Showing 120001 words to 123000 words out of 165901 words

Chapter 41 - SAMARIN SHAHO Completed Book Surayyhms.txt

Advertisement

Surayya   

06 Jun 2024

13868

su...


So daga nan ya fice ba bata lokaci ya isa kasar america zuwa florida




Da daddare ya isa don haka da sasaafen Allah shi ya fara sauka a kofar asibiti..


Yana sa kafar sa anan sai wayar sa ya soma ringing..


Ya dago ya duba zai amsa cikin razana ya dakata ya ke ganin sunan dake kai a rubuce


sunan ummahn sarah ne..


Amma ba ance ummah ta rasu ba?wayake kiran sa da da number ummah?


Bai ji tsoro ba ya dauka
Tare da sallama yace ummah?
#@surayyahms








*share,Coments and vote me back🤗 ena daga gefe🌹*










*official cat🐱🐈*[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*






*🍒SAMU YAFI IYAWA IS MY NOVEL* Banyi shi a whatsap bane sai da na gama nayi sharing MASU NEMA is best u go to my *WATTPAD HANDLE@SURAYYAHMSanan zaku sami complete*




_41_


bayan kwana biyu
Yau ake shirin amsar granny da mahaifin mahfud wato mr ahmad lingard.


Tun safe gidan ya gauraye da shirye shirye anata hidiman tarban su su biyun..


Mahfud is equally busy gashi kwana biyu da sarahn ta dauke wuta ta dauke idon akansa hakan ya sa baiya jin dadi sosai
Allah Allah yake ya samo time ya tambaye ta meke damun ta don jikin sa ya dade da basa shabnam na shiga harkanta..


A bangaren anty warda kuwa
Wani sabon so da kauna mai cike da girmamawa ta soma ba da new halayen sarahn.


Ta fahinci wani abu da ita sosai yarinyar akwai jajircewa,ilimi da baiwa mai tarin yawa..


Gashi ta rike addinin ta sosai yanzun karfin gwiwarta daga wajen Allah kawai take nema
And its working for her fast a duk lokacin da kishin mahfud din ya taso mata gadan gadan sai ta nitsu ta fara kawo sanyi ma ranta.


Mostly idan tana zaune shiru sai tana kawo azkr tana yi silently har sai ta mance da komai


Abun ya matukar burge anty warda har takan ma granny gulman abun a waya idan sunyi


Amma da shike sarahn ta gaya mata granny tayi ta teasing din ta akan dafa abinci sai ta ce ok let it be part of the surprise bazata taba gaya ma granny yanzu sarah ta iya girki ba


Suna yin abunsu aboye ne amma sosai sarahn take ruda ko ina da qamshi,.she's very dertemined komai sai ta sa kanta ta kware iyawar sa..




A haka har ta iya abubuwa dayawa within some shot space,..infact wasu ma ta san numerius ways na juya su..


Yau dukan su wajen breakfast mahfud ne kawai baya nan anan shabnam dake cikin nishadin Granny zata dawo tace ma anty warda me dame za'a hada na tarban su itama tana so tayi ma granny special treath..


Sarah na shiru ko kallon ta bata san yi


Murmushi anty warda tayi tace no one is cooking anything
Ni na san wa zan sa yayi mana abinci yau kowa zai sha mamaki
Ke dai ki shirya da kyau mu jira su,duka sukayi murmushi..


Bata ko damu ba tasan dai anty warda bazatayi kuskuren saka sarah girki ba sai ta bari akan maybe ita dakanta zata dafa..


Suna shigewa site din su shabnam ta shiga kininibi tana zaban kayan da zata sa ka daga wardrobe
Masu aiki ne zagaye da ita tana musu iko cikin rigima kamar matar gida.


Shes alredy imagining herself as the dougtherr inlaw of the hause....bata damu ba ko da za'ace ta dakatar da karatun ta auri mahfud ne zata yi




Shikuwa na cahn wajen aikin sa san daga nan ya shirya zaije ya tarbo su daga aiport su dawo gidan tare..


Anan kuma site din anty warda da yamma cahn suka shirya amma sai taja gefe ta kyale sarah akan tayi musu girke girken da suka koya da shi da su tarbe su granny,.dukan su da fargaba aran su....


...amma don ta nuna mata ta yarda da ita yasa ta dan dauke ido ta barta anan ta nayi tana hadawa ita kadai abun ta


Lokaci lokaci take zuwa duba ta, amma da shike taga kamar komai na tafiya dai dai sai ta yi lazimin sarah bazata bata kunya yau ba..


Ita kuwa shabnam ta sa ranta daga yau zata fara acting kamar surkuwan su so dole ma wankanta yafi na sarah


Don gobe da safe ta shirya dan uban girkin da zatayi musu surprise na breakfast..


So take kowa yasan sarah ta kasa ita kuma tayi dai dai sai akawo magana soyyayar su da mahfud...tasan idan har aka fada officially gaban kowa da kowa bayadda ya iya saiya amince a aura masa ita..jin dadin wannan tunanin ya sa ta cikin yanayin shauki..


Saukowar ta ke da wuya
Saiga sarah har ta kammala girken girken nata aside din anty ta tsara su ta hade su yadda anty ta koya mata..


Cikin rigimar kishi suka wuce juna kamar zasu hadiye ransu


Main Kitchen taje kamar wata boss tana tambayar masu aiki har yanzu bata ga sun daura komai ba


Nan Suka sanar da ita madam ne ta bada odern haka


Shes suprise amma da shike tasan ba zata ja da anty wardan ba sai ta waske ta koma dakin ta ta cigaba da shirmen ta .


Its around 7.50pm har anyi sallahr ishai
Nan cars din su ya dire a cikin luxurious mansion din..


Anty warda dake sanye sa black stone lace riga da zani tayi matukar kyau,
Sai ta sauko tafito har waje dan tarban mijin ta da surkuwan ta..


Sosai suke cikin jin dadin kamar yadda suka saba suka shigo tare ana hirar mai ban dariya..


Lokacin sarah na nan tana shirya ma masu aiki abincin a trays sabida akai dinning


Riga da skirt ta dauko pitch na atampa baida tsada sosai amma ya matukar daukar kyaun surar ta bare yanzu da taji hutu sai ta haska kamar wata sarauniya.


Anyi masa dinkin zamani dai dai jikin ta amma bata fito haka ba sai ta ta dan makale mayafin shi sharara akan simple daurin ta dake nuna shatin sajen bakin suman kanta gwanin sha'awa....


Bayan ta jero musu abincin ne ta sake shiga daki ta kimtsa sannan ta sauko..


shabnam ta soma hangowa taci uwar designer dogon riga red tayi make up, sai kiriniya take musu musamman grannyn dake biye mata suna shirmen su


Anty warda kamar tasan question din dake ran mahfud tace ma masu kawo abincin ina sarah"?


Anan tayi bayanin ai tunda ta shirya musu abinci ta shige daki.

Suna cikin haka saiga ta nan tana karasowa a ladabce da tray na wani dan karamin cup cakes a hannu.


Yadda duka suka bata kallon passionte admiration yasa ta sake musu murmushi mai laushi..


Barin ogan da sai da ya kimtsa jikin sa yana neman saisaita tunanin sa his lady is beauty itself gani yake kamar shikadai yake ganin haduwar sarah..


Anan kuma shabnam is fighting to assimilate the fact that kar dai ace sarah ce tayi musu abinci ciki ranta tace tabbb no no no it cant be


Ashe zamu sha drama anan kenan, ohhh tank god kowa nan yau sai na sa kin bata wannan kwalliyar taki da hawaye nan ta sa murmushin karya akan fuskan ta


A ladabce cikin girmamawa sarahn ta gaishe da mahaifinsa wanda ya dade ya na mata kallon surkuwan sa na zahiri.


Haka ma ta koma tayi ma granny da ke kewar ta,kuma ta yi mugun yabawa da dressing din nata ...azuciyan ta ta raya wannan ya nuna tarbiya da girmamawa,if sarah will continue like this to lallai komai ya cika dam dam "itama cike da kula ta ke tambayar ta lpyan ta.


Ko ita sarahn ma taji dadi sosai aranta da suka samu gaisuwan cikin lumana da kowa


Zata zauna anty warda tace no my dear pls ki karasa ladan ki kiyi serving din mu baki daya ko..


Dum dummmm kirjin shabnam ya buga..
Shikan sa mahfud sai da yaji wani iri


Kenan sarahn ne tayi girkin nan,
He's scared baya son asake mata irin abunda shabnam ta mata ranar gaban kowa da kowa now that thyr complete


Granny cikin mamaki tace sarahn ne tayi mana girki yau ma?


Da murnushi anty ta gyada kai tace yes mum..


Masha Allah,thats very good of you.. mahaifin mahfud yafada cikin yabo daya sa ta ji kunya againts her confidence she's strugling da bugun zuciyan mai zai biyo baya..


Shidai mahfud ya na cikin rudani din yasan sarahn sa bata iya girki ba


Granny Tayi dan dariya adai dai nan shabnam ta tabe baki tace, ni na ma koshi tayi yinkurin zata tashi


Granny tace akan me?
Da Allah dawo ki zauna..


Anty warda ma ta dan harare ta dad din mahfud yace shabnam me kikaci haka da ganin abinci zaki tashi


charaf ta amsaa masa da cewa ba koshi tayi ba amma idan sarah ne tayi girkin ita dai bazata ci ba


Kowa sao yayi shiru ana binta da ido sarah ko dagowa batayi ba ta cigaba da serving abinta


Curiosly dad din ya tanbaye ta meyasa,


Nan ta karkace ta shiga zuba masa labarin abubuwan da ya faru bayan tafiyar su


Sam mahfud baiji dadi ba amma da shike anty warda tana sa baki tana opposing sai aka bari akan cewa za ataba na yau aji..


Granny ne tace zata fara ci idan yayi kowa sai yaci


Don ta burge kowa Tace ma granny no ki bari zan taba kar kije ki bata cikin ki granny


Amma haka grannyn ta turje sam


Bata ji dadin haka ba amma sai ta zauna don tayi dariya.


Anan granny ne ce ta riga kowa sa albarka ma abincin,
Inda wani sanyin dadin ya tafi da ita sai gashi tayi spoon biyi masu kyau..tana dada kwaso na uku zata kara


Cike da abincin abaki tayi exclaiming wow.....
Tana gyada kai cikin jinjina..


Dad din mahfud yace ma maman san cikin tsokana yaya ne ?
Nifa yaunwa nake ji


Sai tayi masa hannu alaman this food is a killer yayi matukar dadi


Murmushi tare da sauke ajiyan zuciya sarahn tayi cikin ranta tace alhamdullhi har tana lumshe ido tsaban dadin da ranta yayi


Nan mahfud ya sa nashi ya soma tabawa anty warda kam ta dade da sauke mata murmushin tana godiya ma Allah itama aranta..


Ohh atleast sarah tayi abun da yakamata a dai dai lokacin daya dace.


Shabnam kam she cant bring her self to agree
Har sai da taga mahfud da sarahn suna soye soye da idanun su agaban iyayen nasu..


Cike da yabo yake bata hot glancess suna satan kallon juna suna murmushi..
Cin abincin yake yi har da style


Ayayin da anty warda ta sa shabnam dan dole ta sa makanta ta fara ci,..


Haushi kamar zai kashe ta musamman da mahaifin sa ya shiga hirar santi shida granny abun dariya


Sosai rayin mahfud yayi fari kamar ya maida ta cikin sa haka yake ji don murna..


Anan cikin tadin su sai da anty warda ta warware musu kwazo da jajircewan sarah wajen koyan abu cike da saukin kai da girmamawa..
Sai tasa Kowa sai da ya gamsu da basiran ta,..


Dadin haushi ma shabnam sai yau ya gane wato dama sarah koyan abinci take yi shine ta fita hanyar su?...abun ya cinna mata gobara arai


amma dik da haka bai kai bakin cikin da taji da yanzun granny ta cire gold bangle din ta guda daya mai shegen tsada ta makala ma sarah a hannun daman ta ba as tukuicin godiyan su.


Shima dad din Cewa yayi zai bata wani abu amma bai fada miye ba he was soo impressed with her humilityy


Ba tantama idan kaga yadda yake ma sarahn zaka san ya yaba da zaben da dansa yayi..




Ita kuwa kunya da jin dadi gaba daya ya hanata sakewa sai murmushi take yi tana nokewa tana binsu da godiya..


Sai aka bar shabnam a tsakiya xctly abunda take so ayi mata kenan yau ake yi ma sarah.


Chan da anun ya shakure ta sai ta dan sa muryan shagwaba tace ehhhhnnm Mum amma ni nace zanyi abincin nan kika ce min ah'a a shine kika bata ko?


She was serious amma sai aka maida abun wasa
Granny ke cewa aike kam kin dade kina min ....
Kar ki damu yau ranar sarah ce..


Ta dan sake nokewa cikin hatsala a dabanrance tace amma ai nadauka ba wanda zaiyi abinci sai mai aiki
Kawai mum ta yaudare ni ne.


Anan Sarah ne kawai ta fahinci har ranta take fadan abun ba wani sakarci


Sai anty warda tace sarah daban ke daban..


Kinga ita yar mu ce kuma special quest din mu amma ke kam ki nanan tare da mu always tun kafin tazo right?


Thats Why owe her alot of gratitude for this
Kinga ko ta tafi wata rana zamu so mahfud ya sake dawo mana da ita bare ma bazamu barta ta tafin ba..


Duka akayi dariya..


Basu san maganan ya dake kirjin shabnam ba
Haushi ne ya mamaye ta sosai
"So mahfud ne ma ya kawo sarahn gidan?...
kenan sarah da mahfud friends ne for real?
Take ta soma jin zufa na zirya acikin rigar ta


Mahfud ne yayi cuting tadin shirmen nasu da ce ma sarah weldone ..cikin salon dadin murya yace tayi kokari he"s looking foward to eat more of this..


Kowa yayi murmushin rashin ta idon sa


Sarah sai kauce ma direct looks dinsa take a hankali furta thanks


Granny ta kai hannun taui tpping dad dinsa cikin sigar wasa cikin rada tace u seee yanzu sam baya kallo na hankalin sa na wani waje
Yaudara mahfud ya koma yi..Ta dan sauya fuskan cike da tsokana


dariya ya sa mahfud ya zago ta wajen ta ya dan rungume ta yana bata fuskan tsokana shima.




Dad yayi dariya yace ma mum dinsa zanje na huta kuyi ta shirmen ku
Nan anty warda tabi bayan sa aka barsu anan.


Sai Sarah ta shiga parking plates tana hadawa masu aiki suna taya ta kaiwa kitchen.


Granny da mahfud ke dada hatsala shabnam sabida cikin wasan nasu ta fahimce wacece sarah a wajen sa sosai,so dama budurwan sa ne?
She wish she knew it clearly ealier da sai ta basu mamaki.


Haka kawai bakin ciki ya lume ta basu lura ba ma ta mike ta shige room dinta tana kulle kulle .


Tasan idan har mahaifin mahfud ya dawo akwai hutu mai tsayi agidan kenan mahfud bazai je ko ina ba sai na dan wani lokaci..


Gashi dama Kullum kudi na shiga musu a kowani sa'a hudu ribar trillion 7.3 ke zama act din gidan 24hrs rond the clock..


Haka shabnam tayi bacci da tunanin yadda zata fara torturing din sarah a gidan har ta samu cikar burin ta
she knew she had to act fast sabida iyayen ta suna dafff da dawowa su dauke ta.


Shikuwa mahfud sai yau yake fada ma iyayen sa cewa mahaifiyar sarah tana raye amma bata so ta daga mata hankali ya sa tace kar a fada mata


The same abunda ummahn tayi masa baya shi ya gaya musu .


Cewar ummah ana so ayi amfani da ita ana sa ma sarahn bakin painty da kunci...
Amma Idan har ba agansu tare ba na dan lokaci za'a mance da maganan sarahn kamar yadda ake mancewa da na kowa..abubuwa sun faruu amma sai bai gaya musu komai da komai ba


Ya karasa musu da cewa ummahn bata da lpya, amma tana cikin kulawa har ta soma takawa da kanta.


Haka kawai sukaji ma sarahn dadi, atleast she dint loose all.


Mahfud na komawa dakin sa cikin daren saiga kiran hajiya bilksu


Da murnan sa ya dauka suka gaisa cike da kewa da kauna..


Anan take sanar da shi halin da suke ciki anan


Gashi zasu yi shifting ita da mahaifin Yazeed suje chan yakin antactica inda babu dare sosai 19hrs babu comunication mai karfi sabida nisan sa da kwaryan sauran kasashen duniya..


Damuwarta shine sabon yanayin yazeed da halin da ya ke ciki na shaye shaye da damuwa.


Tace ma mahfud kwanan nan Har asibiti ta sa shi agaba an duba mata shi amma bata gane maiya ke ciki


Yayi breaking engagemet dinsa sannan ya sa shan giya agaba yaki sauraran kowa yaki kuma fada makowa abunda ke damun sa.


Fargaban ta baifi yanzi da zasi barshi shi kadai ba ko ya za"ayi ya kula da kansa..Sosai ta damu,


Anan mahfud ya shiga kwantar mata da hankali
Tare da bata assurance din zai sa shi agaba har sai yaji meke damun sa..


Haka suka rabu cike da so da kauna yayi baccin sa..


Da safe shabnam din
Ita tayi break fast kamar yadda take so ta nuna itama ta iya


Amma sai dai mahfud saii yayi zaman sa a daki bai sauko ba yana chan yana famar waya da yazeed a daki.


Har akaci aka watse shabnam bata ji dadin yadda aka karbe nata abincin ba,anci kam amma ba ayii wani special xclamationn kamar na sarah a jiya ba..


And then dad da kansa ya sa sarahn tayi masa dersert alaman na jiyan ya tafii da shi


Cike da murna taje ta hado masa,..
Su anty warda da grnny ba karamin dadin hakan ke musu ba.


Haka shabman ta sabule jiki ta koma site din ta ta shirya itama kamar yadda taga sarahn nayi
Yanzu idan ta sa kaya tana rufe jikin ta koda da karamin mayafi ne.



Anan kuma mhafud ke ma yazeed fada akan korafin da mum billy ta kawo masa.
Yayi yaui da shi ya fada masa matsalar sa amma sai ya rika sauke masa hawaye da kyar da bacin rai ya samu yana cewa..


ai yayi wani kuskure ne kuma yana so ya gyara amma baisan ta yaya zaiyi ba..


Da Allah mahfud ya roke sa ya fada masa kuskuren amma yaki sam


Sai cewa yake shi bazai rusuna ba sai ya nemo wanda ya musu ya basu hakuri kafin ya fada ma kowa abunda yayi


Ganin yazeed din ya turje ya sa mahfud ya shiga masa nasiha akan Ya hakura da wahalar da kansa sa iyayen sa dayake yi ya tashi ya shiga neman mafita makan sa..


Sosai yayi masa wa'azin shan giyan da ya debar ma kansa....


anan tuni mahfud yake fahimtar ciwon soyayyar wata ne yayi mummunan kama kanin sa amma baya so ya furta..


Shima ya taba yaji don haka yasan kalar abun
Amma since hes not ready to say it sai bai damu ba




Haka yasa yazeed ya masa akwariin zai dena damuwa da shan giya zai shiga neman mafitan goge kuskuren sa,
.


Suna kammala wayar sai ya fito falon sa kamar ance daga ido sai ga shabnam ta shigo


Yasan meya kawo ta amma sai ya sake tambayar ta


Tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login