Showing 93001 words to 96000 words out of 194085 words

Chapter 32 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1129

nemi alfarman akai dauki wa ramat ba jira hamida ta kikkimsa ta bar kasa....

Bayan tafiyar nata ne hande ta same dama har take nuna wa abbakar rashin jin dadin ta akan maganan kai jud xama gaban wata na daban bayan suna raye,babu ta inda bai mata bayani ba amma haka taki sam tace atunanin ta hakan babban hatsari ne akan tarbiyar da suke bata sannan ta gaya masa gaskiyar bata ji dadin yadda hamida tayo sake akan hakan ba.

Qashe garin ranan sassafe jirgin hamida ya sauka a saudi inda straight ta wuce flat din ramat,wani dadi taji daya kasance ba kowa ramat din ne kawai kwance tana famar rawan dari,hakan bai hanata tasowa ta rungume hamida babu irin zagi da tofin Allah tsine da batayi akan cikin nan ba,hamida tun tana masifa da fushi har ta dawo tana jin tausayin ramat,agurguje ta taimaka mata suka shirya kafin kace wani abu sun karada gari neman magani,can akaci sa'a suka samu maganin gargajiya wajen wata yar kasa yemen sede matar tace ramat zata sha wahala kafin yayi aiki amma tabbas daga karshe ciki ze fita

Basu damu ba suka karba,kwanan hamida biyu sega su sun dawo zaman kwanan hotel su biyun su cikin sirri hamida tana taimaka mata domin yin jinyar a sirrince haka hamshakiya bilki taci neman ramat bata same ta abun ya daga mata hankli musamman ma da aka tabbar mata da cewa bataje nigeria ba

Anan hotel banda zubar jini babu abunda ramat ke fama da shi da alama irin fitinannun cikin nan ne na ikon ubangiji,dan a shawarar likitici ma cewa akai karta ma fara tabashi.

But Tunda hamida tazo taji rayuwarta ya dawo dede kusan kowani rana se ankira boka shege
Anji ta bakin sa shima cewa yayi besan ya akayi haka ta faru ba,har yau dai maganar sa daya ce tacewa ramat zata same abunda take nema sede yanakan gargadin ta akan gaba

Ita dai ramat barta da bakincikin asarar da billkisu ta jawo mata dan shikadai ke cinta aranta yanzu shiyasa ma in hamida na nuna kishi kishi ita bata lura sam sabida tafi nuna rashin godiar Allahn ta kuma hakan suke zaman su,

Lokaci lokaci suna dan yaba ma juna magana amma kusan kowani maganan su acikin hadinkai da amana suke barin sa.

Hamida ta matsa ramat ta kira aliyu ta gaya masa bata jin dadi incase, amma tsaban tsoro yasa taki firrr ta buge da nade tabarman kunya da hauka tana cewa mutumin da yama dena kirana ya cireni a tsabgar rayuwar sa me kuma zan mai?tana burgan ta ne kawai amma kaf hamida ta karanto tsoron kar maganan ciki yaje kunnen sa take,ai da suka mai sihirin tasan cewa ba koyaushe bane yake xamowa langwasashe,tana da yaqinin inma sun rufa masa baki ai dangin sa kam baxasu iya da su ba

****
Fannin su aliyun dama a Cikin dare suka isa wajen mahaifiyar san dan haka basu hadu da juna da jud ba sai a washe gari da sassafe da aliyu ya shigo

Jud ita kadaice a dakin ta amma tun gari be washe ba take dan jin sautin muryan su Duk iya gajiyar data debo be hanat mikewa tayi asubahi akan lokaci ba dan ayanzu ta balain sakawa ranta cewa zata sauya rayuwarta sosai kodan ta san meke mata zafi nangaba

Bayan kirar anty hande data amsa sukayi gaisuwa dan izuwa yanzu ita kadaice me neman ta,duk ta rasa meke faruwa maman ta ta share ta ko duk aikin ne haka?but she is hapy now atleast ga wata nan tana kirarta kullum tana nuna ta damu da ita,abu daya take so game da anty hamdiya yadda ta sake mata fuska take mata hira da tambayoyi kamar tun usuli sun san juna.

Zaman kare ma dakin kallo tayi,its very simple nd formal babu wani hayaniyan kayan ado na yarin ta amma dake contry akwai axaban sanyi gine ginen su ya sha bambam sosai dana sauran wajaje just like a modern woodland Gidan gaba dayanta ginin glass ce,sede bata da wani yawa 5 bedroom flats ne me babban falour da fankacecen farfajiya inda zakaga ababen more rayuwa da dan uban security police da karnukan su dan anan kusan a matsayin ambasador take ma kasar.

Ganin tex din aliyu na gud mrning yasa Jud tayi wanka ta kimtsa a shape tayi yar light kwalliyar ta me kyau wanda tanayi ma tana zargin kar taje ace tayi yawa ko bata iya ba,sam takasa jin nitsuwa se wani uban fargaba da tsoro dake neman kashe mata jiki

Dama da yar kimonon ta ta taho jiya so yau sai ta saka complete maron abaya dark colour tayi rolling mayafin ta ta rufe ko ina kalar kayan gaba daya sai ya mugun fidda sirrin hasken fuskar ta tayi fara sosai lips din ta dayaji gloss tana famar sheki,turaren desigenr ta evil war ta shafa sannan ta birkita qamshin sa da daddan turaren gargajiya,ta gama shiri tsaf amma sai zirya take takasa fita,Aliyun ne ya gaji ya shigo suka gaisa sannan ta biyosa abaya yana dan gaba da ita kadan ya mata jagora har izuwa inda hjy take zaune.

"Hjy binta da dama taji labarin zuwan san da ita yau da safe bata wani takura ba,she just tot is a normal random thing,duk dama akasan ranta tana so taga yarinyar ido da ido.

Kwasam saiga sasanayr sallamar jud,inda qamshi da annurin tsabar kyaunta ya sauya ma wajen tsarinshi me gaba daya,cikin kankance idanu irin na manyan mata game da kallon kurel daga wutsiyar ido hjy binta ta kalle jud tana amsa mata sallamar ta ba yabo babu fallasa,"aliyu yana ja kadan datagan ta in full bata san sanda ta aje cupn coffe ba
Aranta tana mai tsananin jinjinawa anayin mamaki tace so beutiful masha Allah..
Jud kuwa tsaban tsoro da fargaba har hardewa taju kafafun ta na neman yi,har gaban hjy ta karaso batare da ta kalle ta sosai ba ta rusuna tace ina kwana mummy?

A kimance, cikin jan
Aji na manyan mata me tafe da sanyin murmushin nuna alamar yarinyar ta gama tafiya da imanin ta ta daga ido ta kalle aliyu,itace jud?da murmushi a fuskan sa yace yes..

Tayi saurin juyo da golden eyes din ta ta dube jud din sosai taga komai yaji,ta jinjina ta tallabo fuskn ta,tace aliyu ya bakacemun da kyakkawayr yarinya nayi magana awaya ranan ba?my dear ure so welcome
come sit ta nuna mata kusa da ita ayayin da jud takeji kamar ta nitse kasa dan kunya da fargaba,kamar wata amarya hakan ta taho kanta akasa tadan difane akusa da hjy binta dake kan aikin kallon ta.

Shru wajen ya dauka na minti biyu
Sanda suka gama eye contcts dinsu da maman sa sannan tayi gyaran murya,suka shiga asalin gaisawa da jud tana tambayarta iyayen ta,schl da dukan abunda ya shafe lpyarta

Tace banji dadi da yace min wai bazaku kai tsawon lokaci anan ba,naso ace kumun wata guda sai mu dawo nigeria tare ko?

..jud ta daure tace ammy dama dan zan koma makarnta ne,hjy binta tace eh ya fadamin babu matsala i cn understand feel free and feel at home ok,
Im also ur mum or granny whaeva sai aliyu yay dariya,tace to to zaka bamu waje muyi hira?da murmushi a fuskan sa ya mike tsaye yace i have to,zanje na hada miki breakfast dakaina since u wanna be both, mumy nd granny..vry funny ta dube sa cikin yanga tace oho dai badai zance dakai auta ba ko?dariya yy sosai sannan ya wuce ya barsu awajen

Hjy binta is a very diplomatic woman irin isasshun matana nan da sukaji kudi ilimin duniya wayewa wanda uwa uba ake kan damawa da hikmar su ake kuma sauraran su a kasashe da dama..,

Ita ba irin matan nan bane masu raina kurwan dan adam,besides she is alwys curiuos tasan mutumin da bata taba ganin sa ba

Arayuwa Taso ace danta ya samar mata macen da zatayi alfahari da ita ,ko ba dan kyau da dukiya ba,tana son mace me calmnesss,me nitsuwa irin ta yayan sarakuna kintstsau masu asalin jin kunya irin na yayan fulanin asali,tayi sha'awar mace me ilimi da saukin hali ma danta aliyu amma Allah beyi ba,she wished by now ana kirga matar danta acikin wayanda tsaban taimakon bayin Allah da addinin Allah sune mataye na layin farko da bazasu gogu ba,tasha mafarkin ace aliyu ya kawo mata mace me kula da ita me mata so kamar uwa wacce zata saka mata farin ciki,in return ita kuma ta
sakalta ta kamar yar cikin ta da kauna.

Sede ayau in ta tuno da sabanin hakan ne ya sauka a littafin qaddarar danta aliyu setaji kamar ta gyale zuciyarta dake mata zafi da kukan bakin ciki ya fito waje ya fashe ya tarwatse.

Gameda takaicin ramat a Yanzu ne data dawo nan takejin sakat,dan ta dade da sawa aranta cewa ramat ba alheri musu bace
Sannan ita ta kaucar da danta akan nagartan sa musamman akan fannin taimoko da hubbasa akan addinin sa

Sabida ramat yasa Duk abunda aliyu yakeyi na sadaqa ita har yau bai ishe ta ba kuma sam bata wani gani,dan ta fishi saka ido akan watandar arzikin sa da ramat keyi arayuwata kuma abun na mata zafi aranta sosai..
_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
.
[7/9, 2:32 AM] SURAYYAHMS: 43..In other not to be emotional sai tayi saurin kawar da tunanin ta gefe dan haka ta dawo da dubar ta kan jud
Da har yanzu bawai ta dago ta dube ta da kyau bane.

Tace yata..ko kin gaji ne inkaiki ki sha iska ta waje?wll u like to see my compound,shiru jud tayi..tace coman tashi muje ki warware kafarki nima se inganki da kyau..Ba musu jud ta gyada kai ta mike tsaye tana me biyo bayan hajy har waje takaita Bayan sun zaga harabar gidan Har wajen gidan sanda sa leka,slighly chating a mutunce.

Shigowar su falon kenan saiga aliyu ya futo da dumbwaiter dauke da girkin gayu irin nasu na maza.

Hjy binta tana ta bada coment akan apron din daya daure kunkumin sa sa abun dariya ayayin da jud ta karaso cikin nitsuwa da kimtse nata dariyar aciki tana me karban waitarr a hannun sa cike da nuna bashi girman sa,suna ta surutu har bazaka ce hakan da jud tayi be burge hjiya binta ba,wani bin seta bata shiru tana satan kallon ta,badan karta yi saurin yanke hukunci akan halyayyarta ba da sau tayi ma aliyu gulma akan kyaun tarbiyan ta dataga wayanda suka burgeta,jud ce tayi serving sannan ta tattare wajen bayan angama,shikuwa aliyu banda fargaba babu abunda yake cin shi,dan gaba daya saida suka zo yakejin kunya da nauyin gaya ma mahaifiyar sa ya same matar aure

Ita kuwa jud babu ruwan ta,dan tun ranan qashe gari ta warware tana dan yin wasu abubuwa like coffe,serving yan kananan miko min ajemin bata yin kasa a gwiwa,sede kunya da nauyi dake yawan damun ta kuma tana balain jin shakkarta.


Kwanan su hudu aliyu ya fara ganin ninkewar su,dan ahanlkl ahankli yake lura kamar jinin hjy binta ya hadu dana jud ne naturally.

Hakan ya mugun karawa xuciyar sa kaimi da jin karfin gwiwa,tunowa da cewa mahaifiyar sa tana balain son mace mejin yaren fillacin kawai sai ya aje hakan a matsayin hanya guda da zai dada cusa soyayyar jud azciyar maman shi.


Rana na shida da safe aliyu da mamar sa suna zaune a waje akan kujerar shakatawa saiga jud ta taho da tray din coffe,duk jikin ta rufe yake cikin yar abaya sabida bakaramin iska me sanyi ke hurawa ba,hjy daga ganin ta tayi murmushi shikuwa aliyu ya dan kau da kai kamar be san da zuwarta ba,aukuwa tana sallama ya waigo a dan fixge inda yasan zata razana,a firgice ta ja baya harsaura kadan coffen ya zuba mata ahannu

Hjy tayi saurin mikewa ta karbe tray din,tun kan tayi magana cikin harshen fillacin aliyu ya dube jud yace" ? _U'semaa mifurkitimanaa_?
Sannu na raxanar dake ko

Tace _A'a daddy walaa kodumee_ a'a daddy babu komai

_warjodu'u ayaran shaayi maa_
Toh shikenan zoki zauna kisha shayinki

Gyada masa kai kawai tayi
Tace ok

Aka bar hajiya binta da mamakin su.

Tace
_nanemaa adonananaa fulfuldenaa ayaccee amm?_
Dama kina yare na shine baki sanar dani ba?

Jud da kunya ya mamaye ta Har ta dago kamar zata bada baki

Hjy tace
Ah'a dakata min
Gaisuwar ma na fasa da yare nake so..

Ba musu jud ta sauke kai kasa a hanlki

Tace
_? Jam bandu'unaa dadaa a ummii jam_
Ina kwana mama kin tashi lpya?

Hjy binta tace
_? Mi ummi jam yotteree Allah_
lpya
Kin tashi kalau

Jud ta amsa da alhamdullhi

Hajiya Tace
_Daga dai afuddii nanugo fulfuldee?_
tun yaushe kikafarajin fillacin?

Aladabce Tace
_min fu'u mi'andaa_
ni ban sani ba

? _Dadaa bee baba fu'u fulbenaa_
Yaren mama da baba ne ko?

Tace yes ma,
_daa shaayi miwaddima ayara tafewaa_
Ga shayi na kawo miki kisha kar yayi sanyi?

Faffadan murmushi
Hjy tayi tace
_, Allah wannumaa barka midoo wadaa? alfahar bee maa_
Allah ya miki albarka kinji?
Nayi matukar alfahari dake

Jud tace nagode mumy

Sekuma ta dawo harshen turanci"Dont be like ur dad here ta nuna aliyu..kingansa? sai anyi da gaske zai yi magana da yaren sa,Keep it up ok?Allah ya sanya miki albarka Allah kau da idon mugu,ya baki miji nagari musha biki ko?.

Har lokacin jud na tsugune fuskanta dauke da murmushi after 3 snd tayi xcusing dinsu ta mike ta shige ciki.

Atare suka dawo da idanun su daga kallon da suka bita da shi

Cikin harshen yare hjya binta tace

I like this girl lallai abokin kan nan ya iya tarbiya,..

Azamanin nan namu wata pretty angel kamar wannan ne xata rike maka al'adu harta ji yare?

Im so pleased wata rana inta same hutu ka kawo min ita ko iyayen nata sun dawo ne?

Ya girgixa kansa cikin tunani alaman a'ah..Can ya sauke ajiyan zuciya yace mama dama sunce daga sati nagaba ne ma zasu zo su dauke ta .

Tana karantar tone din dayayi maganar
Tace ayyah
I wll miss her Tanada saurayi?i wish inada wani yaron ai da na jawo ta cikin zuria.

Cak amsa ta dauke bakin aliyu ya rasa na cewa sai kame kame yake nemanyi,

Ta dago fuskanta dalla dallaran idanun ta ta tsare shi dasu

Ya dai?u didnt say anythng kuma ina maka serious question kamin shiru

adan rude yace ohhh uhmmm sai ya gyara zaman sa kamar munafuki,yace mema kikace?

Kallon sa tayi tana kyabe baki,cos shes begining to smell sumting fishy

Nace ba,in bata da tsayayye zan nemo mata cikin zuria,cos we cant waste anymore of her type

Tare da jan numfashi Yace ooooohh..anmmm aure?saurayi... Ammmm,ganin rudewar da aliyu yake shirin yi yasa ta tsare sa da ido can tace aliyu lpyarka?

Yace yeah yeah im fine,shiru hjy tayi tana kan dubar sa direct sai ya kuma jan nunfashi,"
Yce Ammm...tace kai dakata..in bazaka gaya min abunda zaka fada ba i wll leave this table,ka maida kanka karamin yaro ne?Karka kawo mun shahshanci anan ingaya maka sai na sasssaba maka,wats is wrong with dan nace ina son yarinya cikin zuria Ko iyayen ta nada natsala ne

Yace no no no basu da matsalar komai

Ta dan sha kunu ta masa kallo and?

Daurewa yyi ya zauna da kyau,kamar me shirin tono asirin kansa yace umma umma dama,ina so ne in sanar dake wani abu game da yarinyar,cikin dakewa da nuna kamar bata san waye ba tace wace yarinya kuma?yace jud..tace oh what abt her now?yace mama dama na dade ina son muyi maganar bansan ya zaki dauke sa ba,shiyasaa nace tunda tazo nan har kinganta da idonki ko zan iya neman shawaranki akanta?..

Tace shawara akan me fa?

Yace uhmmm mumma dama aure nake so..Kuma... kuma..nace jud din nake so in aura,.me kikace?

Tace aure aliyu?da yar abokin ka?yaushe wannan yafara?Tun kan ya amsa tace
Ohh wow finally

Se ta maida bayan ta tana me jingineshi da kujera cikin sauraran sa sanda shirun kusan 10ya gifta tace
and isshe aware?ko kai kake so ka cusa mata kaga yarinya karama?u want to kill this beutiful angel like ur other wifes ko,zaka kaita ma wancan mayyar matarkan ta cinye ta?

"Yace i swear not,baxan tabayin haka ba..mama jud tana so and i feel the same.kawai banfada miki bane savida kinga yanayin abun,her dad is ma friend kuma mahaifiyarta aminiyar ramla ce

Jin an ambato ramla hjy ta fusata tace and so what?ai sai suyita kawancen su,in har anbaka yarinya babu abunda zai hanamu daura aure...ko haramun ne?.ya.girgixai yace ah'a..im just nevours bana son hakan ya zo ya tada fitinan da zai daga mata hankli,so mumy ina fatan zaku bani goyon baya na aure ta,tace why not?
Yace but this time arnd inada abunda nake shiryawa zanso ne ayi auren cikin sirri pls

Cikiin zaro ido Hjy tace mene?sabida kai kaci zamanin ka xakace ayi mata auren sirri?Ka kawo maganan arziki but Dont u dare anoy me aliyu.

Ai da ubanka ne baka tsayawa kana kwana haka da har yar hirarku ta masoya sai ka bashi labari ..

But i still wanna be sure nima se na bincika naga intana sonka,then i wll tell u my plans ai nima inada plan din

Yy murmushi Yace hmmm mama na kenan ok but u just have to support
Me,be by ma side
Mama,kince da abba ne zan gaya masa kema gashi nafada miki,i really like the girl,zanso ta kasance matata ta

"Hjy binta tace
Pls it shud be In few weeks time,i beg u,dadin karin Zimman dawowata gida i cant wait to see that day,

Ta mike tsaye cikin zakuwa..zanje ciki in sameta,tura ma kawunnan ka sako ka fada musu nanda sati biyu zanxo musu da magananr auren ka

Baiyi mata musu ba yace yes ma.

Nan ta wuce ta barshi anan ta nufi cikin gida,wani sauri me tafe da murna take kamar wacce aka ma albishir da aljanna?,tana bude kofar dakin ta ta maida kofa ta rufe lumshe ido tayi cikin jan numfashi tana tanbayar kanta how cud i hv not see
Ya akayi bata dago abun da wuri?

Wow wow wow,masha Allah tubarkalla,ta dage hannun ta bibiyu sama da seriuos emotional tune tace ya Allah na gode maka,adede lokacin dana karaya game da aure a rayuwan dana,kanunamin lokaci bai kare min ba,ka dada nunamin da cewa albarkan ka tabbataciya ne,sannan kowani tsanani na tare da warawaka.

Nasan ba karfi na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login