Showing 141001 words to 144000 words out of 165901 words
Chapter 48 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt
barin ki a wannan halin ba.
sai naci sa'a kuwa ya ce kina wajen kawarki ..bana son kiyi zaman kanki ke kadai sannan bana son makiyar ki su sake amfani da ni don su saki bakin ciki a duniya shiyasa na bashi damar ya taho dake cikin dangin sa su rike min ke na wani lokaci...saratu na gode ma Allah da komai ya zo min da sauki ga shi har Allah ya nuna min auren ki.
Yau ina cikin alfahari dake nasan haka ma mahaifin ki..
wannan yaro mahfud kuma Allah ne kadai zai saka masa da dumbin alheri zai kuma kare sa da dukkan sharrin duniya da lahira da yardan sa shi mai rabo ne.
Yayi min amanan da bazan taba mancewa da shi adua ta ba ..
Kiyi masa biyayya saratu aljannar ki zaki nema agidan sa kar ki damu dani yanzu ba inda zanje na kyale ki ..
buri na ya cika tunda kika samu rayuwar mafi kyau da tsari .
sauran ya rage miki amana ce na bar miki daga zuciyar ki ...
Tsaban kuka da kyar ta dago ta dube ummahn cike da jimamin abubuwan data ji ayau din sai ta yi mata alkawari cike da shaukin son ta faranta mata sosai..
Anan suka dauke awa biyu tare suna rabar juna ummahn dakanta ta sake shirya ta ta kimtsa ta sannan suka taho falou inda za ayi musu nasiha tare da mijin ta
Daga nan hira kawai ake amma hankalin mahfud baya jikin sa
Tum bikim na sati guda yake neman iyayen sa su hajiya billy amma bai same su
da kyar yayi magana da alhaji nafiu aoan auren nasa
shima bai tsaya ya saurare sa da kyau ba damuwar su suji ya dan su yazeed yake da rayuwar sa...
sunce zasu neme sa ya fada musu details din auren nasa amma har yau gashi an yi aure basu ba labarin su
Yazeed din ma baya daukar wayan sa yanzu Sabida halin dayake ciki na neman mafita wajen su safeenah
mahfud ya tura masa sakon zaiyi auren ma ko da zaice zaizo amma har yau yazeed bai bude emails din sa ba bare ya ga contents din.
Duk hakan sai ya dame sa yaso ace koda mutum daya daga cikin su ya halarci wannan ranar
Amma ina,da kyar ya kauce da tunanin da cewa idan suka kammala honeymoon dinsu zai kai sarahn har gidan su a nigeria sai yaci tarar su na rashin samun halattar auren san da sukayi.
Anan falour aka hadu aka yi nasiha ma sarah da mahfud duka oyayen suka saka ma auren nasu albarka..
Ummah cike da godiya karamci da girmamawa ta gode musu duka
Sannan ta bada sarahn ma anty warda ta kai ta site din mijin ta..
akan gobe itama zata koma nigeria ta cigaba da rayuwar ta
Kowa da farinciki ya wuce dakin sa kafin wani minti goma wajen yayi shuru sai mahfud da mahaifinsa
Nan yake dada nuna alfaharin sa da dansa cike da alkwarin amana da juna
Anan Ya mallaka masa komai da komai daga cikin properties and rights na dukiya da first and only dougher inlwn sa zata mallaka....
Wani dan banzan turare ne mai muhimmin sinadarin qamshi da motsa karfin sha'awa tun daga srilanka ta siya wajen bakaken indiyawa
anty wardan yau da shi ta shashafe jikin sarahn ko ena ya ji kafin tayi mata sai da safe
cike da jin kunya itakam ko iya daga ido bata yi..
Zuciiyan anty warda kall da farin ciki duk dama ta so ta bar turaren sai gobe in zasu tafi honeymoon amma sabida tasan duk yadda akayi yau komai zai iya faruwa sai bata damu ba
And she really wanna get her boy spoilt tonight shiyasa ta dada razanaa jikin sarahn da wannan muhimmin sinadarin..
A hanya suka hade da antyn tun yana nokewa har ta jawo sa suka rungume juna a hankali ta daura masa simple kiss a goshin sa
Tayi masa addua masu dadi..
Kallon sa take har ya lume tana binsa da fatan alheri a daren sa na farko da abun kaunar sa.
*Masha Allah😫🤣*
*asalamu alaikum please my readers ayi hakuri zakuji ni shiru kwana biyu duk dama ban yi niyyar haka ba ko kadan, naso na yi mai gaba daya ne har mukare littafin nan ba tsayawa but ina nawa ne Allah na nashi..but insha Allah ina dawo wa zan cigaba insha Allah please bear with my absence nasan zaku bada uzuri,i love you🌹*
[2/20, 10:24] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_45_
SPECIALLY FOR MY WATTPAD COMENTERS.
A zaune ya tarar da ita bata ko motsa ba don haka ya dan tsaya yana kare ma ta kallo..
She's the most beautiful bride one can think of.
Koda ta hange sa Itama satan kallon sa take da kasan ido tana danne bugun xuciyar ta
Take Sai taji wani irin sabon yanayi yana shiganta har ya iso daff da ita ya zauna"sallama yayi mata ta amsa a kunyace tana nokewa.
Farar yadi ce mai dan shara shara ajikin sa wanda kyaunsa da tsarinsa zai iya isar maka da tsadar sa..
Hannun sa dake dauke da wata kaytaccen watch ya dago ya dan yaye mayafin nata Ba abun da ke tashi ajikin sa sai uban qamshin turare mai sanyi da ratsa zuciya couple with kwalliyar nasa sai yasa kirjin ta dukan tara tara
Idanun sa har sun sauya kama neman control yake ma nunfashin sa bayan shaqo qamshin sinadarin turaren dake yawo da jikin ta dayayi
A take ta dan dago fuska suka hade ido..
Sofly ya maida numfashi tare da xclaiming" _wollah habibty,anty wasiiimah_
(With god,my love ure beautiful)
A hankali ta furta u too tare da sauke idanun ta kasa tana murnushi..
Sai yayi saurin taro face din ta yace amarya bata laifi.. zo muje muyi sallah kici abinci ko i know u most be realy tired..
Sabida yadda ya ke nuna zumudin sa cikin salo yasa ta gyada kai bazata ta taso ta biyosa suka nifo bathrum din.
Anan ta tsaya tana kallon kyaun dayayi sosai ayayin da yake alwala..
Har sai da ya kammala nashi sannan ya shiga tayata tanayi yana tara mata ruwa a hannun sa har suka fito suka tada sallah.
Bayan tsawon addua da zama...
Ya taro abincin da granny tayi hadinsa dakanta domin su ya zuba musu a dish yana bata a baki har sai data yi dam sannan ya ci nashi..
Kafin ya gama ta yi saurin dalewa gadon ta dumkule kanta tare da lumshe ido
Haka kawai ta soma razana wani silly glances din dayake bata dazun yasa taji kamar yau ne ranar ta farko da ta kebe da da namiji a rayuwar ta.
Shikuwa bai damu da yin wani abun ba ya biyo ta kan gadon sabida sosai tempurecun sa ya haura musamman idan yana shako gamshin jikin nata
Rigar sa kawai ya cire ya bar kansa da wandon yadin da farar tiger vest
Ya fuskance ta"
Lumshe idanun ta tayi tana jiyo numfashim sa.
A hankali ya sa hannun sa ya shafe gefen fuskan ta sai ta bude idanun ta a hankali ta tare da nunfashin sa da cewa "hey"..cikin sassanyar murya mai sace imani da warware brain yace" my evryday day dream is coming true and is overwhelming....
Ta dan murmusa ta sake masa hannu dayake shirin kamo wa...matsowa daff ya yi don ya cike space din dake tsakanin su
Anan ta sa hannun ta akan kirjin sa tana motsa fingers dinta tana shafa sa a hankali cikin salon da yasa shi yin sanyi qamshin jikin su sai ya dulmuye yanayin su..
Lokaci guda suka dada shigewe suka manne jikin su sosai,.
Haka kawai ta fara kawo tunanin yadda touches dinsa da kisses dinsa zai zautar da ita yanzu datake jinta a arms din sa she's already feeling her self in pure bliss.
bata kare maganam ba sai taji saukan lips dinsa akan goshin ta..
Ya dago ta kadan suka kalle juna she can easily see the burning flame of desire dake hurowa a idanun sa....ta shagala sai ji ji tayi ya sauke mata kiss mai dumo a lips din ta daganan ya soma bin kp ina da shi lock lip kisses babu sasautawa har sai da ta dauke wuta gaba daya..
Shikansa controling nishin sa yake yana dan sake ta kadan sai ya karashe undressing kansa..
Tsoro ya soma shigarta musamman data gansa bare ba marabansa da tsirara baibkula ta ba sai da ya rage wutar dakin baki daya ya jawo ta ta dan fado jikin sa.
one by one ya ke cire mata nata kayan yana bin duk wani sassan jikin ta da nannuyan romance
Har sai da ta dawo babu abunda ya rage mata na sutura sai ma rawa da jikin ta yake yi kamar ta doto daga kankara.
sosai take so ta daure amma ta kasa ta lura yana sata magana ne don ya san level din tsoron nata amma sai taki sam ta furta masa taji tsoron yanayin su a yanzu..
Sai dai salon sa ba irin wanda zata iya daurewan bane kasancewar ta na wanda ba budurwa ba ya basa daman wasa da ita ta fanni kala kala
Bata taba sanin hannun namiji zai iya sata ta kai wani qarnin jin dadi ba sai yau..
He makes sure she cum batare sa ya shige ta ba
har sai da ta soma tsiyaya da ruwan smtana dan mikewa ajikin sa tsaban yanayin bukata kafin ya sa himma sauke farillahr sa.
gani take kamar zata iya daukar sa duk dama ta dade da razana da lenght dinsa,wanda da ko wasa da shi bata iya yi ta sauki ba..
Duk inda ta taba masa yana ji so bai damu ba don ya riga ya zafafa jikin sa ya yi dumi da daukin shawa'ar ta
sai da ya zo dai dai gaba ta fashe da kuka ta damke fatar sa da karfi tana so ta furta ya kyale ta amma ta kasa... ko da bata fada ba yasan ta tuno da raping dinta da baba babaji yayi ne ya fado mata..
Its a bad turn for him don yasan dole ya bita a hankali musamman yanzu da baya son yayi abunda zaisa ta tuno da wancan yanayin..
Koda ya fara sai ta firgice ta soma tsananta karkarwa fulatancin da tayi shekaru bata yi sa ba aranar shi kawai ta iya yi a hannun sa "ba wani zafi sosai ya riga ya kure wasa da wajen amma duk da haka yadda ya damshe ta take ta kasa rike nauyin su duka sai ta sake ta dinga masa surutu tana kukan dadi da wahala mai shiga jiki.
Da kyar aka samu nitsuwa tana jan shessheka haka ya rungoma abunsa ta fada kirjinsa suna sauke nishi tare a kunnen ta yake zuba mata kalamai cikim tarairaya da rarrashi masu sanyi da dadin ji lokaci guda ta yi bacci a hannun sa...
Basu wani jima ba ta motsa sa jikin ta ne yayi tsami sai ta najin wani irin nauyi amma da shike ta kasa bayyana me take ji
yasa aka sake komawa gidan jiya ita dake jin radadi sabon yanayin ma bazata iya banbance dadin da take ji ba bare shi da enjoying kawai yake..
Haka suka cinye daren kafin su kammala kimtsa kansu har an soma kiraye kirayen sallahr asubahi
Duk yadda take jin kunyar sa take nokewa sai da ta hakura ta bari suka samu suka kimtsa bayan sun idar da sallah
shida kansa yayi dresing dinta acikin wata shakikiyar silky white nite gown suka koma bacci manne da juna
Bata tashi ba sai wajen 11 saura na safiya data ji sanyin ac ya tsanan ta tana dan daga kafadar ta taji ta manne da mutum
A hankali ta dago ta dube sa jallabiyar ce brown mai kyau ajikin sa alaman ma har ya tashi ya fita kenan.
Suna hade ido ya daura mata light kiss a goshin ta yace "good mrning mrs lingard"
Ta dan sake murmushi cike da jin dadi tace mrning mr sarah"
Yayi dariya yace ohhh... Sai Ta sake kawo lips dinta sukayi kissing" yace Haka ne? Ta gyada kai" anan tunda ya soma zuba mata kalaman yabo da albarka sai data yi sanyi tana so tayo masa kuka
Yace"toh shikenan tunda kuka zakiyi min.. ni na barki ki taho muna jiran ki.
A dan shagwabe ta make wuya tace bazata iya fitowa ba,haka yasa ta tashi ya gani
Tafiyar nata ne da dan dingisawaa.
Yasha fama kafin ta dan ware don ma ya sane da ita su kawai ake jira ummah zata tafi haka ma dad dinsa.
Cikin so da kulawa suka gama komai doguwar riga kawai tasa sabida mayafin yana taya ta rufe fuskan ta tasano sarai zata ji kunyar idon su granny sosai
yana tafe tana binsa a baya ahankali yake tsokanan ta cewar sa zata sha kunya da dingishin nan kamar yadda granny tasa shi kunya yau agaban su ummahm da wasan da tayi ta masa da safe daya je gaishe su...
Hakan yasa ta sake kasa samun balance duk kauce ma idanun su da tayi sai sa taji kunyar soaai..
Musamman yadda kowa yake murmusawa yana sadda kai..
Albarka a lokacin ta sha shi har dana ajiyewa a rumbu..
Anan ma aka dan musu karamin nasiha
tun a yanzu ummahn ke jin zafin rabuwar da zata sake yi da yarta
amma bai kai farincikin da yake makaale da zuciyan ta na gane yarta yau ta zamo cikakkiyar mace ba..
Bayan tafiiyar mahaifin mahfud din
Da kyar aka raba ta da ummahn don sosai taci kuka da anty warda da granny suka dawo cikin gida mahfud ne ya kaita har airpot ta dawo nigeria.
Yau gidan kowa na jin kunyar kowa a dakin ta ta zauna tare da shi makale da juna suna kwasar soyayyar su
Time to time granny ko antyn ke aiko musu da abun tabaawa.
By 8.00pm dai dai suma aka kaisu har aiport inda zasu chale kasar san diego hooney moon mafarin gina sabuwar rayuwar su cike da alkawarin so da kulawa da juna.
*officail cat*[2/20, 13:18] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
forgive my typing errors no time to edit
_46_
Anan san diego gidan su kadai ne sai masu aiki da securities din su.
Shafi shafi da bango bangon soyayya ba wanda bai bude mata ba
Idan suna gida tare basu fita ba wasu damammun sexy english wears da make up take sakayawa wa jikin ta Inda komin yadda namiji yakai sai ya kyasa..
Bare shi da kullum take tafiya da shi duniyar so.
Anan ba irin gatar da baya bata ga dukiyar da yanzu ta mallaka amma bai hana shi lalata ta da gifts ba.
Bayan wata daya
A dare ranar lahadi kwance suke cikin wata full size jacuzzi suna warm bath after a long foul play.
ta gaji don haka sai ta lafe ta shiga bacci acikin ruwa
Shikuwa kallon ta kawai yake, har yau yana mamakin wancan garar da ya taba mata zuciyar ta,aganin sa ba wanda yakaisa asarah a duniya tunda ya bar mace kamar sarah ta kufce masa.
Gashi tunda sarah ta taho wajen sa yau kusan 4 to 5months kenan amma bata sake ko da acikin wasa ta kawo labarin yazeed din ta ba.
Abun ya dade yana basa mamaki..but baya son ya dame ta da maganan tunda ta saukake ma kanta so be it.
Yanzu damuqar sa ta koma kan career ta ne,amma shirim dayake mata ma daban ne da wancan lokaci
He wants to know whats shes thinking now
Shin zata koma whar wajen da ya san ana ta hadu da yazeed din ko zata sauya tunani kamar yadda shima yake planing mata?
Yasan amsar sa yana daga wajen ta dole kuma ya tambaye ta game da abunda ya shafi yazeed don duk dama baiso ba
Tsame su yayi ya dauraye su suka koma daki anan ya sakaya mata nitie futcia pink dan dai dai ya jawo ta jikin sa sai safiya..
Da safe bayan ta tashi bata gansa ba sai ta fito tana lekawa kadan ta hango sa yana zaune yana chats da pc hannun sa koma yana amsa waya..
Suna hade ido ya maida mata slight smiles ya taho ya mika mata wayr yace ummah ne..
Ta lura hankalin sa nakn chats din sai ta dan tsaya leke Allah Allah take ta ga waye ne.
Amma da shike taji muruan ummahm sai ta koma daga daki ta zauna suka fara tataunawa.
Tace jiya muna magana ban gama ba wani abu ya dakatar dani
Tace ehm ummah lpya kuwa ko gani na ne bai ishe ki ba?ummah ina kewar ki sosai
Tayi murmushi tace babu komai saratu ai duk naga kin gaji ne nace bari na barki ki kwanta dama kawai na tunatar dake ne kar ki rika mamatse cikin ki hakan nan kinji ko ?
Ki rika kwanciya da kyau banda ciye ciyen banza kuma...
Dariya ne ya dan subuce mata tace ummah? Kema zaki bi salon su anty kenan ko"sai ta rika cewa kar na dinga kaza kaza kinga jiya da zamu fita tace wai kar na sa wancan doguwar rigar wai zai matse min ciki na... Cikin dan dariyar tace yanzu kwanciyar ma sai an gyara min sai kace yar jinjira haba ummah na...
Murmushi kawai ummah take yi mai sauti tace toh ni dai na gaya miki kibi a hankali da kanki ai gaskiya suke fada kinga ni kam sai anjima ina shirye shiryen tafiya ta ku din yaushe zaku koma germny?
Tace yace nan da sati biyu nasan ma zai fada miki..
tace toh shikenan akula sai na sake kira ..nam sukayi sallama
Ta taso cike da jim dadi ta taho wajen sa da wayar ganin baima kula da shigowar ta ba yasa ta dan saussauto takon ta ta labe tana karanta chats din..
wani irin garas taji aranta dataga shab ce,
Sai ta taho ta dan jingina da shi ta mika masa wayar a yangace tana daure fuska"
Ya riko hannun nata yace ya dai?ko nazo ne? haka kawai sai ta ji ta soma jin kishi duk yadda taso kar ya gane mai take ciki sai da ya fahimce ta,
Abun sai ya bashi dariya