Showing 51001 words to 54000 words out of 165901 words

Chapter 18 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13876

kai ta wuce bata tsaya ko ina ba sai offishin mrs ruth
Ko da ba a gaya mata ba tasan tun dazun zagin ta kawai suke ita da hjy asma don su biyu ne a office din yanzu...


Jikin ta ba kwari amma sai ta kwakwalo fuskan dauriya da dauke damuwa tace maam here is the file..


Wani irin kallon banza suka bita da shi suka bi suka sauke tsaki mai sauti...


Batare da sun furta komai ba mrs ruth ta kama file din za tayi signing"abun ya dan ba sarah mamaki meyasa bazataa duba ko sau daya ba? Sai tace maaam
Pls can you check it now"


Ta dago atakaice ta kalle ta for 2 seconds ta dauke kai tace ai ke kinfi karfin haka...nan tayi sigining din wurga mata shi a wulakance..
Tace "U can go now amma ki sani kina daf da shiga hannu na ...u play your cards well girl...


hjy asma sai tsaki take ja ta na kau da kai


Ko kadan sarahn Bata gwada ta damu ba dai sai tace thanks maam..


ta dau ka ta zata fice kenan suka cikaro da safeenah.


Wani irin dauke kai tayi tana jan jikin ta kar ya rabu dana sarahn kamar ance mata kashi zata yaba mata...


Murmushi kawai sarah tayi suka wuce juna..


Da shike sarah ta taba handle din door di yasa safeenah ta ki tabawa so a bude ta bar musu kofar


daga stairs daf sarah ke sauka kasa amma tana jiyo cewa safeenah ta je wajen yazeed din ne ya ki ya kulata.


Bata ji kan sauran zancen ba ta sauka gaba daya abun ta.


Hajya asam ne ta shiga ma safeenan masifa "Wai ma meyasa baku yi magana bane"
Look safeenah ya kamata ace fa kin dada nanike masa anyi magana mai karfi akan auren nan,.


Yaron sam baida kunya and kinsan duk yana haka ne sabida ya san sirrin mu duka ...


Wannan Shegiyar uwar sa ta gama bude masa tusar mu ya ji warin gani yake zai iya tsula mana tsiya son ransa....he' s too arrogant for my likely baida respect...habaaaa




Safeenah dake jin haushi maganan " ta ja wani "Opppps Mummmmmmm pleasse


Take it easy mana i love him,... ta fada tana daure fuska tana tsane baki gefe cikin rashin jin dadi..


Hjya asma tace iyeeeeehh so what of you love him?sai kar na fadi gaskiya


Zanga ko gani in ya dawo surki na ko zai na mana wannan katsaladan
Din, and you will leave to wacht how i will slap him one day..


Mrs ruth tayi ajiyan zuciya ta dan dafa hjya asma tace ya isah haka asmau yara ne ai so calm down mubi abun a hankali,


Tuni ita ko safeenah ta cika tana kukkuni a dole an zagar mataa yazeed...


Hjya asma ta tabe baki, ta kau da kai tace"
Ruth kema kin san bani da hakuri kuma yanzu na soma gajiya da halin yaro ne kawai..


Kuma wannnan shasha shar bata san ma me muke fuskanta ba" ke bari kiji wannan sarahn da kike gani a yanzu haka tafi ki point ko ayau aka tsaida gasar nan she will win...


Dazu ba din rashin kunyar yaron nan ba ai da mun kada ta anan offishin ke kuma sai ki haura saman ta da point amma ina kina nan kina wani cewa yzeed yazeed,ta harare ta ciki ciki tace" dump girl


Im not even sure idan yazeed din naki ba son ya sauya ki yake da wannan yarinyar ba..
Idont trust him


Cikin tsawa da hatsala safeenah tace enough mum ...c'mn ya isa haka..


Its just a mistake
A coincedence,... dama kawai Allah ne yasa zai zo nan but everyting was fine..


Hawaye ne suka fara tulo idanun ta don abun yayi mata zafi, gaban su tace yazeed can neva fall for this cheap thing Allah ya kiyaye je only loves me,mum ki dena fada min haka just stop making me feel wthless evryday,... ko dan ke kike taimako na ne?arent you my mum...nan ta sauke hawayen mai dauke da razana da zafin zuciya...


Shir suka yi suna binta da ido don Sosai hankalin su ya tashi basu san abun zai taba ta emotionally ba...
dika suka mike tsaye suka kamo hannun ta ta zauna suka shiga rarrashin ta..


Da kyar tayi shiru sannan mrs ruth ta riko ta suka tace ki cire wannan maganan A ranki safeenah ai ke ce kike mana favour
All we want is ki daure ki yii abunda da zakiyi dawuri sai ki aure wanda kike so sannan mu zamu baki rayuwa mai inganci...mmmmm?


Hjya asma tace and dont forgert that baza mubari wani abu ya same ki we have our own ways dama kawai fushi nayi"you know i love you safeenah m just scared for you child... dabi'un yazeed need to be fixed so nake na miki yadda zaki sa muhimmanci akan abunda ya kasance naki,i want you to learn how to control your man befor its too late..forgive me forgive my words ok?


Ta gyada kai a hankali tana dada share hawayen ta,


Tace nagode mumys i love you two sooo much kuma insha Allah daga yanzu zan dakatar da shi,zai dena muku rashin kunya,.. i promise you dole zai na reaspcting din ku in har yana sona kamar yadda ya fada..


suka maida mata murmushi cikin jin dadi..


Anan suka dada cisa mata ra'ayin ta kwace musu yancin girmamawa wajen yazeed,ita kuwa tsakani da Allah ta zage tana dada amsar zugin har zuciyan ta..


Bayan kamar awa 2 sai ga call din sa anan ta mike ta shiga kimtse kimtse gaban su tace musu mum,zanje na same shi
We are going out..


Suka ce mata Allah ya bada sa'a sai kindawo ko ...
Haka ta fice sauri sauri...


Tana kawo kan step dai dai site din offishin sarah suka ci karo da shi shima yana saukowa...




Murmushi mai cike da sha'awa ta fara saukewa tana kallon sa sabida yanayin yadda ya bude button din rigar suits dinsa ta ciki is goddam it sexy and apealing


Ko dariya babu a face dinsa har suka tsaya daf da daf kan step shi yana sama tana kasa suna kallon juna..


Sai yanzu kayi lokaci na?
Tafada a sakalce...


Ya dan murmusa da gafen baki yace safeenah ure too much..can you be serious once in ur life


Cikin mamaki tace Huhhhh Like sriously,so im not seious? magana mai amfani dazun nazo maka da shi but you ignore me..


Yace ok im sorry toh fadi ina jinki cant recall..


Ta yi rau rau da ido irin ranta ya bacin nan sai ta harde hanni tace har ka mance kenan? Ai banyi tunanin zaka mance maganan nan Ba mr defender of mistresses.


Yace what? Me kike nufi da mrs defwnder of mistresses,? Whats that, menene wannan kuma safeenah, da dagon murya ya fada cikin mamaki yana kallon ta..


Ko ajikin ta don sosai ta sha toka yanzun sai tace yes, now u heard me right?..okk ina nufin ita yarinyar da zaka iya bata time din ka kayi defending din ta kamar kwai,but ni ka kasa bata 5 minute ka saurare ni...


Yace ohhh ,...A take Sai ya nuna Ranshi yayi matikar baci yace wacece kike magana akai..?


Muryan ta har na sarkafewa tace who elsse in ba sarah bukar ba ai kaima ka sani..


Ya ijiye kan sa irin kuuut"""Bai taba yi ba amma sai yaji hannun sa ya zuga sa" tassss taji saukar mari mai sauti akan face din ta,...


Wani uban kara ta kwala ta rike wajen bazata tana neman seta kanta


Charaf sai a kunnen sarahn dake cikin ofdice ita kadai tana aiki


Jin ihun safeenh yasa A hujajan ta tashi ta nufo bakin kofa Da har zata fito taga meye ne,amma sai ta fara jiyo sautin muryan sa yana hatsala ma safeenahn masifa..


So this is what you think of me safeenah.?
Amma kin bani mamaki....


I hate this words bana so kar ki sake fada min..ni dai ki sani ni ba mutumin banza bane bazan dauki rainin ki sannan nazo na dauki maganan banzan ki ba..to hell with what you think ni bana wannan kazamar rayuwar..


Idan gaskiya ta fito dole ne a fade ta dont mix your insecurities with me..i wont take it likely with you..


Cikin kukan ta hatsala itama Zatayi magana


yace,shuuuuuuuu ya isa haka im sorry ok..nasan damuwar ki safeenah tsoro kawai kike ji..shawarar da zan baki shine kisa aranki nasara na Allah ne idan kuma kika ki ji Kin din ga cigaba da tunanin banza kenan..


Look i have no personal interest on anyone ecxpt you,so dont waste that opputunty with ur stupid imaginations mmmmm?.


Gaba daya ta shakure da kukan dake sauko wa kan fuskan ta,tana so tanayi magana ma amma ta rasa ta ina zata kama,zai ta soma cewa but my mum...yazeed you slaped me and you dont even respect my mum....


Duk bata san Kallon ta haka nishadi yake sa zuciyar sa ba,yasan ya cunkuda mata shi a rude take ....yace yes i did slap you ok but i said im sorry..


Tace and my mum..


Yayi tsaki..i dont care about that ya tsare ta da cewa,
Ni ba mutumin banza bane ok?


Ke da iyayen ki ku daina tunanin sarah or whateva kuyi abunda ke gaban ku kawai...


Abun yaci mata rai sosai ta dada dubansa tana jan busasaan sheshsshka zata furta magana ,


Ya sa dan yatsa bakin ta ya bita da wani rin maniacal look yace safeenah baby please Ki barni nayi abun da ke gaba na ... Enough of this your sarah issure i gat to go


Comn Kije gida zan neme ki awaya...


Gefe ya dan tura ta gently yayi gaba abunsa..


Sarah dake labe jikin door din ta har bugu kirjin ta keyi tana mamakin hali irin na yazeed dama haka yake ?hmmmmmmmm
Tabbbbbb is not eassy ooo..


A hankali ta ja jikin ta daga nan ta koma kan chair tana sake maimaita wa brain dinta event din. Babu irin tunanin da bata yi ba..


Ta shafi kusan minti 45 sannan ta fito zata je lunch da mamakin ta tana fitowa safeenh ce zaune kan stairs har yanzu ta kame qwaje guda tana sharban kukan ta a hankali..


Da kamar zata wuce sai ta dakata ta karaso wajen Ta
Da alaman ma bata sam mutum yana kanta ba..


Haka kawai taji ta bata tausayi ta sa hannizata dafa kafadar ta a haujajan ta dago kai suna hada ido ta wani watso mata manyan manyan kallon banza hade da tsaki mai zafi..


Sory...sarahn ta fada dan tsorace kuma cikin tausayi tana ja da baya..


"Kallon fishi mai dauke da ke ce ai munafukar da kika jawo safeenah tayi ma sarahn..


Batare da ta sake wani seconds ba ta juya a fusace ta bar sarahn anan wajen..








*WATTPAD SURAYYAHMs*








*Official catty*
[2/24, 00:01] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*




_YA ZUL JALAL WAL IKHRAM..._




_PAGE 16_






Tausayin safeenahn ne ya dan taba zuciyan ta..
sabida tasan yanzu haka maybe akwai wasu na daban da suke kallon fair judgement din yazeed akan ta as love proposal.


But she cant blame safeenah,dama shi soyayya haka yake dole sai kaji wannan insecurities din.


A matsayin su na dukan su basuyi aure ba kuma shekarun su har yanzu yana matsayin kulawar iyaye ne.


Da tunani kala kala itama ta wuce ta tafi har aka tashi a aiki sannan ta kama hanyar gida jifa jifa tana tuki tana tuno da events din..


sam words din yazeed yaki ficewa a zuciyar ta amma bata san meyasa'


Isar ta gida ta kalli ummah zaune gaban tv tana kallon sunnah tv hankali kwance hakan ya sa ta ji wani irin sanyi aranta,
Da murmushi ta zo ta same ta suka gaisa tana mata ya jiki cike da shagwaba tana scolding din ta akan kar ta sake boye mata rashin lpyar ta,
Haka suka wuni tana bada labari kala kala ma ummah
Anan ne ta fara kawo mata maganan matsalar da ta dan shiga da su mrs ruth da abunda suke gaya mata dazin da sukayi signing..


Sai taga hakan bai dame ummahn ba sai ma murmushi datayi," tace sarahtu,wannan ba komai ba ne illah guguwar razana da tsoron dake cuke da zukatan su sabisa su kansu sun gano potentials dinki dake baki san da shi ba...
Hassada ce kawai irin na dan adam kuma hakan ya nuna min ke din mai cigaba ne..sai ki kara zage damtse ki amshi rayuwar ki da gaskiya da rikon amana wanda ya rike wannan bazai taba fadi kasa ba...


Sarahn tayi murmushi ta ce haka ne ummah"
Kema ki cigaba da min adua insha Allah komai ya zo karshe..
Ummah tayi murmushi ta shafo kanta batace komai ba..

Aranar hka safeenah tayi kwanar kunci amma son datake ma yazeed sai ya sa Sam bata ga laifin sa ba sai ma mummunan tsana da xargi da ta dasa wa zuciyan ta akan sarah.


Lokaci guda ta daura ma ranta cewa sarah ce take kulle kullen ta don ta jawo hankalin sa...


So washe gari da safe da zaman ta ta shirya na cewa zata nuna ma sarah cewa yazeed nata ne ita kadai ba wacce zata iya amsar sa daga hannun ta da munafurci..


Haka rayuwar su ta kasance,kwana biyu shi kuma sai ya yanke kafa a offishin nasu babu wanda yake ganin sa ko jin sa


Wasa wasa har abun Ya soma shiga kan sarah,
Tare da hapsy suke zaune yau din sai ta cire kawaici da miskilancin nata tace hapsis na tambaye ki mana?
Shin ko kinga wannan mutumin?


Cikin mamaki hapsy ta dago tace waye kenan..


Ta dan daure fuska cikin rashin son hapsyn ta gane manufar ta tace wannan mana wanda ya mana industrialist..
ammm wai dan gidan president ko, me ma sunan sa?


Abun ya ba hapsy dariya da mamaki amma sai ta danne itama tayi kamar bata san shi ba tace


ohhhh wannan kyakkwar hot guy din mai yawan shigo mana fada?


sarah ta gwalo ido waje...


Dariya hapsy keyi ta kuma cewa "Oh oh oho ohh yazeed elnafs....


A tare Suka fashe da dariyar kansu,.
Basu hankara ba suka ji an banko kofa safeenah ce ta shigo ta tsaya kansu tana binsu da mahaukatan harara..


Chak dariyar ya yanke musamman wajen sarah
Da tuni ta shaa jinin jikin ta,kar dai safeenah taji sun kira sunan yazeed ta fara tunanin wani abu"


Hapsy ce ta juya fuska ba yabo ba fallasa tace lpya kuwa safeenah ba sallama,fizga take kamar bazata amsa ba daga bisani tace ana neman mu a sama...


Kaiwa nan ta juya a fusace tayi waje..


Sauke ajiyan zuciya sarahn tayi ya dafe kai...sam sam bata so haka ba..


Hapsy duk ta soma dago su duka amma sai tayi shiru sarahn ta fice ta bi bayan safeenah..


Yau offishin mahaifiyar yazeed hajiya bilkisu za aje,


Unfortunatly sarah tana bude kofar tana shigowa ko karasowa cikin bata yi ba sai ga yazeed a bayan ta..


In ba mahaifiyar san da bata san meke faruwa ba tsakanin su baر
Babu wanda zai ga shigowar su yace ba tare suke ba


ita kanta sarah data gansa a bayan ta sai da ta dan ji wani iri...


Shikuwa ko ajikin sa sai ya ma dauke kai ya nemi waje ya zauna


Gefe da safeenah itama ta zauna a ladabce ta gaishe da hajiya bilkisu,..


Anan ita kuma ta fito da ticket Da forms guda biyu, alaman har angama shigar da repots dinsu gaba daya za'a tura chan sama wajen federal minstry of human affairs ayi odering ma kowa project presentation sheet dinsa da licence..


Anan ne Inda za a basu nan da sati biyu suyi nazari akai sannan su zo su yi a gaban kowa da kowa anan take sai abada winner na competition din..


Ita safeenah ta riga ta saba so wannan bai dame ta ba, don kuwa tunda suka shigo ta dauke wuta tana saka abubuwa da yawa a zuciyan ta marasa dadi game da sarah...


Ita ko sarahn gaba daya sai ta tsargu,har dai su kayi signing aka basu go ahead suka fuce basu tanka ma juna ba..


shiri sosai sarah ta shiga yi sabida angaya mata anan ministry is all about politics it dont matter ko kaine kafi kokari


Sosai hankaln ta ya tashi gashi ita ba yar uban kowa ba kuma bata san kowa ba a siyasa....


Haka dai ta danne zuciyan ta da lazimin Allah zai kawo mata mafita


washe gari da safe suka shirya dukan su biyu suka kai federal ministry of humn affairs..


Stil anan ma gaisuwan fatar baki ya kasa hada su da sfaeenah kowa na harkan gaban sa..


Sarah Sosai ta tsora ta ganin kamar anan ministry kusan kowa ya sansafeenah,


sai taga ma tamkar yar su suke ganin ta ... sai sarahn ta dada jin wani irn sacewar gwiwa,...


Haka dai suka cigaba da bin tsari tsarin da aka gindaya musu har aka gama accepting foams din su aka shigar wajen minister zai yi signing ya bada files..


Suna ta jira tsawon lokaci a waiting room Chan da rana daf ana kiran la'asar sai taga safeenah ta mike tsaye cikin farin cikin ta fice waje...


Jim kadan kawai sai taga mrs ruth tare da hajiya asmau sun shigo tare ana ta wasa da dariya da su anan ana raha,...


Tsaye ta mike cikin girmama wa ta gaisheh su amma suka share ta Sai suka dauke kai kamar basu ganta ba..


Suna shigewa paloun minister straigh suka samo sauran political friends dinsu..


Fili ne na taimake ni in taimake ka, yawancin yan siyasan sun san mrs ruth da hajiya asma suna da matukar muhimmacin wajen kare laifi da rufe sa musamman idan wanda zai taba rayuwar su ne su sun san yadda zasu rufe sa tun kafin yaje kotu ko filin sharia.


Shiyasa suma suka sa rai yau za abada safeenah fifiko wajen presntation sheet


Don haka sukayi amfani da wannan daman agaban su minister yasa hannu aka bada clerk ya shiga typing sheet din da zai raba musu don su san yadda za'ayi...


Sai aka debe manyan topic da works din aka saka a red file mai tajen 5b
Blue mai taken 2d din kuma aka sa masa topic sama sama inda ko anyi presnting ma baza abada muhimnacin akan sa ba ..


A wannan lokaci Sosai zuciyan sarah yake bugawa don sai yanzu kanta yayi hitting dalilin zuwan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login