Showing 93001 words to 96000 words out of 165901 words

Chapter 32 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13880

jiya jiyan nan yazo amma gaba daya kin dawo wata daban .


Tayi dan murmushi cike da jin dadi ta dube hapsy tace
Ai dole na hapsy, mahfud ne fa ,he's my hero in evrything..
Wallhy baki san yadda nake son shi ba ne..he's so perfect


Hapsy ta dan yi dariya tace hmmm sosai ma kuwa ,ai nagani kam
Ni kaina ya sace min zuciya a lokaci guda.


No wonder naga farin cikin naki daban yake da yadda nasani..


Tayi murmushi bata ce komai ba, har sai da ta sha ruwa
Tace hapsy nayi farin cikin dawowar sa ..he just came at the right time.
don nikadai nasan damuwar da nake ciki na rashin ji ko ganin yazeed..


Ko? Hapsy ta tambaya tana duban ta
Bata amsa ba ta gyada kai


Hapsy tace Ai yanzu kam ma komai ya zo dA sauki sarah,kinga idan yazeed bai dawo ba sai kawai ayi da mahfud dama shi ya fara kawo kokon baran sa.


Wani irin bugu zuciyan ta yayi jin hakan da hapsyn ta fada,


She just rember that kwanan nan zata shiga zulumin yanke hukunci tsakanin su su biyun..


Amma sai ace daya yana fitowa sai daya ya bace?


Sauke ajiyan zuciya tayi tace ma hapsy,ni yanzu bansan me nake ciki ba tukuna,
So nake na saurare mahfud naji ko har yanzu yana kan bakan sa na auren namu"
Amma ko da hakan ne ma dole ya kuma jira na


Mamaki ya sa hapsy cewa jira kuma sarah? Akan me..duk jiran ki da yayi bai isa haka ba sai ya kara wani,?


Pls say somting reasonable mana babe.
Do not waste ur chance


oppurtunity come but once sarah.


Tace ok yes hapsis..duk nasan da hakan,ni kawai bana so ne kawai na auri mahfud da hakkin wani akaina,i and yazeed we didnt plan anything but we fall for each oda,ni da yazeed muna kaunar juna sosaii know..


And you see i have to wait for him to come back and tell me,idan yana so na ko baiya so na...
Ni na san ina son shi,


amma dole na jira shi ya fada min haka don na kauda zargi araina
But idan ba hakan bane a ransa


Then sai na yanke shawarar auren mahfud batare da wani guilty consience ba..


Cikin rashin gamsuwa da maganan nata hapsy tace ah'ah ,sarah..
U dont get things right here


Shi yazeed shike tare da ke tsawon lokacin anan kuna shagalin soyayyar ku why most he keep silence on you,?wai Meya hana shi fada miki ne?


amma shine ke har zaki bashi uzurin jira bayan ya kasa ajiye kansa waje guda bare ya samu courage din gaya miki yana son ki?this is nonsense haba da Allah


Ganin hapsyn ta sha damarar maganan ya sa tsare ta da cewa


Pls lets not judge him,wallhy bana son nayi abun da zai zo daga baya yana damu na.


I love mahfud so much dat bazan iya auren sa nakasa bashi zuciya ta duka ba.


Ki fahimce ni, jiran yazeed ya zamto dole
Don ina son shi.and i feel like ya na sona shima.


Ajiyan zuciya kawai hapsy tayi cikin sanyin jiki tace ,hmmmm bakomai sarah kiyi yadda kika ga ya dace din..Allah ya shige mana gaba


But I think if a man truly love you he wont be scared to tell you no matter what"
Men only go after what thy want..


Allah ya sa ki zabi wanda ya dace da ke acikin su..


Tayi shiru cikin damuwa daga bisani tace ameen hapsy..


Ranar har suka bar office wani bangaren zuciyar ta na cikin wani hali


Her feelings are mixed up again"
Ya zatayi ta fita acikin wannan fitinar..


Idan ta auri mahfud kai tsaye,tasan duk randa yazeed ya dawo akwai rikici


Ita kadai ta san level din shakuwar su
Waht if ta auro mahfud din yazeed ya zo yana mata irin abubuwan da yake mata kuma ta kasa ce masa ah a.


Tasan kuwa mahfud bazai ji dadi ace matar sa ta dinga kebewa da wani namiji bayan shi ba and she know deep inside her bazataa iya ganin yazeed a wani hali ba...


Shikuwa mahfud yana chan gidan su yana debe ma ummah kewa.


Sosai ya dada jin shawa'ar yadda ta dawo da rayuwar ta so simple and down to earth....


Cikin dan zaman da sukayi sai da ya sa suka gaisa da faimlyn sa video call kowa yaga juna.


A ranta tace no wonder yake da hankali ,sosai taga saukin kai da karamci a fuskokin su little granny da anty warda.


Bai samu mahaifin sa a gida ba amma sai ta waya.
Nan ma sun Gaisa sosai
Kamar wanda aka san juna


Kowa yayi apreaciating kowa..
Lokaci nayi yaje ya taho da sarah gida.


Yana ajiye ta yayi ma ummahm sallama cewar tunda dare ya fara yi ga magrib ya gabato shi zai je gida sarahn ta huta sai gobe zai zo


Bata wani ji dadi ba sabida tana so suyi hira da shi sosai amma yadda taga ummahn na masa godiya ya sa ta sake ranta ba..


Ko da ba ace ba tasan ummahm ta tafi sakewa da mahfud.


Hakan ya ke sake sata shiga tunanin abubuwa da yawa.


Meyasa bata taba tambaya ta yazeed ba kwana biyu bata ji nayi maganan sa ba


Amma lokacin da mahfud baiya nan har kiran sa take yi duk dama tasan wayar sa baya shiga.


Sai Chan dare bayan sun gama duk hidiman su da iyayen nasa sai ya kira ta.


Dama chan tana kwance tunani take yi sosai akan su su biyu...


Tana kawo ban banci su da kuma cancan ta su
Sai dai abune mai wahala har yanzu ta zabar makanta guda


Don kowa daga cikin su zuciyan ta na bashi uzuri.


Kirar sa ya janye hankalin ta daga tunanin
Ta dauka cike da shagwaba ta so ma scolding din sa daya barta tun tuni tana jiran kiran sa..


Hakuri ya bata yana mata bayanin iyayen nasa na nan ba zasu taba barin sa ba


Yau ma sosai suka sa shi agaba sai ya fada musu wajen waye yake zuwa a nan garin"


Hirar kadan ya bata wanda ya ke ta bata dariya.
So har hakan nan mahfud ya shaku da su?
Lallai yaji dadi kusan duk wanda yake cikin rayuwar su suna kaunar sa sosai....


Daga nan ya fara tambayar ta aikin ta da yadda ranar ya tafi mata.


Murmushi yake ayayin da take gaya masa labarin cike da annashuwa game da abubuwan da ta saba yi anan.


Hirar duk bazai kare ba,
Idan suka soma magana da juna farin cike ke gauraye zukatan su sosai


Hakan ya sa Sai suka ma juna alkwarin gobe zasu hadu na musamman
Su biyu suyi magana


Sai dai ba tantama taga banbancin sa da yazeed wajen ce mata da yayi ta tabbata ta tambaye ummah kafin su je wani wajen cikin Salo ya fada,..


Hakan kuwa ya faru..
Sai taga ummahn bata damu ba,tunda tace yau by 12 zata je off..




Bayan taje aikin nata Ta dawo gida as expected ta huta ta shiga shirin fita da shi din..


Tex kawai ta tura masa bayan ta gama tsala wankar ta.. Akan tana jiran sa.


In not less than 30 minutes ya fito shima
Da shike su hajiya basu nan yau kam ba wanda ya san ya fice.


Simple kaftan yasa cool milk mai dan haske don daga nan zaka hanfo neatly arranged white vest dinsa akan kyakkywar surar kirjin sa.


He looks very handsome musamman ya dauro hula...


Sai duka beauty line din sa suka haska sajen nasa suka dada yin fresh..


Sarahn Ta dauka ko wani wajen zai kaita na musamman kamar yadda suke yi yazeed


Motar sa yayi parking jikin gida ya shiga ya gaida ummah,


Sam bata jin nauyin sa sosai sai tace masa har kazo?...
To dan Allah ku kula da kanku kar kuma ku dade baku dawo gida ba.


Cikin ladabi Yace insha Allahu ummah,
Ina ga ma kasuwa zamuje kawai mu dawo anan gida zamu zauna ..


Tayi murmushi tace to yayi..


Dai dai nan sarahn ta sauko,ya mance da


shikam ummahn ne gaban sa ya kure ta da idanu cikin kaunar shigar nata..
His eyes stated spelling beauty upside duk sai yaji ya rude da kaunar ta...


Murmushi take tana duban yadda ya shanshance ya sake baki


Har ummah ta gano sa amma bai lura ba


Sarahn kuwa Cikin son ta tsokane sa tace kai hero wai baka ji na ne?tun dazu fa nake maka magana


Yayi saurin cewa ehmm? Me kika ce
Ya kalle ta A dan birkice wanda zai tabbatar maka da yayi nisa..


Sai duka suka dan yi dariya,da ya gano tsokana ne sai ya sunkuyar da kai kasa cikin jin kunyar ummahn bai sake cewa kaomai ba..
itama nan ta haura ta basu waje tana murmushi...


Murmushin ganin sa ya sa zuciyan ta wani sabon shiga halin kaunar sa


Ya dago cute angel face dinsa cikin sanyin murya mai sace zuciya yace kinyi kyau sosai herione.


Ko dai mu zauna agida ne


Cikin kadadi da rigima mai dauke da shagwaba tace no way hero,gaskiya sai na jere da kai..


U look so dope "kaga idan na jera dakai gobe da alaman zanga kaina a beauty and fashion breaking news


U are soo handsome hero....


Yayi murmushin zancen nata baice komai ba..
Cahn Yace lets go,zamu gane hakan ai ko?


Ta gyada kai cike da jin dadi tabi bayan Sa suka fice


Normally ya kaita wajajen chops da shan ice creams da duk abunda mace zata so man din ta yana mata just to pamper her ego..


Sau dayawa abubuwan ban dariya na faruwa musamman daga bangaren sa....


instead a kalle ta a mtsayin ta na mace kaykkaywa yawanci shi ake kallo


Yau yaga kishin sa boro boro a idanun ta sai tura baki take

daga shoping mall arond 5pm Suka dawo gidan amma bata dena musu da shi ba..


Abun na matikar basa dariya sai yaga kamar shi kadai ne har yau a zuciyan ta bazai taba sauyawa ba..


Bayan sun huta..,sannan suka samu zama anan waje haraban gidan a karkashin bishiyan dates dan dai dai dake gidan
Suna hira a tsaftace....


Anan ta bashi labarin duka duka abun da ya same ta bayan rabuwar su a hannun su mrs rith da hajiya asma
Kafin ta zo ta sami wannan matsayin


Sai dai ya lura da cewa yanayin ta ya sauya sosai kuma akwai abunda take boye masa.


He can see somthing in her eyes amma baisan ko rashin jin dadin wasu abubuwan da suka faru bane ya jawo mata hakan


Sosai ya jimanta ya kuma nuna damuwar sa da tausayin sa


Abunda ummahn ta fada mata shi ya sake maimaita mata shima..


Sai dai bai kawo cewa duk da yan gidan su ake wannan badaqalar ba,
..


Yasan dai alhj nafiu suke ruling WHAR Na kasar baki daya.


Amma da shike bata fadi sunan su direct ba ya sa bai dago ba..


Sukuwa hajiya billy da alhj nafiu da shike hurumin su bai cika tashi akan lamarin sarahn ba sai yasa suka yanke kafa a fannin da suke.
Beside komai na tafiya dai dai


Sai a shafi watanni basu leke nan ba


Sai dai su je chan organisation din su na industrialist nan kuma Mahfud ya fi zuwa tare da su


Anan dai sarah ta ke ta bashi labarin yazeed din ajuye,... har ya gaya mata yana da dan uwan sa mai suna haka amma this week zai dawo.


A cewar sa ma ya kamata yakai ta ta gaishe da iyeyen sa su hajya bilkisu
Kullum suna tamyar sa ina yake zuwa yana so ya nuna musu ita...


Bai gaya musun bane sabida yan So sai ya sake tambayar ta maganan auren nasu sai ayi introduction mai gaba daya..




Anan ma kirjin ta sai da ya buga sosai daya kawo wannan magana.


Sai kawai ta amsa cewa itama tana so ta gaisa da su din daga nan tayi shiru


Yace toh maganan auren fah?
Im serious about it sarah


I want it ,i want us to be togehter for life, kinga achan germany ma ke kawai suke jira mu zama complete...yayi dan murmushi


Yace nan ma nasan burin su kenan na nuna musu ke heroine
Ko me kika ce?


Idon ta ne suka cike da hawaye, Tayi shiruuuu
Ta sunkuyar da kai ta neman nitsuwa makanta


A duk labaaein da ta bayar baisan tuno da Yadda komai ya fara tsakanin ta da yazeed ya sa ta sake shiga wani irin halin rudani akan Sa ba


Off cous bazata iya gaya masa shakuwar su da abubuwan da suka yi tare ba,


Worst part she cant eben afford fo tell him ta so wani namiji a lokacin da
basu tare...


Hawayen da take boye wa ne suka zubo,


Tun yana tambayar ta meye ne har ya shiga damuwar shirun data yi masa cikin wannan yanayi"


Cikin lallami da bugun zuciya yace sarah akwai matsala ne? Ko na fada miki abunda baki so ne..why are you crying herione... ki fada min mana
Kinsan zaki iya fada min komai ko pls go on....


Kallon disturbe face din nasa ya sa ta kasa furta masa komai sai rawa jikin ta yake,


O Why me? A duk lokacin da nazo da maganan aure kenan sarah bata karban sa ?


Zuciyan sa sosai ta shiga duhu don yaga hakan tattare da ita..


Amma haka ya daure ya kyale ta tayi sallahr magrib da ishai ta dan nitsu


Sannan suka sake dawo wa nan..


Yanzu kam ta sauya dressing din nata white veil ta lullube jikin ta da shi akan dogon rigan ta multicolor


Don dole ta sake sa wani make up din sabida ya taya ta boye kukan da ta ci a daki..she practically become confuse about her feelings


Cikin rudanin amsar da zata bashi ta zauna agaban sa..


Meyasa ma na tuno da labarin haduwar mu da shakuwar mu da yazeed agaban mahfud?


Gashi for the second time mahfud yana son ya gina rayuwar sa da ita..


Tasan kuma abun daya sa ya nace yana so yaji amsar ta kenan..


Cikin sauke ajiyan zuciya ya shiga mata nasihan
Yana dada jaddada mata cewa bazai taba wasa da farin cikin ta, a duk decision din data yanke kar ta shakkan gaya masa.


Sai dai ya bayyana mata shima ita kadai yake so a rayuwar sa..kuma yake muradin zaman aure da ita


Idan da Son ransa ne zai so Allah ya bashi ita kamar yadda yake so din..


Yanzu kam tasan mahfud da gaske yake akanta and hes ready to do anything to gain her by his side


Amma bata son ta lalata masa rayuwar sa da tunanin wani da namjiji aranta..


Da kyr ta kwaklo nitsuwa
Ta fara masa bayani wanda mafi akasari shirme ne duk mai maita kansu take..


Sai yagane kamar har yanzu tsoron bashi zuciyar ta take ji...


Abun ya zo masa da sauki da bata firta bazata aure sa kai tsaye ba,ta roke sa ya bata nan da dan wani lokaci ta nitsu



Ba tantama ya amince da hakan,shikam he eva ready to wait for her a ko wani irin hali ne


Shi ya shiga bata karfin gwiwa da shawarwari akan kar ta gaza wajen bin abun da ta ke so har cikin ranta


Kar ta yanke shawara sabida tausayi ko biyan ladan wani abu..


Zaman aure ba ayi masa haka Wannnan rayuwa ce ta zaman har abada..


Babu wanda ya isa yace zai iya zaman ta lami lapya babu tsabani,
Sannan sanin hakan sai Allah...




He jst chooses her tsakanin sa da Allah and He wants nothing apart from that


Da haka suka rabu
Ya koma gida ya kintsa
Kansa


Ko waya basu yi ba sabida ita kam ta dade cikin tunanin yadda zata warware matsalolin su baki daya..


Haka suka kasnace cikin satin gaba daya tayi sanyi
Bayan Hapsat babu wanda ya san meke damun ta


Babban abunda ke dada ruda ta shine wai yaushe yazeed zai dawo ne..?


She cant bear seeing mahfud trying everyday again...


Tana jin tausayin sa shikuwa baiya gajiya


Sosai ta shiga damuwa wani bin shikan sa baiya gane ma mood din ta


yanzu ta riga ta sa aranta cewa dawowar yazeed ne zai bata amsar da zata ba da mahfud amma ta kasa sannin yaushe za ace mata ga yazeed din na ya dawo..


A kullum sai ta soma shiga jikin ta tana jan jiki da mahfud
Sabida ta samu nitsuwa


Ganin sa da jin sa yana sa ta ji kawai ta amsa masa awuce wajen komai ma yafaru


Amma har zata iya kuwa? Tasan idan suka auri juna da mahfud farin cikin duka nasu ne


But She cant cheat on him eida,gwara ta warware duk abunda ta kulla kafin ta tayi alkawari zaman amana da kauna ma mahfud...




Haka aka ci sati guda
Da yaga tana dan bashi cold treatment ya sa ya dena takura ta sai tana bukatar sa,


Hapsy kuwa kullum abata shawara take kan ta amince da mahfud kawai Allah zai sassauta mata damuwar ta akan yazeed.


Amma tace sammmm dole ne ta jira.




Hakan ya sa ta dena jin sharwaran kowa sai na zuciyan ta


2nd week da zuwan mahfud lagos..




ranar alhamis da yamma sai ga yazeed ya shigo gidan.






hahaha masu tanbayar ko hoton waye akan poster samarin shaho to hoton mahfud ne ba yaxeed ba" sabida asalin wanda yake jiikin poster
sunan sa ne t mahfud jes a model😘












*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_31_


Gidan shiru ne sabida babu kowa har yanzu..


Ga Hajiya billy ta matsa sai mahfud ya gaya mata waye yake gani a garin nan tun da yazo
Shikuwa Sai ce mata yake ya kusa ya fada mata


Har take ganin kamar wani abu na daban ne baiya so ta sani


Hakan ya sa sai yake bin sarah,akan ko gaisawa ta zo suyi dan hakalin su ya kwanta Inya so idan ta amsa shi daga baga zai fada musu komai da komai amma taki sam


Tun safe yau din ma yaje office still taki ta bashi fuskan haka..


Yanzun bata son tana ganin sa don ita kadai tasan ya take ji a zuciyan ta...


he donsnt know that a duk sanda ta ji ko da muryan sa ne sai ta shiga halin jin ta amsa masa bukatun sa atake.


But ta jajirce bata son tayi abun a gaggauce yadda zai jawo musu fiitina nan gaba..


Yau Har hapsy sai da ta ji haushin rashin bashi kulawar da tayi


Duk rashin nuna bacin ransa sai da yau ta ga rashin jin dadi a face dinsa.


Sarah ta birkice kuma she dosnt want him close sai dai kawai bata fada bane kamar da chan


Haka ya hakura ya tafi gida, ya sa a ransa tunda taki amincewa taji bukatun nasa to zai lallaba su mum kawai su kara masa lokaci shima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login