Showing 159001 words to 162000 words out of 165901 words

Chapter 54 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13851

tunanin ta ta taso tace"
Ashe ma kasani?
Dama kasani kabar min dana acikin wannan halin
Yazeed ya hana ni maganan nan sabida da kai...amma ashe kana sane ka noke sai da kaga zai muyi zaka tuhume ni?
Ai burin ku nee dama ya mutu gashi nan sai ka kira ta ku cinye sa..


Da dan dagon murya Ya ce mum pls stop it,lets talk it out....nima yau nake jin maganan Ashe idan yazeed yayi wautar hakan ke
Bazaki iya nuna masa dai dai ba..?


Nima fa danki ne mumy meyasa bazamu hada kai mu fuskance abunda yake damun mu tare ba
its hurt me mum....
Sai naji kamar baki yarda da ni ba ne, ya za'ayi na so na gansa wannnan halin he's my bro for godsake..


tace prove it.....idan har ka amince muna da muhimmaci arayuwarka ka kawo karshen wannan matsalan right now


yace "its too late mum koda akwai karshen wannan matsalar yanzu dole sai mun jira ya warke asan nayi...


tace noooo,wai bakaji likita yace tunanim matar ka ne yayo masa yawa ba
Ai yazed baida wani warkewan da ya wuce sarah..


Idan har ka yarda ni uwace gare ka kuma yazeed dan uwan ka ne ka damu da shi..


mahfud ka sake ma yazeed sarah yayi rayuwa da ita ...
Ka dauka hakan sadaukarwa ce dan ceto rayuwar dan uwanka..


abun ya doke zuciyan sanda wani rin speed bakin sa har na rawa yace what?!!!!! Na sake matata fa kikace mumy?
akan me?i mean that dosnt make sense me tayi min da zan sake ta..duk dan akan yazeed shikenan sai ma saba ma Allah...?


Tace ohhh ,..dama ai nasani za'ayi hakan..wato ma bakaga me tayi na saki ba da dana yake kwance rai a hannun Allah sabida da ita ko?hmmm tabnn di jam


Shikam Mamakin ta ya gama karya masa gabobin jiki he just cant believe this Yace mum,.. Zan iya komai akanki da yaxeed amma indai akan haka ne gaskiya am sorry bazan iya sakin sarah ba..not in this world and not in another
Allah ma ya sani babu biyayya a sabon sa.
I love my wife babu abunda zaisa na sake ta i promise.


A hatsale ta jiyo ta wanka masa mari..tace yayi... naji"mugu kawai....
Shikenan sai kaje wajen ta daga yau sarah ta dawoo uwarka da uban ka nikuma zan dafa gawar dana na sha useless boy.


Yau Ko a mafarki akace mace zata raba ni da kai mahfud bazan yarda ba dan da na rike amma wai yau shine zai zabi mutuwar dana akan wata ya mace? Sai kaje ai ...ni ka fice min daga gani na Allah ya isar min..


He's really hurting amma bayajin duk wani tashin hankali da fitina zaisa shi har ya sake sarah neva eva yake ayyanawa aransa


yasan damuwa sosai ya rufe ma mum dinsa ido
A yau kuma ta nuna masa boyayyen banbamciin tsakanin sa da yazed a zuciyarta a wajeje dayawa ta inda da baiso ya san da hakan ba


Bayajin dadi ko kadan amma yasan akwai mafitan daya fiiye masa sakin matar sa..


koda yaji kan labarin yaga son kai aciki da kuskure mai tarin yawa..


To maiyasaa bazasu hakura yazeed ya dan ji sauki su yi facing case son ta hanyar da yadace ba sai ace ya sake matar sa?


Koda ta kore sa daga dakin baice komai ba ya fice abun sa
Yasan bazai iya ya bar ta a halin da suke ciki ba




Amma yana da yaqinin bazai taba sakin matar sa ba duk rintsi duk tsiya sabida yasan kuskure ne mafi muni idan ya shagala ya aikata.








🐈VOTEs
[2/24, 10:37] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_for all Members of SURAYYAHMS NOVELS_






_51_






Nan sarah har ta tafito bata gansa ba ko da ta tanbaya wani hararar da hjiy billy ta rakata da shi yasa ta sha jinin jikin ta ta sulale tabar wajen..


Zaune yake a dan corridor ya dafe kansa, tasan baijin dadi sabida ba fuskan sa ba har jikin sa ya nuna hakan.


Zama tayi kusa da shi ta dafa sa 'cikin lallami da kulaawa ta soma bashi hakuri mai dauke da nasihan da sansanyar kalamai masu sa zuciya sanyi...


Shiru kawai yayi yana jin ta amma shikn sa baisan me zaiyi nan gaba ba..


Haka suka kasance bai isa yaje kusa da inda yazeed yake ba zata kora sa da mummunan kalamai...


Har yamma yayi sosai lokacin sai sarah ta taho gida ta barsa


Gashi dama har anty warda ta ce zata taho sabida ta duba jikin yazeed din shiyasa sarahn tayi zaman jiran calls din ta a tunanin ta ko yau zata samu isowa..


Ganin har 8 na dare yayi anty warda bata kira ba yasa sarahn ta higa mota ta kama hnyr asibiti.


Anan kuma tun bayan ishai jikin yazeed ya taso gadan gadan kamar wanda zai sheka yanzu
His E Line is droping at speed


Likitoci duk an taru akan sa ana danna masa life shocking ko zai samu yayi stabilising amma abu sai gaba gaba yake.


Mahfud tun daga waje yajiwo ihun ta anan ya ta shi ya taho yana rike da ita dukan su suna hawaye .....
Its too obvious that yazeed dagaske mutuwa zaiyi komai ya rikice ya sukurkuce..


Ganin abun na dada razana su duka ya sa ya jawo ta suka koma daga gefe...


Sun kai awa 1 da rabi a tsaye Da kyar aka samu aka stabilising yazeed tare da basu cikakken bayanin idan har ba a sama masa mafita ba nan da awa 18 zai mutu wato gobe da safe kenan.


Hjy blky Har muryan ta ya dishe wajen kuka da ihun sunan danta...
ta rasa meke mata dadi
Anan ta hatsala ta soma kai ma mahfud duka tana haukacewa akan lallai shiya jawo hakan ma rayuwar danta..


Tace shikenan yazeed mutuwa zaiyi sabida kai da matar ka mahffud..?
Yau Da na san zan rike wanda zai girma ya dauke min farinciki na da na mutu tun a dakin haihuwa.


Bai iya magana ba sabida kukan shima yake yi duk abunda take yi na masa zafi sosai....Yana kokarin riko ta ko zata dena maganganun ta yi shiru amma sai dada hawa take..


tace ma mahfud yau na san meyasa Allah ya sa uwarka data haifeka bata san darajar ka ba..da sai na ce idan kasan daraja ta ka sake sarah da na ya rayu..


Butulu mugu kawai azzalumi..
Ka cuce ni da ka jefa dana a wannan halin mahfud...
Duk akan mace? Dame sarahn tafini..me take maka wanda banyi ba Kai bakaji kunya ba,i raise you fed you protect you like my own son meyayi saurah?gindi?...
Kwana da nine kawai ya rage maka kayi ko shi ma na maka ne kafin kasan daraja ta?..


Kirjin sa bakaramin bugawa yayi ba ya dago ya kalle ta araunane ...


lokaci guda ta yaye mayafin ta ta watsar kasa afusace...tace toh gashi na baka kaina idan na dawo dai dai da sarah a zuciyar ka sai ka daraja ni nima..


jikin sa har na rawa yayi saurin sulalewa ya dauko mayafin nata da ga kasa ya rufe mata jikin ta da shi...


nan sarahn ta iso daga gefe tana jin duk abunda yake afkuwa bata motsa ba




Bata fasa ba tace"na amince mahfud ... kayi duk yadda kake so dani fansar rayuwar da na baka a matsayin da na da duk favours din dana maka arayuwa...yau inaso ka biya ni wahalan da nayi da kai da rayuwar dana yazeed go on do it now..ta dada hatsala


He was so terrified amma haka ya daure ya fito da cracking voice dinsa cikin sanyin jiki yace"
ure right...Amma dan Allah Kiyi hakuri mumy....hala kina da gaskiyar ki yau na kasa ganin abunda kike ji akan dan ki...


maybe son kaina da mugun hali na yayi yawa har ya rufe mun ido.. hala ma shiyasa uwata ta kasa sanin daraja ta tun farko ban sani ba.


Im wrong always..im bad in seeing things the way thy shud be...Bantaba daukar ke ba uwa bace awaje na sai awajen yazeed shikadai..im hurting mum, im deeply hurt by evrything


Wai yau kema kin kasa fahimta ta amma kin fahimci yazeed har kina so na sake mata ta akan sa؟ i wont be able to take it mum..i love her too!
U dont care about me right,


this isnt about sarah and you...is about what is happening to us ni dake da yazeed,kin mance da farko sarah ta zabe sa kafin ni?..meyasa bazaki mana adalci ba


ai duk laifin sa ne ya jefa sa cikin wannan hali,.. Mum kin taba gaya masa hakan ba dai dai bane ko dan ya gyara kuskuren sa ya san meyake ciki a rayuwar sa?
Yazeed is my bro but he was wrong for intefaring and dishonoring other woman ko da ba sarah bace....


abunda yake tsakanin yazeed da sarah daban da abunda yake tsakani na dake..meye laifi na? meyasa nine zan sake matata sabida abunda dan uwa na ya aikata?


So,Im not your son


" shiyasa zan dauke alhakin laifin sa ko mumy? you neva even care about how im feeling now kenan?...cikin jimami ya karashe


shiru ne ya dan ratsa wajen


Maganan bawai baya shigan ta bane amma bata so tayi tunanin komai sai danta


ya dan goge fuskan sa yace"toh kiyi hakuri idan na bata miki rai da abunda na fada..
idan kince yau ni ba danki bane to me ure my mum kuma bayadda zanyi naki fada miki gaskiyan abunda ke raina ..


If u asked me to i wll surely pay all ur favours da duk wani wahalan da kika sha a kaina ba sai na kai ga keta mutuncin mu ba....


i love sarah much more than my life mum.. amma idan kina so ki gwada darajar ki da ita ta wannan hanyar na amince zan sakar muku ita anjima..
I know its not the best secrifice for a mother like you..
ba wanda zai iya biyan ladan soyayya da kulawar mahaifiya sai Allah..
I just hope u wll be happy mum.. Nan ya sake ta ya juya ya fice daganan




Zuciyan sarah kamar zai fashe tayi saurin boya don kar ya ganta..


Anan ta sulale jikin bango ta sake wani irin zazzafa kuma sassanyar kuka Lokaci guda taji ta zauce brain din ta yana nenan bursting
Ko shi mahfud bata tsammanin yana jin zafin da zuciyarta yake mata yanzu..


Gani take idan tayo reacting zata kama hjy billy da duka har sai ta nakasa ta


A bangaren su safeenah kuwa komai ya dada chabe mata duk kudin da tattalin arzikin WHRA ta karya su sai ma bashi da suka tara makansu na gwamnati .
Ba anab ya tsaya ba tun lokacin da ta soma gane halayen su sai abun ya dada bayyana mata
Yanzu faisal zai kawo mata daban daban suyi iskanci akan gadon auren su idan tayi magana kuma yamata dukan tsiya yana ta motsi ga wulakantatun zagi na cin mutunci.


da haka ta soma shiga sense din ta tana nadaman rayuwa yanzu ne take sanin dama don matsyin ta da abun hannun ta ne kawa auren nata


gashi ta raba gari da mahaifiyarta lokaci guda depression ya soma cin karfin ta..
A satin nan sai gashi an samu gawar budurwan mijin ta .
Lokaci guda aka kawo maganan cewa ita ta kashe ta sabida kishi sai aka kaita hannun hukuma aka daure ta da laifin abunda bata aikata ba..


tashin hankalin ya tsaya tsakanin su da iyayen mjin inda suke nuna power su akan lallai safeenah sai ta fuskance hukuncin ta
da kyar mrs ruth ta sa hjy asma ta dawo gare ta suka hade hannu suna nema mata mafita cike da nadaman rayuwar su.




Case din yasa alhj nafiu dawowar dole amma ba wanda ya san yana hanya


Kusan misalin karfe 9 da miti arbain Anty warda ce ta kira adai dai lokacin da sarah ta tashi zata bi bayan mijin ta


Ko Data ga kiran ta kasa danne zuciyar ta ko da ta dauka kuka kawai ta saka ta tana maganganu masu rauni da azaban zafin rai... da kyar antyn ta rarrashe ta ta shiga mota taje airpot din don ta taho da ita


Masallaci mahfud ya nufa ya wanke hawayen sa da alwala yayi nafila neman alheri da mafita akan abunda yake ji..
Ya dade anan har sai da ya samu nitsuwa kafin ya taho..


haduwar anty warda da sarah tun daga nan airpot ta soma tambayar ta ko wani ahune ya same mahfud din ..


Amma bata iya zuba komai ba sabida hankalin ta baya jikin ta kawai gaya mata take hjiy billy zata kashe mata mahfud bata kaunar sa.


sai suka zo asibitin tare hjoy billyn ma bata kusa shima mahfud baya nan gashi wayar sa baya shiga..


haka anty warda ta sa dan dole suka koma gida
Akan idan yaga tex dinsu zai san ta taho tana jiran sa


Anan gidan ne sarah ta bada anty labarin duk abunda ya faru cople with abunda ta ji yau

inda mamaki na da karshe da anty warda zatace ta kai wajen amma kuma zaman ta da mahfud abu daban yake fada musu akan su hajiya billy..


Suna ta kiran sa har yanzu shiru gashi 10 ya wuce har ana neman sha daya da rabi na dare.


Shikuwa ko da ya taso ya dago motar sa zai je gida ya same sarah da maganan


Dan jingina kansa da yayi yana jiran trafic anan ya sume baya ko motsawa..


wani asibiti daban aka kaisa emrgency wayar sa is off ga security


Sai washe gari da safe da kyar aka samu expert ya bude sai ga sakon sarah ya shigo..




Anan kuma hajiya billy taga safiya yayi bata ji motsi daga wajen mahfud ba
jira take yace mata ya aikata hakan
Gashi saura 2hrs daga 18hrs din nan
ganin danta yana dab da barin duniya ta soma kawowa ko mahfud ya rudeta ne ya bar kasar da matar sa ..


anan kirar ta ya hana na sarah shiga ita ta soma jin labarin halin da yake ciki da inda aka ajiye..


a hujajn ta kama hanya saura awa biyu daga lokacin da likita yace yazeed zai mutu.




ko da aka fada ma sarahn halin da yake ciki ba jira itama ta haura kan hanya antyn ma bata sani ba sai da tayi nisa ta tura mata sakon da suna asibiti.. Ita dama ko bacci batayi ba anty warda ke hanata daga hanakli sosai da suga bai dawo jiyan ba.


Isar hajiya billy ke da wuya ta same sa maimakon ta kawo jimanim datake ji aranta ganin sa hakan sai ta fara rokon sa ya tashi ya sake sarahn kar danta ya mutu..


A birkice sarahn ta taho da nurse zasu dakin da mahfud yake amma jin muryan hajya bilky ya sa ta dakata


Yanzu kam Abun ya ishe ta,ya kai kuma kaita makura itama sai idanun ta gaba daya suka rufe ko karasawa batayi ba ta juya a zuciye ta bar asibiitin

ko lura da wulgawar alhaj nafiu batayi ba,amma shi ya ganta kuma ya gane ta sosai abun ya basa mamaki


da safen nan jirgin sa ya sauko sai yaje asibitin da yazeed yake anan ake sanar masa da cewa ai mahfud ma ya kwnta hjy billy tana wajen sa.


Sai yanzu anty warda taga sakon itama hankali tashe ta kama hanyar asibitin


Sarah kuwa taka kan motar tayo aguje zuwa dakin da aka ajiye yazeed ba wanda ya lura da yanayin da ta shigo..


rufe kofar tayi gam gashi dama observation room ne private


Wani irn wukkantacce kallo ta baisa da shi tace


da dai ka tozarta ni da uwata kace tayi karuwanci sabida ta tarbiyantar da yarta ta hanya mai kyau...


Yau sai gashi kaima kayi kwatance da ita ma duniya kuma akan son abunda ta tarbiyantar da karuwancin nata zaka mutu don bazaka taba samu ba


Yazeed Kayi asarar duniya .....domin kuwa ban taba ganin uwa muguwa marar imani,tabbabiya kamar naka ba....


Ashe Gwara mahaifiyar tayi sabin Allah amma tana da imani bata da mugun zuciya da rashin tsoron Allah kamar uwar ka.


Allah ya sawwake uwa irin naka Mai shegen son zuciya..


Sabida taji laifin nawa uwar har da kora ni bani da tarbiya ko?to yau ninan sarah bukar lingard zan koya mata ladabi da tarbiya kamar yadda take ji tana koyar da wasu..
Ta hanyar da harta mutu bazata mance ba.


"Hannu ta sa ta zare socket din wayar computer dake reading Eline dinsa ta watsar kasa


sai ta dawo kan oxygen pipe din ta kama shima ta zare tayi firo da su..


Hes critical so ko minti uku baiyi ba ya fara jan numfashin sa sama sama kamar yana cire ransa na karshe ...it was hard for him to breath again da karfin iyawar sa yake tattalin nunfashin sa..


ta tsaya tana duban sa tace"ban taba burin na kashe mutum ba amma yau kai zaka fara mutuwa kafin uwar ka ta kashe min mijina.


idan bata da hankali nima bani da shi ... inyaso a hada mu ni da ita akaimu gidan mahaukata tare..


aure na da mahfud yafi karfin sadaukarwa ma banza irin ka bare kuma rayuwar sa....


Nan Ta juya ta fice abun ta.








*Nasan bazan samu daman gode ma kowa da kowa ta hanyar kiran suna ba,idan baku mance ba labarin littafin true life ne kuma gashi mun kawo kusa da shafi na Karshe,so i wanna use this medium to thnk alll e grops in media da suke karantawa suke coments wasu ma ina cikin su basu sani ba,Nagode nagode sosai i cannot repay ur kindness so jazakklhu khairan peeps,u can folow and vote my acct both instagram and wattpd@surayyahms*








🐈
[2/24, 14:40] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*






_52 LAST PAGE_




Mahfud bai ko motsa ba haka itama hajiya billy bata dena jijijjga sa tana fade faden ya tashi ya aiwatar da abunda ta sa shi ba..
har alhj nafiu ya shigo bata sani ba sai zuba take agaban mahfud tana tona makanta asiri


Shock ya hana sa motsawa ji yake kamar an shafe masa kwalkwawa da jin wannan kalaman ta nata...
Ohh ashe shiyasa yaga sarah dazun kenan mahfud ne ya auri sarah? Amma meyasa zata ce ya sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login