Showing 147001 words to 150000 words out of 165901 words
Chapter 50 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt
sarah ta taho dakin ta same mahfud dauke da jaridan a hannun ta..
haka kawai takeji ta sanar masa da abun dake faruwa duk dama tasan baida amfani awajen ta.
Officail cat
[2/21, 14:11] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_47_
Agefe ta ajiye ta shiga tayasa dressing cike da tarairaya har saida suka gama yayi ras sannan ta soma gaya masa zancen minister ya rubuto apology da call off ta nuna masa jaridan
Bayan ya karanta abun ya basa dariya shima, yace babe to me kika ce?
Ta dan langwame jikin sa tace nothing..wannan ai matsaalar su ce
Yace gaskiya ne kam nan suka shashantar da maganan suka fice
Bayan dawowar sa ne yake ganin dacewar ta amsa kodan su san me suke ciki akan ta..
Haka akayi kuwa da safen washe gari ta sa aka kira mata babban offishsin whar daga wayar sectaryn mahfud
Anan ta bada clear statements mai cike da hikima da girmamawa na cewa tayi resigning sabida tana da wani responsiblity as a prime excutive a dubai akan whra su maye qurbin ta da wata kawai ita tayafe...
Kowa sai da jikin sa yayi lakwas duk dama ba wanda bai zo na dan yaji ta tana maganan ba..
Anyi bakin cikin hakan sosai amma wasu sai suka bige da cewa sakayyar Allah ne kawai da butulce mata da akayi.
Yazeed na chan kamar zai sheke kansa baya cin komai sai giyan nan.. jin ance sarahn ta kira ya sa ya fito a haukace don ya zo yaji me tace.
Safeenah kam dadi abun ya mata sosai duk dama acukin satin ta shiga hankalin ta don Tafara ganin wasu abubuwan da ya bata mamaki
Da shike cijun kwanakin ansa rai sarah zata fito sai take mijin ta da iyayen sa suka fara juya mata baya ana wulakantata gani suke idan sarah ta dawo safeenahn bata da wani amfani musu
Abun ya daure mata kai sosai sai ta soma sanyi danyi da alamunran nasu..
Shikam faisal dama yana da yan matan sa kamar yadda sukeyi da su yazeed da chan kuma tana jin labari amma bata isa tayi maganan ba
Yazeed ya na shigowa yasa aka kunna masa voice din sarah
Anan abunda ya fara dokan kunnen sa yadda ta kira sunan ta ne "mrs Sarah bukar lingard,which lingard? abun sound familar to him amma bai damu ba
har sai dayaji speech din nata
Kenan har abada sarah bazata dawo ba,
To yanzu ma idan yaje dubai sabon offishin nata ya tabbata bazai same ta ba dama yasan countryn datake ne da zaije koda bura uba ya nemo ta..
Abubuwa dayawa sai suka taru suka shakure masa wuya hade da tunanin sarah tayi aure kuma sarah bazata taba dawowa nan ba
Duk wani plans dinsa suka rushe
Dafe zuciyar sa yayi cikin radadin kona anan ya sulale ya fada kasa ambulance ne ya kaisa asibiti emergency.
Anan kuwa cikin dake jikin sarah yau ya ke cika 1 month 2weeks ba wanda ya fito yace eh lallai ciki ne sabida ita kanta sarahn boye alaman Dake yi yasa bata sani ba
Kwanan yazeed biyu a kwance rai a hannun Allah kafin aka samu su hajiya billy,
Anan aka sanar da su komai
Duk dama likitan yayi demanding wani nakusa da shi akusa....
"Cewar sa ciwon zuciya ne da depression ya ke damunsa sannan idan ba a dauki mataki ba zai iya shiga inda ba zasu so ba..
"Hankalin su sosai ya tashi,ba batantama suka daga ma mahfud nashi hankalin
Mutanen da tun auren sa basu damu su sake neman sa suji ba..
Amma da shike abun na ciwo ne sai ya kaucar da wancan hjiya billy ta sa shi lallai yaje nigeria washe gari ya zauna da dan uwan sa yazeed ..
Haka ya dawo ya sanar da su granny abun da ake ciki kowa ya damu sosai
Musamman sarah data raka sa har airport
tun isowar sa hajiya bilky ta ishe sa da kiran cewar ta tana kan hanyar dawowa amma zai dauke ta lokaci sosai sabida nisa.
tana so lallai mahfud ya sha cikin yazeed ya gaya masa meya jawo masa ciwon xucia da depression.
Haka suka rabu ya cigaba da lura da yazeed din har ya samu ya dan fara magana yana karban abinci..
ba kalar kokarin da mahfud baiyi wajen tambayar sa ba amma haka sam yaki fadan asalin damuwar sa sai kuka...
Sai da mahfud din ya bata rai sosai ya yi fushi sannan ya soma gaya masa
ai a lokacin da yake soyayya da safeenah akwai yarinyar da ta so shi shikuma ya yaudare ta sosai...
Amma sai gashi ya zo yana son ta yanzu amma koda ya neme ta sai yaji ta auri wani kuma tace bazata taba dawowa ba..
Kuka yake ayayin da yake maganan nasa.
sai ya birkice da cewa shi dai yasan yarinyar bazata dena son shi ba sabida yayi mata abubuwa dayawa wanda yaci ace ta barshi amma bata barshi ba..
So gani yake hala ma ramawa kawai take yi don ta wahalar da shi shi bazai taba yarda tayi auren ba har sai sun hadu tagaya masa da bakin ta.
jikin mahfud yayi sanyi sosai duk dama labarin ba a kama suna babu cikakken bayani amma daga yanayin yazeed ya sa shi sanin abun ya girmama aransa..
anan ya rarrashe shi cike da kulawa yana masa nasihohi akan ya sassauta makansa ko dan iyayen sa
Nan yake bashi karfin gwiwa cewa ai shima herione dinsa daya ke bashi labarin ta zabi wani ranar baifi da wasu satikai ba kawai ta dawo masa..
Gashi sun saisaita har sunyi aure yana tare da ita..
Sai ya kwadaita ma yazeed din cewa indai har rabon sa ce yarinyar zaigani zata dawo masa suyi aure...ko da kuwa ta aure ni wani ne komai zai iya faruwa.
yazeed Ya dade bai samu wanda ya kwntar masa da hankali kamar mahfud ba
Sosai ya rike maganan aransa sai ya fara sake jikin sa akan cewa hala daga baya komai zai wuce irin na mahfud..
Amma kullum idan ya kawo sabanin haka kuma sai yayi ta tunani ciwon kuma sai ya dada tashi..
wani lokaci ko bacci baya iyayi haka zasu zauna har safiya yana kuka...
yau ma hakan ne,ko da abun ya taso masa sai aka masa allurar bacii yayi mai nisa
anan ne ya ke jin wayar da mahfud keyi da famlynsa suna miko ban gaisuwar su cike da damuwa.
Duk dama hankalin sa bai jikin sa yawanci somtimes Yana kasa kunne
soyayyr da mahfud ke zubawa da matar san a waya sosai yake burge sa..
Sai ya qudira shima irin wanda zai yi kenan idan ya auro sarah
ya lura komin tashin sense din da mahfud yake ciki idan yayi waya da matar sa shikenan komai ya wuce..
Yau din daya tashi da dan karfi sai yake tambayar mahfud yaushe zai hada su suyi magana da matar nasa.
a cewar sa idan ya samu wancen yarinyar sai sun ninka su a soye wa..
mahfud dariya kawai yayi da shike ma yana son yaga ya tashi haka yana tadi
Sai ya shiga chalenging dinsa yana fada masa kalar yadda yake kaunar matar sa
shima sai yana amsawa da cewa sai ya ninka irin sa haka ya ja ra'ayin sa ya sa shi ya dan warware mind dinsa daga abubuwa har ya samo yaci abinci cike da hirar su na yan uwan taka
Washe gari da safe mahfud ya kira sarah as usual so yake ya hada su kawai su gaisa sabanin yadda ya shirya cewa bazasu ganta ba sai ya kawo ta mai gaba daya
amma yanzu tunda har yazeed din ya farajin dama dama gwara ya bata tayi masa gaisuwan da bakin ta..
to ya kira ya kira amma ba adaga ba,sai ya damu sosai.. Har yazeed ke ce masa kar ya daga hankali ai suna nan ko yaushe ne zasu gaisa
Karamin ajiyan zuciya yayi ya koma ya zauna cike dan zulumi
baiyii da wani 10mints ba saiga kirar anty warda
Nan ya dauka suka gaisa nan take sanar da shu ai sarah bata ju dadi bane granny ta kaita asibiti har sun dawo amma tana baccii yanzu
Kallo kawai yazeed ya bisa da shi yadda ya damu yana tambayar granny ya jikin
sukam acike suke da farin ciki an riga an fada musu tana dauke da juna biyu
amma sai suka dauki alwashin sai ya dawo zasu masa suprise in a veryy speacial way ta yadda zaiji dadi sosai
Haka ya basu waya suka gaisa sa yazeed din cikn wasa da dariya gwanin sha'aawa ya mika gaisuwa ma matar bro din nasa..
Ko da ya mika masa waya har ya gama sallamar su bai dena mamakin mahfud ba
Yace lallai wife din nan namu ta iya riko ji yadda ka wani damu..yayi dariya..
Shagwabewa yayi yace ji nake kamar nayi flying naji ni kusa da ita kai kawai bazaka gane ba ne..she's my life....duka sukayi yar murmushi
hirar soyayyr kawai suke yi yazeed din yana matukar mamakin yadda mahfud yake experssing kaunar dayake ma herione dinsa da wanda itama take masa...
Hakan yasa yazeed warwarewa yana taya shi shima
this is all his dreams sosai yake so rayuwar sa ya sauya ya dawo irin na mahfud shima ya taba yaji...har gani yake na shi ma zai fi sabida tunanin sa ya basa idan ya samu sarah ji yake kamar zai iya maida ta cikin sa..
Har aka kira sallahr magribh suna dan taba hira anan mahfud ya fice ya barsa ya tafi masallaci domin ya gabatar da sallolin sa
yana fita ko minti biyar bai cika ba wayar sa ya shiga ringing
Kusan sau uku sannan yazeed ya kai hannun sa ya daga don yaga waye ne..
duk da daurewan jikin sa bai hana sa firgita da mikewa tsaye kamar tsohon soja ba..
Zuciyan sa ne ta buga yace "me zan gani? Hoton sarah ne boro boro akan caller id duk dama pet name na soyayya ne kuma da larabci aka rubuta shi amma meyakawo sarahn sa a wayr mahfud?
Ko inan sa na rawa amma haka ya daure ya na so ya karyata idanun sa sai dai ya kasa
Haka wayar tayi ta kara
..a shigar kira na biyar kawai sai yayi shahada ya dauka ya sa speaker.
Wasu zafafan hawayen ne suka fetso a Lumshasun idanu sa da yaji kalar muryan shagwbewar data sa tana magana bata ma san ba mahfud din bane alayi..
wannan murya ko a jahannama yaji sai ya gane ta tabbas sarah ce...
Kenan sarah ce matar mahfud din sa?
Sauri yayi ya kashe wayar sabida kar ya sake masa akasa ya fadi.
jiri ne ya debe sa mai nauyi sai ya dada karfafa zuciyar sa ya rike karfen gado da kyr ya zaunr da kansa.
Nan ya sake daga ido ya kalle wayar da yake kan ringin da hoton ta tayi mugun kyau tana smiling..
wani irin karar razana mai cike da tabuwar sense ya sake yana cewa,sarah nooo it cant be....am dreaming ....kamar mahauckaci lokacii guda muryan sa ya dawo abun tsoro..
kuka yake kamar ya kashe kansa yaga baya duniya...
Taa yaya ma brain dinsa zai iya daukar cewa sarah itace matar mahfud..
well daga yadda yaji tayi refering dinsa dazun yasan hakan ne....
ya sake cewa nooo ya firgita ya dauko wayar ya bude hotuna yana duba....
he was crying shaking trembling and meditating in pain...
"lallai shakuwa tayi shakuwa kusan duk pics din tane anan har dana da cahn na tun baisan ta ba...couple with the sexy pictures da yagani nasu recntly tare gashi har da na auren su mai kankat anan ma yagani.
Waht more proof did he need now?kasa ya koma ya zauna ya sadda kansa kasa ya shiga kukan takaicin daya ke shirin kaishi zaucewa
Maganganu yake kamar mahaukaci yana kiran sunan sarahn nan yaji an dafa sa..
chak ya dauke kukan a razane tare da dago idon sa sama nan suka hade waje daya.
votes
[2/22, 12:12] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_48_
Da wani irin sauri ya taso ya rungume ta ya sake fashewa da kuka yace "mum"
"Na shiga uka na lalace mumy ni mutuwa kawai zanyi na bar duniyan nan...
A razane ta dada rikosa
Hankalin hajiya billy in akwai karshe to yaje nan
Ta kamo sa jikin ta ta tattaro sa bata iya cewa komai ba ta shiga rarrashin sa ..shikuwa sai dada ballewa yake yana sauke rudanin da yake cikin kukan sa ..
"da taga abun bana karewa bane Muryan ta na rawa tace yazeed wai meke faruwa da kaine?kaine da ciwon zuciya amma sai a gashi na tarar da kai a wannnan halin me yayi zafi ne?
Tell me son ni mahaifiyar kace fa kar ka boye min komai..
Isit money? Nayi maka alkwarin duk abunda na mallaka idan zai maka ka dauka..
Ko dai wasu ke neman rayuwar ka"?
Yazeed pls talk to me su waye ne ni da su sai inda karfi na na ya kare i promise you.....
hankali a matikar tashe take maganan amma baisa ya sausauata kukan nasa ba...
Abun ya kaita makura itama sai ta soma masa kukan tace ko baika da lpya ne kake boye wa?
Nan yace ah'ah mumy..tace toh meye kafada min kawai bana son shashaan ci..
Anan ya kwantar dakansa kan kafuwar ta ya sauke ajiyan zuciya cikin shesshekar kuka yace" shikenan mum nikam zan mutu...
I lost her...i lost evrything..
Mamaki ya sa ta yanke hawayen ta ta dago sa tace her? Who is she? Yanzu daman akan mace kake wannan abun..
Bai amsa ba
A hatsale ta daka masa tsawa ta mike tsaye tace yar gidan uban waye ne haka? Ita din wacece
Ko a'ina take ni zanje dakaina na kawo ta..kar na sake jin kace zaka mutu akan ya mace...kaji na fada maka
Shikam Jimami yake ya rike zuciyar sa yace" mum ina mahfud yake"?
Zatayi magana yace just answer me mum..
Tace na aika sa ya siya min abu da dan nisa sabida ina so muyi magana da kai mu biyun yanzu dai ka bar wannan maganan wacce wannan yarinyar da kake wahalar da kanka akanta haka?
Yayi ajiyan zuciya gaba daya fuskan sa ya kumbura...ya furta... she's she'sss my brothers wife mum..she's sarah..da kyar ya iya cewa
Mahfud's wife.
Ya karashe da hawaye mai zafi..
Cikin mamaki da rudani tace mahfuds wife sarah? Wacace kuma sarah which sarah
Ya juyo yace sarah bukar ce,ai kin santa ta ko is a long story mum i just wanna die right now..
Abun ma dariya yaso ya bata sabida maganan nasa gaba daya ya tafi da tunanin ta cike da mamaki mai shake murya tace mahfud dina ne ya aure sarah bukar?....
Tabbbb...tafada,curiosity yasa ta zauna da kyau tace yazeed zaka fahimtar da ni ne ko yaya?don ni sam bansan ina ka dosa ba..
Nan ya cire kawaici da kunya da duk girman kansa ya shiga rero mata labarin yadda yayi da sarah tun farko tsaff da abunda yayi bayan tafiyar su na nemen ta har lokacin da ciwon ya fara masa zuwa wannan lokacin.
Ko kafin ya gama ta mike tsaye tana zageye da dakin da ruwan salati sosai hankalin ta ya tashi..
Dama abunda suka aikata kenan"
But how comes lallai ba shakka sun tafka uban kuskure .
Amma abun sai bai dame ta kamar halin da danta ke ciki yanzu ba a kowani magana sai ya kawo cewa shi mutuwa zaiyi..tasan sunyi kuskure mai girma da rayuwar sarah amma what happen is at the past right?
Zama tayi tace yazeed inda hali ka cire maganan nan aranka ni bana ma so yayi nisa tunda ta aure mahfud kawai ka hakura kabar ta dama ni bana son ta da kai..gashi sabida ita yau ka dawo wani iri jibe ka fa yazeed
Kamar bakai dana haifa ba..
Pls let this slide kaman ce da ita.
cike da mamaki da fusata ya dago yace mum"am serious here ina son ta ...
Har yanzu bana jin bana kaunar ta i can even die for her
wallhy idan ban aure ta ba zan mutu..
A hatsale tace but shes already married to ur bro
yace ,i know mum but i dont care anymore..
Ko zaki iya ce ma zuciyata ya dena ne nima kaina na gaji da son ta amma bazan iya dena sa ba sabida azaba ne wanda dolee ita zata saukake min shi.
Anan ya sake ruda ta da sautin kukan sa yana furta mutuwa makansa.
sosai ta damu sai ta rusuna gaban sa ta tallafi sa ta rungume sa sosai tace to ya zan yi maka yanzu?.
Ko da mu fada ma mahfud ne sai asan nayi?
Yazeed Kar kace zaka mutu akan wata mace kaji dana?Kasan kuwa shekara ta 13 da aure kafin na same ka? ..nasha wahala sosai kuma daga kai bazan sake haihuwa ba har mutuwa ta. .
Pls have mercy on me my child.
Ka fada duk abunda kake so nayi maka zan yi shi
ina dai sarah bukar ce ai mahfud zai iya mallaka maka ita ai anayi ko?
Bari na kira sa ya dawo sai na roke sa ya sake ta saika aure ta sam sam bana son zancen mutuwan nan..kaji dana?
a firgice ya tashi tsaye yace what?
Mum what r u saying ya sake matar sa ya bani just like that..what nonsense mahfud bazai taba yarda ba...kinsan yadda yake son ta kuwa?
i just told you labarin mummnan halin daya taba shiga ciki daya tashi rasa ta sabida ni..kai noo ni bance kice masa haka ba tukun lets find another option
Zatayi magana yace pls mum saki fa ki kace?
ni dai bana son jin wannan tukunna..
ki tsaya abunda nake so yanzu naga sarahn ne ido da ido sai na nemi gafarar ta idan ta yafe min sai ki roka min alfarman saki daga wajen sa....
But for now promise me koda ya kawo tanan bazaki taba nuna masa munsan ta ba....
She have to forgive me first kafin musan nayi
Hajiya billy tace ah'a kam..yoh me zaka jira ciwo na cinka kana neman mutuwa?
ni gaskiya ayita ya kare mahfud ya zo nan ni zan fada masa komai,wani shegen son matar sa? ai yaga halin da kake ciki ko!?to idan zai baka ita ya baka shikenan