Showing 66001 words to 69000 words out of 165901 words

Chapter 23 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13866

abata matsayi wanda zata na shiga hidiman mu har haka...


i want to limit her power she cant rule all of us..karya ne bazai taba yuwa ba.


Mrs ruth dake jin furrious and despret voice din
kawar ta ya sa ta sassauta na ta tace take it easy mana asma..kar kiyi zuciya muje mu tafka wani kuskuren..


Shiru hjya asma tayi daga bisani tace,shikenan kar ki damu wannan karon ba ni zanyi ba ...


But I will have to delay this case for sarah
Nasan kina tare dani zaki bani goyin baya wajen creating reason da matsaloli kala kala har sai mun kure ta..


I cant let her have all the credit with this woman in har mukayi sake suka yabe ta shikenan bazamu sake samun wani gurbi anan gaba ba.


What about safeenah...Toh Kenan an shude tarihin yata?.no way
I will do evrything in my power to stop sarah right
This moment i dont care what it takes..


Hankalin mrs ruth ya tashi da jin haka matuka


Ita kuwa hajya asma Bata jira ba ta katse wayar ta lumshe ido cikin kunan rai tana bambami..




"Washe gari da safe sarahn taje asibiti wajen mahaifiyar dije da shike ta kone sosai saukin sama sama take jin sa ana dai kan bata kulawa Nan sarah ta nemi information masu karfi akan kazafin sai dai ya zame mata dole taje kauyen ta shawo kan shaidun da zasu iya warware mata hidimar
Inda kowa zai amince




Ummah ne ta dada bata karfin gwiwa ta kuma bata shawarar ta yi amfani da duk abunda take da shi wajen sa munafukan da akace mahaifiyar dije ta kama su a maita suyi bayanin cewa sa su akayi...


Har da malamin rukiyya ko da kuwa zata yaudare su ne da kudi..


Abun da ta kudira aranta kenan sai yau bata zo office ba ta wuce kauyen su a yola wanda zai dauke awa 2 daga saukar ta a jirgi .


Ta isa kauyen dai dai ana shirin kiran sallar azahar don haka batayi kasa a gwiwa ba ta shiga neman shaidun ta cikin fasaha da nagarta.


Anan asibiti likita ne ya shigo ya ma ummah tambayoyi game da abunda sarahn ta tambaye ta tamkar wanda yake matukar tausayin ta..


Ita ta sanar da shi sarah taje garin su neman shaidu kuma insha Allahu zasuyi nasara.


Doc din nan har da hawaye wajen nuna tausayin sa don yasan tana cikin radadi.


Sai yace zai mata alluran bacci don ta huta.


A nitsse ta kalle sa har ya gama,minti 5 ya dauke ta ta ja nunfashi mai nauyi ta rufe idon ta,bata sake motsi ba


Sauke ajiyan zuciya yayi ya dauki wayar sa ya tura sako wa hjya asma cewa ya mata alluran nan da awa uku zata shiga shock... tana kaiwa nan da awa biyar kuma zata mutu a cikin shock din..


Sannan ya sanar da ita sarah taje kauye neman shaidu


Cikin jin dadi Tayi murmushi tace good,aikin ka yayi dai dai.
Dan haka kaje ka duba zaka ga aika wajen yaro na...
Suka katse wayar


Dadi yake jin aransa sai ya cire hanglove Sauya nashi,wurgi yayi da nashi a diposer sai ya ajiye asalin ledan alluran da ake mata akan faranti yayi waje




Daga office hjya asma ta dauki waya ta kira wani goon din ta mai suna aljan.


Anan ta bashi information akan lokacin da sarah zata dawo da location din data ke,... ta kuma aika masa da hotunan ta


Tace ya lura da kyau ita zata masa bayanin yadda take so ayi mata da sarahn..
#surayyahms


Share and share ur viiews.










Official catty.
[2/24, 06:44] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*


_HASBIYALLAH WA NEEMAL WAKEEL_




_20_






a kauyen Sosai sarah tayi nasarah wajen shawo kan mutane sabida itama tayi zaman kauye don haka tasan duk wani lugga da siga na shawo kan mutumin karkara..


Bayanai ta hado masu kyau wanda bugu daya zai nuna innocent din mahaifiyar dije..


Sai dai lokacin flight din ta bai barta ta jira sun ahirya gaba daya ta tafi da su din ba..


Sai ta bada kudi isashhe akan gobe ataho mata da su su ukun har da malamin rukiya lagos


jibi da yamma za'ayi din a office


Har ta iso lagos ba wanda ya sani sai ummahn ta da aljan dake kan aikin lura da duk wani motsin ta kamar yadda hajya asma ta gindaya masa.


A bakin hapsy yazeed yaji cewa sarah ta na yola... bayan news din rasuwar mahaifiyar dije ya wanzu cikin kunnen su..


Gaba daya sai hankalin su ya tashi sosai..


Tunanin su a Yanzu ya za'ayi kenan asalin wanda ake shariar akanta ta rasu?...
Shikan sa yazeed yau gani yake kamar case din zai dan bada sarah wahalar don hes very sure hajya asma and mrs ruth has something to do with it smh...


Duk dama bai kawo aransa su suka sa aka mata alluran ba..


Tsakanin sa da safeenah yanzu abun yayi sanyi sabida kullum acikin kona ta yake da halayen sa,sai ta rika ganin kamar hankalin sa nakan sarah amma wani fannin sai ya nuna mata kishin ta ne kawai ..


Sosai ta shiga wani irin haki da zuciyar ta komai ya cunkushe mata amma bata iya ganewa..


Kiran hapsy ne ya soma shigowa bayan sarah ta sauko,
Ita ta sanar da ita abunda ya faru na rasuwar mahaifiyar dijenh.


Tsaban yadda ta ji ba dadi sai da ta nemi waje ta tsaya ta dafe kai tana hawaye mai cike da tausayi..


A lokacin sai Bata je gida ba san da taje ta duba gawan ... sannan ta ba da dije karfin gwiwa sosai kamar yadda mahfud ya koya mata.




Ko kadan batayi noticing din wanda ke bibiyan ta ba.


Tana tafiyan ma tunanin rayuwa kawai take,
A yau Hapsy ne kawai tasan cewa ta samo shaidu masu amfani.


Washe gari Da safe kamar mai zazzabi haka take jin kanta haka taci ranar baki daya bata iya ayyana komai ba in banda aikin lallaba zuciyan dije da bata karfin gwiwa..


Da yamma sai ga aljan ya kira su hjya ya sanar dasu cewa shaidun da sarah ta nemo sun iso...
Anan ma tace masa good..


Tunda sun iso yanzu zai iya aiwatar da aikin da suka bashi akanta.


Sarah kuwa Masauki ta sa aka basu sai dai bata samu daman haduwa da su ba akan sai goben kawai karfe
3.00 dai dai a wajen sharia zasu hadu.


So washe gari da safen
Batayi niyyar futa da wuri ba amma sai aka dame ta da kira cewa ta zo dije bata da lpya.
Yadda ake magana awayar gani taje kamar dagaske dije na wani hali..


Duk sai ta soma tunanin ko dan mutuwar mahaifiyar ta ne har yanzu ke damun ta..


Dama tasan zai dauke lokaci kafin ya sake ta...
Ta san an zalunce ta.


Haka ta shirya agurguje sukayi sallama da ummah ta fuce,


Tana kama hanyar gidan da su dije dake a dai dai kwana nan wasu motoci manya guda biyu suka shakure ta suka tunkuda ta cikin nasu suka tafi da ita..


Lokacin karfe 9 saura ne ma safe..
ko da ta dubi mutanen motar duk maza ne kuma bata gane ko daya acikin su ba.


Wani gida suka kaita, suka daure ta kan kujera na tsawon awa 3 ba wanda ya lekota


Daga bisani chan wani ya zo ya mata allura ta tafi unconcious..
Bata sake sanin inda take ba

Har lokacin sharia yayi babu sarah..


Kowa ya hallara babu ita sai kiran layin ta ake amma taki dagawa.




Shi kuwa yazeed nitsuwa yayi yana duban yadda kowa yake nasa bambami don yasan dole akwai abunda ya faru..


Mrs ruth ce kan gaba wajen sake kawo maganan kankatar sarah ma aikin nan..


Ita kuma hjy asma take cewa hala don taga mahaifiyar dije ta rasu ta ke ganin bazata iya facing case din ba..


Anan ba irin maganganun da basu akawo ba ,...mafi akasari suna dangan ta shi da cewa ai yaranta ke damun sarah...


Ta ajiye su tana wasa da hankalin su..


Abu tun karfe uku Har wajen karfe biyar saura ana jira,


Sai yazeed ya zame ya je gidan su.


Kamar ba abunda yake damun sa ya gaida ummah ya kuma gabatr da kansa ,amma bai fito fili ba


Anan ya nuna mata cewa daga kasar waje ya diro yanzu yana so ya san inda sarah ta ke don yaje ya same ta yana da muhimmim aikin da zai bata...


Ba laifi ummuh ta gaya masa ai kiran ta akayi a gidan su dije..


Abun ya bashi mamaki amma Ko kadan bai nuna tashin hankali akan face dinsa ba ya ke tambayar ummah, a haka har ya kama hanya yayi hanyar gidan su dijen.


Yana dosu kwana yaga wasu maza na kokarin tsallaka titii sai leke leke suke...


Ya sa ido yana dan duban su with less serioussnes sai ga shi chan dayan ya fito a cikin motar sarah suna kokarin barin wajen
Da shi..


Mamaki ya hana sa cewa komi sai ya batar da kaman sa ya shiga binsu tsala tsala..


Wani gida suka shige bayan kamar mintuna 10 suka sake fitowa amma wannan karon babban jeep ne sai motar sarahn a baya.

Sai da ya bari sun fice shima ya shiga binsu wajen har wani hotel suka shiga ..


Yana ji yana gani suka shiga da wani katoton jaka wanda su hudu ne amma suke kokuwa da shi ciki


Shima sai ya buya gaba daya bai bari sun san da shi ba.


"Wani abu na gaya masa cewa sarah ce a cikin jakar nan..


Amma sai ya fuske ya jira su har suka bar wajen suna barin hotel din
Ya je straigh wajen recptionist,cikin iya salon zance sai ya ruda ta da cewa tare da su yake sunyi mantuwa ta bashi key..


Salon sa da kuma yanayin yadda taga zubin sa yasa ta hakura ta bashi key din..


Da yana tafiyan sa ne cikin kasaita amma yana wucee ganin mutane ya haura sama da uban gudu ya kai dakin da aka ajiye sarahn.


Yana budewa kuwa ya hango ta Kwance babu dankwali bare rigar suit din duk ancire su an bar da dan karamin vest mai guntun hannu dake ciki
Wanda har shatin bra din ta yake nunawa


Sai bacci take kwasa sabida maganin awa 8 aka bata dai dai lokacin da suka shirya shirin su.


Wayar ta kuwa tuni suka kashe mata shi don haka duk wanda yake neman ta a ranan bai same ta..


Haka dije taci kuka har ta gode ma Allah....


Ganin ran kowa ya baci da abunda sarah tayi musu yau


sannan anan ma shirin maida shaidun gida washe gari ake idan ba ga a sarah ba..


Tunanin su tunda abun yakai ga haka Sai a kashe case din tunda ma mahaifiyar dije ta mutu ai shikenan..


Su hjya asma Masifan karfin hali kawai suke amma ransu yayi matukar dadi..


Wannan shine kankat gashi jira kawai suke wanda suka tsara musu zance su shigo su bada information din ai sunga sarah a hotel tun safe..
Sai aje duka a kamata


Shi kuwa yazeed baiyi kasa gwiwa ba ya dauke ta, yaune rana ta farko da sarah ta shiga hatsarin da baida alaka da sanin faruwar sa..


Sai yayi kokarin saka mata jacket din suit din za ya dagota a hannun sa yayi saurin haurowa da ita suka bi lifter


Daure fuska yayi ya fuce abunsa bai ko bada keys ba anan dakin ya bar musu..


Sai dai bai daga car dinsa ba ya shiga nata da shi suka bar hotel din


Anan organisation Ko da aka kawo news din sarah na hotel kamar yadda suka tsara maganan? ...


fitina da tashin hankali bai tsaya anan ba sai da aka kira asalin mahaifin yazeed alhaj nafiu Attah aka sanar da shi.


Cikin tsananin bacin rai da bakin ciki su hjya ke xprssing rashin jin Dadin su...cikin salo suna dada sa wuta akan case din.


Tsohuwa ta sha mamaki matuka,...batayi tunanin haka sarah take ba


Lokaci guda aka gauraye wajen aka shiga emergency meeting da hajiya bilkisu akan za aje a kama sarah red handed
Sai ayi mata hukunci


Tsohuwa da alhaji nafiu ne kawai suka rage a office suna jiran adawo da ita a mata hukunci.


Gashi informat din ya tabbatar musu da kasancewar sarah anan

yazeed kuwa bai tsaya ba sai da suka yi nisa chan cikin wani quest house ya ajiye ta daf tana firgicin farkawa


A lokacin kuma members Dukan su da suka isa hotel din a dane suke suga niyar su ya aiwatu...


Don haka basu lura da motar yazeed ne anan babu motar sarah ba.


Cikin tsananin mamaki haka suka bincike ko ina anan hotel ba su ga sarah ba basu kuma ga alaman ta ba


Zufa da ciwon kirji lokaci guda ya kama hjya asma sai insisting take adada dubawa


Har mrs abdl rasheed rani yaji haushi ya fice abunsa.


Anan suka bar mrs ruth da mrs asma suna jimamin abun suna dada dubawa cikin tsananin firgita


Sauran members su suka je suka sanar da tsohuwa da alhj nafiu cewa karya ne babu sarah a hotel kamar yadda aka fada musu..


Dai dai nan kiran yazeed ya shigo wayar mahifiyar sa, ta dauka cikin zakuwa tace wai ina ka shiga ne anata faman rigima anan?.
A dan birkice yace mum ba lokaci, its about sarah.


Lokaci guda kirjin ta ya buga tace what? Sarah
Ina take meyasa me ta ?


Kowa sai ya mike tsaye tsohuwa ce tace a samata shi a hnsfree


Don tun da chan basu ko kawo tunanin ko wani mummunan abu bane ya same ta musamman da su hjya asma suka rika cusa musu mugayen maganganun su..


Muryan yazeed suke ji garau yace musu mom sarah was kidnapped..


Amma bani da time din bayani sosai sabida motar ta nake using za ayi trcking dina.. so Do me a favour ga number daya kira ta last nan a wayar ta na samu a duba da wuri aka masu..


Hankalin su ne ya tashi sosai,kowa na jero nasas tambyar wasu suna cewa ina sarahn take? Wasu suna ce masa ina yake ,duk suka ruda shi
sai ya Kasa aje kansa waje daya yace kawai suyi bincike shi zaiyi handling komai..


Nan take case ya sauya aka turo number aka kai offishin masu bincike


Daga nan kuwa har spy din su hajya ya gaya musu yazeed ya samu wayar sarah da motar sarah har ya bada information..


Amma baice yana tare da sarahn ba


Wani sabon tashin sense Kamar zata sume cikin tsannanin tsorata suka shiga namen layin su aljan dun su san abun Yi


Cewa yayi su kwntar da hankalin su tunda yazeed yana tare da wayar zasu yi tracking dinsa kafin polisawa su gane su..


Hakan ya faru kuwa sai dai wajen da suke na da nisa sosai.


Daga nan kuma lokacin dayake wayar sarah take jinsa duk dama idanun ta a lumshe suke.


Ruwa ya kawo ya tallafa mata ta sha sannan ta shiga tanbayar sa meya faru da ita.


Anan ya mata bayani abun ya matukar tsorata
She bacome weak sai ta fada kan gado ta fashe da kuka mai cin rai..


Sosai hankalin sa ya tashi, ya shiga rarrashin ta yana bata karfin gwiwa amma ina tsoro sosai take ji yanzu kam


Har sai da ya jawo ta jikin sa yana bata comforting smooch sannan ta samu ta nitsu..


Sun kai wajen mintuna 20 a hakan yana shakar dumin jikin ta tana shakar nashi..


Wani abun yasa ya dube wayar sa anan jikin button din yake ganewa cewa ana reading locatiom dinsa


Sabida tsaro ya sa ya kame wayar su baki saya ya kashe,
Sannan ya sauya musu
Daki


Itakam Ta kasa tunanin komai sabida abubuwan sun daga mata hankali matika..


Kenan kashe mahaifiyar dije akayi dagan gan? Whats so special in this case da har za yi wasa da rai?..sosai ta shiga cikin damuwa tana kawo tunani kala kala.


Daga gida kuwa ummah ne dakan ta a ofisshin,bata ga yarta ba kuma wayar ta baya shiga..shine take tambayar ko sarahn tana nan amma sam su hjya billy suka kasa sanar da ita komai..


Da ganan kowa yake nadaman yadda ya tsananTa harshen sa akanta musamman indian team..


Cewar hya billy to lallai akwai makarkashiya mai girma a wannan case din
Dole za a tsare gardi har sai anga dawowar sarah.


Ita ma ummah ta kasa basu space daga ace sarahn na waje kaza sai ace tana waje kaza duk don sun ga ta mugun daga hankalin ta..


hankalin su abtashe yake amma sun yaba da yadda ummah ta sa ido sosai akan tarbiyan yarta sun lura cewa sarah is wel guided Nd monitored at home..
Ba kamar yadda aka cusa musu ra'ayi akan tarbiyan yan mata irin ta ba.


Ana neman karfe 10 na dare ummah ta tsanamn ta lallai sai an bata sarah tayi mata magana


Da kyar hajya billy ta zaunar da ita ta mata bayani, ranar kwana zaune duka sukayi anan ummah ba abunda take illah hawaye..


Anan guest howus kuma mrs ruth tace ma si aljan kar su bar wajen har sai yazeed ya kunna wayar sa sabida dole ne su san ko shi ya dauke sarah don su san abun yi


Ita kuwa sarah Tsoro da tunani yasa ta dukun kune waje daya,..har zazzabi mai karfi yana neman shige mata.


Dan dolen sa ya zauna da ita ajikin sa yana comforting din ta har ta samu tayi bacci da kyar


Shikam bai runtsa ba kallon ta kawai yake
A ransa yana saka abubuwa da yawa..


Har cikin ransa yana so ya mallake ta ya shiga rayuwar ta.. yaga tana mutuwa masa sai yake ganin kamar ma gashi Allah yana ta bashi daman cikar burin sa.


Murmushi kawai yake yi agaban innocent face din ta yana tunanin ranar da sarah zata furta tana kaunar sa dakan ta..


Don Shika dai ya san me ya shirya mata aransa.




Washe gari da safiyan Allah da suka tashi,
Bayan sun gaisa take cewa tana so ta kira ummahn ta..


Yace no we cant use any phone sabida ana tracking din mu..a yanzu yadda zamu tafi gida ne kawai zamu nemo..
Tace ohhh ya Allah, toh su waye wayannan me nayi musu haka? toh sai mu cigaba da zama anan kenan. For how long ?
Kar wani abu fa ya same dije ina nan.. this ppl call me bcos of her what if thy have her now?...look i need to do something now...gaba daya yazeed kallon ta yake ta na neman birkicewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login