Showing 117001 words to 120000 words out of 194085 words
Chapter 40 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
 aikin gidan basu zauna ba sanda aka gyara babban falon aka cikasa da qamshi me kayatarwa anty hamdiya dakanta ta tsara kayan tarban baki na alfarma.
Manyan drinks masu tsada
,dabino,alkaki da kayan cime cime na zamani wasu wanda akayi ganishing da zuma asalin farin saka wanka suka sake yi suka fito cikin hadaddun plain abaya irin na manyan mata bakake ko inan su ya killatu a jikin su sunyi kyau babu raini,kafin abbakar ya iso har sun gama komai dama shikam manyan kaya yake sawa dan haka bai damu da sauya komai ba
Karfe sha daya dot
Convoys din RR da benz marasa iyaka suka dosu anguwan su jud ajare bisa layi gwanin ban sha'awa securites dogarai da polisawan gwamnati sune makil suna bin motocin wasu a ciki wasa daga waje  baya da gaba duk ana bada kariyya
Har suka iso kofar gidan abbakar dakan sa ya sa aka bude musu gate suka fara shigowa
Haka abbakar ya danne fargaban sa ya taho wajen tun a harabar gidan yake musu gaisuwar ban girma da basu darajan su cikin mutuntaka da saukar da kai ahaka ya musu jagora har cikin babban falon sa,ya bada manyan mutanen wajen zama akan kyafaffun royal chairs shikuma ya jera da ministen abuja da kawun aliyu da sukayi zaman bada girma akasan a carpet..
Kansa akasa ya gaida kowa a nitse yana me musu addua kamar yadda aka saba dogarai na amsawa cikin nuna godiya,hanklin sa ne ya dan kwanta daya lura kamar da aminci aka zo masa amma kansa a matukar daure yake da fargaban me zai tarar,..
Zaman su ke da wuya sai ga hamdiya da hamida sun shigo suna me yin jagora ma masu aiki wajen jejjera abun tabawa a irin manyan tray trayn silver na larabawa masu shegen dauke ido da tsada sun jera yafi guda goma
With varieties of abun tabawa da na jika makwaro...
Duk wani harkan iya bi da masu kudi da girma hamida ta kwarancce a iya shi dan bakaramin kwadayin rayuwar tasu ta dasa aranta ba,gasu nan kyawawan mata ita da hamdiyya ga qamshin fitina da suka shugo da shi,Sosai suka burge suka kuma haska wajen suna me dada tabbatar ma maza maganan nan da ake cewa mata sune hasken gida
Tunda akayi introducing din su kawun aliyu anty hamdiya ta fahimce akan jud akazo,suna barin wajen ta gaya ma hamida neman auren jud akaxo wanda itama se yanzu take dagowa take ganewa
Ko Zama hamida ta kasa yi,dan har yanzu kwakwalwanta be gama karban murnan dadaddan al'amarin da suketa faruwa da ita a kwana biyun nan ba.aranta tace sai kace mafarki?lokaci guda ta kudance ga yarrta ta jawo musu kima da girma da daraja har gida,..
Anan falo kuwa su sarki basu yi magana ba sanda kawun aliyu ya  gama bayyana ma abbakr manufan zuwan su gidan sa tare da neman alfarman suna son auren da wuri 
Inda aka sauke masa damin toron goro agaban sa,carton carton na ababen da sukan su basu san iyakar su ba,buhunan gishiri dabino da duk wani abu n alfarma da sukaga ya dace su taho da shi na neman aure 
In akwai abunda yafi mamaki Abbakar shi ya tsinci kansa aciki,he was like akan maganan auren shine aka turo masa wayannan manyan mutane?,aransa yace who is he dazai hana bada yarsa ma aliyu?ai ko dama bai turo kowa ba koshi ya sama zasuyi magana kuma zai bashi yarsa in har itama tana son sa.
Cike da saukar da kai da nuna amincewar sa ya amsa batun su tare da basu cikakken amincewar sa sai dai bisa al'adan bahaushe da sauke hakkin sa na uba a addinance yace masu sarki atemaka abashi kwana daya dan ya samu damar tataunawa da yarsa akan lamarin duk abunda ake ciki zai sanar musu ba bata lokaci.
Basu yi musu ba dan hakan dayayi ma ya matukar burge mahaifin sarki da sarkin sokoto,suka saka masa albarka sukayi masa godiya suna me tabbatar masa da cewa babu komai acikin auren nan se alheri da izinin Allah 
Daf azahar suka bar gidan inda su hamida suka sa aka rakasu da ababen tsaraba duk dama ba sosai suka shirya ma abun ba amma sosai abun ya kayatar,..
Jud tana schl bata ma san anyi hakan ba sanda aliyu ya kirata yake sanar da ita cewa ya tura manyan sa gidan su,wani farinciki ne ya gumeta amma tsabar fargaba yau ba abunda tayi a makaranta,ayaune ma kawarta mariya kejin labarin duk abunda ke wakana
Ita ta taka rawa wajen kwantar mata da hankali sosai
****
Magana ne me xurfi ya dinke tsakanin hamida da mijin ta akan lamarin sede ta kasa gaya masa meya faru bare aje ga magann deal din,itade ta tabbatar masa cewa tana sane da soyayyar kuma tasan jud zata bada amincewar ta,Abbakar yafi kowa sanin halin matar sa akan abun duniya shiyasa bai wani amince ba sanda ya mata tambayoyi sosai
 sako bakin anty hamdiya ne ya sa ya dan sassauta ya amince da cewa ba dan wani abun duniya hamida take maganan 
Nan ma sukayi maganan akan muhimman abubuwa kamar yadda lamarin auren aliyu ke kasancewa tunda bawani boyayye bane duk sun san yadda sabuwar auren nasa suke karewa
Anan ma abbakar ya sha mamakin yadda hamida ta gwada masa ai wannan bakomai bane ai kowa da tasa qaddarar...
Tace masa ko sanadin xumunci dake ciki sai Allah ya dabbaka..
Hakan yasa ya tambayeta akan kawancen su da ramat,tace masa karya damu da wannan,ai ramat nata ne so babu abunda baxata iya mata ba besides koma miye ne ai ita farincikin yarta kawaai ta sani ba damuwar ramat ba
Abbakar ya sha matukar mamakin furucin hamida akan komai duk dama aransa yasa dole ne ya tambaya yarsa baki da baki ya tabbatar yaji inda amincewar ta akai
Gudun kar a tursasata
Hakan kuwa akayi
Bayan dawowar jud a schl ko hutawa batayi ba ya aika a kirata dakin sa,"bayan ta shigo ta gaishe sa agaba ya sata da tambya musamman akan tarayyar ta da aliyu
Inda ta daure da kyar ta tabbatar masa da cewa da amincewar tan kuma ta nuna masa itama tana son shi...
Nasiha ya mata me shiga ciki,yana me nuna mata girman abun da zata sakan ta aciki,yace mata bazai hanata abunda take so amma baya son abun da zaizo ya zubda masa mutuncin sa a idon duniya dan haka ta cire kwadayin abun duniya ta kau da ido tayi komai cikin girma da tarbiya..
Yace Dukkan goyon bayan sa da albarkan sa yana tare da ita..
Jiki a mtaukar sanyayer jud ta bar dakin ta nufo wajen su anty hamdiya wanda abakin ta taji sauran abunda ya faru da bata nan.
Tsaban tunanin abunda abban ta ya gaggaya mata akan tayi hankli kar su sa kwadayin abun dunia se yau ko sakewa tayi waya da aliyun batayi ba
Qashe gari bayan sallahn asubahi abbakar ya kira ya sanar da cewa sun amshe batun aure tare da adduar Allah ya sa albarka atake atke aka sa ranan kawu sadaki da sa ranan aure,tuni magana ya karada dangin aliyu hjya binta bakaramin murna tayi ba 
Shikan sa aliyu sai yau yakejin hankalin sa ya kwanta xuciar sa tayi sanyi .
Baiyi wata wata ba ya shirya ya nufi ofishin abbakar domin gode masa personally,koda sukayi ido hudu sai ya tsinci kansa cikin jin kunyan sa sosai waje ya basa ya zauna suna gaisawa amma ya kasa dagowa da kyau su hada ido,abbakar yana ta murmushi yana faman dariyar sa aransa shi baiga wani abu aciki ba
Aliyu ya hau kame kame cikin rasa yadda zaisa abun a center yana yo yana dan bada hakrin rashin bayyana masa direct abbakr yayi dariya yace wallhy awajen sa babu komai hakan ma babban hallacci ne agare sa,yace aliyu babu hakan a tsakani na dakai babu kyauta ki alfarma atsakanin mu,yau in ba na duniya ai kai me aurar da jud ne,bare kuma kaine da kanka kake so..nidai fatana ayi zaman amana sannan Allah sa wannan ya zame mana silar zumuncn mu har aljanna.
Aliyu yace ameen .nagode daka bani wannan damar insha Allahu babu matsala ta waje na i promise
Hira suka tsunduma
Sunayi suna yar dariya ma juna gaba daya aliyyu y sauya masa,shikan sa aliyun ya rasa mesa yake jin nauyin abbakar har haka ahakan dai har suka rabu kowa ya cigaba da abunda yakeyi.
Bayan kwana biyu aka zo aka kawo sadakin jud 10million ba kari ba ragi,suka kuma  amshe ranan 7 ga wata thats frst saturday na wata me kamawa.
Aliyu da inna sunso ayi auren a sati satin amma haka sauran dangi da su hjy suka Ki masa firr musamman yanzu da hjy bintan ta hade baki da matayen sarki,thy want this weding to be the best in town..wanda zasu ji ajikin su kamar sun aurar da dansu akaro na frko
 
Duk wani burin duniya da kyale kyale babu wanda basu daura akai ba
Dan haka suka tsunduma shiri,siye siye da shirye shirye.
Walima ne zaizo daga fannin su hamida 
Royal night da dubar duk a fannin ango ake ta shiryawa
Haka aka tsunduma hidima amma sai aka rasa wanda zai kai tsegumi ma ramat tsaban bata kyautawa wa kowa.
ga hamida anata fannin tunda arziki ya zo hannun ta ta tashi tsaye tana kkri wajen toshe duk wani hanyar da ramat zataji zancen 
Sa,har boka shege sanda ta rufe masa 
Baki,kudi ta basa ta sa akan ya zulma ramat da cewar karma ta nemi jin labarin gida bare labarin mijin ta dan yaga yin hakan babu alheri....
 gashi ramat jin maganan sa takeyi kamar Allahn ta aikuwa shege ya zuga ramat sosai yanzu shirin hidiman ta kawai ta sa agaba dan kuwa a rana daya ne da auran aliyu wanda bata sani ba.
Abun da ya so ya daga na hamida hankli baifi dataga cewa ashe rijiyar da aka bata na wajen sultan aliyu ya siya ba,dan da sabbin sectaryn ta da p a suka zo suk kawo mata xiyara anan ne suka fayyace mata cewar 50%-50% sukayi da kawarta ramat. Dan haka wannan rijyaemr business din nasu ne su biyu as patners 
Hamida tace dukan shaho,lallai aliyu munafuki ne wato so yake kawata ta haukace ko?anty hamdiya taci dariya ranan harda rike cikin ta..
Tace lallai ranan wanka za'ayi gumurxu
Daga surkuwan ta kin dawo business patner?ke hamida ki yafe wannan kawancen dan wallahy bazata kwashe muku ba
Tce aikuwa naga alama dan ramat da wannan rijiar take takama sosai kinga kuwa akace nima inada shi ai babu zaman lpya
Anty hamdiya tace ai kawai cin ubanta zakiyi wallahy tamiki ki tona sairin ta ai cikin shege tayi,hamida tace no ba irin wannan nake so ya raba tsakani da ramat ba
Ramat basirar mugun ta ne Allah ya xuba mata amma asalinta bata da wayo,nikuma wayon zan mata kota amshe auren nan lpya ko ta amshe shi dan dole
Hamdiya tace hmm nidai kar ata bamun yata  Hamida tace karki damu..
Fannin jud kuwa tunda aka barma anty hamdiya ragamar komai ta jawo ta dakin ta ta nitsar da ita sosai da maganganu masu amfani...
Tace ta aje komai ta tsaya suyi abunda zai ficce su tunda bukin sati biyu ne kawai na ukun duk tafye tafiye ne tunda a sokoto duk zaayi komai,anan aunt hamdiya ta bada hankali ba dare ba rana tana me tuna mata cewa a babban gida zatayi aure sannan akan kishiya sa'ar uwarta zata zauna,...
Dake jikin jud din da kyaun sa kullun yana jin wanka sai anty hamdiya bata damu da sha'anin su dilka da gyaran jikin sosai ba,kawai shawarwari ta fiye bata akan yadda zatayi zaman mutuntaka da sace zuciyan dangin miji a saukake...Tace ki sake da su amma karki sake da su,ina nufin wasa wasa amma duk abunda zakuyi kisan madakatar ki da inda ya kamata ki sa full stop,ko shiru me gaba daya.
Tace kyautatawa shine asalin jigon saka farin jini dan haka yadda zakiso naki haka zaki so nashi,sannan babu ruúwanki da abun hannun su in ba de su suka baki ba.
Bayan kwana biyar da saka rana kusan kan kowa ya dau zafi,hamida bata su take ba tana can tana shige da fice kuma shege bakaramin taimaka mata yakeyi akan ramat ba, ita dai hamida bata taba cewa yayi mata asiri akan kowa ba amma takanyi amfani da tsaban makirci ta cimma burukan ta akan sa
Weknd Anty hamdiya ta tafi da jud gidan inna nan ma suka saka ta agaba sosai jud saida ta dawo shirun shirun dole,anty hamida ta kawo maganan kayan mata inna bata hana ba amma tace setagama da nata 
Hade haden data shirya sannan afara dan itakam komin ta a ready yake dake ta saba bada irn wayannan taimakon dama.
Tace  ma anty hamdiya a tsarin ta se sun fara mata treating vaginal infection sannan tana hadawa da maganin gyaran tace idan ba haka bazasu gane komai ba..
Ba tantama anty ta amince dun dama wasu matan basu da matsalar komai kawai infection ne yake saka su asarar kudin su ya sa ayo musu kishiya ko ana walakanta su
Sai kaga mace har mace me tsafta me komai na duniya amma batajin dadin komai game da auren ta kuma duk abunda ta siya bazai dade ba ta dena jin dadin sa kenan
Inna tace ita ba ruwan ta da cewa sai an duba a asibiti dan awajen ta infection ruwan dare tunda yakan hada ne harda dattin marar dake makalewa bayan al'ada da wasu sha'ani na jiki na yau da kullum 
Gashi auren ba wani lokaci aka basu ba dan haka tace zata basu abubuwan amfani wanda jud zatayi na kwana biyar consistently tanayi tana shan fruits da wani qumbar da aka hade shi da goron tula wanda anty hamdiya ta siya tundaga sokoto
 bayan hakan ne  Sai afara bata asalin maganin mata wayanda sune zasu taimaka mata cikin gaggawa dan komai ya tafi yadda ake so 
A gidan innan suka kwana so Ranar sunday ta gwada mata wankan lalle na gargajiya da sit bath da yakamata suna mata.
[7/15, 5:57 PM] SURAYYAHMS: ***kks
Game da infection inna ta hada abubuwa dayawa ta bayar,da zasu tafi ta dauko Dakakken garin Malmo da babunaj da hulba ta siyo da zuman ta me kyau ta bada anty akan jud tana hadawa tana sha dan yana wanke duk wani dattin mara da kashe infection a saukake.
 Dake ma jud din bata da shi sosai tana soma amfani da shi kwana uku kawai anty ta umarce ta data dena ita kuma seta fara dorawa da nata,dan gyaran  datake so tayi ma jud ba ko wa yake yi ba kuma tasan dalilin ta nayin hakan tunda ta san sirrikan mata sosai.
Tun akan sana'ar ta Ta lura cewa mata dayawa sun fi nacewa ne akan maganin matsi dana sauko da niima,gyaran nonuwa da maxauna basu damu da yin dabaran nasu nakan su ba
Ita kuwa abubuwan data hada zata shirya jud da shi sun sha bambam sabida daki daki ta tsara abun ta.
Ta hada kayan sauko da ni'ima da kara dadin wajen daban wanda dama hade haden yayan itacuwa na fruits su suka taka muhimmayar rawa aciki sede wasu fruits din ba kasafai aka cika samun su baa,bayan pineaple da ke tula mata dan anty tace pineaple kamar turraren hq ne dan amfanin su kusan daya da garlic ne amma shi da qamshi me dadi zai sauko mata da ni'ima musamman in babu yawan infection,apple kwakwa tiger nuts da su kankana,da chasteberyy ta kansa jud ta tacika amfani da saffron,celery da zuma da hot chillies sannan sukanyi excises din jikin su sosai 
Peruvian viagra wato raw Maca wanda dama asalin sa natural sweet root vegetable ne me several health benefits,maca me kyau at 1.5-3'5gm per day yakan yi a ammfanin sa ne a tsakanin 2weeks tsanani zuwa 12 weeks
Se ta hado wani suplemt da ake samun shi da wata dry plant da ake kira _bindii_ wannan shi amfanin sa kara yawan ruwan maniyyi ne altho wasu matan na amfani da shine dan  saukaka samun haihuwa,250gm for 90days ake shansa 
Yakan danganta ne daga yanayin jkin mace dan maza ma na amfani da shi 
To Tasan yarinyarta virgin ce duk dama da illar da ciwo yyi mata amma tayi la'akari ne dasu wankan lalle da sauran sit bath da inna ta riga ta bayar wanda tasan zasu matseta anan saita rage nata abubuwan xuwa nan gaba
 Aganin ta in jud ta matse sosai abun bazai zo ya musu kyau ba,dan haka kayan matsi basuda da yawa acikin kayan gyaran ta
..kuma duk wani abu na amfanin mata me kyau na zamani duk ta siya mata nasha ta fara sha na tsuguno duk ta sata agaba
Shirin datake mata irin wanda za'aji ta lutsu lutsu ne tsaban ruwa nd not just sweet sweet water oo tana so niimar ta yaksance ruwa ne me dumi me yauki me gum gum wanda miji zai na zamewa yana tumbul a yummy slippery motion amma ta waje yaji an matse shi cas cas anyi sufocating abun nasa babu hanyar ficewa sai ankaisa matsayin shidewa.
Wani abun ma Bata gaya ma jud amfanin sa dan bata son ta sa mata tsoron komai aranta,sema tana nuna mata komai sama sama za'ayi sauran in taje gidan ta se tanayi
Kaya guda aka mata na kayan mata sede dukan su ingantattu ne mostly hadin hannu na asalin matan sokoto da bakaken larabawa da shaharrarun yan agadez.
Gaba daya jikin jud ya dawo yana mata nauyi nauyi duk dama sukan sata tayi bacci isasshe kuma da wuri 
Shirin biki ake babu kakkautawa bayan kwana sha biyar daga sokoto suka saka ranan jumaa akan ranan kawo lefe,ranar kamar yar karamin walima haka hamida suka shirya dan bakarmin packging sukayi ba
 tun daga kan abubuwan tsaraba dana tarban baki har kayan da zasu sa ciki duk babu raini,wuya da hannu nan ya ci uwar sa da gwagwalai ga azaban qamshin turarukan wuta da gidan ya kama komi gwanin shaawa
Kuma Dama anty hamdiya ta gayyato kawayen ta guda uku hamida kuma  ta gayyaci wasu old time schl friends din ta su biyu, dake kowa acikin su tanaji da abun duniya gaba daya sai sukayi kyau suka saje
Da yamma can wasu Jifa jifai guda tara da na securities suka jero tun daga aiport har gidan abbakar inda aka musu tarban mutuntuwa aka baza su ababban falon gidan kowacce ta xauna
Shaharrun









