Showing 84001 words to 87000 words out of 194085 words

Chapter 29 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1125

yana zungurinta tabaya, numfashi ma dakyar yake kufce mata dayake lashe mata wuya a xauce kaman sabon maye, sosai yakejin wani irin shauki dawani irin mugun sha'awar ta irin wanda bai tabajin irinsa ba a rayuwanshi

Da kyar ma ya janye bakinshi daga wuyanta jin yanda take narkewa sosai idanunshi sunyi jajajir sun kankace ahankali ya zare hanunshi daga kan nonowarta shima

yarike mata hannu yana leka fuskarta tsiririn hawaye tausayin ta ya mugun cika idanunshi yace
"Babyn d kiyi hkuri da daddy kinji?" ganin taki magana takasa daga idanu ta kalleshi yasa yasake rungumeta a kirjinshi yasaki nishi ahankali shima yana rungume da itan yayi kamar zai bude kofar bathroom ya fita kawai sa ta riko hannun sa cikin wani yanayin jin tausayin sa...'irin kallon u were there for me alokacin da nake matukar bukatr temako ta jefa masa,cikin dauriya da marairacewa tace "

"Dont leave,i cud help u...haka kawai yake jin tausayin ta shima,amma ba yadda ya iya anacondar sa duk ta birkice tana yayyafi..nan ya mata kallon are u sure?ta gyada mai kai,wannan karon ahankali suke wasa da juna sedai ba kasafai take iya dora hannun ta akan dick dinshi ba gani take kamar macici ne zai iya cinye ta.

Ahaka ahaka ta dinga daddanna mai kai yana zaucewa har Allah yasa y zubda abunda ke damun shi marar sa kwana biyu..

****
Haka rayuwar ta kasance jud tana dan warwarewa Bayan kwana uku da isowar su uk jud ta warware tass,by then shikuma aliyu ya riga yay making proper arangement da likatar sa na fannin sex therapy phsycology sexologist.

Kudi da duk wani abunda take bukata ya sakar mata fiye da na kullum dan ba karamin taimaka masa tayi yana rage damuwar sa akwana biyun nan musamman badon ya takura mata ayayin da take al'adarta ba,sedan karma ya shagala ne ya keta mata haddi.

Ko ina a hotel din intana bukatar zuwa yakan barta,dine nd wine dinners,iya siyayyar kayayyakin sawa da takalma da kayan yan mata na zamani tayi acikin boutigues din

To a Satin data fara zuwa Beauty palor da body massage sevice itama likitan san ta fara ziyartan ta..

Baturiya ce yar asalin kasar england sunan ta doctor laura walter.

Ta shahara a fannin warware matsalolin mata,musammn akan abunda ya shafi sex da emotional/any kind of physcological deterioation.

Ita Takan xauna da jud one on one tana mata tambayoyi game da rayuwan ta in full,dan tsarin su ne su fahince damuwar mutum daga tushen sa me gaba daya kafin su daura da nasu salon

So Bit by bit suke meeting din nasu cikin kwanciyar hankli da respecting juna,wata rana suyi magana a restaurant din hotel din wajen cin abinci wata rana awajen beauty spa wajen gyaran jiki dan jud tana da son kwalkwale jikin ta bana wasa ba.

Inta kama ne doc laura ta kira aliyu cikin su amma in babu bukatar hakan bata saka shi aciki

A sati guda kacal jud tayi acquiring knowldege hade da samun shawarwari masu nauyi musmman akan yaddaa zata kara kauracewa ciwon sha'awar na har abada,dan ko da doc ta sanar da ita dukan illolin su sai ta duba taga duk ya shafe ta arayuwanta abaya babu karya

Bata san abun haka yake ba,dan batayi tsammanin comon ciwon sha'awa zai iya controlling rayuwar ka da tunanin ka ya gurbata maka tarbiyan ka ba

sai yanzu ta dada yarda ashe Sakamakon abunda sukayi tayi da ddyn ta aliyu ne yasa ta samu babban relive dan doc tace kallon blue film da ponorhrphy shine babban jagoran tada ciwon sha'awa

Kuma in da ace bata samu me tayata ragewa ba da har abada bazata iya yafice ciwon ajikin ta itada kan ta ba cikin sauki haka ba.

Bayan rabuwar su da dr laura bakaramin nitsuwa da kwanciyar hankli jud ta samar ma kanta ba.

Musamman ma da aliyu baya cika samun zama dan tunda suke abunsu yake attending one or two business meetings wani bin ma se dare yake samun lokacin ta suyi yar hira.

Tayi kyau tayi fresh sannan dukkan damuwarta takan ji saukin gaya masa,shikuma aranshi tunda ya fahimce sauki ne ya samu se ya dena tunanin sake aikata wani deep romance da ita❤️_KKS38Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_[7/31, 2:12 PM] SURAYYAHMS: 39
_KKS3Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_

Kwanan su goma a uk suka fara shirin next trip din su to bora bora island
Dake dama wajen ba a samun direct booking a kowani international airport nan aliyu ya tabo kamfanin jirgi ta skyscrappers suka samar masa ticket direct daga french polinisian airport dake taheeti,so aranar karfe sha biyun rana suka iso tahitti island for take off.

Bora bora island wani natural volcanic region ne wanda yake shimfide akan babban tekun pacific ocean acan cikin kasar french polysenia,yana tsaka tsakiyar south america ne da Australia one of the most famous island in the world wanda tsaban kyaun sa da yalwatan ni'imonin Allah iya kalman baki kawai bazata iya fassarawa ba.

Anan ba'a amfani da asalin doller ko wani kudi,sukan yi amfani ne d CFP wato french pacific frnc,wanda dama shi a kayyade yake da euro and each euro for CFP is 119.3317, dake island din kusan a acikin tekun take gaba daya duka duka manyan sana'oin wajen ya ta'allaka ne da shakatawa da masu zuwa yawon bude ido..

Shiyasa Kaf yankin bora bora bazakail sami wani hotel ko resort me sauki sauki ba,thy have 12 hostels amma dukan su sun tsaya a 4-5 star.Daya daga cikin wanda ya fi kowanne kyau da tsari wato interconinental hotel a nan aliyu ya kama masu

Dake resorts din duka asaman ruwan aka tsara su bayan babban teku dake zagaye da su baka ganin koma sai qyafaffun titituna shararru wanda suka keta cikin albarkatun ni'imar Allah,komai green and natural tamkar heaven on earth haka komai yake daban sha'awar kallo,ance tsaban kyaunsa ya samu asali ne daga natural lagoons coral reefs da tsala tsalan wajajen hutuwa na pools da tsadadun bukatarias na cin abinci dake zagaye da shi.

Kwanan su daya aka kawo masa daya daga cikin motocin sa har wajen,sport car ce ta kamfanin"GTR kalar ja me dauke idanu

Da yanma lis suka shirya inda jud tayi kwalliya mai matukar kyau ta saka white flower gown mai tsiririn hannu wanda yay mata cascas shi baisauka can kasa bakuma baza'ace da shi dan guntu ba,ta bayanshi dai yafi gaban tsayi shigen style mai fish tail har yana dan jan kasa

Nan ta kimtsa gashin ta daya sha azaban gyara acikin hular tare rana shikuma kalar sa ja me zanen katon rose ata gaba ta rufe idanun ta da makaken white sunglass me azaban kyau da tsada.

Shida kansa yake tukasu yaci kwalliyar sa Hannun sa dauke da agogonsa na patek philip silver colour
,kananan kayan sa blue jean trousers da navy blue shirt duka daga kamfanin raymond tayi masa kyau babu lefi.

Nan suka shiga zaga bora island
Tare Yana biyawa da ita wajajen shakatawa irin su four season resort,le meridien har da nearby island inda ake hada hadar docking facililites ake kuma booking private yatch domin yin yawon shan iska asaman a teku

Anan ma duk abunda jud take so shi kawai akeyi mata cikin yar hirrrarki masu saka nishadi da kwanciyar hankli aliyu yake nuna mata abubuwa masu matukar tafiyar da tunanin ta wani duniyar,ji tayi kamar bata da wani damuwa aranta kaunar sa kuwa kullum ninkuwa yake a zuciyarta har bata san ita matsayar sa ba..


Tun barin su uk sai ya zamto basa wani samun shakuwa na jiki me karfi,duk iya yadda jud take matukar kara jin son aliyu aranta yawan samun kula da shawarwrin da dr laura tayi ta cusa mata a kwakwalwarta shiyasa ta tike takasa aikata komai
Face aikin kulawa da inda ya dace tunanin ta ya karkata yanzu

Kuma Aynzun ne ma tafi gane me takeji aranta game da shi,da cahn ta kance shawa'a ne
Wani bin takan gwada zuxiyarta akan kwadayin abun duniya daya riga ya sake mata su tanaci kamar abun banza.

Itakan ta ayau inta dube kalar hutu da yadda fatar jikinta ya wanku takan kara gode ma Allah,dan tasan duk iya kudin iyayen ta duka biyu bazasu iya kaita ga samun wayannan matsayin ba

Yau gata nan top most island wanda duniya gaba daya ke ji dashi,tana saka mai kyau,taci me kyau ta sha me kyau sannan tayi bacci awajen dayafi ko ina samar da nitsuwa.

Babban burin ta ayanzu baifi ta shiga rayuwar aliyu ta inda bazai taba mantawa ba

Sedai ta lura shikansa yaja baya sosai kamar baya ta wannan fannin,she is tryng to control it amma still tana matukar kewar kisses dinsa da sauran abubuwan dake wakana tsakanin su


Kauda kansa ta wannan fannin ya sa itama ta dauke kanta,by now iya bude ido da shakatawa tayi saidai kuma ta bada labari,a satin su na biyu ne aliyu ya fara cusa ta cikin harkokin sa da wayo,haka kawai tana zaune zai ce ta shirye ta rakasa wajaje kuma shidakansa zai yi aikin tsara mata yanayin dayake so ta kasance like hosting professional dinner,formal parties,opening and closing deals,yawancin kala kalar business kusan ko ina yake tafiya da ita yana kuma bayyana sirrin komai agaban ta koda in sunje din baxata ce uffan ba.

A farko kanta ne ya daure sosai, Da dai bata fahimce meyake nufi ba,ta dau abun a wasa wasa ne sanda taga awajen sa kamar ba wasa b dan bayan sauya tsarin saka sutura, hatta magana sanda aka zo aka soma koya mata da yadda zata amsa hirar manyan masu patners dinsa masu kudi Kuma aliyun kullum acikin training mind dinta yake da maganganu akan yadda manyan harkokin sa suke tafiya which she became very intrested of fiye da yawan daukar selfies da kwaliyyar datake son yi sau goma arana _

Ta lura yana so ne ta dawo mace me wayo wanda tasan qabas a rayuwar ta

Sai ya hadu d hakan kamar babban burin ta ne,kuma babban burin mahaifiyarta ne.

So Bata damu da tambayar sa meyasa yake haka ba kawai ta soma zurfafa hankalin ta cikin komai ne like tana son adama da ita,jud tana da bala'in kyauwun fuska da kyaun jiki sannan tana da tsari masu ban sha'awa a arayuwar ta Sai gaba daya abun ya saje da yanayin ta ya mugun dacewa da ita,Barin ma yanzu datakejin kamar ta samu saukin ciwon kwakwalta ta kuma shan iskan bora bora hankalin ta ya kwanta sosaai

Gashi dai ba wani shekaru ne da ita ba amma girman jikin ta yasa ake mata kallon takai,tsaban yadda komai yake tafiya musu dede aynzu in sun fito zantar da wani sha'anin business aliyu yakan barta ne tayi dakanta kota tsara yadda abubuwan zai tafi most times baifi ya dan gaggara mata wasu abun ba

Ahaka harta zo ta gane cewa out of 12 hotels dake wajen kusan guda uku na shi ne,altho na ukun joint business.kuma yanada kamfanin dake da alaka da deep sea comercial fishing,da copra production company wato kamfanin tatse man kwakwa daga jikin pure palm kernel dake akwai yalwatan shi anan ana siyarwa ma manyan industries

Har yau Babu wanda yasan manufar aliyu game da sake ma jud wasu muhimman sashi daga rayuwar sa sai dai shi ya ke aikatawa,kuma ya rike hakan ne akan mataki na farko da zai dora niyyar sa na samun kasancewa da ita na har abada

Duba da ba wani nisa tayi a karatu ba amma Dadin bada muhimmanci da nuna kulawar ta akan abunda yake dorata akai yasa ya dadajn yaji karfin gwiwa sosai.

Kowani deal sukanje tare amma yakan so ya cusa mata jin cewa itama abun nata ne sumtimes it gets intresting sometimes its get tough amma haka ta daure...in ta buga kwalwatarta taga abun yafi karfin ta sai tahau fushi ahaka ahaka har ya koyamata stragy musamman wajen gwada kaifin basirarta,yakance mata ai shi me arziki bame fushi bane,dan fushi takan bijiro da abu biyu ne,kota kara maka tsiya kota sabanin sa ya kaika ga yelwataccen hanyar samun arziki

Saura musu 1 more deal to close,yanzu shikansa aliyu yana mamakin yadda jud ta maida hanklin ta akan sanin kan harkokin sa har tana challenging dinsa,takan manne mashi cikin dare badan suyi hira me tsayi ba sai dan ya koya mata abubuwa dayawa game da rayuwa da mutanen cikin ta ma in general...

Wani soyayya da tsantsar yarda ke dada ninkuwa a zuciryar su musamman ita datake dan amfani da zuciar yarin ta,duk wannan abubuwan da aliyu yake matan bakaramun shiga zuciyarta da kwakwalta sukayi ba.

Kara kara takan nuna zafin kishi in yayi wani abunda ya sosa mata zuciya musamman in akan wata na daban ne

da cahn takan iya daurewa yayi wayar sa da matar sa agaban ta amma yanzu daga ya ambaci ramat setaji gaba daya bazata ma iya dauriyar ba,haka ma in yan matan masu kudin na suka fara cuccusa kansu takejin mugun haushin su wani bin sekaga har hawaye takan buya tayi ta kuma rasa musababin abunda ke jawo mata hakan

Washe garin da zasuyi deal sassafe jud ta farka saidai gani tayi wai aliyu baya nan mataimakin sa ne yake mata bayanin cewa ai aliyu har yayi booking ship a habour ya tsallaka zuwa wani island on emergency meeting haka kawai taji ta damu fargaba me karfi yana neman mamayeta,gashi in few minute za'a zo daukarta suje tataunawar"yana nufin ita kadai zataje kenan?wani sauke ajiyan xuciya tayi adan rude,daga haka tayi sharp sharp ta shiga wanka ta fito ma ta rasa me zata saka,to look confident and classy asalin kayan larabawan turkey ta dauko All red ta dau jakar gucci tayi kwalliyar ta me dauke idanu harda ankle chain me dauke idanu a kafafun ta

Tafiya take a nitse cikin kamewa kamar wata hamshakiyar hajiya amma aranta ji take kamar ta sa ihu dan tsoro,dn kuwa bata taba fitowa ita kadai haka ba bare tayi magana me muhimmaci agaban baki,amma dake
Dayake harkan Kamar na cinikayyya ne,se taga ya zo mata da sauki fasalin dumbin kudaden ne kawai suka so sufi karfin tunanin ta so takanyi amfani da guide ne kusan dukan abunda take bukata na sanin yadda ake kayyade kudin kayan masarufi aci riba duk sune a rubuce a yar ipad din dake hannun ta personal asistant din aliyu ne ke taimaka mata in ta tike duk dama hakan baiwani nuna sosai ba...

Bayan awa uku suka kammala sealing deal acan gefe ta tsaya tana jiran p.a ya kammala sallaman bakin ya taho, yana dawowa kuwa ta shiga mota yayi hanyar wani katuwar hotel da ita,wanda kamar zata tambaye shi meyasa yayo da su nan sai kuma tayi shiru dan bata cika sakewa in aliyu baya nan ba.

Gawani fargabn shiga harkan abubuwan business din yau datayi dan bata san kansu bata ma taba karanta su atakarda ba ita de kawai tayi ne,wani zuciar yace mata dan tana biye ma ra'ayin aliyu ne,besides tasan hakan ya mata saukin ganewa ne sabida duk yawancin tsare tsaren sa a computer suke amma still tasan a kashi 100 ko kashi 3 bazata iya cewa ta sani ba,harkan manyan manyan kudade ne mei generating akalla billion,yanzuma cinikayyar man kifi tayi sa wani kamfanin spices but her hands stll shakes gani take kamar wani abu zaizo ya faru,driver yana parking jar ilayau da tsoro azuciyar ta ta sauko,p.a ya mata bayani yace aliyu ne yace akawota nan sai bata damu ba dama tasan aliyu ya saba mata haka ko bayyana.

Lifter taga ya danna na hawan bene na kusa da karshe,
A dai dai bakin wani kofa ya dakata shiya mata sallama yace xata iya bude kofar dakanta da kanta
Tace da sh to

But tsaban ta dan rude har ya bar wajen bata dena binsa da kallon mamaki ba Ta dawo da duban ta kan rufaffen kofar,wani nanauyan ajiyan zuciya ta sauke sannan tayi bismillah ta turo kofar a hankali,wani gaf gaban ta ya tsinke ya hau bugu ganin
Duhu ne dulum ya buwaye wajen,juyawa a tsorace tayi zata fice sai taji kamar an tabo kafadun ta tana waigowa sai wani uban farin haske ne ya kawo.
_KKSPls inbaka biya ba karki karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
[7/31, 2:29 PM] SURAYYAHMS: 40 _KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_

tun daga inda take tsaye akasa ya zuba red roses ga pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa inda zata fara dora kafafun ta Daga ido tayi ta kare ma wajen kallo gadon dake dakin yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi sai yanzu ta dada lura da ya rubutun"I Love you"da red roses flakes din akan gadon just beside where she cud reach

Murmushi me nauyi ne ya kufce mata cikin zulumin rashn sanin me zatayi Ta dauke katon single red rose din dake kasa tana kallo ahankli takai hannu ta tura shi kan fuskan ta kamar me shakar daddan qamshi

Wani tsabar sanyi da Farin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin jinshi take tamkar babu mahadin shi

sakin flower tayi akasa da gudu tana dariya ta dauki balloons din dake kasa tana wasa da su,she looks vry excited harta manta da condition din ta na kasa gane wanene ya mata wannan surprise din altho she have a strong feeling najin cewa aliyu ne

Tsaye aliyu yayi a can gefe inda bata ganin sa hannun shi duka biyu cikin aljihu yanajin aranshi kamar har yanzu bai fara bata wani farinciki ba.

Chan sai kuma ta bar dariyan ta fara murmusawa tana tattaka jajayen flowers din da fararen sawon kafarta har tayi wajen gadon da kyau ta tsaya tana kara kallon rubutun red roses din dake kan gadon tana kyabe baki.

Aliyu kam yagama tafiya garinsu hour glass fitted shape din ta na mugun burge shi dan tun daga yatsar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login