Showing 165001 words to 165901 words out of 165901 words

Chapter 56 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13859

ta cigaba da kula da harkokin whra kamar na da chan .


A wata ranar jumaa da mahfud da sarah da last born dinsu suka kai ziyaran gaisuwa wajen dangin ta a kauyen kurwala,nan Allah ya dauke ransu trough motor accident suna dawowa zasu airpot lokaci guda Allah ya karbe ransu duka.


Bayan shekara biyu da faruwar haka ciwo ne mai tsanani yayi sanadiyar ummah ta rasu a babbann asibitin daya daga cikin state din nigeria.


End end
ALHAMDILLIH!!!


WRITER 'S COMMENT.


*Samarin shaho*
Da sai nake ganin kamar ban iya rubuta true life story ba sabida yanayin yadda mutane suka dauke sa.
Na fahimci "its hurts to see other ppl suffering, qaddarar wasu akwai radadi da zafi wasu sukance haka bazai ma faru a duniya ba..
but then sai na fahimce ra'ayin readers da mutanen duniya in general No Body want to hear,see o feel the truth.sabida gaskiya daci gare ta!!!wani har shake wuya yake ya kashe mutum.
Labarin bana wa bane amma na fahimci abubuwa kamar:
*1.a rayuwar ummah* nagane ba sai ka kasance mai ilimi ko arziki ba ka dawo mutum, imani shine sinadarin rayuwa kyaun zuciya kuma shine mutum
Ina so agane cewa qaddara bata inda bazata zo maka ba kar ka dube munin sa ko kyaun sa amma ka dubi muhimmancin alkwarin TUBAN ka wajen Allah ka tuna mutuwar ka yau ne ko gobe..
KAr ka cika cewa dole sai kayi dai dai ko sai komai ya tafi maka dai da sai dai kar ka taba shagalcewa da bacin ka
Halaka yana daga mai yawan mantuwa ne da shagala
*2a rayuwar saratu*
Allah yakan bada kowa jarabawan sa gwargawadon yadda yake kaunar sai na lura sosai tunda ga farkon labarin gaba daya rayuwar sarah yana cike da soyyayar Allah ne da rahmar tasha jarabawa kan jarabawa wanda suka kaita ga nasara mai girma.
"sannan yan mata sai ku dage wajen addua musamman idan mutane biyu haka suga ruda maka tunani ka kasa gane cancntar daya acikin su
ADDU'A ne kawai makamin ki...
Allah yafi mu gani yafi sanin dai dai.. kar ki taba ganin kamar damuwar ki da wautar ki da abubuwan dakika rasa baso bane ko kariya agare ki ..our lord 's most generous and kind all u need is to trust him.
*3 a rayuwar hjiya billy da yazeed*
A zahirin gaskiya yawancin mata masu ikirarin sun karanta tarbiyar tan da dan adam a littafi son zuciya gare su... sabida sukan rasa muhimmin tubali wato tubalin imanin ganin zuciya mai kyau da bacin sa basu bda uzuri sam sam..bai kamata ka iya saurin nuna yatsa ma mutum ba sabida bakasan zafin sa ba sannan shi mutum ba abun da zaka rike sa kullum da doka ba ne..ko ubangijin mu daya turo mana littafin sa da dokokin sa yace "lah ikiraaha fid-deennn.." dan adam is a free animal u can't rule him unless he allows you to.
Allah ne kawai ya isa da mutum ba kai ba,shima barin mu yayi ya kuma sanar da mu akwai gida guda biyu wanda dole ka kasance a daya daga ciki wato"Aljanna da wuta" so neva try to be too pre-assumary in someone's life.
Ku gane son zuciya yana dawo dakai dodo yana bakanta ruhin ka komai zaka iyayi na rashin kunya da rashin imani baka sani ba haukatar da kai yake ya rufe maka ido..oh la hawla wala kuwwata illah billah Allah ya kare mana imanin mu muso gaskiya komin dacin ta.
*namiji irin yazeed*
Rayuwar su cikin talala ne a wajen ubangiji kai sai kaga kamar yan gata ne but no.. a lokacin da kake ganin suna jin dadin su..su abun tausayi ne a zahirin gaskiya neva eva be happy idan ga tsinci kanka kanata abubuwa mara sa kyau Allah kuma yana baka nasara akai...
hasbiyallah wa neemal wakeel"
chill girls,duk wanda ya yaudare ki Kisa aranki Allah ya tanada masa jarabawar sa agaba kamar yadda sarah ta zama jarabar yazeed.
*Arayuwar mahfud..*
Babu yadda Allah baya yin hallitar sa shima zan iya cewa salihin ne amma mai cike da mafi tsaurin jarawabawa wato jarawaban imani da hakuri"sannan yayi soyayyr sa sabida Allah badon komai ba shiyasa shi zai zamto mai nasara no matter what.
yana bada uzuri yana kuma rage yawan fushi uwa ba yana da saurin fahimta da yafiya..he's not a fool for being that it takes so much courage and strenght to be kind and soft hearted...mugun mutum ba komai bane illah fanko banza ...Allah ya kyautata mana zuciyar mu..


Allah ya sa mu karu da juna nan gaba.


*in loving memory of my dear,dear friend rukayyah muhammad which i potrayed as (sarah bukar) and her very gentle husband ma'aruf abubukar as (mahfud lingard)...haj hauwa (ummah)sweetest human being u can eva meet,may all your soul rest in jannah ameen..may Allah forgive the litle fictions i used and make it useful for whom eva will read from it*


Ina mika godiya ma dukan mabiyan books dinnan musamman my whatpad followers ..Bravo My grops surayyahms novels,page and taskar surayyahms i love u too much here.


*now where are the romantic tities?toh ga Sabon littafii na na nan tafe ba da dadewa ba mai taken 🍒🌺AJALIN SO "where power weds love*
*m certain that AJALIN SO🍒🌺 is an xpilicit romantic novel amma bazai zo da disclaimer sosai ba sabida nasan koda nace kar under age su bi zasu bi Allah ya shirye mu ya kuma kyautata rubutun mu ameen*


*FOLOW ,VOTE and LIkE @SURAYYHMS a wattpad da instagram this time instagram users can read my books on my page,oya go now sai na jiku masoyan asali*










Bye....🐈

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login