Showing 48001 words to 51000 words out of 165901 words

Chapter 17 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13842

fada wajen mrs ruth ne sabida itace senior matron na humanatarian and human rights couciL.


kusan matsayi daya suke da hajiya asmau amma fannin philantropist take amma da shike an sha korafin ko dan safeenah yar hajiya asman ne yasa har yau ba asamu wanda ya tsige ta akan competition din ba yasa aka dakatar da ita aka daura mrs ruth akan gaba wannan karon...


Gashi wannan karon kowa na son canji musamman colleques da client din da suka riga suka sa soyayyar su da yardan su akan sarah bukar..


Kowa dai ita take so taci duk dama rashin lura yasa bata san ra'ayin nasu ba.




Yau ne ranar da sarah ta soma zuwa shashin mrs ruth gashi sam bata jin dadi sosai musamman data lura kwana biyu kamar ummah bata jin dadin jikin ta amma sai tana boye mata...


karfe 7.45am na safe tana sauri sauri ta ajiye jakar ta akan desk ta wuce sama tayi report gaban mrs ruth suka ci karo da hapsy


babe? Har in zo zaki wuce tafada tana kwalo ido ma sarahnn..
Murmushin tayi ataikce tace "kefa kinsan inda zanje bana son nayi kuskure bare asamu abun fada...hapsy tayi murmushi tace toh goodluck..ni ina nan..
Suka maida ma juna smiles sarahn ta wuce


Knock tayi amma shiru hakan yasa ta tsaya kusan minti 30 tana zagaye anan amma bata kula ta ba..


Har ta juya da niyyar komawa kasa sai taji taku da motsin mutane nan ta tsaye tana maida kallon ta bakin stairs..


ohhh sai yanzu ma take zuwa ashe ma bakowa office din nake ta knocking,,cikin zuciyar ta ta fada tana duba hadadden feminine watch din ta..


Mrs ruth Tunda ta ganta ta dauke wuta, sai yatsine take tana tahowa cikin kasaita..


Good morning madam ,
mai aikin da ya biyo bayan mrs ruth da jakar ta ya fada ma sarah cikin zumudi da murnan ganin ta


murmushi kawai tayi sannan ta amsa da morning cikin sanyin murya mai dauke da yaba so da kaunar da suke nuna mata


hakan ya matukar bata ma mrs ruth rai, dai dai sarahn tana cewa welcome maam...


bata amsa ba ta juya cikin fushi ta daka ma securityn tsawa...jakae ta ta fauce tace "just get out kun cika raini da tsoma bakin inda ba ce ba...who ask you to talk ?
Yana shirin bada hakuri ta kuma daka masa tsawae
can you pls get out t tana maida musu hararar dukan su ko ajikin ta...


Sarahn was like me kuma wannan yayi gaisuwa fa kawai yyi Ba wani abu ba ....tabe baki tayi tana kallon securiti na sauka tsuliya a zage...


Nan ta biyo bayan ta cikin office din amma bata shigo ba sai ta tsaya daga door ta sake knocking...


Bata ko kula ta ba ta kuma daure fuska har sai da ta gama duk zagayen ta ta zauna kan chair din ta sannan ta furta




"yes"chan kasan makoshin ta..


wani irin bacin rai ne ya tokare kirjin sarah, don ta tsani wulakanci but yazama mata dole tasan yadda zatayi da wannan mutanen tunda ta riga ta san halayen su akan ta....


Not withsatnding ta shigo ta tsaya,fuska ba yabo ba fallasa tace"heres my report maam


Mrs ruth tayi kamar bata ji ta ba kusan minti 3 sannan ta ja report din ko budewa batayi ba ta ja tsaki, ta jefar gefe" i dont think i have time to waste on this rubbish...
Ki je ki sake dubawa gobe ki kawo min


Out of curiosity sarah ta tari nunfashin Ta da cewa maam ai baki duba ,i need to know where i go wrong so that i can amend easily...


" Easily?to ke me kika sani da zan fada magana kiyi min jayayya...


Ta fada tana mikewa tsaye cikin kasaita" harara ta watsa mata tace toh banga dama ba ne, kije kawai kiyi abunda na saki idan kuma bazaki yi ba shikenan you are on your own,mmmmmm?


Cikin sanyin jiki sarah tace sorry,sorry mamm ba tare da ta sake magana ba ta sa hannu ta dau file din ta fice waje..


tsaki ta ja cikin ranta take cewa i will make sure u fail


anan wajen kam dama kisa aranki baki da matsuguni wawiya kawai..


Haka sarah ta koma da file din office sai dai gaba daya ta kasa gane ina zata kama ba ako duba ba bare tasan ina nedai dai inane ba dai dai ba...


gefe ta ajiye tayi tagumi tana tunani haka dai ta cinye wannan ranar bata aiyana komai ba..


Haka kuma ya cigaba da kasance wa a kullum sai taje office din mrss ruth da safe amma bata taba bude file din ba haka zata sake aiko ta da shi hade da maganganun banza masu cin rai,


Duk tana haka ne don ta bata ma sarahn lokaci har azo hada result ace ta fadi fannin humanatarin sai su bada safeenah points mai karfi..

Abun ma matukar damun sarah gashi yau akalla saura kwana biyar komai ya dage sun riga sunci kwana 9 a banza da ita da mrs ruth..


Hakan ya sa hankalin ta ya dada tashi ta shiga neman mafita reasech da sauran su ba dare ba rana most of the time ko taje gida ma basu samun lokaci da ummah sai da safe...


Yau ma haka ne Lokacin tashi nayi sai ta sai ta dauke ta wuce gida da shi abun ..

It was almost 6.pm yamma amma Gidan shiru bata ga kowa ba,hakan ya sa ta shiga kwalla kiran ummah,ko ina sai chan data sauko ta waje sannan suka ci karo da ummahn sanye da hijabi alamn yanzu ta shigo gidan ma


aabun ya bata mamaki tana dosu ta tace ummah? Dama kin fita ne ai har na tsorata ina ta neman ki


Umma dake fama da zazzabi sosai sai tayi murmushi tace" saratu har kin dawo neh? ai nima baki nayi na raka su nan kasuwa don suga sabon tsarin abincin kajin da na shirya zan shigo da shi...


Murmushi tayi ta dan jingina jikin ummah suka maida ma juna gaisuwan mai shake da so da kauna daga nan suka shige ciki..


Cahn dare suna zaune a dakin ummah sarah Ta dago ta kalle ta tace ummah kwana biyu sai naga kamar kin rame ko bakijin dadi ne


tace ah ah, saratu hakan ma rashin zaman ki sosai ya sa kike ganin haka..nan ta daga kai ta kalle agogo tace gobe baki da aiki ne?


kallo ta dan ummah dashi cikin rashin gamsuwa amma sai ta fuske tace" ina da shi ummah, kawai dama inaso na dan zauna kusa dake ne yau sai naji kamar baki da lpya...


ummah ta mike cikin dauriya tace idan zaki rika damuwa dani haka ashe bazaki fuskanci abunda ke gaban ki ba...
Ni lpyata lau saratu kije kiyi nacci gobe ki samu kije aiki akan lokaci..


Ita dai hankalin ta bai kwanta ba amma tasan halin ummah sosai wajen boye damuwatta tunanin ta ma kar dai bata son ta kula da ita ne ta bar aikin ya sa take biye mata cewa bata jin dadi...


a hakan dai suka yi sallama ta tafi dakin ta ..
Washe gari da safe sai gashi ta zo duba ummah ko motsi bata iyayi bare tayi magana ga jikin ta yayi zafi sosai.


Sosai hankalin ta ya tashi, ta rika cewa ai dama nasan baki da lpya ummah meyasa kike boye min?


a gurguje ta shirya ta sa ummahn amota suka nufi asibiti....
Wanda ya dauke a wajen awa 3 ana duba ummahn..


Lokacin ana neman karfe tkwas da minti hamsin saura a office..


Mrs ruth ne a farfajiyan office din sarah ta tara juniors da maaikatan ta kafff, tana dirin masifa..


Hapsy a tsakiyan wajen tace"maam mahaifiyar ta ce ke asibiti shiyasa bata zo ba amma tace tana hanyar zuwa..


Just shut up, tafada cikin hatsala...


Kece zaki gaya min mahaifiyar ta bata da lpya ? Da hakan ne kuke tunanin zaku rike hakkin jama'a..? I just wonder who choose you two don banga da alaman kun shirya ma zama anan wajen ba.


aikin banza aikin wofi i just hate working with unprofessional jerks..


Kowa yayi tsuru tsuru suna kallon ta na dirin bala'i tana zage zage tana disqualifyng sarah , dama duk masu kaunar ta dake wajen.


Babu wanda yake jin dadin maganganun mrs ruth din, come to think of it sarah bata taba latii ko da na second bane takan zo kafin lokaci yawanci...


Ana cikin hakan sai ga safeenah da hajiya asmau cikin shigar su na alfarma


Ganin anyi cirko cirko yasa take tambayar mrs ruth meke faruwa anan?


kafin ta budi baki tace zata amsa sai ga sarah cikin sauri tana kokarin haurowa inda suke wani irn mugayen kallo ta bita da shi tace just look at her ga nan shasha shan da nake jirah...


Kowa sai ya maida kallon sa wa sarah,
wanda tuni jikin ta ya bata ba lpya ba...


a dan sanyaye ta karaso tana yi tana duba wrist din ta a fakaice its 9.am dai dai..


da kyar tayi hadiyan yawo tare da sauke asirtaccen ajiyan zuciya ta dago tace "good morning maam im sorr....


cikin tsawa tace hold it...

Mrs asmau ta
ce,ah'a a ruth? kar dai sai yan zu take zuwa aiki?


itama sai Ta juya ta dubi sarah cikin wani iron kaskantacen kallo tace" toh? Gaka hajiya dakan ta,hmmmm ure welcome ma..dama haka take miki anan din?work is starting by 7..and I cant belive this this is nine am..


nan ta kamo hannuun sarahn da karfi ta juya ta kalle wrist ta duba time ta kuma jan tsaki ta harde rai tana kada kai.
Cikin son ta dada zafafa abun


Safeenah kuwa agefe sai tanayii tana danyin dariyar mugun ta kasa kasa sigar tsokana tasan duk dan ita su mrs ruth suke wannan badaqalar..


Sarahn na shiru batayi saurin amsawa ba sai da ta nitsu kafin tace" its was an emrgency maam it wont repeat it self...


Amma Kowa ransa sai da ya baci anan,
musamman da mrs ruth ta kuma dakatar da bayanan sarahn cikin masifa...


tace" ki fada ma wasu banzayen irin ki ban da ni


ki kalle ni da kyau ni ba dattijuwar banza bace, did you think i came here just to joke with you, to idan kin dauki abunda muke yi anan wasa ne sai kije duk inda zaki je ki yi playing cards din ki su su duba miki project dinki as for me you are out of my session...
Kar ma ki sake kawo min kanki offishi na


A take hapsy ta dago cikin razana tace but maam na gaya miki uzurin ta akan lokaci, her mum was critical


mrs asm tace wil you shut up,waya sa bakin ki?


Mrs ruth tace barta ai nasan munafucin su wato ni suke so su maida ni mutumiyar banza who know wani wajen yawon banzan ta ma taje zasu zo nan suna mana karyan banza da wofi...


Toh Da girma na i wont take any unserious shit over ,...my dead body..


jalal, daya daga cikin ma'aikatan wanda shima ranshi ya gama baci tsaki ne ya kufce masa bazata


hakan yasa mrs ruth tace masa ya fito fili ya fuskan ce ta...
shikuwa baiji tsoro ba ya mata bayanin cewa su sun gamsu da mrs sarah don a iya sanin su da ita bata taba taka doka ba nan ma Sauran mai'akatn ma suka bashi goyon baya


wani kallon kallon suka maida musu irin sannu defenders din sarah to ai sai kuyi


anan ma ta dada bude shafin rashin mutunci magana take yi tana nuna cewa ita wajen ta sarah bata da mutunci da tarbiya shiyasa su ma basu da shi bashi kadai ba maa har sauran mutanen dake zagaye nan kaf ta zage su..


"Sosai abun ya taba ran sarah har idanun ta sun ciko da hawayen bacin rai sai dai batace komai ba ta sa musu ido suna tayi, ita cewa da akayi ancire ta a session din bai dame ta ba kamar yadda ake ci mata mutunci ita da ma'aikatan ta akan dan karamin abu ba


Mrs ruth tace ma jalaL ya biyo ta chan office wajen president maybe akwai abunda suke yi da sarahn ya sa ya ke bude jijiyan wuya zaiyi defendinh din ta


Jin haka yasa daga cikin sauran ma'aikatan wasu ma suka taso zasu sa baki sarahn tace please is enough...kowa yayi hakuri..


nan ta karaso gabn mrs ruth tace im sorry maaan the fault is all mine...and i will take full responsibity of my mistake.


Lokacin rayin kowa ya baci,wasu sai tuma suke yi aran su suna Allah wadar da su mrs ruth..


ganin sarahn ta sa fuskan sanyi tana bata hakuri akan ta kyale jalal

yasa hjiy asmee ta dada sa zafi akan dole sai sarah da jalal sun fadi meye tsakanin su da suke defending din juna..


Ba irin bayanin da sarah bata yi musu ba amma sai mrs ruth ta ce sai dai taje office din ta ta dauko file din project din ta kawo kawai su wuce cahn sama ayi case..



ba don son ranta ba ta ba taje ta dauko file din ita dai kawai tasa a ranta tunda tana da gaskiyam ta she dont mind koma gaban waye aje,


kowa baijin dadi don sun san hatsari ne babba a hana sarah aproval din gasar ta wannan fannin amma sarahn sai ta daure ta dauke damuwa a fuskan ta...


tace here it is maam...


hannu mrs ruth ta mika zata karba charaf suka ji an kwace file din duka a hannun su


wanda ya sa su dagowa duka suka maida kallon su kansa








@Official catty.
[2/23, 23:57] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*






_Page15.._




Shiru wajen ya dauka ayayin da kowa ya ke kallon yazeed dake kokarin bude file din da ya fauce hannun sarah da mrs ruth don ya karance..


Yazeed kamar da ne wajen su amma sun san yadda yake da hatsari wajen juya magana da sa mutum a clean trouble so ba wanda yake sha masa gaba.


A nitse yake duba works din bai ce komai ba har sai da yakai karshe..


Lokacin sarah ta harde hannu ta tsaya gefe bata ce komai ba ma'aikatan ta ma kowa na shiru,...


mrs ruth ce tayi cuting silence din dacewa Im pleased uve read it, can i have it now?


"ana ya juyo,Wani irin sarcastic murmushin ya sakar mata na raini da jiji da kai a kasale yace not yet.

Batare da ya dago kai ba yace"Mr Jalal,meke faruwa anan..


Karamin Tsaki hjiy asma ta ja sabida ta soma gajiya da mulkin mallakar yazeed"ita kuwa safeenah hakan dayake burge ta yake dada yi" she cant help falling in love with his fearless arrogance..


Jalal dake qulle da haushin yanayin bai dauke sa lokaci ba ya sanar da yazeed gaban kowa abunda ya faru...and he added that mrs sarah apologised.


Yazeed na shiru bayan ya gama yace thank you..


Ya juyo ya jalle mrs ruth yace "maam please tashin hankalin nan yayi yawa so ure all ontop of yr voice bcos of this baseless issure?tun ina waje nake jin ki all for what ?


Mrs ruth cikin masifa tace,i dont know ban sani ba..kai babu ruwan ka yazeed'wannan bai shafe ka ba


Hajiya asma itama ta kara da cewa and the case has been resolved she just have to take her purnishment


Yayi juyi yace purnishment for what?


Gilgil din safeenah ya sa kwandon bakin ta yace" zasu je sama ayi case mana baby, and shysa ma mum ta ce ta bada file..
ya bita da kallon for what'?
Cikin rigima da yauqi tace,mum said she shud be off the case,opppppss....tayi juyi da ido cikin kadadi.


'Yana kallon su duka Murmushi ne mai sauti ya kuma sakewa fuskan sa kamar bai damu da komai ba..


Yace no way,akan dan wannan abun? Haba ai ba za'ayi haka ba tukun im also an official so dole nima na yi nawa hukuncin...


No thank you yazeed this is my case. ..cewar mrs ruth


Yace ohhh really no i don't think so,after oll anan ba ke kadai bace official"
meaning tunda wasu ma sun sa baki nima dole na sa..


Bai furta ba kam amma sun fahimce sa sai sukayo masa shiru..


Ya fara da maikatan sarah indaya ja musu kunne kadan sannan cikin hikima ya sanar da su su cigaba da tsayawa akan gaskiyar su a koda yaushe...


evryone was relieve wasu na tunanin ai dama namiji komin kankantar sa tunanin sa yafi karfin na mace komin girman ta..


Nan ya sa sarah ta kira number wa safeenah ta kira asibitin da aka kwantar da umma gaban kowa aka ji gaskiyan lamarin,anan ne ma sarahn take jin cewa ummah is stable now


Duk ya sa suka bada hakuri resectively masu hajiya asmy da hajiya ruth sannan ya sallame su aka barsu su kadai


Shiru ne ya ratsa wajen,


ya juya da jockingly annoying face dinsa ya dube mrs ruth dake tafasa aranta yace maam mrs you see cikin sauki magana ya kare, ya dada bude file in gaban ta yace
And This report is good you shud sign them...ya mika mata biro tare dabinta da kallon barazana


Cikin fushi ta dube sa tace you wont decide that for me yazeed..yayi saurin cewa i know .


Gefe da sarah ya tsaya ya mika mata file din yace"take it to her.she wll sign them


Bakin ta har na dan rawa Tace thank you sirrrr.


Fushi ya sa mrss ruth ta fice a fusace ta bar wajen inda su hjiya asmau ke biyo ta abaya...


Safeenahn ce ta bi bayan yazeed din...


Ita kuwa sarah da file din ta ta koma office..


Shigan ta sai ta ja kofar ta rufe ta sake kirar asibiti sukayi magana da ummah
Cewar ummahn ma yanzu zata koma gida an riga an sallame ta.


Bayan ta kammala wayar wani zazzafan ajiyan zuciya tayi ta kwantar da kai kan chair tana tuno da abubuwan dasuka faru..
What did i do to this women da suka tsane ni sosai haka...


Ta dade tana tuno da maganganun su on difrent ocassion amma ya ta iya dole tayi musu biyayya


sai kawai ta daure ta hada shayi ta sha bayan kamar minti 3o da faruwan abun ta sake fitowa da file din a hannun ta..


Ta lura da kowa na satan kallo Ta duk dama Yau tasan an sosa musu zuciya akanta...


Sai ta dan dauke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login