Showing 150001 words to 153000 words out of 165901 words

Chapter 51 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13879




A rikice ya riko hannun ta yace mum,idan kikayi haka sarah bazata yafe min ba....ba lokaci wannan hanyar kadai ya rage min nasamu sarah in har ta yafe min zata dawo min muyi auren mu..i know she will alwys choose me nasan rashi na ya sa ta aure wani daban..

Just promise me zaki yi abunda na saki...kar ki sake yasan mun san matar sa har sai buri na ya cika..zatayi magana yace mum idan bazaki min haka ba wallhy gobe warhaka sai dai ki bada labarin kin haifi wani ai kama na bani ba..i wll surely kill myself i promise you..


tsoro ya sa ta furta tayi alkawari....sai ta sa shima ya mata alkwarin zai bada hadin kai ya warke


yace mata karta damu...
Anan suka hade plan din su tsaf...


So da mahfud ya dawo ana hira kasan idon suka binsa da tambayoyi sun dada tabbatar da zargin su


sun gane sam shi bai san komai game da al'amarin ba..


Yazeed yake tunanin ko hala sarah bata taba bada labarin sa bane don tana tsoron sake fadawa tarkon kaunar sa haka ya lume yana rudar kansa


Anan kuma hjiya billy cikin salo tace bazata ma gaisa da sarahn awaya ba sai dai ace ta zo nigeria.. ai itama kamar yace awajen su kenan bazata zo tayi jinyar mijin ta karami ba..?


haka suka rude sa ya dauka ko tsaban son sa da zumudin auren nasa hajiya bilky take
baisan ma yazeed take aikin ba...


Cike da murna ya kira sarah washe gari yayi bayani agidan su akan bukatar su..
ba bata lokacii ta shirya dama ta dade tana tunanin zuwan sa don ta gaya masa abunda suka shirya mishi..


Amma granny taki samm akan dole su jira kamar yadda suka tsara..


cike da tarairaya da kulawa suka rako ta da daren ranar ta kama hnyr nigeria


sai washe gari da yamma ta iso nigeria anan asibiti gaba daya suka hade kai suke bashi wani irin cold treatment cikin salo amma ko kadan bai dago ba


Sai ya shiga zumudin ganin matar sa..


Ita kuwa sarahn sai dataji daban data shigo nigeria gashi dama sunyi
Sabani da ummah taje business trip sosai tahi sha'awar zuwa gidan su..


Tun da ya musu sallamr da cewa sarahn ta iso zaije airpot ya dauko ta dakansa suka soma fargaba da bugun zuciya musamman ma shi yazeed dake jin kamar kirjin sa zai fice.


Sosai hajiya bilky ke dame da halin da yake ciki ko da kadan ne idan mahfud ya fice sai ta hauro tana tambayar sa ya ya yake ji


ita kadai tasan zafin ganin sa ahakan datake yi..
Shikuwa sabida baison
Ta karya masa alkwarinsa ya sa yake danne duk wani abunda yake ji ransa yana nuna ya warke din


anan airpot kuwa sama ya daga abunsa yana mata juyi cike da kewa da kauna suka rungume juna....


Kamar ta sani kuwa ta hana sa wucewa da su asibitn direct shagwaba da sakalci ya sa ya kaisu wani wajen suka samu hutawa sosaii


Duk gabobin jikin su sai da ya amsa da saduwar nasu sosaai ta faranta masa ransa..


hakan ya dauke su lokaci sosai basu dawo ba anan zuciyar yazeed da na hjy blly ya buga yafi sau dubu


Yazeed har wani kishi yake ji ya fara danne sa sai yafara kawowa to ina suke da har yanzu basu shigo ba,me suke yi ina kuma suka je..tun 4 mahfud yace sarah ta taho amma gashi har 7..to 8 ma


shikuwa bai taho nan ba sai da suka hade da sallahr ishain su kafin suka yi shoping suka shigo da shi asibiti manne da shi suke takowa a hankali yana sake mata murmushi


Suna isa daf bakin kofar dakin wayar sa yayi bugu dad dinsa ne sai ya dan tura ta akan ta shiga yana zuwa..


taso ta jira sa sabida kunyar datake ji amma sai ta daure ta dan tura kofar tare da sauke sallama da sansanyar murya


ba wanda ya iya amsawa daga cikin su..


Da uban azama yazeed ya tashi ya zauna kan gado a birkice ya kure ta da idanu zuciyat nasa ce take fat fat fat kamar zata fito daga kirjin sa ta tarwatse..a hankali ya shiga danne zuciyar sa daga ambatar sunan ta
Dayake shirin yi


she was shocked data ga dukan su.. kirjin ta ya buga sosai da mamaki da rudani..amma ganin yadda kowa ya bada reaction dinsa ya sa ta dan dauke fuskan ta zata juya ta fice sai suka ci karo da shi....


Hannun sa ta rike sabida ta gaskata tunanin ta na cewa ko dai haj billy ce dama tuntuni mahfud yake gaya mata kuma yazeed dinsa shine yazeed din data sani....


its too obvious abun ya bata mamaki kawai sai ta jiyo tare da shi ta dan sake slight smiles tana assimiltaing coincedence din aranta..


Cike da girmamawa ya gaida su da kyr hajiya billyn ta amsa sai tayi kamar shock din ganin sabuwar matar dan ta ne ya sa ta kasa magana mai yawa...jikin ta har rawa Yake


amma a zahiri abubuwa dayawa sun zo kanta har da yadda sarahn ta dawo wata hamshakiya ta sauya kama ta dada fitowa mace mai ji dakanta.


Ita ko sarahn so take ta fahimce su sosai shiyasa duk abunda take idanun ta na kansu.


"ta gama ganewa suna boyewa sun san ta ne gaban mahfud"
Ita kam gaba ya kaita dama bata damu da hakan ba..din dama ita ko da ma sun nuna sun santa babu ruwan ta da su...ko kadan basu gaban ta.


haka kawai take ganin zasu sake kwace mata farin cikin ta idan ta hada hanya da su


sai ta yi saurin waskewa har da yazeed din ma ta ce masa ya jiki..daganan bata sake cewa komai ba


Mafi akasari mahfud ke amsa tambayoyin hajya billy akan ta..


sarah ta sha mamaki yadda suka juya kan abun ranta sai tabe baki take,gashi taga yazeed kamar bashi ba ya rame ya lalace amma ko kadan bataji tausayin sa ya ziyarce taba ma bare ta so taji meke damun sa.


duk abunda yake faruwa anan game da su ko ya dara ta instead wani sabon shafin kaunar mijin ta ke tahowa aranta ..
ji take kamar tunda ta san akwai jinin sa ajikin ta wani abu ya dada assasa wutar kaunar sa aranta,...


Haka yazeed ya rika sa kansa baccin dole sabida zuciyar sa sosai ya tashi da ciwon amma baya so agane...


har dare ya dada yi,Allah Allah hajiya billy take ta tafi gida da sarahn ta barsu sabida ta kawo mata maganganun abubuwan dake faruwa.


Ko da ta tashi tace ma sarahn suje gida subar mahfud ya kwana nan haka sam sarah taki amincewa tace ita ma ana zata kwana


Mahfud yayi yayi ta bi hajiya billy amma sai ta cire kunya da kawaici ta kawo barikaanci ta narke ta shagwabe masa sosaai tace ba inda zata je anan gefen sa zata kwana
He was suprised har ya rasa me zaice


Hjy billy bata iya boye rashin jin dadin ta ba,har da cewa ai duk maza ne anan ya zatayi ta kwana acikin su? amma haka sarah ta nace tace ita ba bacci zatayi ba....


Da Suka ga ta nace ta daure fuska Da kansa ya bada mum dinsa hakuri akan abarta ana din


haka hjy blky ta hakura dan dole ta barsu anan batace komai ba amma yasan bata ji dadi ba..
ko da ya rakata waje hakuri kawai yake bata akan cewa zaiyi ma sarahn magana hakan bazai sake faruwa ba


Koda suka fice shiru ne ya ratsa wajen tsakanin ta yazeed da sarahn ji yake kamar ya tashi ya dauke ta su gudu amma bazai iya ba don ko sallama baiyi ma mum dinsa ba tsaban baya so su gane mai yake ciki sai yayi pretending yana bacci kawai..


Mahfud Yana dawowa tayi saurin mikewa ta taro sa tun daga bakin door


Jawo ta jikin sa yayi slowly zai fara mata complain abunda tayi ma hjy billy
Bazata ta tare lips din nasa da wasu irin mahaukatan deep lock lip kisses masu zafi da zautarwa shikansa baisan ya akayi ya fara mayar mata ba.



Wanda sautin sa yake tashi har kashin bayan yazeed din yake bi yana tsagawa gaba daya zuciyar sa sai da ya amsa da radadin jinsu a hakan sai ya dada lumshe idanun sa cikin azaban kiishi...




😃😃hmmmm




Votes
[2/22, 15:43] SURAYYAHMS🐈: [2/18, 15:41] RÓŚA Ď'FERRØ: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*






_49_




A hankali mahfud ke zare harshen sa anata sai ta bisa da wani irin kallo mai sace zuciya..baice komai ba ya jawo ta suka zauna kan chair kusa da shi ta dan jingin jikin sa ta lafe..


hannun sa ya sa yana dan shafa ta kadan
Yace babe kinki kibi mum kinsan bazata ji dadi ba ko?tace,em im sorry hubby na..nasan idan nabitan ma hankalin ta bazai kwanta ba


Yace sabida me? Ta dan sake langwemawa jikin sa tace"ka dade anan kana kulawa da marar lafiya kai waye ke kula min da kai?...yayi murmushi yace' but im fine...shhhss ta dan katse sa da cewa'kamance? im ur quardian angel so no more excuses.. sai ya dan yi leaning ya sake mata light kisss ya jawo ta arms dinsa..


Hira suke mai shegen dadi tunanin sa duk a yazeed yana bacci ne amma na abunda baiyaji hatta duk wani motsin su yana sane..


Kuka yake yi azuciyan sa amma ko motsswa ya hana kansa yi..


Haka suka kare soyayyar su agaban sa yana ji har sarahn tayi bacci,
Nan Mahfud yayi mata addua sannan ya taso yayi ma yazeed din adduar bacci da ma samun sauki


Yana dawowa ya jawo ta ya gyara mata kwanciya a kirjinsa haka ta kannade sa lokaci guda shima dumin ta ya sa shi bacci...


Jin haka ya sa yazeed ya sake hawayem sa suka zubo masa tamkar an kunna fasasahen famfo
Sai da dare yayi nisa ya taso ya zauna gaban su yana kare musu kallo..


Kishi ne ke cinsa ji yake kamar ya kashe kowa duniyan nan ko zaiji sauki amma haka ya kasa


Haka ya sa shi son yaga ya tashi daga kan gadon nan sabida ya cimma burinsa na kwato sarah ma rayuwar sa,..


Tsaban damuwa haka yayi gadin su har sai da asubahi ya buga baccin bazata ya dauke sa.


Lokacin mahfud yayi ya tashi yay sallah amma bai tashi ba sai ya kyale sa ya fice ya barsa da sarahn...


Wacce tunda ta idar da nata sallah wayar sa kawai ta dauka tana game ko kallon inda yazeed din yake batayi ba.
Nan ma ya so suyi magana amma yana fargaban dawowar mahfud alokacin da bai shirya ba ..haka ya danne ya sake komawa lumui ya juya kansa.


Mahfud Bai dawo da wuri
Ba sai chan ana neman bakwai saura.


Anan ma yana shigowa ta taso da fara'ar ta ta koma jikin sa suna gaisawa cikin tarairaya kamar ba arms dinsa tayi bacci ba...


Ko da ya taho yana tambayar ta yazeed din bata ce eh ko a'ah ba ta tsura masa ido irin ni ban sani ba din nan..


Sai ya taho kusa da shi ya daga sa..ya tambaye sa ya jikin


cike da kulawa ya sa shi ya kimtsa yayi sallah shida kansa ya gyara masa gadon ya sake zaunar da shi..


Ko daga ido bata yi,she just wonder wannan wani irin ciwo ne haka da bazai warke ba.. Bayan ta tambaye sa mai zai ci
Anan mahfud ya matso kusa da ita yace babe baki ce ma bro komai ba fa"
Ta dan noke kadan ta dago ta dube sa tace ,sannu ya jiki....


Da kyar ya murmusa ya furta da sauki daganan tayi shuru abun ta..


Shidai mahfud sai yaga kamar sarah bata damu da wayannan famlyn nasa ba amma this is just the first time sai yace hala zasu fahimci juna anjima.


Sai ya sa ta hado musu shayi kamar yadda yazeed din yake bukata ba musu ta shiga hadawa suna hira kadan kadan da shi duk idanun sa da hankalin sa na kanta..


bayan ta gama 2cups kawai ta kawo nan mahfud ya dauki daya ya mika ma yazeed ita kuwa sai ta koma gefe ta zauna..


yace malama bazaki sha bane? Bata kula ba ta gyada kai a hankali...yace akan me comn taso ki xo nan kisha...haka sam taki sai ya shiga lallaba ta shi dai yazeed shikadai yasan yadda shagwaban nata yake konasa hakan ya sa ya kasa shan shayin sai ya rike a hannun ya na jin su...


chan da mahfud ya juyo suka hade ido yace kaima bazaka sha bane?
Yayi shuru sabida yasan yana wani kyakwan motsi hawayen kishin zai zubo kasa.


sai mahfud ya karbe cup din da niyyar basa abaki a hujajan ta taso ta rike hannun nasa da wani irin kallo wanda ya sa ya sake mata cup din bazata.


tana karba ta zauna kusa da yazeed suna fuskntar mahfud din tare ,,..nan ta juya fuska ba yabo ba fallasa tace ma yazeed kaga rike shayin ka ka sha da kanka...


ai bro din ka bai iya jinya ba sam in ta shine bazaka warke ba komai sai ya maka anan kamar jariri..am sure ko da mum ne bazata so ka rika sake jikin ka ba emmmmm..


duka sukayi murmushi


Musamman yazeed don baiyi tsammanin zata yi magana mai tsayi da shi haka ba..


Hakan ya sa yadan ji dama dama har da cewa sure!! gaskiya ne i wll just try now...


Bata sake kallon sa ba ya shiga shan shayin a hankali yana satan kallon ta..


mahfud yaji dadi yace toh shikenan ai kema sai ki dauka kisha wannan ni zan hada nawa tace noooo hero bari kawai,zo nan ka zauna ta dan jawo sa...


yana zama ta shiga lallaba sa tana petting dinsa cikin salo"cewar ta ita ta isa tana kusa yaje ya hade shayi da kansa?..anan sai ta jawo tea cup din ta sa tea spoon dan dai dai ta soma bashi a baki kamar bata san da mutum agefen ta ba..


Cikin kulawa take bashi kamar jinjirin da ake kafafa kafa da shi shiko mahfud ya sakankance abun sa sai karba yake yana mata surutu.


tsaban takaicin su ya sa yazeed ya sake rike shayin yayi shiru ji yake kamar wuta ake hurawa akirjin sa..


haka suka kammala duka zauna hira kadan kadan ake wanda yake dada sa yazeed wani hali kiris ya rage yayi bursting as early as 7.40 sai ga sallamr hjiy billy


daga gefen sarahn mahfud ya mike tsaye ya taro ta da murmushi
ta amsa shi kam amma hankalin ta nakan sarah ganin bata ko kalle ta ba ya sa ta maida kallon wajen danta taga ya yake ciki..


bayan sun gaisa dukan su,...tace ma mahfud yaje wajen doctor ya jiyo mata kan maganan ciwon


Taasan doc baizo ba tukunna amma tana mugun son ta samu lokacin da sata ma sarahn magana akan yazeed..


yana tashi zai fita itama sarahn ta mike zata bishi...


haushi ne ya turke hjy billy amma sai ta rufe da murnushi tace "ina zakije kuma yata ,comn dawo nan ai yanzu zai dawo ko?


tana shirin kawo bori ya dan zare mata ido yayi mata alaman ta zauna yana zuwa..


Yana fita ta dan ja tsuka cikin ciki...ko zama batayi ba hjiy billy ta hatsaka ta hada da haushin kininibin data ke musu tun jiyan tace sannun ki gimbiya hamshakiya burin ki ya cika kin wargaza min yaya na hankalin ki ya kwanta " toh ta Allah ba naki ba ba abunda kika isa kiyi wanda Allah bai yi ba...


shikam yazeed lumshe idanun sa yayi baya son mum dinsa ta rika overacting amma sam bata ji..


wani irin sanyin kallo sarah tabita da shi mai shake da hararar sama da kasa..tace ohh mumy dama kin sanni ne?uffff Ai ban sani ba..


Hjy billy Tace com shut up sarah..don na nuna bamu sanki ba dosnt mean anything in gaya mikii....kema kinsan sabida yazeed zan sararar wallhy da tuni kinsan kin shiga rayuwar yayan bilkisu,yau da sai na nuna miki ni uwace ma mahfud din dakike gadara da shi nonsense..


"ko alaman damuwa bata nuna ba sai ma ta nemi waje ta zauna kafin tace "to ni ina ruwa na,


dan baki san ni ba ai ke kika dama wannan duk ke ta shafa mum..u don't know me i just dont care huhh..!!


"Ni dama Ba damuwa ta nazo inda kike ba inan nan ne kawai dan shi...so suck it up kuji dakan ku naji da nawa ni bana son hayaniya pls..


baki abude hjy billy tace "Iyyye ,sarah bukar mani kike fadi ma hakan how dare you?
Ta daka mata tsawa cikin haushiN rainin ta


abun ya ishe sarahn duk dama batayi tsammanin jin haka da gare ta ba..amma its seems like hajy billy ta gama rufe idanun ta sosai danta kawai ta ke ji


"nan sarahn ta mike tsaye tace"ohh mum pls duk abunda kikayi da rayuwar ki anan damuwar ki ne idan kina ganin akwai abunda zaki iya min sai kijira mijina ya shigo kiyi agaban sa


kasa kasa tace Wannan ai munafunci da ruwan ciki har ana ikirarin da ashe ma tsoron sa ake ji..to ni bana tsoron kowa sai Allah.


A zuciye ta hatsala ta sake daka tsawar ...sarah bukar....!!!


Da Dagon murya sarahn ta maida tace mata and... Lingard mum...dont you eva forget that.. kaiwa nan ta fice tare da bankade musu kofar dakin sautin tsakin ta ya gauraye su duka


mamaki da haushi gaba daya ya sa ta shaking ta juto zatayo magana yazeed ya ce mum pls stop it..


u just overacted meyasa zaki daura mata wani laifin kuma bayan yafiyatta nake nema mum i was the one who offended sarah why are you insulting her


A hatsale Tace an zage ta ita din waye"duk ta dalilin ta ka shiga wannan halin wai shin baka ganin kanka ne..u almost die here i just cant stand her anymore ita ta jawo duk wannan masifan ..


yace enough mum i love her idan kina fadan haka bana jin dadi pls relax ki rika lallaba ta kinji mum,bana so kina takura mata she might just get upset bana son ranta ya baci dani again.


tsaki hajiya billy ta ja cike da jin haushi tana bambami,
Daurewa yayo ya sauko ya shiga lallabata da cewar ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login