Showing 99001 words to 102000 words out of 194085 words
Chapter 34 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
 fargaban dawowar iyayen ta asatin nan dinba
Ana saura kwana biyu aliyu ya tafi lagos thats bayan sun cika sati da dawowar su nan suka shurya suka je kaima inna ziyara tun safe,"inna tayi matukar farincikin ganin su lale marhaban a mutunce ta bada aliyu masauki
anan ne aliyun ya asalin nuna bajin tar sa wajen nuna son kasancewar sa miji acikin zuriar su
Bayan uban kyautukka da kayan masurafi da yasa aka shigo da shi,kamar yadda ya bukaci son saka mata hannu akan kulawa da almajuran ta hakan
Ya nemi alfarma wajen inna harta amince,babu bata lokaci Tuni yasa aka bude musu asusu na musamman wanda zai ma bada tallafin kudi da cewa ko wani wata zaisa ma inna kudin kulawa da marayu kuma zai sa ana kawo musu abinci Kamar shnkafa wake dawa gero masara taliya madara kifi manja man gyada sabulu omo sugar da sauran kananan kayan abinci da dan adam zai bukata 
Inna da almajuran ta sunci kuka ranan,dan dama iya abbakar ke daukar nauyin su shekara da shekaru dan inna ba wani karatun me nisa tayi ba 
Anan ne aliyu sukayi sallama bayan kwana biyu da zai wuce lagos sai y dawo mata da jud akan tayi ma innar kwana biyu
"Jud kamar wacce bata da lpya hakan nan ta rakosa bakin mota tana matse matsen ido yace princess i told u ina dawowa zanzo wajenki, tace, abba fa yace this week zasu dawo gidan mu zakaje kenan?
Yace i dont knw yet hala kafin nan an gama maganar ma ko?Zaki fada ma inna?gaskiya inajin kunyarta,ko zaki bari babanki ya mata bayani..
Tace ehhhh but come back soon kaji?Ta fada cikin maraitaccen shaqwaba matsowa yayi ya dan jawo ta jikin sa with a warm comforting hug suka kankame juna na mintina biyar,akan goshin ta ya sake mata lallausan lips dinsa yayi kissing a hankil ta furta i love u yace love u more
 tafiyar sa kenan tana gama waving dinsa saiga gyaran muryan inna ata bayan ta,gaban tane ya fadi amma sai ta matse inna tace na dauka ai ya tafi ashe kunanan jud tace eh,inna batace uffan ba ta kyabe baki,kije ciki ki shirya mana abunda zamuci munyi waya da Hamdiya ta shirya itama akan zata zo abuja yau ko gobe.
Jud tace toh ta shiga ciki atake ta shiga aikata abun da aka sakata,gaba daya bata hanklin ta dan bakaramin yawa tunani yayi aziciyarta ba..na zafin jin ta rabu da zama inuwa daya da aliyu ne koko fargaban shigowar sati na gaba da ake shirin bayyana ma kowa sirrinsu.
Wani uban zufa takeyi tana sharewa cikin bugun zuciya me tafe da tunani iri iri,yau Wakenan zata kira ya farfado mata da karfin gwiwar ta?mariya ma tana can tana ji da nata damuwar anywys monday tasan dole su hade a schl,dan wake tayi dan haka gurguje ta kura mai aiki tana tayata dan dama bata iya dafa abincin gidan ita kadai inba dai ma iya cikin ta zatayi ba,bayan sun gama kakkasawa nata da inna ta dauka a cooler tasame ta zaune a kan wata lihgt brown dadduma mai kyau tana xaune hannun ta dauke da carbi da alama tana azkar din yammaci ne dan biyar ya gauce saura kuris karfe 6 yayi,agefe ta zauna
Tayi shiru tanata tunanin aliyu har inna ta idar tayi serving dinsu sunaci,a daddaya jud take kaiwa baki duk hanklin ta baya wajen, inna tabita da kallo,can tace ko lpya?tace lpyar lau nayi kama da marar lpya ne?.inna ta murmusa tace eh man ya bazakiyi kama da su ba kin watsar da kanki kin dena addua,cikin gwalo ido jud tace ahhhhh wayace miki hakan inna kaii innna.. Inna tace gashi ai ba se angayamin ba dama daga zarar mutum ya bar ambaton Allah haka nan zaka gansa a dame,jud tayi shiru can ta jefa dan wanke a bkin ta tauna
"'inna se gobe zan koma islamiyar kin ko?inna tace a'a yi zamanki hamdiya zata zo ta debe miki kewa,islamiya kam sede babanki in yaxo ya nema maki wani ban isa kifara sati nagaba suna dawowa acireki ba nagaji,tace inna wallh xanyi..izuna fa baifi ashirin ba kiban nan da wata biyu zan dage,inna ta shareta,inna to kima abba maganan ai zaiji,inna tace hmmm idan uwarki bata nan ba?inna dagaske nake toki fada ma hamma aliyu,inyasa baki ai zasu barni..nide inaso na karasa karatu na ko da bazan zauna anan ba... cikin mamaki inna tace kede kirabani da fitina 
Kije can in kungama shirya abunku da aliyun naki sai kizo ki sanar dasu ni babu ruwana,jud tayi shiru...inna ta kyabe baki "ai ina ganin yadda kike makale masa dazun duk sunbi sun bata ki... sun meda ki karamar yarinya,to wallhy gwara ma ki tashi tsaye ai nagode ma Allah ma da hamdiya tace zatazo inbade sauya min ita akayi ba kam dan dolenki xaki sauya wannan sakaci da uban shagwaban naki
Tace ant hamdiyar ma ai kamar mama na take,inna tace imin shiru..jekiyi alwala maza ki taho da qur'anin ki jud ta mike a tsanake tace to😍_KKS38Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
[7/10, 4:03 PM] SURAYYAHMS: _KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
 46..bayan fitar inna  dakin sega jud ta fito daga bayan gidan anty hamdiya ta a sadade tana leke kamar marar gaskiya tace anty dan Allah kiyi hakri ki rufamin asiri,bafa wayar wani abu bane gaisawa mukeyi fa,anty hamdiya ta riko hannun ta ta jawo ta gaban ta tace ...ke"..fadamun gaskiya,waye ne ke damunki haka tace ant babu kowa,tace hmmm in baki fadamin gaskiya ba bazan karba miki wayarkiba tace gaskiyar kenan anty ba abunda kike tunani bane amma in kika karba mun wayar bazan sake ba i promsie you
Anty tace Jud kenan bza dai ki gayamin ba,feel free to share with me dan babu abuda zanyi miki,
Inma wayata kike so zan baki but u have to be sincere with me saurayinki ne?jud Tayi shiru can tace eh...meyasa baki so asanshi ne?,tace anty bazaki gane bane ai yace zai zo ya fada ma abbana dakan sa anty tace yasan su kenan?tace eh..to kuyi ahankali soyayya fa bata da tabbas jud
Nima bana son yadda kike barin komai akan wayar nan,ke bakida wayo ne?ai tsayawa xakuyi kiyi aikin ki tsaf komai ki gama seki dauki wayarki kuyi ta fama
Jud ta turo baki Tace anty bazaki gane bane,inna fa kullum cikin karatu take shikuma fa baida lokaci yin waya anytime wallhy timing kirar sa nakeyi dan nasan in ban daga ba se yadda Allah yai ni walh bansan ya zanyi ba seta shiga matse ido kamar zatyi kuka hamdiya tace to naji inadai matsalaki kenan tace eh, tace ok,zan baki wayata kina waya da shi amma da sharadin zaki sake agaban inna kina ayyukanki tace toh anty na dawo nan wajenki fa zama?tace a'a ai inna kam zata gane ki,Just do ur work in naga kin dage ma ai zan baki wayar kina kwana da shi tace really?da murnan ta ta taso ta rungume dan tasan Aliyu yafi samun time din ta da dare anty thank you so much anty tayi murmushi,baza dai agayamin waye surkin nawa bako?tayi shiru tana sunkuyar da kai anty tace to shkanan jeki kwanta seda safe,nan sukayi sallama ta nufi room din ta
Lumshr ido anty hamdiya tayi,dan babu wani abu data gane game da jud illa sakaci irin na hamida,daga gani ba a jan yarinyar ajiki to tayaya za'a san metake ciki bare atemaketa?tace zan bata wayar amma ahankli sena san dawaye take soyewa dan maza basu da tabbas yanzu
Bayan kwana biyu inna da kanta taga sauyi a fanin jud kullum zatayi komin ta neat cikin dauriya
Most time tana makale da wayar ant hamdiya a marrata inta labe seta yi duk abunda zatayi 
Ranar da aka koma schl bataje ba se washe gari,da haka jud ta saba sosai da anty hamdiya sede taki furta mata komai game da aliyu
Fannin su ramat kuwa Abubuwan babu sauki domin kuwa warkewan tan sai a hankali jini ya dauke kam amma yawan amai da loss of weight ya sata agaba ayi gaba ne adawo baya,yau zaka ganta garau washe gari seta kwanta zazzabi ga shege kullum acikin zabga mata karya yake yana cewa ai ansa mata hannu ne kuma komai zai wuce sukuma suna famar zabga masa kudi,tsakanin bilkisu da hamida kuwa ba sauki dan sukan kwaana su tashi basuce ma juna uffan ba wasa wasa har hamida ta kara kwana biyar a saudia amma ramat bata warware duka ba,hakan kuma bai hana su shirin dukan hidiman da za'ayin ba,bilkusu ce take ta famar shirya komi hotel din da za'ayi,invititations da duk wani contacts na business wanda zasu taya ramat murna da kara samun karfin kasuwanci duk t galabaice ta shiga nan ta futa nan bata hutu,dan tunda ta lura hamida ce ta taimaka aka cire cikin take famar kishi da yakin shigar dakan ta wajen nuna ma ramat cewa zata iya mata komai itama.
Abun ya ishe hamida sassaafe ta tashi ta hade kayan ta tace nifa ban ga amfanin zamana anan ba tunda dai ciwon ba sosai yake tasowa ba ya kamata in tafi dan jibi zamu koma abuja.ramat tace hamida bazaki tsaya ayi hidiman samun cigaba nadake ba?tace ramat nagaya miki bazan iya ba.baga kawarki bilkisy ba ai zatayi miki komi? Caharf bilkisu ta saka baki,"eh mana Allah raka taki gona ai dama mu mun sanku,anyi walkiya ta haska tuntuni kije kawai zan mata komai....
hamida bata ko kulata ba taja tsaki ta cigaba da abubda takeyi
Sosai ramat ta daga hanlkin ta amma haka hamida taki fir haka tanaji tanagani hamida tasa kayan ta a mota tayi aiport aka dawo da ita nigeria
 
Hakan bakaramin bakanta ran ramat yayi ba she kept wandering duk akan miji hamida take mata hakan ko wani abu ne ya sauya game d kawancen sun?gashi yau Masifa bilkisu ta wuni tanayi mata tace 
"Kinki ne kibude idanun ki bayan makiyan ki natare da ke,munafukar mata kishi ne da uwar bakin ciki ke damun ta ba wai zunuzurutin son miji ba..haka bilki tayita zuxuta kalaman zugi sanda tayi nasaran cusa ma ramat jin zafi da kuna azuciyarta game da hamida dan haka har washe gari bata daga waya ta kirata taji ko ta isa lpya ba.
Hamida ta iso katsina ta samu abbakar ya gama komai,shiya ya sanar da ita cewa hamdiya tana abuja tare da jud agidan inna,ita sam hanklin ta baya jikin ta sosai sabida asalin  kishin abunda ramat tasamu na matukar damun zuciyarta gani take bazata iya tsayawa har ayi komai da ita ba gwara inta dawo ta lallabata suci kafin tare ai tasan ramat bata iya rayuwa sai da ita
Nan aka fara musu shiftin kayan su zuwa abuja,sanda aka gama tsaf ranan asbat da safe suka biyo jirgi suka dawo asalin gidan su...
Fannin jud kuwa babu wani abunda ya sake faruwa tsakanin ta da inna dake tana xuwa makatnta se abun nata baya wani nunawa,in inna ta kwace wayar ne seta yi amfani da na anty daga haka ta saba sosai da sosai da anty hamdiya 
Already masu aiki sun tsaftace gidan tun kan su zo hakan yasa hamida bata daga komai ba,babu inda abbakar beyi akan suje dauko jud gidan inna ba amma haka taki firrr seda hamdiya ta bata ranta sosai sannan ta amince
Tazo ma a sama sama take gaishe ta inna kuwa ko ajikin ta,kusan wuni sukayo agidan kafin jud ta dawo daga schl ta tarar da iyayen nata ta gaishe su,to hamida tunda taga yarta fes fes seta share tashar su ta bada haklin ta nan,seyau take tambayarta da kyau yanayin zamanta a gidan ramat da aliyu.
Jud ta gaya mata komai lpya lpya da yadda aliyu yake kyautata mata,tace umma ya siya min abubuwa dayawa akwatuna suna dakin inna amma in munje gida zan nuna miki su,hamida ta dan ji sauki aranta se can dare sukayi sallama da inna da jud da anty hamdiya duka suka tarre suka bi hamida suka koma mansion din abbakar dake can asokoro...
Abbakar ya haura sama dakin sa yana waya su ukun kuma A falo suka zauna Mai aiki tayi sawun ta na biyar amma kayan jud be kare ba dan Banda 4troly da taje gidan da shi ta sake dawowa da irin su hefty ones guda 4 making 8boxes ga manyan ghana must go na jakanta da shoes da su teddy bears 
"hamida tace wai wayannan akwatunan kaya duk ina kika same su?tace ammy siyamin akayi..tace aliyu ko?kenan yana baki kudin upkeep nawa yake baki,tun kan ta amsa cikin masifa tace shine bazaki adana kudin ba kin karar su akan kayan banza?wayanda na saya maki ma ai sunmiki yawa wanan lodin ina xakiyi da su,
Tace umma bafa..kimun shiru..i knw u wll waste that money on buying useless girly things wawiya marrat hankali kawai bazaki tabayin tunani irin na mata ki aje kudi ba?kudi fa shine rayuwa in basu babu rayuwa me zakiyi da kayan dakike tarawa ci xakiyi? Jud kamar zatayi kuka tace umma bafa ni nake saya ba daddy aliuu ne fa yake sawa a asiyamin ko akaini in zaba,wasu ma kyauta aka ban ai yan uwan sa duk sun zo kuma ma mum dinsa ta aiko min da abu,..hamdiya dake jinsu tayi ajiyan zuciya tace aiga shi nan ke baki tsaya kin saurare yarinya ba kin haura da surutun tayi wasting kudi," tace hande kidena biyewa wannan yar fa hala ma ba gaskiya take fada min ba,narasa ya Akeyi a haifi da baka haifa da halin sa,jud bata saka tunanin komai aranta se kyale kyalen banza at her age lokacin ina yarinya kinsan kudin danake dashi?..ita tagaya miki me ta aje?kudin kayan nan da duk tayi wayo ta juye su acct dinta da baifi mata ba?ai ma mora itama ta mora just stop making her feel like shes doing sumtin right bayan shirme take aikatawa,ki ta shi bamu waje...kije can ki shirya kayan naki jud batace uffan ba ta bar wajen...
Cikin sauke ajiyan zuciya hamdiya ta matso kusa tace Hamida meke faruwa ne?naga kamar hanklinku atashe yake tunda kika dawo kuke masifan da babu kai babu gindi,me lefin jud dan ansaya mata kaya bafa itace ta siya kayan ba,kodai kun bata ne da kawarkin
Hamida taja ajiyan zuciya tace hande ki barni na huta,wallhy bana jin dadi har zuciyata komai ya cunkushe min am so lost,seta runtse idanun ta a zafafe
Hakuri hande ta shiga bata tana saisaita ta amma kamar batayin komai dan hamida taki ta furta matsalar kishin ramat dake cinta arai bare ma taji sauki sauki
Kullum a bacin rai take da masifa slowly feeling frustrated with life gani take haka zata kare babu komai.
Jud kuwa ko ajikin ta,tuni ta jera komai nata a dakin ta yanzu tana da wayarta so anytime xata yi amfanin ta yadda take so duk dama inna tana yawan kirarta itama
Each time sunayin waya da aliyu jud bata fasa shiryeshirye da tsara kalar rayuwar da zasuyi nan gaba da shi ba gashi sosai ake sadaqa da karatun qur'ani agidan inna musaman domin shi,...
ana washe gari ranan sunday malaman hjy binta suka fallasa mata mafi yawancin daga sakamakon istikarar su akan jud da aliyu inda sukace
"Auren zai faru,har rabo zai gufta sede akwai damuwa sosai acikin sa wanda addua ne kawai zai kawo musu saukin shi amma ba akan jud ze sauka ba
Hjy tunda taji haka ta daura dammara 
Musamman dataji ance akwai rabo tsakani gani take ko acikin wuta zaayi bikin nan to fa sai anyi shi,ninkin baninki tasaa aka tsanan ta adua da rokon mata Allah akan koma miye marar kyau da zaizo ya same danta dan bata damu ba sabida ita macece me tsananin tawalkali da nuna rashin karayarta inde akan gyara rayuwar danta ne
Duk abunda ake ciki takan kira manyan su na xuriar su ta musu bayani,by now har sunyi nisa akan maganan kowa kuma ya bada goyon bayansa sabida abakin wasu malaman sun tabbatar da cewa jud itace zata samar ma aliyu kubuta a rayuwar sa 
Wasu a dangin sa har sun rike hakan sunyi imani da shi
Tuni aka fara shirin aure komai anayi kasa kasa ana tsarawa dan aganin hajya zata iya yin komai dan iyayen jud su amince aliyu baya ma iyacewa komai dan yaga duk sunfi sa xumudi
Ba shiri ta shirya ta suna xata taho lagos dan haka ta tsaya a dubai xatayi kwana Biyu tasa aranta muddin tazo nigeria to Auren aliyu da jud ne farkon mission dinta
anan dubai ta ke so ta hada kayan lefe na auren nasa dakan ta,so most of abubuwan datayi oder na kayan sawa daga wasu kasashen tun tuni suma anan dubai zasu sauka ta bari akan akwatuna biyar kawai ita zatayi
Biyar kuma su anty zakiyya da sauran dangin sunce zasuyi
Famylin sultan sokoto su suka amshe sauran biyar se aliyun daganka aka bar mai sauran cikon abunda zasu kara..
Aliyu yanata fama da fargaban yadda abun zai kasance tunda basu ma kai maganan gaban iyayan yarinya ba
Da maman sa da sarki sultan su suka bashi tabbacin komai zai tafi dede dan sarki yace dakansa zai nemar masa auren wajen abokin sa,sannan a fadar sa zaa daura sannan a gidan sa za'ayi biki ayi komai
Ahakn yasa shi jin karfin gwiwa kadan dangin sa kuwa aka suka daura shirye shirye gaba gadi tamkar wanda aka basu matar already
Jud bata san komai ba,ita de shaanin ta takeyi a gida har anyi auren kawarta mariya amma sabida yawaan  bacin ran hamida se bata taba zuwa mata ba,daga jud din har hande ba wanda ya gane kan hamida masifa takeyi wa kowa
Ko ranar da jud ta nuna musu kyautukka da ababen duniya masu matukar tsada da take da su
Hamida tayi ta tambyar ta yafi sau goma akan metayi musu suke bata wannan uban arxikin?hamida tana matukar son kudi duk abun duniya intaga ana watandar sa abanza hankalin ta bakaramin tashi yakeyi ba,ga tsadaddu  kaya ga gwalagwalai masu tsada Tama kasa saka albarka ko godiya,ita dai bakinckin sanin









