Showing 159001 words to 162000 words out of 194085 words
Chapter 54 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
ta da shi,Allah ya sa yamata cin da gawarta kawai za a fitarmun munafukar yarinya,wallhy aliyu nawa ne ni kadai,tana kaiwa nan ta fashe da kukan azaba dan bakaramin cuwon ciki takeji ba
Da kyar ta wuce bathrum ta hada ruwan xafi tana ware kafafun ta taga jini ya gama wanketa awajen ihu tayi a tsorace ta mannu da bango
A wahale tana sauke nishi rabonta da taga jini tun akan case din cikin shege datayi a dubai,tace oh Allah wai wannan wani irin abune mutum bazai taba warkewa bakenan...
KKS na kudi ne 300via 0152983148 surayyah muhammad sule gtb
[7/31, 2:29 PM] SURAYYAHMS: *69*
Karfe tara saura ya shigo ya samu jud tagama komai ramat tana can site dinta dan cewa tayi yau kar adame ta So Tare da aliyu jud ta ci abinci sukayi nak ta nemi guri tayi kwanciyar ta sbd tunaninta angama komai shima yana gama abinda zaiyi ya biyo bayanta yasoma cire mata rigarta data mayar jikinta yace yau kiyi kwanciyarki haka nike son ganinki tayi masa shar kamar marar kuzari batace uffn ba ta lumshe idanunta Ta soma baccinta me dadi
cikin bacci kawai taji ana lalubarta da shafar jikinta da nonuwanta kafin tayi wani yunkuri tuni tji ya haye samanta Yasoma shashafa ta Atake wani irin feeling ya taso mata tasoma shafa bayansa zuwan kanshi tana jin dadinsa da dadin yadda yake tafiyar Da ita shima,tana so ta ware jikin ta ta tarbe sa kamar yadda ta saba amma ina duk sai taji takasa atakaice dai sai dayayi mata lafiyayyen ci guda biyar tare da juyata yadda ranshi keso sbd irin jud irin matan ne masu mugun dadin tsiya wanda dadinsu bayasa namiji yaji yagaji da muamula dasu tana rungume ajikinsa tsam ko wanka basuyi ba sukayi baccinsu haka
manne da kirjinsa hannuwanshi duka zagaye da cikinta asubar fari ya tashi ya tasheta tayi sallah yau ma da kyar ta iya tashi sbd tsabar kasala da tsamin da kasanta yayi tashiga bathroom da kyar tayi tsarkin ruwan Zafi sosai sannan tasoma da wankan tsarki wani wawan jiri ke debarta tanaji kamr zazzabi na neman rufeta
Aliyu na fita dakinsa ya nufa yayi wankan tsarki me hade da alwala dakin ramat yashiga domin ya duba Amman ga mamakinsa sai yaga wayam bata wajen,tun asubahin farko ta wuce wajen shege tana so taji ina akwai temakon da zai iya mata dan aliu yay saurin mika wuya akan mganan filin nan tsoran ta kar axo abada jud wata rana duk dama shege ya shasha mata karyan cewa jud baxata haihu da aliyu ba but tafiso koma yaya ne ace tana da kaso acikin filin..
Aliyu da bai ganta ba ya dawo site din jud zaune yaganta bisa pray mat tana Kaiwa Allah rokon ta har da hawayenta alou yy shiru yana jin sautin muryarta tana adduar Allah ya azurta su da samun yaya masu albarka sosai yaji dadi aransa
Wani mugu mugun tausayinta neya ratsashi bai ce mata komai ba ya juya ya nufi dakinsa dan ya shirya dan yana da tabbacin zuwar su hajy maybe xaiyu da safen nan ne
Fannin ramat kuwa haka shege ya shimfida mata karya yana me tabbatr mata cewa tayi biyayya ma aliyu kawai zata samu biyan bukata
Yace ai ya duba yagani jud baxata yin ciki ba Yace mata ai aljnun sa ne sukayi wannan aiki ramat taji dadi dn haka ta jinke masa kudi sannan ta saci jiki ta dawo gida
By 9 kowa ya gama shiryawan sa ana ta serving abinci dake ma su hajiya since 10am zasu zo kuma anan duk zasuyi break fast.
.
An tsaftaca kuma an turare gidan tsaf the kitchn was so busy duk dama kowa ya sha mamakin rashin saukowar jud kamar yadda ta saba..
Jud dake daki yau d kyar tayi wanka tsaban jiri tanajin kanta so moody dn haka da towel din jiki ta tabi lpyar gado ta kwanta
Aftr 30 min aliyu ya shigo y iske jud kwance ta lulluba jikinta har kanta da duver a dame ya zame blanket din yaga ta kudundune jikinta ciki tana janyo blanket din da kyau kamar me jin sanyi "whats wrong ya fada yana kawo ta jikin sa a ksale tace masa babu" sai ya cire mata towel din jikintan ya hadeta da jikinsa yana jin yadda dumin jikinta ke ratsa nashi
a hankali yashiga shafata tayi saurin bude idanunta da alamun sanyin jiki
Haka yay ta damun ta da tambayoyin da bata san amsar su har ya same dan karamin shakuwa da ita with hope dat hakan zaisa ta warware
Jinshi kawai takeyi dan har ga Allah bata dauka zai iya sake nemanta ba a yadda ta gurzu agurinsa jiya gabanta ne yake yawan faduwa
Aliyu ya zagaye lips dinta da yatsan hannushi yana shafawa yana shishshige mata jiki
Ya gama lura kamar bata jin dadi yau yanata kallon ta
Can Yace to tashi ki shirya baifi saura 20 min su hajia su iso ba, tace ok ya mike ya fita tabi bayan sa da kallo.
20 minute baxai isheta ta shirya da kyau ba dan haka ta jawo bakin abayan ta me kyau ta sa ta yi rolling mayafin batare da ta tula make up,dayake dama tana qamshi alwys so ko turaren yau bata gogasu dayawa ba komai sama sama sannn ta fito
Shikuwa aliyu koda ya so yaji ina ramt taje haka taki mai fir tace masa ai tana store ne tana kula da masu deban abinci,wani wankan kece raini tayi duk dan ta burge sa ta tsaya kai da fata wajen kula da komai har su hjy suka same isowa
Yau har waje tbi aliyu tarbo iyayen nasa,dakr manyan ne sukaxo mataye guda takwas ne sai su anty zkiyya da anty marym da sauran kannen x wife din aliyu wato yar sarki marigya fatima
Wni irin rawan kafa ramat takeyi burin ta aliyu ya gane zata iyayin komai saidai dake bata sabayi musu hakan ba sai babu wanda yake bata attetntion dinsa sosai,a babban dinning aka jeru masu aiki suna kan jejjera abinci kala kala Anata gaishe gaishe hjya binta ta dubi aliyu tace ina yata?tun kan ya amsa caraf ramat ts tsoma baki'tace Tana sama hajy bari naje na kirata se dukan su basu ce mata komai ba
Da rawan jiki ta haura sama ayayin da surutu ya cike wajen,..jud tana saukowa a hankali tana dafa matakala kmar wacce kwai ya fashe mata aciki tun daga sharo kwanan ramat da suka hade ido ta watsa mata harara
A hantare tace
Ke da Allah kiyi ma mutane sauri kina abu kamar ruwa ya kwaso ki mayya kawai jaka
Jud ta bata rai kamar bada ita ake ba ta cigaba da tfiyatta yadda takeyi
Acn dinning kuwa haj binta ta mike tsaye aliyu yace mama ina xaki?tace zanje ne na duba jud din da kaina jiya fa tce min kanta na ciwo ko shine har yanzu?baice komai ba dai ya bi bayanta
Suna isa dede ramat ta finciko wuyar jud tana neman janta da krfi tana mata masifan akan ta mata sauri jud tana finficikewa
Wani tsawa ta daka mata se a idanun su hajya,"dan ubanki baxaki wuce mutafi ba,ko so kike na shasshra miki mari?
dake ba jin dadin jikin ta take ba ta soma mata kuka mai ban tausayi abun da bata sabayi ba
"Mummy ramla pls ki sake ni ai zan taho,banajin dadi ne kidena tura ni
Aliyu xaiyi magana hajiya ta tsare shi aikuwa ramat tana cakumo jud xata sake hankadata ta tsala ihu tana kira hamma aliyu,hamma aliu hamma kagan ta ko?,within sec se aka ga ta wani ja numfashi nan ta sulale ta fada kasa sumammiya.
Wani dum gaban ramat ya fada tana juyi ta ga idunan mutane biyu jajaye sunyi tar akanta
A tsorace Tace wayyo ni ramla na shiga uku..jud me aka miki?
Da mugun gudu aliyu ya taho kan jud din a riikice yana kiraa jud jud ayayin da haj binta ta cakumo wuyar ramat sukayi gefe ta gaura mata wata makuhuwar mari...
Ke uwarta ce ko Baiwar ki ce?
Kukan da halin na shiga uku ramt ta shiga murya na rawa Tace hjy wallh ban mata komai ba
Hj tace karyane nan da nan tafita borancewa tana azalxalan masifa da diri tana tambayar ta metayi ma yarinya kasheta tayi?
Ramat duk ta burce ne musamman kar aliyu yace baxai bata fili ba Nan ta shiga rantse rantse tana kare kanta kmar tsohuwar makaryaciya
Wani mummunan hatsiniya ne ya kaure awajen nanda nan kowa ya hallaro
Suna cin karo da jud akasa aka ske kalmar
Inna lillah wainna ilaihi rajiun nan ma kowa yay kan jud din ana tambayr meke faruwa
Kuka hjya binta ta sa musu cikin tsananin bacin rai tana memeta musu abunda ta gani
Tanayi tana zungurin ramat tana sauke mata uncrollabl curses
Haka sauran matan sukayo caaa akan ta,masifa da tashin hankli da bata taba gani ba yau tagan sa
Emerrgency aka kai jud asibiti ruwa aka dora mata atake
Duk da likita sunce musu ba wani matsala amma ina,damkar rashin mutunci sukayi ma ramat uwar gidan matar sarki dake dama tana jin haushin ta tace ta rantse seta daure ta in har wani abu ya tba lpyar jud
Kwalwalwa da xuciyan ramat bakaramin buguwa
Yy ba dan seyau ta dada sanin cewa dngin aliu kaf kaf suna cike da ita
Hular sa a hnnu yake jeka ka dawo abakin dakin,while su anty xakiya sun rike hjya binta suna lallabata ta
Matan sarki ne xagaye da ramat wacce tyi muzurai tana ta kukan na shiga uku axuciyan ta tasan ana jiran kiris ne aci uban ta
Bayan Minti talatin saiga doc ya fito,tun kan aliyu ya gama sauke nasa tambayar ya take yuuu su hjya suka rufe shi da nasu tambayoyin
Doc din ya sha hannun aliu yana murmushi yace masa tubarkallah sr bulama ur wife is 2 month old pregnant
Allah ya sa na rabo ne
Murya na rawa cikin rudewa yace what?
Ju..dd jud Ma..mata ta tana da ciki?
doc yy murmushi sosai ya gyada masa kai,wani shafe fuskan sa yay yanaji kamar kar ma ya yarda da xancen saida yaga haikan wajen ya kaure da godiyn Allah can shima ya lumshe idanun sa yace alhmdullih Yana me kankame hannun maman sa cikin tsananin farinciki..
Basu shiga ba sabida doc yace jud din is stressd out shiyasa ma ta sume dazun yace subarta zata bukaci bacci sosai, Nan da nan wajen ya dawo tamkar gidan biki Ko damuwa cewa a asibiti suke yau basuyi ba,tsakanin hajya binta da aliyu ba asan wayafi wani nuna zumudin sa a fili ba.
Within just 30 minute news din cikin jud ya karade danginsu aliyu har gida can sokoto ma ba baya ba,dan jin jud suke kamar yarsu fatima da ta mutu dan haka ne ma suke mata abubuwa tamkar ita nasu ne.
Ramat dake tsaye kamar an shuka ta babu abunda takeyi se binsu da idanu mussmman data ga yadda akayi banza da ita aka ma mance tashar ta kamar ba ita aka gama ci mata mutunci ba,take taji ta rasa me ke mata dadi a duniyar,sharrr tayi da idanun ta cikin shock wani bakar azaban bkin ciki wanda bata tabajin sa a duniya ba shi ya lullube ta ta soma ganin duhu duhu zuciyar ta da gangan jikin ta yana kuna kanta na tarwatsewa
Ji tayi kamar duniyarta ne yake neman tashi mata yau sede kuma tayi makahuwar imani da shege atake kwakwaltar ya karya ta mata xancen cikin gani take hala jud ce ta gaya ma hamida batun fili se suka hada wannan shirin dan su samu arziki..
Since she was left out sai bai dauke ta lokaci ba ta zame
Awajen ta barsu daga nan basu sake ganin idanun ta ba
Yau ko kiran su billy batayi ba Strgh Wajen shege ta nufa ta sanar da shi abunda ake ciki
As usual ya mata wayo yaje saman dutsi can ya kira hamida itama anan taji cewa yarta nada ciki kuma ga abunda ramat take tunani akai
Hamida ta sake bashi ofer akan ya dada xulma ramat din yace mata ba abunda xai faru kuma dgsk cikin na karya ne amma shizai temaka ta su tona asirin jud
Haka ya dawo ya xauna yashera ma ramat karyan yace mata tabbas mganan ciki munafunci ne kuma da sa hannun hamida amma yanzu kam me kankat xai mata aikin da zasu tona asirin jud dan ta kunyata kowa ya juya mata baya asan uwarta makwadaiya ce,sannan in aliyu ya san akan kudi da fili suka masa karyan ciki ze sake jud snnn ya kwace arzikin sa wajen hamida
More thn 100% ramat ta so wannan plan din sai tace xata bada ko nawa ne suyi mata hakan.
Nan Shege Ya hau mata lissafin karya yana xuzuta cewa aidole ne itace xata ci nasara akn aliu amma yace mata se yy tafiya me nisa zaije ya debo shedanun aljanun sa daya daure su awani tsauni amma yana me tabbatar mata cewa yana dawowa ta dauka duk matsalolun ta sun xama tarihi
'Millions din data xuba masa kudin aiki da su yaketa shirin sauya destination zai je can wani kauye inda yake zuba bokancin sa ma boyayyun yan siyasa danya share tashar ta.
Anan asbiti kuwa kowa ya kusa xaucewa cikin tsananin farinciki
Dama can labarin da kowa yake son yaji kenan,ace wanda suke so din itace ta soma haihuwa aikuwa tun kan jud ta farfado tukuicin labarin ya kusa cika mata acct
cos All his small mumies quardians da wayan da yake daukar su iyaye kakanni and all his big big god fathers sun kira sa sun masa congrat sun nuna murnan su
Acan gida ma da kyar hamdiya ta nitsar da hamida dan rawa ta tika tana godiya ma Allah,tsananin farinciki take wanda ko abbakar dake matukar son yarsa baiyi irin sa ba.
Bayan jud ta farka garau take jin kanta ayayn da Haj sukayi babakere ta hanasa shigowa nan ta tada borin ta dan dama sun hada gulman su akan zasu tafi da jud can gidan su.
Kamar zasu cinye ta ranan,tsabar kulawa r dasuke nuna mata sanda taji ta damu ta rude,dama kusan al'adarta ne yin biyayyya da bin raayin hjiya dan haka itama ta biye musu akan cewa zata bisu
Mansion din.
Haka aliy ya rinka kumbura fuska amma kosu kulasa gashi ko irin su barsa yyi mata godiya ya nuna mata farin cikkn sa basu yi ba
Daga yy magana hjy zata tuma tace ai yana gidan dazu ya bari ana xaluntar yarinya ana xagin ta ana wulakan ta ta
Badan ya so ba haka ya barsu da yamma by 4 akayi da jud,shetima bulama mansion
Babban daki aka ware na musamman sabida su samu daman bata kulawa sosai
Zaman su keda wiya su hamida suka kira duk dama zuwa ta so yi anty hamdiys ce ta hanata tace bayau ba,hamida ta nuna murnan ta sosai Duk dama awaya ne amma jud seda tayi hawayen jin yadda mahafiyatta take murna take nuna tsananin alfaharin ta da ita.
Haka ta gaggaisa da kowa ana son barka tamkar ba a taba yin ciki axuriar su
Har dare sliyu yana manne a gidan dasu kuma duk sun gano damuwar sa yana so ya gana da matar sa ne dan haka arnd 11 kowacce ta zame daya bayn daya har suka bar su tare
Sleeping Gown marar nauyi ne ajikin ta wani lumshe idanu tayi dan sai yanzu take sa kanta akan pillow tuntuni akan cinyar hajya take kwance
wani irin kallo yabita da shi kaman yaune rana tafarko daya fara ganinta gawani irin kamshi datakeyi kaman zai shide sabida dadi xama yyi kusa da ita abakin gadon jawota jikinshi yayi da sauri ya rugumeta tsam ajikinshi yanajin wani sanyi aransa kamar zai maideta cikin cikinshi
da sauri tai baya zata tashi daga jikinshi cike da kulawa yarike ta gam yana turo baki yana kallon fuskarta
so yake yaga idanunta amma taki kallonshi rawa bakinshi yafara sosai danji yayi duk murnan dayake yakoma ciki ganin yanda take neman soma masa kuka
sosai muryanshi yafara rawa yana shakan kamshin datakeyi dake neman juyamai kai sabida dadi murya chan kasan makoshi kaman wanda yay laifi yana kallonta yace
"am sorry my life,pls kar kiyi kuka,today u have given me the best gift of ma life" in nace zan misalta miki yadda nakeji zuciyat ki baxata iya dauka ba,ya cusa hannun sa kan marar ta ya bar shi awajen atare suka lumshe ido suna sauke ajiyan zuciya
"I love u soooo much,u mean heaven and earth to me...Allah ya miki albarka ya barmin ke har a aljanna..
Ure my best and no one else,zuciya gangan jiki na duk naki ne,and if u want anything i wll give it to u i promised
..jud..na nemi kyautar daya dace dake har yau ban ganosa ba Bcos this baby ure carryn is evrything in d world for me And ure ma world baby.
yay maganan muryanshi narawa sosai kin kallonshi tayi dudda tanajin yanda muryan nashi ke rawa har zuciyarta tana jin maganganun nasa na ratsata
kulle hanunshi yayi abayanta yasauko da kanshi ya leka fuskarta hawaye na shirin zubomata cikeda damuwa sosai yace "talk to me My jud ko bakijin dadi ne,im thinking of geting u a private doc here ,"
cikin sanyin murya tace no im fine..tay maganan ne hawaye na cigaba da zubowa kasa jure kamshin dayake yi tayi hakan yasa ta shiga ture hanunshi tana kokarin fita daga jikinshi hanata yayi ya kwanto da kanta kirjinshi yasaki murmushi da sauri kirjinshi bugawa sosai duk sai yaji hankalin shi ya tashi ahankali yace "am sorry st..op crying to" lamo tai da kanta a kirjinshi ta lumshe ido hawaye na gangarowa daga idanunta tana sauraron yanda yake manno ta ajikin shi da yanda heart dinshi ke beating so fast bakaramin tausayi ya bata ba,hannun ta sakala cikin nashi tana wasa da shi a hankali har ya dago ta suna kallon cikin idanun juna,kamo lips dinsa tayi ta shiga masa wani irin tsosa kamar zata hadiye sa tana shafa kansa wani xut yake ji yana sauke nannauyan numfashi sanda sukayo me isar su sannan ta sallame sa..
Turn by turn ake kula da ita,sunayi suna hidima cikin jud ya dawo latest jist of the week a familyn su
Hankli kwance ramat ta dawo abunta kowa sanda ya sha mamakin dauke kanta dayayi taki cewa komai Sede zaucewar kowa agidan da labarin kyautukla da aka bada jud bakaramin bakin