Showing 72001 words to 75000 words out of 165901 words

Chapter 25 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13850

jacket din a dan gifts bag zata kai masa sai ji take ai bai zo aiki yau ba yana gida.


Ba yadda ta iya haka ta dan ari lokaci cikin sauro ta wuce gidan sa
Duk ta sa A ranta da niyyar sanin meya hana sa zuwa yau da kuma sa niyyar bashi hakuri akan rigar sa .


Gidan da zata je yau ba shi bane akayi jinyar sa
Its seems like this is his private addresss very few ppl suke da shi


So tana isa kwalliyar ta ta duba ta gani da kyau sannan tayi horn aka bude ta shigo.
.
Batayi mamakin ganin simple mansion din nasa ba dama ance mata ba waje daya suke zama da parent dinsa ba duk dama har yau bata taba zuwa gidan iyayen nasa ba.

Cikin yaba salon tsarin nice and simple struturen gida ta sauka tare da amsa gaisuwan mai gadi.


Tace sir yazeed yana ciki? Pls kace masa yana da bakuwa


Mai gadi ya amsa da to ya shige ciki,
Can wajen wani 5mints ya sake tahowa yace mata ta shigo bai ya jin dadin jikin sa .


Nan ta farga da jin haka ta kamo hanya tana bin bayan mai gadi wanda ya mata jagora cikin hadadden tsararren bedroom


Zaune ta hango sa akan katon royal bed wanda yaji shiny white bedsheet da throw pillows


Light yellow armless sheet ya sa da dogon wando


hannun sa da kafafun sa duk suna cikin soft duvet din yana duban ta fuska bayabo ba fallasa.


Tun kafin ta iso kusa da shi,ya ma mai gadin ido akan ya basu waje.


zuciyar ta sai bugu yake, amma sai ta dauke akan face din ta ta zauna a tsakure tana binsa da ido
Cikin sanyin murya tace sannu,ya jikin dai


Yayi dan karamin murmushi yace .am surprise you here?


Tace ohh yesss, dama naje office ne aka ce baka zo ba ..msai ta dan yi shiru daga bisani ta dago gift bag din ta kawo kusa da shi ta ajiye tace here is your jacket
Kayi hakuri duk laifin ummah ce i cundt get it ealier..


Yana jin ta ,sai ya dube ledar yana bada friendly glimse yace "lallai anyi haka ai ni har na mance ma
Anyways thanks.


Tace bakomai...U dint come to office today ko jikin ne? Hope all is well ..
taa tambaya kamar bata sani ba.


Ya dada motsawa kamar wanda zai mata bayani sai ya sake kara kamar ya fama ciwon sa


Sai ya soma ya tsime fuska yana washhh asshhhhh a hankali cikin jimamin da radadin zafi


"tausayin sa ya sa Ta taso kusa da shi tace lpya kuwa?
Sannnu sannnu..hannun ke ciwo har yanzu ko? im very sorry let me get you some medicine.
Ta juya a dan rude tana duba pain relivers akan table.....


Shikuwa sosai yake rike da hannu yana wash washh yana narkewa kadan akan pillow


Har Allah ya sa ta gani ta bude ta ciro kwaya biyu, ta taho har bata san ta zauna daf da shi ba ta mika masa ta dauko bottle water ta ce ga shi nan you can take it ...sorry...


Ya karba da kyar sabida hannu daya ne kuma ya kasa motsa dayan
Haka ta kama masa ta taimaka masa yakai ruwan baki tare da maganin


Fuskan ta cike da tausayi da damuwa take kan jera masa Sannu, shikuwa ya riko hannayen ta gam da nashi amma sam ya ki bari su hada ido
Sai kurban ruwan yake a hankali..


Bayan ya sake ta maida cup din kan table ta juyo, tana kallon sa tace " Allah ya baka lpya ai bansan hannun bai warke ba har yanzu..


Cikin murya mai duke da nishi Yace its ok,ai ina samun sauki kawai
Na dan fama ne jiya da daddare.


Tace sorry,u need to rest then ...kar kana fama shi.


Ya gyada kai innocently yace yes.. ganin zata tashi kusa da shi ya sa ya sake kai hannun ciwo...


Kamar Yana so ya jawo gift bag din wani kara ya sake sawa wanda ya firgita ta ta sake juyowa tayi kansa tana tambayar sa lpya?


Da kyar ya dago cikin radadi ya girgiza kai alaman ba komai


Amma sai ta lura kamar abu yake bukata


Ta dan dafa sa kadan ta maida shi kan pilloww sai nishi ya ke saukewa a hankali,yana kallon ta zuciyan sa cike da farin ciki..
Amma fuskan sa in banda radadi ba bun da yake nuna wa


Tace please tell me if you need anything kar ka sake fama ciwon ..


Dagan gan ya sake kawo hannun ciwon Yana so ya mika kamar zai nuna mata wardrob dinsa da sauri ta daura nata akai soflty ta sauke masa kasa cikin kulawa.. jin laushin hannun nata ya sa shi saura kadan ya lunshe idanun sa amma sai ya daure


Cikin sanyin murya mai dadi Tace me zan mika maka


Ya dube ta a kasale yace jacket din a wadrob..sanyi nake dan ji


Ta juya zata tashi ya riko ta kadan, yace barshi kawai use this one kawai ya mata alaman jacket din suit din data kawo masa.


Yadda yayi magana ta gane maybe baya son ta bude masa collection dinsa ne sai ta tabe baki
Ta bude wanda ta kawo din ta mika masa


Yayi murmushi ya shiga kokarin sawa da hannu daya kamar baisan wata tana zaune daf da shi ba,
Sai fama yake yana murda fuska har ya sa hannu daya..


A dai dai nan aka bude kofa amma dukan su basu sani ba,


Ganin yana ta kokuwa da rigar yasa Sarah ta karbe dayan hannun tace lemme help you,
sai ya dube ta amma bai ce komai ba,shi dai ya sake mata amma bai daga hannun sa daga nata ba


Tare suke sakawa shiru yana duban ta tana kan taimaka masa sai shakar nunfashin juna suke..


Harde hannu safeenah tayi cikin wani irin yanayin kishi ta na kallon duk wani sirrin kallo da suke watsa ma juna.


Tana kammala sama sa sai suka dan yi murmushi a tare ,a dai dai zata maida shi kan pillow suka jiyo gyaran muryan ta mai kauro a bayan su..
#surayyahms










Meela adeel da
ummarfat ta zbi am so grateful guys
zee ta zaynab bawa fa
Then aeshfareeda im grateful.






*Official cat*
[2/24, 06:49] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_For you_
_Members Surayyahms_ _novels..taskar_ _surayyahms and fans_ _page_






_P22.._


ganin safeenah yasa
Sarahn ta mike a dan tsorace ta bar gefe da shi daga kan gadon duka Suna bin safeenahn da ido,...


Wani irin kallo take binsu da shi wanda Kunyar sa ya sa sarah ta sunkuyar da kai..


Safeenah tace ehen? So what now.
Yazeed meye wannan yarinyar take yi anan takara she a zafafe cikin dan karamin tsawa....


dan karamin tsaki yaja cikin miskilanci "Ok now...Just dont start...ya tsare ta da cewa shima tare da daure fuska


Sarah kuwa sai ta kasa cewa Komai ita dai tana tsaye tskanin su


safeenah ta taho tace kace i shundnt start?toh Me zan fara wanda ya wuce wanda kuka riiga kuka fara kai da wannan..?
I knew it ...ure cheating on me da wannnan yarinyar..i just knew


Kuka ta fashe da shi cikin kukuni tace nasan ai dama zaka koma son ta tunda ni yanzu bani da komai ita ce take da shi..


Sarah zata yi magana ta dakatar da ita da hannu..tace kimin shiru ni ba dake nake yi ba.


A dan dame sarahn Ta juya a nan ne taga yana famar kwkuwar tasowa dakan sa da kyar yana lallaba hannun sa kamar dagaske..


Kusa da su ya iso, yace whats the problem now,haba safeenah,
Matsala ne mutum ya zo duba ni,beside abu na ta kawo min and nothing more


"Ohhh ai nagani kuwa ta kawo maka abunka har cikin gida,har dakin ka.. thats why she is right here on your bed dressing you...ta watsa masa harara "who are you trying to foool? Huhhh


"Ganin abun zaiyi tsanani ya sa sarah ta shiga tsakiyar su..tace pls safeenah ya isah haka.


Dagaske ne Nazo nan ne kawai dan na kawo masa rigar sa
And nothing more


What you see there was nothing hannun sa ne ya hana sa saka rigar shine na taimaka masa as he was feeling cold..

Dan Allah ki fahimce ni ,lets end all this i dint come her for anything,kar ki dau abun da wani manufa..pls safeenah


Safeenah kuwa ko jin ta bata yi Hannu ta sa zata ture ta daga gefen ta,yazeed ya yi saurin bugewa Wanda hakan yasa shi sake sake wani uban kara..


A take Duka suka yo kansa a tare amma tuno da abunda ya ke faruwa yanzun yasa sarah ta dakata ta bari ma safeenahn ta riko shi


Baiji dadin hakan ba sai ya buge hannun nata cikin fushi,cikin ransa yace duk ke kika jawo u just ruin my peace here,
Suna dagiwa
"Sarah ta ce enough,dan Allah ku bari lets make things clear now


Dago safeenah tayi, tayi mata nuni da jacket din jikin sa sannan ta bata labarin komai da yafaru tsakani da Allah har aka kawo wannan lokaci.


Tace Kiyi hakuri thats not what i mean with him wallhy bazan taba shiga tsakanin ki da shi ba.
I told many times babu wannan tsakani na da shi i swear..


Safeenah na shiru kamar wanda take jin abun amma zuciyar ta wani abu daban yake aiyanawa


So yazeed ya kwana daki daya da sarah ranar shine yayi shiru bai fada ma kowa ba har ita?




Wani fushi mai tattare da bakar kishin ya sa ta fincike hannun ta daga jikin sarah..ta juya mata baya alaman bata yarda da ita ba..


Sarah dake cikin wani yanayin har zata sake bin ta tayi magana yazeed yace stop sarah ya isah haka nd please can you just leave us alone for now?
ta juyo ta kalle sa cikin mamakin jin maganan sa.
Amma sai ta gyada kai tace ok ..
Cikin sanyin jiki ta dauki bag din ta ta wuce ta basu waje..


Fada ne sosai ya tashi tsakanin su.


Musamman da safeenah ta haura masa akan boye mata da yayi cewa ranar sun kwana daki guda da sarah ...


Shima sai ya kasa hakuri duk dama thats what he really want har cikin ransa yana so ya fara playing game dinsa da sarah
So baya son abunda zai shigo tsakanin su
Sai ya haura shima ba wanda yake sauraran juna...on top of thier voices


A ranar suka yanke hukuncin rabuwa da juna
Cikin fushi...
Kowa yayi hanyar sa.


Sarah kuwa ta damu matuka wanda har ya so ya nuna akan fuskan ta


Amma da shike kauyen da suka je babu netwk sai ta hakura da shaukin son ta kira sa taji ya ake ciki


Nan dai Ta hakura tayi concentrating kawai akan aikin ta..


Kwana uku ya dauke ta anan suna zaga kauyukan dake gefe da kauyen su.


Sai dai abun mamakin shine har yanzu bata samu mutum daya daya gane ta ba..




Duk dama ta gane mutane dayawa Sosai
Musamman mahaifin sageer..


Sai gashi kuma Allah ya daura musu kaunar ta
Kowa na haba haba da ita


Ita kuwa Sosai take tausaya ma yadda rayuwan su ya dawo duk dama bata shiga asalin kurwalan ba.


Amma Da ga ganin dai daidai kunsu kasan suna cikin wani irn iftilain rayuwa..
Abun a tausaya,a cewar tsohuwar dake gefen ta
Ai yawancin wahalar su ya fara ne daga lokacin da mutanen kauyen kurwala suka soma hijra suna shigowa sauran yanki sabida yawan gobara ,iska da zinace zinace da ya addabe alumann ya kuma zamo koma bayar arzikin su da zaman lpyar su.

Sarah Tasha mamakin jin hakan,amma sai taji bata ma bukatar ta san meya jawo musabbain shigar su wannan hali..


Haka ma bata ko kwatanta tambayar ya rayuwar yan uwanta da bangaren ubanta yake ba bare kuma baba babaji..


Ko da ta cika kwana hudu anan sai ta bayyana ma sauran agents cewa bazata je kauyen kurwala ba,sai dai suje su dawo
Amma bata fada ma kowa dalilin hakan ba


Haka kuwa sauran agents din suka je,
Gashi yan kurwala sun saka aransu zasu ga sarahn da suke jin labari a redio da talabijin ido da ido


Da shike suna cikin ha'ula'in matsi da neman taimako fiye da kowa ni yanki sai suka sa aransu idan ta zo dole zata tausaya ta kawo karshen wahalar su..


Amma ina,sai akayi rashin sa'a da sannun ta taki sam ko taka wajen batayi ba.


Haka kuwa aka gama da yankin kurwala babu wanda yaga idonun ta..


Kwana biyar kenan tayi anan kafin suka shiga shirin dawowa


Itakam Dama Allah Allah take ta shigo gari ko dan ta ji labarin abubuwa dayawa data tafi ta bari


Musamman tsakanin yazeed da safeenah.
Gani take kamar bata kyauta ba..


Amm her hrt was pure ita dai tasan tana jin ta kyautata masa amma sam bata da niyyarsa wata alakan so tsakanin ta da shi...


Sai dai duk da hakan amma Wani lokacin idan ta ganshi sai taji bata gane komai..


A bangaren sa kuwa har ya sauya takon sa,yanzu safeenah da shi suna matsayin rabuwa so rayuwar sa kawai yake playing yadda yake so..


Har sarahn ta dawo office akayi report akayi komai cikin nasarah amma basu samu damar tattaunawa da shi ba..


Sai da ranar hapsy ta bata labarin cewa ai safeenah ta bar nigeria sabida taji mrs asma tana habaicin an raba ta da yazeed..


News din sai da ya doki zuciyan ta lokaci guda ta shiga shock tana bin hapsy da ido..
Kar dai sabida ni suka rabu?
Ta kawo aranta ita kadai tana tunani..


Sam abun sai bai mata dadi ba,gashi too late for her ance safeenah ta riga ta tafi, ya za'ayi ta shiga maganan har su sasanta?

Sai ta shiga halin rashin jin dadi da tunani, at the same time tana lura da mood din sa


Wanda yake nuna mata babu komai besides yanzu kam ma ya dada dawowa normal da aikin sa kamar yadda ta san shi ada chan


Da shike matsayin su daya ne so kusan kowani time suna haduwa suna tattaunawa sai ta lura kamar yana kaucewa baiya son ta tambaye shi
Komi game sa last haduwan su kafin ta ke kauyuka.




Ranar da yamma bayan ta gama duk abunda zata yi ta tattaro file din zata kawo masa kamar yadda ta saba
Daga bakin kofar take jin shi da abokin sa


Suna tattaunawa akan rabuwar su da safeenah..


Anan yake bayyanawa frend dinsa cewa eh lallai kowa yayi hanyar sa sabida safeenah taki kwantar da hankalin ta ta yarda da shi har yanzu..


Sai ta lura a yadda yake maganan kamar aransa yana kaunar safeenah amma he did secrifice the love for the sake of peace...
Dan hankalin kowa ya kwanta


Lokaci guda taji zuciyan ta ya kamu da tausayin sa, hakan ya sa bata shigo ba ta juya abun ta


dan hutun weknd din da zasu shiga take tunanin yadda zata tsara shi inda zata samu damar gaya ma yazeed abubuwan dake ranta


Sosai ta qudirah zata warware masa intention din ta akansa idan ba haka ba bazata dena jin nauyin cewa ita take kawo silar faruwar abubuwa dayawa a rayuwar sa ba..


Hakan ya sa ta shiga tsara ranar date da kuma maganganin da zata gaya masa ko da zata samu sauki aranta..


Bayn sunje gida a daren yana kwance sai ga shigowar tex din ta,


Ta sa masa venue da time amma bata fadi musababbin haduwar nasu ba,


Baiyi kasa agwiwa ba ya amsa gayyatar nata a ransa batare da ya nuna mata yama ga tex din ba..


Haka itama bata sake neman sa taji ko ya gani ba ,


Har ranar lahadi da misalin karfe 5.00 na yamma sai ta shirya cikin simple atamfar ta dark blue da fari,
She looks difernt sabida aikin ta baiya barii ta sa su akai akai..


Wajen wani cool down ta zauna wanda akayi shi domin zaman mutane biyu anan ita kadai tana jiran isowar sa


Sai gashi Minti 5 da lokacin data bada ya iso cikin sigar kananan kaya tshirt red da jean kafar sa ya sha tsadadiyar sneakers mai dauke idanu,


amma sai bai bari ta gansa ba har sai da ya gama daukar 20minutes yana kare ma halitttar ta kallo, yana yaba tsantsar kyaun ta aransa.


Lura da batayi odering komai ba yasa ya je ya dauko coool ice ream packs guda biyu fari da pink ya taho dashi,


Bata hankara ba kawai sai taji mutum ,
Yana zama kuwa ya sauke mata wani irin lallausan murmushi ya mika mata nata pink,..


Yace im late ko?


Ta dan sauke ajiyan zuciyan bayan kare masa kallon datayi tace,thanks for coming....


Yace babu komai, ..dan shiru ne ya ratsa wajen duk sai ta kasa tabuka komai ta shiga wasa da spoon din ice cream din batare da takai bakin ta ba..


Yana lura da ita shima sai yayi shiru,..amma shi yana zukar abunsa daga bisani, ya dago yace sarah, lpya kuwa?


Ta dago a hankali suka hade ido, ta sauke ajiyan zuciya ta dube sa
..cikin sanyin murya tace
Hakuri na zo na baka yazeed..
Nasan na shiga rayuwar ka and im not happy about the way things are turning out..


Dan Allah ka yafe min,har cikin zuciya ta bana nufin ka da sharri sai alheri...ta dan marairace,kirjin ta ne ya shiga budu a hankali


Sai yadan jinjina Ya dan kalle serious face dinta, yace hakan kike tunani?
Amma ai ni bance kin min komai ba,sabida baki min ba..whats all this for?


Tace,hala hakan zai iya zamo wa gaskiya a wajen ka amma nikam im feeling guilty about many things
Idan kuma ban fada maka na baka hakuri ba i wont be at ease..


Yace kamar me kenan?
I think we are good belive me bani da wani matsala dake..
U did notthing wrong sarah


Look, my life is normal kamar yadda nake yinsa a da ,so dont stress urself with worrying abt anything..


Cikin daurewa ta cije ta kalle sa eyeball to eyeball tace no ure not saying the truth,
Ur life is not normal now.


It cant be normal witout safeenah, evrything is not ok witou love,and im feeling quilty about that


Zaiyo magana tace naji duk abunda ya faru yazeed pls dont deny it.


Fata na kabani dama na gyara abunda na bata.can you pls get back with her?


Wallhy ba nufi na na raba soyyayr ku ba,da nasan zan zo ranar haka ta faru da banzo ba.


Amma yanzun a shirye nake na maka alkwarin duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login