Showing 180001 words to 183000 words out of 194085 words
Chapter 61 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
makirci ko basu kira ba time to time ita zata kira su kuma in aka kawo abun masarufi daga kamfanonin aliu takan tsaya akai ta tabbata anba kowa ya samu harda yan uwan su na kauye wani bin haka ramat zatayi ta dura mata ashar
Ita kuwa In her own little way ba karamin jan mutunci tayi ma mijin ta ta gaggyara masa feuds din dake tsakanin sa da zuriar sa wayanda sukayi zuciya da shi
Kusan komi na tafiya mata dede schl ne kawai bata xuwa yadda ya kamata dan yanzu hidiman mijin ta yafi mata komai
Bayan kwana biyu ramat ta koma asibiti inda kwaje kwajen ya bayyana mata mtsaloli kamar haka
Na farko likita tce batagane lpyar mahaifarta ba amma bazata iya haihuwa ba inma xata iya to se ko a zabi daya ko ita ko baby
Na biyu likita tace ta dau hutun sex if posible tayo sau daya ko biyu a sati inba haka ba one day she wll bleed to death.
Ta dora hannu aka tace bilkizu na shiga uku ta sa kuka,but dake bilkisun shedaniyace se ta nuna mata ai yanzu ne ma take da daman ta finciki arxiki wajen aliyu
Kawai su ce ai bari tayi kuma ance chance din haihuwrta kalilan ne dan aliy yabata health insurance
Sam abun beyi ma ramat dadi aranta ba amma babu yadda ta iya haka amshe shawaran bilkisu suka hade baki da doc aka ba ramat gado aliyu yana office aka sanar mashi aka xuxuta masa cewa rmat tana cikin wani hali tayi miscariage
Haka ya taho s rude ya kuma sanar a gida ramat bakaramin langwabwa tayi ba
Ta rinka kuka wai tayi bari kuma ance ciki bazai zauna mata ba..
Su hajy duk suka jijji tausayin ta duk abunda take so ana mata,kowa yana taya aliyu bakincikin
Rasa babyn sa da yayi yau Kwanansu biyar a asibiti
Koda jud ta ba hamida labari bakaramin dariya tayi dan ta san karya ne ramat bazata tana yin cili batare da ta haife wanda ke jikin ta ba
Bayan hka batace komai ba Tace ma jud ta sa ido sosai tana watching duk abunda ramat zata na cewa ta kuma gaya mata
Aikuwa sosai jud ta soma musu shishjigi kullum tana makale da shi a asibiti komai a gaban ta akeyi
Aliyu ya ba ramat duk abunda take so
Kuma dama al'adan gidan su an rubuta an ajiye akwai wani tamfstsen filin gado tin na kakar su daya mallaka
Shi wannan fili tamkar wani babban ma'a dani ne dan an haska anga gold sosai a shimfide aksar shi ko gwamnati ma sun buga sun rawa a siyar musu amma anki
Shine kakar nasu yace in ya mutu abada jikar sa aliyu
Shikuma aliyu yace in ya haifi dansa na farko zai mayar da sunan yaron kan takaddun filin
Dukan su basu taba jin labarin ba se yau da yar uwan mahaifinsa hajiya fatima take tattaunawa da jjy binta a asibiti
Ramat kasa xama tayi tsaban maganan ya rudata
Ta saka nan ta warware can aranta ta ce da ta sani da ta bata barar da wancan cikn ba ai da ta laka ma aliyu ta amshe filin gashi yanzu ance baxata haihu ba kuma ta riga ta furta aliyu yaji..
Dalilin da ya kawo maganan filin aka taso su hjyn ne sukace tinda abunda ya same ramat kenan se ayi negotiating a bata kyautar wani proprty tunda dai tace cikin barewa yayi..
Ba musu aliyu yace zaisa hannu akan zaa bata tukuicin babban estate a lagos mota da
Babban super market matsayin tukuicin samun ciki duk dama bana rabo ba,hjy binta da sauran dangi albarkacin barin datayi sukace zasu kawo nasu tukaicin daga baya
Duk wayannan abubuwan zakace zasu faranta rayin ramat amma ina gaba daya ita wancan filin take so
Sabida inta samuzai zame mata wani babban matakalan da xata kere hamida ta kwaci yancin ta
Dake a asibiti suke Ramat ta daure tayi godiya ma kowa kamar da gaske
Yau tare dasu hjy jud suka tafi Suna barin wajen ramat ta malalkale aliyu akan lallai ita sede a sauya mata kyaututuka ita bata son wayannnan ita ko rabin filin asa sunan ta akai..
Aliyu ya sha mamakin ta sosai amma baice uffan ba data ishe sa da maganan yace zaiyi tunani kuma baxai mata alkwarin komai ba seta gyara halinta.
Washe gari aka sallamesu sukaje gida,kulawa na musamman ake bada ramat ita kuma babu abunda takeyi se cusa kai ma aliyu tana kafa kafa da shi dan karya sauya mind dinsa akan maganan da sukayi dazu
can da yamma lis gidan su hajiy binta ya cike da bakin sokoto,dan anan abuja zasuyi bikin gidan dan sarkin abuja da aka gayyace su kwansu da kwartatan su sunkai su talatin duk sun hallara kuma a babban shetima bulama mansion zasu zauna tare da hjya.
So matayen sarki hjy maryam da hjy maijidda da sauran
Matan tare suka xauna shirya kyautukan da xasu ba ramat as promised kowa yana jajanta abunda ya faru
Nan aliuu ya shigo suka gaisa da su hjy sai bai boye musu komai ba ya sanar musu yaddaa sukayi da ramat akancewa ramat din tace bata son abunda aka bata sede abata rabin fili
Hjy binta batasha mamaki ba dama sam ita bason ramat takeyi ba koda akace ciki ya xube bai wani dame ta sosai ba, kuma tasan wannan ba komai bane a cikin mumanan halayenta
Matayen sarki ne suka yi ta fada suka tsawatar sosai suna turrr da kwadayi da rawan idanu irin na ramat Hjy mai jidda tace kyautar ma in ta kama baxasu bada ba zasu fasa
Kuma tace in sunje gobe itakam seta wanke ta tasss,kota amshe abunda aka bata na tukuici ko duk su hanata komai
Har aliyu ya bar gidan hirar munann halayen ramat sukeyi kowa yana furta yadda ta tsaya masa a wuya...
LKKS isnt free its 300 #0152983148 GTB or 08060712446
[7/31, 2:29 PM] SURAYYAHMS: *62*
Wanka tayi ta dumama kanta sosai da ruwan zafi cikin ikon Allah kafin ma ta futo jinin y dauke,tunanin afkuwar abun take amma bata sami dalili ba ai hamida tace mata ciki ya zube maybe jinin datayi ta zubarwa ne ya makale sai ta barsa kawai a hakan..
Fannin jud kuwa tun fitar aliyu ta sako kasa ta same safiya,lokacib suna shagalin su a daki ita kuma tana famar zagawa tana ganin sabbin tsare tsaren da ramat ta sa akayi agidan safiya tana mata cikakken bayanai
Jud bata ce uffan ba sai tabe bakinta take dan ba tantama tasan akanta akayi wannan shirin aranta tace msww aikin banza ai kuwa zan baki mamaki.
Komawar ta daki hakawai taji ranta na baci zuciyan ta na mata wani irin zafi,tsaban zafin kishi ji take kamar bazata iya daurewa ta aiwatar da shirin kissar tan ba,wani wankan ta fada ta sauke ruwan sanyi akanta ta futo sannan takejin dama dama nan ta shiga tuno da acewa ai dama anty ta gaya mata kisssa bazai mata sauki ba se tanayi tana daurewa
shafa body lotion takeyi ta tsaya sanda ta sauke ajiyan numfashi me nauyi sannan ta furta inde hakan zaisa in mallake aliyu tona yadda..
Kwalliya ta cancada ta sako manyan kaya gown,amma na atampa ce... dark brown wanda taji zubin duwatsu yayi mata das das ajikin ta tayi daurin ta me kyau yau bata yafa mayafin komai ba ta fito tayi zaman ta a falon site din ta bata sauko ba
Aliyu sanda yayi kwanciyar mintina sha biyar sannan ya shiga wanka yana jin kansa a mugun sake kamar ba shi ba,wani karfi yakeji ajikin sa abu daya ne ta rage masa kuzari wato yunwan daya keji sosai
Duk da hakan bai hana sa mulke jikin sa da mayukan qamshi da turaruka ba,wani man kai ya fetsa akansa ya taje tayi kyau tana kyalli,fuskn sa tayi haske sosai bakinsa da tayi pink ta nuna shape dinta na heart boro boro
Simple jumfar wata yololon yadi ya dauko daga closet dinsa fara kal wanda tun be sa rigar ba kana hangen white boxers dinsa ta ciki ya dora rigar jumfar akan white vest
kayan bata matse shi ba kuma bata sake shi ba,matte blck vesace flat shoes ya zura kafar sa aciki ya kafa hular sa na damangas me shegen tsada har wani dim dim take
Kamar an mata wanka da polish oil
Agogon sa yake sakalawa cikin sauri ya sake bin jikin sa da turare sannan ya fito babban falon gidan,..samu yayi safiya tana jera abinci akan dinning tun kan yyi magana sai ga ramat tana saukowa saura kadan yay freak out tsaban mamakin data basa,kwalliyar kece reni wanda ko da ace auren aliyun zataje albarka tasha uban gwalagwalan gwal hannu da wuya
Shadda ta sa jajaxir an masa aiki da blue lines,bakinta yaci uban jan jan baki wani jin kanta takeyi tana fetsar nunfashi cikin gatsine da walakanci
Shafe idanusa yayi aransa yace to fa.
Da suka hade ido Wani daure fuska tayi irin bata son raini bata son safiya ta rainatan nan,.
Yy murnushi zaizo wajen ta ta share shi ya dauka fushin durxan ne har yanzu
Besan tsabagen packaging bane
A tsawace tace ke..
Safiya ta juyo ta rusuna a tsorace aliu sanda yaji babu dadi aransa..
Tace ke wata irin jakace kin kawo abincin ma bazakiyi waje ba
Tace ayi hkri hajya a hatsale tace out
A hnkli aliyu yace me haka ramla?
Cikin kikkifta ido ta kalle sa taga ya mata kyau tace kaikuma zauna,aiduk su suka daure ma gindi kaci amanata ka kawomin kishiya
murmushin gefen baki yayi yace tank for remindng me bari naje na dauko ta tace akanme ai sai dai muje tare
Bai musa ba suka haura site din jud tana biye da shi kamar dole tsaki takeyi akai akai,....
Yana doka sallama tun daga falo jud ta juyo ta kalle sa,wani kyau shigar san taga yay mata,kuma tayi kewar sa sosai but ganin ramat yasa taji ranta ya sosu
Dauke kai tayi kamar bata san da hakan ba ta wawuso cikin sauri ta fada kirjin sa ta sauke masa wani zazzafan runguma ta kankame sa gam gam kamar zata shige jikin sa..
Jin dumin ta yasa ya wani lumshe idon sa gam ya rungumo ta yana sauke ajiyan zuciya,hakan ya sa ramat tsayuwan mahaukata ji tayi ta kasa motsi tana ta binsu da huci da zafafan wutar kishi dake ci a zuciyarta..
Jud ta goga masa kirjin ta da kyau sannn ta dago a maraice kamar wacce zata tsotse lips dinsa duk tabi ta ruda sa da kallo,wani ihu sukaji akansu ana ture su gaba daya.
Nikaban hanya,zan ga marar kunyar yar da bata da respct ke dan ubanki baki ganni bane da zaki kamasa kina goga masa nono!
..juyi jud tayi akasale cikin yangataccen kissa fuskan ta ya nuna kamar bata san da ramat awajen ba tanayi tana dada jan rigan ta inda zaaga girman nonon tan da kyau
Ramat tace what?
Aliyu yace ramla meye haka,tace ahhh,..ya ina tare dakai zata rika mun katsalandan,goya mata bata zakayi
Wannan ai rashin kunya ne
Yace to me tayi miki yanzu ba daukar ta mukazo yi ba
Tace kai dai
In ina yawo da mijina kina fadawa jikin sa kina manna masa yamutsattun nononki sena ci ubanki
Jud taki ta kulata mijin ta taduba tamasa rau da idanu sannan ta ja jikin ta anashi a fusace tabata ranta
zata juya aliyu baisan sanda hannun sa ya zagaye ta ya cafko kirjin ta ta baya ba,wani yarr taji ajikin ta memekon ta ture hannun sai tayi sauri kamar bata san me yayiba ta sa hannunta akan nashi ta tayashi matse nonowartan dakyau sanda suka dauke wuta,cikin wani yanayi yace am sorry jud ta juyo ta wani narke mashi fuska tana gyadai kai,a birkice ramat ta juyo gaban su tanaji kamar xata shake jud ta kasheta
tace iye dan ubanki har wani fushi kike dan nace kar ya kamaki?ashe kuwa xakici ubanki dan wannan karuwancin ba agidana ba in gaya maki koda wasa
Aliyu ya bata ransa sosai yace ya isa haka ramla wai ina ruwanki da ita ne?
Ni Bana son fitina,in kinsan tsawa xaki xo mata ki sauka kawai kijirani ina saukowa
Tace kan facalin balai babu inda xanje Kafarka kafata yace to to muje din agaba ta sako su shima yaki ya sake hannun jud din har suka sauka dinning table
Ramat se bakaken maganganu takeyi jud banda bata rai datayi batace uffan ba,su biyun su suke tayi da aliyu komai ramat ce meyi hatta serving dinsa abinci ita tayi
Tace Jud bata isa tana nan ta mata wani abu ba yaushe ta girman da zata iya?nan ma muhawwara ne ya kaure tsakanin ta da aliu yana nuna mata cewa jud takai awajen sa,ramat tun loman farko bata sake kai wani ba tsabagen kata'i Nan ta shiga jero dokoki kuma dama amsaba agidan inma sunada lokacin juna to breakfst ne ko dinner anan ma ramat tace in har tare zasu na yin break fast to abarshi wekend only lokutan dinner kuma tace ta riga ta zana table tabada safya
Aliyu ya tambaye jud kota qamsu da hakan?sai ta nuna cewa komai yace batace masa a'a,gaba daya se ya da dajin tausayin ta sosai aransa gani yake kamar bata son fitina ne
Haka ramat ta gama haukarta kaf ta xuxuta gadarar ta cikanki bata samu abakin jud ba
.
Aka raba kwana 2 days na kwana shida aranakun satin aka ba aliyu kwana dayan dayayi saura for himself.
Gobe za'a fara da ramat,aliyu bai wani so ba amma koda ya zo yana rarrashin jud ya sha mamakin nuna masa datayi ba matsala ata wajen ta, tanuna fushin kam amma kuma bata dau abun da zafi ba
Haka aka fara xaman bala'i agidan tsabar yadda jud ta kware wajen matse kishin ta da fushin ta,take kuma cin duk abunda aka bata take kinyin korafi ko amsa zagi agaban aliyu abun har ya soma sa ramat jin yin hauka
Gaba daya ta rasa gane kanta plan din ta sai neman wagajewa yakeyi ta tsala ihu taji sauki ne kawai bata iyawa
She became soo confused da salon hakuri da jud takeyi agidan abun yana caza mata kai
Gashi ayanzu aliyu yana cewa xaiyi dan tafiya jud zata lallabasa ya barta ta kwana gidan hajy binta,daga nan ramat bata sake ganin ta sai ya dawo
Ramat ta rasa meke faruwa,Tsoro ne munafurci ne kissa ne duk ta kasa dagowa dan har yau jud bata nuna mata wani clue na munafurcin taba
Da haukan gadara da masifan da ramat takeyi mata babu abunda ya rageta da shi illa dada dasa sonta datayi aran aliyu
Baida aikinyi sena tsananin jin tausayin matar sa da son ya kyautata mata,kullum in suna daki suna sha'anin aure baya barin ta huta yi yake kamar xai cinyeta
Jud kuwa a kullum zurmar da xuciyar sa take wajen nuna masa zata sai da ranta akan samar masa kwanciyar hankli
Salon Yadda take kwato kanta agaban sa da hakuri da juria akan masifan ramat yasa aliu Ya bata wani muhimmiyar matsayi a xuciyar sa
Yawanci Se sun je daki xai rarrashe ta ita kuma seta nuna masa bazata iya bada kanta wajen kuntata masa ba,ita koma yaya ne bazata taba zamowa silar damuwa da bakin cikin sa ba
Tace hammana na gwanmaci in hadiye duk wani zagi da cin zarafi in har zan sanyaya maka rai
Kaji dadin rayuwaka
Tace kar ka damu dani,love is also all abt secrifice kuma akan farincikinka zan iya danne komai batare daya cutar dani ba
Haka ta nuna masa cewa ita bata damu da abunda ramat take mata ba ita damuwarta shine and only him
Wannan draman nata bakaramin tasiri me karfi yayi a zuciyar aliyu ba har fiye da zaton ta bata sani ba
High level of love and immense respect ya soma bata ji yake kamar itace babban ma ramat ce karama kuma ahakan yake tafiyar da su aransa
Abun bawai baya matukar ciwo ma jud bane wani bin in ramat ta hau kanta ya mata zafi haka zatayi ta kuka ita daya a daki,kuma tana matukar jin kishin mijin ta amma haka ta dinke wasar cikin azabar dauriya da jin ciwo me kuna aranta
saukin abun Musamman dataga aliyu yana nuna tsananin zulmewar sa da fadawarsa cikin karfin imani a tarkon ta
Har taxo ta koma schl tayi exams kuma taki sam ta gaya masu umman ta da antyn ta halin data ke ciki saidai ma kokarin wanke mijin ta takeyi wajen su tana nuna musu ai aliyu ya dau mataki akan ramat sosai sannan yana kyautata mata shida uwar sa..
A fannin hjy binta kuwa jud ita kadai tasan game din datake playing a zuciyarta in taje gidan musaman in taje kwana.
Daga hjy ta tambayeta zaman su da ramat zata shigo da manakisa,
Wani irin makirtaccen expresion din damuwa take bata me wuyan fassarawa sai kuma tace mata babu komai,komi lpya.
Tun hjya binta na dauke kai har abun ya soma damun ta sosai,musamn zata kira aliyu ta titsiye shi,wani bin in jud tana wajen taga zai warware komai sai tayi sauri ta tare shi ta juya kan maganan tana ba kanta laifi,abun sai ya dame aliyu sai yaji gaba daya tausayi take bashi
Haka hjya binta zatayi ta masa bori tana fada akan jud
Aranta ta riga ta gane Duk ta sa akan cewa jud tana son mijin ta ne bata son ta fadi asirin gidan su,musamman yadda take yin jim in ana tambayarta wani abu ko tana kame kame
Hakan yasa hjy tayi imanin cewa akwai abunda ranat takeyi agidan ana boye mata while jud kullum danne aliyu take tana nuna masa is not worth it agaya ma hjya komai
Kafin wata uku ramat ta fige ta rame ta gigice kullum se sunyi mummunan fada da aliyu in har yana dakinta ga xuban jini da ciwon cikin dayake cinta in suna sex sam basa jin dadin juna
Gashi taki jinin ta barsa ya kwana lpya wajen jud bala'i na yau daban na gobe daban...
Musanman ta dora bilkisu akan business dinta na man fetur dan kawai tayi babakere a gida tana hana jud da aliyu jin dadin auren su bare kebewa
This week ta bijiro da wannan sabun salon,..dan har hau a rude take
Da rashin motsawar jud so duk wani hanya da xai bata ma jud ya kaita makura shi ta soma nema
Acikin satin haka ta jera da masifa daga aliyu ya koma dakin jud sassafe zasu ganta atsaye tsrge tsege akan