Showing 102001 words to 105000 words out of 165901 words

Chapter 35 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13870

bai san su Ssa danjuma ba suka gaisa da su ummahn da sarah..


Anan ita kuma ummah ta gansu sai taji kirjin ta ya buga cikin mamaki amma ko kadan bata nuna ta gane sun ba


ssa danjuma ya dube alhj nafiu yace sir kamar na so na gane wannnan matar fa ko ido nane?
Yayi magana refering to both of them.


Dayan abokin sa da sai da ya iso kusa ya dada gane fuskan nata sai yace wallhy kuwa fadima? Ko ba ke bace..


Hjya billy tayi murmushin mamakin jin haka tare da cewa eh off cous itace.


Sarahn kallon yadda ummah ta sauke kai tana dan kaucar da damuwa da murumsuhi takeyi


To a'ina ummmah tasan wayannan mutanen..


Cikin irin bewildered suprise ya juyo yace kece haka fadima wai shin ko baki gane ni ba what a surprise,


Ummah sai ta dago da murmushin karfin hali tace kayi hakuri hankalina ne baiya wajen ..


Kwana biyu?fatan lpya


Yayi kwafa jockingly irin look at her, banyi tsammanim zaki mance da ni ba


Anan kuma sai bin su da ido ake..


Yazeed ne ya soma cewa
xcuse me ma dukan su ya wuce ya je serving drink makan sa.


Anan ma sai ga sauran mutanen sun zo
Sukam ba su wani dago fuskan ummah ba so sai suka shiga gaisawa da alhj nafiu da dauran officials


Hakan ya bada ummahn dama na jan jikin ta gefe tare da su ssa


Gashi Sai neman shige mata yake da annoying mamakin sa yana gwada mata ya sha mamakin ganin ta matuka..


Ana cikin haka taro ya kusa farawa..


AmMa hira da dauke dauken bayanan yar jarida amina ya hana su samun sukuni don a duk inda taga an dan tsaya takan so tazo taji me ake cewa don tayi tambayoyin ta..




Cike da nishadi take samun abun da take so sabida mutane ne wanda duniya ta dama dasu a da chan baya so yanzu sun zama kamar iyayen gidan masu mulki da kudin zamanin..


Uhmmah sam bata hankalin ta she is very uncomfortable a ranta badon sabida sarah ba da ta fice anan wajen tuntuni


don Ssa danjuma sai tambayar ta yake abubuwan da bata son tuno su bare jin su..


Sai ya zamto in banda um emm uhm uhm ba abunda take amsa masa da shi..


Yazeed na daga gefe yana lura da komai tare da abokan sa .


Ita kuma sarah da hapsy suna tsaye daf amma ba su da nisa da inda su ummah suka tsaya da ssa danjuma.


Har yar jaridan nan ta zo wajen su aljh nafiu tana shige musu muryan hjiya asma ake ji don itama tana son harkan politics sosai...


Its a mere friendly interview don haka abun sounds normal to them beside suna jin kansu manya yan jarida suna binsu haka yana dada daga musu egon su


Sai suji kawunan su yayi katoto..kowa yana nuna shi wane ne ana dariya..


Anan kuma tambayar ssa danjuma ya dame ummah sai ta juyo tace masa ita zata wuce alaman zata koma wani waje ta zauna...


Yagane bata son magana da shi ne shikuma so yake yasan me take ciki arayuwan ta,meyasa ta bace bata neme sa ba" don haka tana juyawa yayi saurin kamo hannun ta dam tare da sake wani annoying laugh yana cewa habawa fadima ina kuma zakije ai bamu gama maganan ba ko?


Cikin dan dagon murya ummah ta fincike hannun ta tace pls stop it..ka dena sa hannun ka akai na haka..bana so.


Hakan ya sa kowa juyawa sai aka maida kallo akansu...
She was nervous hankalin ta ya dan tashi


Kanta ta sunkuyar da sauri zata bar wajen sai yar jarida amina tayi saurin tsare ta
Da tambayar ko lpy?


Anan sarah ta taso tace ma yar jarida ta kyale ummahn babu komai...


Ta kama hannun ta zasu bar wajen sai ji tayi ssa danjuma ya rike hannun ta again..


Yace ma ummaj wai meyasa kike yi kamar baki sanni bane fadima?


Sai ya kalli yar jarida yace Toh idan ita bazata amsa miki ba ni zan amsa,lokacin hankalin kowa ya dawo kansu


Yace "wannnan da kike ganin ma'aikaciya ta ce
Mun dade da sanin juna
Sai ya fadi akalla tsawon lokacin da suke tare..


Yar jarida tace"interesting
Ta kalli ummah tace amma madam meyasa kike boye sanin ku bayan an dade ba a hadu ba..


Tun kafin ta amsa
Yayi dariya ya ce halan ma kunya take ji don a da da nasan ta ma haka take bata sauya ba..


Evryone got intrested


Sarahh kuwa ta sha mamakin hakan tana so ta gane me ake nufi amma shirun ummah yasa ta a zulumi


Har sauran abokan sa da su hajiya asma da mr rutj sa sauran su suka dan matso kusa.


Anan ssa danjuma ke bayyana musu wacece ummah...


As a long time strip dancer in his club for money....


Sai ya dawo da abun kamar wasa yana tambayar abokan sa ko sun gane ta..?


Da haka da haka ake ta tono maganganun akan sana'ar da ummah tayi na rawan kan karfe..


Wanda ya balain birkita taron sai aka dawo kansu da gulma.

Wasu cike da mamakin jin haka..


Yanzu sarah ta fahimci komai dama chan bata taba ganin ssa danjuma a fuska ba sai a labarin anty sahura....


A ko da sarahn ta lura cin zarafin mahaifiyar ta ake yi anan din sai ta kamo hannun ta afusace zasu fice...


Bai kama hannun ta ba amma sai ya kamo na sarah, yace oh ohh ohhh kece kika girma haka?
Saratu ko?


Eow fadima congratulations gaskiya nayi miki murnan yarki ta girma..


mrs ruht da tuni abun ya mata dai dai tace ai itace ma current WHAR president how sweet..suka yi dariyan kwale




Anan aljh nafiu ya dakatar cewar sa conversation din ya isa haka


Don ya lura da cin fuskan da ake yi cikin zamba sannan asirin ummahn daya bayyana musu gaba daya yasa su cikin shock..sai ake maida shi wasa....


Shi yace kawai suyi abunda ya kawo su.. No personal talks and interviews


Hajiya billy kuwa tuni ta haura sama tace bazaiyu ba..
Dama da guntun tunanin yadda taga sarah ranar kwance kan kirjin danta take kwana


ashe uwarta ma karuwa ce?


Yar jarida da ssa danjuma kuwa sai hidiman su suke na zambar cikin aminci da rayuwar ummah..


Anan yake gaya musu cikin nishadi ai abunda yasa ya damu ya yi magana da ummah don sun rabu ba sallama ne.


Yace tinda ya barta a hannun ogan sa bai sake jin ta ko ganin ta ba sai yau shiyasa ya sha mamaki..


Ummah ta riga ta shiga wani hali...
Haka itama sarahn dake rike da hannun ta


Suna shirin fita sai ta hango yazeed da gwlban giyar hernnersy yana zubawa suna sha da abokan sa..


Takaicin da fushin abunda ya faru da su yasa bata ko damu da hakan ba Daga gefe ta ce ma ummmah tana zuwa


Sai ta wuce ta same sa....
Tun tana isowa yake maida mata murmushi
Mai cike da sarkakaiya..


Tana isowa tace yazeed can we talk for a second?...


Ya kalle abokan sa irin su sa ido su sha kallo this is the moment "


Sai Ya mike yace sure why not...


Cikin rashin jin dadi tace masa she's not happpy that her mom has to be embrassed....meya ke jira da bazasuyi abunda ya kawo su ba she want to leave this place as soon as possible..


Hankalin ta adan tashe ta fadi maganan..ranta yayi matukar baci


Ko ajikin sa sai ma kallon hirar ssa danjuma da yar jaridan yake..


Da Ya zage yana dada tuna asirin ummah
she became his topic of discussion


Out of annoyance sarah Tace am talking to you yazeed what are we waiting for?

Ba tare da ya kalle ta ya ce ,ahah sarah pls relax mana..yayi wata shu'umim murmushi yace oya lets go, nan ya kamo hannun ta da karfi ya jawo ta tsakiya gaban kowa da kowa violently


Sai da kirjin ta yayi dukan tara tara cikin mamaki ta dube sa..


Ummah ne da hapsy suka karaso gaba daya sai wajen ya dauki shiru aka tsaya kallon yazeed dake dada cewa kowa ya bashi hankalin sa anan za ayi maganan da ya kawo su..


Lokaci guda ummah ta matso kusa da yarta ta rike hannun ta aka barsu anan tsakiya..kowa yana kallon ikon Allah..


Meyey yazeed yake shirin yi,?


Sai ya je gaban iyayen sa ya dakata
Ya dubi hajia billy ya ce
Mum dad...
Da ni nace zan auro wannan yarinyar ko
Yayi nuni da sarah,


Amma har zaku amince ni danku kwalli daya a duniya zai ce shi zai auro yar karuwa,marar tarbiya a cheap strip dancer ?
Wait ba ma haka ba she's a pretender and a lier


....i know im just a kid till now amma sai nake ganin my parent and the organisation reputation can not go low to this level"


My familymy parent are honoured and respected..kowa ya san da haka ko..


Ma gulmata tuni duk suka gydaa kai ana bashi vote


Wani dum dum kirjin sarah ya buga kanta ne ya fara sarawa yana ciwo,tana kallon sa cike da mamakin abunda ya fada yanzun..


A hatsale tace yazeed ? Are you insane
What are you saying?
lpyar ka kuwa? nan hawaye masu zafi suka sauko mata..


Ya juyo ya kalle ta yace im saying the truth sarah..
Ban taba kawo wa tarayya na dake zai kawo rashin mutunci da ma family na ba..


Meyasa kika boye mana asalin ki ?why dont you tell us that uwarki slut ce a mistresss for money..


Sai tassss ta wanka masa mari cikin bacin ran da sai da kowa ya razana ...


Cikin kunan rai Tace enough.. dont dare talk about my mum that way..
How dare you.


Yayi murmushi ya daga kafadun ssa alaman bai damu ba yace And you what pain me most ?


Wannan Tsawon lokacin da kika dauka kina nuna wa mutane cewa ke wata kamammiya ce ..aftera all ganan ssa danjuma da ransa,shi da ya kwana da mum din naki don ya bada kudi a cire miki cikin shegen da kikayi...
Im i right sarah bukar?


Ya dube ssa danjuma dake shiru shima yana so ya gane asalin nufin yazeed din
Wajen ya yanke tsittt ana duban su


Wani irin turirin kuka da tashin hankali ne ya bayyana fuskan sarah
She wanna shout it out amma ta kasa


Wai shin meke faruwa ne?mafarki ne ko gaskiya Isnt this the yazeed that says he loves me to death,?


Meyasa ya yau yai saurin yanke min hukuncii akan rayuwata ta baya wanda baida masaniya akai?


Where is the love,where is the promises where is the trust?


Ummah na shiru rike da yarta kana kallon ta kasan ta shiga wani duniyar kunci..


Gaba daya wajen ya dauka da bayanan su anan kowa na mamaki ana cece kuce..


Musamman alhj nafiu daya kasa gane kan labarin amma tabbas maganan shima ya sha kansa


This kind of publicity stunts zai iya jawo masa asarar daraja da girma a'idon duniya


Sai ya juyo ya ce ma yazeed me amfanin yin haka da yayi shi sam baiga dalilin da zai sa kawo maganan nan ba...


Atleast duk sun girma kuma sun mallake hankalin kansu bai dace a kawo personal issure anan wajen ba




Kamar bai san me yake ba yace but dad,this is not about personal issure is all about sarah bukar the most respectable president of our organisation..


tarbiya da nagartan mutanen mu is very important


Mrs ruth da sauran officials suka ce yess haka ne..Yazeed is right
Thy all have right to know her hidden woes kar ta zama musu bakar ashana acikin organisation dinsu


She cant be a public figure at same time a traitor..




Hajiya billy kam dama jira take sai gashi taji abunda bata tsammani..


Abun yayi ma sarah zafi matuka..ta shiga halin bakin ciki da rudani,no one is talking sense duk basu fahimci komai ba daga rayuwan ta na baya



Mrs ruth da mrs asma ba magana sai banbami suke..ana dama nace dama nace.


Da abun ya ishe ta
Ta daure ta ce ma yazeed din what about them?
Me ya ke so ya bayyana mata yau din shin kenan baxai saurareta yaji kan maganan ba ya yanke hukunci akanta kenan?


Ya juya yace yes sarah bazan saurare ki ba"and ni dake ki sa aranki tun farko babu ni dake ke kadai ce,",




ni bani zan aure ki ba dama.. ure not good for me or any one
I cant even embrass my family with u,ure a disgrace to the society
U are such a disgrace to Whar....


Look girl..im soo ashamed of you..
Nayi nadaman tarayya ta dake duk dama na karya ne, i just stay to see who really you are"


ranar da na fara ganin ki i wasnt sure and now dana san ke wacece i cant even stand you.


Yafada cikin idanun ta da suka dade da rinewa jikin ta sai bari yake..


Zatayi magana ummah ta riko ta ta girgiza mata kai alaman ah' a ta kyale sa..


Ummahn dama tayi shiru ne don taji asalin abunda ke ran yaxeed din tun farko game da yarta sarah


Sarahn sai ta fashe da kuka mai sauti mai kuma cin rai..


Gaba daya hankalin aljh nafiu ya tashi amma an masa yawa sosai akan lamarin


Shi sam baiga amfanin abunda dake faruwa ba


So what idan an tonu asirin mutum and why must it be in public


Hajiya asma ne ta riko sa
Tana cewa u have made the right decison son
Dama chan mun ce duk wata mai fuska biyu a organisation din mu bazamu mu kyale ta sai asirin ta ya tonu..


Tirrr da irin wannn zuriar
It shall neva be ur portion..


Hajiya billy nan ta amsa ta soma fade faden yadda ta tsane tarayyarar nasu a cewar ta ai ita kanta ta soma gane wacece sarah


Ashe dama abun daga tushe yake..


Haka wajen ya kwabe kowa na fade fade ana zunde..


An sa su a tsakiya
Ummah na sassaita yarta a hankali,

Sauran da basu san komai ba Duk sun sha mamaki amma sai aka kasa samun wanda zai bi kadin mutuncin su..


Yan jarida kuwa sai aikin su suke Ana dada fito da maganan ssa danjuma
Da mukarraban sa suna amsawa da shike ma ummahn bata yi yunkuri karyata ko ta amince ba


Sai kowa ya sa hankalin sa kan abunda yake ji a bakin yazeed da ssa danjuma..


Abokan sa sai yanzu suke gane game din, so yazeed was with sarah duk wannan lokacin just to put her down and disgrace her da sirrin da ba wanda ya sani game da ita....


What a pity....wasu sun kara yaba masa wasun kowa sun ji takicin abun


Thank god ma babu wasu kananan maiakata manyan ne amma presence din yan jarida da media tamkar kowa yaji ne..


Cike da dauriya ummah ta zo gaban alhj nafiu don ko hawaye bataa saukee ba


Tace alhj ayi hakuri...
Mu zamu tafi....tayi murmushi mai ciwo ta juya ta kama yarta suka fice batare da ta jira amsar sa ba


Hapsy ne ta bi bayan su hankali tashe sarah sai numfashi take saukewa kamar wanda zata cire ranta tsaban kuka


Fitan su ke da wuya jounalist din na sukayi kan su .


Tashin hankali ya sa alhaj nafiu ya haura sama chan office din sa cikin tunani da nazari
Sam baiji dadi ba


Ko ma ba don sarah ba shi kam ya tsane abun da zai taba martaba da mutincin organiisation din sa


Anan daga bakin kofa amina dagani Suke tambayar ummah ko dagaske ne maganan da aka fada ana so aji ta amsa eh ko ta kare kanta..


Wasu sun kuma sun fi bada hankali akan cewa da gaske sarah ta taba yin cikin shege?


Thy know it wll be a great news update idan duniya tasan the most respected and the youngest whar presidnt kamar sarah ta taba wanannan rayuwar..


Zai zama wani babban abun mamaki da darasi ma jam'aan ta..


Shin har mutane zaau sake neman taimako da mafita wajen yar karuwa,kuma itama marar kamun kai?
Har cikin shage fa tayi hmmm


Ummah tana shiru tana jin komai ita dai damuwar ta yatta ce,
Don ana im banda hapsy ba wanda ke tare da su..


Gashi an tsare su da bakaken tambayoyi masu taba zuciya personally wa sarahn


Kamar cewa da ake wani irin tarbiya karuwa zata ba da yarta da har za ta yi ikirarin kare hakkin dan adam da shi..


Wasu ma cewa sukayi da alaman sarah ma tayi karuwan cin ne ta samu ciki...sabida yazeed bai fada part din ba
Sai akace So duk layin su daya da uwarta..


Ko wani dan jarida da yadda yake fassarah silent din ummahn da shi


Gashi ko alaman damuwa da su batayi ba bare kuma tayi musu hawaye
A duk hayaniyan dake wajen idanun ta da hankalin ta yana kan yarta ce tana sassaita ta


Hapsy tayi kuka har ta gaji don ita ke sa security su taimaka a basu waje su fice
A yan jaridan na bazasu hakura ba


Hakan yasa sarah ta kasa control numfshin ta a hannun a hannu suka shigar da ita mota kamar mai ciwon asthma




Hapsy na kuka sarahh na kan tsanan ta nimfashin da alaman bata da lpya
Abubuwa daya sun shake mata hanuar numfashin ta.
Ummah kuwa tayi dauriya iya dauriya bata ko motsa ba


Tin kafin su isa gida ummah ta ce ma hapsy ta taimake ta ta kira mata doctors


Bazata so ta sake barin sarah ta fita ba gidan ba har sai ta samu lpya gudun kar yan jarida su sake takura mata..


Hapsyn ta juyo daganan tayi asibiiti ummah ne ta shigo gida da sarah a daddafe.


Ko kafin ta ajiye ta akan gado idanun ta sun juya sai nishi take tana kuka amma sam baiya fitowa


So take ta bada ummahm hakuri duk dama ba a hankalin ta take ba


Yanzu ne ta fahimci waye yazeed yanzu nee take sanin wacece ita"


Ganii take kamar ba kanta kawai ta cuta yau ba ta cuci ummahn ta cuta marar misaltuwa..


Anan ummah take shafo kanta cikin rarrashi da tausayi tare da hanata firta komai har likitan ya iso


Anan sai da aka daura mata oxygen da ledan ruwa sannan aka mata Alluran bacci










*Yoh ai ga irin ta nan...ai dama nafada miki😹ke asali ma bakiji ne sarah..to ni baruwa na 😹😹sai kiyi soyayyar ai nagani ga mahfud😀 ya tafi ohon miki😹😹.*




*Drop ur favourite coments and votes my people*






*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login