Showing 54001 words to 57000 words out of 165901 words

Chapter 19 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13844

su mrs ruth din...


Wani irin take ji aranta tuni ta soma tunowa da kiran sunan Allah zuciyan ta tana rokon sa adalci da nasara..


Itako safeenah kamar an yaye mata bakin fushin dake mamaye a ranta take ji,don kuwa gani take idan ta samu wannan damar ta lashe gasar her next plan bayan auren su da yazeed zata sa a kore sarah ne a organisation din gaba daya..


Dai dai nan aka ce musu su shigo palour inda su hajiya suke da minister,


Tuni safeenah ta iso ciki wajen su mrs ruth gefe da su ta zauna a shagwabe


Sarah dake rakube a Wani chair aka nuna mata ta zauna tana dada reading bugun zuciyan ta..


Dan karamin formality da shawarwari minister ya basu,sannan ya ce ayi musu handling presentation sheet dama a doka sai clerk ya karance sakamakon dake jikin forms dinsu da suka kawo kafin ya bada file accoding to wanda yafi kokari..




Amma da shike file din a sealed suke sai aka sa number 5b and 2d


Daf yana shirin yin haka sai ga sectery ta shigo ta sanar cewa akwai important visitor


Ko da minister ya tambaya sai a kace ai supervisor ne daga offishin president din WRHA


Wani irin bugu kirjin su hajiya asma yayi amma sai suka fuske..


3 minutes basu kara ba sai ka turo kofa..


Yazeed ne ya shigo cikin wata haddadiyar formall look all black gaba daya yana tafiyar sa cikin nituswa kaf sai da ya ruda wajen da sassayan qamshin jikin sa da gwarjinin sa..

Sai ya dauke fuska Tamkar bai san ko daya daga cikin su ba. ..


Suka gaisa da minister cike da ladabi aji da kwarewa anan yayi bayanin abunda ya kawo sa..


shikuwa minister yace masa ai sun gama komai saboda haka he's free ya taking over..


Wani zazzafan zufa ke keto ma mutane uku awajen,hajya asma ta riko safeenah dam sabida ta lurah kamar jikin ta yana so ya tsanan ta karkarwa kar tayi magana da tona musu asiri gaban yazeed din..


Haka yazeed ya karbe foarms din dake hannun clerk abun mamaki sai yaga an tsame sunayen su ajiki duk an goge


Kenan idan suka gama cin hancin su sai a maida sunan sarah akan na safeenah sai ace haka aka akawo..


Baiyi reacting ba sai yayi murmushi kasan makoshin sa..


Ya dauka forms yace sarah da safeenah duka su zo,sai ya zuba akan table yace kowa ta dauki nata ta karance..


Mrs ruth kamar zatayi kuka haka ta kife kai, hjya asma kuwa ido kawai ta kura masa dama ita kam ta gaji da halayen sa sosai kiris ya zame yanzu ranta ya bursting...


Haka kuwa akayi sarah ta ja nata, safeenah ta dauki nata da kyar don hannun ta har rawa yake idanun ta sun ciko sosai da ruwa..


Haka dai ya tsaya tare da su kowacce ta karance sannan,
Ya sa clerk ya bada presentation sheet wanda suka rufe a envelope.


Shi blue din da suka sa akayi domin sarah shi aka bada safeenah.
Ita kuma sarah a ka bata red din.


Su mrs ruth basu iya daurewa ba suka fice ta barsu anan..


Safeenahn ne ta iya dan daurewar har aka sallame kowa ya fito rike da file dinsa...


But kowanne a rufe yake cikin katon envelope sun dai san file ne amma babu wacce ta san kalar nata sai shi yazeed da su mrss ruth da shi kansa minister.


Anan wani hamdala mai cike da nishadi sarah ta mike ma ubangijin ta
Batayi nauyin baki ba


bayan sun fito su ukun sai ta ce ma yazeed ta gode,he noticed that she was scared at first kuma taji dadi matuka da taimakon da ya mata a yau din...


Safeenah dake gefe da shi a lokacin jira takee taji yadda zai amsa sarahn sai ta kunce masa hauka..


Har iyanzu gani take akwai conspiracy,ba haka kawai yazeed yake wannan abun ba


Sai yayi shiru bai ce komai ba ya gyada kai amicably ma sarahn..


Murmushi mai kyau ta mayar masa for the first time,itama ta gyada kai ta juya zata tafi..


Tsakin safeenah ya so ya dakatar da ita,amma bata juyo ba.


Shikuwa sai satar kallon ta yake tana tafiya dagan gan inda zai dada sa safeenahn saka wani abu azuciyan ta game da su.


Hakan ya dada hatsala ta ta shiga masa surutu
Cikin bacin rai da takaici duk dama ta san sarahn tana jin ta sosai..


Sai ya shiga shan kamshi yana kaucewa wanda yayi kama da na rashin gaskiya


irin baya so suyi aquing agaban mutane amma sam safeenah bata dena ba..reaction din nasa sosai yake bata mata rai


Duk habaici da maganan da safeenah take sarahn ta ji,musanman ma cewa data yi yanzu ta fahimce shi,wato duk inda mistress dinsu take nan za agansa ba bata lokaci...


Ko tsoron ya taba wanka mata mari akan wannan maganan bata ji ba.


Shikan sa yasan safaeenah ta riga da ta haura sosai ranta ya sosu


So sarah dake gaban su sai tayi saurin bace musu ta haura step su ta barsu suka bi lifter..


Tana daf zata ja motar ta
Ta fice suka kuma cin karo da shi a dai dai kwana yana tsaye yana dube duba alaman wani abu ya ke jira..


But what cud have happen yanzun nan fa suka bar wajen ta dauka ma ko da suka bi lifter sun bar arean wajen tuni


Kamar zata wuce amma sai ta dan tsaya calmly ta sauko ta same sa tace excuse me sir?.


Ya juya a dan dame suka hada ido yace uhmmm?


Ta dan yi quick smile tace hope theres no prblem


Sai ya sake fuskan sa Yace no, babu komai ina jiran safeenah ne ta mance jakar ta a sama..


Gosh,sorry.. tafada tana shirin juyi sai ga safeenah ta iso nan wajen..


Yanzu kam ji take bazata iya daukr wannan rainin wayon ba,wato jira suke ta dan bada space suyi maganan su ko? don haka tana isowa ta wanka ma sarah wani lafiyayyar unexpected mari..


Tabi ta da tsawa mai cike da hatsala tana cewa" dont you have some respect?
U keep seducing him alwys wai ke baki gajiya ne?Baga shi kinsami abunda kike so ba to menene kuma"leave us alone...taa karshe furiously


sarahn da abun ya ci mata rai ta dago zata yi magana ta sake katse ta da cewa


pleassse leave us alone....mrs seducer,...
ni duk wani kisinan ki da munafurcun ki na gane so just cut it okay?


Dai dai na yazeed ya iso wajen zai yi magana


sarah kuma ranta ya rika yagama baci sai tace masa stop..


Nan tayi tsaye face up tana kallon safeenah da fuskan da ya kusa ruguza mata zuciya don tsoro...


Cikin bacin ran da dukan su basu taba gani a fuskan ta ba tace ma safeenah"enough girl
Uve said ur worst,so now listen. kisani, na fi karfin abunda kike ji da shi har kike ganin zan bi shi nayi seducing dinsa ..
Its a God forbid for me am far better than that ...


lets just try to respect ourslfs or else you wont like when i wll force you to start respecting me.


Maganan ta ya sosa masa zuciya matuka so this girl har ni zata ce " tafi karfi na"
So im a god forbid for her? mmhmmmm wow...
Yana daga gefe yana wani irin binta da kallo mai cike da baqin mamaki..


Sam Safeenah batayi tsammanin sarah zata yi rejecting yazeed da wannan words din ba sannan ko makaho yaga yadda sarahn take sawwake makanta son yazeed ya san har ranta take furtawa...


He was pained amma as usual ya sa fuskar yaudara yana binsu da ido..


Sarah ta juyo tace im sorry sir...i just want to clear it out that our relationship Is stricky professional,
and i do understand that ur fiancee is insecure..
but with all due respect i wont take any bad instincts on my personality..im sorry.
Ta daure fuska kamar ba ita ba


Safeenah zata yi magana ya dakatar da ita ya mata alaman ta yi shiru ta saurari sarahn da kyau.


Ita ko sarah ta cigaba " tace Kai kanka kasani ba abunda yake raina illah girmamawa da fatan alkhairi amma idan hakan baiyi ba dan Allah ku gafarce ni i have no plans of ruining anybody's relationship..


Murmushi mai ciwo ya kufce masa yana reading cute lips din ta ayayin da take furta maganan...


Cikin wani irin yanayi ya sunkuyar da kai alaman yaji kunyar abunda safeenah tayi yanzu In such a way that Ita kanta sarahn sai da taji wani iri da ya ce mata tayi hakuri duk laifin sa ne..


Ya kuma juyo ya damko safeenah cikin rashin jin dadi ya bude mota ya sata aciki suka bar ta a wajen.


Sauke ajiyan zuciya tayi gaba daya sai taji bata jin dadin jikin ta gaba daya zuciyan ta ke mata zafi..


To meke damuna?
To ai Abun da ya dace kawai nayi
afteral ba son shi nake yi ba..


Haka har ta isa gida tana famar cusa makanta wannan reason din sabida ta ji saukin zafin da zuciyan ta yake mata.




Tsakanin yazeed da safeenah kuwa ko da ya ajiye ta a kofar gida bai ce komai ba ya ja motar sa a fusace ya tafi..


Yanzu ne hankalin yake dawowa jikin ta tasan tayi masa laifi sosai data sake tafka kuskuren zargin sa ba da wani kwararran dalili ba
Worst part agaban sarah..


Sannan ga shi sarahn ta sake shocking din ta da data warware maganan agaban su duka..
sam batayi tsammanin haka ba


Lokaci guda tsoro da kuka ya rufe ta gashi tana tsananin kaunar sa.


Ko da ta shiga gida hjya asma ta samu tare da mrs ruth sun gama tattaunawa sun hada next plan


Ganin ta shigo a sace tana share kwalla ya sa suka yi tunanin ko abunda ya faru ne yake damun ta...


A tsanake mrs ruth ta taso ta jawo hannun ta zuwa palor suka shiga rarrashin ta


Mamaki me ya dan sa ta sauko ganin babu damuwa yanzu akan fuskar su..


Tace mum meke faruwa ne naga kamar baku ma damu ba, im not happy at ol..alot of bad things are happening to me..


Hajy asma ta dan yi dariya tace ooh forget that my baby, yanzu alots of good things zasu soma faruwa dake..


Tace really ?duka sai suka gyada mata kai suna murmushi..


Mrs ruth tace yanzu ke zaki bamu word din ki akan idan muka samu wancen file din zakiyi kokari kiyi studing dinsa kafin nan da ranar da zaku je final..


Ido ta gwalo waje cikin mamaki ta ce mene? File din sarah kuke nufi?
But how...


Mrs ruthh tace sha kurumin ki anan office din ta ina da mai min Aiki a yaran ta...


Na gaya masa yadda zai dauko min file din sai ya ajiye masa naki...


Wani irin shu'umin murmushi safernahn ta sake ta rungume mrs ruth...


Dariya suka dan yi,sai ta dago tayi musu godiya tace amma idan aka sace nata aka bani anya kuwa ba za gane mu ba..


Hajiya tace no my dear, muna da copyn naki anan shima zakiyi aiki akai,amma original din muka bayar akai mata chan...


She will have only the blue file ke kuma zaki mallaki red and blue file altogether


Faffadan murmushi mai mantar da bakin ciki ta sake tana murna


Sukuwa dadi kashe su..


Mrs ruth tace Duk yadda akayi nasan gobe ne zata ce zata bude tunda sai kun kawo offishin president an gani kafin


Kar ki damu kinji ai mun gama Hada plan din nan da kyau..


Hya asma tace Ko shi yazeed din naki yanzu sai dai ya sa ido yayi kallo ai idan yasan wata bai san wata ba..


Nan safeenah ta sauke ajiyan zuciya ta ce mum please.. Mubar magaan Yazeed din na haka.
Bakisan mena aikata ba,im really not ok..


Suka ce mai yafaru..

Nan ta zauna ta basu labarin abunda ya faru kafff tsakanin su
Sosai kuma ta nuna damuwar ta akai...


Amma hakan baisa hajiya asma ta karaya ba suna dai bata karfin gwiwa cewa ai shima idan yaga kin lashe gasar zai yafe miki,
Kuma Uwar sa bazata bari ya auri wata ba idan bake ba..


Tayi murmushi tace kuma fa haka ne mum
U guys are the best ta rungomo su duka Cikin jin dadi.




Around 8.50pm na dare yazeed ne a club dinsa tare da abokan sa suna ta famar shaye shayen su yana gefe yana kallon su..


Babu abunda ke tuma aransa illah maganganun sarah yau ne rana na farko a duniya da ya mace ta ce bai mata ba he feels so ashame...


Musamman idan ya tuno agaban sa ta fada babu tsoro babu jin nauyi...


Duk tsokanan da abokan sa suke yi yau sai ya share su, wani dogon nazari yayi sannan ya dauki wayar sa ya kira safeenah.


Tsaban mamakin ganin kirar yasa saida ta kusa tuntube akan stairs ..


Lokacii guda shikuma ya sashance ya maida muryan sa kasa kasa yace ta zo ta same shi a club yana jiran ta..


Tsaban murna da rawar jiki da mamaki ya sa ta kasa ma nutsuwa waje guda..


A haka ta yi saurin kimtsa kanta ta yi shigan ta cikin fitted english wears ta karaso club din


Time din ana neman tara da minti 25,


Kallon kallon suka maida ma juna sai yayi saurin sakar mata murmushi ya mika mata ta hannu alaman ta zo ya yafe mata..


Cikin jin dadi ta taho da sauri ta fada jikin sa ya rungume ta yana squexing din ta da shauki tamkar irin masoyi yayi nisan rabuwa da masoyiyar san nan..


Ta dago tana binsa da wani irin kasalallen looks zata bashi hakuri ya rufe bakin mata da wani irin zautaccen kisss.


Tsaban yadda yasa shauki sai da frends dinsa suka maida hakanli suna kallon su..


Zuciyan safeenah kamar zai fashe don farin ciki...


Yana zare harshen sa yayi mata wani irin kallo mai dauke da ma'annoni mai tarin yawa..


Hannun ta ya kama ya ce cmon lets go..


Haka ta bisa suka bar wajen basu tsaya ko ina ba sai gidan sa inda yake zama shi kadai..




Tun daga bakin mota ya cimcibo ta a hannnu suna isa palour ya dire ta ya shiga bata wasu irin mahaukatan romance.
#surayyahms








Official catty
[2/24, 00:05] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_HASBIYALLAHU WA NEEMAL WAKEEL_




_PAGE 17_






Kusan mintina goma ya dauka yana juya harshen sa a nata gashi ya shakuro ta jikin sa kamar mahaukacin gaske


Nishi take saukewa gauraye da na shi sai ta rude gaba daya jikin ta ya dau zafi tana famar neman botton din sa zata balle su,


Duk sai ya sakalce ya sace ajikin ta kamar karamin yaro haka ta cire masa rigar ta bi bare chest dinsa da rough and quick kissssess..


Lumshe ido yayi ya damko ass din ta yayi squazing da karfi alaman Abun da take yi akan kirji sa na tafiyar da shi..


Ita ko sai kara azama take tana tabo masa ko ina yana sauke numfashi


Anan tsaye ta gama cukuikuya sa wasan banza da na kazanta suka aiyyana ma kansu..
Bayan ta gama sucking dinsa yana daga tsaye tana tsugune hakan itama ya mata tsaban ta kasa daukar dadin abunda yake mata kasa tsayawa da kyau tayi sai gurnani take sakewa.


Anan faloun yayi sexing din ta suna daga tsaye duk sun gauraye gidan da nishi da sumbatu..


Kaiwa daya biyu suka rusuna tsirara tayi kwance kan kirjin sa tana kifi kifi da idanun ta kamar wacce ta sha giya ta bugu...


Cikin yaudararren muryan sa mai shiga rai yake shafo ta yake cewa" baby bacci zaki yi ne? I missed you sooo muchh..


Ta lumshe ido tace,you misss me and im heree..
...cikin sanyin kalma yace ai ban gaji dake bane,ta dago suka hade ido ya kashe mata nashi yace yess ,i fucking miss this part of us....
I need you to feel me..


Sai yanzu ta kawo tunanin maybe don sa'insan da suke samu kwana biyu akan sarah yasa yazeed yake tunanin ko don kwana biyu bata ji shi ajikin ta bane take saurin hawa..


Hakan yayi mata dadi atleast Tasan yazeed din ta yana mugun kaunar ta kuma bazai so ya rabu da ita ba..
Sai tayi murmushi cikin ranta tana aiyanawa yau ko kwana ta kama tana sexing dinsa bazata gaji ba..he just proved that she s important..


Don haka ta ce"muje daki mana,ko so kake neigbors su jiyo mu...


Dariya yayi don ya fahimce cewa zata bashi hot hot kenan tun da ta fara maganan neigbours su ji su..
Baiyi musu ba ya tarkato ta a hannun sa yanayi yana sa bakin sa kan
Boobs din ta suna kyalkyalwa da dariya...


Yana ajiye ta suka rufe juna da Kisses sai da yaga tana nishi sama sama sannan ya dakata ya kura mata da ido


yace safeenah i wanna drink ,yaushe rabonki da shan wine?


Ta dan chuna baki a kasale tace " na mance amma me zakayi da shi..cikin sigar yanayin sace zuciya yace" i wanna be drunk in your love baby, kin gane..ya bi ya kashe mata ido ..dadi kashe ta yau ita da yazeed ne haka all love up? Wow ...nan ta taso cikin azama tace i wanna Be drunk with you tooo...




Dariya yayi ya jawo ta suka mannu da juna da ga bisani ya tashi ya hado drink ita kanta bata san meyasa aciki ba kawai ya kaawo ne a wine glass ya mika mata shima ya dauki nashi....




Haka suka sha just 1 glass amma sai gashi ta fara maganganu out of hee senses while shikam yana nan rasss da shi,..


Kallo yake bin ta da shi yana dada kawo tadin da baida maana don ya tabbatar da kwayan da yasa mata acikin drink din ya bugar da ita sosai..


Kwayar doki ce amma rabin rabi ya sa ...


Chan wajen minti 30 dayaga har sunan ta mance,sai ya soma kawo mata hirar abunda tayo ma sarah dazun..


Da kyar ta ke kwaklo maganan sabida dariyar haukan datake yi irin na mashaya..


Shi kuwa haka ya daure sai da yaji kaffff cikin ta ita da iyayen ta,sannan abunda ya dada sa shi nishadi baifi sirrin su da suka kulla na sace file dn sarahn ba...


dama chan yana so ne ya buge cikin ta yaji asalin source of tsanan da suke ma sarah don ya hada sabbin plan domim cimma burin sa na mallakr sarah..


Amma with this one plan sai yaji gaba daya duniyan sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login