Showing 6001 words to 9000 words out of 165901 words
Chapter 3 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt
yau din nan da safe ta zo da ita ma ake faman debe miki albarka agidan babaji....
Wani dum ummah taji,har kanta na sarawa take ta sa hannu ta kare zuciyan ta dake nemen fashewa da firgici da rudani...tana maida nishi sama sama tace"
Amma meyasa zaiyi hakan? Kai larai gaskiya uhm uhm ban yarda da maganan nan ba, to meye ribar sa in yamin haka?
Hmmm gambo kenan
Ashe bakisan waye babaji ba,ke bakuwa ce a sanin halayaen sa...in kinga haka ai ya gaji dake ne tmyake neman hanyar rataya rayuwar ki don ya maida ki Allah sarki kamar yadda yake ma sauran mata..
Toh wallhy maza gwara ki koma yanzu akan kafufun ki kafin ki hau tarkon da ya dana miki..
ni dai kinga tafiya ta..
Umma ta dade tana jimami da magagin zafin abun aranta take ta kamo hanyar cikin dare zuwa gida.
Kafi nan, lokacin da baba babaji ya tuso ni agaba muka iso gida da myka shigo tsakar gidan gani nayi yana korar kowa zuwa dakin sa
...masifa yake yi kamar zai tashi sama kowa saida ya sha jinin jikin sa kafin ace uffan waje yayi shiru...
Kafin ya iso gare ni a kasa na zauna na dukun kune ina kuka a hankali...
Yana shigowan kuwa kaina yayi ya shiga duka na yana zagi na son ransa.
Ba irin bayani da hakuri da ban bashi ba amma baiji na bare gani na
Ni Abun da ya fi damu na shine yagen mun riga dayayi ya kuma zare min zani ya barni da fatarin undewear .sai kare kirji na ke ena bashi hakurin ina kuka..
Na tabbata mutanen gida ma suna ji na amma duk sukayi kyam ba wanda ya leko na san ana chan anata zunde ba bakance akai na..
Har Waje ya dauke kafa ana neman tara da rabi, kafin nan ya sasauata min duka, da zagi..
Kasa na kwanta ena fama da radadi ina kuka bance komai ba.
Bayan ya sha ruwan tsumin sa ya dawo Tsaye yayi a kaina
Saratu Zaki gaya min gaskiya ko bazaki fada min ?.
Ni ne zaki maida ni shasha na aike ki kasuwa don tsaban kin Raina ni sai ki aje ni kiyi zaman ki adakin saurayi?
Tirrrr da ke saratu, dama ganin take taken ki ya sa na auro uwar ki dan na kuka da tarbiyan ki amma haka kika ki sam ki nitsu,ah'a ke kin duku fa kawai asiri na kike so ki tona toh bari kiji duk abunda kike yi a tafin hannu na kike tsinanniya karuwa kawai..
yau zanci uwar ki kuma sai kin budi baki kin gaya min Abu da kike yi adakin sageer tun dazu baki dawo ba..
Nan na daure na mike daga kwancen da nake a kasa hawaye na har suna turiri.
"Wani shu'umin kallo ya bini da shi da shike ya mummunan yaga min riga da kyar nake jan sa ina kare dan madai daitan nonuwata..
Cikin shsheeka mai dauke da bacin rai nace "baba babajjj..ji nayi maka bayani wallhy gaskiya na fada maka iya gaskiyan lamarin kenan...wallhy ban aikata komai ba sageer ya kaini wajen ya ajiye ni ni kaina bansan me ya sa yamin haka ba.
"Karya kike yi,ya daka min tsawa.. munafuka
Toh In da gaske kike yi ki nuna min shaida mana..
Na ja da baya a dan firgice..nace "baba shaida ?wani irin shaida zan baka bayan rantsuwar danayi maka..gaskiya bani da wani shaida nikam.
A fusace ya mike ya jawo ni daf kamar zan wanka min mari..cikin son ya dada rudar da ni yace
Ki nuna min shaidar babu abunda kikayi da sageer shjne kadai zaisa na amince da maganan ki...
Murya na har na sarkafewa nace"Baba kayi hakuri wallhy,wallhy banda wani shaidar da zan baka don babu wanda ya sani sai sageer sai Allah..
Nace da ana iya nuna wa da na nuna maka tuntuni wallhy ba abunda yamun shidai ya ajiye ni.
Dan takaitaccen Dariyan mugun ta yayi yace" me zai hana nunawa ni bazan taba yarda ba kuma bazan lamun ta ba tunda na baki dama kin ki nuna min shaida ni zanyi bincike da kaina..
Na dauka wani abun ya hango na daban a kwakwalrsa"da karfin gwiwa cikin kukan na ce "Toh..toh kayi binciken ka baba kaima zaka gani ban yi komai ba wallhy...
Ko karashe maganan banyi ba ya mike wufff ya jawo ni daff da shi sai da na shako warin a hammatar sa..
nayi kicicin zan kufce anan naci karo da kaurin azazzakarin sa da ya haura kamar dutsi har yana nuna shati a rigar jumfarsa.
tsoro ne fal zuciya ta magana sai ya dauke min sai ji nake ina zufa ina hadiyen kakkauran yawo..
Kokawar kurame muka shiga yi .
Jawo ni yayi ya daura ni da baya akan gadon ummah....ya bangade kafafuwa ta ..
Hannun sa na rike damm ina shirin tsala ihu ya toshe min bakk da karfi tsaban yadda nunfashi na ya dauke na dauka ko mutuwa zanyi.
Hawaye masu zafi ne take suka wanke min fuska .
Bai kuma dage hannun sa akan bakin na ba...
ya zame min rigata da karfi ya kuma fincike min underwear daga ni sai kamfai,.
Na shiga juyi ena so na tashi da karfin bala 'i hankali na yayi mummunan tashi fiye da misali tunda uwata ta haife ni ban taba ganin firgici irin na yau ba idanuna sunyi jaTake Na shiga gurnanin wahala jna kokarin ganin manufar baba babaji a kwayar idanun sa har yanzu bai sake min Baki na ba kuma ya hauro saman ruwan ciki na ya matse ni
A hankali ya shafa madaidaitan premature nonuwa ta da dayan hannun sa yace "irin ku ai sai da irin wannan gwadi kika kuskura kika motsa kE zaki kashe kanki ba ruwa na.
Na dade fashewa da takurarren kuka a raina, nan ya zame wandon sa kadan ya fidda kakkauran azzakarin sa ya dada gyara cinyoyi kasan nasa ya matse su gam gam ya zame min kamfai dina yayi kasa ..
Har wani rawan jiki na ga yanayi yana zumudi baya ko jin kunya,, ina jin kaurin abun abakin wajen na dannna azababben ihun neman ceto amma baiya ma fita, kan kace kobo ya soma neman hanyar shiga na....
a zuciya ta kuruwar danayi yakai ya tsorata jarumar zakanya na tsorata sosai..amma duk a banza haka ya cusa azzakarin sa da karfi da yaji ya nitsad da shi cikin farji na ya tsince min daraja ta da kima ta...
A ranar na dada tabbatar wa baba babaji shedan ne dakan sa baida imani kona miskala zarratin
haka ya gurje ni da aron raina ya mini likisss ya kuma tara min ruwan maniyyin sa acikin ciki na sannan ya sauka akaina yayi waje..
Lokacin na dade da dan karamar sumewa dan azaba ga jini ya wanke min gefe da gefen farjina
Bana ko motsawa.
A hanya kuma ummah na ta gaji sai kayi take sama sama ga yunwa amma hakan take Takowa sai dai kashhh rashin Sa'a yasa aka kama ta tare da wasu yan daba masu safaran kayan shaye shaye irin wiwi da kayan kwalban nan..nan aka kaisu chan chaji ofiss aka kulle.
Washe gari Har wajen ya washe ana neman karfe 9 saura nan na bude ido a haka ma ji nayi ana tsoma ni aruwan sanyi na firgita tsaban azaban radadi na sake disassahen ihu..
Hada ido mukayi da baba babaji"daga ganin sa kasan tsorata yayi kar azo agane wani abu ya faru shirin sa ya wargaje gashi ban tashi ba shine ya dauko ni ya tsoma ni anan don na farka..
"duk da zafin da nake ji raina ya baci Banji kunyar ko tsoro ba na asharshara masa zagi,
Nace"Allah ya tsine maka Allah zai saka min...
fasss ya sauke min wani gigitaccen mari saida na kife akasa abayin cikin turbaya..
Ahir dinki ,banza shahsha sha
Ke din banza ba abunda kike so bane nayi maki..
A zuciye kuma cikin kuka nace amma kace dubawa za kayi baba .kace shaida kake nema meyasa zaka raba ni da mutunci na kaifa mijin mama na,uba agare ni
Meyasa zaka ci amanan mahaifi na..
Dariya yayi yace..na gode Allah da kika furta wannan kalman..
Yo wa zai yarda da kimar budurcin budurwa kamar ki yar sha hudu ana neman kaiwa 15 agida batayi aure ba? Ai abunda ba'ayii bane nayi miki shi na maida ki cikakkiyar karuwa kamar yarda uwar ki take son ganin ki,
Kuma kika sake kika sanar da wani maganan nan ke zakiji da abun kunya da abun magana dama sarki ya bada umarnin a kore irin ku agari tana bata gari banza.ke kanki kinsan ba mai yarda dake kowa yasanni garin nan.. ya dan fashe da dariyar mugun ta.
Nace "Wallhy sai na fada, sai dai ka kashe ni ai ba duka aka taru aka dawo daya ba ...
Ya sake fashewa da dariya...yace "ke din?ai ba sai na kashe ki ba ..don duk garin nan Ko da za a iya yarda da kowa kekam ba mai yarda dake.
Ko baki san na san duk rabe raben bin gidan mutane dakike yi bane.
Ai su kan su yanzu zasu yi nazarin sanin cewa dama gindin ki ne ke miki kaikaiyi..kai amma Allah sa alaaka miki sharrin min kazafi..
Zaki san inada gata a garin nan..
Kuka na fashe da shi bance komai ba
Sha sha sha maza tashi ki kimtsa kanki kar na sake turmusta ki anan...jaka wawiya tsinnaniya..
Ya cigaba da masifan sa
Nayi banza da shi na cigaba da kuka mai dauke da rurin kai kara wajen ubangiji na. Har ya fice ya bar ni anan
Na dau lokaci ena neman nitsuwa dafa tsananin Kuncin da zuciyaa ta shiga Da kyar da masifa na samu na kimtsa kaina
Na mike na shiga daki na kwanta lumui sanadiyar mumman zazzAbin da ya rufe ni.
Umma na chan kulle ba wanda ya sani bare yaje yayi belin ta ga yunwa ga bugun zuciya na damun ta sam hankalin ta bai kwanta ba....
An dau kusan kwana biyu
Ina jinyar kaina ba wanda ya sani..
Gashi baba babaji yakan zo ya tsoratar dani cewa idan na sake na fada maganan nan kullum sai ya cini ...har zuciya ena mugun tsoro don nasan zai iya aikatawa
Amma na kudira araina duk randa ya sake zuwa mun koni ko shi dole wani ya mutu.
*VIEWATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
*OFFICIALCATTY🐈*[2/23, 22:27] +234 802 646 5734: *🅱BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™/SUN6th/ 2019🔞
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
_A TRUE SENSATIONAL STORY_
~_Story written by_~
*SURAYYAHMS*🔥
*OFFICIALCATTY🐈*
*_WATTPAD_ @SURAYYAHMS_*
@ IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018/19*
*#romance#purefiction*
*#Destiny at fault..*
*Any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison All my stories are strickly mine,beware copycats!.*
*For my little jewel hapsisis,ALLAH will bless you for me kinji😘*
_PAGE3_
Haka nake lallaba kaina
Nika dai ba wanda ya damu ya saurare ni...
Gashi har Kwana biyu amma umma shiru gaba daya sai na durmuya cikin kunci da tsanan kaina..
dingisawar danake yi yake hanani zuwa makaranta
Amma na dage ina jinyar jiki na iya wuya na daure don na samu daman rubuta jarabawan zuwa jss3 dake gaba na..
Kwance tashi shiru ba mai leko ni har na fara fita ina hidimomi na..
Na so na nemi duk hanyar da zai sada ni da umma amma na lura kiris baba babaji yake jira sake danne ni
sosai na gano maitar sa.
sai dai a yanzun tsoro na yake ji musanman yadda nake amsa masa magana cikin taurin rai
A haka Har aka ci sati biyu.
Ban sani ba ashe ummah na cahn tsallaken hayi anguwar sarki
..don tuni aka sake sauran yan safaran miyagun kwayar amma rashin wanda zai tsaya ma ummah yasa hukuma suka damka ta a wulakance wajen sarki hammayo ...
Anan akayi ta sai'nsa da ita akan gaskiyar ta da shike a yankin kowa yasan hammayo baida adalci sam,sai ya hana a kira baba babaji da ga garin mu cewar sa ai yan garin mu ne ke bata ma yan nashi garin suna mu muke sawa ana zagin mulkin sa a yankin alkaleri..
A haka ya yanke mata hukunci ba imani akan tana zuwa gona da maikatan sa don tana yin roron shinkafa har na tsawan sati hudu kafin ya sake ta ..
Ranar da sati hudu ya cika Tare da wasika da dogari aka sa umma agaba aka dawo da ita kurwala gidan maigari.
Kafin nan Baba babaji na sane da komai amma sai ya dauke idon sa ,sai ma dada bata umma dayayi awajen yan uwa da dukkanin dangi da kalaman bakin sa..
Sai naga Gaba daya kowa ya tsane ni ba gaira ba dalili ena zama awaje za 'a tashi kamar anga kawar shaidan
haka ma a makarnata ni kadai nake yawo yanzu..abun ya dame ni har ya dena
Sai Ji nayi a tsegumi cewa wai baba babaji yace ai ummah na ta gudu yawon karuwan ci ne ta bar ni da shi, da wasa wasa sai gashi maganan yayi kauri sosai a garin kusan kowa ya sani yanzun...
Ko da na daure na kawar da fushi na tambaye baba babaji akan zancen cemin yayi shi bai sani ba tsagumi ne kawai irin na mutanen kauye,wai ko a jiyan ma yayi magana da umman a wayar sa'idu babban dan inna wuro tace wai wani abu ne ya rike ta.
A lokacin Ban ko amsa shi ba don ji nake kamar karya yake min..amma na cigaba da adua ma umma na ena kuma sauraron dawowar ta don na tona asirin baba babaji.
"Sai dai kashhh rashin lpya yana sanda na a hankali ,
nonowa ne sai zurr zurrr suke yi ta ciki sun kumbura duk ban kula ba kuma ban damu ba sai hidima na nake yi..
A ranar da ka kawo ummah gidan sarkin kurwala Chan da yamma akayi kiran baba babaji a gidan maigari
Anan aka soma magana gaban ummah da shi baba babaji da dogarai guda uku akan lamarin.
Umma na tun anan ta soma gane waye babaji
..don sosai ya bayyana cewa bai san da tafiyar ta bama,shima ai nemen ta yake yi...babu irin karya da cin zarafin da baiyi ma umma anan ba . .ummah na rantsuwa shima yana yi.
Ganin kamar ba za gane asalin kan gaskiyan zancen ba
Yasa Sarkin kurwala yace bazai saurare maganan shi kadai ba suje gida nan da kwana uku zai tara mutane ayi sharia tare sa kashe di don a koma ja kunnen masu hali irin na ummah na.
Ran sarki ya baci sosai yace bazai lamunci mace marar tarbiya da mutunci agarin sa ba..
Wasikar hakuri shima ya rubuta ya aika ma sarki hammayo ya kuma tabbatar zasu dauki matakai nan gaba akan haka..
Ummah taji haushi musamman da ta fahimci dukan su wajen sunfi daukar maganar baba babaji akan nata
Da kuka ummahn ta iso gida ,..ta ma kasa hakuri don zuciya ya debe ta sosai tun daga bakin hanya suka shiga cece kuce da baba babaji abunda ba asan ta da shi ba kenan Tsawon zaman ta agarin nan..
Gashi dama mahaifin ta ne kawai gatan ta wato marigayi hamma aliyu mahaifin ta wanda tun bayar zuwan su garin da mahaifiyar ta ta rasu shike tsaya mata...
Yanzu bata da kowa sai ita da Allahn ta din hakan yau babu wanda ya shiga ma umma fadan ita kadai take neman kwace makan ta yanci...
Baba babaji kuwa dadi yaji ganin ya cunkusa mata bakin ciki ya gulla mata sarkaken tarko....
gashi ya sa yau ta kasa hakuri suna tahowa tana masa debar albarka akan Muzanta ta dayayi da karyan da ya hada mata awajen sarki..
Ko ajikin sa don shikam Dadi abun yake masa tana hauka a idon jama'a ana dada bata rashin gaskiyan lamarin
Cikin ransa Ba abunda yake sai Dariyar mugun ta har suka shigo gida
"Churrrrr akayi akan su kishiyoyi da yayan su don an cika gidan tam dama ana shirin bikin Sauran yayu na..
Anan a tsakiyar gida Kowa saida ya gaya
Ma ummah bakaken maganganu da habaici iri iri akayi mummanan sa'insa face face,
tun umma na kuka har ta bushe idanun ta tana amsa ko wacce
Shegiya a cikin su ba kunya ba kawaici.
Ina makaranta a lokacin zazzabin dake sanda na shike sani yawan bacci da shegen tsitt da yawu Yau ma har aka tashi ban samu na dafa na iso gida ba Sai da na dan huta da kyar dai na tarkata kaina na kamo hanya..
A Lokacin da ake ci ma umma mutunci a tsakar gida baba babaji ya sabule yayi waje ya barta da matan gida kowa saida ya gaji ummah bata gaji ba. .
anan na zo na same ta
Ban tsaya jin wani hayaniya ba na taho muna hada ido da ummahn da hanzari na zo na fada jikin ta ina fashe da ruddaden Kuka.
Anan ne itama ta dawo hayyacin ta ta kamo ni nan take jikin ta ya soma rawa tana neman yin sanyi....
Kallo ta bini da shi kamar wacce bata taba jin Nayi irin Wannan kukan ba sai yau.
Tace saratu? Kar ki bari ki ji abunda suke fada karya ake min saratu
Cikin kuka nace kar ki damu ummah bazan taba yarda da hakan ba
Wani wawan Shewa aka buga a tsakar gida baba ladidi da group din ta sai dariya suke kamar suna kallon wasan kwaikwayo,
"Suka ce Kwarya tabi kwarya ana jan wuyar rakumin dawa a gari sai ga dansa ya shigo A ka kwashe da dariya ....
Ja na daki umma tayi bata kula su ba ni kuwa tsaban zuciya
Ban tsagaita kuka na ba tsawon lokaci har saida ta rufe ni da fada mai dauke da tashin hankali da firgici...
Tashin hankalin da ummah ke ciki yasa gaba daya sai naji nauyin gaya mata abun da ya Faru tsakani na da baba babaji..
gashi dama abunda nake shaukin gaya mata ke nan amma duk sanda na dauko hanyar fada sai na tarar da ita cikin tsananin jimami
don kuwa a cikin dan kwana ukun da sarki ya bayar hatta makaranta banje ba, kullum sai anyi fada da hargitsi da ita kamar gidan zai dage haka ake masifa da mu..
Wani bin tsaban haushin wani maganan idan ya gulle ta sai ta fita neman baba babaji
Gashi ya buya ya dena nuna kansa ma kwata kwata a