Showing 66001 words to 69000 words out of 194085 words
Chapter 23 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
relationship haka zamu cigaba da yi?..kirjina yana bugawa i feel its wrong ..me nd u...ni inajin kunya se ta dada sauke kai kamar wacce zata nitse kasa.,yy murmushi yace really?kunyan me?
Me kije jin tsoro!..baki so ki samu lpya ne...did u see whats coming out of u kuwa?da kyar ta dago ta kalle shi,cheeks din ta yaja yace "u rained" kamar ta nitse ta boye fuskan ta,"
Muryan sa a nitse yace..i know its wrong amma im willing to take risk ko akan menene dan in kare yata..'kinsan wani abu?dada boye idanun ta tayi ta girgiza kai..yace har yanzu inajin bakincikin barin wani ya taba ki da kikayi,nasan ba laifinki bane..but i wish ni na fara kawo miki sauki arayuwan ki U dont deserve this
..hawaye ne suka fara sauka mata se ya dago kanta suna kallon juna,witout much expression akan fuskann sa,yace jud ina son inkaiki asibiti a dubaki. .amma in
na kaiki asibiti ayanzu matsalar ki zai dada rincabewa ne cos urs is natural..kuma ko wayanda suka jefa kansu da gangan ma da wuya suke rabuwa da shi bare ke."..so How old are u now?Jiki a matukar sanyaye tace im 21..yace wow..."kin yarda dani?se tayi shiruu....yace hey..karkisa komai aranki..in kin yarda cewa zan iya kubutar da ke then u have nothing to fear..daga mun rage wannan abun dake fitowa a mararki zamu fara zuwa rehab..u wll be treated and u wll be fine .amma dole ne ki rage shi ajikin ki,ki saba da salon namiji banaki ke kanki ba ..ta dago ta kalle shi tace i understand na fahimta..yace ok are we friends now?ta gyada kai...hannun sa ya wara inviting her for a hug,cike da fargaba me tafe da sanyin shagwaba da jan jan jiki ta matso ta fada kan kirjin sa suka dan kankame juna"
"Nayi maki alkwari zan kula da ke..a hankli tace daddy.. nagode,yace uhum ki sake jikin ki kinji?anytyn u want ki fada min both emotionally and physically..ki gaya min duk yadda kikeji i wll be there for u,..da kyar ta dago ta kalle har cikin idanunshi sede bata iya cewa komai ba u wont let anyone notice ko?tace yess..yace ok..kije kiyi wanka kiyi sallah,i wll oder your breakfast, sake shi tayi ya mike tsaye kamar zai tafi se ya dawo goshin ta ya kama lighly ya sumbata sannan ya fice...har ya bace ma ganin ta bata dena kallon hanyar da yabi ba .
A kasale ta sauke kafafuwan ta akan gadon ta cire nityn ta ta dora light blue towel ta shiga wanka..."duk abunda aliyu ya fada game da samun saukin ta tasan gaskiya ne but haryanzu Wani irin nauyi abun yake mata a zucianta..
Asif bata ita bace take mugun son taji shi ajikin ta take kuma bala'in kwana da sha'awar sa..
A wannan yanayi Ji take kamar ba ita ba,acikin yanayin rudani ta kasance
Duk abunda aliyu yake mata har yanzu bata wani sake jiki sosai da shi ba..
Daga ranan Sati guda sukayi kullum yakan shigo mata da dare yy sucking din ta da safe ma yy romancing din ta and shr cant believe tha yau sati kenan bata kalle blue film ba bare shiga fantasy world din ta...
Daga nan zucian ta ya soma aminta da abun kadan kadan..
Kullum tare yake sawa a musu breakfast su biyun su a dinning in suna
ci seyayi ta dan jajjan ta da hira,slow nd slow suka fara shiga wani irin yanayi a zukatan su me wuyar fassarawa
Dake yafi ta girma wayo da sanin duniya yakan yi maganan sa ne straigh foward cikin kasaitaccen confidence me yawan kara masa farijini,a miskilance kuma cikin yanayi me saurin sace zuciya zai kalle can cikin idanun ta in sun gama romance yace "..how did u feel?sumtimes hannun ta da ta aje akan dinning table din ze dora nashi akai yana shafawa.." "how did u like ma gud morning kiss princess?...jud tun tana jin kunyar ansa irin wayannan question din harta soma bashi fuska tana amsawa da expression din fuskan ta"ko tayi murmushi tana sunkuyar da kai ko tayi rolling masa idanu tana shagwabewa making him feel is worth it..
A haka rayuwan su ta kasance har aka koma schl,nan ne abun ya dan ragu se ya koma asalin site dinsa da zama,time to time in ta dawo daga lectures ta huta se ya zo mata can cikin dare suyi ta wasan su har abun ya soma kwadaituwa sosai a zucian ta but bata taba yin wani reaction ba
Shikuwa aliyu yasan dan bata gama sakewa da shi bane,but deep within him yana me matukar son suyi shakuwar da ko mutuwa bazata raba su ba,he dint only fall in love with her body har kasan ransa yakejin jud a matsayin matar sa uwar yayan sa.
Amma gaba daya ya rasa menene ya jefa sa cikin wannan kazamar rayuwa..
[7/31, 2:09 PM] SURAYYAHMS: 26..can cikin dare jud ta farka ganin tayi a manne akan kirjin aliyu daga idanun ta tayi ta kare ma fuskan sa kallo,taga yana baccin sa hankli a kwance,memakon taji fargaban yanayin sun seta taji wani shauki da dadi ya dulmuye ta..
Tsintar kanta tayi da tuno abubuwan da suka wakana a mintocin da suka shude ta shiga yi musamman yadda zufa yake fita a kirjin sa da gadon bayan sa fa siffan wet lips dinsa...kamar me tsoron wani abu ta sake maida idanun ta ta dubi chest dinshi da kyau,wani dirin nunfashi take saukewa wanda ya sata dadajin ruwan dumi ya kwaryo a tsakanin farjin ta,komawa tayi ta kwantar da kanta akan kirjin san tana me shakar wani irin nau'in tsumayi da kyar wani bacci me nauyi ya sake yin awon gaba da ita...
Sassafen Allah ta farka se taga wayam babu shi akan gadon wani mika tayi tana me hadowa da salati zuciar ta wasai ita sam tunanin hade ido da shi be wani dame ta ba...a yanayin data gansa jiya a gym duk suka cike mata kwalwalwa suke damun ta ayanzu..
Shikuwa aliyu dake hanklin sa ya dan dawo jikin shi wani irin faduwan gaba da kunyar kansa shiya hana sa sakat musamman in ya tuno da yadda ya tsaya agaban ta jiya daga shi sai gajeran wandon sa na sweat pant kuma har yy bacci da ita akan chest dinsa..
shikadai yanata ziriya a room dinsa ya rasa me zaiyi tunanin tayaya ze hade idanun sa dana jud ma shiyafi komai damun sa...
Fannin su ramat kuwa tun dawowarta kenan hamida ta haura mata da surutu akan yadda tayi ma aliyu"..tace gaskiya ramla baki kyauta ba...meye lefin aliyu da bazaki dan tsakuri lokaci kibashi ba 4months ?haba ramla wata hudu fa ba kwana hudu bane,inaga ba wani abu bane dankin spoiling dinshi for while beside kwana uku fa kawai yazo yayi..wani shiru Ramat tayi tukun tana famar kumbura fuskan ta agaban hamidar kamar wacce akace uwarta ce agaban ta take mata fadan,"hamida ta kyabe baki ..tace kiyi tunani fa?ba komai bane zaki aje a gefe dan cikar burinki...u know how it is and you know lafiyayyan namiji kamar aliyu kam dole ya bukaci mace,...ke aya kikeji ayanzu da baki tare da shi..?. .in kina iya dauria shikuma fa?
nan da nan ramat ta mike daga zaunen datake tace"..to ni ya zan masa ne hamida?kina gani sanda mukaje wajen shege sannan ma ya zauna waje daya ya dena bin mata...Aliu fa yawuce tunanin ki, daga na bashi fuska zakiga ni bazai taba barina inyi abunda ya kawo ni nan kasar ba...yo inbanda bakin hali da mugun ta shi ya tara arzikin sa ni se bazai bari nima in tara ba?..ai nayi dana sanin kin fada ma shege da kawai datse aliyu yy kowaa ya huta..
Cikin rolling eyes hamida tace what?..
A datse mijin ki?hmmm lallai tab
'Hamida ki tsaya kiji... aliu dayazo sau biyu kawai ya kwanta dani amma kizo kiji yadda baya na yake min zugi,wallhy aliu baida imani cakka ta yake da karfin da Allah ya bashi,..shekaran jiya daya kama ni a tsaye wahlly ji nayi kamar na rasa kafafuna na gurgunce...i just have to run oo..ni gaskiya bazan iya mashi ba..ehe.
Tsaye hamida ta mike itama ta dafo kafadun ramat cikin yanayin dayayi kama dana rarrashi,..tace kawata ki nitsu mana,shin intambaye ki,wai bakijin dadin shine?
Arent u catching feelings,...nida abbakar kullum a missionary style muke bawani steamy sex moves bawani dirty romance ke har kin samu aliyu yana miki a tsaye kina gudu?ramat lpyarki kuwa?to ni ranar danace muyi atsaye abbakar cemin yay yana jin kunya wannan ai sai yara,but i really need it..ahakan kuma sanda na koya masa yadda zena min,.. i dont care how long or how hard inde zamuji dadin junan mu shikenan...."yo me amfanin auren ne ramat?...gasky inxakibi shawarata ya kamata ki dau hutu kije gida kidan yi kiyi spicing din aliu up...atleast show him u can bear his heat,kinuna mai zaki iya daukar jarabar sa,...cikin gajiyayyen yanayi ramat ta juyo ta dube ta".. hamida aliyu yasan zan iya daukar san kawai abubuwa ne sukayi min yawa kema fa kingani?...dame zanji ne,deals din mu duk dasu kai watanni nan gaba kafin su fashe..i cant risk it..wabillahillazi i cant
hamida batace uffan ba ta maida kwafa ta koma tayi zaman ta se can tace hmmmmm to shikenan..toh yanzu ya ake ciki da maganan nex move mun samu shiga wajen sultan?..difff cikin hanzari ramat ta juyo kamar ba ita ke kunbure kunburen fuska ba nan ta fara zubo ma hamida bayanan ya ake acikin akan harkokin su da kuma abubuwan da suke shiryawa," shiru kawai hamiida tayi azuciyarta tana me tsinewa zuciar kwadayin duniya da tosasshen kwakwalwa irin na kawarta ramat..
Jud kuwa tunda ta shirya kanta ta fito babu abunda yake yawo a zuciarta face tuno moment din su na jiya da aliyu,da har ta shirya ta dauki hanya kamar zata je site din sa ta masa gaisuwar safiya to tana wulgawa data hango gym din seta ji komai ya tsaya mata chak..
,'mannuwa tayi da glass wall din ta lafe tana me saka idanun ta ciki tana famar tuno da jiya a kwalwaktta,"....in
Idanun ta a bude suke sai jkin aliyu yana mata gizo to Daga ta lumshe idanun seta soma kawo image din jika jikan gaban wandon sa da zufan kan kirjin sa da wanda yabi ya kwanta a gadon bayan sa yana kyalli,abun se yy worst jikin ta ya dau mummunan dumi gaba daya wuni tayi hanklin ta a mugun tashe.
Kunya yasa Aliu ya kasa neman ta bare su hade ido haka itama ta kasa samun shi sabida memeta abun datakeyi a idanun ta..
Ahaka har dare ya kumayi basu hadu ba,can yana kwance da tunanin jud se wayar sa tayi kara ya sha mamakin ganin sunan ramat akai"ya dauka yace helo..dataji muryansa se tayi shiru dan maganan da hamidan tayi mata dazu akansan bawai be dame ta bane amma kuma sam bata so ne tama dauka bare ta nuna mishi "yace hmmm ina dai kin gama gudun naki to yanzu kuma miye?..yatsinawa tayi cikin rashin sanin yadda zata lallaba namiji garangatsau tace oh haka zakace min?dan ma na kira ka ko aliyu....yace ohhhh toh?dan ma kin kira ni?..to kashe wayar ki na tuba lefina ne da na dauka..tace aliyu bana son wulakanci nakira ne fa naji lpyarka so hw u coping?..daria ma abun ya basa cike da takaici yace hmm fine..se yy shiru...Cikin kame kame ta bige da surutai,tafadi wancan tafadi wancan cikin xancen nata take tambayar sa wai kana ma cin abinci kuwa?ai zan kira safiyan da safe duk sainaci ubansu..nan ya mike daga kwancen dayake ya zauna da dakakkiyar murya yace ke?...tace wat?..yace ni ba abinci nake so ba im sexually starving and i need you dats oll..wani uban tsaki taja kasar makoshi.."shikuwa take ransa ya baci yace tsaki kikaja min?tace eh mana to Who is not sexually starving ko ka aje min wani mijin anan ne?
See erhn yadda kakeji haka nakeji malam kawai ka kama kanka ka zauna a gida..ai in nagama zan dawo..kuma wallhy duk tsiyar mutum idanuna nakansa..a mugun tsawace yace shut up ramla..tun kan yaja nunfashi ta wani fashe masa da kukan makirci tana me katse kalmomin dazai fito abakin sa danata kisisinan
"..tasan inta barshi yy korafi to tabbas zai fita gaskiya maganganu ta shigayi tana nade borin kunya da hauka tace"duk abunda nake maka baka gani aliyu.. Adacan meye bakayi da jikina
Ai naji har wajen hamida sanda kaje ka hada min munafurci,shikenan banda abunyi se in ware maka kafa kayi ta caccaakar gindi na?nide baxan iya ba wallhy bazan iya ba,sekayi himma ka nemi mafita nikam bazan bar abunda nakeyi dan in kashe maka wutar gaban ka..
Ya lumshe ido yana huci acikin yanayin da baison kasancewa yake saukar da zazzafan ajiyan zuciya...
Tana sane dacewa baxai iya neman mata ba sai ta bige da bambami ta nace tana assasa cewa ,"kaje ka nemi makanka mafita mana ni wallhy nagaji bazan iya maka ba..."
(Moral:akwai kalman da specifically namiji ya tsani agaya masa ji yake kamar tunzira sa akeyi so ko baida niyya se kiga yayi..misali mace me cika yin amfani ko burgan cewa kaje "kayi mana'...bandamu ba ko babu ruwana ban damu ba...anything can happen to u)
"Cikin yanayin burga ramat ta cigaba..Inbanda son kai da shegen mugunta,da can bakayi arzikin ba ka zauna a gida kanacin mata?...yes ansan jikina naka ne amma in baxaka jira in dawo ba se kaje kayi duk abunda zakayi...ita kanta bata san mesa ta ke wannan borin haukar ba.
Shikuwa tsabar ranshi ya baci kamar zeyi kuka haka ya budi baki da shirin sake nanata tambayar " inyi abunda zanyi haka kikace ko?se yaji ma bai iyawa..dif ya katse wayar a mugun zuciye ya jefar bema jira ta gama surutayyan nata ba.
Wani haushin kanshi ya soma ji daya bar ramat ta fandare har haka,he was like ita wacece haka?meye ajikin nata dazata gaya masa hakan,ganan wata agaban sa tana so ya kula nata
Ya tsaya yana bata lokacin sa akan na banza shashanatu..?
Acikin wannan yanayin ya yanke hukuncin daya jefa sa halin bincikar manufan jud akansa dan tun tuni yana lura ne amma bai wani tabbatar ba.
To wannan Aim din nasa na koya ma ramat hankli shi ya basa cikakken gwarin gwiwar hade idanu da jud..washe gari da suka hadu se ya fuske yayi treating din ta kamar be san wani abu ya shiga tsakanin su jiya ba.
Daga nan slowly ya fara saka dukan hankalin sa akan jud.. any little thing game da ita yana kallo,har yau da ake saura kwana daya ta kammala exams din ta..#muddin kin yarda cewa akwai hisabi ranar gobe to kisani kuskure ne babba agareki ki karanta novel din da babu kudin ki aciki,cikakkan musulmi yasan in har ya cutar da wani ko ya shiga hakkin wani he wll acount for it"wamayya'amal misqala zarratin sharraiyara,wamayya'amal misqala zarratin khairrayyara"..babu wani abunda zaki aikata na sharri ko na khairan komin kankantarsa wanda Allah bazai duba ba,a tsakanin ki da Arne wanda rayuwarsa gaba dayanta a sabo ce,da dabba wanda be san komai ba in har kin shige hakkin su it wont matter ko akan sabo ne ko akan labarin karya ne ko akan abu me kyau"shiga hakki lefi ne tsakanin ki da wanda ya shafa..kuma shi Allah me adalci ne..
Tabbas shi ze iya yafemiki amma tsakanin ki da wani kam se an muku hisabi...masu cewa ko da sun karanta novel abakin ban yafe ba ko Allah ya isa babu abunda ze same su... aganin su ai novel ne duk karya ce aciki..muje zuwa...insha Allahu ko da dukan mu da ni dake me karatu wuta zamuje kafin nan kisa aranki sekin biya wannan hakiin da kika dauka,for me danake rubutawa da dukkan fans dina over 200+ da suka biya.Me fitarwar kudinki ne hakin ki ne amma kinbiya ne badon kifitar ba kuma kinsan da haka,so kema kisha kuruminki amma zaki yi bayani fiye ma da masu karantawa a bagas din ..dan duk wanda yaci karo da shi ya karanta hakki na kanki..u wll durely answer it a ranar da baki so..ya zakaji in aka tsayar da kai ranan gobe akan abunda kake cewa duk karya ne sabo ne sannan se gashi shi yy sanadiyar shigan ka wuta?..hmmm.
If u want to read just buy👇🏿
*KUDI..kumbar susa*
_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_
_FARASHIN SA👇🏿_
#300 naira ne
#450 naira for VIPs
*1- Biya Ta bank acct*
_Use👇🏿_
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*
*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
[7/31, 2:09 PM] SURAYYAHMS: *...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.*
27...a matsayin matakin sa na farko wajen tabbatar da manufar jud akansa se yayy tunanin shigo da wani salo na kyautata mata a baxata.
Washe gari Ranar daxata kammala exams tayi shirin ta tsaf cikin yar abaya ta nufo schl shikuma aliyu aranar wai zeje shi Meeting a italy..
Babu tunanin komai a ranta taje ta kammala exams din ta har sukayi ban kwana da kawarta mariya dan itama shiri take zataje garin su akan maganan bikin ta
"Dawowa gidan tayi ta same expensive boxes of gifts an jere su sunkai boxes biyar akan gadon ta all wraped in golden foil da logon kamfanin babban super markets dake mugun ji da shi a garin....ko rage kayan jikin ta batayi ba tayi zaman diris tana bubbudewa
acike yake tam na da abubuwa kala lala na yan mata kamar su,make up chokolate,clips ribons,designer perfumes da bangles...komi na wajen sanda yayi matukar burge ta musamman dataga fixed receipts da sunan aliyu" All for what ta tsaya tunani?wani dadi ne ya mamaye zucian ta cos she love suprises....basuyi waya ba amma ta tura masa tex din godiya..ta rubutu"nagode daddy na Allah ya kara arziki...
Daga haka time to time ya fara wani irin spoiling dinta da gifts da surprises masu matukar sace zucia,"ita daya a room ta dinga tsallen murna kenan..and this time arnd wannan hutun kam bata wani samar masa damar hutawa ba cos tana zaunan ta haka kawai