Showing 75001 words to 78000 words out of 165901 words
Chapter 26 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt
wani hanya zanbi don na dawo da yarda tsakanin ku..
Im serious about this..
Murmushi kawai yayi ya zuba mata ido baice komai ba..
Jingina kai yayi Ya dau ice cream dinsa ya fuske yana zuka batare dayace mata uffan ba na wani lokaci
Chan da yagama hade hademmn sa aransa sai ya dube ta kamar bai damu na yace "ya baki shan naki ko bai miki bane na sauya..
Ta dan dago fuska cike da muwa. ..Sai ya daga mata gira irin wat?
Cmon Just take ur ice cream ...yafada kamar wanda yake ma yarinya karama magana yana dada maida nashi baki.
Dan dole ta sa tafara zuga a hankali
Sai da yaga ta sake tana ja sannan ya dawo gaban taya zauna kusa da ita suna fuskan tar juna sosai..
Yace"look sarah,nasan zaiyi wuya ki fahimce ni amma yazama dole na gaya miki don ki daina daura makanki laifin komai
U have nothing to do with what happen rabuwa ta da safeenah matsalan mu ce,
Tsakani na dake kuma ai ta fiki sanin babu komai
And I think rabuwar mu da safeenah shiryayye ne ..wanda dama ta riga ta shirya shi zata rabu dani ne tun bayau ba kuma i belive tana da dalilin ta wanda kwata kwata bai shafe ki ba.
Come to think of it a ko yaushe kina mata bayani da iya gaskiyar ki tana kuma ji tana ganewa ko ba haka bane?
Ta dago ta kalle sa ta gyada kai
Yace "toh kinga a Ranar da kika tafi kika barmu we had an argument anan nima nake fahimtar komai...so ralex
Sai kema ki dena daura makan ki laifin,i have already accepted it sarah
Tausayi ya bata daya fadi hakan,
Sai yanzu take fahimtar kamar mood dinsa ya sauya
.shikuwa sai tsaro zancen sa yake
"Anan ya shiga bata misali da kalubalen data fuskanta a rayuwar ta wanda a zahiri da duk zasu faru ne kuma su ruguza mata rayuwa a cikin munafurci da rashin fahimta
Sai yanzu ta ke sanin cewa,eh fa dagaske ne yana taimakon ta ne sosai a dachan ba wai don zallan aikin sa bane kamar yadda ya sa ta sa aranta..
yace" kar kiga laifi na ni na yarda da gaskiyn ki da kuma zuciyar ki akan abunda kika sa agaba..
Shiyasa na sa hannu dan na taimaka miki akan aikin alhairin dakike so ki wanzar,...so, i dont really care who i have to lose
Baga shi yanzu komai lpya ba,?
Ke kadai ce amma kin sa yanzu muna alfahari da junan mu ...We have great achivements bamu fuskntar wani corruption da koma baya
Sannan jama'a suna tare da mu ta ko ina..
Sosai ta nitsu tana gane manufar sa.
Lallai Wannan tamkar darasi ne na rayuwa"
Tun kafin ka gina gidan farauta dole sai ka turmusa tarihin yayan damisan dake hana sauran masu fiiifike tashi..
Ko da kuwa yan uwan ka ne.
Mutum daya kan kawo canji da sauyi ma rayuwar miliyoyi da dubbai kowa kuma ya amfana haka ma mutum daya zai iya kawo sabanin haka...
Mudiin za a samu jajircewa da nagartan zuci da kuma bude ido akan karya da daukaka gaskiya da adalci ,babu nuna fifiko ba ganin ido bare son kai
To Alherin sa yafi dubun sharrin sa.
A cewar sa sarahn tafi duk wani abunda ya rasa a yanzu,da duk wani ciwo da zafin da yaji abaya ko
Tunda har burin su ya cika.
Maganganun sa sun shiga zuciyar ta sosai
Sai ta nitsu kamar yadda ya nitsu shima suna sauraran juna..
Sai ta rasa me zata ce masa gaba daya ya wuce tunanin ta..
sai dai wani abu still yana gaya mata bata masa adalci ba da hidiman ta ya raba shi da soyayyar sa
Ita a yadda take ganin sa da safeenah tasan sunyi nisa..
He must definatley be feeling the heatache.
Sai dai tasan inta kawo
Maganan directly zai iya sake toshe mata baki da reason din sa.
Kawai sai ta yanke hukuncin bashi gayyatar zamowa abokin ta
Ba don komai ba ko dan ta dauke masa damuwar dayake fama da zuciyar sa
Kafin su dawo dai dai da safeenah
.
Haka kuwa akayi bayan ya gama bayanan sa.
Ta muna ta gamsu matuka,sannan bazata taba iya mancewa sa karamcin sa da kuma sadaukarwan sa ba.
Amma tana neman alfarma daya dahmga gareshi,kuma ta san ran ba zai hanata?
Jin hakan ya sa shi mamaki ya tambaye ta
Anan take sanar da shi
Bukatan ta na zamowa close frnd dinsa
Tace"bazan bari wannan damar ta wuce ni ba ure so true to yr intentions ...
I just cant wait to make you feel betteer Cos you dersev it.
Kuma insha Allah ka dauka daga yanzu komai zai wuce a lokaci guda zaka ga duk abunda ka rasa domin wanzar da tsayawan gaskiya sai ya dawo maka cikin sauki..
Kallon ta kawai Yayi murmusshi mai sauti
Yace "shikenan sarah..
Bazan ki ba,beside kullum muna tare so its a work friendly thing..
Ta gyada kai tace best of friends?
Ya dan tsane fuskan sa cikin wasa ya mata
Hi five da hannun sa ...
Lokaci guda suka tafa
Ta bi ta sunkuyr da kai cikin kunya tana dariya..
Daga nam dan hira suka taba, casual suna dam dada sanin junan su.
Sai take jin kamar an bude mata wani sabon shafi ne arayuwar ta
Har magrib ya rufe ana neman ishai kafin suka tafi gida..
Kowa da tunanin sabon rayuwar da suka daukar makansu yayi bacci..
Shikuwa yazeed yau kamar am tsoma sa a duniyar dadi haka cikin ransa yake,
Sabida burin sa ne dama hakan ta faru a bu daya ya rage ,shine ya sa sarahn ta fara kaunar sa
Don haka ya shirya takun sa tsaff,yadda zai fito mata ta inda bata tsammani.
Yasan tunda ita ta kawo idean su dawo friends zata yi tunanin ko bazai sake ba...
Maybe ko zasu na yi a boye sabida gulman mutane da yan office
Amma ina,... tun a washe gari ya soma nuna salon sa wanda ya bata mamaki matuka
Har ya kasance idan ta shigo sai ya zo shima su zauna ofishin ta
Babu abunda suke sai hira da tadi kala kala
Sai dai mafi akasari akan abunda ya shafi aikin su ne.
As expected kowa sai daya soma ganewa cikin sati guda cewa closeneas din su ya dan je wani level..
Ga shi yanzu hapsy
Ta koma wani division contrct din wata shida
So yazeed ne ya dawo abokin zaman ta ako ina
Idan aka tashi haka zasu raka juna gida
Sai dai friendshp din nasu bai taba wucewa waje ba ..mostly daga office sai idan an tashi tafiya gida.
Haka rayuwa ta kasance tsakanin yazeed da sarah
Su biyun suka san friendship din su
Amma mutanen dake zagaye da su an bar su a duhu ba wanda ya fito fili yace eh hakan ne,
Amma kafiN ayi wata guda sai gashi closeness din su yasa sun fara burge kowa har ana musu kallon cat and rat a office
So weird and secretive but very romantic..
Daga bangare guda wasu sun gama daukar dacewa suna manna musu
Ina ma ace yazeed da sarah couples ne..
Wasu suna cewa dama halayen su kusan daya ne
Wasu kuwa suna imagining ko tsaban kwarewan su ne ya zo dai dai ya sa kansu ya dada haduwa.
Kowa dana shi fahimtar
Ko ummah ma ta da wo cikin kwanaki ta lura sarahn ta yanzu tana cikin kwanciyar hankali,
zata yi waya da shi har tayi bacci sannan bata wasa da zuwa wajen aiki duk dama zata dawo lattii
Rayuwa sai ya zamto musu a tsaye babu tashin hankali
#surayyahms
Share and share your views
*Official cat*
[2/24, 06:54] +234 802 646 5734: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_Specially for Only you_
_SADNAF sakallhu khairan lad'..._
_P23.._
Haka rayuwar ta ke tafiya ma sarah da yazeed..
A kullum sai yazeed ya bata mamaki wajen nuna mata cewa bai damu da kowa yasan friednship din nasu ba
Duk dama yana yin sa ne cikin jan aji da kasaita da iya tsara kalamai.
Wani bin sai ya riga ta zuwa site din ta abubuwan da take yi ma workers din ta duk sai ya riga ta yi,..
Wata rana inta shigo ma sai dai ta zo ta same sa ya ajiye jacker dinsa akan chair din ta yana waje yana training ko yana supervising clients din ta so amicably...
Har cikin ranta Abun ke mata dadi,
Su kuwa wokers din dadi suke ji sabida samun wannan damar yasa sun samu karin fasaha da warwarewan matsolin aikin su dayawa
Most of the time sai dai ta zo ta tsaya tana kallon sa suna yi da mutane yana challegin dinsu
Su kuma suna dada nuna zaguwar su akan sa... gwanin sha'awaa
Sosai hakan ya samu madasa a zuciyan ta ,
Sai idan suna zaune itama sai ta nace sai ta taya sa na shi ayyukan kamar yadda yake tabbatar wa ya gama nata..
Da haka suka cigaba da taimakon juna,..
Har yayi nasaran dasa ma mutane dayawa dake kewaye dasu cewa akwai boyayyen sirrin so a tsakanin su amma ba wanda ya fito da hakan a ransa tukun..
Da shike ma yanzu matsayin su daya ne sai ya zamto idan cigaba zai zo musu tare yake zuwa haka ma kalubale
Amma sam yanzu basu damuwa sabida its always fun when thyr together
Har ya kai ga idan suka samu sarari sukan je cin abinci shan ice creams da cinema a kowani free weknd dinsu..
Sai dai bata taba fota da shi da daddare ba as usual in ba dai aikin bane ya tsare ta 5pm tana gida tare da ummahn ta
Sai dai suyi ta waya suna hirar abubuwan dariiya da suka faru dan kankanin suka zamto soo addicted to each other
Wanda har yasa sarah tunanin dama ashe yazeed yana da soft spot haka bata sani ba..
He is so cunny and playful sometimes don sosai ya bude mata fannin jin dadin rayuwa
Ya gwada mata yana socialising ya kanyi rawa yana games sannan yana fita ziyara a duk lokacin daya samu time.
A duk wannan badaqalr abokantakan sa daga cikin su babu wanda ya taba bude tariihin gidan su ya fada,
sarah bata taba cewa ummahn ta kaza ba,ko da ga ina suke ba haka shima bai taba gaya mata komai game da background dinsa ba
Duk dama yasan tasan iyayen sa..
Iya hirar su ya kare akan abun duniya dake zageya da su da kuma aikin su
Gashi yanzu kam sarah ta kai wani babban matsayin cigaba wanda ake ganin only the sky is her limit.
Ko da yazeed yazo yayi tafiya kwana biyu..sam bata jin dadi
Ko taje office ma sai dai tayi ta waya da shi bata wani tabuka komai ba
Gashi har yau hapsy bata dawo din ba.
Sai yasa tana mugun jin missing dinsa
musamman idan tazo da safe ta duba inda yake zama tare da wokers yana musu abubuwa
Wani bin idan suka dube ta tana kalle kalle sin san abun da take nufi sai suyi ta murmushi a boye
Har ya cika sati biyu.
To ranar da zai dawo
Ba wanda yaji kunne musamman ma ummahn ta...
Sosai ummah ta lura da yanzu sarah ta sake da rayuwa ta mance da duk wani birnin bakin cikin data taba shiga
Sai dai can cikin ran ummahn bata so hakan ba gani take kamar hatsari ne babba ka mance da kai waye...
amma sai ta saduda da tunanin hakan da shike ma tasan ba yadda ta iya da abin da sarahn take so
indai har zai bata jin dadi da kwanciyar hankali
Shikenan bata damu ba.
Wajen ummah Yazeed is ok for her...Duk dama har yau matsayin da mahfud ya samu aranta ta kasa kwatanta bawa yazeed din.
Amma sai tana kokarin ganin cewa bata kawo wani magana ba
Don sosai ta lura da yadda sarah ta sa maganan abokan ta kan nasu agaba....
Yau ma tambayar data zo ma ummah da shi kenan Akan yazeed din yace zai dawo kuma yana so ta raka shi ministry kai repot..
Ummah batayi musu ba ta amince ita dai kullm fadan ta abu daya ta kula da kanta.
Haka ta tsala kwalliyar ta wajen karfe 11 saura na safe, ya diro da motar ta taje ta dauko sa...
Suka nufo ministry cike da hira mai shake da kewar juna..
Anan tana daga zaune ya shiga ya gama abunda zaiyi ya taho suka fice, sai dai yanzun shi ya karbe tukin motar
Basu ko je office ba yai ya shiga zaga wa da ita ko ina suna hiran su abun dariya
Dama Su kanje shopping kam amma Yaune first time daya yi treating dinta kamar budurwan sa anan
Don dama wani bin idan suka zo yakan kyale ta ta siya abunda zata siya sa kudin ta,cikin wasan su ma har su saya ma juna abu
A kare ana wasa da dariya
Amma yau shi yayi komai ba,tana daga gefen sa, yana ba romantic feeling of ure mine.
Cikin iya tsari da salo,idan ya dauko kaya sai yasa taje ta gwada su a change room tafito ya gani kafin a ajiye mata su
She felt sooo special,
Musamman da irin looks din dayake bata ma tsantsar so,..
Da kuma flirtious words dayake using idan tasa kaya masu shegen kyau kamar sexy english wears haka wasu zafafan kalman yabon halittar da yake zuba mata
Tun abun yana affecting zuciyanta aboye har ya fata bayyanuwa ita kanta sai taji kamar son sji na so ya kamata ta karfi da yaji..
Haka suka bata lokaci anan..
he did play a role of ice cream vendor.. snacks seller da duk wani abunda take bukata don kawai taji dadi kuma kar ta gaji da murmushi
He make her feel like a princess
Komai yana mata shi cikin rawan jiki da zugi
Har yamma yayi lisss
Sannan ya dawo da ita gida duk sun gaji,..
da kyar akayi rabuwa da kayan ta niki niki ta shigo..
Ummah ta samu na zaune shiru tana kallon the prophet path,inda sheik nauman ali khan ke bayani akan muhimmancin addua da destiny
Da murmshin ta ta taho ta rungume ummahn daga zaune..
Murmishi ne ya kufce ma mata ta tallafo fa ,tana duban shirgin kayan da ta shigoo dasu..
Tace yau kuma aikin kaya kuka yi ne saratu?
Tace aah ummah,ban ma samu naje aikin ba
Bana fada miki ina tare da yazeed ba
Ummah ta dube ta irin shine tun safe sai yanzu?
Dada sakalcewa tayi jikin ummahm tace" we just had fun,ummah kinsan daya danyi tafiyar nan sam ban jin dadi..
"Mmmmm sarahtu kenan wai nikam kin fara soyayya da wannan din ne?
Ko dai shi yasa kika ki gaya min in da dana mahfud yake kike wani nokewa.
Tace"Ahhhhhh ummah, ta dago ta kalle ta irin kar ki min halin tsoffi mana.
Tace"ummah nifa ba hakan bane,ai nasha fada miki babu komai tsakani na da shi,
Mahfud km bake ma kinsha gwada layin sa bai tafiya ba..
Ni kaina bansan ya zanyi na same shi ba..
Ummah ta dan tabe baki tace, ai naga har kun sa ba da wannan din ne
Ni dai sam bana son yaudara ne saratu, idan Allah ya sa kika samu mijin da ya kwanta miki maza ko shi waye ne sai ki kawo sa don nafiso kema ki nitsu waje daya za afi ganin darajar ki fiye da yanzun
Cikin jin kunyar magaan ummah ta gyada kai,
Why wud she bring up wedding talk.
Kenan ummah ma tana so tace ta gane wani abu na wanzuwa tsakani na da yazeed?
Tinanin da ta tafi daki da shi kenan a ranta dadin karawa
ta kasa dauke moment din da sukayi sharing yau gaba daya da yazeed.
Bata auna komai ba sai akan kalaman sa da kallon dayake mata da dik yadsda yake bayyana mata so cikin salo mai shiga bargon zuciya.
babu tantama tasan yazeed yana son ta ne amma baiya so ya fada sai yake nunawa.
Amma ita fa?
Me matsayin sa anata zuciyan,sam sai ta kasa bada kanta amsa.
Isit becos he's making her feel complet?Ko dan canja mata tsarin rayuwar da yayi da farin cikin sa ne.
Idan ta fara tunanin inda ace soyayyar zai shiga tsakanin su mai zai faru,?
Sai wani gefe a zuciyan nata ya zubo mata tambayoyin "yarda da amana,
Ta tsinci kanta wajen gwada nauyin son da mahfud yake nuna mata da amanan sa da wanda yazeed yake nuna mata yanzun da gaskiyar sa..
Sosai take durmuya kanta cikin rudani
Ta kasa gane acikin su waye yafi cancanta ta fuskance sa
Dukan su kusan secrifice daya suka mata amma tasan dole akwai wanda yafi wani cancanta ta bashi zuciyar ta.
But who,? Duk wanda ta canko sai ta kauce..
Wannan tunani ta sa aranta sosai har ta soma imagining kawai suna boyayyen soyayya ne da yazeed..
So tun daga ranar a duk lokacin da suke tare idan ya fara treating dinta kamar girlfrnd insa sai itama ta fara bashi alaman haka har aranta
Sati uki kacal da dawowar sa amma abubuwan da yawa sun faru na ban mamaki
Sunje Romantic dates har da mai candle light "lol",haka ma za aje picnic ana hira har ta sa kanta akan kafar sa yana mata hira
Haka shima wata rana har ta kyale sa ya jingina kansa akan kafadar ta suna cinema
Banda parks da swimming pools din da suke walawa..
All the flirty picsand funy videos mai shake da so da shakuwa
Shikan sa abun na so ya taba ransa...sabida ya lura sarah ta dabance akan wannan abubuwan tana da kawaici da kunya..sam bata cika yarfa tarbiyan ta sosai ba compare to safeenahn sa.
Wasa wasa tsakanin su sai abun ya dawo love game amma idan zasu furta sa sai su lakanta shi da abokan ta ka.
Sosai abun yafi muni a zuciiyan sarah
Don har hapsy da basu tare ma ta soma ganewa,lallai yanzu hankalin sarah ya gama karkatuwa wajen yazeed
Idan basu tare sam basu jin nitsuwa ma junan su
Kowa ya fahinta yanzu Babu wani abun da ya rage illah su furta ma kansu i love i love you too..
A office yanzu baijin kunyar ya riko mata jaka su hauro ya kaita har nata office din,
A hakan ma ya zauna yana debe mata kewa na dan lokaci kafin ya tafi
Idan aka kusa tashi ko dan break haka itama zata je wajen sa
Is no longer a new trend yanzu kusan kowa ya fahimci me suke ciki amma da shike ansan dukan su principled personalities ne yasa ba wanda yayi garajen gulman sha'anin
Idan wani