Showing 126001 words to 129000 words out of 165901 words

Chapter 43 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13845

ce komai ba tace jeki kwanta its lts late..
Ta gyada kai a sanyaye ta wuce


Kallo anty ta bita da shi tayi murmushi daga nan ta wuce ta kado kan shabnam ta kaita room dinta..


Washe gari da safe kafin sarahn ta fito sai ta samu har shabnam ta gama hada abinci yau kala kala tayi masu dadi da dauke ido kamar wacce aka mata gori..


As always tana cikin zumudi..
Saukowar anty ne ya fargan da sarah daga tunanin kuncin data shiga na yaushe itama zata iya kamar wannan


Anan Suka agaisa tace muje ki karya,
Shabnam wheres mahfud ko ya har ya fice ne.


Bata ko amsa ba ta jiyo muryan sa ta baya yana cewa na isa na tafi banga mama na ba?


Suka maida ma juna murmushi ya sauke mata light peg agefen kuncin ta tare suka iso kan table din sarah na biye da su..


Suna zama ya dauki lokacin sa cikin nitsuwa ya sace moment yana duban radiant face din fa
Suna hade ido ta sauke wani kayataccen murmushi mai cike da kauna..yana kamewa da nashi


Shabnam ce kawai ta lura da hakan sabida itama din shi take kallo..


Anan ta tashi cikin surutun ta data saba ta soma fadan sunayen abincin da ta dafa cikin son ta yi ma sarah gwale take abun ta, har anty warda ta fahimce ta sosai..


Sarah kuwa na shiru..ita dai abunda yafi damun ta bai wuci yadda shabnam ke cewa ai kwana biyu da ba ita tayi girki agidan ba so mahfud yayi ta purging,


Gashi bai isa yayi musu ba she took the oputnity to make sarah feel like Kenan don ita kadai take tare da shi dole ta san duk abunda yake ciki..


Lokaci guda sarahn taji wani iri sai ta kasa sake kai abincin bakin ta tayi shiru..


Anty warda tace mahfud wai dagaske kayi ta purging wai wayake dafa abincin ne haka har da zai sa ciki tsurewa?


U shudnt have been eating it in yana damun ka bana son abunda zai jawo maka wani ciwo kasan mahaifin ka bazai ji dadi ba ko..


Yace its ok mum sau daya ne ,and im fine.


A hankali sarahn ta mike tare da cewa xcus me ta bar wajen a sanyaye..


Kallo duka suka bita da shi..


Shabnam ta dan murkuda baki gefe tayi dariya..


Nan ya kau da kansa ya cigaba da cin abinci slowly..


Shiru ne ya ratsa nan anty tana lura da kowa cahn sai ta kawo tunanin ko sarah ne shabnam take magana akai?


Yana mikewa yace ma shabnam ta biyo sa daki..
Duk dama tasan ba alheri bane amma sai ta tashi cikin rawar jiki ta biyo sa
Hakan ya dada tabbatar ma anty warda abunda take tunani sai ta tashi ta kama hanya zuwa site din sarah..


Akan gado tafada tana kuka a hankali..
Shikenan wata karamar yrinya zata raba ta da mahfud din ta...she just cant help it amma sosai kanta ya daure tana jin komai ya tsaya mata..


Ta yaya zan fara iya girki and then tana so ta kasance kullum a gefen sa amma a duk sanda ta tuna time dinsa gaba daya tare da shabnam yake spendings sai ta karajin ta karaya..


Kukan take yi rungume da pillow har sai da anty warda ta dafa ta kafin ta dago..
Fuska ba yabo ba fallasa Tace sarah meya faru ne kam?
Tayi shiru ta sunkuyar da kai zata yi rufa rufa antyn tace dont lie to me tunda har naga hawayen ki nasan akwai abunda ake miki wanda bakijin dadin sa..ko ana takura miki agidan nan ne?


Pls tell me don bazamu ji dadi hakan yana faruwa ba..u r our own remember?..


Ta dago ta dan share hawayen ta cikin marairacewa da shagwaba tace anty,


Bawani abu bane nima ina so na iya dafa abincin ne irin wanda bazai sa shi purgin ba,


I really tried hard amma nakasa iya irin nata..anty da kika tafi ko granny tace ban iya girki ba..
thy always think is awful


Kukan Shagwaban nata sosai ya burge anty abun tausayi ne amma sai ta bata dariya sosai..


Cikin son ta kwantar mata da hankali tace haba sarah"
Wannan ai ba matsala bne da kin fada min tuntuni da zan dauki lokaci na ko shekara nawa na koya miki girki har sai kin gaji"


Waye ya miki karyan bazaki taba iya wa ba da kike damun kanki?.


Tayi shiru ta dauko tab din ta nuna ma anty abubuwan data ke koya
Sai tace amma idan nayi zaiyi kama da nasu amma sam babu dadi


Dariya anty tayi tace comn share hawayen ki, wannan ai shirme ne sarah.
U will only get the fancy name and looks ko suma basu yi yayi dadi wani lokaci..
Yanzu yaushe kike so ki iya girkin...


More than anything tace a shirye nake anty ni ko yaushe ne ina so..


Ta dan shafe mata sauran tears dinta cikin kula tace toh shikenan.
Only u and i zamu na koyan girki a site dina ba ma sai mun fito main kitchen ba..is taht ok?


Tayi murmushi cike da godiya ta rungume antyn tace yes maaam ure the best


Haka suka rabu tace mata ta shirya anjima sai ta zo


Anan bangaren mahfud kuwa fada ya ma shabnam akan kar ta sake fadan wani magana akan sa baya so..
Hakan ta makalkale tayi fuskan kynwa ta bashi hakuri..
Ya wuce ya fita aiki...


Nan shabnam ta zauna cike da jin dadi,tasan ta sa sarah a wani hali don kuwa ta fara ganin hakan sosai a idanun ta...


Sai wajen bayan azahar sarahn ta fito da niyyar fara lessons din ta wajen anty warda anan sukaci karo da shabnam..

Wani irin bugu kirjin ta yayi,amma sai ta daure ta karaso
Cike da annoying smile shabnam ta tsare ta, tana kallon ta sai dai batace komai ba..


cikin dauriya sarahn tace lpya kuwa?
Sai ta dan sace da dariya mai ban haushi...




abun ya bata ma sarah rai ganin ta cimma burin ta sai ta sake ta ce im sorry,.kawai na tuno wani abu ne yake bani dariya..


Ta dafa Sarahn,ko kinsan idan muna tare da mahfud yadda yake da fuskan sa kamar baby ko dole yake sa shi kara kyau.
a hankali sarah ta watsa mata harara


Bata damu ba Cikin rawan jiki ta jawo sarahn kamar bata san metake yi ba ta nuna amata cartoon daga babban screen tace hey loook kamar wancan doli dolin...
Sai ta kwashe da dariiya .


Har sarahn ta kulu zata dakatar da ita dan sosai ranta ya baci what sort of nonsense is this..


amma sam shabnam bata hakura ba tace tsaya kiji ai ba anan abun ya kare ba,kinsan wani abu tunda yafara purging din nan sai nayi ta imagining how his cute face will be inside the toilet musamman idan yana nishi kinsan zawo baya jira ko.wani dariyar ta sake fashewa da shi loudly wanda ya sa tsakin da sarah take dannewa ya kufce.


A hatsale ta dan ja jikin ta zata bar wajen..


Murnan ganin bacin ran sarah ya dada sa shabnam ta daka tsalle ta dawo gaban ta tace haba sarahn wai har kinyi fushi nifa labari kawai nake baki..


Am just saying on a serious note, sai ta dan daure fuska" tace mahfud yana shan wahala a duk lokacin daya ci abincin nan naki, Uhhhggg i just wonder why he wont stop..


cike da haushi sarah tace sai ki je ki tambaye shi ko ki fada masa abunda ya dace yayi please excuse me shabnam..


Tayi murmushi ta tabe baki tace ok,wuce...ni dai nasan mahfud bazai taba dawwama ahaka ba
Kwanan nan ma zai aure wacce zata na bashi abun da ya dace dashi and tht way he wont have to purge... kaiwa nan tayi gaba ta bar sarahn anan




Kallon ta bai ishe sarahn ba sabida sosai kirjin ta ya ke mata zafi sosai,.so yarinyar nan ma tunanin aure take tsakanin ta da mahfud ?..how dare she


Wani irin bakin kishi ne ya rufe ta, sai da ta dauki bottle water ta sha sannan taji dai dai..


Da kyar ta iya dauke maganganun shabnam din aranta don itama yanzu ta soma jin shaukin ta nuna mata iyakar ta akan mahfud duk dama tasan karamar yarinya ce ba sarar ta ba.


Ko da ta samu anty, anan site din ta sai ta shiga koya mata simple tricks kafin ma su shihe kitchen din ta zaunar da ita tana zana mata su a paper tana gani..


Sosai ta sa hankalin ta sabida hankalin ta ya matikar tashi, sai ta quduri niyyar sai ta bada kowa mamaki..


Haka ta bi anty kitchen din site din nata suka fara ba wanda ya sani..
Duk zumudi da son taga burin ta ya cika haka ta dannne ta yi kokarin kwantar da hankalin ta na koyan abunda antyn ke yi..


Ita kuwa shabnam data ga yanzu sarah ta dauke mata wuta sai ta dada jin dadin haka,.irin ai da bakin ciki na zaki mutu.


Ita kuwa tana nan tana koyan girkin ta shiru ba wanda ya sani sai ita da anty..




Bangeren yazeed kuwa, ..
tun alhj nafiu da hajiya billy basu gane ba har suka fara fahintar shaye shaye kawai yasa agaban sa tukurum


Abun yayi tsamarin da har ya dena baiwa komai muhimmanci a rayuwansa


Sai yayi sati biyi uku baije aiki ba yana gida yana kwance tashi tunanin sarah ne yayi masa zare a ransa a kowani jan numfashin sa sai ya karo..


Shikadai yake jin abunsa


Ga safeenah ta wanke sa da buhun zagi, kwanan nan ta ce bazata aure sa ba..


A cewar ta wulkancin sa ya ishe ta,kullum sai am sa rana bazai taba zuwa ba


Idan an tambaye shi dalili sai yace babu komai
Amma zahirin gaskiya shine mummunan soyyayr sarah ne ya masa dabaibaiyi a zuciyan sa.


Sai ya rika dura ma kansa giya ya fita hankalinsa ko zai mance da ita ya samu sukuni


Sai dai yanzu abun yayi worsts da safeenahn ta fita harkan sa...da dai idan ya sha giya yana dan samu ragamar


Amma yanzu haka ko ya sha sau nawa ne baya jin saukin abunda yake ji akan sarah...


He madly wish that zai san inda take yaje ya bata hakuri bai damu ba koma yaya ne.....


Amma duk iya bincikin sa bai samu ko da news guda akanta ba,..


hapsy kam ma tabar aikin anan nigeria da mijin ta don mrs ruth da hajiya asma bakaramin wulakntata suke yi ba ..


Yanzu haka suke ta ammalin su da organisation din ba aje ko ina ba mutane sun soma koduwa da rashin sarah.


Yanzu adalci yayi karanci none of them is willing to stand up for them
yawancin programe din da sarah ta kafa na taimako sai aka soma watsar da su
Ba a basu kulawar daya dace


Safeenah da iyayen ta kansu kawai suke ginawa
Suna tara kudi suna taka kan duk wanda ya shige musu gaba basu damu da damuwar kowa ba..


Anan ma mrs ruth ta yi ta haden haden ta ma safeeenahn da wani dan gidan senator,not knowing that faisal ne babban abokin yazeed.


Dukan su basu sani ba amma bakaramin zumudi sukeyi ba iyayen nasu gama daya suna ta shirin yadda abun zai kasance sai ahada su..




Bayan sati biyu,shabnam na nan tana dada zafafa game dinta don ta kara kular da sarah sai ta hana mahfud sakat ko bai sani ba takan san yadda zatayi ta nuna ma sarahn shes more closer to him now.


Hakan na damun sarahn sosai amma itama sai tayi kykkywar shirin ta so take kawai komai ya kankama,don nan gaba kadan ta shirya bada shabnam mamakin da har ta mutu bazata mance ba.






*My comments*


Assalam alaikum sis and bros,.. ppl are almost forgeting that life is not about only you but others,Allah subhanahu wa wata ala ya sha fadama ana surori da ayoyinsa daban daban misali suratl baqarah when he said"wa la nabluwanna kum"meaning he will surely test us... mufti ismail menk explain that it means over and over again ,so don ka shiga wani kuncin ranyuwa ko jarabawan rayuwa ka fita pls don't expect that wani bazai sake samun ka


Nd in another ayat suratul muhammad he azza wa jal said" "walanabluwannakum hatta na'aa lamal mujahidina minkum,was-sabirina wanabluwa akbarakum."


You see its also talking about test on patience and jihad.


Here Allah is promising us,daring us that he wll continously test us not once but many times,is up to us to strive hard and past our tests witout giving up on him"


not only jihad as in battle field but jihad even with your heart and with your nafs "soul.


So be patience he knows you are, but he want to test your patience continously...jannah is a big deal friends, for us to get there isnt gonna be so rosy and easy.


Many hadith and ayat says he Allah test whom he loves most"


Ko kunsan idan har shekara tayi ta kare continously bakayi ciwo ko wani abun musiba ya same ka ba ure in trobl? Malamai sunce sign din fushin Allah ne
wa zai so ace Allah baya son shi?




So in your pain and grieve learn to thank him


shigan ka cikin damuwa da koma bayan al'amurah da kunci It oll depend on his love and mercy upon that you cant see or feel except with his blessings.


hala rayuwar ka babu yawan jaraba wa kamar na wani..but life is always a lesson we learn after failing we stand up high only after being knocked down hard..


dole ne mu koya daga junan mu da kuma rayuwar wasu sabida cigaban mu.


*I wish my fans all over a world a patients and striving heart.#surayyahms*














*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*






_39_






Ko da ta shiga dakin granny Cikin ladabi ta sama makanta zama a kasa..


Anan Ta jira har saida ta gama lazimin ta suka gaisah..


Tasha mamakin ganin ta amma sai ta fuske...


Ita kuwa sarahan Kanta akasa sai wasa take da dan yatsun ta chan ta dago tace granny dan Allah kiyi hakuri insha Allah bazan kara fita da shi ban fada ba..


Granny tayi murmushin manya mai dauke da j8n dadin haka tace ai ya wuce..
Just take care ok ...


Ta gyada kai a hankli tayi godiya..


Tun kafin ta tashi sai gashi ya shigo suna hade ido ta sauke nata kasa murya kasa kasa tace good mornin..
Ya amsa da morning babe..


Ganin yadda mood din su ya sauya da yadda grany take binsu da ido ya sa sukaji nauyin juna sai ita sarahn ta kasa tashi..


Har ya karaso ya zauna daf suka gaisa da grannyn sa mamakin ta kamar basu jiya suke masifa ba..


Sosai yake pampering dinta da kalamai masu dadi tana shagwabe masa shawagba irin na tsoffi..


A hankali abun nasu yake sata smiling,
Sai granny tace yauwa,yau fa zamuje cikin texas kuma kana nan gefe na..
You know Sheik asad suleiman shi zaiyi programe i wont miss it tafada da shauki..


Shima yana son malamin don ya koyar da su tun farkon dawowar sa hannun mahaifin sa so its a goal for him..
Ganin sun bingire da hira yasa sarahn ta mike a nitse tace granny zan koma


Granny Tayi murmushi tace get ready too my dear dukan mu zamuje fa..
Go,Warda wll xplain evrything..


A ladabce ta ce yes maaamm sai ta fice..


Kunnen sa taja tana cewa yau naga rashin m agaba na kake kallon kallon mahfud..


Dariya sosai take basa
Acting like evrything in his life..uwa uba abokiya kishiya har ma da rival din budurwan sa..
Haka suka zauna cikin shirmen su..


By 10am.kowa ya fito a shirye duka matan sun sa bakaken jallabiya marar sa kwalliya masu kyau da tsada sai dai kowa da design dinsa...


Tamkar larabawa haka suka fito barin ma sarah data danyi make up kadan a fuskan ta..


Shikam english wears ya sa jean and shirt dim colours mai strips..
Da shi da grannyn sa as always making noise ganin kallon da sukayi excahngin da sarahn sa yasa take dada ce ma sarah sai dai ta sa nikab.
Kowa na dariya
A haka suka isa texas wani anguwa ne mai tsari da kyau a babban hall na event center suka tare


Anan ake tarbe su cike da jin dadi, da shike ita kadai ce bakowar nan sai take jin ta daban..
She neva knew that all of them can speak arabic sai yau..


Musamman da suka hadu da wasu mata da miji,hjiya ayshe da mijin ta mousa..
Cike da girmamwa mahfud ya gaida su..


Anan anty ke nuna musu sarah tare da mata bayanin itama ai sune neigbors dinsu amma yanzu hutu suke yi anan shiyasa basu nan..


Sun yaba da kyaun tsarin ta da nitsuwan ta.
Cikin haka sai ga wata yarinya..
Itama bakin kaya ta saka amma mayafin ta na da girma.


Babu ko make up a fuskanta amma kallo daya zaka mata kace tana da kyau,..
Halfcast ce tsakanin larabawa da turawa..


Cikin rawan jiki ta zo ta rungeme granny tana cewa i misses you alot little granny,tana yi tana kallon mahfud zuciyart kamar zai fashe don farin ciki


Duk sai aka bisu da murmushi


Mum din yarinya ke cewa ai dama itakam so take ta koma gida amma hutu bai kare ba shiyasa bamu barta ba..


"yarinyar Tace ehmm ai yanzu tunda su granny sunzo binsu zanyi...
She just 17 shiyasa duka suke daukar ta yarinya..


So By 4.pm aka fara taron shirin lokacin duk sun samu gaisawa da juna


Shabnam tayi tayi mahfud ko grany su fada mata waye sarah amma sunki granny ke ce mata ai yarta ce ta zo kusu bakonta..


Ita gaba daya taji shakkan sarahn gani take kamar tafi ta tsari so zata dauke hankalin mahfud.


Anan kuma da shike sarahn ita kadai ta zauna gefe da antyy warda sai ta sa hankali sosai tana sauraran malaaman dake magana


Bayan yagama sai wani ma yazo turn by turn malamai shida ne kowa da topic dinsa


Sosai maganganun su ya sa ta wani yanayin tunanin da ya sa ta mance da kanta..


Dama haka addinin musulunci yake da sauki da dadi?
She was heartbroken da ta gaza wajen sanin addinin ta har haka.


Abu tun yana sauki har ya fara karfi a ranta
Musamman da malami na karshe yayi magana akan topic
Dua and destiny.
She wished she knew ealiear da duk wani abu daya faru da su da bai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login