warware matsololi da dama..


Sarah give ur self and mahfud this little time din ki dada tabbatar wa kanki zaki iya ko bazaki iya ba..


Zuciyan ki a yanzu na tattare da tulin tsoro da fargaban matakin da zaki dauka makan ki,


ko ni nan bazan iya baki shawaran guda daya sabida bamu san meke gaban mu ba wata rana kana naka ne Mutum yana nashi..


Just Go and live your life sarah.. Idan hankalin ki ya kwanta zaki ga kin samo ma kanki right answers.


Im sorry...nasan hakan nada wuya amma ki duba kinji?


Cath tana fadan hakan ne ayayin da ta bata wani irin kallon dake kumshe da cewa zata tafi ta barta don ta samu daman daukar ma kanta mataki nagaba..


Hakan kowa akayi sukayi sallamah..


Anan sarahn ta dawo ta kwanta ruf ta lumshe idanun ta tana tuno abubuwan dayawa tun daga farkon rayuwar ta har iya yanzu..


Sosai ta sake shiga wani yanayin da ita kanta bata san da shi,


A tunanin nata kanta kawai take gani da ummahn ta..


Ta shafi wajen awa hudu a haka daga bisani bacci ne ya sace ta..


_Rai walia hotel_


Arond 10 am aka yi knocking duk da bugun da kirjin nashi yayi bai hana shi budewa ba,


As expected sarah ne tsaye bakin door sanye da doguwar riga palin black kafadar ta rataye da jaka tace salam cikin sanyin murya ya amsa mata shima suna bada juna kallon kallo..


"As alwys she looks stunning duk dama ko wani rana a gunsa kyaun ta karuwa yake.


Ya kwakwalo murmushi yace "why did u stand ki shigo mana..


A dabaran ce tayi ajiyan zuciya sannan ta shigo batace uffan ba..


Ya lura da yanayin ta yasan dole da amsar sa tazo,sai Yace sit,leeme get some water,a take jikin ta ya shiga karkarwa dakan sa sai tayo saurin kamo hannun sa tace ah a, ka barshi hero,i dont need it.


Ya dago cikin mamaki ya kalle ta wanda ya sa ta sauke kai kasa...


yace sarah ....ta dago da sauri cikin dauriya tace stop,yau ni zan yi magana ba kai ba.


Ya juyo da kyau yana duban ta,gaba daya yanayin su ya fara sauyawa...cikin nitsuwa ta ce"im sorry hero,na dauka a duk duniya babu abunda zaka ce namaka na gaza ko da rai na ne..
Amma sai gashi yau na same shi..


jin haka ya sa ya runtse idanun sa gam..tace im sorry Mahfud i cant marry you.


Hawaye ne suke so su sauko mata tayi saurin shanye wa...
lokacin shikuma ya bude rinannun idanun sa ya daura akan ta..


IDan da so da kauna yarda da amanan juna me zai hana zaman tare?


yace" Please ki bani dama na warware miki amanata da alkwari na nasan meke damun ki sarah,? Belive...ta katse shi da cewa yes i belive you hero.
But this is my decision


bantaba rokon ka kayi min hakan ba ba but im begin you to pls respect this decision .


Cikin rudani yace,meyasa sarah why? Pls tell me idan akan abunda ya faru jiya da daddare ne ki dena tunanin sa,im talking about us now، i promise i will be the man for you har karshen rayuwar mu cross my hrt.sarah bazan iya rayuwa babu ke ba, i love you..hawayen sa ne suka dan taru amma bai sauke ba


Ta daure Tace" nasani..nima ina kaunar ka sosai hero but i dont know if its true,and
I cant let you do this either,bazaka taba gina rayuwar ka akan tausayi na da neman kare ni ba, uve done enough already
We cant do this. Ta karshe asanyaye


Yace but that dosnt make sense sarah,ki bani dama na nuna miki abunda ke raina its true...dagaske nake..
Nan ya shiga mata bayani kala kala na dalili sa masu karfi dayake so ya kasance da ita, sabanin abunda take tunani na tausayi da da neman ya kare ta kawai yake sa shi jin hakan.




Ganin ya nace yana so ta fahimce shi ya sa ta saki Kuka tana kokarin fauce hannun ta da ya rike


Nan Ta juya zata tafi, ya riko ta dam yace kar kiyi min haka sarah dan Allah ki bani dama zaki gane makan ki abunda nake fada ina kaunar ki sarah pls sarah listen ..


Anan ta dan cije ta tatsaya ta dube disturbed face dinsa wanda a yanzu hawaye ne kawai ya rage masa ya cika cikacikan tashin hankali..


Tace"bazan iya sauya kalman nan ba mahfud,gaskiya nake fada maka bazan aure ka ba..


Yes U do love me but im complicated about you


Maganan ya doke kirjin sa, sai ya dan sake ta yace amma kince kina so na many times sarah lokaci kawai nake so ki bani zamu gane gaskiyan hakan tare.


Juyawa masa baya tayi tace" i know but im not in kayi hakuri hero na.


Yayi saurin dawowa gaban ta suka hade ido yace"baki yarda dani bako sarah, tace "ai yarda dakai ya sa na fada maka hakan u knew everything about me now Remember? Kai kadai kasanni fiye da kowa duniyar nan nasan zaka rike min amanan haka.


Amma bazan iya auren ka ba i have my reason dan Allah ka fahimce ni..


ya dada matso da ita kusa da shi cikin idon ta yake kallo yace"kin tabbata?kallon shi take vikin wani yanayi sai Ta gyada kai da kyar..yace toh shikenan me kike so nayi miki yanzun tell me how you want everything to be..nan tace "ina bukatar rayuwa ne ni kadai batare da kai a kusa dani kana taimako na ba..bana son kana sani akan hanya mai kyau becoz i want to see if i can do it myself, ina so na san ni wacece a rayuwa ta,ina son nasan me zan iya yi makaina da wanda bazan iya ba" im not ready for marriage..pls give that chance hero.


Cikin wani irin mayuwacin hali Yace kenan nayi nesa dake ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login