Showing 123001 words to 126000 words out of 165901 words

Chapter 42 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13837

da dan daure fuska tace tazo koyan karatu..


Ko amsa ta bai samu daman yi ba saiga sarah da granny suna tahowa tare tana dan mata hira suna dariya.


Anan ya mike tsaye yana duban su ta glass har suka iske su,....

Granny tace my princess har kinzo karatun ne kika barni..
Tayi murmushi duk dama tana shake da haushin ganin sarahn tare da granny..tace granny so nake na dauki daman wannan hutun sai ya rika min dayawa.


I wanna take most of his time sabida ya samu lada sosai..


Cikin fara'a sarahn tace good idea..
Sai ta dan marairace ma granny kadan tace granny,isit ok if i joined them nima ina so na iya..


Jin dadin hakan ya sa ya riga grannyn da amsawa yace of cous...


Sai granny tayi juyi da ido abun dariya irin wato wayo zasu min na baku fili kuyi ta soyayyr ku ko?


No,ta katse su da cewa,tace tunda ka amsa tanbayar daba naka ba nima anan zan na zama ana mana karatun tare


Duka suka kwashe da dariya banda shabnam da ranta yayi karshe wajen baci


Waht di hell is sarah
Tryng to prove?


Mahfud yace shes more than welcome amma zasu na biyan sa tunda sunyi yawa


Granny ta juyo ta dube shabnam data bace shiru suna hade ido ta sa murmushin yake kamar tana jin hirar nasu.


Granny ta gano ta sarai amma sai ta waske tace,
Toh lets start...


Yau da fara"ar sa da komai ya zauna ya shiga koya ma shabnam nata da shike yasan inda ta tsaya.


Bata so ta yarfa kanta agaban sarah tana da izu talatin,a makarantar da mahfud ya yi nasa da cahn anan itama take sheik asad suleiman shine malamin su duka..


sai dai shi mahfud da girman sa ya koyi karatun sa fanni da daban daban har ya kware.


Da son ta nuna ma sarah itama hafiza ce yasa ta ke karanta bitan ta babu mistake sai ma sa kalkaka da kalen rubutu take..


Cikin mintuna kadan tagama granny da sarah suka yaba mata da kokarin ta sosai
Sai jin kanta take..


Anan ya shiga tambayar sarah izun ta nawa ko ajikin ta ta sanar da shi komai suna ji..


Kwata kwata izun ta biyu ne amma da shike tana jin kira'ar a dakin ta sai ya zamto ta iya bitan su sosai yanzu abun mamaki..


Anan ya rarraba mata yadda zai na koya mata..


Cike da kulawa da nuna kaunar su a boye suke abubuwan su..


Tun Granny na kau da ido amma ta gane su sosai..


Haka ya dau ki dogon lokaci yana koya mata abubuwa har shabnam tagaji ta basu wajen shi bai gaji ba..


Sarahn kuma Tare da granny suka koma bayan an kira azahar kowa ya koma dakin sa..


Baccii yayi mai dadi da yamma ya fice abin sa




Haka rayuwan su ya kasance anan inbanda tsantsar competitoin ba abunda ke wakana tsakanin su


Sai dai sarahn ke da nasara sabida tun yana boyewa har ya soma fitowa fili a duk sanda take tare da shi yana tare da walwala da nishadi afuskan sa..


Har grannny ta soma kawo meyasa ba za'ayi auren su ba kawai kowa ma ya huta..




Bayan sun tashi a karatun dukan su uku Ranar da wannnan tunanin granny tayi bacci aranta








Favourite page in ages🤥








*Offiicial cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_40_




Ko da sarah ta shigo kitchen din wani irin kallon tsokana da raini shabnam ta bi ta da shi amma bata ko kalle ta..


She's already feeling sad,ita sam bata iya irin wannan girkin ba wanda ummahn ta ta koya mata tun da dadewa akauye shine iya kwarewar ta a abinci..


Sun dai san bata ji dadi ba amma sai dai dikan su basu san bata karaya ba..
Haka kawai taji dole ta sa kanta ta koya irin wanda mahfud zai iya ci
Yaji dadi...


Tana kammmala ajiye tray din ta juya zata fice..


Hey stop..shabnam din tafada
Ina zakije bayan granny ta ce ki tsaya anan na koya miki..


Wani irin kallon mai razanarwa sarah ta bita da shi,bata firta komai ba amma yanayin yadda ta bada face exprssion yasa shabnam din ganewa ita ba sa'ar ta bace..


Minti 1 bata kara ba ta fice,dai dai bakin kitchn suka ci karo da shi...tana so ta kauce ya dan tsare ta da cewa
Sarah Are u ok?.....
Jin muryansa ya sa shabnma lekowa da sauri ta labe.


Gyada kai kawai sarahn tayi tana boye damuwar ta da murmushi,...


Yace"kar ki damu u did ur best i actually like it kinyi kokari sosai..


Nan ma murmushin ta sake yi a hankali ta furta i wont give up, zan koya da kyau nima..dan Allah kayi hakuri ta dan marairace


Yace its not your fault so wher are you going now ko kitchen din zaki koma?....ta girgiza kai tare da cewa ah a ni daki zanje..


Yace toh shikeman c u around ok? Suka maida ma juna murmushi yana kallon ta har ta lume ta haura site dinta..


Haushi ya sa shabnam ta dafa hot boiling pot dake kan gas wanda yasa ta sake dan kara a birkice..


Sai tabi ta hada da haushin ai ance sarah ta zo ta koya abinci wajen ta sarahn ta ki gashi mahfud ya wani zo yana lallaba ta..


Bayan ta gama sai ta taho da shi ta samu granny na kan aikin kallon ta..


Tace granny yau nasan kinsha yunwa amma yafi da bakici abunda zai dame cikin ki ba...


Granny ta taso da kyar cikin muryan tsoffi tana cewa its ok shabnam maganan ya kare evryone makes mistakes itama nasan kufce mata kawai yayi
Ina ita sarahn?...ta tambaya tare da zama


Shiru shabnam ta danyi daga bisani tace ai tunda ta bar nan ta wuce daki ..she dint even stay to watch as u ask her..


Granny bata ce komai ba ta tabe baki..


Bayan tayi serving granny
Sai tasa aje a kira mata sarah da mahfud..


Shabnam Tace aihooo dama bai tafi bane na dauka ya fita..


Grnny tace no,inaga yana wani abu ne aciki tukunna..


Within 10 minutes maid ta dawo tace sarahn na bacci..
Shikuma mahfud yace ya koshi..sai da shabnam taji wani gullotun haushin sa amma sai ta share...


Ga yarinta na damun ta sosai,shes already concluding everything bata damu da sakamakon sa ba..


Bayan kamar awa daya Yana zaune yana waya sai gashi an buga knock a falon sa yake
Sai dai yana iya ganin mai shigowa da shike wall din gaba daya glasss ne ga haske ko ina..


Tana shigowa ta zauna kusa da chair dake fiskantar sa bai daure fuska ba har ya idar da call din ya dube ta a takaice yace lpya?


Sai ta dan sauke ajiyan zuciya ta fito da dan karamin qur'anin ta tace nazo ne kayi min bita tunda baka je ko ina ba...


Sakrcin ta sam baya burge sa amma sai ya daure yace" im busy.
Ta dan rolling idanun ta sigar normal phrase ai nasaba jin wannan.


Bata ce komai ba ta Tashi ta fice minti kadan sai gasu nan sun shigo ita da granny,


Kallo daya ya musu ya dauke kai,.ko zama granny batayi ba tace mahfud why arent you teaching her kullum yarinyar nan sai ta kawo min complain"


Batare da ya kalle ta ba ya daure fuska..murya ciki ciki yace granny na fada mata " am not in the mood am busy..


Cike da damuwan daure fuskan dayayi granny tace busy doing what? Mahfud ko wani ya bata maka rai


Charaf shabnam ta karbe maganan"ehmm grnnny let him be,ai da ba hakan yake min ba now he's alwys just angry at me musamman idan nayi magana akan ta
Ai kuma gaskiya na fada bata iya abinci ba ba ci zamuyi ba..ta murguda baki


Ya hatsala amma sai yayi calming kansa yace
Ohh realy?as what,ke kika haifeta ko ke kika sa ta tayi miki girkin?


If ure talking about someones fault here,i think u shud look at ur self..ko bakisan abunda kikayi ba dabian musulmi bane,Annabi SAW yace kar ka kushe abincin wani idan zaka ci kaci idan bai maka ba just quietly leave it.. how dare you critisise her like that,.? Sa ar ki ce..? Ya daka mata tsawa


Shiru granny tayi ta rike baki a tsakiyan su..


Lokacin shabnam ta matukar hawa sama, akan sarahn ne zaina mata tsawa haka for what?..
Ita sarahn wacece da ba za ayi critsing dinta ba..


Cikin fushi tace ohk naji nayi laifi,but granny u shud also tell him to preach annabi yace ma wancan yarinyar,sabida itama girman kanta yayi yawa "she cant even bring her self down to learn from me, amma bai ji haushin ta ba sai ni?


Maybe thats whay she wud neva learn ufff shes so arrogant and rude a haka zata kare..


Enough, granny ta daka musu tsawa duka..


Cikin masifa tace where is this coming from..lpyan ku kuwa ashe abun naku yafi karfin wasa? Sakarci zaku kawo min


Idanun shab gaba daya suka taro ruwa murya ta na rawa tace grnny ai kina gani shi ya fara,


Yace just shut up shab,ure just 17,just learn to be respectful,sarah ba mate din ki bane and then agidan nan dole za ki bata girman ta..thats all am saying here.


Granny tace enough
Mahfud meke damun ka ne kam.. bazaka bari nayi magana ba..ok kai zakiyi ta haura ma karamar yarinya da surutu ai nima nace ma sarahn ta koya wajen shabnam but she dint"
Amma ni ban bata rai ba sai kai zaka bata naka ran akan shabnam?


Pls dont take sides anymore...
maganan nan ya tsaya haka in kuma laifi kake nema both of them are at fault.


And you Shabnam sarah is just like ur elder sis agidan nan nasan tayi ba dai dai ba,but ai wannan tsakani na da ita ne u shudnt worry abt it ok?
he's right next time idan bata iya abu ba dont critisise her like that,
Kema bazakiji dadi ayi maki hakan ba..
Respect each oda thats why we are family..


Hawaye ta somayi a hankali don bakaramin bakin ciki mai dauke da tsoro ne ya gauraye ranta ba..


tunda take da Mahfud a duniya bai taba mata haka ba sai yau,Who is sarah actually to him? Ta lura tunda ta zo gidan kamar Da ita kawai ya damu,
Ita fa?Ko dan bata fito fili tafada tana son shi ba ne amma gani take ai tunda granny ta na da clue ai shikenan..

Ta yaya za'ayi ta san relatiosp dinsu da sarah
Kuma a yanxu tasan ba wayon da zatayi ta san meye matsayin sarah musammann awajen mahfud..


Take sai ta hada plan,granny tana kan musu surutu ta dago cikin sanyin jiki tace im sorry mahfud, toh kayi hakuri bazan sake ba..ta shagwabe


Murmushi granny tayi ta dan jawo ta kusa ta share mata hawayen ta tace,dats my girl.. comn ya isa haka share hawayen ki shab,
Shima dole zai baki hakuri...


Ta dan kalle sa tace Comn my prince shes apologising,.. baice komai ba ya dauke kansa


anan shabnam ta dada fashewa da kuka cikin kukan take cewa ita zata koma wajen ammyn ta kawai bazata zauna anan din ba, making him feel like an ware ta agidan,...


Dan karamin ajiyan zuciya yayi yace its ok, am sorry too shikenan?


Ta gyada kai a hankali ajikin granny,
Tace to magana ya kare to yaushe zaka koya mata karatun,


Dai dai nan sarah ta hango su ayayin da ta ke karyo kwana tanan tana saukowa kusa


Yace sai na dawo ,yanzu zan fita ne.


Da sauri ta share guntun hawayen ta tace ohhh maybe bayan ishai ko?
Ta yi masa murmushi


Ya rasa wani irin saukin waarewa zuciyan shabnam ke da shi ,yayi ajiyan zuciya yace ok.


Nan suka fice tare da granny tare da masa sallama..


Ko da suke tafiyan su ita ita kadai ta hango sarahn tsaye, amma granny bata ganta ba..


Kasa kasa ta dube ta cikim ranta tace sai na rama abunda yake min akanki, i will surely show you that hes mine and am equally important to him ta dan ja tsaki..


Ita kuwa sarah idon ta nakan sa daganan bayan wucewar sa ta sauko ta same sa,
Cike da fara'a ta ce baka fita ba? Na dauka ka tafi office


Sai da ya koma kan cushion sannan ya dube ta a kasale yace no,im here wani abun ya rike ni


Ganin yanayin sa yasa ta karaso ta zauna daga da chair din dake kallon sa tace inche lpya? U look tense ko wani abu ya faru ne..


Ya dan dago kadan suka hade ido yace babu komai..let me get dress ko tare zamu tafi ne yau..


Ta mike tsaye tare da gwalo ido tace nooooo pls kaje abunka..


Yayi murmushi..a yangace tace take care of urslf hero.. ya mayar mata tare da cewa ohh,and you too heroine..


Nan ta fice ta bashi wuri. ...


Bayan tafiyar sa daki ta koma ta kira catherine suka shiga hira


Ita kanta cath taga sauyawan sarah, yanzu ta dada yin hankali
And most importantly hankalin ta akwance yake tamkar ba abunda ke damun ta..


Haka tayi zaman shiru daga baya ta soma tunanin yadda zatayi ta iya girki, ta lura shabnab bata son ta shyasa bata so tace zata forcing kanta ta wajen ta bare ajisu agidan sam bata son ta jawo ma mahfud abun magana tunda don shi suka karbe ta agidan..


Haka ta shiga tunani wani bin idan ta kammala ibadun ta sai ta shiga food netwrk tana duban dishes da clips ammma is still not enough
Ba lallai bane ta iya yayi dadi kamar yadda take so ta nan..


A haka ta yanke hukunci zata na kokartawa tana yi a hankali ko ba zaiyi dadi ba amma she wll try..


Haka rayuwar su ta kasance,kwana biyu ne kawai da faruwan haka
Ammma sosai shabnam ta soma stalking dinsa


Ba dama kuma yace zaiyi magana sai ta soma nuna kamar maganan ranar ne bai wuce ba,


Haka ya danne zuciyar sa yana bari tana zuwa site dinsa yana koya mata karatun nata every day after ishai..


Fitina da kiriniya yasa bata barin shi sai wajen wani 9 ko 10 sannan zata kama karatun..
Kwata kwata ta sauya shikansa baya gane mata..


Ita kuwa sarah hakan take fama a kitchen but the more she try the more she gets dissapointed


Yanzu ba wanda yake cewa abincin baiyi ba amma shabnam dole sai tayi yadda granny zata fadi gazawar ta..


Kafin anty warda ta dawo gaba daya sarah ta shiga damuwa akan haka gani take kamar bazata taba iya girki mai dadi kamar na shabnam ba.


Gashi a dik lokciin da take tunanin zata ga mahfud sai ta gansu tare sa shabnam din ta takure ta katse ta tsare ko ina da sunan koyan karatu..


Lokaci guda damuwan ta da kishi suka fara shigan ta..she staterd feeling less again


Banda ma yanzu idan taji wani iri ta kanyi addua ko tayi ta azkar amma still tana bada kanta laifin duk wani abu dake faruwa da ita..


Ranar da anty warda ta dawo kamar ma ita akayi sosai ranta yayi dadi..


Ba kowa anan tsakar gidan sai ita don yau granny itama ta yafi cahn wajen mahaifin mahfud a sweden.


Tace sarah fatan kina lpya ko?
Ta gyada kai cike da murmushi tace lpya lau anty am soo happy that ure back..ta dan shafe gefen fuskanta tayi murmushi..


Tace ina sauran toh tunda na dawo banga kowa ba mahfud bai dawo bane...


Ta danyi shiru daga bisani tace inga yana site dinsa shabnam tana tare da shi yana koya mata abu


Anty tace ok,lets go an c them
Nan suka mike tare suka wuce site dinsa..


Shab Tana zaune daga gefe agaban sa sai narkewa take tana rigima baiya ko kallon ta amma bata fasa ba,


Tun da suka dosu nan sarah take jin wani irin bakar kishi na rufe mata ido,haka kawai shabnam ta soma bata haushi

Yana ganin anty ya mike tsaye yana cewa mum yaushe kika dawo?
Tayi murmushi ta amshi warm hug din da ta taho masa dashi tace sit down nima yanzu na dawo ina tare da sarah..


Suka maida juna murmushi,shabnam ta katse su tare cewa welcome mum, da faffadan murmushin ta tace shab sarkin karatu,


Hope ure doing great tayi dariya cike da jin dadi tace yes maamm
Mahfud is here alwys wannan karon inaga sai nafi kowa iya bita a makaranta.


Duka sukayi murmushi amma hakan ya ki bayyana kan fuskan sarah she's just normal..


Yace mata toh tashi kije ki kwanta sai gobe zamu karasa tunda mum ta dawo,


Lokaci guda ta shagwabe ta marairace tace nooo, pls i want to finish it ai anjima zanje na musannam na gaida anty dan Allah ka karasa min... Ta wani langwasa masa wuya tana kirsa da ido


Ita kanta anty warda ta soma gane shabnam tana hakan ne sabida sarah,


Amma sai ta waske tace ok,shikenan za akarasa miki mukam bari muje mu kwanta gobe ma hadu..


Cike da jin dadi tayi murmushi sarahn bata ce komai ba suka fice da anty..


Suna tafiya tayi shiru har suka kai site din anty warda
Lokaci lokaci antyn ke tambayar ta abubuwan da suka gudana da yadda ta yi days din ta da bata nan


Sai dai sam hankalin ta baiya jikin ta sosai sama sama take amsawa
Duk anty na lura da ita sosai


a dan takaice ta kalle agogon hannun ta its 1o.30pm ta sauke ajiyan zuciya a boye


Anty tace lpya kuwa sarah


Tace lpya lau anty i think im sleepy zanje na kwanta..tayi murmushi tace bakomai kije sai gobe zamu karasa hirar namu ko?


Ta gyada kai sukayi sallama ta fita.


Sam sai ta kasa controling kanta she cant help it kwana biyu da shabnam din ke makalkale mahfud a inuwar ta ba wai baya sosa mata rai ba ne..


Sai ta den bi site din sa,
A rabe ta leka ta step kusan minti biyar sannan ta gano cewa har yanzu shabnam tana nan zaune da shi ..


Agogon ta sake kallo kishi ya sa ta sake furtawa ai da granny tace babu kyau na rika kebewa da shi


Just look now wannan yarinyar bazata taba barinsa ba tun karfe 8 har yanzu ai abun ya wuce koyan karatu kuma"


Tana juyawa suka hade ido da anty,.


Kirjin ta ne ya dan buga sai ta sauke kanta kasa
Tana jin kunya..


Anty tace sarah mekike yi anan?
A rude tace babu komai
Sai ta karaso ta leke itama don ta tabbatar ma sarahn ta fahimce ta..


Amma sai bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login