Showing 39001 words to 42000 words out of 194085 words

Chapter 14 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1110

da kai..
...wani ihu shege tsala alaman ya shaka salo da kirarin hamida

aikuwa tsar ta mike tsaye ta cigaba da azizitawa..

Can da suka masa goma na arziki sai suka nitsu dan su sauran bayanan.

Shege dodon kasa yace ramla ke ai ta wace shiyasa na banma tambaye ki akan ra'ayin ki ba,dan wannan sha'ani naki da wuya take mukadai mukasan guguwar dake tasowa domin ki....yace munga kalubale mai girma arayuwar ki ramla sede Aljanu suna matukar alfahari dake kuma suna cikin farin cikin axamar ki wajen kawu mana zazzafn tuwo wanda zamuci shi tun miyar sa be huce ba,anan ya shiga bata labarai akan mijin ta aliu da duk qudirin da ke ransa na ne neman mata kai hatta wanda ya bashi shawaran yin haka sanda ya gaya musu...

Sukayi ta tabe baki suna tsaki,boka yace matakin dana dauka miki shine,"daga rana me kama da yau duk wani imanin dake zuciyar aliu wanda yake sa shi yin tunanin rayuwar sa har yake iya miki baraxana akan hakkinsa zan sa aljanun na su lashe su kuma dagula masa tunani da yawun su su toshe shi..se ya mika mata wani kullin gari tasa hannu ta karbe yace ki sa masa a abincin shi.

sannan zansa aljanu su rufe zuciyan sa da bakin kyalle ta inda baxai sake jin sha'awar kallon wata mace a waje ba,ina nufin mudiin ba a gidan sa yake ba to duk wacce zai gani awaje baze ji komi akanta ba,Yace sannan aliu zai zamo tamkar kifiyar da bata da seti zai zamto kamar yaro karami agaban bukatunki na yawon neman dunia daga yau base kin damu da shi ba kiyi abunda kikaga dama kuma zai kasance mai kuruciyar zuci sede kuruciyar bazata amfane shi akan wata macen daban ba sai akan mace na cikin gidan sa
Kin fahimce ne?

Wani Murmushi ramla tayi tana washe hakwara dan dama hakan take so ace aliu baya iya kallon matan wajr na gidan kawai zai kalla,hmm tabe baki kawai hamida tayi.

Shege Yace to kinji,dan haka se karki sake tara mata a gidan ki,kai masu aikin ki mata ma saiki rage su..

Xakisha mamaki in kika ga aliu yafara jirgita sallolin sa yana wasu abun kamar baisan kansa ba,zakiyi hakuri da sabbin halayen sa wannan duk matakin mu..yata ki kwantar da hankalin ki,wani shiru yy can sai ya ciro wani kullin gari mai axaban qamshi yace game da maganan baki so ya
guje miki akan gado duk sanda kika neme sa ga nan magani ki hada da jinin al'adar ki kisa masa a abun sha,sede in kikayi kuskure komai zai iya faruwa..

Tace ahh dodo ai kasanni ni babu wani kuskure a lamari na..yayi murmushi ya shafa ta kadan yana wani lashe baki Yace nasanki ramat..

Kedai karki mance duk abunda na gaya maki

A haka sukayi ta tattaunawa amma sosai hamida ta fahince cewa dodon kasa yana boye musu wani abun ne dan kar suji tsoro

Hamida ta lura kaf ta gane noke noken sa da zagaye xagayen sa da alaman yaki ne ya gaya musu menene al'amari me girma dayake ta nanatawa cewa zai faru arayuwar ramla

Haka har suka kammala zancen su harda na maganan tafiyar su kasuwanci a kasar saudia da suke faman shiri a boyen anan ma boka ya bada ramla cikakken shedan cewa ya hango mata nasara mai girma amma in har ta har xata rufe ido ta share tashar auren tan for tht moment ta rungumi neman duniyar harda bata shawara yace ramlatu daga kin tafi saudi karki sake ki dawo cikin sauri har sai kin samu biyan bukatan ki sabida in har kika dawo ma aliu to lallai baxaki sake komawa ba..

Ramla da hamida sukayi godiya,karfe tara da rabi na safiya suka kintsa kansu by 12noon sai gasu a harabar gidan alhaji abubakr alkali.
[7/31, 1:25 PM] SURAYYAHMS: 18Koda sukayi parking a harabar basu fito a motar ba sanda sukaja kimanin mintinuna 30 suna tattaunawa.

Yau ne rana na farko da Hamida tace kawata nifa ban gamsu da maganganun shege ba tabbas akwai abunda ake dannewa ba aso ne muji...ramla tace hmmm da Allah share shi,chan ta matse masa hamida,nide yanzu tunda an wargaza ma aliu tunani ance kuma zanci nasaran harkoki na ai banda wata matsala a rayuwa,..

hamida tay shiru cikin tunani,chan tace to yanzu in mukaje saudin haka zaki barshi yayi ta fama babu macce har sai kin dawo?ke kanki kinsan in mukaje sai inda Allah yayi dawowar mu..ramla kar aliu ya mutu da ciwon sha'awa fa..

Salon katse maganan da sauri ramat ta Wani riko hannun ta tace Hamidaaaaaa..

ke dai kibar wannan maganan ni walllyy natsani murika sako gutsiri tsome akan abunda an riga an gama mana da shi,meyafi dadi ace miji bazai kalli na waje ba?"yan mata masu aikin ki fa?tace duk yau zan kore su..safiya ce kawai zata xauna itakan ai kinsan ta tsufa,hamida tace hmm toh,"kedai kiji da mijin ki hamida ya ma yarda miki muje din?hamida wannan karon fa baxan wani jiraki ba,nida nake so this week mu tafi?harkan nan na kudin man fetur ne kuma kinsan muna bukatar tsayawa dakan mu kafin muyi nasara

hamida tace nasani anma niko magana ban masa akai ba dan nasan hanyar da zanbi in nace ya barni din zai barni,sede
ramat akwai wata yar matsala, nasan indan in shawo kansa ya barni inje ne bazai zamo min damuwa ba,amma abbakr ya kwallafa yarsa aransa.. Akan jud baison na motsa ko ina,shi damuwar sa karna barta kara zube,bakiga dole kwana biu na sa ido akanta ba?cewa yy wai bata da lpya yana bukatar in kula masa da yarsa
..wani tsaki ramla taja budan bakin ta ke da wuya sai suka hango inna kainuwa ta fito daga gidan alhjn ne a bayan ta sun fito atare,babu bata lokaci hamida ta sauya fuska ta harde rai "kan ubancan waya bada wannan bakar munafukan daman zuwa min gida?ramla tace ba anga baki nan ba ai dole a sauka,to muje muji da wani munafurcin tazo kawata ya kamata fa ki sa boka ya nade kafar matar nan yawon ta ya fiye yawa..

Tsaban haushin ganin inna mita kawai hamida ta shigayi tana kukuni tana cewa wannan karamar kucakar zan kai gidan boka?barta ni nan na isheta...'cike da isa da bunkasa suka bude motan suka sauka inda tun kan su karaso suka jawo hanlkin su inna

Inna tace."Alhamdull gata nan ma ta dawo,toh abbakr ni zan wuce dan Allah a kula Allah ya kuma bada yarinya lpya,tun kan alhj ya amsa babu sallama babu komi hamida tace waye marar lpya agidan nan ko dai anzo ana cika mana kunne?cikin dauriya inna tace jud ne bataji dadi ba..hamida tace what?..alhj yayi saurin cewa ke dakata min,daga ina kike ne? waya baki izinin ficewa agidan nan kin bar yarinya zata mutu
..ai bata ko kula ba suka yi yuu ta wuce ciki duka suna biyo ta inda ta ci karo da jud kwance akan cushion a falor sai rawan dari takeyi..

tace subhanallah" jud..jud meya sameki?me aka miki?..tuni inna ta sauke kan ta kasa dan wani kallon raini da kaskanci da ramla take ma innan ko tace zata kulata abun bazaiyi musu dadi ba,hamida turo gwalin ta gaba tayi tace alhj meyasame ta,nide zan kai yata asibiti baxa a kashe min ita ba ramla pls tayani,..atare suka nufo zasu dauke jud..sai sukaji sautin.."dont u dare touch her a tsawace alhj abkr ya dakatar da su,"hamida nace ina kuka fito? Kuma d izinin waye,hade rai tayi Tace Wani abune ya taso ma ramla shine mukaje ko ramla?ramla tace kwarai kuwa kuma dare mukayi anan shiyasa muka kwana tace ehh anyi haka...Alhj sai yyi shiru ya tsura musu ido tsaban takaicin su har wani turiri yakeji a tsakar kansa,ya tsani tarayyar hamida da ramla,dan iya zaman sa da matar sa bata tashi masa rashin da'a mafi muni sai suna tare...

Aransa ya gama sawa ramla itace gurbatacciyar,dan haka ya rufe idon sa ya masife su cikin nuna bazai dauka ba..sannan yace kar ta sake barin masa ya acikin wani hali

Hkr sosai inna take bashi,sukam basu ma kulasa ba,ba wani abu bane yasa hamida bata son inna illa iya nuna wadatar zucin inna
Da rikon addinin ta.

Hamida Ta tsani talauci dan haka batayi da duk wanda yakejin kansa ababu ruwan sa da duniya

Ashe Tun jiya cikin dare jud take zazzabi,tarasa wanda zai taimaka mata shine ta kira inna kainuwan da kanta to ita ta kwana tana mata adduoi tana bata magani har aka samu sassauci...

Hamida duk taji zancen hakan amma hakan be hanata yin rashin kunya ma inna ba,ar cikin ran ta mita takeyi tana cewa daga tayi tsallaken kwana daya shine aka zo zuga mata miji?ita abar mata yarta batace tana bukatar taimkon kowa ba.tace ma abbkr tafiya kam sunyi ai kowa yana da uzuri arayuwan sa,"inna sam bata son raini dan haka ta sallame su sadaf sadaf tayi waje Shima abbakr be sake tanka musu ya bi bayan inna...

Sai kada kai da kaffauwa ramla keyi aranta tana jin haushin hamida data kyale abbakar yana isa yana bunkasa da ita acikin gidan..

Da Sigar damuwa hamida ta juya ta kalle yarta dake kwance Tace "Jud..mama iss here Taso ki gaya min damuwar ki..jud dake shiru tana kan jin hayaniyar sun da kyr ta dago kai cikin nishi tana maida numfashi tun kafin ta gyara zama hamida ta jawo ta jikin ta ta rungume ta cike da nuna tausayawa'
"ina ke miki ciwo?wani langwqamewa jud tyi batace uffan ba ta nuna marar ta,hamida tace tun yaushe yafara miki?a hnkli ta furta mama jiya da dare ne amma abba yakaini asibiti..adame tace me akace to,jud tayi shiru.. can tace yace wai in dinga hutawa,wani tsaki mai sauti ramla taja batare da tabaro jud ta idar da maganan ba,cikin masifa tace kinga shirmen ko?waike karamar yarinya ce da zaki dinga langwamewa kina jawa uwarki bakar magana?yanzu kinji dadi da aka raina mata wayo anan wajen wainikam ke wata irin yarinyace?wani kukan shagwaba jud ta fashe da shi tana me jin haushin ramat har cikin ranta,..da alama hamida ma bata so fadan da ramat din tayi ma yarta ba amma se bata wani nuna ba ta fra lallashin ta,tace its ok da Allah ai gaskiya ne,baby na ki warware ko?nida zanyi tafiya in barki shine zaki ballo min jaraba?

Hakan da hamida tayi sosai ya dada bata wa ramat rai

A shagwabe jud tace mama haka kawai ciki na yake kullewa wallhy banajin dadi...tace shuush ya isa haka..ince akwai maganin ciwon ciki?jud tayi shiru.. toh maxa tashi kije dakin ki kisha ina zuwa yanzu kinji?,cikin yauqi da kasala ta ja jikin ta ta nufi dakin nata,aka bar ramla da kyabe baki

Kallo daya Hamida ta mata itama ta kyabe baki"ramla
Wato ke sam jinin ki bai hadu da yara ba

Ramat Tace sam
musanman ma yarkin nan kin sakalta ta dayawa hamida,ki ga yadda take larnewa kamar wata me ciki? kenan bazata mike tayi abu dajikin ta kamar ya mace ba?gaskiya albasa batayi hannun ruwa ba hala ma mestrual pain ne ko?..hamida tace oho,nide tana yawan complain cewa tana mafarke mafarken aure, ciki na ciwo..kuma da nace ta fidda miji sai tace min a'ah...

"ramla tace tabb habawa aike kanki kya bada amsa kode aljanu ne akanta take boyewa ni kaina wani bin sai naga jud dinkin nan tana sauya min kama kyaun ta yayi yawa mezai hana almatsusai subita gashi bataji sam sam"..ni kullum a nakance miki kidena kyale ta tana yawo hakan nan tana jujjuya duwaiwaka a gida bafa rawa tayi Allah ya bata dirin nan ba,to ko a aikaita wajen boka shege ne?

...hamida tace bo.. what?wani harara me zafi tawatsa ma ramat tace lalle kam ramat kin cika bakar muguwa yata ce zakice in kaita gidan bok?to da lpyar ta,kananan ciwo ne kawai irin namu na mata..Jud ai irin jiki na ta gada to mesa ni aljanun basu nemi ni ba sai ita?haka kawai sai na kai ta wajen wani katon arne ya danne min ita abanza?
..ramat kema kin san halin su bare sun ga kyakyawa...god forbid,wallhy duk wanda ya taba jikin yata sena kashe shi har lahira

"hmm kawai ramla tace 'toh ai saiki nemi mafita inba haka ba wannan yarta ki ma kawai zata janyo bazakiyi tafiyar nan ba..ko shima dukiyar zaki iya yafeshi ne akan ta,wani rau da ido hamida tayi

"Wai tafiyar yaushe ne kam?

Ramat Tace this week mana..kawai kice ta warware in zata ware..in ma kulawa da ita ake so ai akwai safiya agidana, kuma ai kinsan safiya ta manyan ta.. ai sai ki kawota gida na tazauna har sai mun cimma burin mu mun dawo

..nasan wannan mijin naki ba amincewa xaiyi ki barta anan ba musamman datake wani langwamewa
Nan ta mike tsaye cikin masifa..ni kinga tafiya ta,kide san nayi da yarki da mijin,nadai baki damar ki kawota gidana ta zauna agaban safiiya..
kuma wallhy i dont want to lose ma temper..

Hamida tace hmmmmmmm jeki mwayi magana gobe..se nayi tunani

jawo jakarta tayi tace Allah bamu alheri Nan da nan ta fice agidan,after 10min hamida itama ta haura sama dakin jud..
[7/31, 1:36 PM] SURAYYAHMS: 19....
A hnkli ta turo kofar dakin ganin jud tana bacci hankli kwance ya sa ta juya ta koma nata dakin zuwa 30min ta gama kikkimtsawa duk tunanin abubuwan da suka afku yau shi ya cika mata kwakwalwa bacci me nauyi ne ya kwashe ta..

Washe gari da ssafe ta kammala duk wani shirin ta musanman akan yarda zata cimma burin ta wajen shawo kan mijin ta abbakar,dan haka ta kira babban step sister ta wato anty hajiya ta lallabe ta akan tayi magana ma inna kainuwa ace tayi hkri,tasan inta yi hakan abbakar zaifi saurin saukowa ya saurare ta.

Bayan afkuwar hakan ne ta somayi da yarta jud,abu ne me wuya ta kawo maganan tafiyar abarta in har jud bata warware ba.

Godian Allah ma da hutu akeyi a schl dan haka take lallaba mijin ta da wayo a daya gefen kuma tana lallaba yarta cikin dabara..

Jud bata jn dadin jikin ta sam,wani irin sabuwar yanayi ne ke yawan debarta me tsauri bakamar nada cahn ba.

Tunda ta dawo gaban mahaifiyarta hamida abubuwa suka dada mata wuya dan hatta qamshin turare in ya mata yawa ajiki yakan jefa ta cikin wani yanayi me muni,sede bata iya amfani da komai aynzu face mafitar da mariya ta bata na exploring cyber sex dan har ta saba da shi yanzu.

Duk iya kokarin ta wajen dede ta tarbiyan da inna kainuwa ta bata bashi yake hanawa ta aikata mugayen dabiu da jikin ta ba in bukatar hakan ya taso..

Aynzu Zagewa takeyi ta aikata dukk wani abun da zai kwantar mata da hankli,to da zarar hanklin ya dan dawo mata aranta sai tayi ta kuka tana nadama a kwana biun nan sam bata samun sukuni a zuciarta.

Zazzabin cikin jiki daurewar kai da wani irin cunkushewar zucia su suka fi damun ta
Kullum zaka ganta a kwance bata da wani aiki se tunani da yawan imagining cewa gata nan tana wani iriyar romantic life da wani hadadden namiji wanda bata taba gane shi waye ba

Itade in zata samu Fari ko baki amma kyakkyawa,dogo me cikar zati me saje da dan dede din gemu da jan baki, kwantaccen gashin kirji me dara dara idanun me kama da yanajin bacci bacci yakasance jikin sa me laushi ne da dadin tabawa,jud takan fi awa uku tana fantasizing kamannin wannan namijin wani bi in ta lumshe ido cikin wannan yanayi bata budewa se ta qamsar da kanta.

Jikin ta ne zai dau wani irin dumi,duka gabobin sha'awarta ze motsa,daga dungu zuwa dungu ta rinka jujjuya wa kenan tana memeta abu daya har se wannan yanayin ya kau..

Abun yakan dameta amma takan rasa meye mafarin sa bare hanyar dakile sa,in har wani babban sha'awa ya same ta takan rufe kanta ne a daki ta shiga site tayi duk yadda take so bata damu ba.

Gashi yanzu Abun yabi jikin ta sosai danko hamida dake zuwa dubata
Bata gane ba.

Tun ajiyan hamida take lallaba jud,duk abun da take so tanayi mata cikin gata kamar yar kwai.."damuwarta jud ta warware cikin satin nan sabida tasan duk tsiya acikin ranakun asabar ko lahadi zasu bar kasa ita da kawarta ramat

"Dan haka ta daura dammara wajen kulawa da ita,sassafe zakaga tazo ko tana tayata taje kai ko tana dada koya mata kwalliya komi bata bari jud tayi makanta,ita takeyi mata tanayi kuma tana cusa mata ra'ayin da take so ta cimma burikan ta akai.

Tace ki daure kar ki na sake jikinki kar baban ki ya damu
Kuma kems kar ki damu danko na tafi akwai wacce zata kula dake kuma nima zan na kiranki akai akai..

Jud duk ta fahince maman ta so take tace ta danne ciwon ta nuna ma abban ta ta warwarre sabida ta same daman yin tafiyar ta.

Aranta Tana mugun jinjina ma mahaifiyarta hamida musanman ganin yadda ta shawo kan abban ta Cikin sauki a yan kwanakin nan.

cikin salo hamida ta lankwasa inna ta hanyar aika mata anty hjiya,kuma tana sane da cewa abbakar zai sauko in yaga ta aje komai ta maida hnkli sosai akan jud,as part of her kissa shiyasa da safe inya farka baya samun ta agefen shi sede yaji ance tana can tare da jud tana lailaya ta,daga haka har abun yayi sanyi a zuciar sa.

Fannin ramat kuwa ji take kamar tayi ta sa ma shege albarka tsaban farinciki dan da zafi zafi taga mummunn sauyi a halayen aliu.

Takan sa ido sosai ta lura da abubuwan sa dan hka ji take aynzu bata da wani matsala akan barazanar zama da wata kishiya,aliu ya dawo silent kai dai bazaka taba gane masa ba,yau zaiyi kama da shi gobe in yayi wani abun kamar ba shi ba

Tsabar mugun ta dan ta gwada shi,seta bashi jikin ta rabi da rabi alokacin da taga ya debo dadin abun seta shiga tutture sa ajikin tana mita tanacewa da shi ta gaji,dake maganin na aiki jikin sa shikuwa se ya sauka shiru ya kyaleta bayacewa komai bare ya mata barazanan zai nema a waje

Kamar an mata alkwarin aljanna haka take jin zuciarta dan haka ne ma ta tursasa masa maganan zaman jud a gidan tare da safiya tana me kuma jan masa kunnen akan kar yana shiga harkan yarinyar

Shidai inyana gaban ta komi tace zai amsa mata da eh..but daga zarar ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login