Showing 63001 words to 66000 words out of 165901 words
Chapter 22 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt
bet shes the current whra president... tsohuwar tafada sarahn naji,
Murmushi ta dan yi ta ce yes maam you are higly welcome...
Ta gaishe su cikin ladabi da biyayya,
Mr abdlrasheed rani ya dube ta yace she's young,..amma maganan san yana refering ma yan uwan sa en irin su duba ashe dasgke karamar yarinya ce aka bata wannan damar..
Hajiya asma ta so ta kara nata amma sai ta tuno da idan maganan yayi nisa za ce ai safeenah ma kusan sa'ar sarah ce..
Ita kam sarah bata damu ba Anan ta ke sanar da su zata tafi da medicals emrgency humanatarian case..
Lokaci guda suka hau kai kowa yana so yaji, batayi kasa agwaiwa ba ta gaya musu sam sama abun da ke faruwa.
Sannan suka dada bata karfin gwiwar cigaba anan ta wuce ta barsu.
Sam abun baiyi ma hjy asma ba,don bata son wayannan ma su ce zasu bi bayan sarah..
So take ta samu memebrs wanda zasu takura rayuwar ta anan har su samu mafita ma yarta..
So suna shiga office kowa ya kama aikin gaban sa
Duk dama su ukun nan waje daya suke zaune ana yi ana kawo musu sun supervising
Bayan awa uku da rabi hajya asma ta fito ita da mrs ruth Daf da hanyar da zai kaita office din bakin nasu sai ga wasu mutane
Wani gardi ne da abokin sa da agents..
Sai suka tsaya cikin mamaki suka Ce ina zakuje haka?
Gardin da shike dattijon bakauye ne sai ya fara musu bayanin shine wanda ake zargin sa,... yaji ance dije ta kawo karar sa nan shi yasa ya zo ya shawo kan ta ko zasu sasan ta kar ayi masa hukunci..
Kallon kallon su mrs ruth suka bada juna su,daga bisani tace kenan tsoron hukunci ya kawo ka ba nadaman abunda kayimata ba.?
Yayi shiru abunsa yana tsuru tsuru da ido..
Nan sukayi dan kuskus cikin harshen turanci mrs ruth take cewa yanzu ne dai dai lokacin da zamu fara bata wahala, its time for us to do something ai idan tasan wata bata san wata
Wannan case din babba ne kuma kinga team din india sun soma sa mata baki,muma nan Ya kamata mu nuna musu gazawar ta na cewa sarahn tayi karama ma responsiblityn da take dauka
Inyaso mu zamu nemo a namu jinin Ko assistant a laka mata yadda zamu samu daman wargaza ta lokaci guda..
Beside idan muka nuna boro boro cewa macen da bata yi aure ba ta ina zata san ciwon zamantake war aure za a fara yarda damu....
Its too obvious.
Hjya asma ta dan jinjina kai tayi ajiyan zuciya tace ai dole ma a yarda, sabida ba komai bane zaka karanta a littafi ko ka koya a makaranta kace za kayi aiki akai you need to have some physical challenges and constructive demonstrations
Mrs ruth tace to ya za muyi da shi?
Hjya asma tayi murmushi tace relax mu bar na wajen tukun..
Kai Malam biyo ni... tafada tana kallon su duka
Nan suka juya offishin su shikuwa na biye da su a baya..
OFFICIALL Catty
[2/24, 06:28] +234 802 646 5734: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_PAGE19_
Daga shigar su office suka shiga kulla ma gardin nan maganganu cewa ya nace akan karya ya kuma jajirce dacewa shine da gaskiya akan lamarin su zasu taimake sa..
Gani suke idan har ya taimake su sarah ta fadi a wannan case din gaban wayannan bakin,ba za sake daukar ta da wani daraja ba daga haka zasu fara karya mata mulki har sai sun cimma burin su..
A bangaren sarah kuwa abun ya bata mamaki ganin Kafin ta iso yazeed ne akan case din a asibitin har yasa an fara ma mahaifiyar dije aiki..
Ta karaso cikin mamaki suka gaisa, tace sir you are here? ai da kabari zan gi da kaina..
murmushi kawai yayi' yace ai aikin taimako ba sai an jira ba sarah..........
And dont call me sir ok?..
Tayi murmushi kamar yadda yake kan mata ta gyada kai,
Anan asibitin ma sai da yayi ta sace zuciyar ta cikin salo amma ta kasa ganewa...
Gani take kawai hes super generous,..yasan matakan kare hakkin dan adam.
Bayan kwana biyu da mahaifiyar dija ta soma magana sai aka karbi statement din ta aka kira daga kauyen da sarkin shikan sa don ayi sharia.
"sai dai Sarah ta sha mamaki matuka da gardi mijin mahaifiyar ta daya dirka mata cikin yake karya ta su agaban kowa tsakanin sa da Allah..
"A cewar sa ya san matar sa fiye da kowa sabida haka shi ya tabbata da ita maiya ce shiyasa ya tona mata asiri da ita da yarta..
Har da cewa da baida gaskiya ai bazai kawo kansa wajen su ba.
Sannan ya dada cusa maganan cewa dije maza taje bi ta samu ciki....sarkin da mukaraban sa da suka ga gardi ya hau kai babu ko tsoro sai suma suka dada goya masu baya..
Abun na mugun affecting din sarah a brain din ta fiye da misali..mamaki sai yabi ya ishe ta..
Gashi dije da kanwar maman ta ne kawai anan zauren sharia,babu wani ma daban da ya tsaya musu.
Dama ace maman ta samu saukin da zata iya zuwa nan da sai su samu point...amma ganin dijen yarinyace sannan kanwar uwar itama bazaurace ya sa aka fi bada muhimmaci ma maganan gardin da sarkin kauyen su.
Bayan tattaro bayanan su gaba daya,
Gaban indian team duka uku,.ga hajya bilkisu maman yazeed da shi kansa yazeed din agafen ta
Sai hjya asma da mrs ruth suma kafin sarah a tsakiyar su.
Hukuma ne daga kotu a tsaye da lawyer organisation din
Tsohuwa tace"maimaita magana ake yi ita tana so tasan bayanin da wanda ake tuhuma da maita tayi dazu asibiti,
Anan sarah ta dauko recoder ta playing
Suna jin tambayoyin da clients suke ma mahaifiyar dije a asibiti tana bada amsa da kyr cikin radadin ciwo
Duk yadda gardi ya hada munafurcin sa akan su duk sai da sarah ta warware su tass anan,
Bayan angama saurara wani sabon confusion ne ya mamaye zuciyan manyan musamman wanda basu san komai ba....
Sarah ta kara da bayanin cewa tasha handling casess irin wannan sabida haka dole ne a yi kyakywan bincike akan gardi just to clear misunderatanding kafin ace bada justice
Nan da nan tsohuwa tace haka ne..cikin gamsuwa
sarah ta juyo tace masa zata masa tambayoyi bisa abubuwan daya fada.
Tsoro ya hana sa sakat amma idon su hajya asma ya sa ya cije..
Nan sarah ta fara tambayar sa..
A kowa ni tanbaya daya sai ta tuno da nata ciwon
Dake makale a zuciyan ta amma ba wanda yake lura da hakan.
Tambayoyin da da chan ta so ayi ma baba babaji kenan amma kassh ita bata samu wannan damar ba
Shiyasa tayi masa da gaske Har aka kai inda gardi ya fara tuntuben baki,musamman ji daya yi sarah tace zata kai dije shi da dije asibiti domin a gwada DNAn abunda ke cikin ta da nashi DNA tare da na wanda ake tuhumar shi yayi mata don agane asalin cikin waye acikiin su..
Da shike jahili ne sai ya birkice,ya soma kawo tashin tashina,"yace Allah ya kiyaye shi? A zuriyar su an hana su irin wannan...
Daga nan mahaifiyar yazeed ta sa baki cikin tsawatar wa tace masa kar ya maida su mutanen banza ya fadi gaskiyar sa.
Kuka dije ta dan fashe da shi,tace Allah zai tona asirin ki,magana take da zuciya cikin harshen fulatanci,
Inda tsoron sa da rudanin quilty conciense yasa ya hatsala ya amsa mata da cewa abunda ya dace dake ne nayi miki"
Baiyi tsammanin ko kadan don ya yayi yare akwai wanda zai ji ba don yasan tsakanin su da sarkin garin su yanzu kowa zai so a rufw maganan sabida kaff a tsorace suke da fargabn fitowar gaskiya..sai ya shiga zagin dije
Charaf sai a kunnen sarah sam baiyi aunen yanda yagan ta yar gayu ga ilimi da kwalisa har zata ji yare ba..
A take ta mike tsaye cikin mamaki tace what?
Sunan sa ta kira cikin masifa...
So malam barau dama kasan da gaskiya kake boye mana ..?
Mamaki ya sa dukan su kallon ta
"tace ka maimaita abunda ka fadi da yare ka maida shi harshen da kowa zai fahimce ka..
Tsohuwa tace kuma kar wani ya sake juya harshen sa anan...
Tuni gardi ya rude..sai ya kuma kwafsawa da yace ba dai kina jin yaren ba...?
Dan karamin tsaki mrs ruth tayi cikin ranta tana Allah wadar da bakauyen mutum
Murmushin takaici ya kufce ma sarah sai ta ta mayar masa da amsar da fulatanci yadda zai tabbatar ba kame kame ma take ba..tace masa yayi bayani idan bahaka ba zata sa a kulle sa kullewar har abada..
Mrs ruth dake ganin wannan wasar zai iya juya musu sai tace enough sarah, ya isa haka mana..
Pls Kar ki takura masa ki bar sa yayi magana.
Sarahn da shike abun ya riga ya shakure mata wuya sai taki saurarawa
tace but maam me za'a jirah Tunda yanzun ya fada da bakin sa ya aikata ma wannan yarinyar hakan,ko dan ni kadai nake jin yaren su ne
Ta juya ta kalle su sarkin sigar ai yanzu dubun ku ya cika"tace ranka shi dade kai ma shaida ne,nasan kaji me yace
Sarki yayi tsuru tsuru kalar marar gaskiya yana hmmmm hmm uhmm
Tace"Malam buba ka maimaita abunda kace ko nasa a maimaita maka da recording camera.
"Hjya bilki na lura sai tace
Ya isa haka sarah,barshi kar ma ya maimaita,ai yanzu mun gane gaskiyan so babu sauran magana
Cikin son ta dada ruda sa tace Next....aje case din wancan matar da ya sa mata wuta...
Cikin rudewa yace wallhy bani bane,mayu abokan ta ne suka saka mata.
Jin haka yasa Sarah ta dada hatsala adan fusace tace kai da yan garin naku ne mayun ko?
Ko ba Kaine mijin ta da ka fara kawo ma jama'an gari kazafin matar ka maiya ce ba?...
Kayi amafani da cewa zasu yarda da kai sabida kai dattijo ne suna ganin bazaka yi karya ba badon sun amince da cewa kai ma mutum bane da yake da ikon tafka kuskure a zaton sa
Sarki zai yi magana hajiya asma tace tsaya,
Ta juya ta kalle indian team din Da suka zage suna sauraran yadda sarah take gudanar da aikin cikin gamsuwa da bayanan ta
Amma"don ta fara cusa musu wani ra'ayin sai tace"Wannan case din ai tsakanin mata da miji ne,sarah i think you shud mind your words ki barsa ya fadi wacece matar sa dakan sa don shi ya zauna da ita ba ke ba.
Maganan sai yaje garas a kunnen ta.
Murmushi kawai yazeed yayi,..sosai ya dago wani abu
anan wajen mrs ruth ma takara da nata point din duk don su murda maganan suke gwada cewa ya za'ayi sarah tace ta gano gaskiyan tsakanin mata da miji ?
Dan karamin juyin da suka cuna ma zancen sai ya fara shiga kan mrs abdl rashed rani, da shike dama shikam dan culture ne kuma ya saba da tsinannen al'adun su na chan kasar india
Har da cewa ai macen da bata da tarbiya ne kawai zata san meke tsakanin ma'aurata tun batayi aure ba.."
Duk sai suka bi suka kauce ma case din sabida su rusa sarah su dada hatsala ta .
.
Karshe shiru tayi tana jin su suna masa tanbayayo marasa ma'ana da kargo ...
Bayan ga gaskiya nan ana gani afili
Amma duk da haka tsoron idon sarah gardi yake yi sosai,...
Ita kuma a ranta tasa cewa duk rintsi sai ta tona asirin mutumin don ta gama sanin gaskiyar lamarin sa.
haka aka tashi na ranar a 50-50 sarah ta tabbatar da gaskiyan cikin dije na gardi ne
Amma basu bata damar warware maitan da aka daura Ma mahaifiyar dijen ba
Yazeed da mahaifiyar sa basu ce komai ba tukun dama nasu sauraro me da wanzar da hukunci ma mai laifi,...
Tsohuwa ce ka aka brta a tskiya, wani xUciyan yana ce mata aqidan su mrs ruth dai dai ne sarah karamar yarinya ce case tsakanin miji da mata bai kamata tayi nisa akai ba.
Daga wani bangaren kuma tana ganin kwarewar yarinyar da basiran da Allah ya bata wajen fito da gaskiyan lamari..
Kwana biyu aka bayar na tabbatar da gaskiyan lamarin maitar mahafiyar dijeh,
Gashi kowa ya sani ba shari'an maita a kotu.
Dole su din ne zasu warware case din..
Tun Daganan sarah ta san dole ta nemo shaida mai karfi wanda zai sa gardin na dan dolen sa ya tona asirin kansa
Ta dai ci nasarah akan na dije cikin sauki an gano shi...tasan kuma dole ayi masa hukunci aka abunda ya aikata mata amma sam bata so ya tafii a banza da abunda ya ma mahaifiyar ta.
Bayan an watse kowa ya tafi Daga gefe ya tsaya yana duban yadda take tafiya daga gani yasan case din ne yake taba mata zuciya tunani ne fall cikin ranta.
Murmushi kawai yayi ya wuce sama inda yasan tabbas anata shirye shirye ne na munafurci don dazun dama shiru yayi don ya gano wani abu gane da mutanen sa.
Bai shiga ba ya tsaya yanajin su Mrs ruth da mrs asma suna dada kawo maganganu indirectly akan kankantar sarah ma aikin ta gaban wayannan bakin,
Maganganu suke kamar suna bada facts akan abunda duniya ke ciki"
Suna yi suna kwo misalai kala kala akan organisation dinsu.
Musamman tarihin yan matan da suka shude wanda aka kama su da laifin kala kala aciki har da wanda ya kusa sauke darajan organisation din su shekara 10 daya wuce.
Cikin salon maganan nasu sosai suka saye zuciyan wayannan bakin har suma suka tsinci kansu da bin wannan ra'ayin sosai.
Hjya tsohuwa ce ta furta cikin zakuwa cewa'tana jin tsoro kar wannan sarahn itama ta kawo musu hadari, tana ganin kamar next time ya kamata su sa a tsarin gasar WHRA akan sai mace mai aure ko wanda take da namiji tsayayye zata cika filin shiga gasar.
Dadi kashe su mrs ruth tace ahhh toh,..
Shiyasa naji dadi a lokacin safeennah yar wajen hajy...
Kunsan kuwa...cahraf sai yazeed ya katse maganan nata da bude kofar sa..
Murmushin dole su biyun suka sakar masa.
Ya gaisa sama sama da mazan ya zo ya zauna kusa da tsohuwa..
Dama ta saba da shi don itama tamkar god mother sa ce,...
Ganin sa ya sa ta dena jin bayanin mrs ruth tana tambayar sa dama baka tafi gida ba?
Cikin salo Yace kema ai baki tafi ba..so,nima nazo naji hirar da kike yi ne ,tayi murmushi tace ruth ke gaya mana abunda ke faruwa anan
Sai ta dan maimaita masa point din su na cewa yanzu bazasu na bawa fili ba sai mai aure ko wanda is engaged zaiyi qualifyng duk dama ya ji daga wajen amma sai ya nuna abun yayi masa shima..
Hakan ya matikar ba hjya asma da mrs ruth mamaki don sai da suka kalle juna ..suka tabe baki.
Mrs ruth tace"tsohuwa kinga kamar safeenah da cahn ai ita akwai yazeed kuma duk munsan shi zai aure,..
Sai zuka danyi dariya duka shikuwa ya tsime tare da dan daga kafadar sa jikin jan aji...
Yace but we wernt engage kuma i kunce sai aure ko engagement..
Hajya asm ne ta karba maganan Cikin son ta yarfa sa tace" duk da haka lokacin safeenah erah biyu tayi amma ba wanda ya taba samun wani lapses sabida hankalin ta na waje daya ...Yo meye maraban ta da macen dake gidan miji since ta iya ajiye kanta ma namijin daya .?
Yayi wata munafukar murmushi ya jingina kai kan kujera ya dube tsohuwa sigar wasa".yace kinsan meye granny? a rayuwa idan baka san cikin mutum ba kar ka taba kare sa..
Ni Anan organisatinon din nafi yarda da wanda zan ga action dinsa na fili boro boro than wanda yake boye su bayan fage"
Kinsan fa suke wanzar da corruption, sune iyayen hana mu ci gaba.
Lokaci guda tsohuwa ta karkata da point dinsa tace yes son, wallhy kafadi gaskiya...
Yace ahh toh kema kya fadi,but ai zamu amince da maganan new law din nan ne badon wani abu ba Sai dai mu sake gane halayen wasu bata garin fuska biyu,munafukai,
Cikin salon tsiya ya dada kallon Pissed faces dinsu
Wanda bai cika maganan ba yace"ai kamar dabaibaiyi ne infact this idea is bright..i like it ya dan yi murmushin dayasa sauran ma sai da suka mayar masa.
Mr abdl rasheed da ya dade cikin nazarin asalin maganan yazeed din yace"duk inda akayi dai bamu tsirah ba,i think is better mu fi bada karfin akan halayen mutum gaskiyar sa da nagartan sa.
Dayan da bai cika magana ba ya kuma cewa yes"It dosnt matter weda ure married or not engage or not.... halin mutum kawai zamu sa agaba mu gane shi waye ne a bayan fage..
We need to know those hidden corrupt chips..i mean ya kamata mu gane masu fuska biyu.
Wani kayattacen murmushi yazeed ke sakewa shika dai ganin ya sa mrs ruth da Mrs asma acikin wani halin jin kamar da su ake magana,
sai yaken dole suke yi sun kasa cewa komai akan zancen nasa.
Lokaci guda ya zo ya sauya duk wani gadar zaren da suka kulla ma sarah..
Gashi yanzu duk ya sake karkata hankalin su tsohuwa zuwa wani wajen da zai iya zamtowa mummunan hatsari gare su da yar su..
Haka suka bar wajen tsuliya a zage..
"Shikuwa yazeed sai kwashewa sa dariyar mugun ta yake aran sa
Suna hira da sauran bakin a ladabce..
hjya asmu tsaban bakin cikin bata bari sun kai gida bama ta sake kiran mrs ruth tana maganan abunda ya faru tana zage zage a hanyar su na komawa gida tana tsinewa rayuwar yazeed
Mrs ruth ke cewa idan har mukayi wasa wannan karon zamu fada ciki kinsan wannan bakauyan zai iya cewa wani abu akan mu idan sarah ta tutsiyeshi
Ni gaskiya tsoro nake ji,duk dama nasan zamu iya karyata sa ya tafi a banza
Sai dai bana son yazeed ya sake having clue akan mj..
Iskancin sa sai dada bunkasa yake..
hjya asma tace barni da su kawai
Nasan abunda zan yi.
Ke wannan ma kike gani? Look ruth
I have to try again once more my plan must work....dole ne fa nayi kokari naga sarah bata samu wannan case din ba..
I swear Is going to cous us alot shikenan zasu amince da ita,kuma sam sam bana son