Showing 96001 words to 99000 words out of 165901 words

Chapter 33 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13872

har sai ya samo amsar sa.


Daya tafi sosai hapsy ta rufe ta da fada
Amma ko ajikin ta abun na damun ta sosai amma sai take ganin hatsari ne babba ta amince nan gaba ma dukan su.


Har yanzu sarah na cewa
Tana son yazeed kuma tasan yazeed yana son ta
She have to cleAr that
Kafin ta amince ma mahfud




Tsaban hapsy bata ji dadin abun ba ko jiran ta bata yi ta koma gida


Around 7pm na yammacin ranar yazeed ya gaji da jiran yan gidan nasu ya fito zai fice kenan sai ga horn din motar su mahfud..


Tsayawa yayi tunanin sa ma ko mum din sa ne..
Ana bude gate Yana kuwa juyi yaga ashe dukan su ne ke shigowa A jere


shi mahfud daga wajen sarah ya wuce offishin su hajiya billy ya dawo tare da su.


Ai ko iya jira su gama parking bai yi ba ya sa ido yana duban waye third person din?


Su kuwa sai murnushi suke masa daga ciki dama tun bayan wayan su kafin zuwan mahfud basu sake mgana ba


Mahfud ne ya fara fitowa suna hada ido yazeed din ya wanii sake kara mai dauke da murna yana cewa "brother"


Freedom is back.... ya taho cikin azaban farin ciki yana dariya yana bude idanun sa


Duk sai da aka fashe Masa da dariya.
Shikan sa mahfud sai da ya kasa cewa komai


Wani irin runguma suka bada juna mai cike da so da shakuwa


Yaxeed Ko iyayen sa baiya yi Saurin musu hawaye amma idanun sa sun cika tam da hawayen murnan ganin mahfud


"Freedom"yake ce masa sabida abubuwan da ya masa sosai a lokacin da suke kananun..shi ya koya masa karban yancin kansa a da chan da suke schll.


Kowa sai murmushi yake ganin yadda mahfud ya ke tambayar yazeed din ya yake kamar karamin yaro..


Shikuwa dadi yake ji
Ya riko hannun sa tam yana ce ma mum din sa meyasa bata fada masa mahfud ya dawo ba da tuntuni ya dawo gida wajen brothern sa..


Cike da farin ciki suka shige ciki


Kamar zuciyan iyayen zai fashe da farin cikin ganin su haka suke ji.


Ranar basu yi bacci ba sai wajen 3 Hira kawai da tadin su suke a dakin mahfud din yazeed ya kwana..


Washe gari hajiya billy ke tsokanan sa cewa rabon sa da ya kwana anan gidan tun ranar da ya dawo daga asibiti


Mahfud cikin kula yake tambayar sa dama yayi kwanciyar asibiti ne?
Meyasa baka fada min ba...


Yace freedom ai layin ka baiya shiga ne,
Dont mind mumy its just a minor accident


Mahfud din dake kallon sa Ya dan sauke ajiyan zuciya...


Alhj nafiu anan ya sa baki, yace son did u know that day i was soo proud
Of ur bro,?
He made a very historical move


Sai naga kamar kaine da a lokacin da kake karamin a wannan case din ku daya faru a makaranta...


Dariya yazeed yayi duk dama ya dago case din amma he snot sure ko mahfud zai tuna, shikan sa ya san mahfud ya sha shiga trouble wajen bayyana gaskiyar mutane kala kala.


Amma shi abunda ya taba yi kenan mai wahala a rayuwar sa ma mace
Kuma gani yake kamar yayi na karshe kenan


Hajiya kuwa sai murmushi take musamman data ga duka biyu sun bada hankalin su suna jin baban yana magana


Mahfud cikin damuwa yace Yazeed din yayi duk wannan dad?
Ya dube sa ya kuma cewa ina fatan dai ba abunda kake ji ajikin ka ko?.
He was serios amma sai dukan su suka fara mashi dariya


Musamman yazeed dake yi har yana kulewa " abun watanni nawa ? Almost getting to 9months habawa na warke mana ba abunda ya same ni ka gani ? Ya dan dage hannun sa jockingly yana dubawa


Mum din sun ne ta dan ja kumatun mahfud din ta sa shi murmushin dole da cewa ai nace minor accident ba wani ciwon dayaji, dad din ku ne ya so ya fada ma labarin forget him hes just exagerating..


Nan ma dariya sukayi duka,suna shan mamakin yadda mahfud ya ke damuwa akan abu kalilan.
He's so kind and unease wani lokaci..


Haka suka sake shirin su, shikansa yazeed ya ji dadin kasancewar sa a gida tare da iyayen sa yasan inba ciwo ko wani abu ba basu samun wannan time din...




Alhji nafiu da zai fita shida matar sa yake cewa yazeed ya kamata ya leka office dinsa thats inda suke da sarah,
Cewar hajiya billy ma yau zata shigo ta duba su


Amma sai ya turje sam akan cewa zai tafi da
Bro dan sa gidan sa.


Ai don su sun ganshi ne sun gaji shi bai gansa ba
So so yave yau ya zamto ranar sa alone with his bro


Dan dole suka masa wannan uzuri


Bayan tafiyar su da one hour suka fice suka je gidan yazeed din.


Sarah ta damu sosai da taga jiya mahfud bai kira ba gashi har anyi sallahr azahar bata ga call din sa ba.


Ko dai yayi fushi ne? Ta raya aranta cikin damuwa.


Su kuwa anan gidan yazeed sam ya hana sa taba komai sai shirmenn su suke..


Mahfud Ya bashi labarin new famlyn sa.
Da duk abunda ya faru a shekarun n nan
Ciki har da haduwan sa da sarah


Sai dai bai fada masa sunan ta ya refering din ta as heroine
Kamar yadda suke fada ma juna.


More than anyone Yazeed was so excited daya ji mahfud ya kawo maganan mace..


She must be very speciall tunda har ya furta..
Sai ya shiga damun sa akan sai ya fada masa labarin ta..
Like haduwan su salon soyayyr su an co..


Shikuwa mahfud sai ya kasa sa maganan a kalma guda
Sai yana ta juya maganan kamar yana jin kunya


Sosai yazeed ke dariya aranar ji yake kamar cikin sa zai yi ciwo.." a kyaun tsari da dik wani abun duniya dayake ji da shi ya san mahfud ya fisa har gaban kowa"


Amma sai yana shan mamaki har yau mahfud is being faithfull wai kunyar mace yake ji,?


Hes very sure mahfud bai taba kwana da mace ba.."


Da shike mahfud din ya gaya masa cewa soyayyar nasu da heroine din bai tsaya ba
Amma yana hoping zata amsa masa.


Yasa yazeed Cikin tsokana yace kuma wai a hakan tana son ka?


Tabb kace hala anty nan ma virgin ce kamar saurayin nata virginia?


Dariya mahfud ya danyi
Yana bin sa da ido irin wato don ba ta amsa ni ba shi ne na dawo virgin din?


Yazeed ya cigaba eh mana freedoom... ai dan baka chilling da ladies ne,da ta ganka da mata kala kala da tuni zata amsa maka.
Mr shy for mrs shyness


Wato Wal muuminina wal muuminaty ko,


Mahfud yayi murmushi baice komai ba


Yaxeed yyi mika Yace cmon jare i cant fit..
Gaskiya bazan iya saurarar ma mace ba,kina bani rigiman wani najira amsa? kawai zaki ganni da wata gobe


Dube ka freedom ai ka wuce ajin da wata zata ajiye ka msww ."




Murmushi kawai mahfud yayi irin bazaka gane vane, yace to enouht about me
Wacece mrs right dinna mu?
: Ya dan sosa kai yace emmm"kaima kasan suna da yawa amma akwai wacce nake dan so cikin su sunan ta safeenah


Murmushi mahfud yayi yace wow what a lovely name, i know she must be all that"


Yayi dariya yace off cous she is


Haka suka ci gaba da hirar su, har ya nuna ma mahfud hotunan sa da safeenah,..


Washe garin ranar ma ya kasa zama sai da ya bisa suka kwana achan gidan su


Da asubahin fari ya dawo ya shirya


Bai je offish ba sai ya wuce wani gida chan inda ba wanda ya sani sai shi sai iyayen sa,..


Sabo ne wanda ya gida da kudin sa cewa idan ya yayo aure zai sa matar sa anan




Anan Zaman diris yayi yagama shirye shiryen sa tsaff gashi wajen shiru ne babu structures dayawa a palor chiness carpet ne kawai mai laushi da wallscreeen


Sai a chan upstairs bedroom din ma gado ne kawai babu komi bayan shi..


Ya isa wannan gidan tun karfe 10 na safe sai ya samu waje ya zauna shikadai kan kujera yana tunanin yadda ya shirya faruwan komai...


Murmushi kawai yayi chan ya shiga rubuta sako mai dauke da abubuwa da dama..


Sai da ya sake sauke wani murmushi da yaga delivered to sarah




Ita kuwa sarahn hankalin ta baki daya na kan aikin dake gaban ta..


Duk dama Yanzu ta gama amsa kirar mahfud..


Tunanin sa take yi a hankali tana aikin..sai wayarta yayi karar shigan sako...


Ta kai minti 20 bata daga ba sabida ta dauko ko mahfud din ne...


She still dont want to get carried away with him
Zata iya daure komai daga wajen kowa amma mahfud dole ta kare zuciyar ta in most casess sai take ganin son data ke masa ita kanta bata san wani iri ba ne


Bayan ta sa hannu ta dauki wayar
Abunda idon ta ya soma numa mata shine suna yazeedd


Kamar kirjin ta zai fita sabida bugun dayayi
A hujajan ta sa hannu ta bude ta shiga karancewa..


Suprise Package for you at... sai aka rubuto adreshin


Tasha mamaki matuka gashi babu hapsy anan ta gaya mata


Ga yazeeed yau ya turo mata sako amma adreshin da ta gani ba nashi bane.


Kamar zata tashi sama da rudani da murna amma sai ta kasa


Tayi nan tayi nan sai kawai ta bar aikin gaba daya ta wuce inda addreshin yake






Waje ne mai dan nisa is very quiet lonely and freshh
Ginin yayi kyau na fitar hankali.
Daga bakin gate in banda mai gadi babu wanda ta gani


Shiru take tafiya tana dube dube har ta kai matakalan da zai kaita ciki


Daga windown saman yana kallon ta sai ya tabe baki yayi murmushi..


She really wanna see me
Huh?


Sama chan ya haura ya kame kan wani relaxing chair dama ya shirya tsaf cikin wata sexy plain sky blue shirt..


Very tnsparent don ana ganin surar jikin sa sosai


Sai farin wando daya sa ya bude button akalla hudu ya bar kirjin sa abude


Kan wannan relaxing chair din ya kwanta lufff luff ya kau da kai kamar mai cikin wani yanayim tsumayi..


Tahowa take tana kare ma empty house din kallo


Riga da wando ne jikin ta na dark royal blue suite sai white shirt dan karami ta ciki da half hijabin ta shima...




Jin shiru yayi yawa yasa ta ce hello?cikin sanyin murya tana dada dubawa.


Haka yana ji tana zaga ko ina tama neman sa


Sai da ga bisani ta sake jin karar shigar sakon sa
Ta duna da kyau ta gane onda yayi mata kwatancen ta zo


Shirun wajen baki daya sai da ya sa ta tsorata


Amma haka ta daure har ta kai kan balcony


Lord and behold yazeed ne dakansa na kwance kamar baisan da shigowar ta ba.




Taji farin cikin ganin sa amma kuma tana ji haushin sa kadan a ranta..


Bai motsa ba har ta karaso kusa da shi, ta tsaya tana kallon fuskan sa...


Jin ta dan rusuna gaban sa yasa yayi wani yunkuro ya dago suka hade ido da juna.....


Hawayen ne suka ciko idanun ta ayayin da ta tabbatar da shi din en yau agaban ta,
Sai taji tavhaura dokin zuciya har zata mike ta tafi da saurri ya jawo ta tafada jikin sa.


Bai bari tayi magana ba ya wani irin cukuiyieta cikin wani salon shaukin so da tinda uwarta ta haifeta bata taba ji ba


Riko ne mai dauke da salon maganganun lallamin zuciya da kauna..
A hankali take hawayen shi kuma nishi ya sauke wa kadan a kunnen ta don so yake yayi controling zuciyarta


Lokaci ya riga ya kure karfe 3 ne na yamma


Cikin masifa ta tashi ta daure fuska ta harde hannu tace meyasa ka kira nan yazeed?
Wht did u want to tell me say it i want to go..


Ya dan dau lokaci yana duban ta daga bisani ya taso
Bata ma sani ba sai ji tayi ya sauke kansa agefen kafadun ta ya kuma rungemata cikin wani yanayi ya soma
Ce mata ya dawo ne daga yawon fahimtar kansa shin bazata yafe masa bane?






Ta dago ta kalle sa cikin masifa da bacin rai mai dauke da kallon rashin fahimta tace yawon fahimtar kanka?
Was that some kind of a joke to you, u left me witout saying a wod yau kusan wata kenan ban san ina ka shiga ba yazeed,
Sai yanzu ne za kazo ka bani wani silly reason din ka tafi yawon neman kanka?
Who does that?baka damu da yadda zanji ba ko....
A dan dame ya riko shaking hands din nata.


Ya jiyo da ita suna fuskan tar juna, yasan tana so ta gaya masa tayi kewar sa sosai amma don dole ta nuna fushin ta duk ya sammace wayannan so bai damu ba


He just wanted to know how to control her bai yason abun da ya shirya mata ya wuce yau din..




Ita kuwa sai huruwa take tana fushi amma Ta kasa
Dagowa su hade idanun sa


Da ya ga tabbas tayi fushin dagaske ne ya sa ya dago fuskan ta dakansa yace"
Sarah, ban damu ba idan zaki ce nayi wasa da feelings din ki...but i want you to know that tafiyan nan ya zamto min dole ne nayi sa..
Don ke nayi sa sarah...
I lOVE YOU sarah and i wanted to be sure of that


Tuni ya kwaroro dan siririin hawaye ya dada rike ta cikin damuwa da son tasan dagaske yake, yace na tafi ne sabida na san ni wani irin mutum ne a zuciyar ki,sannan na bada kaina daman daukar alkwarin da zan miki na har abada..


I dont wanna play anymore..will you please give me just one chance to correct my mistakes?


Naso ace zaki gane ni mutum ne da bai iya son abu ba, a gaskiyar maganan shine i feel like i love you to death sai dai tsoro da fargaba ya sa dole na tabbtar zan iya da duk wani comitmet din da zai zo min akan ki..sarah i wanna make you my world the final queen in my whole kingdom


A rayuwata kece ke kadai bazan taba bada wataya mace matsayin ki ba..ki amince da ni zuciyata ta gama yakar kanta aknki ta kuma bani cikakken daman na zo na karasa abun da na fara....


Don Allah kar ki hana ni nunfashi u have no idea how im suffering just to make sure that i wll give you the best of happiness in life


Daga yanzu ina so na tabbata ma zuciyan ki cewa shikansa nawa ne, bazan bar shi ma wani ba....sarah pls let me love you ....zaki iya kallo na kice kinsan ni amma inaga inda zan fada miki ni waye a yau zaki ce karya nayi miki


Na tafi na barki amma ki sani na dawo me a siffar yazeed din da bai iya komai ba sai son sarahn sa....


Kanta har wani budu yake ayayin da take suraran sa, sai ta rude gaba daya gashi ya zage yana sauke mata fake tears dinsa har yana dan fitar da sirirn majina...




Shiru tayi na dan wani lokaci sabida ta kasa sanin me zata furta masa baki daya sai ta shiga damuwa..


Hawayen sa ya goge bai damu da shirun nata ba, yace mata tazo suje zai nuna mata wani abu a dakin sa




*Coments are neccesry*








*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_32_:


Sum sum take binsa ayayin da ya jawo hannun ta suka sauko cikin gidan tare


Upstairs suka sake hawa yakai ta bedroom din sa


Tana tsaye ya dago wani carton mai kyau har gida biyu daya babba daya dan dai dai yace mata ta shirya yana jiran ta akasa
Sai ya sauka ya barta anan


Sauke ajiyan zuciya tayi bata daga kayan ba sai dataje toilet ta wanke face din ta taji sanyi sannan ta dawo


Nan ta dauki box din ta bude wasu irin sexy weding dress ne royal red masu shegen kyale kyale gold,
Rigar fitted ce amma ta matse ta sosai har idan ta daga hannun ta cikin ta zai bayyana


Then sai skirt din dogo da mayafin sa sharara


Me yazeed yake nufi da hakan?
Bata samu amsar haka ba amma sai ta daure ta saka kayan inda suka bala'in amsar surar jikin ta


Anan ma ta ga jewerries din saphire ce red precious stone ta makel shi a kunne ta da wuyar ta


Duk da ta wanke make up din amma sosai ta fito zak zak amarya..


Yana daga zauna akan carpet din palour ta shiga tahowa a hankali kan step don ta same sa...


Gashi har sunci kusan awa daya waje na dada yin duhu..


Sai ya mike tsaye kamar ango yaga amaryan sa ita kuwa cikin rudani da sanyin jiki take saukowa.


Sai ya nayi kamar bazai iya jir ta sauko ba yayi saurin zuwo tarban ta..


Sun kai wajen minti 2o suna kallon kallon ya mika mata hannu akan ta bashi ya sauko tare sa ita..


Da kyar ta mika don so take ta kure karshen mamakin da yake bata yau...


Tana tahowa hankali sai suna sauka tsakiyar falon sai wutar gidan gaba daya ya dauke..


Har zata firgita ta fara namen agaji sai kyat taji ab sake kunna wa..


Wani hadadden caton triangular cake ne mai fadi akan wani table agaban ta


Ita kanta bata lura da shi ba sai yanzu


A jikin cake din babu wani decoration amma an rubuta boldly
"sarah,will you marry me?"


Hawaye ne suka fara sauka ta dago ta kalle sa irin like seriously ? yana ganin hakan ya share ta ya je jikin cake din ya kunna candle lite din dake jiki


Yana kunnawa cake din yayi haske sosai wutan dakin kuma ya sake mutuwa..


Sai ya zamto daga su sai hasken dake jikin cake din yake nuna wa..


Ta juyo zata yi magana ya rufe mata baki slowly da hannun sa minti biyar yana bata kallon eye ball to eyeball
Tare da cewa your are the most beautifull wife to be my love..


Gaban cake din ya karaso da ita, ya rusuna gaban ta ya kamo yatsan hannun ta ya saka mata simple and romantic diamon ring..
Yayi kissing din hannu..


She dont know how amma kuma abunda yazeed yake mata yanzu sai ta kasa cewa komai..
Tana binsa da kallon rudani


Anan ya tambaye ta ko sa zoben daya mata yana nufiin ta amince da soyyayr sa kenan


Ta dauka ai duk engagemnt ne ashe na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login