Showing 123001 words to 126000 words out of 194085 words
Chapter 42 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
 haura da ita dokin kusa dana angon ta aka musu hotona sosai maroka da masu iya kirari sun sha yayyafin kudi tsaban murna
Se yamma liss aka gama komai,aka je aka shirya amarya cikin wasu fararen kayan sarauta to match da alkyaban ta,iyaye duka aka zo fada babban falon sarki ranan jud da aliyu sun sha wa'axi da nasiha tun anan jud take kukan rabuwa da iyayen ta da su inna da zatayi
Hamida duk ta rasa inda zatayi dan jud har yar zazzabin nan seda yaso ya shigeta haka dukan su uku inna hamida da hamdiya suka hadu suka rarrashe ta sosai suka kwantar mata da hankli 
A washe gari sassafe aka sallame kawaye aka yi musanyar tsaraba tskanin families komi a mutunce,10am na safiya ayarin amarya sukayi sallama da kowa da kowa aka bar jud amana a hannun hajya binta
Har suka shiga jirgi anty hamdiya nakan rarrashin hamida dake famar kuka dan bakaramin son yarta takeyi ba.
Kks is not free wanda ya karanta ban bashi ba.
[7/16, 6:15 PM] SURAYYAHMS: 53**a fannin ramat ma hidamar ta bakaramin tashe yayi ba dan taci albarkacin mutane bana wasa ba sede
Har cikin ranta tanajin wani bakincikin rashin hamida da mijin ta aliyu anan
Dan tun jiya da safe ta daure Ta kira aliyun shikuwa yana chan wajen rububin daurin auren sa baima san anyi hakan ba se daga baya,aransa yana so ya sanar da ita yayi aure ko da baxai gaya mata waya aura ba amma da zarar ya tuno da yadda abubuwan ke dawowa in ramat ta sani sai yaji bazai iya ba,ya gwammaci azo ayi duk tsiyar da zaayi than ya jefa jud cikin wani matsala God knows in wani abu ya faru da jud yasan baxai iya samun warkewa a zucian sa ba 
A gidan sarki aka ware ma jud site din ta na wucen gadi  yan uwan marigaya fatima da sauran matan gidan su suke shigowa su ke debe mata kewa
So ranar farko basu kwana da aliyu ba dan dama hajiya ta bashi daman ya tafi da ita wani waje in sunci amarcn su lpya sai su dawo asalin gidan sa acan abuja,...
A Wajen hidiman ramat aka rada ma share din ta suna da farkon sunan ta "ramat",tasa ido sosai ko zata ga other patner tan amma se shiru kuma duk iya tambayar ta bata sami wanda ya san sunan matar ba.
a daren bayan hidiman ne maganan auren aliyu ya fara bazuwa a social media musamman IG dan jamaa dayawa sunata lamenting akan tsaban kyaun uwar amarya da ita kanta amarya har abun yaso ya dawo musu da muhawara danko ina ka zaga zaka tsinci hotonan auren jud da aliyu dffernt pose and breathaking styles
Bilkisu ne ta soma gane ma idanun ta hotunan hamida  amma tsaban mamaki yasa bata yarda ba haka tayi shiru ta boye ma ramat ta hau kire kiren mutanen ta daka nigeria dan ta samu cikkakken tabbaci 
koda aka bata labarin shagalin da akayi na biki a zauce ta dawo da news din duk ta razana sai ta samu ramat tayi bacci,she knew in ta tashe ramat ta gaya mata wannan maganan zata iya yanke jiki ta fada sai kawai ta kwanta aranta tana bala'in jin mamaki da jimantawa 
Anan kuma Bayan isar su hamida abuja washe gari hamdiya take nuna ma hamida yadda abun ya bazu a net dayuwar ballewar xancen a kunnen ramat.
Bayan sun kira jud sun tabbatar da lpyar ta nan da nan ta kira shege ta sanar da shi meke faruwa tace da shi in har ramat taji zancen ta dawo nigeria ita dakan ta zatayi handling din ta,amma in taki ta saurareta zata neme sa kuma ya shirya samun makudan kudi akan aikin da zata bashi ...
Aikuwa shege tuni ya aminta,Allah Allah yake abun ta kwabe musu dan ya same hanyar cin uwar kudin kowannen su da kyau...sede duk tsiya yafison harkan sa da hamida dan ya san tafi ramat wayo sannan kuma wajen biya bata wasa.
Karfe 10 na safiyar aka shirya amarya jud,inda tayi ma kowa sallama ayayin da zasu tafi Sauth africa honeymoon na sati biyu.
sede bawanda aka gaya masa komai game da tafiyar hjy ne kawai ta san ina zasuje kuma yaushe zasu dawo.
Bakaramin tarairaya da kulawa duka familyn suka nunawa jud ba,ita har yau bataga wani abu da aka mata marar kyau ko mesa fargaba ba..
Bayan tafiyar su airport nan hajya ta aike su anty xakiya da su rukayya akan suje suga kimtsawar da akayi ma sabon site din jud a mansion din aliyu abuja
Dan babban side irin na ramat aka emptying aka dada gyarawa aka barshi a matsayin na jud,ba a saka komai ba dake abbakar da hamida sun ce zasuyi ma yarsu kayan gara,daga kan kayan faluka na daki har na private kitchen din ta komai na alfarma aka saka baxaka ma iya tantace su da sauran kayan alatu dake gidan ba.
Su rukayya sun ma kasa hakuri su dawo suka daddauki hotona suka tura ma hajya ta ga komai,gashi dama su anty maryam sun dade suna xucuta halin kyautawa irin na jud 
se yau da akazo su safiya da sauran ma'aitaka suka dada karawa da nasu labarin..
Duk da mamakin da su safiya suka sha na yiyuwar auren amma Kowa ya kasance cikin murna da farinciki ne aganin su tunda jud ta zamo matar gida aisukam kakan su ta yanke saka an dau hanyar kubutar da su daga xaluncin ramat
Safiyace take ta lissafi da mamakin yadda abun zai kwashe tsakanin ramat da hamida dan tafi kowa sanin sirrin kawancen su But is still same dan harga Allah tana son jud aranta kuma bata damu ba koda zata juya ma ramat baya ne amma dai setayi shiru bata nuna hakan ma kowa ba sabida jiran ganin abunda zai afku nan gaba
Tun asabahin fari bilkisu ta kasa hakuri ta zaunar da ramat ta sanar da ramat komai,..as expected bata yarda ba,duk iya bayani da shedu ta nuna mata amma ramat sanda taji kamar karya ake mata ta dinga dariyar hauka tana cewa ai mafarki takeyi kuma zata farka..
Sunfi awa biyu suna maganan da kyar ramat ta dawo hayyacin ta ta  amince da cewa aliyun ta aure yayi ajiyan kuma yar hamidan ta ya aura
Babu wanka bare parking haka ta nufo aiport hawaye sharbe sharbe tana magnganu zak irin na mahaukata,haka ta shiga jirgin nigeria after 3hrs bilkisu ta biyo bayan ta da kayan su da suka bari har da na can saudi...
Ramat Allah Allah take ta iso abuja dan kanta a kunce yake har yanzu kwakwalta da zuciarta bai ma gama daukar maganan ya amince ba
"tace hamida baxataci amana na wallhy wannan karya ne..aliyu baxai taba auran wancan yarinyn ba wallahy karya ne..haka ta dingayi har sanda aka iso.
Su jud kuwa tun da yamma nasu jirgn ya isa a babban luxury international hotel din SA suka sauka amma ba acikin cape town ba acikin babban birnin dubai shima state ne a SA tsarin sa kamar abuja a nigeria yake...
Babban suite me kayan ababen more rayuwa da mini beach da duk wani kayan jin dadi aka kaisu daga shi sai ita babu wulgawar kowa se masu aiki
Tsintar kansu anan ya sa jud ta soma nuna alamar tsoron ta a bayyane,in yana dakin sam bata iya sakewa da shi hakama zata kulle kanta a bayi wani bin seyayi lallabin gaske sannan ta bude mashi ko ta fito,ganin duk ta firgita ya sa ya kwantar da hankalin sa ya danne kwadayin sa ya shiga janta jikin sa yana lallabrta yana kwantar mata da hankli batare da ya mata komai ba.
Isar ramat abuja ko gidan ta bataje ba ta fige mota fiii ta nufi gidan hamida 
A Dede lokacin hamdiya ta sa hamida agaba sunfito a shirye zasu je gidan inna yin mata godiya
 rututu ta ga masu aiki suna darewa dan da bala'in guguwar masifa ramat ta shigo ababbankade tana kukan hauka tana kwala kiran hamida
"Hamida..hamida..yar fullo..hamida ina kike kifito
Ras ras gaban hamida yayi dukan uku uku da kyar ta samar ma kanta nitsuwa anty hamdiya kuwa dama lokacin datake jira kenan
Tuni ta kama hannun hamida ta ce muje,aikuwa suka sauko tare hamdiya ta hade rai tace waye kemana ihu a gida haka?
Haduwar kicibis sukayi da ramat wacce daga ganin ta kasan agalabaice ta iso,a mugun zafafe suka banka ma juna kallon kallo me wuyar fassara
 cike da jan aji da karfin hali hamida ta dube ramat tace lpyarki kuwa ramla me haka?cikin wata irin dakakkiya kuma gigitacciyar murya ramat tace hamida kiyi gaggayawar karyata min zancen dana keji na cewa yarki ta auremin miji,kiyi saurin cemin karya ne ko duniyan nan gaba daya ta san da zaman haukacewa ta.
Tsaki me sa bacin rai hamida taja,tace akan wannan maganan shine ya sa xaki taramin jamaa? kiga yadda kike birkitamin gida da ihu,to mukoma falo mu zauna dan bazan iya tsayawa ina magana ba..
Ramat tace bura uba...an tada miki gida anyi ihun..bana matsawa anan sekin mun bayani ashe ke babbar munafuka ta ce hamida?kiyi gaggawar sanar dani kullin da kika hada tsakanin miji na da yarki..or else..
Nan anty hamdiya ta sa baki azafafe tace or else what?...
wani muguwar harara suka watsa ma juna idanun su kamar zai fado kasa se yanzu ma ramat ta lura da kamannin su..
tace ke malama banyi dake ba da wannan dakikiyar mata marar mutuncin nakeyi ...
hamida kin ban mamaki,hamida tace dakata min ramat..ni ban fahimce kiba yaushe kika dawo?sannan menene kike son sani wanda ban gaya maki ba ya dawo munafurci,a zafafe cikin kuna da bacin rai ramat tace kinfi ni sanin koma minene,ina dai miji na aliyun kike so ki raba ni dashi?
Hamida tace dama kinban ajiyarsa ne dazaki na tambaya na akan sa tace
Inban baki ajiyar sa ba amma ai naga kin sace shi kin ba yarki,koba haka bane hamida?mena ke gani a social media hotunan ki da uwar miji na mena keji?
Hamida tayi rau da idanu tace auren jud akayi,aliyun ki ne ya aureta.. an bashi yata sai yaya?
Wani Ihu ramat ta tsala tace,hamida kika ba aliyu yarki?hamida kincika babban munafuka azzaluman mace bakar muguwa anannmiya makwaidaciya na rantse miki da Allah sai kinyi nadamar cin amana ta da kikayi Nan hamida tayi jefa da jakarta a xafafe tace ramla karki sake ki zage ni,ni banci amanar ki kije ki tanbaye mijin ki shiya gani ya kyasa sannan ya nema ya samu 
A haukace ramat ta haura xata watsa mata mari hamdiya ta sha gaban ta..
Cikin ihu da hatsala da bakin ciki me zafi Tace hamida kinci bura ubanki kinci waye waye.. sena kashe ki na kashe munafukan yarki u derseve to die macuciyar banza axxaluma kawai,hamida tace sai kiyi ai..ni meye laifi na in aliyu yace yata zai aura?akan me zan hanasa ni na haife jud amma ai bani bace uban ta da dangin ta ni uwace kawai...
 ramat tace uwa me son abun duniya ba hamida kiyiwa Allah ki warware auren nan ko nawa aliyu ya baki zan ruba muku wallahy bazan zauna da kishiya ba kishiyar ma yar cikin ki wallahy sena kashe ta..
A hatsale Hamdiya tace ki kigama rantsuwar ki kece farkon mutuwa  dan wallahy sai na yi raga raga da rayuwarki ramat ta juyo Tace ke din wa?in ina magana kina samun baki saina ci kutuman ubanki..
Hamida tace sede muci kutuman ubanki karki sake kizagar min yar uwa aure aliyu ya nema kuma an bashi,..ni ba dan naci amanan ki nayi ba in kin yarda can miki in baki yarda ba kije kiyi duk abunda zakiyi amma kisani dede da tuntuben numfashi yata tayi sena ga abunda yayi bayanki ramla wallh wallah wallh kinji na rantse miki sai na juya miki rayuwarki tun anan duniya,anan duniya zaki dandani azaban dayafi wanda yake jiranki a wutar jahannama
Ramat tana kuka 
tace jahannama ai tare dake xamuje na baki xuwa gobe ki san yadda zakiyi da auren nan in ba haka ba duk abunda xai faru da yarki laifin kine
 
Cikin wata busashiyar darriyar me sa karayar xuciya da cusa bakinciki anty hamdiya tace ga fili game doki saura sukuwa....wacece na sunanki?
Hamida tace barta hamdiya karma ki kulata ta dauka ita wata abunce,nice kike durawa ashar ko ramla?nice xaki cemun zaki kashe yata?yo tunda bazaki nitsu ki saurarani ba bakar kishin ki ya rufe miki ido da kunne sai kije din nikuma na baki kwana daya tal ki kasheni,ki kashe jud nikuma awa uku zan baki ko ki sauraramin muyi magana ko in fede asirin ki ta inda bazaki taba jin dadin sa ba,ramt sena miki abunda sekin gwammaci zama a wutar jahannama da zamanki a duniyar nan sena tona asirin ki,saina sa kotun sharia sun jefeki duk duniya se sun san kinyi cikin shege da aurenki
Ihun bala'i da zaucewa ramat ta fasa muryan ta har na dishewa tace 
Wayyoy Allah na Allah ya tsine miki Allah ya tsine miki hamida Allah ya tsine ma xuriar ki sai tasss anty hamdiya ta dauke ta da mari wani hamshakin dambe ne ya kaure tsakanin su kowa tana yagar kowa da zagi
Da kyar hamida ta raba su,ke har kin isa ki tsine mana jaka kaxama karuwa kafurar banza dangin karuwai matsafiya
Tace eh ku kirani koma miye kuma na yarda ni kafurace zakuga aikin kafurci kuwa,tace ma hamdiya ai karuwanci a gindin yar uwarki hamida aka fara tunda ta tura yarta gaban mijina tallan gindi sabida ya gani ya aura,kinyi asara hamida...ai dama seda aka gaya min ke makiyata ce naki amiincewa ashe ma yarki kike tanadawa miji na?..To wallahy kinci karya ki dau buhun kaya akanki
Hamida Tace sede in banso inyi dauriya ba,amma ki tambaya kiji babu me daukar buhun wuta se dan wuta bakince xaki kashemu ba?..Go on..hamida ta fada da tsananin bacin rai..
Cikin wani irin fixga da bakinciki ramat ta juya a haukace ta bar gidan tana rusa kuka sosai
Tafiyar gidan innan da ba'ayi ba kenan
Su ka koma daki suna rarrashin juna kwata kwata hamida ta kasa zama atake atake ta kira shege tace maza tana son ganin sa acikin daren basai safiya yayi ba.
Tsaban bakinciki ramat bata je gidan ta ba hotel ta kama ta kulle kanta a ciki ta dinga kurma ihu tana maganganu dan a duniya bata taba samun abunda ya girgiza ta kamar wannan lamarin ba
 in hamida ta juya mata baya ta san ta kade ta riga ta gama yawo dan duk duniya ita tasan ta ciki da bai babu sirrin ta da hamida bata sani ba..kudi ta zuba ajaka tana Allah Allah washe gari yayi taje gaban shege dan ko waya bata iya amsawa tsaban kuka da gushewar hankali
 Isowar bilkisu ma bai kara mata komai ba sai tsaban bakinciki dan kuwa babu irin zugin da bata yi ba tanacewa ai dama nagaya maki munafukarki tana tare dake
Tace ma ramat ai nayi bincike sosai kuma an gayamin Da kudi aka sayi kan hamida ta juya miki baya kuma yanzu haka mijin kin ma baya nan kuma tare da yartan suke.
Bawanda yasan inda sukaje
Ramat Tace wai nawa ne aka bata?zan ruba mata shi sau goma in bata ta sakar min miji na dan wallhy bazan iya sa'insa da hamida ba hamida tasan sirrikana masu ban tsoro..
Evry details abt me tasani,wallhy in har nace xan taba yartan nan shikenan nasan na karar da rayuwata dan bazata barni ba
Bilkisu tace wallhy bansani ba amma ance wai aliyu ya bata kyautar estate dinnan na saudiya araxane kukan ya dauke chak ramat tace what?ya bata?aliyun ne ya bata lallai sai na yayyaga aliyu sena ga karshen sa..Ta wawuso wayarta tana kuka sosai ta rubuta ma shege sako tana me dada gaya masa tana xuwa gobe da sassafe
A mugun xuciye Tace senayi ma aliyu kaca kaca sena walakanta rayuwar sa,nan ta fashe da kuka sosai
Ranan da kyar bilkisu ta rarrashe ramat tayi bacci ahakan ma da high fever da mafarke mafarke.
Cikin daren sai ga shege yazo har gida hamida ta aje shi acan site din da bakowa yake xuwa ba,kudaden banza data samu awajen biki gudumawa da kyautukkan sunyi rabin karamin ghana must go haka ta hada duka ta jawo ganan shege tace masa aiki babba take so ya mata dan ta tabbata wajen shi ramat zata kai kara.
Shikuwa shege daga ganin ghana  shake da kudi ya rude,hamida ta dada daure sa da nuna masa cewa akwai kudi kuma zata bashi in har zai mata aiki batare da ramat tasan ma suna muamala ba
Tace shege ni ba sihiri ko magani zakamin ba.
So nake ka juya kwakwalr ramat ka cire mata tunanin cutar da yata a kwakwaltan ta.
Tace ina son kawata bana son nida hannu na tona mata asiri kona kawu karshen ta kuma na san dolene dama zataji zafin jin cewa mijin ta yata ya aura.
Ni ba fada ko gaba nake so muyi da ita ba,so nake ka shirya mata maganganu masu tsauri da ban tsoro akaina
Kace mata auren nan rubutacce ne in tayi wani abu itace zata mutu kace mata kagani mata bakar mutuwa da asara me girma
Sannan kace mata hanya daya take da shi wajen samun nasara,kuma shine ta karbi auren nan suyi zaman su na kishiyoyi kowa tata ta ficce ta,shege ina so ka zuga ramat sosai ta inda zata maida kanta mace ma aliyu. .nasan nayi sonkai akan auren nan amma bana so inyo sonkai wajen kwace mata miji me gaba daya in bama yata ita kadai
Dama Na dade inason ta bashi ladan auren sa ta kula sa kamar kowacce mace ta nuna masa shima mijin ta ne 
In baka mata karyan hakan ba bazata nitsu ba..kuma wallhy bazan barta inta tabamin yata ba..
Shege yayi dariya sosai yace wannan ai abu me sauki ne shiyasan yadda zai bullo ma ramat
Sannan zai nuna mata basu tare muddin zata bashi kudi kuma zata biya masa bukatun sa na alheri hamida tace ba damuwa in kudi yake so gasunan nan da wata guda in aiki yayi kyau zata masa kyautar da baiyi tsammani ba
Haka nan suka rabu
Washe gari dassfe ramat ko wanka batayi ba again ta sake deban jiki suka wuce wajen shege ita da bilkisu
Da kukan bala'i dana ta shiga uku ta shigo masa tana fade fade Wani irin wasa da hankalin ta shege yayi yana









