Showing 45001 words to 48000 words out of 165901 words

Chapter 16 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13875

baci ,yau ne rana na farko da taji ta kai har wuya wai shin me matan nan suka dauke ni ne?


haka dai ta cije ta kai karshe tana gamawa tace ta gama..


sauke ajiyan numfashi hajiya asmau tayi tace i hope u get tha in to your skull
.
Budan bakin sarah tace i dont understand maam.
Wht did i have to do wirh this?


Sun sha mamaki yadda ta bude ido tayi maganan sun fahimci ta fara gano me suke nufi da hakan ne..


mrs ruth ne ta dubi hajy sai suka danyi wani irin glance mai dauke da kallon raini da wulakanci..


Kinji Wai bata gane ba ko..


Mmm to zaki gane...ta dube sarah tafada mata hakan a tsime.


Sarahn bata sake cewa komai ba..


Hajya asma tace u can leave now


Daurewa tayi tace thanks...
dan hawaye har sun ciko mata tam a idanun ta




so this ppl are thinking that im worthless har da zan yi tunanin bada jiki na wa namiji kana aiki?


oh ya Allah Ko kadan basu daraja tunanin su akaina ba,and i hate when ppl judge me ...ta fada cikin ranta tana saukowa daga saman.


daga gefen dayan site din mr fidelis yake ganin saukowar ta aransa ya san ba ayai mata dai dai ba, don yasan idan mrs ruth da hajya asma sun hade waje daya sai a hankali..


Sarahn adaddafe tayi aiki cike da tunanin meyasa yau aka bata sexual legal purnishment personally ta karance...
abun ya sosa mata rai sosai...ta tsani abunda zai taba mutuncin ta..


sai wajen 6.0pm ta samu fitowa as usual ita ta raka hapsy waje suna tafiya tana tambayar ta wai shin meke damun ki me yau sarah.


A kasale tace babu komai hapsy, am just tired


Tayi murmushi tace hmmmmmmmm ok, ai yanzu zamuje gida zaki huta so pls chill ok? Nasan duk don kin gaji damu ne


yadda tafada maganan yasa sarah murmushin dole tana cewa " hapsy kenan, kin nace sai kin san ko wani abun aka min to shikenan dai we ll tlk about it tomrw..


anan suka rabu hapsy ta shige motar mijin ta juyowa da zatayi suka ci karo da mr fidelis a gaban ta..






Da kyar ta kwakwalo murmushi tace good eveniing sir,


Bai amsa ba ya mayar mata da murmushi...


yace sarah bukar,ina zaki je haka?


Tace im off sir heading home..


Sai ya dada taku kadan yace are sure komai dai dai ?
Asin kin tabbata kowa ya gama duties dinsa na yau ?


cikin mamakin tambayar tace yes sir ai yawancin ma an tafi gida its late..


Yayi shuru daga bisani yace ok


ta gyada kai a ladabce zata bar wajen yace sarah...
Lets have a word in my office now..


wani dum dumm kirjin ta ya buga da har zata ce nooo sai ta kawar da tunanin..


tasa ranta indai har ka kulla gaskiya tsoron me zata ji?
besides he's only good to her bai kuma taba kawo mata maganan banza ba..


Da wannan tunanin ta ce yes sir ...minti 2 bata kara ba ta biyo bayan sa..


Ko zama baiyi ba yace Mata sit down a dan tsakure ta zauna..


Duk sai ya rasa ya zai gaya mata manufar sa da ita..


daga bisani ya dauko laptop ya kawo ta gaban ta so close jikin sa kamar zai goge fuskan ta da jikin ta..


a dan daddafe ta kauce masa ,yana daddanawa daf da daf jikin ta kamar mai shirin zai nuna mata ko koya mata wani abun amma sai taga wani abun da ban yake yi..


Kamar zatayi magana sai tayi shiru dai...


Anan yayi gathering courage yace yay kikayi shiru kuma sarah muyi tadi mana..


Ta dago ta bashi kallon irin what? Kafin ta budi baki tayi magana yace
Me ya faru ne dazu naji asmau da ruth sun kiraki is there anything serious u can tell me ..
...
Ta danyi shiruuu daga bisani tace no sir babu komi


Yasan zata ce hakan yasa yayi murmushi Yace
sarah kina da saurayi ko?


tace no sir...why?


ya dada yiin murmushi nan ya dago ya dube ta yana bata wani lallausan kallo...yace dama nasan babu ruwan ki kekam,amma duk da haka kinsan hatsari ne babba hjy asmau da mrs ruth su sa ma mutum ido...sabida idan suka kama ka da wani laifin sai Ceton Allah..


tana shiru dai tana binsa da ido...


yace amma kinga idan kina da wanda zai tsaya miki a sama ko da nan gaba kinyi wani abu ba wanda zai ci miki mutunci....


Anan tace but sir,idan har bani da laifin komai bana damuwa da opinion din wani i wll just do my job.


impressive yace, yana jin confident voice din nata dake fitar da kalma camly


Yace sarah kenan,ure a principled lady amma am fraid bazaki kai nisan kwana akan career ki ba
Maganan sa sai ya sa ta sake murmushi tace why not?


Yace sabida kina bukatar uban gida kamar ni,wanda zai tsaya miki achan sama,ehen kin gane ko? Ya karashe da wani irin shuumin murmushi


She was shocked don sai yanzu ta dago sa da kyau
Sai Tayi shiru tana tunani...


Babu kunya sai ji tayi ya dafo kafadar ta da hannun sa yana binta da wani irin kallo, a firgice ta dan turo hannun zata mike tsaye ya maida ta da karfi yace"sarah ke ba yarinya bace kuma nasan kin fahimce ni zan taimake ki sai ki taimake ni...
and done !!ur career is safe har abada..


Wani dan banzan murmushin takaici ne ya kufce mata " tace like seriously sir? Ta dan yi tsaki ta mike ta dube sa"Amma ka bani mamaki...ta dada dan jan tsaki... im sorry im not the type sai anjima..


jakar ta ta dauka zata fice agagauce, bai motsa ba amma sai ya daka mata tsawar come back here sarah..


ko ta kula ta kama hanya shiru a hujajan ya zo ya jawo ta da karfi...


Cikin bacin rai ta budi baki zatayi magana yace ke wai tunanin ki duk abunda nake miki a banza ne? I tot ure smart,...Just imagine how i made you above safeenah gaban kowa da kowa amma wai har ni zan zo miki da abu kice bazaki yi ba? Muryan ta har na rawa tace ohhhhh dama abun kenan? But i neva asked you to help me sir...this is WHRA we r ppl of respect and diginty sabida haka babu ruwana da wannan kai kasani,...zai yi magana ta dakatar da shi" idan kuma kace zaka takura min im sorry will have to report you..


Yayi dan karamin dariyar gadara yace wollah yaro yaro ne,ai na dauka ke wayayyace ashe bakida wayo,we cant keep talkimg like kids kije nabaki nan da 2 days kiyi tunani ki kawo min kanki nan ya ajiye guest house card dinsa ...yayi wani shuumin murmushi " yace take it and use ir wisely,if not zaki ga abunda zan miki..mark my words.....


Ko amsa shi batayi ba ta hankade hannun sa zata bude kofar charaf suka yi ido biyu da yazeed daf da daff ..


Gaban ta ne yayi mummunan bugu sabida Kallon kallon da yake binsu da shi alaman yaji
kaf abunda su kace..












*OFFICIAL CATTY*
[2/23, 23:51] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*


_PAGE 14_


Mr fidelis ya dan tsorata da ya ga yazeed a wannan lokacin haka itama sarah Tasha mamakin ganin sa..


Amma da shike ranta abace yake sai tayi yunkurin rabewa ta gefen sa zata wuce tayi gaba abunta...


Amma sai Ji tayi yace "wait,hold on'
Sai naji kamar ana sa'insan baraza anan ko dai kunne na ne?


Dim ta tsaya sai dai bata juyo ta kallesa...


Mr fidelis kuwa har zufa yake sabida shikam ya san yazeed gaba da baya duk dama a matsayin uba yake masa amma shikan sa tsoron taurin kansan yake ji wani bin


Ya dada gyara tsayuwa ya dube su baki daya yace no answer? Mmmmm


anan sarah ta juyo fuskan ta a daure tace its nothing..ure mistaking.


Wow....yafada jockingly har yana tafa mata.


Yace"a matsayin ki ai Na dauka baki karya,mrsss sarah bukar...ai ya juya ya kalle ta sa kyau


Zatayo magana ya dakatar da ita da cewa look don't be scared of anyone"
ai naji duk abunda kuake fada ma junan ku
Nan ya maimaita musu conversation din na su kaf tamkar tare da shi sukayi maganan..


Yana yi ne cikin hikima yadda zai bada sarahn wani impression cewa shi din zai iya tsaya mata ya kare ta Daga sharrin mr fidelis tunda yaji abunda yake mata barazana akai...


You disquist me ..Yace ma mr fidelis..
ya juyo ya kalle sarah yace cmon lets go is not safe here.


Taji dadin hakan aran ta sai Ta juya shiru tabi bayan sa suka fice


Shiru ne ya ratsa wajen har suka sauko ta kasa tare bata bude baki tace masa ta gode ba .


hakan nan shima ya basar yayi gaba zai shige motar sa...


Abun sai ya dan dame ta kadan ga dare har ya rufa ana neman bakwai saura wajen ya dada yin shiru...


Ganin ya basar yana kokarin shiga car dinsa yasa itama ta sa hannu ta bude nata motar ta shiga,
tana danna key yayi karar tashi sau daya sai ya kashe kansa..


Haka ta cigaba tana kunna motar yana mutuwa dakan sa
Tare da bacin ran abunda ya faru yanzun sai ta kife kanta cikin motar tana jimami,


Batayi aune ba taji an yi knock daga waje dago kai da zatayi tayi arba da kaykkwar fuskan sa ta glass daff da daff yana mata alaman lpya kuwa?

Shiru tayi tana binsa da kallo a gefe da shi taga motar sa a bude tana diri alaman yazo fita ne ya tarda ita anan tana fama...


Dama bata masa godiya ba sai ta sauke glass din car din ta batare da ta fito ba ,...


Yace whats wrong ?


da har zatace nothing sai ta ce masa motar ta ne baiya tashi bata san meya faru ba,


Ba bata lokaci yace mata bari ya gwada ya gani..
A Duk dama ta kawo maganan ya bari kawai zata nemi abun hawa ta karasa gida amma hakan ya dauke kai kamar baiji ta ba yayi insisiting sai ya duba ya gani tukun


Ataikaice shima ya karbe key yayi yayi motar ta tashi taki,
Har karfe 8 ya shigo yana neman gaucewa ga kirar ummah ya dada sa ta cikin zaguwar ta koma gida
...duk sai ta tabi ta damu
Gida kawai take so taje


Yazeed kuwa Ko ajikin sa sai dada bude bude yake yana latsa motar kamar bai ga me take yi ba...

Ita dakan ta ta gaji tace masa ko zamu bar motar anan sai gobe da safe a duba kar na bata maka lokaci..


Ya dago calmly cikin nitsuwa yace ah'a toh da me zaki tafii gida kenan,?
I think is not safe by this time ki hau wani abun hawa...


Tace i know..


yayi saurin cewa can you wait lemme get the mechanic toh...


Tace ahhhhh No no nooo kabar shi kawai,mmmm ahmmm idan bazaka damu ba you can pls take me home..


Furta hakan da tayi sai ya bashi mamaki, baiyi tunanin zata ce haka so soon ba duk dama shi din yayi playing words dinsa ne don ta nema taimakon sa da kanta..


yace sure" yayo karamin murmushin yake..


haka ta shige motar sa suna tafiya kowa ya dauke shiru tamkar ba mutane ba har ya kaita kofar gidan su wanda tuni ya riga ya sani,..

Tana cewa here,ya ja tsaya ko kallon ta baiyi ba amma ita ta dube sa..


Tana so tace ta gode amma ya dauke kansa sai ta sa hannu da wayo zata bude motar kamar zata fice yana jiyowa a tare suka ce ma juna "thanks"


Murmushin yake ne ya biyo baya bai sake ce komai ba,siririn muryan ta ya kuma cewa nagode sosai....ya gyada mata kai..
minti 2 bata kara ba ta shige cikin gida..


murmushi yayi ya jiya kan motar sa ya tafi zuciyar sa cike da tunani kala kala..


tunda ta shiga daki tayi wanka sallah kawai tayi ta haura gadon ta ta dan huta daga bisani ta je ta same ummahn suka yi magana


sai dai bata fada mata meyey faru tskananin ta mr fidelis ba...sai wanda ya faru tsakanin ta da yazeed akan mota..


Washe gari da safe ko da ta isa wajen Aiki bata ga car din ta anan ba...


ita da hapsy ke zagaye suna neman securities suji ina motar ta ya shiga gashi har tayi magana da mechanics.


surutu hapsy take yi tana cewa to wa zai motsa motar da bana shi ba mswww maybe sun dauka ko charity zaki bayar...


itako sarahn tuni hankalin ta yakai bakin gate ganin motar nata me ake shigowa da shi gar gar kamar bashi ba..


tace ke hapsy dubi cahn,isnt that my car?


hapsy ta bude ido cikin mamaki tace lallah ga barawon nan...


Duka sai suka taho wajen wanda ya shigo da car din yana kokarin parking


mechanic ne sabida uniform ne ma ajikin sa yayi musu sallama yace yana neman mrss sarah bukar,tace nice..waya baka wannan motar.


yace nima aika kawai aka bani na kawo oga na ne aka bashi aikin gyaran ta tun jiya da daddare ne..
But yace min daga nan yake..


Har hapsy zata fara masa tambayoyi sarahn ta katse da cewa
tohh thanks, ta karbi makullin suka wuce..


suna haurawa sama lokaci guda ta daure fuskan ta,


Hapsy tace meyey hakan sarah ?Ai da kin bari mun tambaye shi Nifa bangane komai ba...


Sarahn tace hapsy ina son nasan waye ya gyara min mota na ne kawai yanzu
kinsan wani abu kuwa i dont trust anyone anymore...


Maganan nata yasa hapsy ta dago ta kalle ta ta san dole akwai wani abu..


Office suka shige inda tasa sarahn ta bata labarin komai da ya auko tsakanin ta da mr fidelis da kuma yazeed ajiyan


Tace kin tabbatar da maganan da nake fada miki na cewa bana bukatar taimakon kowa a rayuwa ta ko hafsat?
i mean ki duba ki gani kowa fuska biyu yake daura ma kansa...


Da kyar na samu na fita a tarkon mr fidelis a saukake wannan kuma kinga shima zai fara draman sa i dont think i wud like it ko da wasa...
a dole zan tsayar masa i dont need his help


Hapsy ta jinjina tayi ajiyan nunfashi tace haka ne sarah dama, sanin halin mutum sai Allah...


But amma yazeed da girman kan san nan? A gaskiya yadda akace baya shiga hidiman mutane yasa nake tantama..


U know what sarah ni dai zan baki shawarar ki fara tuntubar sa kiji ko shine ya kai motar gyara kafin ki yanke hukunci,
Dont be hasty in making decision wannan ba halin ki bane..u need to relax


Ba tace komi ba ta dan jingina da chair,"mahfud ne ya fado mata aranta lokaci guda sai ta shiga mumumman jin bugun zuciya da tsananin kewar sa.


har bata san sanda hapsy ta gaji da surun ta tayi waje ba..


bayan kamar awa 4 ta fito da file a hannun ta zata wuce kicibis sukayi da shi inda suka watsa ma juna kallon Kallon...
Anan ma tare suka furta "sorry"


Sai ta tsinci kanta da kasa tambayar sa duk dama dazin da zafi zafi ta dauki abun...


As usual bai bada kai ba har ya juya zai tafi, tace emmm excuse me?


Ya juya a nitse ya dasa mata killer looks dinsa mai dauke nunfashi..


Ta fuske tace" i mean not to offend bt kaine ka bada mota ta gyara?


wani irin karkace kansa yayi irin what? Me kike cewa..


tace this morning nazo ban ga mota ta awaje ba, kuma nasan kai kadai kasan da abunda ya faru, but a mecahnics brot it back yace wani ya bashi ya gyara from this org....
So pls are you?


cikin rigima da jan aji yayi furzan iskan irin ai shikam ma ya mance da hakan Ya faru sai ya dube ta yace"no,bani bane..


And besides indai jiyan ne ai ba ke da ni kawai bane a building din nan others too....so Plz can you excuse me,


kaiwa nan ya juya yayi gaba ya barta anan tsaye tana binsa da kallon mamaki..


"Ohh mmm yana nufin kenan mr fidelis ya kai min gyara ko me,? msww rainin hankali kar ma kafada mana...nan itama ta juya tayi gaba abin ta..


Haka rayuwa ya kasance kwana biyu sosai abubuwa suka sha kanta..


gashi yanzu boro boro ta ke fuskantar barazana daga hajiya asmau mrs ruth, fiye da yadda safeenahn take bata..


Don tsakanin ta da safeenah sai dai ta gaya mata maganan banza mai shake da kaskanci da barazana wanda bai ya tasiri sabida sarahn bata ba da kai sosai a wannan fannin..


Sosai ta maida Hankalin ta wajen aikin dake gaban ta har ta gama da ofishin mrs fidelis


nan tayi sashin hajiya billy da mr president wato mahaifin yazeed shima ta gama tsaf babu matsala don sune suke dealing da harkan industriliast na business din ta a wannan competition din..


Sai dai anan ta dada gane halayen yazeed da kwarancewar sa don dukkan aikin da za a koya musu da training din da zasu yi putting
Shi ake sa shi ya musu training as a professional business tutor.


duk yadda takai da dauke kai da rashin nuna tana kula da kwarewae sa sai daya ci tura sabida sosai yake playing zuciyar ta cikin hikima inda dan dolen ta zata ji ya burge ta..


Theres no daubt that he is smart and intelligent
Don har wata rana in ta dube shi tana tuno da mahfud din ta,


Iya sace zuciya da kalamai ,Shan qamshi,dauke kai da miskilanci.he claims he does everything out of free will babu wanda yake sa shi yayi ko ya bari..


Ko safeenah moh ma tayi tayi ta rika nuna wa cewa ita ta daban ce awajen sa amma broadly and maturely yake dakatar da ita agaban kowa da kowa...
Musamman gaban idon sarah,..
A cewar sa theres time for evrything dan dolen ta ta nitsu ta dena daukar kanta sarauniya a cikin hall din a duk lokacin dayake musu training


sai yanzu sarah take kawo wa maybe duk wani taimakon da ya mata akan mr fidelis ranar bai dame sa ba kawai yayi ne don ya san darajar dan adam kamar iyayen sa...


A hankali take jin ya burge ta,so professtional streak,He is just the type of man she want amma ko kadan bata kai abun zuciyar ta sabida gudun rainin shi...


Hutun kwana uku aka bayar,daganan aikin ta na karshe zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login